Showing 216001 words to 219000 words out of 260401 words
Sauran Nurses
ɗ
in gurin suka ha
ɗ
a baki gurin fa
ɗ
ar haka.
Kafin su ƙara magana wani likita ya fito daga office
ɗ
insa fuskarsa
ɗ
auke da tashin hankali, yana share zufa ya ce.
"Don Allah ko kun san laifin da na aikata da na cancanci kora a asibitin nan? A sani na ni dai ban yi komai ba."
"Ai ba kai ka
ɗ
ai aka kora ba, mu ma nan duk korarraru ne."
"Innalillahiwa'inna'ilaihirra'un, to me yake damun Doctor Bulama? Me aka y
i masa da lokaci
ɗ
aya zai kori fiye da rabin ma'aikatan shi? Anya lafiya kuwa?"
"Ƴar Baba ki je ki
ɗ
ebo mana ruwan nan, ko na shiga ban
ɗ
aki fa babu a gidan nan."
Diddire ƙafa ta fara yi tare da fa
ɗ
in. "Wai don Allah Inna da girmana zan fita
ɗ
iban ruwa? Salan a raina ni."
"Ni zan fita in
ɗ
ebo kenan? Don yau
ɗ
aya mai
ɗ
ebowar ba ya jin da
ɗ
i shi ne ba za ki fanshe shi ba? Shi ba mutum ba ne kenan da kullum yake
ɗ
ebowa kike facakar ki da shi."
Ba ta kuma magana ba ta figi mayafinta ta
ɗ
auk
i botikan
ɗ
iban ruwan da guga ta fice kamar za ta tashi sama.
"Budurwar ƙauye."
Ta tsinkayi muryar Adnan a kanta yana kiran ta. Tsayawa ta yi amma ta ƙi juyawa ta kalle shi, sai cuno baki take kamar zai ta
ɓ
o sama.
"Ni fa ba sunana budurwar ƙauy
e ba, ba haka Babana ya ra
ɗ
a mini ba gaskiya."
Murmushi ya yi ya ce. "Ina zuwa da wannan botukan?" Ya soso mata inda yake mata ƙaiƙayi, hakan ya sa ta shagwa
ɓ
e fuska ta ce. "Yaya Musa ne ba shi da lafiya, shi ne Inna ta ce wai yau ni zan
ɗ
ebo ruwa."
"Ina ne gurin
ɗ
ibar ruwan?"
"Bayan nan ne." Ta yi maganar tare da nuna masa hanyar.
Bai ce komai ba ya kar
ɓ
i botikan suka jera suna tafiya. Gurin
ɗ
iban ruwan rijiyoyi ne da yawa, mutane mata da maza kowa ya zira gugansa yana
ɗ
iba. Ƴar Baba na zira gu
ga Adnan ya kar
ɓ
a ya fara janyo ruwan yana zuba mata a cikin botikan, bayan sun cika ya
ɗ
auka ya kai mata har ƙofa gida, ita kuma ta
ɗ
auka ta shiga da shi ciki. Haka suka dinga yi har ƴar Baba ta cika komai na gidan.
"To ko ke fa, ba ga shi har kin ga
ma ba, sannu Allah ya saka da Alkhairi, amma yau kin yi sauri, hala babu layi ne a gurin?" Inna ta fa
ɗ
i haka lokacin da Ƴar Baba ta dire bokitin ƙarshe.
"Ke dai ba na de
ɓ
o miki ruwan ki ba?"
"To ai na ga da in kika tafi
ɗ
iban ruwan sai ki wuni akan b
okiti
ɗ
aya, kina ta neman magana a can."
Tura baki ta yi ba ta ce komai ba ta fita gurin Adnan dake jiran ta a waje. ganin yadda duk ya jiƙa wandon jikinsa ya sa ta kwashewa da dariya har da ƙyaƙyatawa. Ɓata fuska ya yi ya ce. "What's funny?" Girgiza ka
i ta yi tana cigaba da dariyar. Ɗage kafa
ɗ
a ya yi ya ce. "Gurin Inna na zo mu yi magana a kan ki, sannan in sanar mata iyayena za su zo neman aurenk.."
"Ta
ɓ
, wallahi ni bana son ka ba zan aure ka ba." Ta katse shi da fa
ɗ
in haka cikin serious dake tabbat
ar da abin da ta fa
ɗ
a har cikin zuciyarta haka ne.
Littafin ku
ɗ
i ne, ku biya kafin ku karanta. 09047871750
[11/14, 9:13 PM] Abk: "Are you sure baki so na ba zaki aure ni ba?" Adnan ya fa
ɗ
a cikin tsoro da fargaba maganar data nemi ta sar masa da mikin
dake damun zuciyarsa na rashin Abra.
"Ni fa ba zan ta
ɓ
a aurenka ba, gaskiya kayi mini baƙi da yawa kuma bana son ka shi ne kawai....,"
"Stop it.." ya fa
ɗ
a a tsawa ce yana riƙe saitin zuciyarsa dake masa zafi lokaci guda, kalaman bakin Afra na neman sa
uya masa lissafi. Kasa magana ya yi sai idanunsu daya rufe zuciyarsa na harbawa.
"Na kawo maka ruwa kasha ne, naga kamar ka ƙware?" Ɗago jajayen idanunshi ya yi tare da zuba mata akan fuskarta wanda a kullum take masa gizo, ƙarfin hali yake kawai na Kas
ancewar su tare da yawan lokota sai ya ji kamar ya jawota ya rungometa ya fa
ɗ
a mata how much he loving her!
Ya sauke numfashi a galabaici yana kallon yadda tai shiru tana binsa da idanu. Ba tare da ya ce komai ba ya juya ya bar ƙofar gidan nasu.
Ita ma
bata kira shi ba, amma har zuciyarta ta ji babu da
ɗ
i a shirunsa da tafiyar ta shi, zuwa yanzu ta fara sabawa da shi.
"Wannan karan kuma mene ya faru kika shigo jiki a sa
ɓ
ule kamar kazar da ƙwai ya fashewa?" Inna ta tambayi Afra wacce ta shigo tana bin
bango ta luuula duniyar tunani da alama bata ma san abin da Innar ke fa
ɗ
a ba.
"Yau naga abin da ya ishe ni, anya yarinyar nan lafiyarki
ɗ
aya kowa? Ina ta
ɓ
a
ɓ
atu kin yi mini shiru?. Haka kurum kada naje ina tufka wani na warware mini ita na shiga uku"
Nan ma dai Afra ba ta ce komai ba sai bin bango da tayi ta zauna tana wawware idanunta. "Kee! Kee!! Ƴar Baba?"
"Na'am Inna"
Afra ta fa
ɗ
a a gigice bayan Inna ta girgiza kafa
ɗ
arta.
"Lafiya ke dawa,ina kika je bayan kin kawo ruwan?"
"Gasky Inna tamb
ayarki ba zata mutum ya yi ilimi ba, tunani nake fa amma gaba
ɗ
aya kinsa na manta abin da nake ina jinki fa" Inna ta riƙe ha
ɓ
a tana fa
ɗ
in..
"Tunanin uban me kuma? Salon ki kawa kanki ciwo" ganin hawaye a fuskar Afra ya sanya jiki babu ƙwari Inna ta tana
tambayar lafiya Meke faruwa da ita haka?..
"Inna tun bayan mutuwar wanda zan aura har yanzu babu wanda ya ce yana so na zai aureni, haka zan ta zama kenan kalli ƙawayena ko wacce tana yaranta abin sha'awa wasu kuma ciki garesu"
Cikin kulawa irin ta
Uwa da Ƴa Inna ta kama hannun Afra tana cewa.
"A'a Ƴar Baba shi aure lokaci ne, na sha fa
ɗ
a miki da lokacin ki ya yi ko bakya so sai kinyi auren nan, zaki auri miji wanda babu irinsa a garin nan ƙyakƙyawa ƙin kowa sai wanda ka ta
ɓ
a,
Ba kiga kalarki ba
wanke hannu ka ta
ɓ
a kada ki saka wannan a ranki muna ta addu'a kema kici gaba da yi"
"Kuma bakya tunanin sbd bani da iyaye ba a zuwa neman aure na Inna?" Yanayin yadda ta yi maganar a raunace ya sa Inna yin shiru ita ma abin yana susa mata zuciya ainun
bata da yadda za ta yi ne.
Ɗ
aki Afra ta shige zuciyarta babu da
ɗ
i abubuwa suka dawo mata sabbi a rai. Tana jin kamar bata kyautawa Adnan ba, bata ji da
ɗ
in yadda ya tafi ba babu farin ciki akan fuskarsa kamar kullum. Kuma ba lallai ya dawo ba. Kuka ta f
ashe da shi na rashin abin yi a haka bacci ya
ɗ
auke ta.
Tun da ya shigo
ɗ
akin ya kasa zaune ya kasa tsaye "Bana son ka" kalmar ta tsaya masa a rai, ashe haka ake ji idan an cewa mutum ba a son shi? Yaya matan da suka dinga son shi a baya suka ji a zuciy
arsu? Afra akwai wauta amma zantunkan bakinta daga zuciyarta suke, babu alamar ƙarya ko wasa a cikinsu tana nufin abin da ta ce ne.
"What should I do? Adnan think, think" ya fa
ɗ
a a hankali yana rufe idanunshi. Ba zai fushi da ita ba,amma dole ya
ɗ
aga m
ata ƙafa domin fahimtar zuciyarta.
Wayarsa ya
ɗ
auka ya kira Hajiya Mama tana
ɗ
auka ya kwa
ɓ
e fuska tare da langwa
ɓ
ar da kansa gefe guda.
"Son ya dai?" Cikin ƙasa da murya ya ce "Evening Hajiyata" ta amsa da "How are you? Ya zaman village? The you like
it"
"Sure Mama, kawai ki tayani da addu'a wani abu na neman tunkaro ni kamar zai bani wahala kuma" Hajiya Mama bata fahimta ta
ɗ
auka al'amarin aiki ne hakan ya sa ta ce.
"Addu'a kam kullum muna yinta Sp Adnan Aliyu Matawalle, Allah ya taimaka ya ba
ka sa a Insha Allah zaka samesa cikin sauƙi"
Idanunshi ya lumshe yana jin nutsuwa na saukar masa a hankali ya mirgina gefe yana jan numfashi ya ce.
"That's why i always love you Mom..."
Murmushi tayi cike da jin da
ɗ
i domin tana ƙaunar Adnan ji take
kamar ita ta haife shi duk da cewa ita bata ta
ɓ
a haihuwa ba, maybe bata
ɗ
aya daga cikin matan da suke haihuwa a nan duniya.
"Hajiya, Abba...." Ya fa
ɗ
a cike da rauni domin ya fara gajiya Abba shi ne cikon jin da
ɗ
insa dama samun nasarar baki
ɗ
aya, sai da
shi duniyarsa ke zama cikakkiya.
"Me Abba ya yi kuma Adnan?" A kasalance ya ce. "He still angry with me na rasa yaya zan yi ne bana jin da
ɗ
in"
"Adnan my Son kada ka damu da hakan, Abbanka surprise
ɗ
inka zai yi very soon ka mai da hankali kawai waja
n yin aikinka Please" Hira su kaci gaba dayi cikin nuna soyayya a haka Adnan ya manta da
ɓ
acin ran da Afra da haddasawa zuciyarsa.
Yau ranar kirkin Mami ne tana zaune gefen gadonta lokacin kusan ƙarfe goma na dare ne, ta shirya cikin wasu ha
ɗ
a
ɗɗ
un kaya
na barci, hannunta
ɗ
auke Aishatul-humaira wacce taƙi yin barci yau sai dry ta kewa Mami tana
ɗ
aga ƙafa duk ta cire sosan da aka yi wa kanta ado da shi.
"Sweetheart yau hirar dare za mu yi kenan, kwana biyu daddynki bai neme mu"
"Idan ba Dady ai akwa
i grandfa right?" Abbi ya fa
ɗ
a yana shigowa cikin bedroom
ɗ
in sanye yake da ƙyakkyawar shiga ta barci sai ƙamshi yake zabgawa.
Mami bata kallesa ba hankalinta akan Aishatul-humaira iya kuzarin yarinyar abin sha'awa ne. Hannu ya sa ya
ɗ
auki little yana mat
a wasa amma ta
ɓ
ata fuska alamar anyi mata ba daidai ba.
"Wato Na'ima na saka ki a bedroom tana hure miki kunne akan Granny naki ko, shi ne zaki
ɓ
ata fuska?" Kamar Aishatul-humaira ta fahimci abin da ya ce ta fashe da kuka sosai tana cilla ƙafa, Abbi ya
waro ido yana miƙa wa Na'ima ita ya ce.
"Wannan soyayyar taku daga Allah take, maza ki bata haƙuri" jijjigata ta dinga yi a haka tai barci tana sauke ajjiyar zuciya. A nutse Mami ta kwantar da ita bayan tai mata addu'a ta miƙe zata bar
ɗ
akin "Na'ima" Abb
i ya kira sunanta yana bin jikinta da kallo ƙamshinta na fisgarsa zuwa gare ta.
Wajanta ya ƙarasa ya tsaya daidai bayanta tare da saƙalo waist
ɗ
inta da hannunsa biyu cikin ƙasa da murya ya ce "Ni kike azabtarwa haka Na'ima? Ba zaki amshi wannan auren mats
ayin ƙaddararmu baki
ɗ
aya ba? The you know how much i miss You? Baki san adadin son da nake miki ba ko?" Juyo da ita ya yi gabansa yana kallon yadda hawaye duk ya
ɓ
ata mata fuska ta wani shagwa
ɓ
e fuska.
"Am sorry first love uwar gidan Major Khamal Khami
s, ki yafe masa mana?" Ɗaga ta yi suka ha
ɗ
a idanu ta
ɓ
alla masa harara dry ya yi mai sauti yana jawota baki
ɗ
aya zuwa jikinsa ya matse ya ce "Ohhhu dai naji, muje na nuna miki wani abu?" Ya fa
ɗ
a yana sumbatar wuyanta tare da janta zuwa other bedroom.
Wa
shegari abin har mamaki ya bawa Salima ganin har 12 Abbi bai fito ba, kamar yadda ya sa
ɓ
a
ɗ
akinta ya tashi da wuri ya duba Na'ima da little
ɗ
in. Tana zaune a Parlour watching TV taji dry ƙasa ƙasa da sauri ta juya zuciyarta ce ta buga ganin Na'ima cikin wa
ni dakakken lace mai masifar kyau, sai Little a hannunta wacce ta farka tuni ita ta tashe su ma, Abbi ya saƙalo jikin Na'ima shi kansa bai san adadin son da yake mata ba. Zama sukai a saman Kujera Salima tai murmushi ta ce "Barka da fitowa honey?"
"Yaw
wa Barka baby" ta juya kan Na'ima wacce take latsa waya tana ƙoƙarin
ɗ
aukansu a photo ta turawa Salman "Maman Salman an tashi Lafiya?" Mami na
ɗ
ora kai a shoulder
ɗ
in Abbi kamar dole ta ce.
"Ya kike?" Kalmar ta daki zuciyar Salima sai kawai ta share, Na
ima na ƙoƙarin turawa Salmanun-faris photos taji Sallamar sa da sauri ta miƙe tsaye tana mmki, yana tsaye bakin ƙofa cikin wata dakakken shadda kyan da Salman ya yi ya
ɓ
aci, ya zama cikakken matashi wanda samun kamarsa za a da
ɗ
e ga haiba da kwarjini. Cikin
sauri ya ƙarasu yana
ɗ
aukan Little wacce ta kafesa da idanu irin ta ganesa
ɗ
in nan "My sweetheart my happiness daddy is here...
Tsayin kwanaki uku ciff Adnan ya
ɗ
auka bai sake ha
ɗ
a hanya da ƴar Baba ba, hankalinsa akan aikin daya kawosa baya son ha
ɗ
a a
bu biyu domin ya fahimci yarinyar na neman bashi ciwon kai. Cikin ikon Allah ya samu nasara cikin daren wata rana aka zo aka tafi da Ɗan kunama da sauran muƙarrabansa. Adnan kuma ya ce akwai abin da ya ke jira. Amma duk wanda ya gansa ya san baya cikin nut
suwar ya fa
ɗ
a tsoro da zullumin yadda zai ƙara tunkarar Afra a lokaci na barkatai suka ƙara wanzuwa a ransa, neman aurenta ya bambanta dana Abra domin cikin lokaci ka
ɗ
an ta amince masa.
Ƴ
ar Baba na kwance abin duniya ya isheta ko abinci ka
ɗ
an take ci, t
unanin rashin ganin Adnan kwana biyu ya addabi zuciyarta. Inna dake zaune ta juya tare da kallon Afra ta ce "Yau idan baki fa
ɗ
a mini abin da ke damunki ba, babu abin da zai hanani yi miki doka wallahi"
"Haba haba don Allah Inna dame zanji ne wai? Kawai
baki san meke damuna ba kici zaki dakeni, ko na fa
ɗ
a miki cewa zaki aljanu suka shafan nidai kawai ki barni da abin da ke damuna"
Miƙewa tsaye Inna tayi tan
ɗ
akko abin doka ta ce "Bari dai ki gani, kina zaton ba zan iya bugunki ba ƴar butu uwa kawai ja'ir
a" da gudu Afra ta bar gidan bayan ta
ɗ
auki mayafinta.
"Kinibabbiyya ki tsaya mana kiga yadda zan yi dake yarinya ta mayar dani kamar kakarta" Inna ta fa
ɗ
i haka tana ajjiye abin dokan data
ɗ
akko.
Adnan na tsaye a ƙofar gidan cikin wasu ƙananun kaya m
asu kyau ya saka sunglasses a idanunshi ya har
ɗ
e hannayensa a ƙirji. Kamar daga sama ya ga ta fito tana haki ganin tana ƙoƙarin yin gaba ya sanya hannunsa tare da kamo nata.
Jin an riƙe hannunta tayi saurin waigowa idanunta ya sauka akan sa bata ta
ɓ
a tuna
nin zata gansa ba, ganina ya sanya ta masa ƙuri da idanu wanda suka cika da hawaye. Baya ta juya masa tana sakin kuka tako a hankali cikin nutsuwa zuwa inda take suka fuskanci juna, tallafo fuskarta yai yana kallon yadda take kuka sosai kamar wacce ya daka
me hakan ke nufi? Kewarsa tayi ko mene? Ita da ta ce bata son shi.
"Mene? Why are you cry" ya tambaya a hankali turo baki tayi tana ƙara fashewa da kuka. Adnan ya dafe kai ya ce "Goodnight Zaki tarwatsa mini zuciya angel bake kika ce bakya so na ba?" C
ikin shassheƙar kuka ta ce.
"Kuma don na fa
ɗ
i haka sai ka daina zuwa ko?"
"To tunda baki so na me zan miki?" Ta tura baki ta ce "Ni ba ruwana da kai,mun
ɓ
ata" ta
ɗ
an dire ƙafarta tana ƙara sautin kukanta.
Juyawa ya yi ganin ba kowa a wajan ya
ɗ
an lum
she idanunshi yana jawota gefensa trying to hug her ya ce "Ohhh am sorry my rigimammiya yanzu gani" ya share mata hawayen tas yana riƙe da ita sosai kuma ba tai ƙoƙarin guduwa ba. Ya riƙe ha
ɓ
arta ya ce "Ina son ganin Inna Angel zaki kiramin ita?" Kai ta
ɗ
aga masa yaja hancinta tare da kai baki kamar zai sumbaci wajan ta zilli da sauri tana masa dry. Girgiza kai kawai ya yi yana tsaye ta dawo ta ce Inna ta ce ya shiga, da fara'a Inna ta amshesa bayan sun gaisa ya zayyana mata abin da ke faruwa, da zuwansa g
arin da ganin Afra da ya yi ya
ɗ
auka matarsa ya yi mata bayanin komai.
Ta jinjina kai ta ce "Ikon Allah, ashe rabon ganin wani dangin ƴar Baba ne ya sa kuka ha
ɗ
u, Ubangiji ka amsa mana wannan addu'ar"
"Amin" Adnan ya amsa idanunshi akan Afra