Showing 39001 words to 42000 words out of 260401 words

Chapter 14 - Dare da Duhu complete

Abbi yana nan baza ta ce komai ba a yanzu, amma yana tafiya duk sai ta fanshe m

ata masifarta.

Tare suka kammala aikin suka kai komai dinning, suna aikin suna hira cikin nisha

ɗ

i da ƙaunar junansu. Bayan sun gama kowa ya nufi

ɗ

akinsa dan yin wanka tare da shiryawa.

Salman ya riga ta fitowa, dan dama ita yanda take da sanyi haka t

ake yin komai a sanyaye. 5 minutes da zaman shi ita ma ta fito sanye cikin uniform

ɗ

inta mai kyau riga da skirt gami da

ɗ

an ƙaramin hijab iya ƙirji. Salman ya bi ta da kallo. Tana duban sa ta ce. "What are you waiting for? ka zauna kana kallo na baza ka zu

ba abinci ka ci ba."

"Ke nake jira mana Yayata, kin san ai ba zan iya cin abinci ni ka

ɗ

ai ba kya nan ba." Ya yi ƙarashe zancen tare da jan kujerar kusa da ita ya zauna. Dai-dai nan su Khamal suka yi sallama a parlour'n, Hajiya Na'ima ta ci kwalliya sai

ƙ

amshi take zubawa, kamar babu wani abu na

ɓ

acin rai dake damun ta, Salman ya bi ta da kallo yanayin da ya gan ta jiya ya fa

ɗ

o masa a cikin rai.

"Good Morning Abbi and Mami" Abra ta fa

ɗ

a fuskarta

ɗ

auke da murmurshi.

"Morning Daughter, da fatan kin t

ashi lafiya?"

"Lafiya ƙalau Abbina."

Cikin murmushin munafurci Na'ima ta ce, "Uhm, ƴar gidan Abbi, wato shi ka

ɗ

ai kika gani ko?"

Sunkuyar da kai kawai Abra ta yi, mamakin halin mahaifiyarsu na yanda take nuna mata a gaban Abbi yana cika mata zuc

iya. Khamal ne ya bawa Na'ima amsa da fa

ɗ

in.

"Me kuma ya faru? Yau ma zaki ce ta nuna bambancin ne? Na ga dai a tare ta gaishe mu."

"Amma ai sunanka ta fara kira kafin ni."

Murmurshi ya yi ya ce. "Mr Jealousy, ga naki

ɗ

an nan ai kema, yanda yake k

allon ki na san ke zai fara gaisarwa. Salman ya murmusa sannan ya gaishe su a tare. Bayan sun zauna Abra ta yi serving

ɗ

insu, Khamal sai saka mata albarka yake yi tare da yaba mata. Hakan ba ƙaramin ƙona ran Na'ima yake yi ba, ji take kamar ta

ɗ

auki ruwan

tea

ɗ

in dake tururi ta sheƙa mata a fuska, ƙarin abun takaicin Salman sai taya shi yabon Abra yake yi. Babu yadda ta iya ita ma haka ta dinga yaƙe tana taya su.

Bayan sun gama suka

ɗ

auko school bags

ɗ

insu suka yiwa iyayen nasu sallama suka fice. Kafin s

u ƙarasa parking space Salman ya

ɓ

ata fuska ya ce, "Uniform

ɗ

in nan kamar ya matse ki sosai Yaya."

"Ba bu abun da ya mun, me ka gani?"

"Kawai ni dai haka nake gani, haushi ma nake ji kina yawo a school a haka."

Cikin mamaki Abra ta ce, "Me yasa?

Duk sauran students

ɗ

in dake yawo a haka fa?"

"Ni ke ka

ɗ

ai na sani, gaskiya zan cewa Abbi duk ya sauya miki uniform

ɗ

inki, ba na son ganin ki da wa

ɗ

annan."

Tace "Sannu Yaya."

"Ai dama ni ne Yayan ko ba ki fa

ɗ

a ba." Dai-dai nan suka ƙarasa parking

space inda direban sojan da zai kai su yake jiran su, hakan yasa Abra ba ta kuma magana ba.

Masha Allah, an samu sauyin gwamnati, bayan shafe dogon lokaci waccan jami'iyya ta na mulki, duk ta yi iyakar bakin ƙoƙarin ta, gurin kawo ƙarshen matsalar r

ashin tsaro, amma abun ya ci tura, a wannan karon sabuwar gwamnatin ta zo da sabbin tsare tsare, ciki har da yiwa harkar tsaro garan bawul, aka kawo sauye sauye da dama.

Sauyin gwamnati da aka samu ya sa da yawa daga cikin iyayen gidan General Ibrahim da

suke harƙallar su tare ba su koma ba, sedai a hakan gwamnatin ta sake

ɗ

ibar kara da kiyashi a tafiyar, dan an kuma kitso da kwarkwata gurin za

ɓ

en muƙarraban gwamnati, dan akwai sauran ire iren wanda su ka yiwa waccan gwamnati aiki, suka hanata cigaba suka

hana ƙasa cigaba.

Amma duk da haka a wannan karon, jami'an tsaro ma su cike da son ganin zaman lafiya ya wanzu a ƙasa, suna cike da farincikin sauye sauyen da aka samu a harkar tsaro, kuma suka sa ran cewar alamu sun nuna ƙarshen harkar ta'addanci a ƙasa

yana kusantowa.

Sabon shugaban ƙasar ta bakin me magana da yawunsa, ya fitar da sanarwar cewar babu yafiya ga duk wani wanda aka kama da laifin ta'addanci ko yi wa harkar tsaro zagon ƙasa.

Sannan duk wanda aka kama da laifin mallakar makami ba bisa ƙa'id

a ba musanman bindiga, to hukuncinsa ki sa ne, ba tare da wata Shari'a ba.

Haka zalika duk wanda aka samu da fitar da sirrin rundunar tsaro, shi ma ze zama a cikin 'yan ta'adda kuma hukunci

ɗ

aya za su kar

ɓ

a da 'yan ta'addan.

Se dai an kai ruwa rana akan

wannan ƙuduri na gwamnati kan majalissa su amince, kasancewar shugaban ƙasa a tsaye yake, ya sanya shi tsayawa kai da fata akan dokokin, tare da ba da umarnin bincikar duk wani

ɗ

an majalisa da ya soki wannan ƙudurin.

Da yawa cikin marasa gaskiya ya

ɗ

uri

ruwa, dan wannan gwamnati da gaske ta ke, irinsu General Ibrahim kuwa, ciki ya

ɗ

uri ruwa gashi akwai yiwuwar ai musu retire, kuma shugaban ƙasa ya kafa kwamiti na musamman, dan bincikar yadda akai da maƙudan ku

ɗ

a

ɗ

en da aka dinga sawa a harkar tsaro, gwamn

atin baya.

Yau ta kama Saturday, da rana bayan su Abra sun dawo daga Tahfiz suna zaune a parlour suna game ita da Salman, Na'ima tana kallon wani program a tv, Khamal kuma yana karanta News paper.

A shagwa

ɓ

e ta

ɗ

ago fuskarta tana kallon Salman

dake ƙunshe dariyarsa, dungurar masa da Game

ɗ

in ta yi ta ce. "Ni dai ban yarda ba wayo kawai kake mun."

Dariyar da yake ƙunshewa ya saki ya ce. "Akan me zan miki wayo, ki yarda kawai na fiki iyawa."

Turo

ɗ

an ƙaramin bakinta ta yi tare da kawar da k

anta gefe. Murmurshi ya yi ya ce. "Shikenan mu sake yin wani, ke zaki ci insha Allahu."

"Ba zan yi ba

ɗ

in, girki ma zan tafi in

ɗ

ora."

"Haba ƴar ƙanwata ki tsaya mu ƙara

ɗ

aya Please, ƙara koya miki nake son yi yanda gobe zaki winning a kaina."

Na

'ima dake sauraren su ta harare shi ta ce, "Ka bar ta, ta je yi aikinta, kai tunda ba ka da abun yi sai zama a cikin gida tare da mace sai ka yi ta yi ai." A hankali ta yi maganar yanda Khamal ba zai ji ba, kasancewar ta fi shi kusa da su.

Jiki a sanyay

e Abra ta miƙe da niyyar zuwa kitchen.

"Daughter ku shirya ku je ku gaishe da su Mama yanzu."

Muryar Abbinta da ya fa

ɗ

i haka yasa ta tsayawa cak ƙirjinta ya faru dukan uku_uku, domin ko ka

ɗ

an ba ta ƙaunar abun da zai kai ta gidansu Mahaifiyarsu ko gi

dan wani nata, saboda tsana ƙarara da suke nuna mata.

Salman da shi ma ba son su je yake ba saboda kar a

ɓ

ata ran Yayarsa ya ce. "Abbi akwai Islamiyya fa, ƙarfe hu

ɗ

u za mu koma."

Khalmal ya ce, "Za ku iya zuwa ai ku gaishe su kafin time

ɗ

in, tunda y

anzu ko 1:30 ba ta yi ba, weekend

ɗ

in nan shi ka

ɗ

ai time

ɗ

in da kuke da shi na ziyara, dama suna ta complain ba kwa zuwa sosai." Jiya Mama ta kira Na'ima a waya ta bawa Khamal dan su gaisa, shine bayan sun gaisa

ɗ

in cikin kissa take ce masa su Abra ba sa z

uwar musu sosai, shi yasa ya ce su je yau su gaishe ta.

"Abbi to ai girki Yaya Abra za ta yi."

"Salman! Gidan namu ne ba ka san ku je ko me? Dan girki idan kun tafi ba sai in yi ba?" Cewar Na'ima cikin ha

ɗ

e rai.

"Allah ya baki haƙuri Mami, ba haka

nake nufi ba." Ya yi maganar tare da miƙewa tsaye.

Numfashi Abra ta sauke ta ce. "Bari mu shirya sai mu je yanzu Abbi."

"Yawwa ƴaƴan albarka, Allah ya albarkaci rayuwarku."

"Amin." Suka amsa gaba-

ɗ

aya.

Salman yana duban Abra ya ce. "Ki yi sau

ri ki shirya kar ki tsayar da ni, dan na san hali."

Murgu

ɗ

a masa baki ta yi ba ta ce komai ba ta shige

ɗ

aki.

Kasancewar sun yi wanka kafin su tafi Tahfiz, kaya kawai ta sauya ta saka wata doguwar rigar abaya mai kyau da tsada purple colour, ta yi k

yau sosai dan rigar ba ƙaramin haskakata ta yi ba. Ta fashe jikinta da turaruka masu sanyin ƙamshi sannan ta

ɗ

auki handbag

ɗ

inta ta fito parlour. Sallama ta yiwa iyayen nata ta fice bayan Abbi ya ba ta ku

ɗ

i ya ce su tsaya a hanya su siyawa su Fruits, tare

da addu'ar Allah ya tsare. Na'ima ta bi ta da wani irin kallo tare da sakin wani munafukin murmushi.

Suna tafe Salman na yaba kyawun da ta yi kamar yadda ya saba yi mata kullum idan ta yi kwalliya, murmushin yaƙe kawai take yi masa amma ta gaza cewa kom

ai, saboda tsoro da fargabar abun da za ta tarar a gidansu Mama na cin mutuncin kamar yadda suka yi mata kodayaushe. Duk yadda ta kai ga

ɓ

oye damurta sai da Salman ya gane halin da take ciki, tausayin ƴar'uwar tasa ne ya cika masa zuciya. Ya rasa laifin da

ta yi da ya saka Mami da danginta ba sa ƙaunar ta.

Mintuna goma sha biyar ne ya kai su Unguwarsu Mama, kasancewar ƙaramin gida ne a ƙofar gida Driver ya yi parking Motar. Salman dake gaba ne ya fara bu

ɗ

e Motar ya fita, ya zagaya ya bu

ɗ

ewa Abra Motar

wadda da zuciyarta ke bugawa da sauri da sauri, cikin matuƙar sanyin jiki ta fito, ledar fruits

ɗ

in da suka siyo Salman ya

ɗ

auka, ba tare da

ɗ

ayansu ya yi magana ba suka nufi cikin gidan.

LITTAFIN DARE DA DUHU, ₦300 NE KACAL, ZA KU TURA TA WANNA

N ACCOUNT ƊIN

0116886423 Sulaiman Na'ima s union Bank.

KU TUNTUƁI WANNAN LAMBAR DAN TURA KATIN WAYA NA NAIRA 500 TA WANNAN 09047871750

DOMIN NEMAN ƘARIN BAYANI, KU TUNTUƁE MU AKAN WANNAN LAMBAR 07063065780\09047871750

MUN GODE.

[9/30, 8:55 PM] Abk: *



DARE DA DUHU



*

Brigh pens



🏾

Nimcyluv

Ayushercool

Zee kumurya

*P 10.......*

Elegant Online writer's

Akwai complete littatafanmu a Arewabooks, da wanda kuka karanta da wanda baku karanta ba, kuyi following wannan Acct

ɗ

in domin sabbin litt

afai kamar *MIJIN MALAMA* da *RUƊIN ƘURUCIYA*

https://arewabooks.com/u/nimcyluv

👇🏾

https://arewabooks.com/chapter?id=6316f4af434cfeb9e7fe2949.

_Littafin DARE DA DUHU na ku

ɗ

i ne akan ₦300 kacal, zaku tura ku

ɗ

in ta wannan acct

ɗ

in 0116886423 Sulaim

an Na'ima s union Bank. Ko kuma ku tuntu

ɓ

i wannan Numbers

ɗ

in 09047871750.. idan katin waya zaka tura ₦500 ne. Transfer ne ₦300. Kuyi Mgn whatsapp kai tsaye 07063065780/09047871750. Bright pens na gdy

😊

_

Marairaice fuska Abra tayi, lokacin da suka

isa ƙofar da zata kaisu zuwa parlourn gidan kakarsu wacce ta haifi Na'ima.

Salman ya kalli yayar ta sa kafin a hankali yace "Mene Yaya?" Muryar ta na rawa tace "Faris tsoro na keji"

Salam ya bu

ɗ

e ido sai kuma ya yi dry yana fa

ɗ

in "Yaya ba gani ba, ki

daina tsoro idan ina tare dake"

Shiru tayi masa, gane cewa da gaske tsoran ta keji yasa Salman kama hannunta suka shiga cikin parlourn bakinsu

ɗ

auke da Sallama.

Muryar Salman ita ta danne siririyar muryar Abra, hakan yasa Mama dake zaune, ta

ɗ

ora ƙafa



ɗ

aya kan

ɗ

aya zaton iya shi ka

ɗ

ai ne yazo.

Cikin farin ciki ta

ɗ

aga Idanunta tana fa

ɗ

in.

"Maraba, lale da Mai gidana"

Salman ya yi Murmushi yace.

"Ƴar Tsohuwa"

"Wace Tsohuwar Salmanun Faris? Kabar ganina a haka auren naka sai nayi niy....," Magana

r Mama ta tsaya lokacin da Idanunta ya sauka akan Abra, wacce take

ɓ

oyewa bayan Salman sai ka rantse shine gaba da ita.

Mama ta ha

ɗ

e fuska, tare da

ɗ

auke kanta gefe guda, sam bata ƙaunar ganin Abra da jikan nata Salman, tsoro da fargaba da tunanin wani ab

u, yana kawowa Zuciyarta farmaki.

Anuty Suwaiba tunda suka shigo take bin Abra da wani irin kallo, musamman ganin yadda lokaci guda Abra ta zama cikakkiyar budurwa kamar ita ta yi kanta sbd tsananin kyau, zubi, diri, na tsarin da Ubangiji ya yi wa jikin

na ta.

Cikin sakin fuska, Salman ya ƙaraso cikin parlourn still holding her hands, Abra tayi saurin zame hannunta daga cikin na Salman, ta zauna ƙasan carpet muryarta na rawa tace.

"In...Ina...Inna...,"

Gaba

ɗ

aya ta nemi gaisuwar ta rasa a cikin baki

nta, Sbd Mama data murje mata yatsun hannunta da ƙafa.

Zafi da azaba yasa Abra sakin ajjiyar zcy, gomi na tsastsafo mata daga tsakiyar goshinta.

A fusace Mama ta juya inda Abra take zaune tace. "Kinga riƙe gaisuwar ki, munafukar yarinya mai mugun nufi

a zuciya, ire-iren wannan baƙin halin naki yake sawa wani yayi zaton cutarki muke, ban ta

ɓ

a yin jika mai mugun hali irin naki ba, KURMA kawai!"

"Wlh Mama mugun halin yarinyar nan yafi ƙarfin ta, na samu labarin ita take hana Salman zuwa gidan nan, Alla

h na tuba mene ha

ɗ

in kashi da kiyashi ma? Shegiyar yarinya ke dai wlh Allah wadarai da halinki"

Anuty Suwaiba ta ƙarashe zan can tana Miƙewa tsaye, ita ta yadda ta tsani mutuwarta haka ta tsani ganin bu

ɗ

e idanunta ta ga Abra a cikin gidan Na'ima, musamm

an yanzu yadda duniya ta lalace ka gama kiwata yarinya ka waye gari Uban riƙon ya aureta.

Abra tayi ƙasa da kanta, cikin damuwa Salman yace "haba Mama! haba Mama!! haba Mama!!!.. laluran nan fa Allah ne ya

ɗ

orawa Yaya, babu wanda ya shige haka fa, kuma

ni Anuty ki daina cewa yaya ta hanani zuwa gidan nan, ni yaro ne da za'a hanani abinda nai niyya? I don't want to go to your house since you don't like to see my sister"

Anuty Suwaiba ta saki baki kafin tace "your fifteenth year in the world, ban fa man

ta time

ɗ

in da akai maka kaciya ba, yanzu nan kai har jinka kake wani babba?"

Wani irin baƙin ciki ya ziyarci zuciyar Salman, babu abinda ya tsaya masa a rai irin maganar kaciyar da Anuty Suwaiba ta yi, idanunsa har wani ruwu ruwa ya tara sbd zafin zuci

ya.

Mama ta riƙe baki tace.

"Salmanu! Akan wannan mowar kake fa

ɗ

a mana Mgn? Kalli yadda ta gagara gaishe ni balle ta gaida Suwaiba? is this is what Na'ima train to you?"

Mama tayi mganar tana bugawa Abra tsawa, wacce ta sanya tayi saurin fashewa da

kuka muryarta na rawa tace.

"Kiyi hqr Mama"

Miƙewa Mama tayi, domin idan taci gaba da zama a nan, zata iya laka

ɗ

awa Abra dokan mutuwa!.

Salman yabi Grandma

ɗ

in su da kallo, zuciyarsa nayi masa wani irin zafi baya ƙaunar duk abinda zai sanya yayarsa ku

ka, duk abinda ake wa Abra shine ya kejin zafin abin a zuciyarsa (Heartache) yana tsanin so da ƙaunar farin cikinta He is jealous of his sister, he sympathizes with her.

"Ki daina kuka Yaya"

Salman ya fa

ɗ

i mganar a raunace, idanunsa ya ka

ɗ

a ya yi wani

irin jaa na zafin zuciya, kallonsa kawai Abra take.

"Salman mene mowa? Ni na haifi kaina ko Mami ce ta haifan? Wanne laifi na aikata mai girma haka Faris? My mother's relatives do not love me at all, ina tsoran kada su rabani da kai Salman zan jure koma

i banda rabuwa dakai"

Kuka ta fashe da shi, jikinta na rawa da

ɓ

ari, gaba

ɗ

aya tayi kan Salman sbd duhun da take gani a cikin idanunta.

Salman ya yi mata masauki a ƙirjinsa, ya riƙeta Tsam-tsam yana shafa kanta tare da jijjigata a jikinsa yana fa

ɗ

in.



"Kin gani ko yaya? Kinga abinda zaki jawa kanki sbd damuwa? Idan kinga na rabu dake yaya Kice Ubangiji ne ya

ɗ

auki raina"

Muryarta na rawa tana riƙe Salman ta ce.

"Salman ka maye gurbin Mami don Allah,Ina jin zuciyata na yi min zafi Salman"

Kasa Mg

n Salman ya yi, sun jima a haka kafin ta zame jikinta tana goge Hawayen idanunta zuwa Fuskarta. Shiru ya biyo baya babu wanda ya sake Mgn, Salman da ya tuna zan can kaciyar nan sai ransa ya

ɓ

aci.

A hankali ya zauna gefenta cikin ƙasa da murya yace.

"In

a jin babu da

ɗ

i Angel.. bana son ganin Yayata cikin damuwa, please please ki daina Stop crying"

Ya fa

ɗ

a yana sanya hannunsa saman Fuskarta, slowly ya shiga goge mata hawayen da yaƙi tsaya mata, yana jin yadda take sauke ajjiyar zuciya, da Idanu kawai y

ake binta sai kuma ya girgiza kai.

Gyara zamansa yyi very close to her yana

ɗ

aukan remote ya ce

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login