Showing 21001 words to 24000 words out of 260401 words

Chapter 8 - Dare da Duhu complete

/>
Khamal yace "

karki damu zan miki bayani"

Faruk ya juya tare da

ɗ

agawa Abra hannu, itama

ɗ

aga masa hannu tai tana masa murmushi.

Na'ima ta dawo da dubanta kan Khamal tace "Nifa ban gane ba, bayanin me za kai min?"

Khamal yace "Calm down baby, ki zauna mana"

Zama tai tana tura baki tace "Gaya min, meye ma'anar wannan abun? Wacece wannan yarinyar?"

Khamal ya gyara zamansa, ya gayawa Na'ima komai, tun daga tsintar Abra da yai har zuwa yanzu, sannan ya

ɗ

ora da cewa "A hukumance ma, hukumar mu sun san da zaman

Abra a hannu na, za'a cigaba da neman iyayenta, in Allah yasa an samesu shikenan, idan ba'a same su ba ina son Abra ta cigaba da zama tare da mu a nan, mu riƙe ta tamkar 'yar da mu ka haifa".

"Dan Allah

ɗ

an saurara mana Khamal, wai shekaruna nawa ne yan

zu a duniya da har kake tunanin zaka iya raina min hankali? Wato ka mai da ni ma wata nusarar mahaukaciya, wadda ba ta san me take ba, kaje karuwa ta haifa maka 'ya, kuma ka

ɗ

akko kace in riƙe kana cikin hayyacinka kuwa? Kai ina zaton sautin ƙarar bom da k

a saba ji a daji ya ta

ɓ

a maka ƙwaƙwalwa ba ka sani ba.

To bari kaji in gaya maka, wannan 'ya Wallahi ba zan riƙeta ba, ka mayarwa da uwarta can da kuka haifeta tare ta riƙeta, dama aiku sojoji ba wanda za'a bawa amana bane, wato uwarta na gudun abun kunya

ba zata riƙe ba se ni, karkatacciyar bishiyarka me da

ɗ

in hawa, ni zan riƙe 'yar karuwa to Wallahi da sake"

"Shut up Na'ima!" Tsawar da Khamal yai mata se da

ɗ

an cikinta ya juya, saboda tsabar razana da ta yi.

"Ni kike cewa na haifi 'ya da karuwa a w

aje? Na'ima yanzu shedar da zaki bayar a kaina kenan? Kin fi kowa sanik ni ba mutumin banza bane"

Cikin tsiwa tace "Abu na

ɗ

an Adam kowane lokaci ai yana iya canzawa, kuma in da kake zuwan tunda ba wani ne yake binka ya ga me aikata ba, ai Allah ka

ɗ

ai y

a san me kake yi, dan haka Wallahi ba zan riƙe 'yar karuwa ba, ka maida ita gurin uwarta tun da wuri".

Khamal yace "Na'ima, nan gidana ne, kuma ko 'yar karuwa na kawo nace ta zauna, gida na ne ba naki ba, idan ba zaki iya riƙe Abra ba, zaki iya tattara

kayanki ke ki koma in da kika fito".

A razane ta kalli Captain Khamal tace "yanzu zaka iya rabuwa da ni, da

ɗ

anka na sunna da zan haifa akan 'yar da karuwa ta haifa maka Khamal?"

Yace "yes of course, idan ba zaki zauna da Abra ba, ni zan iya rabuwa d

a ke, kuma ko ki yadda tsintar Abra nai, ko kar ki yadda ki cigaba da zama akan bakanki cewar 'ya ta ce da na haifa a waje, wannan ke ta shafa amma Abra a nan zata zauna tare da mu".

Fashewa Na'ima tai da kuka, ta wuce bedroom

ɗ

inta, ta cire wayarta da

ke caji, ta shiga neman lambar Ammi, wato mahaifiyar Khamal, Ammi na

ɗ

agawa Na'ima ta sake fashewa da kuka tace "Ammi dan Allah ku zo gidanmu akwai matsala, Khamal yaiwa karuwa ciki a waje, ta haihu tace ba zata riƙe ba, shine ya kawomin ita wai in ban riƙ

e ba ze sakeni"

Ammi tace "Innalillahi wa Innalillahi raji'un, Khamal

ɗ

in?"

"Wallahi Ammi da gaske nake, dan Allah kuzo, kar baƙi ciki ya kasheni, dan Wallahi se da ya za

ɓ

a ko ni ko ita, ba zan zauna da 'yar zina in raineta ba!".

COMMENT AND S

HARE

BRIGHT PENS

NIMCYLUV

AYSHECOOL

ZEE KUMURYA

Domin ƙarin bayani, ku tuntu

ɓ

e mu akan

07063065680

09047871750

m selling data to all Nigerian network Thank you for contacting Sdeendtm!

BUY DATA FROM THE AFFORDABLE PRICE

I'm

sellin

g MTN data with this cheap price

MTN DATA PACKAGE*

500MB@===200

1GB@=====300

2GB@=====600

3GB@====900

5GB@====1,500

Dial *131*4# or *460*260# to check Data balance Validity 1 month

Airtel,9mobile and Glo also available.

*Subscription for DStv gotv

star time electric pay bills*

Whatsapp OR

Call *08066268951*[9/30, 8:55 PM] Abk: *



DARE DA DUHU



*

Brigh pens





Nimcyluv

Ayushercool

Zee Kumurya

*6.....*

Elegant online writers

LITTAFIN DARE DA DUHU, ₦300 NE KACAL, ZA KU TURA TA WANNA

N ACCOUNT ƊIN

0116886423 Sulaiman Na'ima s union Bank. IDAN KATIN WAYA NE #500 NE.

KU TUNTUƁI WANNAN LAMBAR DAN TURA KATIN 09047871750

DOMIN NEMAN ƘARIN BAYANI, KU TUNTUƁE MU AKAN WANNAN LAMBAR 07063065780\09047871750

MUNGODE.

*_Masu son Littafi

n MIJIN MALAMA... Kuyi following Acct

ɗ

in nan a Arewabooks

👇🏾

_*

https://arewabooks.com/u/nimcyluv

Cikin ka

ɗ

uwa Ammi ta ce. "Subhanallahi, Na'ima kin san me kike cewa kuwa? Baban nawa ne zai aikata wannan mummunan aikin?"

"Wallahi Ammi dagaske

nake, kin san dai ba zan yi masa k'arya ba, ki zo ki ga yanda suke yi da Yarinyar, zaki tabbatar Ɗa da Mahaifi ne."

Jiki a sanyaye Ammi ta ce. "Wannan maganar ba ta waya ba ce, bari na kira Alhaji, za mu zo yanzun nan insha Allahu, amma dan Allah kar k

i tayar da hankalinki da yawa, kin san a yanayin da kike ciki ba'a buƙatar ki saka damuwa a cikin ranki."

"Toh Ammi sai kin zo" Ta fa

ɗ

i haka cikin kuka, zuciyarta na yi mata wani irin suya saboda tsananin kishi. Khamal ya shayar da ita ruwan mamaki, ba

ta ta

ɓ

a zaton haka daga gare shi ba, she trusted him over, ashe ya ce zai nuna mata halinsu na sojoji.

Cillar da wayar ta yi ta fito daga

ɗ

akin kamar mahaukaciya, ko nauyin cikin jikinta ba ta ji. Zaune ta tarar da Captain a parlour kan kujera two seate

r, Abra na jikinsa ta yi bacci abinta. Kallon Television yake yi hankalinsa kwance tamkar babu wani abu na

ɓ

acin rai da yake damun shi. Hakan ya ƙara k'ular da Na'ima, ta tsani wannan maziyar tasa, abu ya faru ya mayar da kai mahaukaci shi kuma ya dinga pr

etending like everything is okay.

Kamar zautacciya ta fara cillar da pillows

ɗ

in kujera cikin kuka tana fa

ɗ

in. "Wallahi Khamal ba ka isa ka tozarta ni ba, sai na kashe ka na kashe yarinyar in yaso nima a kashe ni!" Khamal dake bin ta da wani irin kallo

cikin tsawa ya ce mata. "Na'ima! Wallahi kika sake wani abun ya samu Yarona da ke cikinki garin haukanki sai na nuna miki

ɓ

acin raina, wanda baki ta

ɓ

a ganin irinsa ba."

"Ya mutu ma ina ruwana Ni, kuma

ɓ

acin rai ka da

ɗ

e baka nuna mun shi ba, ƙarƙari dai

ka ce ka sake ni in tafi in bar maka gidanka, to idan ka sake nin sai me? Na ce sai me?" Tai maganar tana zazzare idanunta da sukai jawur, saboda azabar kishi da kuma kukan da tai.

A firgice Abra ta farka daga baccin saboda hargagin Na'ima, fashewa ta y

i kuka tare da ƙanƙame Captain tana kiran sunan "Abbi".

Cikin tsana Na'ima ta wurga mata wani kallo tana huci kamar zata ci babu, ji take tamkar ta fizgo Abra daga jikin Khamal. Tsaki Captain ya yi ya miƙe tare da Abra a jikinsa ya shige bedroom

ɗ

insa

yana rarrashin ta. Ganin haka yasa Na'ima fashewa da kuka tare da zama da

ɓ

as akan kujera, ganin yadda ya maida ita mahaukaciya.

"Khamal why? Me yasa zaka mun haka? Ban cancanci haka daga gare ka ba, kar ka saka mun tukwicin k'aunar da nake yi maka da c

in amana."

Ta fa

ɗ

i haka cikin sheshshek'a.

Ƙ

arfe biyar da mintuna su Ammi suka ƙaraso gidan, har lokacin Na'ima tana zaune a inda take, ta ci kuka ta gode Allah, sai wani irin haki take yi saboda tsabar

ɗ

orawa kai masifa, ga nauyin ciki.

Tana ji

n ana knocking ta miƙe da sauri ta bu

ɗ

e ƙofar, zatonta ya zama gaskiya su Ammi ne tare da Baffa.

Granny ce a gaba, baki bu

ɗ

e take kallon Na'ima bayan sun shigo, tafa hannuwa ta shiga yi ta ce. "Na shiga uku ni Mari, wannan fita hayyacin naki da kika y

i Na'ima na mene ne? Ko waya aka yi miki aka ce tsohuwa ko tsoho wani ya mutu?"

Na'ima ba ta bi ta kanta ba ta yiwa su Ammi sannu da zuwa cikin dauriya.

Kama hannunta Ammi ta yi cikin lallami ta ce. "Na'ima ba ki ji abun da na fa

ɗ

a miki ba ne na c

ewa ki kwantar da hankalinki? Kin ga yanda kika koma kuwa?"

Sake fashewa tai da kukan tace "To Ammi ya zan yi? Ba ki ji yanda zuciyata take mun wani irin zafi da suya ba ne."

Baffa ya yiwa kansa mazauni ya ce. "Ina shi Khamal

ɗ

in yake?"

"Yana

ɗ

a

kinsa tare da Yarinyar." Na'ima ta fa

ɗ

a cikin

ɗ

acin rai.

"A'a, wacce yarinyar kuma? Me kuke zance akai ne? Me yake faruwa ne?"

Granny ta tambayi haka tana bin su da kallo.

Ganin babu mai shirin ba ta amsa cikin fusata ta ce. "Yau na ga jaraba, y

a ina tambayar ku, kun mun shiru kun mayar da ni wata gantalalliya? Ni dama tun da na ga Buba ya dawo gida hankali a tashe na san da wata a ƙasa, na tambayi me ya faru kuma saboda ba'a

ɗ

auke ni da muhimmanci ba an ce mun ba komai, duba jikin Khamalu kawai

za'a zo yi, na zo kuma na ji ana wani zance na daban da ban gane masa ba."

Cikin girmamawa Ammi ta ce. "Hajiya ki zauna zaki ji komai yanzu."

"Wanne irin in zauna kuma kamar wata ru

ɓ

a

ɓɓ

iya? Ƴarki ce ni da zaki ba ni wannan umarni haka?"

Ammi ba

ta kuma magana ba ta nemi guri ta zauna, Na'ima da take jin kamar ta tsinkawa Granny mari saboda takaici ta nufi

ɗ

akin Captain ta fara yin knocking da ƙarfi.

Lokacin yana kwance idanunsa a lumshe, raba Abra ya yi daga jikinsa a hankali wadda ya samu ta

koma bacci da ƙyar sannan ya miƙe a fusace ya je

ya bu

ɗ

e ƙofar. Ganin haka yasa Na'ima ta juya ba tare da ta yi masa magana ba, kamar ya share ta ya koma sai dai ya daure ya bi bayanta.

Cikin mamaki yake duban su Ammi ganin su zaune a parlour ba tare da

ya san da zuwan su ba. kallon Na'ima ya yi cikin

ɓ

acin rai, akan wannan 'Yar maganar shine ta

ɗ

a

ɗɗ

ako iyayensa suka zo? Siririn tsaki ya ja a hankali ya ce. "Sannun ku da zuwa."

"Granny ta ce. "Yawwa, ya jikin naka

ɗ

an albarka? Na ga jiki ya yi kyau Ma

sha Allah."

"Da sauƙi Alhamdulillah." Ya ba ta amsa ba yabo ba fallasa.

Baffa ya ce. "Nemi guri ka zauna mu yi magana." Bai yi musu ba ya zauna a saman carpet.

"Wacce yarinya ka kawo gidanka Khamal?" Baffa ya jefa masa wannan tambayar.

A nutse

ya fara magana cikin ladabi. "Baffa a wannan operation

ɗ

in da muka fita na tsinci wata yarinya k'arama daban ba'a cikin yaran da aka yi kidnapping

ɗ

insu ba...." Bayanin komai ya yiwa Baffa har yadda suka yi da Na'ima bayan an kawo Abra.

Cikin zuzuta Gr

anny ta ce. "Huhuhu, yau na ga ƙarfin hali, Na'ima ashe dama ke ba matar rufin asiri ba ce ba mu sani ba? Na

ɗ

auka ko dabba Khamalu ya kawo gidan nan baza ki ce uffan ba sai dai ki kar

ɓ

e ta hannu bibbiyu. To gidan naki ne ko nasa? ban da jaraba irin taki m

utumin ba shi da lafiya amma ki saka shi a gaba da fitina, kina fama da narkeken ciki haihuwa ko yau ko gobe maimakon a gan ki da carbi a hannu kina lazimi akan Allah ya sauke ki lafiya, amma ke ta neman bala'i kike? Tirrr da wannan abu."

Na'ima ta sak

a kuka ta ce. "To kuma a rasa mai riƙon yarinyar sai shi ka

ɗ

ai? Cewa fa ya yi idan ba'a ga iyayenta ba a nan za ta cigaba da zama tare da mu."

Baffa yana duban ta ya ce. "Ki kwantar da hankalinki Na'ima, a yanayin da kike ciki ba'a son kina saka damuwa

har haka a cikin ranki."

Ammi ta nisa ta ce. "Amma Khamal daga tsintar yarinya sai ka ce kana son ta zaka riƙe ta? Mene ma'anar yin hakan?"

"Wallahi first love ba da wata manufa nake son riƙe Yarinyar nan ba, tun kallon farko da yi mata na ji ina jin

tausayinta sosai a cikin raina. Ni fa ban ga abun

ɗ

aga hankali a wannan abun ba, me yarinyar za ta tsare mata in ta zauna a gidan? Ammi ke uwace ya rayuwar wannan yarinya za ta kasance idan ta fa

ɗ

a hannun

ɓ

ata gari?"

Na'ima ta e "Ai dama dole ka ce hak

a tun da Ubangiji ya toni asirin ka, to wallahi sai dai ka za

ɓ

a ko ni ko ita, amma ni dai ba zan zauna da ita a cikin gidan nan ba."

"Sai ki san inda dare ya yi miki, gida dai nawa ne kuma abun da na gama zan yi a cikinsa." Ya ba ta amsa cikin ha

ɗ

e rai.

Tsawatar musu Baffa ya yi ya ce. "Ya isa haka! Ba zuwa muka yi mu saka ku a gaba kuna sa'insa ba."

Ya mayar da duban sa ga Na'ima ya ce. "Ki yi hak'uri ki bar yarinyar ta zauna a nan

ɗ

in kafin Allah ya bayyana iyayenta, kar kuma ki saka a ranki na go

yi bayan Khamal ne, a'a ko ka

ɗ

an, na san halin Khamal na san waye shi, ba'a shaidar

ɗ

an mutum amma zan yabi Khamal akan ba ya aikata zina, tun daa da ba shi da mata bai yi ba balle yanzu da yake da ke. Taimako ne zai yi na riƙon yarinyar, domin idan ya bar

ta ba'a san yanda rayuwarta zata kasance ba, duk da gwamnati za ta kula da ita tare da ba ta kariya amma nan

ɗ

in sai ya fi safe."

Granny dake bin su da ido ta fashe da kuka ta ce. "Allah wadaran naka ya lalace, yanzu Na'ima saboda tsabar baki da ta ido

mijinki kike dangantawa da zina? To ki je dan kanki, Allah kuma ya saka mana akan wannan k'azafi da kika yiwa jikana."

Ta share hawayen fuskarta tana mitsi_mitsi da ido ta ce. "Kin ci albarkacin cikin dake jikinki, amma wallahi da yau a bazawara zaki

kwana a gidan Ubanki, domin kuwa ke ba matar mutunci ba ce, ja'ira da ido kamar an soya Aya."

Baffa ya ce. "A'a Hajiya a dai bi komai a sannu.."

Bai gama rufe baki ba ta hayayyaƙo masa da fa

ɗ

in. "Na ƙi na bi a sannun, Sharrin zina fa ta yiwa jikana

, ku kuma yana

ɗ

anku kun zauna kuna yin abu wani lako_lako kun ƙi yin abu da jiki ki

ɗ

auki mummunan mataki a kanta."

Ta ƙasan ido Na'ima ta dinga wurga mata harara. Nasiha mai ratsa jiki Baffa ya yi musu akan su ƙara hak'uri da juna, sannan ya yiwa Na'i

ma fa

ɗ

a akan zargin da ta yiwa Captain, ya nuna mata hakan ba daidai ba ne, musamman da already dama ta riga ta san halin Captain, bai kamata daga ta gan shi da yarinya ta ce ƴarsa ba ce. Sannan ya ba ta hak'uri akan riƙon Abra da ya ce su yi, dan ya gani

baro baro a fuskarta ba ta ji da

ɗ

in hakan ba ko ka

ɗ

an. Shi kuma Baffa haka Ubangiji ya yi shi, mutum ne mai fa

ɗ

ar gaskiya komai

ɗ

acinta, ko da ba za ta yi maka da

ɗ

i ba sai ya fa

ɗ

a, sai dai ka ji haushin sa. Ammi ma ta

ɗ

ora da ta ƴar nasihar da ban baki a g

are su gaba-d'aya. Na'ima kawai jin su take yi amma ba ta fahimtar me suke cewa, ita kawai gani take yi sun goyawa

ɗ

ansu baya ne.

"Sai masifa da wasu surutai ake yi, amma ko yarinyar da ake jarabar a kanta ba mu gani ba." Cewar Granny tana yatsina fuska

cike da rikicin tsufa.

Captain da hankalinsa gaba-d'aya yana kan Abra, ya miƙe ba tare ya yi magana ba ya nufi

ɗ

akinsa, Na'ima ta bi shi da kallo hawaye na zuba daga cikin idonta, wani irin haushinsa cunkushe a cikin zuciyarta.

Yana shiga ya tarar A

bra ta tashi daga baccin, tana ta kuka tare da kiran sunansa. Rungume ta ya yi tsam a jikinsa ya shiga rarrashin ta. Ajiyar zuciya ta saki tana kallon fuskarsa cikin maganarta da ƙarfi ta ce. "Abbi"

"Na'am My daughter, I'm sorry na tafi na bar ki ke ka

ɗ

ai ko?" Ya yi maganar yana shafa kanta. Duk da ba ta ji me ya ce sosai ba sai ta tura bakinta gaba. Kissing kuncinta ya yi cikin murmurshi sannan ya

ɗ

auke ta suka fito parlour.

Kallon Abra kawai su Ammi suke cikin mamaki. Ammi ta ce. "Ikon Allah, wanna

n yarinya haka kamar Balarabiya?"

Wani salati Granny ta rafka tare

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login