Showing 30001 words to 33000 words out of 260401 words
dake zaune tun
ɗ
azu baki saki tana kallon Na'ima na tatala rashin mutunci, ko nauyin Ammi ba ta ji, ta runste idanunta
tace.
"Ki ga gantali a kanki, mace babu Tawakkali, nan nan fa naji ana cewa ƴar uwarki wacce ta mutu cikin Shege tayi, amma ke baki duba wannan ba? Kiyi ta zabga Masifa da wannan yammaci yanzu da kin mutu wajan haihuwa kice me?, to kawai a kiramin Khamal
yaje ya nemo mace ya aura tun da ita wannan ba macan rufin asiri bace, wallahi Na'ima ke ba abokiyar zama bace ban ta
ɓ
a jin haka ba"
Anuty Suwaiba dai na zaune tana ayyana irin yadda zata saka Na'ima taci Uban Abra, hankali kwance.... Ammi ta sake kiran
number Khamal amma bai
ɗ
auka ba.
Khamal Khamis dake zaune gaban likita Abra na jikinsa wacce ta samu yin Bacci, a hankali yace "Pardon! Ban gane mene kake cewa ba"
Likitan ya gyara zama bayan ya miƙawa Khamal scanning
ɗ
in da akai ma Abra, tare da X-r
ays da kuma teses yace
"Binciken da mukai duk sun nuna lafiyarta ƙalau, amma akwai yiwuwar ta kamu da depression, gaba
ɗ
aya yarinyar kamar wani abu na tsorata ta.
“Depression?" Khamal Khamis ya maimaita.
Likitan yace "ka kwantar da hankalinka mana"
Khamal ya girgiza kai yace "I can't, kayi min bayani menene Depression
ɗ
in ma na kasa fahimta gaba
ɗ
aya" Murmushi kawai likitan ya yi kafin yace.
"It's normal for kids to feel sad, act grouchy, or be in a bad mood at times. But when a sad or bad mood
lasts for weeks or longer, and when there are other changes in a child's behavior, it might be depression" Major ya ƙanƙame Abra cike da tausayi a hankali yace.
"To me ze sa Abra ta kamu da depression" Likitan ya kalli Captain cike da kulawa kafin ya g
irgiza kai yace
" Yana iya faruwa, a dalilin gado idan suna da shi a family, ko yanayin environment
ɗ
in da suke zaune, ko wani abu da yake damunsu ko yake takura su".
"Innalillahi wa'inna ilaihir rajiun!" Khamal ya fa
ɗ
a sannan yace "Abra tai ƙanƙanta
ta kamu da irin wannan ciwon"
Likitan yace
"Ba abun mamaki bane ba, a wasu yaran akan iya identifying
ɗ
in sa da wuri, kamar a shekarunta idan iyaye suka kula suka je Asibiti da wuri,"
Kallon Abra Khamal kawai keyi idan yace baya son yarinyar ya yi ƙar
ya, cikin kulawa ya kalli Dr yace.
"What Should I Do if My Child Is Depressed?" Kan Likitan a ƙasa yana duba abu ya bawa Khamal amsa da fa
ɗ
in.
"A dinga bata isashen lokaci, a zauna da ita a tattauna a ji meye matsalolinta, a gane meyasa take takure kan
ta daga cikin mutane, kuma ba ta magana, tunda shekara uku a yara ai sun fara kiran sumaye da sauran surutu, amma ita kace sunanka kawai take iya kira, sannan kuma a cigaba da haƙuri za ta warke insha Allah"
Khamal yai ajiyar zuciya, Bayan samun cikakke
n bayanai, hankalinsa ya
ɗ
an kwanta, kuma yayi imani zaluncin Na'ima ne yake ƙara tsorata ta, ya jefata cikin firgici, amma duk da haka abun na damunsa na yadda Abra ba ta magana.
Ɗ
aukan Abra ya yi zuwa waje, a hanya ya tsaya tare da siya mata kayan wasa
kala-kala wanda zai
ɗ
auke mata kewa.
Kai tsaye gidansa ya nufa, yana zuwa ya samu Ammi a Parlo da Granny sai few people ƴan uwan Na'ima.
Yadda Ammi ke kallonsa yasa ya
ɗ
an shafa kai a hankali yace
"First love" Da sauri Granny tai farat tace "Kaga ƙadad
dararriyar matar da Ubangiji ya ha
ɗ
aka da ita? Mace babu rufin asiri ko ka
ɗ
an?" Murmushi kawai Captain yayi domin ganin jariri da mutane a zazzaune, ya tabattar masa da haihuwa Na'ima tai.
Ganin jaririn ya sanya ya mance da
ɓ
acin ran da yake ciki... A han
kali ya sauke Abra zuwa gefensa ya
ɗ
auki Baby boy
ɗ
in yana rungume shi.
"Abinda kayi ka kyuta yanzu? Kasan illar abinda hakan ke nufi?" Ammi tai maganar tana kallonsa.
Idanunsa akan Baby boy yace "I'm sorry first love ba zan sake ba"
"Uhm bana son F
itina, bana son zuwan yarinyar nan ya kawo sauyi tsakanin ka da matarka"
A hankali yace "In sha Allah, hakan ba zata sake faruwa ba"
baki Granny ta ta
ɓ
e tana fa
ɗ
in "yanzu wanne suna ka sakawa Yaron?"
A hankali yace "SALMAM KHAMAL KHAMIS" Ammi tace
"Allah ya raya mai gidana Salman"
A ranar Khamal ya lalla
ɓ
a Na'ima ya yi, tare da bata haƙuri, gaba
ɗ
aya ya manta da abunda tai masa, saboda murnar haihuwar Salman, yai ta mata fa
ɗ
a
akan abunda ta aikatawa Abra, da bayanin likita tare da misalta idan
akan Salman haka ke faruwa ya za ta ji?.
Ta ce In sha Allah ba za ta sake ba, maganar iya baki ce domin bata kai zuciya ba, tana nan tana tunanin ta ina za ta sake
ɓ
ullowa lamarin.
Duk da tarin munafunci da zagon ƙasa, ha
ɗ
i da almundahana da makama
n da gwamnati take bayarwa saboda a bawa jami'an tsaro, amma su General Ibrahim suke ha'inci akan su, anyi nasarar ku
ɓ
utar da 'yan makarantar, bayan tafka uban gumurzu, suka kashe sojoji sosai a wannan karon ma.
Wannan karon babu Captain Khamal, a wanda
suka je opretion
ɗ
in, amma shima anyi Nasara.
Wannan Nasarar da aka yi, ta raunata alaƙar da ke tsakanin Gwaska da General Ibrahim, har yake tunanin ko General Ibrahim ke ƙoƙarin juya musu baya.
Se da ƙyar sannan suka sasanta suka cigaba da yi wa harkar
tsaron ƙasa
ɓ
arna.
Shekarar Salman Biyu a duniya, lokacin Abra nada shekaru biyar, a lokacin aka ƙarawa Captain matsayi zuwa Major.
A lokacin kuma bincike ya tabbatar Abra bata da ƙarfin ji, ba sosai take jin magana ba kuma idan zatai magana
da
ɗ
an ƙarfi take.... (Conductive hearing loss)
Likitan ya shaidawa Captain wanda yanzu ya dawo Major, ya tabattar masa da idan aka sa mata hearing aid za ta da din ga ji.
Dan da fari Khamal ya zaci abun daga ƙwaƙwalwarta ne, se da ga baya suka gane, id
an akai magana a hankali ba ta ji, se an
ɗ
aga murya ko ta kalli bakin mutum, sannan take gane me yace.
Aka samawa Abra hearing aid, wanda Abbin ya bada ku
ɗ
i masu yawan gaske, aka siyo shi daga Germany dan yi mata amfani da shi.
General Ibrahim ya cig
aba da cin karansa babu babbaka, tare da samun goyon baya, da ga manya manyan muƙarraban gwamnati, suka dinga kawo tarnaƙi ga matsalar tsaro, sannan ya cigaba da takun saƙa da Khamal, mussaman da aka ƙarawa Khamal
ɗ
in matsayi zuwa Major, tunaninsa kawai s
hi ne, yadda ze kawo ƙarshen Khamal, yayin da Khamal shi ma ya
ɗ
ora alamar tambaya akan General Ibrahim
ɗ
in.
Bayan shekara Goma! (MAFARIN ƘADDARAR ABRA).
KAR KU BARI AYI BA KU, AKWAI TARIN SARƘAƘIYA DA BAN MAMAKI A GABA.
BRIGHT PENS
ZEE KUMURYA
NIMCYLUV
AYSHECOOL
LITTAFIN DARE DA DUHU, ₦300 NE KACAL, ZA KU TURA TA WANNAN ACCOUNT ƊIN
0116886423 Sulaiman Na'ima s union Bank.
KU TUNTUƁI WANNAN LAMBAR DAN TURA KATIN WAYA NA NAIRA 500 TA WANNAN 09047871750
DOMIN NEMAN ƘARIN BAYANI, KU
TUNTUƁE MU AKAN WANNAN LAMBAR 07063065780\09047871750
MUNGODE.
[9/30, 8:55 PM] Abk: *
✷
DARE DA DUHU
✷
*
Brigh pens
✍
️
Nimcyluv
Ayushercool
Zee Kumurya
*P.....8*
Domin samun complete litattafanmu, ku yi following
ɗ
in wannan accoun
ts
ɗ
in a Arewabooks
https://arewabooks.com/chapter?id=6316f4af434cfeb9e7fe2949
https://arewabooks.com/u/nimcyluv
Elegant online writers
LITTAFIN DARE DA DUHU, ₦300 NE KACAL, ZA KU TURA TA WANNAN ACCOUNT ƊIN
0116886423 Sulaiman Na'ima s un
ion Bank.
KU TUNTUƁI WANNAN LAMBAR DAN TURA KATIN WAYA NA NAIRA 500 TA WANNAN 09047871750
DOMIN NEMAN ƘARIN BAYANI, KU TUNTUƁE MU AKAN WANNAN LAMBAR 07063065780\09047871750
MUNGODE.
Abra ta sha wahala sosai zamanta a tare da Na'ima, samun sauƙinta
kawai shine idan Major Khamal yana gari, ko kuma idan sun je gidan Ammi, ko idan ta na tare da Faris, wato Salman.
GY BULAMA HOSPITAL AND MATERNITY.
MD ne wato Doctor GY a office
ɗ
insa, tare da wani mutum, GY ya gyara zaman glass
ɗ
insa ya kalli mutum
in yace "wannan harƙallar ana samu sosai, zamu tura musu wannan mutumin da za suyi masa aiki, zasu turo mana da namu share
ɗ
in".
Mutumin ya gyara zama yace "amma doctor baka ganin zasu iya ganewa, dan mu ci ku
ɗ
insu za'a tura su india?"
"Ba zasu gane
ba, ai ba yau muka fara wannan harkar da doctor Aman ba, shine shugaban Asibitin Darman Shakti, wannan ne karo na hu
ɗ
u ina tura masa mutane, muna wannan harka"
Mutumin yace "Amma in balli ya tashi akwai damuwa fa"
GY yace "kar ka damu, ba wani balli
da ze tashi, normal ne"
Mutumin yai ajiyar zuciya yace "Shikenan doctor, Allah yai mana jagora".
"Wallahi ranka ya da
ɗ
e, gaba
ɗ
aya ji na ke aikin nan ya fita daga kai na, bana ƙaunar aikin nan yanzu gaba
ɗ
aya".
"Subhanallah, amma meyasa ka ke ji
n aikin ya fita da ga ranka ba ka so?"
Cike da damuwa yace "Yanzu fisabilillahi abun da ake ya dace? Muna sadaukar da rayukanmu saboda ƙasarmu, amma manyanmu sun mai da ranmu ba a bakin komai ba, ƙirƙiri ga Nasara mu na kallo, amma se a dinga dakatar da
mu?".
Major Khamal ya gyara zamansa, ya kalli matashin saurayin da ke ta mita yace "kai min bayani sosai yadda zan gane"
Matashin yace "Ranka ya da
ɗ
e, yaƙin da mu ka je
ɗ
in nan, just recently, an gama shirya Komai mu ka shiga dajin nan, sedai ƙiri ƙ
iri aka hanamu harbi, su kuma kamar sun san dabarun da za mu yi amfani da su gurin yaƙin, su ka far mana da harbi, muna ji muna gani haka su ka far mana da harbi, se
ɓ
uya mu kai Kamar wasu sakarkaru ba sojoji ba.
Shekaranjiya mun biyo ta wani ƙauye, an tu
ramu wani aiki, ga mu ga 'yan ta'adda muna kallonsu, su na ta wucewa akan babura, sun rako wani Babban ƙusa a cikin su, wanda da ina gabda Allah ya sa mun kama wanda suka
ɗ
akko
ɗ
in, da mun karya alkadarinsu, dan a lokacin mun fi su yawa da kayan aiki a han
nu, mu kai waya mu kace a bamu umarnin harbi, gamu gasu, amma se cewa a kai ba ruwanmu da su, kawai mu wuce.
Dan Allah ya rayuwa za ta yuwu da haka? Muna sanye da uniform amma ya zama aikin banza, sedai mu saka mu
ɗ
au tsofaffin bindigogi muna hura hanci,
idan munje yaƙi a fito a kashe mu, ba mu da kata
ɓ
us".
Ɗ
an shiruu Major Khamal ya yi Sannan yace "waye kwamandannku, lokacin da kuka je yaƙin?"
Cikin damuwa sojan yace "Captain Alex ne"
Ai yana cewa Captain Alex, a hankali Major Khamal yace "Genera
l Ibrahim"
A fili yace "Komai ze wuce insha Allah, idan irinku zaratan matasan sojoji na rasa karsashi suna ajiye aikin ya goben ƙasarmu ze kasance?"
"Yalla
ɓ
ai to mu ya ta mu goben za ta kasance, da mu da iyalan mu da iyayenmu, idan an tura mu daji a
n hanamu kare kanmu balle ƙasarmu, in mun mutu wa ze kula mana da su?"
Major Yace "Allah yana tare da ma su zuciyar taimako, wadda ta ke aiki dan Allah".
Yai ajiyar zuciya yace "to shikenan Yalla
ɓ
ai, Allah ya wuce mana gaba".
Major yace "Ameen, am
ma kar a karaya Please" jinjina kai yayi, ya gyara zaman bindigarsa ya fice.
TWO YEARS LATER....
Tsaye yake a ƙofar kitchen, ya zuba mata idanunsa, tana sanye cikin riga da skirt na English wears, ta na gaban sink ta na wanke wanke, gefe kuma ta ajiy
e littafi tana yi tana karantawa.
Murmushi ya yii tare da gyaran murya, duk da ya san ba jinsa za tai ba, saboda a hankali ya yi, cikin san
ɗ
a ya je bayanta ya tsaya, ba zato ba tsammani ta waigo ta ganshi a bayanta, "Abbiii" ta fa
ɗ
a a tsorace.
Dariya
Salman ya shiga yi mata ya
ɗ
an
ɗ
aga murya yace "Matsoraciya kawai"
Ɗ
an tura baki tai tare da kai masa dukan wasa tace "shine zaka bani tsoro?"
Yace "Sorry Uktyna, Abran Abbi, kina aiki kina karatu?"
Tace "Eh mana, kasan from now, anytime our time
table can be fixed, amma kai kana yawon ball ko?"
Ɗ
an sosa kai Salman yai yace "don't mind me, dan Allah ki dafa min indomie mana".
Ɗ
an bu
ɗ
e baki tai da mamaki tace "Ohh God, Faris kafin ka fita fa almost kai ka cinye Abincin rana fa"
"Eh, to ai b
all nai gaba
ɗ
aya ji nake kamar ban ci komai ba"
Abra tace "to yanzu dai kana gani aiki nake, bari in gama se in dafa maka"
Salman yace "let me help you with the dishes, bari in wanke se ki dafa mana"
Abra tace "ni a ƙoshe nake, kai ne dai sarkin
ci gashi nan kafi kowa girma a gidan nan"
Salman yace "ke ma da za ki dinga cin abinci sosai kamar ni
ɗ
in nan, da kin yi girma sosai, amma yanzu kalli ba wanda zece kece yayata, amma na ji da
ɗ
i gara a dinga cewa nine yayanki"
Dariya Abra tai tace "Ko
ma dai menene nice Babba"
"Ba wani nan, in aka duba girma na fi ki girma, baki fi in goyaki in ta gudu da ke a cikin GRA ba"
Haka ya cigaba da tsokanar ta, ya kar
ɓ
i wanke wanken, ita kuma ta
ɗ
ora tukunyar dafa masa indomie.
"Kai Salman meye haka?
Me kake yi a kitchen?" Salman ya waiga ya kalli in da Mami ke tsaye a ƙofar kitchen
ɗ
in, ita ma Abra waiwayawa tai tana kallon Mamin.
"Nace me kake a kitchen?"
Salman yace "Mami wanke wanke na ke ta ya Sister"
"Uban me ya ha
ɗ
aka da wanke wanke, ma
ce ne kai? Me ma kake yi a kitchen
ɗ
in ba ka da aikin yi ne?"
Cikin sanyin halinta da son bawa
ɗ
an uwanta kariya Abra tace "Eyya, Mami yi haƙuri ni nace ya tayani"
"Dalla rufemin baki da ke nake?" Abra ta ja bakinta tai shiru, Sam Salman baya jin da
ɗ
in yadda Mami ke treating
ɗ
in su da banbanci, yana mamakin yadda Mami ke banzatar da Abra kamar ba ita ta haifesu ba, ko da yake ya ga Abbi ya fi son Abra, shi kuma Mami tafi son sa, amma duk da haka ai shi Abba baya hantararsa kamar yadda Mami kewa Abra.
Salman yace "Mami, ba Yaya ce ta sani wanke wanke ba, aiki take nace ta dafa min noodles, shiyasa na kar
ɓ
a nake tayata".
"Dalla ajiye kwanukan nan ka zo ka fita ka bar kitchen
ɗ
in" cikin tausayin yadda yayartasa tai kasaƙe tana binsu da ido, ya ajiye
kwanukan, yace "to bari in kar
ɓ
i girkin"
"Salman kana so in zageka ne ko? Ba zaka zo ka bar kitchen
ɗ
in nan ba?" haka Salman ya bar kitchen
ɗ
in jiki a sanyaye.
Idan da sabo Abra ta saba wannan halin ko in kula da Mami take nuna mata, amma sam hakan
ba ya mata da
ɗ
i, tana son kasancewa da mahaifiyar ta ita ma, ta ji
ɗ
uminta su yi hira, amma hakan yana faruwa ne kawai idan Abbi yana gari, da zarar baya nan, shikenan za su koma yadda su ke.
Salman yana nan Falo a zaune, Abra ta fito da plate a hannunt
a, sai tururi taliyar take, murmushi yai yace "Yawwa ƙanwata, Allah yai miki albarka" ha
ɗ
e rai tayi tace "idan ba zan mayar ba"
Salman yace "Am sorry sweetheart, tuba nake babbar yaya, uwar son girma"
Ta ƙaraso ta ajiye masa plate
ɗ
in abincin, ta
ɗ
ak
ko masa ruwa da kofi ta ajiye masa, ya
ɗ
au plate
ɗ
in yana cewa "tun da na fara jin ƙamshin Abincin nan nake salvating, Ko restaurant zamu bu
ɗ
e ne?"
Abra tace "in dai zaka dinga girkawa shikenan, and please my bro, a
ɗ
an tsagaita da yawon ball
ɗ
in nan, ka
ga exams zamu fara fa, amma baka da aiki se dai kaci Abinci, kai video games, se yawon ball wanda be dace ba, kaga Abbi yadda yake ta
ɗ
awainiya da mu akan harkar karatunmu, ba sa jin da
ɗ
in result
ɗ
in da kake kawowa a 'yan kwanakin nan. And bana jin da
ɗ
i in
ga ana maka fa
ɗ
a bana so, dan Allah ka mai da hankali akan karatun ka ka ji dearna, You are brilliant before ban san meyasa ka dena son karatu
ba yanzu, performance
ɗ
in ka ya yi baya" maimakon yai mataa magana seya
ɗ
age mata gira
ɗ
aya.
"Ina maka magana
kana
ɗ
agamin gira"
Yai dariya yace "dariya ki ke bani ne, wai ke a dole ga babba kina fa
ɗ
a, Sannu Mami"
Filon kujera ta jefa kwa
ɗ
a masa a ka