Showing 168001 words to 171000 words out of 260401 words
/>
ɗ
in saina casa ki".
"Wallahi Salman ba banza bane, kar ka sake ce masa banza"
Sauke mata wani lafiyayyen mari yayi ya ce "Nine banzan kenan?".
"Wallahi Adnan kaci amanata, ba zan yafe maka ba, kai da Allah" hanka
ɗ
eta yayi a gurin ta
zube, ya dinga wani irin huci, dan ya tsani yaji tana ambatar sunan Salman, sai dai ya ga Abra bata motsi, ga jini ya fara bin ƙafarta.
Sai kuma ya nutsu, ya sunkuya ya
ɗ
agota, amma bata motsi sai jini da yake bin ƙafarta.
Sai kuma ya gigice, ya
ɗ
agot
a jikinsa amma yaga jikinta ya saki, ba shiri ya miƙe ya gyara mata jikinta, ya sata a mota sai Asibiti.
6hrs later
Abra ta bu
ɗ
e idanunta, dishi-dishi take gani, a hankali ta gama bu
ɗ
e idonta, ta kalli ruwan da ke shiga jikinta, da ƙyar ta tashi zaune,
Adnan ya taso daga in da yake, kan ya ƙaraso Abra ta fizge ruwan nan daga jikinta.
"Ke meye haka?" Ai bai rufe baki ba ta fara ƙoƙarin dirowa daga kan gadon.
Aikuwa jini ya
ɓ
alle ta jikin cannula hannunta, Adnan ya ƙaraso ya riƙeta yana fa
ɗ
in "Abra
kin yi hauka ne?"
Duka ta dinga kaiwa Adnan a ƙirjinsa, tana ƙoƙarin fizgewa daga jikinsa.
"Abra ki nutsu meye haka? Akwai ƙaramin ciki a jikinki, da yake barazanar zubewa ki nutsu".
"Insha Allah sai cikin nan ya zube, Allah sai ya saka mini Adnan
, insha Allah sai cikin nan ya zube ba zan haihu da kai ba".
Jinin da take zubarwa a hannunta duk ya
ɓ
ata masa jiki, Nurses ne suka shigo dan bawa Abra magani, amma suka tarar da halin da take ciki, da ƙyar aka dannenta aka yi mata allurar bacci, duk ta
galabaitar da kanta.
Garga
ɗ
i sosai likitan da ta duba Abra ta yi wa Adnan a kan a guji abin da zai dinga jefa ta a cikin damuwa, gudun kar a rasa ta ita da abin da ke cikinta, sannan ta ba ta bedrest na sati biyu. Ya kira Mama ya sanar mata hal
in da ake ciki, ta aiko mai aikinta ta kawo musu kayan buƙata, saboda ita ta je unguwa kuma wurin da nisa.
Sai bayan Magriba Abra ta ƙara farkawa, har lokacin Adnan yana zaune a gaban gadon da take yana latsa waya. Duk da wata irin kasala da take ji a
mma haka ta daure ta tashi zaune. Cikin kulawa ya ce. "Kin tashi? Ya jikin naki?" Wata uwar harara ta wurga masa ba tare da ta ce komai ba, sai dafe kanta da ta yi. Miƙewa ya yi ya ce. "Ba dai kan ne ke ciwo ba? Sannu, How are you feeling now?" Tsaki ta ja
cikin takaici ta ce. "Shut up Malam! Haba, tun
ɗ
azu sai ihu kake mini a ka, Please ka bar gurin nan in daina ganin ka don bana ƙaunar ganin ka ko ka
ɗ
an wallahi." Murmushi ya yi ganin yadda ta yi maganar cikin tsiwa, wadda ba ta dace da ita ba sam. Bai ce
komai ba ya juya don kiran Likita, ganin drip
ɗ
in da aka saka mata ya ƙare.
Lumshe idonta ta yi bayan ya fita, kalamansa na
ɗ
azu ne suka dawo mata cikin kunnenta da yake cewa tana da ƙaramin ciki. Wasu hawaye masu
ɗ
umi ne suka fara zuba daga cikin ido
nta. A fili ta furta. "Allah na gode maka da duk Yadda ka tsara rayuwata ta kasance, Allah ka ba ni ikon cinye jarrabawar cikinta." Slowly ta kai hannunta kan cikin ta shafa cikin wani irin yanayi, wanda ta kasa tantance na farin ciki ne ko akasin haka. Th
e thing is so amazing to her, wai yau ita ce
ɗ
auke da juna biyu? Za ta haifi girl or boy nan da wasu watanni? Za ta zama uwa ita ma?
Dawowar Adnan tare da wata Nurse ya katse mata tunanin da take. Saurin share hawayen fuskarta ta yi ba tare da ta bari
sun ha
ɗ
a ido da
ɗ
ayansu ba.
"Patient, ya jikin naki?" Nurse din ta fa
ɗ
a cikin murmurshi.
"Alhamdulillah." Ta amsa mata cikin sanyin murya.
Bayan ta cire mata drip
ɗ
in Abra ta dube ta in serious talk ta ce. "Don Allah Nurse ki taimake ni ki c
ire mini cikin dake jikina, ko ki fa
ɗ
a mini abin da zan sha ya
ɓ
are." Cikin matuƙar mamaki Nurse
ɗ
in take duban ta, kallon Adnan ta yi ta ce. "A'a ba mijinki ba ne wannan? Ke kuwa me zai saka ki so rabuwa da Ni'imar da Ubangiji ya yi miki? Abin da wasu suk
e ta fafutukar nema ba su samu ba."
"Ni dai in za ki taimaka mini ki taimaka mini kawai don Allah."
Nurse din za ta yi magana Adnan da ya kafe Abra da ido ya
ɗ
aga mata hannu tare da fa
ɗ
in. "Don't worry, you can go idan kin gama yi mata abin da za ki
mata, i will solve the problem."
"Okay, Allah ya ƙara lafiya."
"Amin, thank you."
Kuka Abra ta saka bayan Nurse din ta fice, cikin
ɗ
aga murya ta ce. "Kome za ka yi ba zan bar cikin nan ya zauna ba, domin ba zan so na hahu tare da azzalumi mu
gu mara imani ba." Wani murmushi ya yi ya ce. "Tunda Mother ta haƙura ta haife ki da azzalumin mutum ke ma sai ki haƙura ki haifa, kin ga an yi 1/1 kenan." Ya ƙarashe maganar cikin
ɗ
age gira. Saboda baƙin ciki kasa magana ta yi, sai kuka da ta kuma fashewa
da shi. Still yana murmushi ya tashi ya koma gefen gadon tare da zama daf da ita, ƙoƙarin ja baya ta yi saboda ƙamshinsa da ba ta ƙaunar shaƙa ko ka
ɗ
an, amma ya hana ta aiwatar da hakan sakamakon hannunsa da ya sa ya zagaye bayanta da shi tare da ƙara mat
sawa jikinta. Yana bin ta da wani irin kallo ya ce. "Abra Mrs Adnan, yau babu fa
ɗ
a da rigima a tsakaninmu, saboda farin cikin da nake ciki na samun new Unborn." Ya ƙarashe maganar tare da
ɗ
ora hannunsa a kan cikinta ya fara shafawa a hankali.
Cikin
tsananin baƙin ciki Abra ta fizge jikinta, ji take kamar ta kikkifawa fuskarsa mari. Saurin riƙo ta ya kuma yi tare da fa
ɗ
in. "Ki yi a hankali, kar ki illata mini gudan jinina." Tsaki ta ja ta juya masa baya ta kwanta, zuciyarta na mata tuƙiƙin baƙin ciki,
ita ka
ɗ
ai ta san abin da take ji a cikin ranta, Allah ya sani ba ta so ha
ɗ
a zuri'a da Adnan ba, amma babu yadda za ta yi da ƙaddara.
"Me za ki ci?"
Ta tsinkayi muryarsa yana tambayar ta, banza ta bawa ajiyar shi. Shi kam ko a jikinsa, da gaske ya
ke har cikin ransa yana ƙaunar abin da ke cikin Abra sosai, shi kansa ya yi mamakin faruwar hakan. Lumshe idonsa ya yi yana imagining ranar da Abra za ta haifa masa Baby, bai san irin farincikin da zai yi ba a lokacin.
Bai haƙura ba ya cigaba da tamb
ayar Abra abin da take son ci cikin lalla
ɓ
awa, ita kuma ta ƙi kula shi ta bar shi yana
ɓ
a
ɓ
atu shi ka
ɗ
ai. A haka Hajiya Mama ta zo ta same su, ba ƙaramin farinciki ta yi ba da jin Abra na da juna biyu. Ta dinga nan-nan da ita tare da ba ta kulawa. Ita ta kw
ana tare da Abra, ta ce Adnan ya koma gida.
Washegari aka sallami Abra, Gidansu Adnan Hajiya Mama ta wuce da ita sai dare sannan Adnan ya zo ya
ɗ
auke ta suka koma gidansu, tare suka tafi da mai aikin Hajiya Mama za ta zauna a gidan har zuwa lokacin
da Abra za ta samu lafiya. Cikin ƴan kwanakin nan ta samu sauƙin tijara da takurar Adnan, don sosai yake nuna k'aunar cikin jikinta, amma in abin ya motso masa yana ta
ɓ
awa. Ba ta kula shi saboda ba ta shi take ba, ta jinyar kanta take. Ga mai aikin Hajiya
Mama tana
ɗ
ebe kewa sosai, don matar babu ruwanta tana da kirki.
Yau kwana biyar da sallamo ta daga asibiti, da daddare tana kwance a
ɗ
akinta suna chatting da Abbi yake mata zancen karatunta.
"Daughter tunda an gama cin amarcin ya kamata a koma
school kuma."
Murmushi ta yi cikin jin kunya ta tura masa emojin rufe fuska. A hankali ta kai hannu ta shafa cikinta, tana jin yadda wata zazzafar soyayyar shi take zagaye ko wani gurbi na zuciyarta. Abbi bai san tana da ciki ba, shi ya sa yake mata
zancen karatu, ta sanar masa dai ta yi ciwo, amma ba za ta iya fa
ɗ
a masa tana da ciki ba. Sai dai ita ma tana son ta cigaba da karatun, damuwar da take ciki ne ya sa ta manta da babun shi, tunin Abbinta kuma a yanzu ya dawo mata da son karatun, ko ba komai
idan tana zuwa school
ɗ
in zai rage mata damuwa tare da
ɗ
ebe mata kewar ka
ɗ
aici. Sallama suka yi da Abbi ta miƙe ta nufi
ɗ
akin Adnan.
Tana shiga ta tarar da shi yana shiryawa, alamun bai jima da fitowa daga wanka ba. Kallo
ɗ
aya ta yi masa ta
ɗ
auke k
anta, sa
ɓ
anin shi da ya ƙura mata ido. Cikin ha
ɗ
e rai ta ce. "Magana na zo mu yi Adnan."
"Ba ni da lokaci." Ya fa
ɗ
a tare da
ɗ
auke idonsa daga kanta.
"Kamar ya ba ka da lokaci? Maganar karatuna ce to ba wani abu ba, Abbi ya mini magana ya ce ya kama
ta zuwa yanzu na koma school, kar a mini nisa da yawa.
Kallon sama da ƙasa ya yi mata ya ce, "Lallai wuyanki ya isa yanka, wato kwana biyu na sake miki shi ya sa har kika samu damar fa
ɗ
a mini magana son ranki, saboda ba ki jibgu ba ko? To darajar ciki
n jikinki kike ci, domin duk ranar da ya bar jikinki sai na fanshe duk bashin da kika
ɗ
auka."
"Is not my concern, ka yi ko ma mene ne, ni yanzu maganar karatuna nake maka, ya ake ciki?"
"To ba za ki cigaba ba, ke da karatu har abada in dai a gi
dan Adnan Aliyu Matawalle ne, saboda karatu na masu asali, gata da ƴanci ne, ba na TSINTATTU irin ki ba."
Littafin ku
ɗ
i ne, ki/ka biya kafin ku karanta. Don neman ƙarin bayani 09047871750
[10/27, 11:38 AM] Abk: Kallonsa take cike da takaicin
yadda gaba
ɗ
aya yake son
ɗ
auke mata dukkan wani farin ciki na rayuwarta.
"I am your husband and I have control over you, karatu ne ke dashi har abada sai a lahira idan anayi, Everything I know will make you happy so I prevent it from happening.. Ki daina
wahalar da kanki kina wahalar min da unborn okey"
"Zaka iya hanani farin ciki, amma baka isa ka
ɗ
auke mini raina ba, duk wahala duk tsananin nasan Ubangiji yana tare dani kuma shi ne zai saka mini akan cutar da kake aikatawa a gareni,
I'm your wife amm
a na zama jaka a wajanka mara ƴan ci, ka sani ko Ubangiji baya kama bawa da laifin da bai san ya aikata ba,
balle Mutum akwai haƙƙina a rataye a wuyanka"
Tana fa
ɗ
in hakan ya juya, har yaje baƙin ƙofa ta tsaya ba tare data kallesa ba tai Murmushi wanda
yafi kuka ciwo ta ce.
"Ciki? Ur unborn. Uhm you are doing wrong Sp Adnan Aliyu Matawalle, kayi gaggawar cire son abin da ke cikina daga zuciyarka, domin babu tabbacin zai haifeshi,
Ba zan ta
ɓ
a haihu da kai ba, inma na haihu zan shaidawa abin da na haifa
cewa ubansa ba Mutumin ƙwarai bane. Azzalumi ne, Macuci ne, mayaudariya, mara imani ne, bashi da tausayin ƴa mace a ransa balle matarsa wacce tayi sanadin zuwan yaron duniya.
Na tsaneka wallahi bana ko ƙaunar ganinka"
Ta ƙare maganar wani raunataccen
kuka na ƙwace mata, domin duk yadda ta kai ga hqr da kuma
ɗ
auke kai na abin da yake mata, zuciyarta ta kasa
ɗ
auka. Bata ta
ɓ
a tunanin masoyinka zai juye zuwa maƙiyinka ba, ita a yanzu ta daina yi wa Adnan kallon maƙiyi, kallon makashinta take masa wanda yak
e ƙoƙarin kassara rayuwarta dayin sanadiyar Zuwanta zuwa koshewa.
"Whatever Abra, i like your style ƙarfin halinka yana ban sha'awa. Ciki kuma idan kin fasa cirewa baki haifu cikin wannan mugun azzalumin uban naki ba, wanda ya maida son zuciya, halinsa,
ɗ
abi'arsa da kuma bangon da yake jingina ni dake shege ka fasa, wawiyya. Get out of my room mumu"
Kukanta ne ya tsaya sai kallonsa kawai da take tana sauke ajjiyar zuciya a wahale, domin gaba
ɗ
aya hanyar shaƙar numfashinta toshewa tayi for some minutes
. Juya tayi zata fita ya yi saurin cewa.
"And if anything happens to my unborn ki kuka da kanki"
"Idan fitsari banza ne kaza tayi mana? zaka iya
ɗ
aukan cikin ka mayar zuwa naka" murmushi Adnan ya yi ganin abin na su ya zama kamar drama cikin shafa ƙirj
insa yana watsa hannunsa zuwa sama ya ce...
"Tunda nai cikin, ai hakan mai sauƙi ne yarinya. Kuma da kike mgnar kaza mene? Ai ni ne wanda zan fa
ɗ
i haka tunda gudunmawata yafi yawa wajan samar da cikin"
Banza tai masa tare da ficewa daga cikin
ɗ
akin z
uciyarta babu da
ɗ
i gaba
ɗ
aya. Idan tai tunanin sa
ɓ
awa Adnan sai kuma ta tuna makomarta. Ita sam ba haka ta san ana rayuwar aure ba, ta karanta a Omdatul ahkam, Zadil zaujen, da sauransu. Koda yake daman ya ce bai aureta saboda yana son ta ba, ya aureta ne
sbd hutar
ɗ
aukan fansa da kuma rayuwa da abin da ya yi a zuciyarsa.
"Innalillahi wa'inna ilaihir raji'un. Wayyo ni Abra What should I do?" Ta tambayi kanta lokacin data ke zama a kan kujerar parlourn. Idanunta ya yi jaa sosai daman yawan azkar da karat
un Alqur'anin da take yana
ɗ
auke mata damuwar da Adnan ke cusa mata a zuciya. Sulalewa tayi a saman carpet tare da kwanciya sbd yadda take jin ƙasusuwan jikinta na mata zafi da ciwo kamar zasu karye. Ga matsanancin ciwon kai duk da yunwar da take ji amma h
akan bai sa ta miƙe ba, gaba
ɗ
aya ga
ɓ
o
ɓ
in jikinta sun saki a nan wajan barci ta
ɗ
auketa.
Cikin dare wani zazzafan zazza
ɓ
i ya rufeta ruf, banda huci babu abin da jikinta keyi, sai rawar
ɗ
ari take hatta idanunta ta kasa samun zarafin bu
ɗ
ewa balle ta samu ƙa
rfin qwiwar barin parlourn. Sunayen Allah ta shiga shiga furtawa cikin zuciyarta da kuma neman
ɗ
auki daga garesa.
Kiran sallar Subhi da ake yi ne ya sanya Adnan motsawa bakinsa
ɗ
auke da addu'ar tashi daga barci, gently ya bu
ɗ
e idanunsa wanda sukai masa
nauyi duk da kwana biyu baya iya barci abubuwa da yawa ne suke damun cikin tunaninsa. Miƙewa yai tare da
ɗ
aukan wayar, ƙuri ya yiwa screen
ɗ
in wayar tamkar mai neman wani abu, amma ya kasa fahimtar mene yake nema
ɗ
in?.
Kai tsaye Bathroom ya nufa ya sakar
wa kansa shower tare da
ɗ
aura alwala. Da sauri ya zuwa Arabian jallabiya ya fito zuwa parlourn da nufi shigewa masjid.
Sai dai fitar numfashinta da sauri ya ankarar da shi, manyan idanunsa ya zaro waje ganin yadda ta zazzago daga saman kujerar zuwa ƙasa
jiki na rawa ya Ƙarasa yana fa
ɗ
in.
"Abra! Ke Abra mene haka" Adnan ya fa
ɗ
a yana
ɗ
an bubbuga kafa
ɗ
arta, ganin ko motsi ba tayi. A hankali ya zameta tare da
ɗ
agota baki
ɗ
aya a karo na farko ya nufi part
ɗ
insa da ita,
A zuciyarsa yana mmkin abin da ya je
fata cikin wannan halin ko ciwon nata ne ya motsa? Juyawa ya yi bayan ya kwantar da ita a saman makeken gadonsa ya nufi masjid.
Abra na jin duk abin da yake fa
ɗ
a kawai bata da kuzarin motsawa ne balle ta bu
ɗ
e idanunta, tana nan kwance ya dawo kai tsaye
kuma wayarsa ya
ɗ
auka ya kira number likitar data dubata, cikin ikon Allah aka
ɗ
aga kiran.
"Hello, I Adnan Aliyu Matawalle speaking, Abra's husband"
"Oh Yeah. How is she is everything ok?" Dr
ɗ
in ta tambaya domin tana kan bakin aiki sbd kwana tayi h
ospital shida nayi kuma zata bar wajan zuwa gidanta.
"Allhmd, sai matsalar zazza
ɓ
i yanzu haka dashi ta kwana ga wayan
ɗ
aukewar numfashi" ya fa
ɗ
a a sanyaye sbd ganin har yanzu cikin duhun asubahi ne. "Don't worry, zazza
ɓ
in zai daina sai cikin ya yi ƙwari
Maybe kalar nata laulayin kenan. A kula dai sbd cikin fari ne"
Shafa kansa yai kamar zai shiru sai kuma ya ce.
"Insha Allah. Zazza
ɓ
in fa?" "Be with her, sanyin jikinka zai taimaka wajan sauke zafin jikin nata" jinjina kai ya yi kana yai mata gdy tare