Showing 129001 words to 132000 words out of 260401 words

Chapter 44 - Dare da Duhu complete

egg ta ji Attahiru"

Zubewa Abra ta yi tare da zaman ƴan buri a wajan kamar mahaukaciya haka ta fara kuka tare da kunce

ɗ

aurin kanta tana hargitsa kanta, ko idanunta bata iya bu

ɗ

ewa sbd nauyin da Zuci

yarta ta yi mata, a wahale ta riƙe ƙirjinta da hannu bibbiyu ta na ƙoƙarin hanasa

ɗ

agawa, sbd ji ta ke tamkar ranta zai fita idan numfashinta ya shiga tare da

ɗ

agawar ƙirjinta. Tun tana addu'a har ta kasa fa

ɗ

in komai sai idanunta dake lumshewa bakinta na r

awa a hankali ta sulale ƙasan carpet kamar sumammiyya.

Saukar ruwan mai tsananin sanyi a jikinta shi ne suka taimaka wajan farfa

ɗ

o da numfashinta wanda ya bar jikinta, kafin dawowa cikin hayyacinta taji saukar wani ruwan a jikinta wanda yafi na baya san

yi tamkar wanda ya ke

ɗ

auke da ice sbd sanyi.

Jikinta na kyarma da

ɓ

ari ta bu

ɗ

e idanunta a tsaye ta gansa da ga shi sai farar Armless da 3Qauter sai ƙamshin Pur oud, Kallon sa ta ke kafin ta ce.

"Ka dubi girman Allah ka fa

ɗ

a min abin da nai maka, bana

da kowa a nan kai kawai na sani mene yasa zaka juya min baya a lokacin da nake tsanin buƙatar ka? Ka

ɗ

auke min dukkan wani farin ciki da jin da

ɗ

ina ta hanyar nuna rashin kulawa a gareni, kada ka manta a ni amana ce a gareka,ka fa

ɗ

a min abin da nai maka nay

i maka Al'ƙawarin zan gyara kuma na baka hqr" ta fa

ɗ

a tana sakin kuka tare da kallon sa ta na ha

ɗ

e hannaye waje guda alamar roƙo.

Kallon tsaf ya yi mata kamar ba zai magana ba, sai kuma ya ce "Ina girkin da sweetheart ta ce ki mata? Ko kin mata aikin ki

ne?" Miƙewa ta yi tsaye zuciyarta na yi mata zafi, wani irin kishi ya rufeta har bata san lokacin da ta wurgawa Surry uwar harara ba. Da sauri kuma ta juya zata shige part

ɗ

in ta.

"Idan har kika bar parlourn nan wallahi na lahira zai fiki jin da

ɗ

i Abra

Khamal Khamis"

Cak Abra ta tsaya ba tare da ta kallesa ba, a wannan lokacin ba komai ta ke ganewa ba, ji ta ke inama ba zai auren ba, an fa

ɗ

a mata da

ɗ

in aure an kuma fa

ɗ

a mata duk soyayyar dake tsakani wata rana ana samun sa

ɓ

ani domin ko harshe da haƙori

ana sabawa, balle mutum mai

ɗ

auke da Zuciya wacce jiki ke gudana a cikinta.

Sai dai tunaninta ya samu tawaya ta wannan

ɓ

angaren, babu abu mai muhimmancin kamar daren farko na rayuwar ma'aurata amma ita nata daren ya zo mata a yadda ba tai tunani ba, ta k

asan fahimtar Dare da duhun da ke cikin al'amarin. Wanne al'amarin ya ke shirin faruwa acikin rayuwarta dama duniyar ta baki

ɗ

aya?. DESTINY.

Wata zuciyar ta ce.

"Ƙaddara ta ki har nawa ne? U have to think Abra, think think think.... Ta tashi cikin ras

hin kulawar uwa, ta girma da ƙaunar ƙarninta farin cikin ta, lokaci

ɗ

aya ƙaddara tai mata kutse cikin rayuwarsu aka rabata da jinin jikinta Faris, ta

ɗ

auki ƙaddara ganin yadda Adnan ke nuna mata kulawa tare da yi mata Al'ƙawari kala-kala, hakan duk a cikin

tsarin ƙaddarorinta suke? Ko kuma wani abun ke son faruwa ne?... Wani abu mai kama da JUYAYI.

"Heyyy You jakanesss"

Muryar Sp Adnan Aliyu Matawalle ya sauka a kunnanta a gigice ta dawo hayyacinta duk ba sosai ta jisa ba, hannunta na rawa ta ta

ɓ

a kunna

nta sai a lokacin ta ji hearing aid

ɗ

in ne ya goce.

"20mints ya yi maki yawa wajan kawo sweetheart

ɗ

ina abinci" zaman hearing aid ta gyara idanunta cike da hawaye ta kallesa ba tare da ta ce komai ba.

"I'm i your mate da ina magana kika zuba idanu ko

matar amarci ke damunki ki ke son cinye ni eye?" Murmushi kawai ta yi irin Murmushi da gwanda mutum ya yi kuka akan ya yi irinsa.

"Idan kai zanwa zan yi, it's my responsibility nauyin ka yana kai na, amma ba zan ta

ɓ

a yiwa karuwar can abinci ta ci ba...

.,"

"Kauuu!! Kauuuu!!!"

Ya sauke mata wasu tagwayen maruka kamar kumurciu zaki haka ya ke huci idanunsa akanta ya ce. "How dare you da zaki fa

ɗ

a min haka Ehh? Kada ki dama idan kin amsa Sunan Abra Khamal Khamis kiga, and wannan da kike maganar karuwa k

o....?" Ƙwafa ya yi tare da juyawa ya kama hannun Surry suka shige

ɗ

akinsa sai maƙale jikinsa ta ke tana sakin kuka ance mata karuwa.

Dafe kanta da ke juyawa mata tayi, da ƙyar ta ja ƙafafuwanta zuwa kicthen domin ko ta kansa bata sani ba, ganin da akw

ai komai ta

ɗ

auki Onion da red pepper ta

ɗ

auki Egg da Indomie, tana aiki tana tana sakin ajjiyar zuciya, ga jiri dake

ɗ

aukanta.

"Yaya.. Angel Zanci Indomie Yaya please yunwa na keji"

"Yaya gidan wani zaki,kina gwarara jikin ki" "Angel waya saki aiki,

ba Abbi ya ce ki daina aiki ba"

Ajjiyar zuciya ta sauke sbd wuƙar data ya ke. "My Angel kalli hannunki kin yanke, matsa zan yi aiki jeki zauna"

"I love You Angel wannan girki kamar a restaurant"

"Idan ban kula dake ba, waye zai kula dake ni ki dai

na

ɗ

auka na matsayin ƙani kawai Yaya Angel"

Wani Uban Ihu Abra ta fasa lokacin da maganar Salman

ɗ

aya-

ɗ

aya ta shiga dawowa cikin kwakwalwarta tamkar yanzu ne muryarsa ke mata kuuwa a cikin kunnanta. sai da tayi kuka mai cin rai tana kiran sunan Salmanun

-faris come to back to me zan bika duk inda zaka. Plate

ɗ

in Indomie ta

ɗ

auka, a Parlour ta samesu suna kallo da sauri ta ajjiye plate

ɗ

in jikinta na rawa tabar parlourn sai numfashi ta ke fitarwa, har dare bata sake fitowa bata da tabbacin a gidan suka kwa

na ko a waje?.

China.

A hankali ya ke tafiya kansa a ƙasa, hannunsa duk biyun zube cikin Aljihu, da ga shi sai wata ƙaramar black t.shirt wacce ta kama jikinsa, sai ƙaramin wando mai kama da trousers. Ƙafarsa sanye cikin wani baƙin takalmi me kyau. Gef

en wani kogi ya ja ya tsaya inda ake shan iska ga few mutane a wajan kowa yana abin da ya ke gabansa.

Iskar data ka

ɗ

a ya sa shi rufe idanu tare da zame hannunsa guda

ɗ

aya ya

ɗ

ora daidai saitin ƙahon zuciyarsa "fat! fat!! fat!!" Haka sautin bugawar ta ke b

adawa, idanunsa ya ware akan ruwan tare da ƙurawa wasu tattabaro idanu farare tas dasu mace dana miji, irin tattabaron nan ne masu kama da

ɗ

awisu sun

ɗ

aga jela sama tai wani scale kamar zanan love Wayarsa ya

ɗ

auka tare da

ɗ

aukan su a taushashe ya ce. "Wit

h my heart desires my dream" idanunsa ya

ɗ

an sauya kala kamar zai kuka hawaye kwance a idanunsa ya ƙara sakin Murmushi a karo na biyu "happy married life Angel stay blessings with your husband not ur choice"

Salman Khamal Khamis kenan, yaro mai mafarki

wanda lokaci guda zanan ƙaddara ya rusa masa mafarkin. Yasa ko wacce kala rayuwa zai a yanzu zai yi ne kara zube ba tare da farin ciki ba, she tooks his happiness ta

ɗ

auke komai nasa ta tafi da shi, baya jin tana da laifi zurfin ciki ya sanya komai faruw

a. Komai jimawa soona or later sai ta zama mallakinsa halaliyyarsa.

Kujera ya nema ya zauna yana miƙar da ƙafafuwansa, jikinsa ya yi fresh ya murje but ya rame sai idanunsa da Matashin gemunsa ha

ɗ

i da saje da suka fara cika fuska sbd sauyin weather ta

ƙ

asa.

Washegari.

Kasa jurewar yunwar da ke damunta ta yi, a hankali ya dubi agogo 12:44 shi ne abin da Idanunta ya gani, da sauri ta sakko ko sallar wahalar da ta ke bata samu yi ba. Zaman rigar jikinta ta gyara har ta fita sai kuma ta dawo ta

ɗ

auki pe

rfume ya fesa ta gyara fuskarta, a hankali ta zame rolling

ɗ

in kanta, sumar kanta ta sauka har baya, a tunaninta ko hakan zai burgesa duk da bata da tabbacin ko yana ma gidan.

"Allahumma ajirni fil musibatii, Innalillahi wa'inna ilaihir raji'un" ta fa

ɗ

a

ta sauri ƙirjinta na bugawa da ƙarfi kafin ta sake motsawa jiri ya kwashi ya kaita ƙasa, kanta ya daki jikin canter na parlourn. Ba ita ba shi kansa sai da ya ji kunyar yadda ta samesa tare da Surry, amma sai ya zame ko a jikinsa. Ta jima durƙoshe ko idan

u ta kasa bu

ɗ

ewa sai duhu da ta ke gani kamar mai hawan jini. Sunayen Allah ta ke fa

ɗ

a babu saurarawa, a hankali ta

ɗ

auko tare da ƙara duban Surry wacce ke kwance jikin Adnan tana shafa gashin ƙirjinsa wanda da alama bai da

ɗ

e da yin wanka ba, ko

ita bata s

amu damar yin haka ba, amma wata banza ce kwance jikin mijinta. Abin ka dame haƙuri wanda idan ya ta shi abu bai iya yinsa ba.

Duk da jirin da ke

ɗ

au kanta haka tai kan Surry kamar mahaukaciya, yadda ta nufi Surry zaka

ɗ

auka aljanu gareta. Tana zuwa ta

damƙi wuyanta tana shaƙeta zafin shaƙar ya sa Surry sakin ƙara.

Hankali tashe Adnan ya yi kan Abra zai daka kafin ya ƙarasa Abra ta damƙe ƙirjin Surry wanda ya kewa Adnan iyayi dasu, wani ihu Surry ta kwarara tana fa

ɗ

in.

"Wayyo Allah! Zata tsinka zata

tsinka na shiga uku" ganin yadda Adnan yayu kanta gadan-gadan ya sanya ta ƙara fisgar ƙirjin Surry. "Wayyo uwata wayyo wallahi ta tsinka" da gudu Abra ta saki Surry ta koma part

ɗ

in ta.

Tun kafin ta ƙarasa jikin gado jikinta ya fara rawa numfashinta ya fa

ra fisga kamar mai Asthma idanunta rufe ya

ɗ

auki Alkur'ani ta fara karatu da dukkan muryarta wacce ta kusa cika part

ɗ

inta dana Adnan Aliyu Matawalle

ɗ

in. A karatu ta ke da iya ƙarfinta tun tana yi da ƙarfi har numfashinta ya kasa jurewa, a hankali tai gab

a tare da kifawa muryarta a sanyaye ta ce.

"Ka gani ko Faris?"

Cak kuma Numfashinsa ya tsaya. A haka rayuwar Adnan da Abra ta kasance tsayin sati biyu tun daga ranar kuma bata sake saka shi cikin idanunta ba.

Mami damuwa tai mata Abbi ya tsallake ya

barta, babu Salman

ɗ

an da ake tutiyya da shi kullum gida shiru kamar mayya lokaci zuwa lokaci kewar Abra na damunta ko za ta ce za kici Ubanki Abra yau ta ji zamanta na

ɗ

auke mata kewa. Faris baya nemanta wani time

ɗ

in ta kira number Abra sai ace a kashe.

Cikin sati na uku mafarin faruwar komai tare da toshe da kuma asalin abin da zuciya ke

ɗ

auke da shi, mafarin rusa farin cikin wasu.

Iddar da sallarta kenan ta nufi bathroom tare da yin wanka, a hankali ta fito da ga cikin toilet

ɗ

in

ɗ

aure da ƙaramin t

owel wanda ya tsaya iya cinya ruwa na zuba a jikinta, ga gyaran jikin nan nata yana nan fata sai glowing ta ke. Tana cikin tsane jikinta ta ji an mur

ɗ

a handle

ɗ

in ƙofar

ɗ

akin kafin ta motsa ya shigo cikin bedroom

ɗ

in, a hankali ya ke binta da kallo kamar w

anda baya cikin hayyacinsa, hannunsa dafe da cikinsa wanda ya ke masa matsanancin ciwo har idanunsa sai da suka nuna alamar hakan. Fararen ƙafarta yabi da kallo zuwa hips

ɗ

inta kana ya maida kallonsa zuwa sama. Kamar wanda ake fisga da mayan ƙarfe haka ya

nufi inda ta ke, tsoran yanayinsa ya sanya Abra fara yin baya tare da

ɗ

aga ƙafa zata gudu, domin tunaninta dukanta zai. Gaba

ɗ

aya ta jita male-male a saman ƙirjinsa ya rungome ta tare da bata ƙyakkyawan ma sauki a ƙirjinsa. Bai zo da niyyar hakan ba amma g

aba

ɗ

aya a kallon farko tunaninsa ya tsaya, cikin ƙaramin lokacin abubuwa da suka faru suka zama abu mai matuƙar baƙin ciki a rayuwar Abra Khamal Khamis, domin babu imani cikin lamarin Adnan bata ta

ɓ

a tunanin haka al'amarin ya ke ba, bai saurara mata bai n

una mata soyayya kulawa tare da tattali ba, bai barta ba sai daya tabbatar da ita matsayin cikakken mace wacce tabi layin saurin mata.

Wani zazzafan zazza

ɓ

i ya rufe Abra jikinta sai rawa ya ke, haƙoranta na ha

ɗ

ewa a haka ya tsallake ya barta ya nufi nasa

Part

ɗ

in yana jin ciwon cikin ya lafa sai kansa da zazza

ɓ

i shima daya saukar masa.

Duk inda kake tunanin azaba a wannan daren Abra ta shata, sai Subhi ta samu tai wanka tai sallah jiki na rawa ta koma ta kwanta tana jan numfashi, a hankali hawaye ya sa

kko mata tunanin kiss

ɗ

in Faris ne ya fa

ɗ

o mata, soyayya da ƙauna ha

ɗ

i da kulawa sune ta ke gani cikin idanun Salmanun-faris a lokacin da ya ke sumbatar bakinta. Misalin 1:20 ya turo ƙofar ya shigo kamar ma ƙasar zai bari sai dube-dube ya ke alamar abu ya

ke nema ko inda ta ke bai kalla ba. A hankali ta sauka da ga gadon ba zato ya ji ta riƙe masa ƙafafuwa tare da

ɗ

ora kanta a jikin ƙafar tasa, wani raunataccen kuka ya ƙwace mata cikin kuka ta ce.

"Kaji tsoran Allah ka daina azabtar dani da abin da bai s

an da shi ba,ka fa

ɗ

a min laifina wallahi zuciyata zata buga,ina Soyayyar da kake min? Ina kulawar da ka ke fa

ɗ

a min kayi min adaninta ko haka auren ya ke? Don darajar Allah da Manzonsa ka fa

ɗ

a min abin da nai maka"

Kallon ta ya yi sai kawai ya juya zai

fita da sauri ta ce. "Matar ka ce ni, har lahira da ke zanyi alfahari bani da kamarka a yanzu kai ne duniya ta, kai ne dangina kai ne komai nawa, ba danni ba ba dan na isa ba ka fa

ɗ

a min abin da nai maka na san kana so na"

Murmushi ya yi tare da sunkuyawa

ya

ɗ

agota zuwa tsaye cije baki tayi sbd zafin da ta keji ko tsaiwa bata iyawa. Shoulder

ɗ

inta ya riƙe tare da matsawa ya ce.

"You deceived yourself Abra Khamal Khamis, Adnan Aliyu Matawalle bai ta

ɓ

a sonki ba, kuma bai ta

ɓ

a sonki ba, infact mujiya ki ke a

cikin idanuna" girgiza kai tayi bakinta na rawa ta ce "what... what do you mean by that? baka so na kake cewa" hannunsa ya sanya ya tallafo fuskarta ya ce. "Idan baƙin maciji ya sareki ina da tabbacin ki kaga baƙar leda cewa zaki shine, wallahi da naga fu

skarki gwara na kalli mujiya, a duk lokacin da naji muryar ki ji nake kamar ana zuba min ruwan dalma a zuciya, idan kina kusa dani kowa ji nake kamar na saka hannu na shaƙeƙi na huta, babu abin da na tsana a duniya kamarki bana Sonki bana Sonki bana Sonki

na tsaneki kamar yadda bana ƙaunar mutuwa ta a yanzu" baya Abra ta yi kamar zata fa

ɗ

i tana riƙe ƙirjinta

ɗ

akin ne ya shiga juyawa mata wani duhu na mamaye cikin idanunta gyara zaman hearing aid

ɗ

in ta yi ko tunaninta ita ce bata ji daidai ba. "Baka so na m

ene yasa ka aureni?" "To take a revenge"

"Revenge? Me na yi maka ni? mene aikata maka da har zaka

ɗ

auki Revenge akai na?" Murmushi ya yi kafin ya ce "Baki min komai ba, laifin da Ubanki ya yi min shi ne ya sanya zan

ɗ

auki Revenge akanki, zan raba shi d

a farin cikin sa kamar yadda ya zama silar lalacewar nawa, ba zan ta

ɓ

a yafe masa ba sai na tabbatar yaji Abin da naji this is my promise" Innalillahi wa'inna ilaihir raji'un wacce rana ce wannan me ya ke son faruwa da ita? Rarrafawa ta yi zuwa inda ya ke t

ana riƙe ƙafarsa ta ce "Me Abbina ya yi maka? Wallahi Abbina ba zai ta

ɓ

a cutar da wani ba, idan ma ya yi sai dai kuskure kada ka cutar dani don girma Allah ban san komai ba" gyara tsaiwa Adnan ya yi ya ce "Ba muriƙinki nake magana ba, ba Abbinki ba Uba mai

fi wanda ya yi silar zuwanki duniya" "Abbine mahaifina bana da wani Uba sai shi shi ne mahaifina" dry Adnan ya sake yi kafin ya ce "Abra Khamal Khamis? To ba haka sunan naki ya ke ba, ke TSINTACCIYA ce, tsintar ki Abbi ya yi acikin jeji ya

ɗ

auki tare da ba

ki kulawa kamar ƴar cikinki, kuma ke

ɗ

in bawai Shegiya bace mugun Ubanki shi ne yaja baki yadda ya rabani da farin ciki shima sai na raba shi da shi, zan

ɗ

auki fansar abin da ya yi min akanki *REVENGE MARRIED* Sunan aurenmu" "bana da

wani Uba wanda ya shig

e Abbi kai ma ka sani" hannunsa ya

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login