Showing 237001 words to 240000 words out of 260401 words

Chapter 80 - Dare da Duhu complete

abu na biyu tunda yaranka sun dawo nasan kawo yanzu Matarka Rumaisa ta samu labarin aurena da kai da kuma ƴata Meenal, so dole zata

ɗ

auki matakin cin amanar da kayi mata, kafin haihuwar gu

zuma

ɗ

a kwance uwa kwance na kwashi rabona dana Meenal, duk wasu file na filayenka suna wajena wanda ka saka hannu da sunan Meenal kai da duk wani abu daka san ka mallaka, dan haka kayi ta kanka ina jiran takardar saki saduwar alheri"

Kusan mutuwar tsay

e Dr Bulama ya yi "Innalillahi wa'inna ilahir raji'un" ya shiga fa

ɗ

a tare da fa

ɗ

in "Na shiga uku" yana tsaye aka fara masa messages an rufe dukkan wani acct bank

ɗ

insa, daga na gida zuwa na company har na asibitin wanda kuma aikin Abdullah ne ko Ummi bata

sani ba ya fita zuwa baya ya shiga kiran ma'aikata.

Dr ya fito da sauri daga room Abba ya kasa haƙuri ya ce "Dr ya jikan son me ya sa me shi ina

ɗ

ana" ya buga ƙafa

ɗ

ar Abba ya ce "just pray for him Ita yake buƙata" Hajiya Mama ta saki kuka ta ce "Kaga ab

in da kake shirin jawa Adnan? Me ya sa ba zaka taya shi neman abin da yake so ba? Gashi nan zai rasa rayuwar shi yabi matar tasa" Abba dai ya kasa magana Abbi ya ce.

"Insha Allah za a ba shi auren Afra indai a kanta ne" cikin sauri Abba ya ce.

"Kasan All

ah idan har ina raye Adnan ba zai ta

ɓ

a Auren Afra ba" yana fa

ɗ

in haka ya nufi office

ɗ

in Dr ya same shi zaune bayan sun gaida Dr ya ce.

"Adnan ya samu ciwon zuciya wani gefe har ya fara kumbura ayi ƙoƙarin nema masa abin da zuciyarshi ke buƙata kafin mu s

amu ya farfa

ɗ

o daga dugun suman da ya yi"

Abba ya ce "Innalillahi wa'inna ilahir raji'un yanzu sai yaushe zai farka?" Dr ya ce "for now ba zan iya cewa komai ba, sbd jikinsa ya yi tsanani da yawa anyi wasa da zuciyarshi" da sauri Abba ya fita waya kare a

kunnenshi.

Daƙiƙo na juyawa zuwa sekonni, sekonni na juyawa mintuna, mintuna na juyawa zuwa awanni, a hankali suke sauyawa zuwa yini daga yini zuwa kwana. Adnan ya

ɗ

auki wasu kwanaki kusan arba'in a gadon asibiti ba tare daya farfa

ɗ

o ba. Har lokacin Umm

i na ƙasar gidan Abbi, Bulama kullum sai ya zo Ummi bata kula shi bata nuna masa ta san Abdullah ya rufe komai nasa ba, shi ma Bulama ya kasa cewa komai. Saudat ya yi neman duniya ya rasa inda zai sameta daga ƙarshe ma wayarta baya shiga.

A hankali ya

shiga bu

ɗ

e idanunshi wanda sukai masa sosai da sauri ya mayar da idanun ya rufe sbd hasken da ya yi masa yawa. Slowly slowly ya ƙara trying na bu

ɗ

e idanun, har ganinsa ya sauka akan drip dake maƙale a jikinsa.

Hannu

ɗ

aya ya sanya ya dafe kansa dake masa c

iwo a hankali ya zame hannun zuwa saitin zuciyarshi dake bugawa da ƙarfi yana jin ciwo sosai ta cikinta.

"Allahamdulillah son ka farka?" Hajiya Mama ta fa

ɗ

a tana yin waje kiran Dr da kuma Abba da Abbi da suke waje suna tattaunawa akan a fitar da Adnan

ɗ

in

ƙasar waje.

Salman ya gyara tsaiwa ba tare da ya kalli Adnan

ɗ

in ba, duk da cewa yana jin tausayi shi. Fararen idanunta ta

ɗ

aga ka

ɗ

an tana kallon inda yake kwance da sauri ta

ɗ

auke sbd wani abu mai kama da tausayi da taji..

Dr dasu Abbi suka shigo bayan

Dr ya gama duba jikin ya ce.

"Allahamdulillah yanzu saura a

ɗ

ora shi akan magani" Abba ya yi murmushi yana fa

ɗ

in "thank you Dr"

"Son ya jikin?" Cewar Abbi. Adnan ya bu

ɗ

e idanu sosai kallon shi ya sauka kan Afra dake kusa da Salman, ya runtse idanun z

uciyarshi na ƙara bugawa ya kalli Abbansa, da Hajiya Mama sai kuma Abbi. Ƙamshin da yaji a gefen shi na dama ya sanya ya juya dan ganin waye, ya zabura jiki na rawa ya miƙe zaune yana ƙara kallon wacce ke dab da shi, ya ƙara juyawa ya kalli

ɗ

ayar wacce ke

kusa da Salman.

Ya mustsika idanu tare da diruwa daka bed

ɗ

in yana tsinke ruwan hannunsa. "Abba idanuna ya samu matsala me ya sa Afra ke rabewa gida biyu ne?" Abba yai murmushi ya ce "A Lallai mukan ras namu idanun suke, mata biyu ko wacce daban" Adnan da

jikinsa ke rawa sosai ya ƙara kallon wacce ke can kusa da gadon shi ko

ɗ

ago kai ba tayi ba, ya sake kallon wacce ke kusa da Salman, ya juya ya kalli Abba.

"Your wife Abra khamal Khamis" cewar Abbi Innalillahi da wani irin sauri Adnan ya nufi wajan wacc

e ke kusa da Salman yana zuwa Salman ya girgiza kai yana sakin murmushi ya ce. "No! Wannan is no longer your's. Is not your Abra is mine"

Adnan ya juya ganin haka ya sanya wacce ke zaune kusa da gadon ta miƙe tana tsare shi da idanu sosai alamar "Don't e

ver trying to come" da wani irin sauri Adnan ya nufeta gadan-gadan tamkar mahaukaci.....

Contact to subscribe

09047871750

[11/27, 12:18 PM] Abk: A gigice Adnan ya ce "Innalillahi wa Innalillahi raji'un, Allah ya sa ba kuma haukacewa zan yi ba, dan All

ah ku tasheni idan bacci nake, ko dai nima mutuwa na yi ne, muka ha

ɗ

u a lahira?".

Abba ya ce "Ba mutuwa kai ba, da ranka abin da kayi ka ke girba, tunda an salameka sai ka tashi mu tafi" A rikice Adnan ya nufi Abra zai damƙota, amma ta zura da gudu ta

ɓ

uya a bayan Abba, tana kallon Adnan.

Afra ma tashi tayi ta koma kusa da 'yar uwatta, tare da riƙe hannun Abra , cike da so da ƙauna.

Adnan ya kuma nufo su, Amma Abba ya tare shi, ya ce "Ai baka isa ba, yanzu kazo mu koma gidan Major, zamu gabatar da ita

ga mahaifinta da kuma mahaifiyarta, sannan ka zauna ka gaya musu abin da ka aikatawa 'yar su".

"Abba dan Allah kayi mini rai" Adnan yai maganar yana ha

ɗ

a hannayensa biyu.

Abba ba sani ba sabo, ya ha

ɗ

e rai ya dinga yiwa Adnan tsawa, suna fitowa daga

ɗ

ak

in, Salman ya kuma rungume Abra, ji yake tamkar mafarki ne, ga Abransa a kusa da shi, abu kamar mafarki haka yake ganin faruwar abubuwan, Abransa is alive.

Wani baƙin ciki ya kishi ne ya mamaye zuciyar Adnan, zai yinƙura yai wajen su Salman Abba ya ce "Wa

llahi kai mini wani hauka, sai na ci mutuncin ka a wurin nan, wuce mu tafi" Duk in da Abra ta waiwaya 'yan uwane masoya ke ta farincikin sake ganinta.

Suna zuwa gida, suka tarar da Mami, ta na ta rusawa Ammi kuka, tana cewa  akan me Major ya

ɓ

oye ma

ta Abra tana raye, ya jefa zuciyarta cikin ƙunci.

Ai Abra ba tayi sallama ba, ta tafi da gudu, ta danne Mami tana wani irin kuka kamar wadda ranta zai fita.

Kasa magana suka yi, daga Mami har Abra, tamkar Mami zata mayar da Abra cikinta, 

falo ya c

ika ga Ammi ga Abba da mahaifin Abbi, ga su Inna da Yaya Musa, gida sai koke koke ake, Ammi ta tsare Abba da son jin dalilin da ya sanya, suka aikata musu haka a kan Abra.

A hankali idon Abra ya sauka a kan Little da ke hannun Salima, Abra ta zubawa Littl

e ido.

Ammi ta ce "Kawo mata 'yar ta ta ganta, taji

ɗ

umin 'yar ta" girgiza kai Abra tayi ta ce "Ni ba 'ya ta ba ce"

Gaba

ɗ

aya suka kalleta, Ammi ta ce "wane irin abu ne haka kuma?".

"Ammi na barwa Adnan 'yar sa, ina son su fita daga rayuwata gaba

ɗ

aya

da shi da ita" tai maganar tana kuka.

"Baki da hankali ne? 'yar ta ki kike cewa kin barwa babanta?".

"Eh Ammi, nima haka na rayu ba iyayena, har gara ita tana da uba"

Abbai zai tsawataraa Abra, amma Abba ya ce "Ƙyaleta Major, tayi mini daidai, amma mun

a dakon jiran wani albishir da zamu yi miki ne, kan mu fayyace musu yadda aka yi mu kai musu haka ba su sani ba".

Harabar gidan Major ta cika da motoci, sai hayaniya ake ji ƙasa ƙasa tun daga harabar gidan.

Falo ya cika ya batse da mutane.

A t

sawon Kwanakin da Rumaisa ta yi a gidan Major, taga gata da karamci, kullum Afra tana tare da ita, ga Salman da take jin shima kamar nata ne, ga kuma Little da aka ce 'yar ta ce ta mutu ta bari, gashi suka yi wani irin sabo da Na'ima, duk da zasu yi sa'ann

i da Naima, amma Rumaisa tana girmamata kasancewar ita ta riƙe Abra. Bulama yana nan garin Kano, kullum cikin sintiri yake gidan Major, dan ganin Rumaisa da 'yarsa da kuma jikarsa, amma sam Rumaisa tayi mursisi ta dinga surfawa Bulama rashin mutunci, dan b

abu babban abinda ya ƙara mata tsanarsa irin jin shine dalilin da ya sanya ta rasa 'yar ta a karo na biyu, bayan sace su da aka yi da fari.

Rumaisa ta fito falon, jin yadda gida ya cika da mutane, sai dai babu zato babu tsammani idanunta suka sauka a k

an Abra da ke kusa da Salman, ga kuma Afra a gefe guda. A gigice ta nufi wurin da Abra take tana sambatu.

" 'ya'ya na, duk nawa me sun dawo basu mutu ba 'ya'yana ne, Abdallah zo ka gani" Rumaisa tayi maganar tana nuna Abra da Afra.

Ƙ

urii Abra ta yiwa mat

ar da ido, ko ba a gaya mata ba, tabbas wannan matar suna da alaƙa.

Zuwa tayi ta rungumesu gaba

ɗ

aya, ta dinga gunjin kuka, har mayafin abayarta ya cire, dogon gashinta bar tsakiyar bayanta ya sauka, tayi larabci, tayi Hausa tayi turanci.

"Abra she's y

our Mum" Abbi ya fa

ɗ

a yana kallon Abra.

Wani irin zillo Abra tayi, itama ta rungume matar, tana jin wani abu ya ratsata ba tare da ta gane takamaimai menene ba.

Bulama ne yayi sallama ya shigo, yana sunkuyar da kai tamkar munafuki, yana sunkuyar da kai

, Yaya Musa me ya ce "Laa Inna, baki gane wannan ba?".

Inna ta ce "Ina zan manta shi, baƙin tsinanne, aka kashe mini miji a Asibitinsa, shi kume meye ya kawo shi nan, baƙin Azzalimi, muna ji muna gani yaƙi zuwa kan bawan Allah nan har ya mutu" Waro idan

u Afra ta yi ta ce "Kenan kai kayi sanadiyyar mutuwar Mutumin da ya riƙe ni kamar uban da ya haife ni?"

Adnan ya ce "Ba mutuwar mariƙinsa kawai ba, har da kisan 'yar sa a Asibitinsa wadda ta kasance matata Abra, sai dai gata nan a gabana, na kasa gane m

afarki ne ko zahiri".

Bulama ya samu wuri ya zauna, ya sunkuyar da kai yana zubar da hawaye, ya ce "Haƙiƙa wannan ishara ce Allah ya nuna mini, mutane sun rasa rayukansu a saboda sakacina, da sa neman ku

ɗ

i a gabana fiye da lafiyar mutane mugun halina ya z

ame mini DARE DA DUHU, babu lallai 'ya'yana su ƙaunace ni, sakamakon kowacce na bar mata wani tabo mai tsayawa a zuciya, dan Allah ku yafe mini, dama hausawa na cewa, idan kana mugunta ba ka yiwa kanka ba, baka iya ba, na watsar da dangina, na zalunci mata

r da ta mini halacci, an salwantar da rayuwar 'ya'yana, wadda na riƙa da soyayya ta ci Amanata, gaba

ɗ

aya rayuwata ta zama DARE DA DUHU, da bana tunanin garin zai wayewa wannan duhun dare nawa, ku yafe mini dan Allah".

Rumaisa ta ce "Wallahi ba zan baka y

arana ba, kuma ka tattara duk wata dukiya tawa ka bani abata, wadda ka cinye kuma, zamu ha

ɗ

u a kotu, sai ka biyani"

"Rumaisa duk hukuncin da kika

ɗ

auka a kaina daidai ne, amma ni ya aka yi naga Abra, bayan an sanar da ni ta rasu?".

Abba ya ce gyara z

amansa sannan ya ce "Eh wannan bayanin duk shi ne ya tara mu a nan, Adnan ya auri Abra ne bayan ya gano 'yar ka ce, dan ya

ɗ

au fansar abin da kayi masa, na sakaci mahaifiyarsa ta rasa ranta.

Tsawon zaman da Abra tayi da Adnan...

Adnan ya katse shi ta h

anyar cewa "Dan Allah Abba kayi mini rai"

A fusace Abba ya ce "Zan tsinka maka mari, ka mini shiru mutumin kawai".

Abba ya

ɗ

ora da "Ya auri Abra, duk muna sa ran ya samu yarinyar kirki, suna zaune lafiya, ashe ba baka bane ba, sai ranar da Abra ta kusa

rasa ranta, ya gigice ya dinga fa

ɗ

ar irin zaman da yai da ita, ya dinga azabtar da ita, bayan mun dawo daga wurin likita, ya bamu shawarar idan ta warke daga C.S

ɗ

in da aka yi mata, a kaita India, saboda suna da ƙwararrun likitoci da Asibitocin da suka ƙw

are, a wurin bada kulawa ga masu ciwon, kuma tun da bata kai last stage ba, zata iya warkewa.

Daga nan na fara processing yadda Abra zata tafi India, katsam Adnan da bakinsa ya dinga fa

ɗ

ar yadda ya rayu da Abra, bayan an mata C.S jikinta ya rikice, duk mu

n

ɗ

auka ta rasu, a lokacin da shi mijint, da Salman da ita Maman Salman duk sun suma, Nurses sun basu

ɗ

aki, likitoci suka zo suka dudduba Abra, ba su ce mana komai ba, suka dinga mata ƙoƙari, suna dannna ƙirjinta suna mata allurai, har Major yana cewa kar

su wahalar da gawar Abra, suka ce masa bata mutu ba, suganta ne yayi ƙasa fiye da kima, jinint ma ya sauka. Cikin ikon Allah ta cigaba da numfashi, amma bata hayyacinta, a ranar na buƙaci Major, da kar mu kuskura wani ya san Abra bata mutu ba, saboda za'a

kaita India ne babu tabbacin ta dawo da rai, dan haka kar musa musu rai, na

ɓ

oye masa ainihin dalilina na rashin san kowa ya san Abra bata mutu ba.

Muka tafi da Abra Abuja, na barota ita da Major, kwanan su

ɗ

aya a General Hospital Abuja, suka tafi indiya,

likitan da ya dubata ya mata cs, suka ha

ɗ

amu da da likitocin Asibitin da za'a kai Abra. Cikin ikon Allah ana kaita suka kar

ɓ

eta, muka biya komai aka fara bata kulawa ta musamman.

Lokacin da Maman Salman ta farfa

ɗ

o mun sanar da ita, an kaita gidana an mat

a sutura a binneta, duk da tayi mita a kan danme za a rufe Abra ko sallama ba suyi ba. Haka Adnan muka tabattar masa da an kai gawar Abra Kano, an binneta. Major ya baro Abra a can india, amma duk sati biyu ko ni ko shi, muna zuwa mu dubata, a nan Nigeria

kuma, mun saka anata saukar Alqur'ani, har umara muka biya akaje aka yiwa Abra

ɗ

awafi, Allah ya bata lafiya, idan kuma ba zata rayu ba, Allah ya sa ta cika da imani.

A cikin ƙudirar ubangiji sati uku, Abra ta fara samun Lafiya, na samu Abra na sata a gaba

, ta gaya mini komai a kan zamanta da Adnan, dan da farko so tayi ta rufawa Adnan Asiri. Na roƙeta a kan kar ta gaywa Major, halin da ta zauna da Adnan.

Cikin ikon Allah watanni biyar kan na shida, aka tabattar mana da Abra ta warke ras ba wata damuwa da

take damunta Yanzu.

Alhamdilillah, a jiya ni da Major muka

ɗ

auko Abra daga airport, ta kwana a gidan wani abokinsa, da safe muka wuce da ita Asibitin da mijinta yake, muka taho nan, haƙiƙa mun

ɓ

ata muku na

ɓ

oye muku gaskiyar cewa Abra na raye, amma dan Al

lah kuyi mana afuwa. Zan yi amfani da wannan dama, wajen kar

ɓ

ar takardar sakin Abra daga hannunka Adnan, ka rubuta saki ka bani na Abra, zan mayar da ita Makaranta".

"Haba Abba, Wallahi nayi nadama ka duba halin da nake ciki, na san tabbas a kowane loka

ci zan iya rasa raina, dan Allah ku bari mu ƙarasa rayuwarmu tare, ko dan saboda yarinyar mu*.

Rumaisa kuwa cewa ta ke "Dan Allah ita dai in ya saki Abran, a ha

ɗ

a mata kan yaranta ta tafi da su".

Adnan a ransa ya ce "Ji wannan matar da son kai, Walla

hi ba in da matata zata da Aurena".

Bulama ya ce "Dan Allah Afra, da kuma Abra dan Allah ku yafe mini, ku kalleni a matsayin uba ko sau

ɗ

aya a rayuwata, yanzu bani da wani abu da yayi mini saura idan baku ba, hatta 'yan uwana basa ta tawa, saboda Saudat

ta rabani da su".

Gaba daya duk

ɗ

okin da Afra take a kan son ganin mahaifinta, taji baƙi cikin kasancewar wannan azzalumin shine mahaifinsu, ba zata manta yadda aka bata labarin yadda ya wulaƙanta Baba har ya mutu ba, gaba

ɗ

aya bai bata tausayi ba, mussa

man da aka bada labarin cin amanar da ya yiwa mahaifiyarsu.

  Kowa da abin da ya dame shi a falon nan, kowa neman mafitar kansa kawai yake yi, gaba

ɗ

aya kan Abra ya fara

ɗ

aukar zafi, dan haka ta miƙe ta nufi

ɗ

akinta, wanda Afra ce a ciki Yanzu.

Kan

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login