Showing 189001 words to 192000 words out of 260401 words

Chapter 64 - Dare da Duhu complete

amma lik

itoci suka ce haryanzu ba ta yi ƙwari ba, sai an sake barinta.

Gaba

ɗ

aya hankalin Mami yayi gida, dan haka tace su bar Aisha, a dawo daga baya a

ɗ

auketa, dan ta ita bata ƙi Aishan ta mutu ba, a dawo mata da Abra, ta nuna mata soyayyar 'ya da uwar da Abr

an tai ta roƙa a baya ba ta samu ba.

Ga Mamakin Naima, maimakon ta ga an yi hanyar gida, amma sai taga an yi hanyar gidansu Ammi, ba ta yi mamaki ba a zatonta a can ake zaman makokin Abra, tun da gidansu ba kowa ba ta nan, sai dai bayan zuwansu suka r

iski labarin cewar makoki biyu ake yi, dana Abra da na Granny Innalillahi wa Innalillahi raji'un, tashin hankali ba a sa masa rana, da mutane da 'yan uwa sun dangana, amma zuwan Naima da Salman ya sanya mutuwar ta dawo sabuwa aka dinga koke_koke.

Kwanan

hajiya Mama

ɗ

aya a Kaduna, tare da su Mami, sannan ta koma Kaduna, saboda hankalinta yana kan Adnan da ta baro shi a Asibiti.

Zaune yake a falonsa, ya

ɗ

ora ƙafarsa

ɗ

aya kan

ɗ

aya, yayi shiru ya ƙurawa saman roofing, kusan kwanaki bakwan nan, baya

iya bacci, hoton yarinyar nan fes ya ƙi barin idanunsa, zuciyarsa na cike da zullumi da son sanin tana raye ko kuwa? Sannan zuciyarsa ta kwa

ɗ

aitu da son sanin sahihiyar alaƙar da ke tsakanin ta da shi. Ya koma Asibitin da matashin yaron nan ya shiga babu a

dadi, amma bai ga ko alamar zai ga mai kama da Adnan ba.

"Doctor wai meke faruwa ne, gaba

ɗ

aya ka canza mai ya faru?" Ta fa

ɗ

a tana zama a kusa da shi.

"Bakomai" ya bata amsa a taƙaice.

"Kamar yaya bakomai? Ba ka ko cin Abinci, ka daina zuwa wurin ai

ki, kuma kace mini bakoma".

"Nace miki bakomai, ki ƙyaleni Please".

"To naji zan ƙyaleka, magana ce dama nake son mu yi, Yaron nan da yake zuwa wurin Meenal ne yake son ya turo iyayensa, da tun wancan satin ma ya so ya turo, amma an musu rasuwa wai m

atar abokinsa ce ta rasu, kuma abokin nasa na Asibiti babu lafiya, amma yaushe za su sameka ko zuwa sati na gaba ne sai su zo ku yi magana".

"Ke ki ƙyaleni na ce, ba wannan ne a gabana ba yanzu!" Yayi Maganar cikin tsawa.

"To ko ma meye a gaban naka

Allah yayi maka magani, amma dole ayi maganar auren 'yarka, koma menen tun da ba zaka fa

ɗ

a ba kai ya dama, amma dole a san abin yi a kan Auren 'ya ta".

Miƙewa yayi ya fice ya bar mata falon gaba

ɗ

aya.

Ƙ

wafa hajiya Saudat tayi, ta tashi ta koma sashinta

.

Meenal ce ta tarar da Mummy a

ɗ

akinta. "Mummy kin gaya masa ya kuka yi da shi?".

"Ni na rasa me yake damunsa, gaba

ɗ

aya a takure yake, baya cin abinci ya daina zuwa wurin aiki, ko bacci ba ya iya yi"

"To meya same shi?"

"Ina na san masa, na tambaye s

hi yaƙi gaya mini".

"To ni dai da kika gaya masa zancen Usman me yace miki? Ya ce su zo

ɗ

in?".

"Ina ya saurareni ma, balle muyi maganar"

"Innalillahi, Mummy to jira za suyi har sai ya daina damuwar tukuna? Jira suke fa ya basu lokaci su zi".

"Zan cigab

a da yi masa magana, gara a san abun yi".

"Yawwa Mummy, dan Allah ki cigaba da lalla

ɓ

a shi".

"Ina jinjina abin da yake damunsa haka, na ga baya wasa da duk abin da ya shafe ki, amma naga yana cikin damuwa sosai".

"To Allah ya yaye masa damuwar ta sa".

Meenal ta amsa da "Ameen".

Salman yana zaune a kan gadon Abra, yana tuna Abubuwa da suka shu

ɗ

e, na rayuwar da suka gudanar, tun daga ƙuruciya zuwa girmansu, halayyarta na shagwa

ɓ

a, a hankali ya lumshe idanunsa, yana tuna yadda ya dinga wasa da hanka

linta a matsayin unkown

ɗ

inta suna hira, lokaci

ɗ

aya rabon Aishatul Humaira ya sanya Adnan ya kutso rayuwarsu, ya rabasu cikin gaggawa ashe rabon ajali ne ya sanya, da shigowar Adnan rayuwarta da Aurensu ba a

ɗ

au lokaci mai tsawo ba.

Hawaye yake sosai, ya

na ƙanƙame filonta a ƙirjinsa, yana juyi a kan gadonta, kansa har wani irin sarawa yake yi, saboda kuka.

Sai da Abra ta kwana goma da rasuwa sannan aka sallami Adnan daga Asibiti, shima bisa sharu

ɗ

a da dokokin da likitoci suka shimfi

ɗ

a, saboda har yan

zu baya hayyacinsa, da allurai sun sake shi, yake fara zabure-zabure da kuka shi wurin Abra zai je, a bashi matarsa su tafi. Idan ya

ɗ

an watstsake, sai ya dinga tuna cewar rabon da ya ga Abbansa a kansa, tun lokacin da aka kawo Abra Asibiti.

Hajiya Mama c

e ke ta cigaba da rarrashinsa da bashi haƙuri, amma ya kasa yarda da cewar Abra ta mutu, lokuta da dama sai ya birkice yace mafarki yake yi.

Kafin su tafi gida, Mama ta ce Adnan suje ya ga 'yar sa, dan bai ganta ba tun da aka haifeta.

Tafiya yake tamka

r wanda ya zare, jan ƙafarsa kawai yake yi, Mama na riƙe da hannunsa, wani Cousin

ɗ

in Adnan Aminu na gefensa, jefa ƙafarsa kawai yake, yana kallon Asibitin.

Haka suka je suka nemi izinin shiga wurin da jaririyar take, Adnan ya zubawa jaririyar idanu, Ab

ra ba ta ga abin da ta haifa ba, gashi a hankali kamanninta juyewa suke zuwa na Abra, likitoci suka tabbatar da an kusa cireta da ga kwalba, a

ɗ

orata a kan madara, ko kuma idan an samu mai shayar da ita a kafa masa dokokin kula da ita.

"Mama

ɗ

aukar mini

ita a hoto" Adnan ya fa

ɗ

a idanunsa na zub da hawaye.

Mama ta

ɗ

au hoton jaririyar, suka fito daga cikin wurin, zuwa cikin mota.

Tun da Aminu yake bai ta

ɓ

a ganin abin da ya sanya Adnan kuka ba irin mutuwar Abra, dan mutum ne mai dakakkiyar zuciya, ba

komai ne ma yake ba shi tausayi ba, balle a sa ran zai yi kuka.

Wayar Mama ya kar

ɓ

a, yayi zooming

ɗ

in fuskar Aishatul Humaira, wadda yake yiwa laƙabi da little Abra.

Babban abin takaici shi ne da ka kalli jaririyar ka san jinin Bulama ce, dan a hanka

li kammaninta suke juyewa irin na Abra, ya tuna lokacin da ya

ɗ

auko Abra daga Asibitin Bulama, tana zubar da jini, saboda halin ko in kula da wasa da rayuwarta da aka yi a Asibitin. Sakin wayar Adnan yayi ya ƙanƙame Mama yana kiran sunan Abra.

Lamarin Adn

an ya fara bawa Mama tsoro, amma tai shiru ta cigaba da yi masa Addu'a, har suka je gida yana kuka.

"Mama ku fara kai ni kabarin Abra dan Allah"

Mama ta ce "Adnan ni da ba dani aka kaita ba, ina na san kanarinta, muje gida Abbanka ya kai ka".

"Mama Abba

ya san Abra ta mutu ta barni kuwa?".

Mama ta

ɗ

an yi jimm, dan ba ta san ta ina zata fara yi masa bayani ba, amma ta basar ta ce "Eh ya sani mana, da shi aka kai ta gidanta na gaskiya ma"

"Mama shi ne bai zo ya ganni ko sau

ɗ

aya ba, shine bai bari na gan

ta ba yaje ya binne ta? Dan ba matarsa ba ce, shi lokacin da matarsa ta mutu haka aka yi masa? Ai shikenan idan na tashi daga baccin na san zan ganta a kusa da ni, ai tare muka kwanta jiya da daddare, har Abincin dare ta yi mana. Idan kuma muna Dubai ne sa

i inje gidan Abincin Hilal in sayo mana gasashen nama".

Aminu ya ce "Anya Hajiya Adnan ba za a kai shi wurin likitocin ƙwaƙwalwa ba, kar fa abin ya zarce".

Mama ta ce "Bari muje gidan tukuna, idan bai ware ba sai a san abun yi".

Har suka je gida,

Adnan surutai yake yi, yayi zancen hankali idan aka jima kuma, ya fara shirme da surutai.

Haka suka isa gida, suna shiga cikin babban falon gidan suka tarar da Abba a zaune, yana duba system

ɗ

in sa, Adnan na ganin Abba ya nufi wurin Abba, ya zube a ka

n gwiwowinsa ya riƙe ƙafar Abba yana fa

ɗ

in "Abba, wai da gaske i loose my Abra, Abba ka sa aka binneta ban ganta ba, Abba ka nuna mini kabarinta in ganta kafin in tashi daga baccin" hanka

ɗ

e Adnan Abba yayi, ya zame ƙafarsa, ya kalli Adnan cikin tsananin ta

kaici ya ce "Am disappointed on you Adnan, ban san a inda ka kwaso baƙin hali ba, ashe zamanka da yarinyar nan zalintar ta ka dinga yi? Na gode Allah da ba wani ne ya gaya mini ba, da bakinka Allah ya sa ka dinga fa

ɗ

a, ba wani ne ya gaya mini ba balle in c

e ƙarya ne, to kanka ka yiwa, kuma komai aka yi maka a rayuwar nan idan ka barwa Allah, ya gani zai saka maka, amma ina ruwan baiwar Allah da bata san laifin da aka yi maka ba, kai laifi nawa kake wa Ubangiji ya yafe maka? Ka samu yarinya 'yar mutunci mai

haƙuri amma ka zalunceta, to ka sani har abada ba zaka ta

ɓ

a samun yarinya mai haƙuri da kirki kamar Abra ba, Allah yayi mata rahama amma na yi dana sanin shigewa gaba wurin nemawa mutumin banza irinka Aure".

Jiki a sanyeye Mama ta ce "Dan Allah Yalla

ɓ

ai

kayi haƙuri, ka tausaywa halin da yake ciki, likita ya kafa masa dokoki kar ya rasa hankalinsa".

"I don't care, komai ya same shi shiya janyowa kansa, bai shafeni ba, na jinjinawa haƙurin yarinyar duk wannan zaman naku bata tona maka asiri ba, kaji kun

ya Adnan, kuma ka tattara ka bar mini gida ka koma gidanka kar ka sa in gaya maka wata muguwar Maganar" ƙurawa Abba Idanu Adnan yayi, ko ƙyaftawa ba yayi, kamar mai shirin aiwatar da wani abu.

Bulama kuwa lambar maƙwabcin su Abra, ta jikin File

ɗ

in As

ibitinsu ya kira, yai sa'a mutumin ya

ɗ

aga, suka yi arranging zasu ha

ɗ

u da Bulama.

Bayan ha

ɗ

uwar ta su ne, Bulama ya sanar masa cewa yana son ya gaya masa alaƙarsa da matar da suka kai Asibiti ranar.

"Matar maƙwabcina ce".

"Yanzu ina maƙwabcin nak

a yake?".

"Ai matar tasa ta rasu, shi kuma yana Asibiti babu lafiya".

Wata irin mummunar fa

ɗ

uwar gaba ce ta ziyarci Bulama, wani irin gumi ya shiga tsatstsafowa a goshinsa, wata irin nadama da tashin hankali suka mamaye shi.

A sa

ɓ

ule ya ce "Ko zak

a kwatanta mini Asibitin da yake?". Nan ya kwatanta masa Asibitin nan dai da yabi Adnan amma ya

ɓ

ace masa. Ya gaya masa har room

ɗ

in, Bulama yayi masa godiya ya tafi.

Adnan fa sai abin da ya ƙaru, gaba

ɗ

aya ya ƙara birkicewa, dan an ha

ɗ

asu da likitan

ƙ

waƙwalwa, saboda kar a rasa hankalinsa, Mama kuma nata rarrashin Abba a kan, ya sassauta fushin da yake da Adnan, kar abun yayi masa yawa. Ba ya cin komai sai ruwa sai kuka, wasu lokutan idan ya birkice sai dai ayi ta masa allurar bacci.

Abbi da Mami

tare da Salman, suka zo garin Kaduna domin kar

ɓ

ar jaririyar Abra, dan lokacin cirota daga kwalba yayi, Mami ta dage a kan cewar ita za'a bawa Little Abra ta riƙe.

Abban Adnan ya koma wurin aikinsa, Adnan kuwa ba shi da lafiya da cikakken hankalin da

za'a tambayi ra'ayinsa a kan riƙon Aisha.

Tare da Hajiya Mama suka tafi Asibitin, suna nan tsaye suna ƙoƙarin shiga, Bulama ya fito daga cikin Asibitin, neman Adnan amma ya tarar an sallame shi.

Salman ne yabi Bulama da ido, ko ƙyaftawa ba yayi amma ya

kasa Magana.

Na ku

ɗ

i ne a biya mu kan a karanta dan Allah

07063065680

[11/3, 6:09 PM] Abk: Har Bulama ya fice daga asibitin Salman bai daina kallon shi ba. Ajiyar zuciya ya sauke ya bi bayan su Abbi da suka wuce cikin kasala, kamar mutumin da Angel



ɗ

insa ta

ɓ

aci, banbanci su kawai shi Namiji ne ita mace. Bai

ɗ

auki hakan a matsayin wani abu ba, saboda yadda Abra take masa gizo akan duk abin da zai

ɗ

ora idonsa a kai sai ya ga fuskar Abra tana yi masa murmushi. Wasu hawaye masu

ɗ

umi ne suka zubo akan k

uncinsa. Cikin raunin murya ya furta. "Allah ya ji ƙan ki Yayata ya gafarta miki."

Kar

ɓ

ar A'isha Humairah sai ya zamto fami a kan mikin dake kwance a zuciyar su Mami, tunda aka miƙo mata yarinyar take kuka, Hajiya Mama na taya ta da hawaye. Abbi kuwa

ya yi shiru kawai sai numfashi yake saukewa. A haka Salman ya shiga inda suke ya same su, bai ce komai ba bayan sallamar da ya yi ya kar

ɓ

i A'isha ya riƙe tare da zuba mata ido. Bacci take cikin kwanciyar hankali, ta ƙara girma da kyau da fari, a hankali y

a kai hannu cikin ƙaunar ta ya shafa gashin girgarta zuwa kuncinta, idanunsa taf da hawaye ya ce. "Allah ya ji ƙan mahaifiyarki, ya raya mana ke, ya ba ki haƙuri da sanyin hali irin nata."

"Amin ya Allah." Abbi ya amsa idanunsa a kansu.

Kuka Nai'ma

ta ƙara fashewa da shi tare da fa

ɗ

in. "Da gaske dai ba zan farka daga wannan mummunan mafarkin da nake ba, ta tabbata Abra ta rasu, innalillahiwa'inna'ilaihirra'un, na kasa sabawa da rashin ki ƴata, kodayaushe kewar ki ƙaruwa take a cikin zuciyata."

"S

ai haƙuri Hajiya, dukkan mai rai mamaci ne, mu ma duk zaman jiran ta muke, fatanmu kawai Allah ya sa mu cika da kyau da imani." Cewar Likitan da suka kar

ɓ

i A'isha Humairah a hannunsa. Haka suka baro asibitin zuciyoyinsu babu da

ɗ

i, Salman dai na riƙe gam da

Baby ya ƙi bawa kowa ita. A ranar suka juya Kano ba su kwana ba, duk kuwa da yadda Hajiya Mama ta so hakan, har suka taho ba su ha

ɗ

u da Adnan ba, yana baccin allurar da aka yi masa.

Daf da Magriba ya farka daga baccin a firgice yana kiran sunan Abr

a. Aminu dake

ɗ

akin ya yi hanzarin yin kansa ya riƙe shi.

"Abra! Tana Ina? Yanzu fa muke tare ta kawo mini ruwa mai sanyi ina sha tana ta mini murmushi, ashe ba ta mutu ba duk mafarki nake yi." Ya fa

ɗ

a cikin son kwace jikinsa daga riƙon da Aminu yay m

asa tare da waige-waigen inda zai ga Abra."

Cikin son kwantar masa da hankali Aminu ya ce. "Ta fita ne, amma yanzu za ta dawo." Ajiyar zuciya ya sauke mai ƙarfi tare da yin murmurshi ya ce. "Ina ta je? Raka ni gurin ta, bana son tana yin nesa da ni,

kar na je mummunan mafarkin da na yi ya tabbata."

"To zan raka ka, amma ka fara yin wanka ka ci abinci ka yi sallolin dake kanka?"

"Me ya sa?"

"Saboda ta ce idan ba ka yi ba kar na raka ka gurin ta."

Zabura ya yi cikin ƙoƙarin saukowa daga kan

gadon yana fa

ɗ

in. "Zan yi yanzu."

Taimaka masa Aminu ya yi ya raka shi toilet zuciyarsa cike da tausayin shi, idan ba dabara ake masa irin haka ba, ba za a samu kansa cikin sauƙi ba. Bayan ya fito ya yi Sallah ya fita parlour. Hajiya Mama da Abba ya ta

rar a parlour'n, cikin sauri ya ce. "Ina Abra? Where is my wife?" Dafe kai Hajiya Mama ta yi ta ce. "Oh My God! Adnan wai sai yaushe za ka yarda Abra ta rasu ne?"

"Ba zan ta

ɓ

a yarda ba, saboda in dai hakan ya tabbata ni ma bin ta zan yi." Ya yi maganar

cikin hawaye.

Kallon sama da ƙasa Abba ya yi masa, duk da yadda ya lalace ya yi baƙi amma bai ji tausayin shi ba ko ka

ɗ

an, ta

ɓ

e baki ya yi tare da

ɗ

auke kansa daga kallon shi. Kuka sosai Adnan ya saka tare da fa

ɗ

in. "Abra me ya sa za ki tafi a lokacin d

a nake cikin tsananin

ɓ

ukatar ki a cikin rayuwata, ina son ki wallahi, na yi nadamar duk abubuwan da na aikata miki, don Allah ki dawo gare ni."

"Haba Adnan, yaushe za ka daina wannan kukan da surutun ne? Sai ka ce ba musulmi ba, Ubangijin da ya ba m

u Abra ya fi mu son ta shi ya sa ya

ɗ

auke ta, addu'a kawai za ka yi mata, shi ne soyayyar da za ka nuna mata."

"Shikenan Mama, na yarda na haƙura, na rasa masoyiyata." Ya yi maganar cikin wani irin yanayi tare da kwanciya a ƙasa.

Girgiza kai Aminu

da ya biyo bayan shi ya yi zuciyarsa cike da

ɗ

imbin mamakin dama akwai abin da zai mayar da Adnan haka? Mutum mai tsananin zuciya da zafin rai gami da dakiya, lallai ya tabbatar ba ƙaramar k'auna yake yi wa matar nan tasa ba.

Hajiya Saudat ce zaune

a bakin gado ta yi tagumi tana kallon Bulama dake kai kawo a

ɗ

akinsa kamar wani sabon soja.

"Wai don girman Allah Doctor me yake damun ka ne kwana biyu? Ka daina walwala, ka

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login