Showing 102001 words to 105000 words out of 260401 words

Chapter 35 - Dare da Duhu complete

girmeka da shekaru uku, kace mini ita ka ke so, kwata kwata shekarunka nawa zaka yi wani zancen soyayya, ko dan

kana ganin ka haka da girman jiki?, yarinyar da ta zame mana alaƙaƙai nake neman maraba da ita.

Wato so kake ka tona mini Asiri, mahaifinka ya san na gaya maka ba ni na haifeta ba ko? Wai kai banda hauka irin na ka ka manta ubanku

ɗ

aya da ita? Karuwar bab

anka ce ta haifeta ta yaya za kuyi Aure?".

Girgiza kai Salman yayi yace "A'a Mami, Abbi ba ze ta

ɓ

a aikata abunda kika fa

ɗ

a ba, ina nan akan bakana Mami, Abra nake so, Ina sonta Sosai".

"Shut up Salman! Wato ba zaka dena wannan banzar Maganar ba ko? G

ara yayi ya dawo in sanar masa, ayi a aurara da ita in ga ta tsiya, idan kuma shirya tona mini Asiri ka yi a gurin mahaifinka ga fili ga mai doki. Amma duk jarabarka Wallahi ba zaka auri yarinyar nan ba, dole ta auri wani ta bar gidan nan".

"Am sorry Ma

mi, amma babban kuskuren da za'a aikata shine a aurawa Angel wani ba ni ba, zan iya aikata duk abunda zuciyata ta raya mini, dan cinma burina, she's mine" ya fa

ɗ

a tare da nuna ƙirjinsa da yatsa, daga nan ya fice daga

ɗ

akin.

Wata nannauyar ajiyar zuciya

ta sauke ta ce "tirƙashi, lallai Salman ba ka da hankali, ba za ka janyo mini sakiyar da babu ruwa ba, dole in maganinku gaba

ɗ

aya.

Major Khamal kuwa, cike da farin ciki, gefe guda kuma baƙin ciki ya dawo Kaduna, dan ji yake ko ba duka, an samo lagon

rashin tsaron da ya addabi ƙasar mu, daga gefe yana sake jinjina tare da baƙi cikin samun bara gurbi a cikin rundunar tsaro.

Bayan Adnan ya sauka a Kaduna, har dare Abra ba ta neme shi ba, sai shi ya nemeta duk da kuwa yadda tai kewarsa.

Ita Abra bab

ban abun da ya dameta rashin ganin Faris, taje

ɗ

akinsa ta tarar ya rufe ƙofa, dan haka ta haƙura ta koma

ɗ

akinta.

Tana zuwa ta tarar da kiran Adnan na shigowa wayar ta ta, ta sa hannu ta

ɗ

au wayar, tare da kwanciya akan lafiyayyen gadonta.

"Angel shi

ne ko ki neme ni, balle ki ji yana je gida ko?".

Tace "Na neme ka mana"

"A ina?".

"Addu'a na yi maka, Allah ya kaika lafiya".

"Na ji, na kuma gode, amma ai Yakamata ki kirani ki ji ko naje lafiya".

"Ba kai ne kai mini tsawa ba kafin ka tafi"

.

Adnan yayi dariya yace "Fushi kike kenan? Ai idan nace bana son abu, bana buƙatar sake maimaitawa, amma ke se kiyi biris, shiyasa nai miki tsawa, amma na dena kinji My wife".

Tayi ajiyar zuciya tace "to ya kaje gida?".

"Ba na so, tun da sai da n

a roƙa".

"To nima ban haƙura ba da kai mini tsawa".

Abra ba dai shiririta ba, ya fa

ɗ

a a ransa, ya dinga janta da hira, har kusan ƙarfe goma na dare, sannan sukayi sallama.

Duk

ɗ

okin da Abra take idan Abbi zai dawo, a wannan karon sai ta shiga farg

aba da zullumi, dan bata san ya zai

ɗ

auki Maganar Adnan ba idan Mami ta gaya masa.

Da daddare Hajiya Na'ima ta sami Major a

ɗ

akinsa, suna cikin hira ta ce "to kai fa 'yar ka magana ta

ɗ

akko".

"Wace Maganar kenan?".

"Ta zo ta sameni da wani batu, t

a ce mini in sanar maka ita Aure ta ke so".

"What? Abran ce ta gaya miki haka?"

"Ƙwarai kuwa, tace mini Aure take so, dan ta kawon wanda take so

ɗ

in har gidan nan ya zo jiya".

"Dan meyasa kika bari wani yazo mini gurin 'ya ta ba da izinina ba?".

Hajiya Na'ima tace 'ban gane ba, ta zo ta sameni da Magana, kuma sa ince mata a'a".

"Tambayar ki nake dan me wani zai zo mini gida gurin 'yata ba da izini na ba? Kuma ita Abran zan sameta, karatu za tayi ba Aure ba".

"Wai me kake nufi ne da yarinya

r nan? Idan ba ai mata Aure yanzu ba sai Yaushe, kai da

ɗ

anka kun hana kowa ya zo gurinta da sunan yana son ta, wai ni ko kai ke son yarinyar nan ne?".

Major yayi murmushi yace "Ina son 'ya ta mana, amma kin manta ni ne ubanta, ko har kin manta 'yar da

karuwa ta haifa mini ce?"

Hajiya Na'ima ta kwantar da murya, ganin yana nema ya maida Maganar wani na daban.

"Major dan Allah ka duba lamarin nan, yarinyar nan tum da har ta riga ta furta tana son Auren nan, ni banga dalilin da zai sa ka ce saita gam

a karatu ba sannan za'ai mata Aure, yarinyar nan Allah yayi mata kyau me

ɗ

aukar hankali, baka tunanin abunda ka iya faruwa a jami'ar da ka tuarata.

Shi kuwa Aure garkuwa ne ga 'ya mace, idan akai mata Aure zata samu wata kariya daga sharrin mazan jami'a d

a lalacewa".

"In kinga

ɗ

a ya lalace a makaranta, to dama can lalataccen ne, amma ni 'ya ta ba lallatacciya bace, kuma ba gazawa nai da

ɗ

aukar

ɗ

awainiyarta ba, dan haka a ƙyalemini 'ya ta".

"Yanzu kana ganin lamarin nan ba abun dubawa ba ne? Ita fa da

bakinta ta ce mini Auren ta ke so".

"Na'ima, ba zanwa Abra Aure yanzu ba, na gama Magana" yana fa

ɗ

in haka, ya tashi ya bar mata

ɗ

akin.

Shiru ta yi tana tunanin, meye mafita al'amura na neman su kwa

ɓ

e mata, ga Salman na neman bijiro da wata Magana, g

a mahaifinsa ya dage baze aurara da Abra yanzu ba, dole ta yi wani abu a kai, dan kar abunda ta ke gudu ya faru, wato Salman ya auri Abra.

Littafin nan na ku

ɗ

i ne ₦300 NE

Via 0116886423  Sulaiman Na'ima s union Bank. Idan katin waya ne mtn na 500 i

dan transfer ne

ɗ

ari uku kacal.

Evidence of payment 07063065680 ko 09047871750

[10/3, 2:40 PM] Abk: Miƙewa Na'ima ta yi ta nufi

ɗ

akin Abra.

Tana kwance idanunta a lumshe cikin damuwa da fargabar yadda Abbinta zai kar

ɓ

i maganar Adnan, saboda Adnan ya

takura mata akan maganar Aure daga daren jiya zuwa safiyar yau, ya sanar mata har ya fa

ɗ

a wa Abbansa ya ce Next week za su zo tambayar Auranta, ga rashin saka Salman a idonta, tun jiya kafin ya tafi Ball ba su ƙara ha

ɗ

uwa ba, ta kikkira wayarsa kuma ba ya



ɗ

auka, ga Mr unknown sai Text yake mata na magiyar yana son duk rintsi duk wuya kar ta rabu da shi, soon zai bayyana a gare ta.

"Abra! Abra! Abra!"

Ta tsinkayi muryar Mami a cikin kanta, a hankali ta bu

ɗ

e idonta tare da tashi zaune cikin sanyin

jiki. Zama Na'ima ta yi a gefenta ta ce. "Ke lafiya kike kuwa?"

Numfashi ta sauke ta ce. "Lafiya ƙalau Mami." Ta

ɓ

a baki Mami ta yi ta ce. "Idan ma akan maganar Aurenki ne ki kwantar da hankalinki tamkar an yi an gama, abun da nake so dake kawai idan A

bbinku ya tambaye ki kina son Auren ki ce masa eh, shi ne kawai solution. Gya

ɗ

a mata kai Abra ta yi cikin kunya, mamakin abun take, wai ita ce yau ake maganar za a yi Auranta, abun da ba ta ta

ɓ

a tunanin yin shi nan kusa ba.

"Yawwa ƴar Albarka, fatanmu

kawai Allah ya kai mu lokacin mu sha biki." Na'ima ta fa

ɗ

a cikin murmurshi tare da dafa kafa

ɗ

arta.

Rufe fuskarta ta yi da hannunta tana murmurshin ita ma. Yau kam ta gasgata maganar Salman da yake ce mata Mami tana son ta, for the first time in her lif

e ta goyi bayan abun da take so, kuma har ta zauna tana yi mata magana cikin kulawa da fara'a, hakan ba ƙaramin farinciki da jin da

ɗ

i ya haifar mata ba. Kwantar da kanta ta yi akan kafa

ɗ

ar Mami, wata muguwar harara Na'ima ta gallawa kan Abra, a ranta tana

jin tamkar ta shaƙe ta har lahira, amma a fili sai ta shiga shafa kanta.

"Mami yau Salman ya fito kuwa?"

"Wai mene damuwarki ne akan hakan? Tun da kika tashi sai tambaya ta Salman kike, yaro ne shi ko jariri da za a saka masa ido irin haka?"

"M

ami may be fa ba shi da lafiya ne." Ta yi maganar kamar za ta yi kuka.

"Lafiyar kenan, don lafiya ita take sa a ji shiru, da wani abu yana damun shi ai da tuni mun sani." Na'ima ta fa

ɗ

i haka tare da zame kan Abra daga jikinta ta miƙe ta fice.

Bin t

a da kallo Abra ta yi, zuciyarta cike da mamakin Mami, yanda Mami take nuna over caring akan Salman da damuwar shi amma yau ta ga kamar ko a jikinta da rashin fitowar tasa, don

ɗ

azu ma a da za su yi breakfast ta ce za ta kira Salman ganin bai fito ba hana

ta Mamin ta yi ta ce ta ƙyale shi, cikinsa ne ai ba na wani ba.

Tashi ta yi da sauri ta gyara hular kanta ta fice zuwa

ɗ

akin Salman.

Yana zaune akan bedside drawer hannayensa duka a cikin sumar kansa yana yamutsawa Abra ta yi knocking Kofar

ɗ

akinsa

. Ko ba a fa

ɗ

a masa ba ya san ita ce, kamar ya share ta kamar yadda ya yi mata

ɗ

azu amma sai ya kasa, numfashi ya sauke tare miƙewa ya je ya bu

ɗ

e ƙofar.

"Bloody what happened to you?" Abra ta fa

ɗ

a kamar za ta yi kuka.

Ajiyar zuciya ya sauke mai ƙa

rfi tare da lumshe idonsa, kaso mafi yawa na damuwa da

ɓ

acin ran da yake ciki ya fara gushewa, sakamakon tozali da kyakkyawar fuskar Angel

ɗ

insa gami da shaƙar sassanyan dadda

ɗ

an ƙamshinta. Juyawa ya yi ya koma ya zauna a bakin gado ba tare da ya ba ta ams

a ba.

Ƙ

ara tashi hankalin Abra ya yi ganin yanayinsa kamar yana cikin damuwa, bin bayansa ta yi da sauri ta dafa kafa

ɗ

unsa idanunta cike da ƙwalla ta ce. "Faris please talk to me, me ya sa jiya ba ka fito ba? Ko dinner ba ka yi ba, yau ma ba ka yi bre

akfast ba."

Ganin tana shirin fashewa da kuka ya kama hannunta ya zaunar da ita a gefensa, idanunsa cikin nata ya ce. "Ke ce Angel, kin hana zuciyata sukuni, jiya ko bacci ban iya yi ba." Ya yi maganar cikin tsantsar damuwa.

"Innalillahi! Ni kuma Fa

ris? Me na yi maka?"

Shiru ya yi bai ce komai ba sai hannunta da yake murzawa a hankali tare da sauke ƙananun ajiyar zuciya, bai san ya yi missing

ɗ

inta over ba sai da ya gan ta yanzu a kusa da shi, ba ƙaramin daure zuciyarsa ya yi ba na hana kansa gani

n ta ba a jiya, ya kwana cikin

ɓ

acin rai da takaicinta ita da Mami.

"My Faris ka fa

ɗ

a mini abun da na yi maka mana, tun kafin ka fa

ɗ

a mun na yi maka alƙawarin ba zan kuma ba, I'm sorry please, ka san bana son ganin ka a irin wannan yanayin na damuna k

o?"

"Abra! ashe zaki iya yin Saurayi har ya zo gidan nan ba tare da na sani ba? Ashe akwai abun da zaki iya

ɓ

oye mini a rayuwarki?"

Ƙ

asa ta yi da kanta cikin rashin ganin kyautawarta, amma ita ta yi hakan ne saboda gudun

ɓ

acin ransa, ashe ta yi

gudun gara ne ta tadda zago, kuma ba ta yi tunanin zai sani ba, yanzun ma ta san Mami ce ta fa

ɗ

a masa.

"I'm sorry Bloody." Ta fa

ɗ

a cikin raunin murya.

"Hmm, kin san ba zan iya dogon fushi dake ba ne shi ya sa kike mini abun da kika so, babu komai.

"

"Haba Salman, don Allah kar ka ce haka, kai ma ka san ba haka ba ne."

"Ya ya ne?"

"Bana son

ɓ

acin ranka ne, kai ma ka sani."

Kama ha

ɓ

arta ya yi ya saka idanunsa a cikin nata dake cike da hawaye, cikin raunin murya ya fara magana. "Angel da

ma za ki iya tafiya ki bar ni? Dama akwai ranar da za ki bi wani alhalin gani? Please My Baby ki tausayawa

ɗ

an ƙaninki, kar ki bar ni Pleaseee!" Ya ƙarashe maganar da jan harafin ƙarshe cikin wata irin siga.

Lumshe idonta ta yi ba tare da ta shirya haka

n ba, ko ka

ɗ

an ba ta

ɗ

auki kalaman Salman da wata manufar ba, ta

ɗ

auke su matsayin tsananin shaƙuwar dake tsakinsu ce ta saka ba ya son su rabu. Ba tare da ta bu

ɗ

e idonta ba ta ce. "Ni ma bana son na yi nesa da kai My Faris, amma ka san ai aure dole ne, wa

tarana dole na y......"

"Na sani Angel, za ki yi aure, amma ba da wani ba." Ya katse ta da fa

ɗ

in hakan cikin kaushin murya.

Bu

ɗ

e idonta ta yi tare da waro su waje ta ce. "To da wa zan yi?"

"Da mijinki, wanda yake ƙaunarki fiye da kowa a duniyar

nan, wanda ya yi shekaru yana dakon son ki a cikin zuciyarsa."

Murmushi ta yi tare da cire hannunsa daga kan fuskarta ta ce. "To ai shi ne wanda...."

"Ba shi ba ne."

Ɓ

ata fuska ta yi ta ce. "Ta yaya ka sani? Ni ma fa ina son shi." Runtse idonsa ya

yi da sauri yana jin tamkar ta soka masa mashi a cikin zuciyarsa, cikin wata irin murya ya ce. "Please Angel kar ki ƙara fa

ɗ

ar haka a gabana."

"Why?"

"Kawai."

"Shikenan, ni mu bar wannan zancen, ka taso mu je ka ci abinci, jiya da ƙyar na iya bac

ci saboda rashin sanin halin da kake ciki."

"I'm Okay." Ya fa

ɗ

a a tak'aice.

"Kana son ka gan ni a cikin damuwa ne Faris? Ba ka san yanda nake ji ba idan na gan ka haka, Please ka taso mu je ka ci abinci." Ta yi maganar kamar za ta yi kuka.

Ganin y

anda ta nuna damuwarta a kansa sai ya ji wani sanyi a ransa, cikin shagwa

ɓ

a ya ce. "Sai dai in zaki ba ni a baki." Da sauri ta ce. "To zan baka, ni dai burina ka ci abincin." Bai ce komai ba sai hannunta da ya kama ya

ɗ

ora akan ƙirjinsa, saitin zuciyarsa,

yana bin ta da wani irin kallo mai kashe jiki ya ce. "Ji yanda zuciyata take bugawa saboda ke Angel." Murmushi ta yi cikin wautar rashin sanin abun da yake nufi ta yi sama da hannunta ta shafi kuncinsa ta ce. "Ka daina damuwa bloody, ba abun da zai raba ni

da kai."

"Sure?"

Gya

ɗ

a masa kai ta yi tare da jan karan hancinsa da

ɗ

an ƙarfi. Ɓata fuska ya yi ya ce. "Kin takura wa hancina Angel, ko dan kin ga ya fi naki kyau ne?"

"No, da

ɗ

in ja ne da shi kawai." Ta yi maganar tare da ƙara jan hancin nasa. Mu

rmushi suka yi a tare cikin tsananin shauƙin junansu da suke ji a cikin ransu, daidai lokacin Mami ta turo ƙofar

ɗ

akin da ƙarfi.

Cikin

ɓ

acin rai take duban su

ɗ

aya baya

ɗ

aya, tsayar da idanunta ta yi akan Abra cikin ha

ɗ

e rai ta ce. "Me kike anan? Wa

i ku ba za ku ta

ɓ

a girma ba ne? Go

ɗ

ai-go

ɗ

ai dake kin wani taho

ɗ

akin ƙaninki, wanne irin shashanci ne wannan?" Sunkuyar da kai Abra ta yi tare da fa

ɗ

in. "Ki yi haƙuri Mami."

"Dalla ni ta so ki wuce, tun

ɗ

azu Abbi na neman ki, na je

ɗ

akinki ba kya nan,

na jira ko kina toilet amma shiru, dama na san babu inda za ki yi sai nan."

Jiki a sa

ɓ

ule ta miƙe ta fice cikin mamakin yanda Mami ta koma mata sak ta da, kamar ba ita ce ta gama yi mata magana cikin kulawa da ƙauna ba

ɗ

azu.

"Wato ko gaishe ni

ban isa ka yi ba ko Salman?"

"Zan gaishe ki mana Mami, na ga kina magana ne shi ya sa, ina kwana?"

"Ban sani ba, ka riƙe gaisuwarka bana so, mara kunya kawai, har ka yi girman da za ka dinga irin wannan abubuwan ko? Yaushe na haife ka? Yaushe n

a gama goya ka a bayana?"

"I'm sorry."

"Sorry for your self." Ta ƙarashe zancen tare da jan tsaki sannan ta juya ta fita.

Bin bayanta da kallo Salman ya yi, cikin ransa yana fa

ɗ

in, duk rintsi ba zai rabu da Abra ba, ba gudu ba ja da baya a so

yayyar ta."

A parlour Mami ta tarar da Abra a zaune.

"Mami ina Abbin ban gan shi ba?"

"Ya fita zai amso saƙo, tun

ɗ

azu yana ta jiran ki har aka kira shi ya fita." Na'ima ta fa

ɗ

a ba yabo ba fallasa.

Gya

ɗ

a kai kawai ta yi zuciyarta cike da far

gaba, tsoron gamuwa da Abbi take tunda ta Na'ima ta ce ta fa

ɗ

a

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login