Showing 249001 words to 252000 words out of 260401 words
a wannan karon zama ne yake son su yi shi
na soyayya wanda zai mantar da ita waccan rayuwar da suka yi, sam baya son takura mata gaba
ɗ
aya.
Abra ko aikin gida sai ta ga dama take yi, Adnan ne yake komai, sai dai tana yin girki ta ajiye masa, saboda ko a lokacin da suka yi wancan zaman bai barta
da yunwa ba. Shiga sai wadda ta ga dama take yi, wani lokacin haka zai kalleta ya haƙura ya bar mata falon ya koma sashinsa. Maganar arziƙi bata ha
ɗ
asu saboda yana gudun samun matsala.
Gefe guda kuwa Abra damuwa ta fara yi mata yawa a kan halin da mah
aifinsu ke ciki, gaba
ɗ
aya media ta
ɗ
auka kasancewar sa shahararren likita ne, har ga Allah duk da tarin laifukan da Mahaifin nasu ya aikata, tana jinsa a ranta, kuma ta fara tunanin tunda tana garin Kaduna, akwai buƙatar ta je ta ganshi, dan tuni an fara
gabatar da shari'arsa, sai dai ana nema ayi defeating
ɗ
in lawyoyinsa, saboda ƙwararrun lawyoyi ne suke tsagin gwamnati, kuma a yanzu babu ku
ɗ
in da Bulaman zai iya
ɗ
aukar wanda zasu tsaya masa.
Kwanci tashi asarar rai, a daren yau Abra taci karo da messa
ge
ɗ
in Salman, yake sanar mata da cewa ta tambayi izinin Adnan, zasu je Dubai tare da ita suje wurin Ummi, ita ta dawo gida, su kuma su wuce China shi a Afra.
Farincikin da Abra ta shiga ba zai misalitu ba, dan haƙiƙa
ɗ
an zaman da suka yi da mahaifiyarsu
bai ishe su ba, duk da ba wani sabo da shaƙuwa a tsakanin su.
Shirinta ta fara yi, ba tare da ta sanar da Adnan batun tafiyarsu ba, sai dai ta lura kamar ba shi da lafiya, rashin lafiyarsa ya
ɗ
an tayar masa, amma bai gayamata ba, ita ma kuma ba ta nemi ta
sani ba, ta shirya kayanta tsaf tana jiran zuwan su Faris.
Sam Adnan bai san da zuwan da su Salman ba, dan bata gaya masa ba sai ganinsu kawai ya yi a gidan, Abra ta rasa in da zata saka kanta dan murna, Afra ta ƙara ƙiba Salman ma haka, kana kallonsu
ka san farinciki da kwanciyar hankali sun sami kyakykyawan matsuguni a tare da su.
Adnan ya dake ya daure, ya
ɗ
an sake suka gaisa da Salman. Gefe guda kuma yai ta tsokanar Afra 'Su 'yar fara an auri fari, ni kuma Allah ya dawo mini da matata wurin
ɗ
an baƙ
inta" Afra ta tura baki tana murmushi.
Ɗ
aki Abra ta janye 'yar uwatta, suka ƙule suna hira, Afra ta ce "Sister, wai haryanzu jikin baban little bai warke bane, naga sai kuma rama yake yi?".
"Oho masa" Abra ta fa
ɗ
a cikin ko in kula.
"Ba dai kina nufi
n haryanzu ba kwa jituwa ba?".
"Kinga mu bar wannan maganar, me zamu dafa ne?".
"A'a magama ce me mahimmanci da Yakamata mu tattauna ta"
Abra ta miƙe ta ce "Sai kuma kiyi ai" ta fice ta bar
ɗ
akin, ko da ta dawo falo da Salman da Adnan duk basa nan,
dan haka ta mayar da hankali wurin ƙoƙarin
ɗ
ora girki. Hankalinta ya yi nisa a kan aikin da take yi, taji ƙamshin turaren sa ya mamaye ilahirin kafofin hancita. A hankali ya tako har in da take ya tsaya yana ƙare mata kallo.
"Chef Yaya, girki in bana ki
ba ƙanzo".
Abra tayi dariya ta ce "Allah yasa matarka ta jika" dariya yayi yace "Sarkin daru ba" ya cigaba da tsurawa Abra idanunsa, ta
ɗ
ago ta kalleshi ta ce "lafiya wannan kallon fa?".
"Angel, lokuta da dama zukatanmu suka mato a so da ƙaunar wani ab
u, har mu dinga jin tamkar rasa wannan abu na nufin tawaya ko samun naƙasu ga rayuwar mu, sai dai kash, tun gabanin mu zo duniya Alƙalamin ƙaddara ya kammala zana mana ƙaddarorinmu. Sai dai muyi ta lalube a duhu da sanyawa zukatanmu burika daban daban, was
u su cika wasu kuma sa
ɓ
anin haka, wanda wannan hikima ce ta ubangiji da ba a masa dole.
Tabbas soyayya ba ƙarya bace ba, na rayu da soyayyar ki a lokacin da nake zaton, tsananin ƙauna ce ta 'yan uwantaka, sai bayan bayyanar wani sirri da ya zama makamin r
uguza wancan tunani da nake a baya, ya sauya akalar wannan soyayyar da nake miki.
Abra ba kiyi Mamaki ba, yadda abubuwa suka dinga faruwa cikin hukuncin ubangiji ba, sama ta ka Adnan ya kutso ratuwarki, cikin ƙiftawa da bisimillah soyayya ta sanya kika ru
sa burin Abbi a kanki yayi miki aure. Sai dai duk da Auren da ki kai da zimmar Soyayya yayi silar rabuwar duniyarki zuwa abu biyu, idan ki ka tsaya da tunaniki kika duba hukuncin ubangiji da yadda abubuwa suka dinga wakana tamkar shirin film, sai ki gano a
she Adnan shi ne ƙaddarar ki. Duk da ya cuzguna miki a baya, sai ki duba a silarsa kuma kin ha
ɗ
u da farincikin da ku
ɗ
i ba zai saya miki ba, ga iyayenki kin gano, ga kuma a silarsa 'yar uwakki ta bayyana, a silarsa Allah ya yi miki kyautar
ɗ
an mutum sukutum
guda.
Yayata, ke mace ce me yafiya, wadda muka rayu ta gini a kan raunin zuciya, haƙuri da kuma kawaici, Adnan be gaya mini meke tsakaninku ba, amma yanayinsa ya nuna yana cikin damuwa, kuma kin san bashi da cikakkiyar lafiya, kika iya yafewa Mami balle
uban 'yar ki? Kiyi tunanin my Angel"
Tuni hawaye ya wanke fuskar Abra, saboda tasirin kalaman Salman a a zuciyarta, cikin kuka ta ce "Faris, Adnan ya cutar da ni san.....
"Shhh, a sanadiyar yafiyar da zaki masa, sai Allah ya yi miki abin da baki zata b
a, ko kin manta shine masoyinki na farko? Am sorry to say Abra, mahaifinki ya cutar da zuciyar Adnan, duk da hakan ba hujja bane na ya huce a kanki, amma ke a kan kanki, ya faru a Asibitinsa, cikin duhun dare ba tare da ya san ke 'yar sa ba ce, idan aka ce
uwa Yaya an gama magana, mahaifinki ya cancanci ya nemi yafiyar wa
ɗ
anda ya cutar, ba wannan maganar muke ba, duk da shima ina son ki yafewa mahaifinki daga ke har Afra, dan kan mu wuce Dubai nake son, muje mu ganshi, dan Allah komai ya wuce yayata, musa a
ranmu dukkaninmu Allah yayi mana za
ɓ
i ne daidai da ƙaddarorinmu, da kuma abin da ya dace da mu"
Tuni hawaye suka wanke fuskar Abra, Salman ya dinga share mata ya cigaba da rarrashinta, har ta
ɗ
an samu nutsuwa ta cigaba da aikinta, har yana tayata.
Bay
an ta kammala girkin, har suka yi bidirn cin abincin su, Adnan na
ɗ
aki bai fito ba, bata son Salman ya kuma magana, dan haka ta bi Adnan
ɗ
aki, ta tarar da shi a kwance a kan gado, yayi shiri ya zubawa wuri
ɗ
aya ido.
Shigowarta ce ta sanya ya mayar da idon
sa kanta, ta ƙaraso ta tsaya tana kallonsa "Ba zaka ci Abinci bane?".
"Angel bana jin yunwa sam, kewarki ce ke damuna" ta
ɓ
e baki tayi ta ce "Dama zan gaya maka ne, gobe in Allah ya kaimu ƙarfe hu
ɗ
u, Dubai zamu tafi, zan bi su Salman, zamuje wurin Ummi muy
i mata sati
ɗ
aya sannan mu dawo"
Cikin mamaki Adnan ya kalli Abra "Amma baki gaya mini ba sai yanzu?".
"Amma dai na gaya maka ko? Ba
ɗ
aukar jaka nayi na tafi baka sani ba" tai maganar tana harrasa up and down.
Adnan ya jinjina kai ya ce "Haka ne,
Allah Ya kiyaye hanya" ta amsa da Ameen ta fice ta bar masa
ɗ
akin, yana cigaba da mamakin yadda gaba
ɗ
aya Abra ta sauya, tamkar an canzo masa ita da wata.
A gidan su Salman suka kwana, sai dai basu fuskanci cewar ba
ɗ
aki
ɗ
aya su Abra suke ba.
Washeg
ari tun azahar Abra ta gama kintsawa, saboda zasu je prison wurin mahaifinsu.
A
ɗ
aki ta tarar da Adnan yana kwance, da alama jikinsa ya tashi.
"Zamu tafi, kuma na ga tun safe baka sake fitowa ba"
"Angel bana jin da
ɗ
in jikina ne, dan Allah kar ki taf
i ki barni".
Idanunta ne suka cika da hawaye ta ce "Au kar in tafi in barka kace? Ai gara ni wurin iyayena zani, ka manta ni ranar da ka sa ƙafa ka tafi ka barni, kana ƙyanƙyamin jikina, saboda ƙazantar da ta fito a jikina?" Shiru Adnan yayi ya rintse id
anuwa a hankali ya furta "Is ok Angel, Allah ya kiyaye hanya, ki gaishe mini da Ummina, ba zan iya driving ba da na raka ku, bari driver ya kai ku" Ya dafe ƙirjinsa a hankali ya miƙe, wani abu ne mai kama da tausayi ya fara fizgarta, amma ta maze.
Adnan y
a fito falo, yana murmushi ya kalli Salman ya ce "Malam shine kawai zaka
ɗ
auke mini mata, bayan kai kana tare da matarka"
Salman yayi murmushi ya ce "Ko zaka bimu ne? Kar mu gudu da ita?"
Adnan ya ce "Ai ina ganin likita ne, muje driver ya kai ku"
Su
ka ƙarasa har gaban mota, Abra na ƙoƙarin shiga motar, Adnan ya riƙo hannunta ta baya, ya saka bakinsa a daidai kunnenta ya ce "My Angel, ina sonki da yawa, Allah ya tsare mini ke ya dawo da ku lafiya, dan Allah Abrana ki yafe mini,. Ban sani ba ko kan ku
dawo rai yayi halinsa, bana son in je wurin Ubangiji da hakkinki, dan Allah ki yafe mini" ya ƙarasa maganar hawayensa na zirarowa yana gangarowa daga wuyanta zuwa cikin rigarta. Da haka ya cikata, ya juya ya koma cikin gida.
Jikin Abra yayi sanyi ƙalau,
amma ba ta ji zata fasa tafiyarta ba.
Prison suka fara zuwa, aka fito musu da Bulama, gaba
ɗ
aya ya fita hayyacinsa, duk wannan gayun babu, jar fatar nan tasa duk tayi baƙi.
Abra na ganin halin da yake ciki ta fashe da kuka, ta rungume Bulama tana ta shes
heƙar kuka, Bulama ma rungumeta ya yi shima yana kuka har da majina.
" 'ya ta dan Allah ki yafe mini, ke da 'yar uwakki dan Allah ku yafe mini" Afra ma dai kuka take yi, sai dai ta kasa zuwa in da yake.
Abra ta shiga share masa hawayen fuskarsa ta ce "Da
ddy ya ake ciki da zaman kotun naka? Insha Allah zan fara halarta kuma Insha Allah zan shawo kan Ummi ta yafe maka"
Kalmar Daddy da ta kira shi da shi, yafi komai faranta masa rai.
"Daughter, dan Allah ki yiwa mijinki godiya, duk da munin laifin da na ai
kata masa, tun ranar da aka fara zaman kotu, kullum shika
ɗ
ai ne wani nawa da yake zuwa, sai abokaina, kuma ya
ɗ
aukar mini ƙwararrun lauyoyi har guda uku da zasu kareni, kuma koda Yaushe cikin yi mini aike yake na kayan Abinci, mahaifinsa ma ya zo, iyayenki
ma Major da mai
ɗ
akinsa sun zo. dan Allah ki nema mini gafarar mijinki akan abin da na aikata masa" Shiru Abra tayi, sam Adnan bai ta
ɓ
a gaya mata wannan maganar ba.
Suna tsaka da magana ne, gandiroba ya ce lokaci ya yi, zasu mayar da Bulama, suka dinga k
uka ƙarshe sai Salman ne yayi ta aikin rarrashi da basu haƙuri.
Har suka isa Dubai, Abra na Mamakin a yadda Adnan ya tsani mahaifinta, amma ya iya taimaka masa, take taji kaso mafi rinjaye na haushinsa da take ji ya ragu a zuciyarta, dama can ƙasan zuci
yarta tana jin tausayinsa dannewa kawai take yi.
Ummi ta rasa in da zata saka kanta dan da
ɗ
i, ganin yaranta a tare da ita, ta dinga farinciki tana nan nan da su, shi kansa Salman tana matuƙar son yaron nan, saboda kulawarsa ga yaran nata, kamar yadda ya
yi mata alƙawari ya cika, ya kawo mata yaranta wurinta.
Sai dai tayi ta mita, saboda rashin kawo mata Little.
"Abra ina wannan mijin naki masifaffe, naji babanki wai shi suka kuma aurawa, koda yake mahaifinki ne ya janyo miki koma menene"
"Ummi ni mij
ina ba masifaffe bane, wato ba kya son mijina sai wannan
ɗ
an naki ko?" Tayi maganar tana tura baki.
Ummi ta ce "Abra raina ya
ɓ
aci da jin abinda ya yi miki ne, ban san me su Major suka gani suka kuma bashi ke ba, ni so nayi su bani ke in aura miki balarab
e"
Abra ta ce "Ni bana son farin namiji, Caramel nake so kamar baban little" Hira me cike da soyayya da ƙaunar juna ce ta shiga tsakaninsu, a haka Abra ta shigo da batun Ummi ta yafe wa Daddyn su, nan da nan Rumaisa ta ha
ɗ
e rai ta ce "Ko dukiyarta zata ƙa
re, sai ta tabbatar an kai shi prison, kuma sai an nemo Matarsa an musu Shari'a a kan abin da ta aikata mata" Babarsu Abra na da sanyin hali, amma a wannan karon ta
ɗ
au zafi da yawa, duk irin kukan da Abra tayi mata, fafur ta ƙi amincewa da yafewa Bulama.
Duk da tattali da kulawar da Ummi ke basu, hankalin Abra na Nigeria wurin mijinta, saboda yadda yake haki lokacin da zasu rabu, ta san yana jin jiki matuƙa, ga kuma wannan abun alkhairi da ya yiwa mahaifinsu.
Salman ya cigaba da yiwa Abra nasiha, a k
an ta yafewa Adnan, mussaman duba da irin abin alkhairi da ya yiwa mahaifinta. Ita kanta ta san Adnan ya yi laushi na gaske.
Sai da Abra ta kwan goma a daddafe, gashi ta nemi lambar Adnan da ya dinga kiranta kwanakin baya, amma ba ta gano lambar a wayarta
ba balle ta kira shi a waya, ta ji ya yake?.
Ranar kwana na goma sha
ɗ
aya, suka rako Abra airport, Abra da Afra sun sha kukan rabuwa, haka Abra ta hawo jirgi zuwa Nigeria.
Ƙ
arfe biyar na yamma ta sauka. Shatar taxi tayi zuwa gida, saboda bata da lam
bar Adnan balle ta ce ya turo a
ɗ
auketa.
Ba laifi gidan bai yi datti ba, amma Abra ta zage ta sake gyara ko ina.
Ba ta ji motsin Adnan ba, dan haka tayi zaton ko baya nan.
Haka nan taji tana matuƙar son ganinsa.
Har zuwa magariba bayan ta kammala girki
, ba tsammani ta ga Adnan ya fito daga
ɗ
akinsa, ba tsammani kawai yaga Abra, duk wannan motsin da take a gidan bai ji ba, ita kuwa tsorata tayi, ramar da Adnan ya yi ya wuce misali.
"Ya a kai kika dawo baki kirani a waya ba na zo na
ɗ
auko ki? Ai da ko gir
ki na miki" yayi Maganar yana kallonta.
Kallon kansa ya yi ya kalleta ya ce "Ya naga kina kallona? Wani laifin na kuma yi?"
Tausayinsa ne ya cika zuciyarta, ta girgiza kai ta ce "Bakomai, masallaci zaka ne?".
"Eh, ya hanya ya su Ummi?".
"Suna lafiya
tana gaisheka"
"Bari inje in salla in dawo"
"A dawo lafiya"
"Allah ya sa my Angel".
Ɗ
akinsa ta nufa, ta gyara masa, ta kukkuna turaren wuta.
Adnan da uban ledoji ya dawo gidan, ya sissiyo kayan ciye-ciye duk dan ya farantawa Abra rai.
Ta kar
ɓ
i k
ayan ta ajiye, ta ce "muje dininga ka ci Abinci, dan banga alamar kana cin abinci ba da bana nan" Wani irin farinciki ya kama Adnan ganin Abra na kula shi.
Ba musu ya wuce dining, ta zuba masa Abinci, yana ci yana mata hira cike da farinciki.
"Wannan
jikin naka, ko dai ƙasar waje zaka a duba ka, ka rame da yawa kalli yadda ka ke numfashi fa"
"Kar ki damu, ni dai ko ban warke ba, fatana ki yafe mini kan in mutu Abra" ya yi maganar idonsa fal hawaye.
Bata amsa ba masa ba, ta janyo plate
ɗ
in gabansa,
ta
ɗ
ebo Abinci ta kai bakinsa "Maza ka ƙara Abincin nan, i want my well biuld body Adnan back, maza ka cinye" tana bashi Abincin tana zubar da hawaye.
Fuskar Adnan
ɗ
auke da hawayen shima ya ce "Please Abra, yafiyarki ita ce babban abin da nake fata kan b
ar duniya, ko na mutu na san Little ba zata yi maraici ba, na barta a hannun nagartacciyar uwa, dan Allah talk My Angel" Ajiye plate
ɗ
in ta yi, ta tafi
ɗ
akinta.
Bayanta Adnan ya bi zuwa
ɗ
akinta, amma ta rufe ƙofar
ɗ
akin.
Haka Adnan ya haƙura ya sake alwa
la zuwa Masallaci, dan gabatar da sallar isha'i.
Bayan ya dawo yayi wanka ya kwanta a
ɗ
akinsa, yana jin yadda zuciyarsa ke bugawa fiye da kima. Ya lumshe idanunsa hawaye na zuba ya ce "I deserve it, kome kika mini, ba zai kai wanda nayi miki ba".
Ƙ
ofar
ɗ
akin yaga an turo, Abra ce hannunta
ɗ
auke da robar ruwa da kofi, ta kalli Adnan ta ce "Mun yi waya da Mama, ta ce mini kana da magunguna da kake sha, suna ina?"
Ya nuna mata side bed, ta janyo ta
ɗ
auko magungunan, ta dinga miƙa masa
ɗ
aya bayan
ɗ
aya ya
na sha, idonsa a kanta ko ƙiftawa ba ya yi.
Miƙa hannu tayi, ta
ɗ
an ja gemunsa kawai ta yi murmushi.
"Please Abra forgive me, a Wannan karon kalamaina daga cikin zuciyata suke, ina sonki abra ko a