Showing 66001 words to 69000 words out of 260401 words

Chapter 23 - Dare da Duhu complete

Matawalle, kasancewar ya riƙe muƙamin _“The student president of the university”_ a nan Cikin B.U.K. Ya sanya da yawan

ɗ

aliban sun san shi, suna da labarin komai ance ba'a ta

ɓ

a student mai farin jinin Sp Adnan

Aliyu Matawalle ba.

Kallonsu kawai yake But he could not hide his surprise. Fayyad ya saki dry yana ware hannunsa yace "Surprised, Surprised Our ex- president" murmushi ba

ɗ

abi'ar Adnan bace hakan yasa da idanu kawai yake binsu, Fayyad wanda ya kasance

Class mate

ɗ

in Adnan tun daga secondary har zuwa University da sukai Department

ɗ

aya ya ce "yau dai ka ziyarci makarantar mu bayan wasu shekaru, You are Welcome." Sauran Students suka ce "We appreciate your visit, Sir" kai kawai ya jinjina musu Fayyad ya

ce musu "You can go, yana godiya" gaba

ɗ

aya suka bar wajan.

Fayyad ya miƙe tsaye yana fa

ɗ

in "mu ƙarasa office ko?" Nan ma kai Adnan ya jinjina yana ƙoƙarin Miƙewa daga kan kujerar da yake idanunsa ya sauka akan wani I.d card fari tas dashi. A nutse ya m

iƙa hannunsa ya

ɗ

auki I.d card

ɗ

in a hankali ya duba sunan da yake jiki. ABRA KHAMAL KHAMIS. Shine Abin da idanunsa suka fara gani a jikin I.d card

ɗ

in.

Gently ya fara bin Information

ɗ

in dake cikin I.d card

ɗ

in kamar haka:

Name: Abra Khamal Khamis

Re

g No: ..................

Program me: Mass communication

Department: Department of Mass communication

Phone number: .............

Sai ƙyakkyawan photonta dake maƙale jiki, black

ɗ

in Abaya ce jikinta tayi rolling kanta da veil, dimples

ɗ

inta ya loma dali

lin Murmushin da ta yi. Cikin wasu

ɗ

akiƙo ya ƙare wa photon kallo kafin ya ta

ɓ

e baki daidai nan Fayyad ya matso inda yake yana fa

ɗ

in.

"What are you waiting for?" Girgiza kai Adnan ya yi a karo na farko cikin sautin Muryarsa ya ce "Nothing" "Ok.... Shall w

e?" Fayyad ya fa

ɗ

a yana nunawa Adnan hanyar zuwa office

ɗ

insa, kasancewar a cikin University

ɗ

in yake koyarwa. Kai tsaye suka nufi cikin office

ɗ

in.

Tafiya kawai take kanta a ƙasa, gaba

ɗ

aya hankalinta baya jikinta, jinta take wata uncomfortable ta sab

a duk inda zata suna tafiya tare da Salman, a yanzu kuma ita ka

ɗ

ai ce gani take kamar mutumin

ɗ

azo ne zai biyota, tana tafe kuma tana cin karo da Old Students na University

ɗ

in, sai fa

ɗ

in Sir S.p Adnan Aliyu Matawalle suke suna nufar hanyar data baro.

Ita

dai ba wanda ta kula balle ta san meke faruwa, ji tayi yunwar ma ya tsaya mata.

Caraf taji an riƙe mata hannu, a gigice ta

ɗ

aga idanunta wanda ta gani kuma yasa ta saki ajjiyar zuciya tana kwa

ɓ

e fuska tare da ƙanƙame hannunsa daya riƙe ta da shi. Salma

n ya ware idanunsa akan Abra yace. "Ya na ganki a hargitse?" Ta girgiza masa kai, nan da nan mood

ɗ

insa ya sauya a tunaninsa wani ya biyota, bai ce mata komai ba sai manyan idanunsa daya kafesa da ita.

"Let's go Faris"

Ta fa

ɗ

a kamar zatai kuka tana ma

i sake damƙe hannunsa, Salman ya ha

ɗ

e fuska a kaushashe ya ce "Ban gane mu tafi ba, you told me you are hungry" "yanzu kuma na ƙoshi, mu tafi gida tunda mun gama abinda ya kawo mu" ta fa

ɗ

a tun kafin Salman ya sauke numfashi da ga maganar da ya yi.

Kasa

ce mata komai ya yi, ya da

ɗ

e da sanin halin ya yar tasa, a hankali ya kama hannunta tare da nufar ƙasan wata Bishiya da ita, zaunar da ita ya yi saman Kujera a hankali Shima ya zauna cikin rarrashi ya ce.

"Kina jin yunwa sosai Yaya, ki fara cin abincin sa

i mu yafi ba zan barinki da yunwa har muje gida ba, kuma ba lallai Mami tayi abinci ba"

Abra ta ha

ɗ

e rai, tama ƙi yarda ta kallesa baki

ɗ

aya, ta lura akan buƙatar ta Salman baya jin mgnarta sam.

"Angel" tai masa banza, tare da

ɗ

auke kanta gefe guda a h

ankali ta shiga wasa da yatsun hannunta. Salman ya zame ƙasan qwiwoyinsa hannunsa ya

ɗ

ora a cinyar Abra, yana leƙa fuskarta dake ƙasa, ha

ɗ

a idanu sukai tai saurin rufe nata tare da

ɗ

auke kai zuwa gefe.

Tashi zaune ya yi tare da zama gefen ta, takeaway

ɗ

in

daya kawo mata ya bu

ɗ

e, wainar shinkafa ce mai zafi, da miyar agoshi ta sha nama sai ƙamshi take, bayan ya bu

ɗ

e takeaway

ɗ

in ya

ɗ

auki ruwa faro tare da wanke hannunsa.

Muryarsa bata fita sosai yace "Yaya" tai masa banza ya ƙara cewa "Angel" still taƙi

kulasa, gyara zama ya yi yana tura hular kansa baya saboda damunsa da tayi, kamar da ga sama taji yace "Abra...!!!" Da sauri ta juya baki bu

ɗ

e saboda Mmkin jin sunanta a bakin Salman wanda bata ta

ɓ

a ji ba, suna ha

ɗ

a idanu ya

ɗ

auke nasa idon, shima fuska a

ha

ɗ

e.

Ganin sauyin nasa yasa ta marairaice fuska tace "Faris muje gida" bai bari ta sake magana ya kama Fuskarta da tafukan hannunsa ya tallafo ha

ɓ

atar sosai, baki ta bu

ɗ

e Zatai magana ya yi saurin

ɗ

ora yatsarsa a bakinta ya ce "Shhhhhh" shiru ta yi wan

da ba tai niyya ba, a karo na

farko wani kwarjinin Salman ya ziyarci ƙwayar idanunta, ƙasa tayi da ganinta.

"Hahhhh" Salman ya fa

ɗ

a a sanyaye, ba tare da ta yi musu ba, ta bu

ɗ

e cute small mouth

ɗ

in nata wanda yake

ɗ

auke da red

ɗ

in la

ɓɓ

an masu taushi a h

ankali ya saka mata naman daya

ɗ

akko har lokacin yana riƙe da Fuskarta yana ƙare mata kallo, ita kuma idanunta a ƙasa. Tana cinye naman ya fara bata wainar shinkafar bata wani ci da yawa ba, ta girgiza masa kai ya ce "Sai kin cinye fa"

Kamar zatai kuka

tace "wallahi na ƙoshi, ka cinye sauran" shima ya ce "Ni ai bance ina jin yunwa ba, karatu zaki fara dole kici abinci ƴar nan" yana fa

ɗ

in hakan ya ƙara tura mata wainar a baki. Da ƙyar ta ha

ɗ

iye tana zare Idanunta tace "Zanyi amai fa" yana ha

ɗ

e fuska ya ce

"ba wani amai yaya, na fahimci sai nayi maki da gaske ba ruwana da girmata da kikai"

Ba zato yaji ta fashe masa da kuka sosai, da gudu kuma ta miƙe tsaye tana kakarin amai amma sam yaƙi zuba, kakari take sosai jikinta na rawa, da sauri Salman ya kama h

annunta ganin zata fa

ɗ

i yayi saurin yi mata side hug ruwa ya bata tasha yana bubbuga bayanta "Sorry Angel, I'm so sorry" ƙin kulasa tayi sai shassheƙar kuka take, ganin da taƙi kulasa duk ya rikice daidai nan ƙawarta Khairy ta ƙaraso itama an bata admissio

n a B.u.k.

Cikin rashin damuwa da yadda ta gansu tace "Wow yau nayi Sa'ar zuwa B.u.k Wlh" Shiru Abra ta yi Salman ya ware idanunsa yana fa

ɗ

in "Sbd kin samu course

ɗ

in da kikeso?" Ta girgiza masa kai tace "Is not like that Salman, I have never seen a man

so beautiful as him" daga Abra har Salman ba wanda yace mata komai, Salman hankalinsa na kan Abra ita kuma ta ha

ɗ

e fuska tana kallon Wani wajan.

Khairy baki na ƙaiƙayi ta kalli Abra tace "Wai ashe a nan shcl

ɗ

in ya yi karatu, ya riƙe muƙamin shugaban

ɗ

al

ibai, ba kiga yadda aka rufesa ba kowa na son ganinsa, kai Ubangiji ya yi halitta a nan"

Abra ta ta

ɓ

e baki tace "who asked you? We have nothing to worry about... let's go Faris" dry khairy ta saka tana tafa hannayenta cikin farin ciki tace.

"Ba lallai

ki yarda da kyansa ba, tunda baki gansa ba, ni da har kallon sexy eyes

ɗ

insa na yi, gashi wani babba mai kyan sura, irin namijin da nake so mai baƙar fata" Haka kurum Salman yaji baya son jin maganar, duk da bai san Who is she talking about ba, amma yaji r

ansa ya

ɓ

aci.

Abra ta kalli Khairy tace "kuma sai ya zama dole na sani Ummulkhairy?" Khairy na ƙoƙarin magana Idanunta ya sauka akan Sp Adnan shi da Fayyad suna tahowa, jikinta na rawa tace "Look Abra, wlh shine wanda nake maki magana" daga Abra har Sal

man babu wanda ya juya balle suga wanda Khairy ke magana akansa.

Fayyad ya yi Murmushi yana dokan kafa

ɗ

ar Adnan yace "You're kidding, it's just your pride that prevents you from finding a wife" Ya ƙare maganar yana ƙara kaiwa Adnan doka, kafin ya

ɗ

ora d

a fa

ɗ

in.

"Aure duniya ne, ma'aurata sune ka

ɗ

ai zasu fahimci abinda nake cewa, Let's keep the joke aside, you have education, money, health, you are handsome Adnan, babu macan da za tace bata sonka I'm still wondering akan

abinda ya hanaka aure, Shawara na

ke baka tun kafin lokaci ya ƙure maka wallahi rayuwa bata da tabbas gwara ka Ajjiye masu yi maka addu'a kafin lokaci tsofa ya riske ka"

A karo na farko Sp Adnan yai wani irin Murmushi daya sanya fararen haƙoransa bayyana, wanda shi kansa Fayyad ya yi ma

makin Murmushin nasa. A hankali yace. "Thank you Alhaji Aliyu Matawalle"

Fayyad ya ware idanu ya ce "it's just a suggestion. Ba lallai ka amince ba"

Su Adnan na zuwa daidai inda su Abra suke ya lumshe idanunsa kana ya bu

ɗ

e ya ce

"I don't believe in

true love, mata sai a hankali there is no Promise in their hearts"

Da sauri Abra ta matsa kusa da Khairy ganin Adnan na ƙoƙarin take mata ƙafa, amma yana zuwa inda take ya janye ƙafarsa zuwa wani gefe ko inda suke bai kalla ba, yana ji Khairy na cewa "

Bye sir" amma ko amsawa bai ba. Salman ya nufi motarsu ganin Drivern gidansu, Abra tabi bayansa. Kusan lokacin

ɗ

aya dasu da Adnan suka bar cikin B.u.k.

Washegari ya kama Weekend. Abra na tsaye a kicthen sanye cikin wata fitted gown

ɗ

in green

ɗ

in lace sa

i Stones masu ƙyalli, tayi simple

ɗ

auri gashinta har baya, tattara carrot

ɗ

in data yanka tayi, tare da green, yellow, and red pepper ta Ajjiye gefe guda. Green beans ta

ɗ

auka wanda ta

ɗ

an dafa, bayan ta kammala komai ta

ɗ

auki shinkafar da tayi pi bowling t

a juye ta zuwa cikin wata pot

ɗ

in, another pot tai using wajan zuba mai mara yawa, ta zuba kayan miya, kana ta zuba su magi da spices in few minutes ta ha

ɗ

a fried rice with chicken kabab. Tana gamawa ta ha

ɗ

a salad wanda tai using lemon ka

ɗ

an a ciki sai pi

neapple juice.

Salman dake shigowa kitchen

ɗ

in yai saurin tsayawa a bakin ƙofa yana jan numfashi tare da rufe idanunsa, na ƙamshin daya daki hancinsa. Idanunsa ya ware a kanta tun daga kan fararen yatsun ƙafarta ya fara Kallonta, zuwa hips

ɗ

inta da gado

n bayanta, a hankali ya maida idanunsa kan baƙin dogon gashinta. Cikin rashin sani ya furta.

"Rest of my life.... Angel na" Abra ta juya da sauri suka ha

ɗ

a idanu ya kashe mata ido

ɗ

aya tare da

ɗ

aga mata gira. "like you said something?" Ta tambayesa baya

n ta gama wanke hannunta a jikin sink. shiru ya yi mata sai idanu da yake binta dashi, ganin ta

ɗ

auke kanta zuwa

ɗ

aukan warmers

ɗ

in data zuba abinci ciki a nutse ya ce.

"Sweetheart"

Juyawa ta kuma yi suka ha

ɗ

a idanu, ta wani ha

ɗ

e fuska tace "Wai me kake

cewa ne,It's like calling someone's name?" Hannunsa da yake saƙale a ƙirjinsa ya zame tare da zuba su cikin Aljihu, a hankali ya ce "wane suna zan kira wanda ya shige Angel" tana miƙa masa warmers

ɗ

aya tace "ba haka naji ba, kadai ce wani abu nada ban" Mur

mushi kawai ya yi mata yana girgiza kansa, shi kansa bai san lokacin da yace hakan ba.

"Kada ki manta kina using Hearing aid ne Angel" ta kallesa tace "And then?" Ya ware shoulder irin Nothing

ɗ

in nan.

A tare suka jera kayan abincin akan dining room s

una kammalawa Salman ya zauna yana fa

ɗ

in "zuba min abincin" hannu tasa ta dungure masa kai tana

fa

ɗ

in "Food, food, food. stop eating too much" Salmanun-faris girgiza kai ya yi yana tsiyaya Juice a cup a hankali yake sipping Juice

ɗ

in kafin ya ce "gwara na

zama ƙatoto yadda za kifi yadda da abinda zan zo maki da shi" Abra tai shiru can kuma tace "like how?" Yana

ɗ

aukan spoon ya ce "With time"

Kafin wani ya ƙara magana a cikinsu Mami ta ƙaraso wajan hannunta riƙe da waya cikin wani dakakken lace idanunta aka

n Abra tace.

"Ok zan turo ta yanzu, kada ki damu kawai ki Ajjiye min aini nace ina so kuma wannan ha

ɗ

in ya yi" jim tayi sai kuma tace "Ni bani da damuwa, kuma nasan Man zai amince so kada ki damu kici gaba da tsara komai" shiru ta sakeyi alamar tana sau

raran mai maganar daga cikin wayar tace "Shi ke nan, ki

ɗ

an jira yanzu ne in sha Allah" tana fa

ɗ

in hakan tayi hanging up na kiran Idanunta still akan Abra tace.

"Daughter"

Ba Abra ba hatta Salman sai da ya

ɗ

aga idanunsa ya kalli Mami, abin yazo musu un

expected ya zama wani extraordinary a gare su, ko sunan Abra da wahala aji Mami ta fa

ɗ

a amma yau ita take kiran Abra da Daughter? Tsananin murna yasa Abra har wani hawaye Idanunta ya tara muryarta na rawa tace "Na...n... na'am Mami" Mami tai Murmushi ta ka

ma Hannun Abra tace "Be patient my dear, zan aikeki gidan Hajja Amina yanzu kinji" Abra ta

ɗ

aga kai da sauri tace "Ok Mami bari na shirya" da sauri Salman ya miƙe tsaye.

"Mami aike kuma? Yaya zaki aika bayan Abbi yace kada ta dinga fita, kuma ba gani ba

ki fa

ɗ

a min aiken yanzu naje na amsu maki" Mami tace "ai na ganka ko ka ta

ɓ

a ji ance ni makauniya ce, bana kula Abra ace bana sonta idan na nemi kusanci da ita kuma a fara wani zance, kada ka sake ina magana kana saka min baki Salman it will be the last t

ime da zakai min haka" Salman ya bu

ɗ

e baki zai magana Abra ta girgiza masa kai tace "No Faris,stop arguing with your mother. Ka bari yanzu zanje na dawo" idan ran Salman ya yi dubu to ya

ɓ

aci idanuna tuni ya yi jajur sbd sa

ɓ

ar abinda yake ci masa zuciya, a

fusace kuma ya nufi waje zai fita ganin haka yasa Mami fa

ɗ

in "kada ka kuskura kabar gidan nan, tunda ni Matsayin Shasha ka

ɗ

auke ni" juyawa yayi daga inda yake zuwa bedroom

ɗ

in sa, ganin hakan yasa Mami kallon Abra tace "Kaya zaki amsu min wajan Hajja Ami

na, kada ki sake ki dawo ba kayan saura ki tsaya a hanya"

"Yanzu zan dawo, bari na

ɗ

akko mayafina driver ya kaini" "A'a ba wani driver, ka ku

ɗ

i zan baki ki hau napep ok?" Ta

ɗ

aga kanta 1k ta miƙa ku

ɗ

in napep tana bata ta nufi dining room. Abra kuma ta j

uya zuwa bedroom

ɗ

in ta. Tana tsaye gaban mirror zata

ɗ

auki turare ta fesa a jikinta ya yi saurin riƙe hannunta mai

ɗ

auke da turaren, kallonsa tayi sai da gabanta ya fa

ɗ

i ganin irin kallon da yake binta da shi. Wardrobe

ɗ

inta ya bu

ɗ

e ya

ɗ

auki wani ƙaton hi

jab har ƙasa bakinta na rawa tace "Ni ba zan saka hijab ba gsky" idanuna cikin nata ya ce "Ni kuma nace sai kin saka" murgu

ɗ

a masa baki tayi tace "Ni ba zan saka ba, kana wani abu kamar kaine yanae, shekara uku na baka yaro sai son girma da manyan can Masi

fa" Salman na warware hijab

ɗ

in ya ce " say whatever you want to say, but kada ki sake ce min yaro age is just a number ba'a goshi ake rubuta su ba"

"Idan na kuma fa

ɗ

a me zakai min? Kwana biyun nan naga ka fara raina ki ko? Sbd kana kallonka ƙato babu m

ai cewa nice babba shine kake son fa

ɗ

a min abinda kayi niyya" bakinta dake ta motsawa yana zuba masifa yake bi da kallo sai da ta kama fa

ɗ

an ta ce "kuma sai ka fa

ɗ

a min abinda zakai min idan na sake fa

ɗ

a" girgiza kai kawai ya yi ba zato taji gaba

ɗ

aya ya

ɗ

aga ta cak ya dire ta a gabansa tare da kama ƙugunta ya saka mata mayafin. Yana gamawa kamar sai saketa sai ya

ɗ

ora bakinsa a saitin

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login