Showing 243001 words to 246000 words out of 260401 words
yi tare shaƙuwa mai ƙarfi ta shiga tsakanin su, idan ya ce Abra yake so ba ita ba za ta shiga mawuyacin hali.
Ɗ
akinta ta shiga ta tarar da Ummi da Inna a zaune. Zama ta yi a kusa da Ummi dake sakar
mata murmushi.
"Allah ya yi muku albarka." Ummi ta fa
ɗ
a tana shafa kanta. Cikin jin da
ɗ
in kasancewa da mahaifiya Abra ta ce. "Amin." Kwantar da kanta ta yi akan kafa
ɗ
ar Ummi ta ce. "A Ina ƴan'uwan mahaifinmu suke a ƙasar nan? Ina son mu ha
ɗ
u da su." Ɓat
a fuska Ummi ta yi alamun ba ta san zancen Bulama, amma duk da ƙin shi da take ta san ba ta isa ta raba shi da Ƴaƴansa ba. Kamar an mata dole ta ce. "Suna Adamawa, amma iyayensa duk sun rasu, sai ƙanwarsa guda
ɗ
aya Murja da sauran relatives
ɗ
insu." Kafin A
bra ta kuma magana Afra ta shigo da Little a hannunta. Ba tare da yi magana ta
ɗ
ora ta a kan cinyar Abra. Kawar da kanta ta yi duk da cikin ranta cike take da zumu
ɗ
in ganin fuskar ƴar tata.
"Ki
ɗ
auki ƴarki, wannan abin da kike yi ba daidai ba ne, tunda
ba ta miki laifin komai ba, bai kamata kuma laifin mahaifinta ya shafe mata ba."
Afra ta fa
ɗ
a cikin sigar nasiha.
Murmushi Inna ta yi a ranta tana mamakin hankalin da ƴar Baba ta yi a zamanta a gidan Abbi. Rungume little Abra ta yi tare da sakin ajiya
r zuciya, ƙaunar yarinyar na ratsa ko wane saƙo na jikinta, ta ji duk duniya babu abin da ba za ta iya yi ba saboda ita. Ha
ɗ
a su Ummi ta yi ta rungume gaba
ɗ
aya tana hawayen farinciki, Afra ta zo ta zauna a
ɗ
aya b'arin ita ma ta rungume ta, ban da ajiyar zu
ciya da hawaye babu abin da suke.
Haka rayuwa ta cigaba da garawa cikin farinciki ga su Abra, duk da tunanin mahaifinsu da halin da yake ciki yana damun su. Sun samu labarin har yanzu ana shari'a akan asibinsa ba a ƙare ba, kuma kotu ta ƙi bayar da be
lin shi yana can a tsare. Shirye-shiryen bikin Salman da Afra ya kankama, Abbi ya sa an ƙara gyara wa Salman guest house
ɗ
insa, a can za su tare shi da amaryarsa da suke cin soyayyar su babu tsinke. Abra ta kwantar da hankalinta, ta cigaba da kallon Salman
a matsayin blood brother
ɗ
inta. Aunty Murja ta zo tun saura kwana uku biki, Ummi ta kira ta, ta sanar da ita duk abin da yake faruwa, da yake suna shiri sosai. Amma fa ta sha ciwon bakin ƙin sanar mata Bulama ya ƙara aure da ta yi. Adnan yana can jiki ya
ƙ
ara rinca
ɓ
ewa, kuma ya ƙi yarda a fitar da shi waje, ya ce maganin ciwon shi kawai Abra ce. Abba kuma ya ƙyale shi ya ce ya je jikinsa ne, shi yake shan azabar ciwo ba wani ba. Kullum sai ya kira Abra ba adadi, ita kuma ba ta
ɗ
aukar kiran, mamakin ma inda
ya samu numbernta take, saboda sabon sim ta sake. An yi biki lafiya an gama lafiya, ba a wani ja abun sosai ba, dinner kawai aka yi da
ɗ
aurin Aure aka kai amarya gidanta. Ranar Afra ta sha kuka, na barin su Inna da kewar Baba, ta so a ce ya ga ranar auren
ta kamar yadda ya ci buri, amma Allah bai yi ba. Abra ma ta taya ta kukan, don duk da ba su jima da kasancewa da juna tare ba amma ta ji ba da
ɗ
i sosai a cikin ranta, a gefe kuma ta taya ta farinciki matuƙa na auren Namiji Jarumi, Yaro da halin manya Salman
ul Farisi.
Washegari da safe Afra tana baccin gajiyar da Salman ya tara mata a daren jiya ta ji ana yi mata tafiyar tsutsa a ƙafa. A hankali ta bu
ɗ
e kumburarrun idonta da suka ci kuka ta sauke a kan fuskarsa. Murmushinsa mai kyau ya sakar mata tar
e da ranƙwafowa cikin sanyin murya ya ce. "Morning princess." Juyar da kanta ta yi gefe tare da turo baki. Kissing lips
ɗ
inta ya yi tare da fa
ɗ
in. "Tun
ɗ
azu nake jiran ki tashi ki yi breakfast kar yunwa ta illata mini ke, kuma bana son na tashe ki kanki ya
yi ciwo." Cikin shagwa
ɓ
a ta ce. "Ai dama ciwon yake." Marairaice fuska ya yi ya ce. "I'm sorry dear, mu je ki wanka sai ki sha magani, idan bai daina ciwon ba sai mu je asibiti." Riƙe duvet
ɗ
in da yake ƙoƙarin yayewa ta yi ta ce. "To ka bar ni zan tashi d
a kaina." Murmushi ya yi cikin ransa yana fa
ɗ
in. "Wanne dare ne jemege bai gani ba." Ƙarar da ta saka ya sa shi saurin
ɗ
ago ta yana tambayar ta lafiya? Hawaye ta fara ta ce. "Na kasa tashi, ko'ina a jikina duk ciwo yake mini, ƙafafuwana kamar ba a jikina s
uke ba. Cikin tausayawa ya shafa kanta tare da fa
ɗ
in. "Sorry, har yanzu jikin bai bar ciwo ba?" Gya
ɗ
a masa kai tare da taune lips
ɗ
inta saboda zugin da take ji a ƙasanta.
"Okay bari na ga gurin ko da rauni."
Kuka ta saka masa tare da ƙanƙame jikinta
ta hana shi ganin abin da yake son ganin. Numfashi ya sauke a hankali tare da saka hannu ya fara goge mata hawayen fuskarta, ture hannun ta yi tare da ƙoƙarin tashi daga jikinsa. Riƙe ta ya yi sosai cikin rarrashi ya ce. "Har yanzu fushin bai ƙare ba? Na c
e fa ba zan kuma fa, jiyan ma duk ke kika ru
ɗ
ani da kyawun da kika yi da dadda
ɗ
an ƙamshin da kike." Ya ƙarasa maganar tare da tusa kansa a wuyanta yana shaƙar ƙamshinta dake saukar masa da kasala. Ajiyar zuciya suka sauke a tare da lumshe ido. Jin ya fara
sassauke numfashi tare da yawo da hannunsa a jikinta ya sa ta bu
ɗ
e ido da sauri tare da ture kansa, don ba ta manta bak'ar azabar da ta sha ba a hannunsa jiya. Bai ce komai ba ya
ɗ
auke ta cak ya kai ta toilet.
Littafin dare da duhu na ku
ɗ
i ne, mai s
o ya tuntube mu a wannan numbern. 09047871750
[11/30, 9:12 PM] Abk: Da yamma Salman na zaune a parlourn gidansa ya yi wani fresh alamar tun a daren jiya angwancin ya amshe shi, shi ka
ɗ
ai sai murmushi yake lokaci zuwa lokaci yana
ɗ
aga kansa tare da kallon
ƙ
ofar bedroom
ɗ
in ta.
A hankali ya miƙe tare da ajjiye remote
ɗ
in hannunsa kai tsaye bedroom
ɗ
in ya nufa daga shi sai trousers iya giwwa jikinsa ko riga babu. Kwance ya sameta har yanzu saman gado ta rufe jikinta da duvet barci take a wahale har yanzu.
"Oh sweetheart barci har yanzu?" Ya fa
ɗ
a yana saka hannu tare da zame duvet
ɗ
in, firgigit ta farka tana bu
ɗ
e idanunta wanda hawaye ya gama cika su. Hucin zazza
ɓ
i na fita a jikinta Salman ya haura gadon baki
ɗ
aya suna ha
ɗ
a ido ta fashe da kuka sosai, domin
gani take kamar yana sane yake mata komai haushin shi duk ya kamata.
Cikin rarrashi yana jawota jikinsa baki
ɗ
aya tare da shafa kanta ya ce.
"Sorry wife double sorry ni ne ko?" Kai ta
ɗ
aga masa alamar "eh" tana ƙara shigewa jikinsa saboda da
ɗ
i
ɗ
umin j
ikin da take ji. Ya ya yi kissing lips
ɗ
inta yana zame mata hannun duguwar jikinta a ƙoƙarin shi na son sake ha
ɗ
a jikin nasu waje guda da kyau! Yadda za tafi jin da
ɗ
i domin ya lura da yanayin nata..
Gaba
ɗ
aya ta juya tare da rungome shi sosai sbd bayyanar
jikinta hannunta a ƙirji shi tana duka tare da ƙananun kuke ta ce.
"Uhm Uhm zan fa
ɗ
awa Abbi da Mami mugunta kake mini"
Ya kwaikwayi muryarta yana sake riƙeta a jikin nashi tare da ƙoƙarin lalubar bakin da ya yi maganar ya ce.
"Uhm to ai haka shi ne
auren sweetheart wife"
"Sure?" Ta tambaye shi tana kafe shi da maraitattun idanunta wanda suke ƙara kashewa Salman jiki da zuciya. Ya tarairayota baki
ɗ
aya saman sa sun jima suna kallon juna cikin ƙasa da murya ya ce.
"I love You Afra Yusuf Garba Bu
lama, ban san adadin son da nake miki ba, bani kuma da bakin yi miki godiya a bisa kyautar da kika bani,
I am immensely thankful to you for deciding to marry such a stubborn person like me and for going forth numerous times just to assure I was happy. Wal
lahi Afra ina son ki so mai yawa, son da baki ba zai ta
ɓ
a iya fa
ɗ
a ba sai dai gangar jikina tayi aikin ta,
The best part of my day is your smile. Being with you is the easiest choice I have ever made, and I'm so lucky I get to make it every day. I love yo
u more every day. I love your honesty, your passion, your resilience, your courage, your partnership, and your smile"
Manyan kalaman da suke fita daga cikin bakin Salman sukai wa Afra nauyi a zuciya da sauri ta juya ta rungome Salmanun-faris a jikinta t
ana shassheƙar kuka wanda babu tantama na farin ciki ne.
"I love You Amore Mio, love you to the rest of my life"
"Amore Mio?" Salman ya tambaya yana
ɗ
ago ta daga jikinsa, taƙi yarda ta kalle shi sbd Kunya a hankali tana
ɓ
oye kanta ta ce.
"My love" y
ana kashe mata ido ya ce "da wanne yare?" ta rufe idanu ta ce "French" ya
ɗ
ago ta zuwa jikinsa yana sauka kan bed
ɗ
in tare da nufar parlour da ita ya ce.
"Oh, ashe matar tawa ta iya speech shi ne take pretending" yana fa
ɗ
in hakan yana kissing nata.
Abr
a dake zaune a parlour shigowar ta kenan tai gyaran murya kunya ta kama Salman da ita kanta Afra, Abra tai murmushi hannunta riƙe da Little ta ce.
"I'll pretend I didn't see anything".
Salman ya shafa kai yana sauke Afra data kasa kallon Abra ya ce "Yay
a" ta watsa masa harara ba tare data ƙara kallon shi ba, ba sabon au bane gare ta ganin Salman ba riga shi ya sa ba taji komai ba.
Ya juya da sauri zuwa bedroom
ɗ
insa Afra kuma ta taka a hankali tana cije baki ta zauna tana fa
ɗ
in.
"Daughter mai kama da M
aman ta" Abra ta gyara zama domin Adnan ta guduwa tun
ɗ
azo yake gidan ya hanata sakat da naci.
Kuma ba tai niyyar zuwa gidan nasu ba kawai bata da za
ɓ
i ne.
Abra na zaune bayan ta shirya cikin kayan barci ta ƙara fresh ƙirjinta ya cika sosai, tayi wani
irin kyau kamar wacce batai jinya ba, fatar jikinta sai glowing take. A hankali ta zauna tana bu
ɗ
e datar wayarta sbd littafin da take karantawa na IDAN BA KE ya gama tafiya da tunaninta, ita ba gwanar karatun hausa novels bace tafi ƙarfi a English. Kamar
da wasa taga littafin a wattpad ta fara karantawa.
"Ikon Allah Surry muguwa ce, wannan ai muguwar shawara ce take bawa Zahrah, ta ya ya mijinta zai amshi budurcin wata a matsayin nata?" Tsaki taci gaba dayi ganin littafin yaje ending na free pages, kuma
tana son taji ƙarshen labari ta ya ya Aljani zai auri mutum harda haihuwa a tsakani. Da sauri ta duba number da akai dropping 08119237616 tai adding number a WhatsApp tare da yin payment ganin marubuciyar bata Online yasa ta kashe network
ɗ
in wayar.
A h
ankali idanunta ya sauka akan photon Sp Adnan Aliyu Matawalle ta sauke numfashi ta kasa tantance hukumcin da zuciyarta ke son
ɗ
auka game da Adnan, duk da wulaƙancin da Adnan ya yi mata but till now yana da gurbi a zuciyarta tana jin tausayin shi.
Tana tu
na makomar Aishatul-humaira. "You're the reason behind anything Adnan, ka rusa zuciyoyinmu"
"Uhm kafin ai
ɗ
aran akai kwan
ɗ
i, kafin kace uhm ake ta
ɗ
i" Abra ta juya da sauri ta kalli Mami ta ce "Me nayi Mami?"
"Nace wani abu? Waƙa nayi, ZUCIYAR MUTUM
, SIRRIN SA." Abra ta kwa
ɓ
e fuska ta ce "Kai Mami"
"Ba wani kai Mami, kije Abbinki na kira" zuciyar Abra ta buga ta miƙe da sauri kamar zatai kuka abinka da shagwa
ɓɓ
iyya ta ce.
"Mami me nayi, wayyo Allah" Mami ta saka hannu ta
ɗ
auki Little tana fa
ɗ
in
"Zonan Mamana, wannan rigimar tafi ƙarfin ki muje ki yi barci" tana fa
ɗ
in hakan tai waje domin ta lura da sauyawar Abra khamal Khamis
ɗ
in.
Jiki a sanyaye ta saka hijabi tare da saka Hermes slippers a ƙafarta ta fita zuwa Main parlour. A zaune ta samu Ab
bi da Mami, Sai Ummi da Abdullah da kuma Salima. Tare da Adnan dake durƙushe ya saka dakakkiyar shadda amy colour wacce ta ƙara haska baƙar fatarsa, sai baza ƙamshin Pur oud yake,
Iya kyau ya zuba kyau sai ramar dake maƙale a jikinsa na azabtuwa da soyay
yar Abra. Jikinta na rawa ta nemi waje ta zauna ta ce.
"Gani Abbi"
Ya gyara zama yana
ɗ
an sakin murmushi ya ce.
"Abra Daughter ga mijinki ada ya kawo abin da kike buƙata"
Ta
ɗ
aga kai da sauri ta kalli Abbi zuciyarta na harbawa tsoro da fargaba suka ci
ka mata zuciya. Ta kasa magana sai sunkuyar da kai da tayi tana wasa da yatsun hannunta.
"Allahamdulillah Adnan ya yarda da ƙaddara ya amince da abin da kike buƙata, ya kawo takardar saki i mean divorce papers, kuma zai tafi da yarinyar shi kamar yadda
kika ce,
dashi da ita bakya buƙatar su, ina miki addu'ar samun miji wanda ya fi shi, shi ma Allah ya bashi wacce ta fiki"
Bata san mai ya faru da ita ba, amma tuni hawaye ya gama wanke mata fuska ta shiga gogewa ba tare da kowa ya lura ba.
Abbi ya yi mu
rmushi ya ce "ina tunanin ke kike son haka ko?baki da idda san haka na baki sati guda ki fito da miji ko na za
ɓ
a miki wanda naga dama"
Mami ta ce
"Kayi mata haƙurin wata ina za taga wani saurayin yanzu?" Abbi ya
ɗ
aga hannu ya ce. "Tunda ta ce mijinta ya
saketa ai ta shirya fito da wani, ba wani wata da zan bata" ya juya kan Adnan ya ce "Allah ya yi maka Albarka Adnan da umarnin mahaifin ka da kabi, maza
ɗ
auki Mamana Aishatul-humaira ku tafi"
Muryar Adnan a sarƙe ya ya miƙe tare da fa
ɗ
in "Na gode Abbi,
Allah ya ƙara girma" ya fa
ɗ
a idanunsa akan Abra wacce ta kasa motsi.
Yana miƙawa Little hannu kamar mai jira ta
ɗ
aga hannunta tana sakin dariya ya yi murmushi ka
ɗ
an tare da rungome ta.
Da sauri Abra ta miƙe ta ce.
"Ka bani ƴata ai ba kai ka haifar mini
ita ba" Ummi dai kallon komai take hukuncin Abbi
ɗ
in ya yi mata da
ɗ
i domin yanzu tausayin zaryar da Adnan
ɗ
in yake take.
Adnan ya kalli Abra wani abu na fisgar shi yana jin kamar ya rungome ta ya yi ta kuka ko zata sassauta masa, zuciyarsa har wani dunƙ
ule masa take.
"Ka bani ƴata Malam, ka fita daga cikin rayuwarmu, ka saki uwa me ƴa zatai maka kuma?"
Mami zatai magana Abbi ya dakatar da ita, tare da nuna mata ta zuba idanu zuwa inda dramar zata ƙare. Adnan ya sassauta murya mai nuna ki tauyasa mini k
omai nayi kuskure ne ba son raina bane.
"Na rasa abin da kike nufi? Kince na sake ki? Kuma kince na
ɗ
auki ƴata dani da ita bakya buƙatarmu, mene laifina saki ke kika nema fa? Ƴa kuma ta wace" a fusace Abra ta wani lailayo zagi zatai komai ta tuna kuma Ohu
! Taja baki tare da yin shiru.
Idanunta ya yi jaa sosai ta juya wajen Abbi ta ce
"Abbi kace ya bani ƴata? Tunda ya yi abin da zuciyar shi take so nima zan yi abin da nai niyya"
"A'a ba ruwana Daughter,bana son rashin gaskiya ke kika bashi za
ɓ
i kuma
yabi, Son kada dare ya yi maka" Abra ta fashe da kuka sosai tare da shigewa part
ɗ
in ta, ta shiga kiran number Abba da Hajiya Mama amma duk basu
ɗ
auka ba kamar ha
ɗ
in baki.
Ta shiga rera kuka a yanzu babu abin da zuciyarta ke muradi da son kasancewa da ita
irin Aishatul-humaira gashi Adnan ya yi amfani da maganar da tayi wajan rabata da gudan jikinta. MAGANA ZARAR BUNU.
Tun daga lokacin Abra ta shiga gaba da kowa ta yini kuka ta kwana kuka, Salman da kansa ya bawa Abbi haƙuri akan a bawa Abra ƴarta. Amm
a Abbi ya yi masa korar kare.
Ummi taja Abra jikinta ta shiga yi mata nasiha akan ta koma gidan mijinta daga nan ta ƙwato ƴarta