Showing 252001 words to 255000 words out of 260401 words

Chapter 85 - Dare da Duhu complete

wancan lokacin ma, ina cikin

ɗ

acin ran abin da mahaif

inki yayi mini ne, amma nayi nadama Please my wife forgive me, ina ji a jikina kamar ba zan rayu ba, saboda yanayin ciwona, kar in mutu....

Abra ta toshewa Adnan baki, tare da kwantar da kansa a kafa

ɗ

arta, tana shafa bayansa.

"Angel kin yafe mini?".

"Mu bar waccan maganar, lafiyarka nake fata, bana son Little tayi maraici, ka daina kuka dan Allah"

"Hawayena ba zasu tsaya ba, muddin ban ji daga gareki ba My wife"

"Kaga kwanta, ka samu numfashinka ya daidaita".

Ba musu Adnan ya kwanta, tare da

ita a jikinsa.

"Baby, kayi mini wani abu da ya cancanci in maka godiya, abin alkhairi da ka yiwa mahaifina duk da laifinsa a wurinka".

"Angel ban yiwa mahaifinki haka dan ya zama makamin da zan amfani da shi ki yafe mini ba, sai dai daga ni har shi

masu laifi ne, kuma yanzu ya zama uba gareni tun da na ha

ɗ

a zuriya da shi, ni dai yafiyarki nake nema".

"Ka daina kukan nan Please, baka da lafiya yi bacci kaji Baby" Murmushi Adnan ya yi ya ce "Ni ba wannan nake so ba, ki amsa mini".

"Zan tashi in taf

i idan ba zaka yi baccin ba".

"Ba bacci zan yi ba, let me show you how much I missed you"

Cikin shagwa

ɓ

a ta ce "Mhmm Daddyn Little, baka da lafiya fa, dan Allah ka bari"

Adnan bai saurareta ba, sai da ya ƙara tabattar mata da yadda ya yi kewarta, da

kuma irin tsananin ƙaunar da yake mata.

"Allah ya sa mun samu rabo, wannan karon ki haifo mana twins" "Ba Ameen ba" Abra ta fa

ɗ

a tana tureshi daga jikinta.

Dariya yayi yana sake ƙanƙameta a jikinsa yana sake neman yafiyarta.

"Hmm Daddyn Little kena

n, daga abin da ba zan manta ba, irin ina amarya ka kawo mini karuwa gida"

"Wallahi Wallahi Abra ba halina bane, nayi ne kawai dan in

ɓ

ata miki rai, hayota nayi. Amma kiyi haƙuri please" A nan ya sake bata labarin yadda aka yi mahaifiyarsa ta rasa ranta

a sakamakon abin da Bulama ya yi.

"Amma ai ka yafewa Daddyna ko?".

"Wallahi na yafe masa Abra".

"Hmm mutum ya ci sa'a he is my first love, kuma ina

ɗ

an son shi ka

ɗ

an, duk da laifukan mutum akwai kuma alkhairansa ds ba zan manta ba"

"Kin yafe m

ini Abra?"

"Na yafe maka Baby, Allah ya ƙara mana zaman lafiya da ƙaunar juna"

LITTAFINMU NA KUƊI NE, A BAMU HAKKINMU KAN A KARANTA ₦300 NE KACAL.

08081012143[12/4, 12:01 PM] Abk: Farinciki mara misaltuwa ya ji ya mamaye dukkan zuciyarsa, ajiyar

zuciya ya sauke mai ƙarfi tare da ƙara ƙanƙame ta a ƙirjinsa, yana jin tamkar an sauke masa wani abu mai nauyi da ya danne zuciyarsa tsawon lokaci. Lumshe idonsa ya yi yana jin sa tamkar wanda ya shekara a sahara da dakon ƙishirwa ya samu ruwan sanyi yake

sha.

"Thank you, thank you so much matata, Allah ya yi miki albarka."

Ya fa

ɗ

a cikin hawaye.

Hannu ta kai ta fara share masa hawayen tare da fa

ɗ

in. "Ba na son ganin hawaye ko

ɗ

igo yana zuba daga cikin idanunka, ka daina ka ji, kai fa jarumi ne, wanda

ko kallon ka aka yi sai zuciya ta girgiza." Murmushi ya yi cikin jin da

ɗ

in kalamanta ya ce. "Ni rago ne mai rauni akan soyayyar ki Angel, walwalata, farincikina da kuzarina duk sai zuciyata ta samu nutsuwa daga gare ki za su

ɗ

ore." Hannayenta ta saka ta s

aƙalo wuyasansa da su ta ce. "Zuciyarka ta samu nutsuwa, in dai Abra Khamal Khamis ce ta zama tata har abada." Ƙara ƙanƙameta ya yi tamkar zai mayar da ita ciki ya shiga jera mata kalaman soyayya masu tsayawa a zuciya, tare da zagaye dukkan jikinta da hann

unsa, cikin wani irin salo mai cike da shauƙi. Da

ɗ

in yanayin ya sa ba ta san lokacin da ta

ɗ

ora hannunta a kan lallusar sumar kansa ta shiga yamutsa masa ba tana sakin ajiyar zuciya, hakan ya ƙara jefa Adnan a cikin buƙatuwa da ita. A hankali cikin nutsuwa

ya

ɗ

ora soft lips

ɗ

insa a kan nata, numfashi ta ja ta fesar tana ƙara shigewa jikinsa, wani baƙon yanayi na ziyartar ta. Salon Adnan na yau ba ƙaramin birkita ta ya yi ba, ba ta son lokacin da ta fara mayar masa da martani ba. Bayan komai ya lafa tana kwa

nce a jikinsa tana mayar da numfashi, shi kuma yana shafa gashin kanta da ya birkice. Cikin murya mai kama da ra

ɗ

a ya ce. "I love You! I love You! I love You with all my heart!" Murya ƙasa-ƙasa ta ce. "Love You too my Baby." Kissing forehead

ɗ

inta ya yi ci

kin tsananin nisha

ɗ

i, yana jin tamkar bai ta

ɓ

a kasancewa a cikin damuwa ba a rayuwarsa. Tashi ya yi ya

ɗ

auke ta cak ya kai ta toilet, tana rurrufe ido da turo baki suka yi wanka a tare, shi kuwa ban da murmushi da tsokanar ta babu abin da yake. Bayan sun f

ito suna tsaye a gaban mirror ya ware towel

ɗ

in jikinsa ya saka ta a ciki. Waro ido ta yi cikin jin kunya ta ce. "Daddyn Little...."

"Shiiiii." Ya katse ta tare da

ɗ

ora kansa a kan kafa

ɗ

arta, yana jifan ta da wani irin kallo na zallar ƙauna wanda yake kas

he mata jiki ya ce. "From today da towel

ɗ

aya za muna using." Ya ƙarashe maganar tare da kunce na jikinta ya yi ƙasa da shi. Saurin juyawa ta yi ta rungume shi, kamar za ta yi kuka ta ce. "Ni dai a'a, kowa ya yi amfani da nasa."

"Da ni da ke ai duk

ɗ

aya,

don haka komai da

ɗ

aya za muna using." Ya ƙarashe maganar tare da

ɗ

ago kanta ya yi kissing lips

ɗ

inta." Lumshe ido ta yi tare da maƙe kafa

ɗ

a. Bai ce komai ba ya

ɗ

auko lotion ya fara shafa mata. Turo baki ta yi lokacin da ya juyar da ita yana shafa mata a ƙ

irjinta, ƙura masa ido ta yi ta cikin mirror ganin yadda ramar shi ta ƙara fitowa. Cike da tausayawa da ƙaunar shi ta shafa kuncinsa ta ce. "Ka rame sosai Baby, Please ka cire duk wata damuwa dake cikin ranka." Hannunta ya kama ya ce. "Babu wata sauran dam

uwa Angel tunda kin dawo cikin rayuwata, fatana kawai Ubangiji ya ba ni ikon kyautata miki." Cikin sanyin murya ta ce. "Amin Babyna, I love You." Yana goga sajensa a gefen fuskarta ya ce. "Love You too ƴar Aljannah."

Washegari da safe Abra ce tsay

e a kitchen tana soya egg, sanye take cikin wata red

ɗ

in riga mai ƙaramin hannu wadda ta tsaya mata iya gwiwarta, ta faka gashin kanta wanda ya sauka har gadon bayanta da red ribbon. Ta yi kyau sosai duk da ba make up ta yi, dadda

ɗ

an ƙamshi na tashi a jiki

nta. Sauri take ta kammala ha

ɗ

a breakfast

ɗ

in kafin Adnan ya tashi, don da ƙyar da dabara ta raba jikinta da nasa ta fito. Jin kaman ana kallon ta ya sa ta juyawa, yana tsaye ya har

ɗ

e hannunsa a ƙirjinsa yana kallon ta, babu riga a jikinsa sai ƙaramin wand

o da bai gama rufe masa cinya ba. Murmushi ya sakar mata lokacin da suka ha

ɗ

a ido tare da ƙarasowa ya rungume ta, ta baya.

"Morning my Queen."

Ya fa

ɗ

a a saitin kunnenta da murya ƙasa-ƙasa. Lumshe ta yi ta bu

ɗ

e ta ce. "Morning Hero, how was your body?"

"Alhamdulillah."

Tana zare hannunsa dake kan cikinta ta ce. "Bari na yi sauri na gama ka samu ka ci abinci ka sha magani." Mayar da hannun ya yi tare da cusa kansa a wuyanta yana shaƙar ƙamshin jikinta ya ce. "Na warke fa Angel, ni na manta ma ba ni da l

afiya, saboda ba na jin ciwon komai a jikina tunda na same ki."

"Sure?"

Gya

ɗ

a mata kai ya yi tare da cusa hannunsa a cikin rigarta. Cikin shagwa

ɓ

a ta ce. "Girki fa nake Baby." Murya ƙasa-ƙasa ya ce. "Ki bar shi ki huta Wifey, na san Mama za ta aiko mana.

" Ciro hannun nasa ta yi ta ce. "Mu ya kamata muna kai mata abinci ba ita za ta dinga girkawa tana kawo mana, ka bar ni na yi Please ita kuma ta huta." Maraicewa ya yi ya ce. "No." Bai jira abin da za ta ce ba ya juyo da ita ya ha

ɗ

e bakinsu guri

ɗ

aya. Da ƙ

yar ta ƙwaci kanta ta cigaba da aikinta, tare da suka ƙarasa aikin yana manne a jikinta, duk a cewar shi taya ta yake. Bayan sun gama suna zaune a parlour tana manne a jikinsa ta ce. "Ka cinye abincin nan duka Please, ba ka cin abinci ne shi ya sa duk rama

r taka ta yi yawa." Girgiza kai ya yi ya ce. "I can't dear." Ɓata fuska ta yi tare da barin jikinsa, janyo ta ya yi ya ce. "I'm sorry, amma ba abinci ne zai saka na koma yadda nake ba."

"To mene?"

Ta fa

ɗ

a tana sakin fuskarta. Ra

ɗ

a mata ya yi a cikin kunn

anta, saurin waro ido ta yi tare da rufe fuskarta tana murmushi. Shi ma murmushin yake,

ɗ

aukar ta ya yi ya

ɗ

ora ta a kan cinyarsa ya fara ba ta abincin a baki, duk spoon

ɗ

aya sai ya yi kissing lips

ɗ

inta. Ba su tashi daga gurin ba sai kusan azhar, saboda l

alacewar da suka yi suna zuba soyayya. Bayan sun yi wanka tare Adnan ya fita Masallaci. Bai dawo ba sai bayan la'asar.

Tana zaune a parlour suna chat da Afra ya shigo, ta ci kwalliya cikin English wears. Ɗago kanta ta yi a hankali tare da amsa masa

sallamar da ya yi. Ware mata hannayensa ya yi cikin kewar ta, cikin nutsuwar ta ta miƙe ta ƙarasa ta fa

ɗ

a jikinsa. A tare suka saki ajiyar zuciya lokacin da zagaye bayanta da hannunsa.

"Welcome Baby."

"Yawwa love ya gidan?"

Ya yi maganar yana shafa ga

shin kanta. Shagwa

ɓ

e fuska ta yi ta ce. "Ina ka je ka da

ɗ

e ka bar ni, ni ka

ɗ

ai? Kuma ka san ba ka da lafiya."

"I'm sorry, wani guri na je."

"I thought gidan Mama ka je."

Yana shafa lips

ɗ

inta dake zuba ƙyallin white lipstick ya ce. "Yanzu dai za mu je

mu gaishe ta idan na yi wanka." Cikin murna ta ce. "To mu je ka yi wankan mu tafi kar mu

ɓ

ata time."

"Ɓata time ya zama dole tunda kika yi wannan kwalliyar."

Langwa

ɓ

e kai ta yi don ta gane me yake nufi ta ce. "Please Bab...."

"Please Angel." Ya katse t

a cikin kwaikwayar muryarta tare da jan karan hancinta. Kanta ta cusa a cikin ƙirjinsa cikin sigar shagwa

ɓ

a. Cak ya

ɗ

aga ta don hakan da take ƙara birkita shi yake, dama ƙamshinta gaba

ɗ

aya ya gama ru

ɗ

a shi. Sai kusan Magriba suka fito tana zuba masa rigima

r ya sa ta sake wanka da yamman nan, shi kuma yana ta lalla

ɓ

a ta.

Rantsatstsiyar sabuwar motar da ta gani ya sa ta tsayawa tana yaba ta. Murmushi ya yi ya kamo hannunta ya saka mata key a ciki tare da fa

ɗ

in. "It's yours my lady." Waro ido ta yi cikin

mamaki da farincikin da suka yi mata rufdugu a lokaci

ɗ

aya ta ce. "Sure?" Gya

ɗ

a mata kai ya yi. Rungume shi ta yi ta ce. "Alhamdulillah, thank you, thank you Baby, Allah ya saka da Alkhairi ya ƙara bu

ɗ

i mai albarka da amfani." Cikin jin da

ɗ

in addu'ar ya ce

. "Amin Angel, You deserve more than this a waje na, and babu godiya a tsakanin mu, duk abin da na mallaka naki ne." A bazata ya ji ta ha

ɗ

e bakinsu guri

ɗ

aya tana ba shi wani zazzafan kiss, bayan ta zare bakinta daga nasa ta ce. "Tukuici na farko kenan, sa

uran sai mun ha

ɗ

u later."

"Mu koma yanzu ma a ba ni."

"Um'um." Ta fa

ɗ

a cikin dariya tare da yin gaba gurin motar cikin farinciki. A cikinta suka je gidan Hajiya Mama.

Hajiya Mama ta ji da

ɗ

in ganin su cikin walwala da farinciki alamun sun daida

ita kansu, Ta yi musu nasiha mai ratsa zuciya akan zamantakewar aure, Abba ma ya

ɗ

ora da tasa. Little ta maƙale wa iyayenta, duk inda Abra ta yi tana manne a jikinta. Haka Adnan da zai tafi masallaci ta dinga kuka sai ta bi shi, sai da Abra ta goya ta sann

an ta yi shiru, daga nan ma bacci ya

ɗ

auke ta, har suka baro daga gidan ba ta tashi ba. Daga gidan Mama ba direct gida Adnan ya yi da su ba, sai suka biya wani bakery suka yi siyayya sannan suka dawo gida. A parlour suka baje suka ci abubuwan da suka siyo

cike da ƙauna da tattalin juna. Daren yau ma sun raya shi da nuna wa juna soyayya, sai a yanzu da suka kasance tare kowannen su ya gane ba ƙaramin kewar

ɗ

an'uwansa ya yi ba. Washegari da safe Adnan yana gaban mirror yana shiryawa zai fita Abra ta fito daga

toilet. Kallon ta ya yi yana murmushi ya ce. "Princess wai fushin ne bai ƙare ba?" Turo baki ta yi ta ce. "Ba na ce kar ka tafi ka bar ni ba ka ƙi, ni bana son ka yi nesa da ni ko na one second." Takowa ya yi ya zauna a bakin gado sannan ya

ɗ

ora ta a kan

cinyarsa, yana shafa santala-santalan cinyoyinta ya ce. "Na ce fa ba da

ɗ

e zan yi ba, signing kawai zan je na yi na dawo."

"To zan bika." Ta fa

ɗ

a a shagwa

ɓ

e." Gefen fuskarta ya shafa ya ce. "No prob Angel, shirya mu tafi." Cikin farinciki ta dinga kissing

duk inda bakinta ya kai a fuskarsa tare yi masa godiya sannan ta tashi ta shirya. Shi ya za

ɓ

ar mata kayan da ta kasa a cikin wa

ɗ

anda ya siyo mata. Ganin irin kyawun da ta yi ya

ɓ

ata fuska ya ce. "Gaskiya Angel a canza kayan nan." Marairaicewa ta yi ta ce.

"Za mu

ɓ

ata lokaci fa, kuma ka ce jiran ka ake." Janyo ta ya yi jikinsa ya ce. "Kin yi kyau ne sosai my Queen, ba na son ai ta kalle mini ke."

"Babu wanda zai kalle ni fa."

"Ni dai ban yarda ba."

"Please Baby, kuma na san ko na saka wani kayan shi ma ha

ka za ka ce ya yi mini kyau na cire." Ba don ya so ba ya kama hannunta suka fita. Shi ka

ɗ

ai ya shiga headquarter

ɗ

insu ya yi abin da zai yi ya fito suka tafi, saboda wai kar a kalle masa ita. Ta

ɗ

auka gida za su koma sai ta ga sun

ɗ

auki wata hanyar daban.

Sai da suka kusa zuwa ta gane prison zai kai ta gurin Daddaynta. Farinciki ya mamaye zuciyarta, ƙima da darajar Adnan suka ƙaro a idonta. Ba gurin da suka je ganin shi last time ta ga sun nufa, wani guri ne mai kamar Hospital suka shiga bisa jagorancin wan

i ganduroba. Suna shiga wani

ɗ

aki ta hango Bulama kwance a gadon marasa lafiya. Da sauri ta ƙarasa ta kama hannunsa. A raunane ta ce. "Daddy ba ka da lafiya? Me ya same ka?" Cikin

ɗ

acin zuciya ya ce. "Daga cikin sharrukan da na aika da su gurare da dama ne

suka fara dawowa kaina, wani aka kawo prison

ɗ

in nan jiya, ashe ya sanni wai mahaifinsa ya rasu a asibitina bisa gangancinmu saboda ba su cika ku

ɗ

in da aka buƙata daga gare su ba." Cikin kuka Abra ta ce. "Waye ya yi maka wannan zaluncin haka? Daddy fuskar

ta duk ta kumbura fa ta yi taruwar jini." Murmushi Bulama ya yi mai ciwo ya ce. "Na tabbata zafi da ra

ɗ

a

ɗ

in da ya ji a cikin zuciyarsa lokacin da mahaifinsa ya rasu sun fi wanda nake ji yanzu a jikina, don haka ban ga laifin shi ba ko ka

ɗ

an, hakan da ya yi

idan har ya huce ya yafe mini to na yi farinciki, ko ba komai ya rage mini nauyin haƙƙin mutane da na

ɗ

auka ranar gobe ƙiyama." Sun

ɗ

an jima a prison

ɗ

in Abra tana ta kuka, da ƙyar Adnan ya rarrashe ta, ta yi shiru. Ya so

ɗ

aukar mataki a kan wanda ya daki

Daddy amma Bulaman ya hana tare da fa

ɗ

a musu hukumar gidan ta

ɗ

auki matakinta da kanta. Sanadiyyar dukan aka yi masa ya sa aka

ɗ

aga shari'arsa har sai ya samu lafiya sosai. Bayan sun baro prison ba su koma gida ba, wani ha

ɗ

a

ɗɗ

en gurin shaƙatawa Adnan ya k

ai su, yanayin gurin ya burge Abra ba ka

ɗ

an ba. Sun da

ɗ

e a can cikin kulawa da ƙaunar juna, hakan

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login