Showing 117001 words to 120000 words out of 260401 words

Chapter 40 - Dare da Duhu complete

a gidan, shi ya

fita ma ya bu

ɗ

e gate suka shiga. Bayan sun shiga ya fita ya bu

ɗ

e wa Meenal Motor tare da fa

ɗ

in. "I want to show you a special love today my Baby." Ya ƙarashe maganar tare da kashe mata ido.



"Mee too." Ta ba shi amsa tare da kwanciya a jikinsa. Kissing forehead

ɗ

inta ya yi sannan ya kama hannunta suka shiga cikin gidan. Direct wani bedroom suka shiga suka fa

ɗ

a kan gado rungume da juna, shai

ɗ

an na ka

ɗ

a musu ganga a tsakiyar kai.

Har b

ayan Magriba Meenal tana gidan Abdul, wanda ya yi nasarar raba ta da budurcinta a yau. Da farko Meenal ta

ɗ

an damu bayan komai ya kammala, amma Abdul ya kalailame ta da da

ɗ

in baki, ya nuna mata hakan ba wani abu ba ne tunda shi zai aure ta. Ba tare da farg

abar komai ko damuwa ba ta kimtsa ya mayar da ita gida. Abdul sai soyayya da ƙauna da tarairaya yake nuna mata.

Jiki babu ƙwari ta shiga gida saboda yanda take ji ko'ina na jikinta na yi mata ciwo saboda rashin sabo, yanayin tafiyarta ka

ɗ

ai zai saka d

uk wani mai hankali da ya san me yake yi ya gane abun da ya faru. Amma Meenal tana cewa Hajiya Saudat ciwon mararta ne ya tashi ta yarda.

Tun daga wannan rana Abdul da Meenal suka zamto tamkar mata da miji, kodayaushe cikin sheƙe ayarsu suke.

Y

au Lahadi, wanda ya kama saura sati Uku a fara shagalin biki, yau ne kuma za a kawo lefen Abra daga gidansu Adnan. Tun da safe driver ya kai ta gidan Aunty Iman, kasancewar Maza ne za su kawo kayan.

Tana kwance a bedroom

ɗ

in Aunty Iman, idanunta a lum

she hawaye na fita daga cikinsu yana bi ta gefen idonta ya sauka akan pillow'n da take kai. A haka Aunty Iman ta shigo ta same ta. Cikin mamaki ta ce. "Subhanallahi, kukan me kike yi Abra? Ko auren ne ba kya so?" Bu

ɗ

e idonta ta yi tare da taune lips

ɗ

inta

na ƙasa, cikin muryar kuka ta ce. "Ina so Aunty, kuma ina son Adnan sosai, damuwata kawai Salman ne."

"Me ya samu Salman

ɗ

in?"

"Ban san me na yi masa ba Aunty, tunda ya tafi ko kira na bai yi ba, kuma ya san ina cikin tsananin kewar shi."

"Ki yi

haƙuri, may be sha'anin karatu ne."

Girgiza kai ta yi ta ce. "Ba karatu ba ne na sani, tunda yanzu bai isa fara karatun ba, sai ya fara koyon yaren ƙasar na 1 Year fa, idan ma karatun ne ai ko text ne ya turo mini."

Lalla

ɓ

a Abra Aunty Iman ta yi

ta samu ta bar kukan da take da ƙyar. Amma a cikin zuciyarta ba ta daina ba, saboda ita ka

ɗ

ai ta san halin da take ciki, gaba

ɗ

aya babu wani karsashi ko

ɗ

okin bikinta da take yi, saboda rashin Salman a kusa da ita.

Da yamma Abban Adnan suna zaune a pa

rlour shi da Yayansa suna tattaunawa akan lamarin bikin mutanen da suka kai lefe suka dawo. Uncle Kabir ƙanin Abba shi ya fara shigowa cikin wani irin yanayi, da kallo su Abba suka bi shi har ya zauna. Yayan Abba mai suna Alh. Mustapha ya dube shi ya ce. "

Yaya Kabir? lafiya kuwa?"

"Akwai matsala Yaya."

"Subhanallahi? matsala kuma? ta mece ce?" Abba ya tambaya cikin ru

ɗ

u.

"Yarinyar da Adnan zai aura, Major Khamal ba shi ne ainihin Mahaifinta ba, tsinto ta ya yi a daji."

"Kai kuwa a ina ka jiyo

wannan maganar mara da

ɗ

in ji?" Cewar Alhaji Mustapha cikin tsananin mamaki.

"Daga majiya mai ƙarfi, dan haka da sake wai an bai wa mai kaza kai da ƙafafuwa, tunda Allah ya sa kafin a

ɗ

aura Aure muka samu wannan labarin dole a fasa abun nan, dan ba za mu

ha

ɗ

a iri da Yarinyar da ba a san asalinta ba!"

Littafin nan na ku

ɗ

i ne ₦300 NE

Via 0116886423  Sulaiman Na'ima s union Bank. Idan katin waya ne mtn na 500 idan transfer ta account ne

ɗ

ari uku kacal.

Evidence of payment 07063065680 ko 090478

71750.

[10/7, 2:28 PM] Abk: "Sunan zuri'armu zai

ɓ

aci muddin muka bari Adnan ya auri yarinyar nan wacce babu wanda ya san Asalinta balle iyayen da suka haife ta, We want a girl with originality and roots" Cewar Uncle Khabir ya fa

ɗ

a yana mai girgiza kansa,

alamar abinda ya ke fa

ɗ

a tun da ga ƙasan zuciyarsa ya ke fitowa.

"this is not a problem, and Adnan must marry this girl as he intended, ni baga wani aibun Auren ta ba gaskiya, kowa akwai yadda Ubangiji ke tsara masa rayuwa" Kallon Alhj Mustapha Uncle Kha

bir ya yi fuska babu walwala ya ce.

"Yaya mara asalin kake so yaronmu ya aura? Kada ka manta yadda jama'a ke mutun ta familynmu, ta yaya zamu zuba idanu Adnan ya aure ta, bayan mun san abinda hakan ke nufi? Our dignity is seen, we have money, education.

Mun fito daga cikin Ahhali mai kyau da nagarta, auren Adnan da wannan yarinyar na nufin zubewar Alhhalin Matawalle I don't want that to happen"

Da Mamaki Alhj Mustapha ke kallon Uncle Khabir, he just thinking ina ilimin Khabir ya tafi haka? numfashi ya s

auke cikin tarin nutsuwa da nuni d cewa shi

ɗ

in he's educated ya ce.

"Idan Abra Khamal Khamis ta kasance Shegiya ko mara tushe da asali kamar yadda kake ta

ɗ

aga murya kana fa

ɗ

a, ina tunanin cewa ba ita ta tsarawa kanta yadda za tazo duniya ba. Kuma bada

yardar ta abinda ya kasance ya kasance

ɗ

in ba, God determines everything that happens, and He determines how a person will come to earth. Ka

ɗ

auka hakan zai iya kasancewa da wani namu,

ɗ

a kuma na kowa ne so please ka bar wannan maganar"

Jinjina kai Uncle

Khabir ya yi cikin girmamawa kuma ya ce "Shi kenan yaya, Allah ya basu zama lafiya"

"Amin, Amin" Alhj Mustapha ya fa

ɗ

a yana sakin Murmushin jin da

ɗ

i na amincewar

ɗ

an uwan nasa.

"Do me a favor, please."

Professor Aliyu Matawalle ya fa

ɗ

a yana gyara z

amansa kana kallon su kasan cewa, ku

ɗ

i ya gama yin kuka a jikinsu, ga tarin ilimi komai nasu a waye ya ke kuma cike da tsari.

"Muna jinka idan har bai gagara ba"

"Ba zai gagara ba Insha Allah" Abba ya fa

ɗ

a idanunsa akan Uncle Khabir kafin ya ce.

"Maga

nar nan ta tsaya iya mu, bana son Sp Adnan yaji wannan maganar, balle wata rana ya goranta mata, I know he loves her, but the heart can decide for him one day. Even Hajiya bana son ta san haka balle ya fita zuwa Matawalle Family please brother's"

Murmushi

Alhj Mustapha ya ƙara saki ya ce.

"U don't have to be worried about, babu wanda zai ji haka Insha Allah. Adnan nada hankali da tausayi ba zai ta

ɓ

a aikata hakan ba koda yaji haka, nasan kuma Barrister ba zata ce komai ba"

"Bar sha'anin mata yaya, bana

son Hajiya ta san zan can wallahi kasan abin surutu da yayatawa baya yi musu yawa, zata iya hana auren wanda kan janyo matsala ga Adnan. Bana son komai ya samu Adnan"

Uncle Khabir ya ce.

"Extly. Mace taji zance ka tabbatar kowa ya sani more Especially ir

in wannan, Allah dai ya ki yaye"

Rufe zan can sukai tare da fara tattaunawa akan sabon Companyn da zasu bu

ɗ

e ƙarƙashin Matawalle Family.

Bayan Magrib Sp Adnan ne zaune shi da Usman cikin wani ƙaramin garden dake gidan, ba zaka ta

ɓ

a cewa duhun dare ya f

ara kawo kai ba, sbd yadda wajan ya ƙayatu haske ko ina.

A hankali Sp ke sipping tea

ɗ

in da ke kusa da shi, yana lumshe fararen idanunsa gaba

ɗ

aya gajiya ta saukar masa a karo na farko na rayuwarsa damuwa ta bayyana akan fuskarsa.

"Gaskiya gidan ka ya ha

ɗ

u Sp duk wanda ya yi maka zanan gidan ya iya, anya ba za'ai min irinsa ba"

Harara Sp ya watsawa Usman ba tare da ya ce komai ba. Usman ya gyara zama ya ce "U looks so worried what's up?" Watsa hannun Sp ya yi a hankali ya ce.

"Time

ɗ

in bikina nake gani

kamar baya zuwa"

"Are you serious? Maganar 3weeks ake shi ne baya sauri this is wonderful yau Sp ke son kasancewa da mace"

Idanunsa dake a rufe ya bu

ɗ

e tare da kai hannunsa ya ja zip

ɗ

in gaban rigarsa surar jikinsa ta bayyana.

"Ina jinta a nan"

Ya

fa

ɗ

a yana nuna saitin zuciyarsa da hannunsa "komai ƙwace min ya ke idan naji muryar ta, i can't control myself idan nai tozali da Fuskar ta, kamar nai ta kasancewa da ita har gaban Abada"

"The day I've been waiting for has come. Allah ya nuna min Annabi

kamar yadda naga wannan ranar, yau Adnan ke sambatu akan wata"

"Ba wata bace, she's my wife mother of my children my life partner"

Sai kuma ya gyara zamansa sosai jikinsa na fidda Ƙamshin Pur oud ya ce.

"My wife is different from other women, first

ly sanyin halinta ke ƙara sawa na sota, uwa uba haƙuri da biyayya, she never lie to me" baya ya yi ka

ɗ

an yana lilo jikin Kujera da ya ke zaune tare da rufe idanunsa a hankali ya saki lallausan murmushi wanda ya sanya fararen haƙoransa bayyana cikin husky v

oice ya ce.

"A beautiful woman, with big white eyes and a small mouth with a sweet voice and a lot of religious knowledge. Wow Sp Adnan Aliyu Matawalle I'm lucky ni mai sa'a ne"

Dariya Usman ya yi sosai yana

ɗ

aukan bottle of water tare da

ɓ

alle murfi

n gorar ya tsiyaya wa Adnan ya ce.

"You have to drink this ko ka samu nutsuwa" tashi Adnan ya yi yana shafa kansa bai ƙara cewa komai ba ya nufi cikin gida saboda kiran sallar issha da ya ji.

Miƙewa Usman ya yi ya ce.

"Amma da ga

ɗ

an iska sai kai, ka

kirani akan tsara Invitation na

ɗ

aurin aure, But you didn't tell me anything about it,We don't have time, we don't have anything planned for the ceremony"

"Karka min ihu akan I.v ko da shi ko babu dole a

ɗ

aura min aure kuma a kawo min Angle gidana" dry

kawai Usman ya yi yana ƙara mamakin yadda idanun Sp ya rufe akan Abra, ga shi ko a photo ya hana ya ganta Maybe shi da ganinta sai kuma biki idan Allah ya kaimu da rai da lafiya.

Bayan sallar issha Sp da Abba da Hajiya Mama duk suna zaune a dining area

suna yin dinner, rabin cin abincin Abba ne da Hajiya, Sp tea kawai ya ke sha a hankali, sai fried indomie wacce akai masa ta sha hanta sai Ƙamshin ta ke, bayan sun kammala ne Hajiya ta kalli Sp ta ce.

"Ya kamata a kawo min Daughter-in-law"

ɗ

ago kansa ya

yi a hankali ya zubawa mahaifiyar tasa ba tare da ya ce komai ba.

"Ka tsare ni da idanunka ko baka gane bane?"

Ɗ

an marairaicewa ya yi ya ce "Haba Hajiyata idan ban gane ba to maganar wa zan gane?" Abba ya kalli Adnan ya ce.

"Rigima ce kawai ta Barrist

er amma tun daga Kano ya

ɗ

akko ƴar mutane har Kaduna, ai iyayen ta ba zasu amince ba"

Jinjina Kai Sp ya yi kafin ya

ɗ

auki wayarsa ya ce "Ina laifi a ha

ɗ

aku V.c amma is too par from kano to Kaduna"

"I knw, na matso naga Daughter-in-law

ɗ

ita nima kafin

Allah ya kawo mana Grandchildren"

Shafa kansa ya yi zuwa Fuskarsa yana sakin Murmushi "I'm so anger to see my wife kusa dani"

"Me kace?"

Hajiya Mama ta watso masa tambayar domin kusan a fili ya yi maganar bawai a zuciya ba kamar yadda yai niyya. Miƙe

wa ya yi idanunsa akan wayarsa ganin notification.

"Abba, Hajiyata good night" da idanu suka bisa sai da ya

ɓ

acewa idanunsa Hajiya Mama ta ce "A wanne part zai saka Amaryar ne naga baya magana hakan?"

"A gidan sa zai sakata" nan da nan Mama ta

ɓ

ata

fuska domin har zuciyata ta ke son zaman Abra kusa da ita, ko Adnan baya nan sai su zauna tare. Haƙuri Abba ya bata akan ta rabo da shi yanzu yana kan giyyar soyayya ba zai fahimta ba.

Misalin 11:00 na dare bayan ya kammala shirin kwanciya bacci sbd go

be tafiya ce da shi mai muhimmanci, a hankali ya gama saka rigar pyjamas

ɗ

in kana ya zauna gefen gado yana kwanciya tare da sakin ajjiyar zuciya.

Wayarsa mai ƙirar iphone 13max pro ya

ɗ

auka a nutse ya lalubi number ta tare da danna call ba tai wani riggi

ng da yawa ba akai picking call

ɗ

in.

"Bebbbb"

Ta fa

ɗ

a cikin siririyar muryarta wacce bata fita sosai, saurare

ɗ

aya kuma zakai mata kasan cewa mamallakiyyar muryar tana cikin damuwa.

"What happened to your voice?" A shagwa

ɓ

e ta ce masa "Nothing, how ar

e you?"

"Good and you?"

Cikin salon ta

ɓ

ara ta ƙara narkar da muryarta ta ce "not good" a hankali Sp Adnan Aliyu Matawalle ya mirgina ka

ɗ

an yana jan pillow zuwa jikinsa.

"Lafiya? Jikin ne?"

Kamar tana gaban sa ta girgiza masa kai low

ɗ

in voice

ɗ

inta

tasa keyi "No lafiya nake, I'm just wanted to see you please" wani kalar murmushi ya saki ya ce.

"Cewa zaki kina son ganin mijinki right?" Turo masa baki tayi ba tare da ta ce komai ba, kamar wanda ya ke Kallon ta ya ce.

"Allah ya baki sa'a a turo bak

in nan a gabana yarinya"

"Me zakai to?"

Ta tambaya tana gyara kwanciyarta "idan Kinyi zaki gani, now tell ya Faris ya kiraki?" Kamar mai jiran ka

ɗ

an ta saka masa kuka sai ka

ɗ

auka shi ne yai mata ba daidai ba, shiru ya yi mata tayi kukan yadda ta keso

kafin ya ce.

"Cry... Cry... Cry as so much as you can" kukanta ta ƙarawa sauti sai da numfashinta ya fara fisga ya ce "Ya isa, kada na ƙara jin sautin kukan nan" ya fa

ɗ

a babu wasa kuma alamar warning.

Shiru ta yi masa shi ma bai sake cewa komai ba, sai

sautin bugun zuciyoyinsu dake fita lokacin

ɗ

aya, idan akwai abinda Sp Adnan Aliyu Matawalle ya tsana ya ji mace na kuka, balle yanzu da ya kewa Abra kallon komai na rayuwarsa ta yaya zai so yaji kukan ta? Sam zuciyarsa ba zata jure ba. Kashe wayar ya yi b

aki

ɗ

aya tare da kwanciya zuciyarsa babu da

ɗ

i.

Da ga can

ɓ

angaren Abra lumshe idanunta ta yi hawayen da ke maƙale ya silalo zuwa saman fuskarta, tana ƙanƙame wayar a jikinta numfashinta na fita da ƙyar murya a daƙushe ta ce.

"Why Faris? Ban cancanci ha

kan a gareka ba, mene ya sa zakai nisa da duniyata? Mene ya sa zaka barni a lokacin da nake tsananin buƙatar ka kusa dani, please come back to me wallahi na maka Al'ƙawarin na fasa auren ba zanyi ba, ina jin tsoro gabana fa

ɗ

uwa kamar wani abu ne ya sameka"

Wani raunataccen kuka ta saki sai da tayi mai isarta kafin ta miƙe zuwa toilet ta wanke fuskarta tare da ajjiye wayarta, fita ta yi da ga cikin

ɗ

akin kai tsaye bedroom

ɗ

in Salmanun-faris ta nufa ta ci sa'a a bu

ɗ

e ya ke.

Tana shiga ta kwanta a kan gado

n sa, tare da jan pillow ta rungome kewarsa na fisgarta, a hankali ta saka hannunta ta shafi la

ɓɓ

anta sai a yanzu Abinda Ya yi mata ya shiga dawowa cikin kwakwalwarta, tana ganin abun tamkar a mafarki ƙara ƙanƙame pillown ta yi domin ji tayi kamar yanzu ne

Faris ke sumbatar bakinta.

"I miss You Faris, I love you

ɗ

an ƙanina please ki sau

ɗ

aya ne ka kirani just to say hi to me"

Washe gari da sassafe Mami ta shirya ta nufi gidansu sbd kiran da Anuty Suwaiba tai mata, Abra bata san tafiyar ta ba, sai fark

awa tayi ta ga mata nan, daman Abbi ya koma wajan aiki.

Tana zaune a Parlour ita

ɗ

aya kamar mayya tunanin Faris da Unknown

ɗ

inta ya addabi zuciyarta, wayarta ce ta fara kawo haske ganin sunan da tayi Saved number Abbi ya sa ta

ɗ

auka da sauri tana fa

ɗ

in "A

bbina"

"Sweetheart"

Abbi ya fa

ɗ

a a taushashe yana gyara zamansa akan kujerar da ya ke zaune tare da sakin Murmushi. "Abbina gidan babu da

ɗ

i ni

ɗ

aya ce Abbi please ka dawo min da Faris"

"Ohh na

ɗ

auka zaki ce na dawo? Ni ba'a damu dani ba sai Faris Fa

ris, ga kuma kamar Jaririya?"

Kamar ya ce tayi ta sakar masa kuka gaba

ɗ

aya ta addabi zuciyarta da kanta baki

ɗ

aya. Baya Abbi ya yi yana ta shi tsaye tare da goya hannunsa

ɗ

aya a

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login