Showing 123001 words to 126000 words out of 260401 words
/>
Nan aka shiga gudanar da shagali, bayan Abra ta bu
ɗ
e fuskarta, wanda ba su santa ba, suka dinga jinjina kyawunta, wasu kuma suna gulmar ya za tayi da Adnan, dan da ka
ɗ
an ta wuce cikinsa.
"Sweetheart,yau ranar farinciki ce, amma ya naga kamar z
a kiyi kuka?" Adnan ya fa
ɗ
a a saitin kunnenta.
"Wani farinciki bai ta
ɓ
a riskata, Faris baya kusa da ni ba, sai a wannan lokacin, wannan ne karo na farko, ban ta
ɓ
a tunanin Faris ba zai kasance da ni ba, Ranar Aurena akan high table, ana mana hotuna da ni
da shi da angona ba, sai dai....." Hawaye ne suka fara saukowa da ga idanunta.
Da sauri Adnan ya ciro hanky yana share mata ya ce "dan Allah kar ki
ɓ
ata mana Wannan Farincikin, ba kowane buri namu ne yake zuwa ya cika a yadda muke so ba, kiyi haƙuri" h
aka ya rarrasheta, aka kammala event
ɗ
in wannan ranar.
Daren ranar, haka Adnan ya kasance da ita a waya, yana cigba da aikin rarrashi.
Zuba mata idanunsa yayi yana kallonta, yadda take maye, cike da rashin Sabo, sai tam
ɓ
ele take ya sakata a
gaba kawai yana murmushi, yana zuƙar shisha yana fesar da hayaƙin a cikin iska.
Ganin tana ƙoƙarin fa
ɗ
uwa ne ya sanya shi tashi da sauri ya riƙota yana murmushi "Sweetheart, it seems like you are enjoying the moment" yayi Maganar tare da kissing
ɗ
in gosh
inta.
Kan makeken gadon dake tsakiyar
ɗ
akin ya kaita, ya kwantar da ita, yana shafa dogon gashinta. Gaba
ɗ
aya Meenal ba ta hayyacinta, ba ta tashi farkawa daga mayen da take yi ba, sai bayan magariba.
A hankali ta bu
ɗ
e idanunta ta kalli in da ya idar d
a salla, ta tashi da sauri ta kalli agogo, a gigice ta ce "Ya a kai na kai wannan lokacin? Me ka bani haka na sha?".
"Calm down Baby, kayan caji ne fa kawai"
"Kamar yaya kayan caji, lokacin komawata gida tuni ya ƙure, me zanje in ce a gida?"
"Haba
ke kuwa, kamar ba babbar yarinya ba, da alama fa kin ji da
ɗ
in cajin nan da kika yi"
Wani gululun baƙin ciki ne ya cunkushe mata zuciya, a gurguje ta tattara kayanta da mukullin motarta, tai waje.
Gudu take tamkar zata tashi sama, saboda tsananin tas
hin hankali, cike da fargaba da zullumi ta shiga cikin gidan, a Falo ta tarar da Mummy tana kaiwa tana komowa, tana ganin Meenal a rikice ta ce "Ke daga gidan ubanwa kike Yanzu?".
"Amm...mm..... Mummy da..dama".
"Dama me? Gidan ubanwa kika tafi? Ƙarf
e nawa yanzu? Kin sanya ya tayar mini da hankali, yanzu haka ya tafi kai report gurin hukuma, akan cewar kin
ɓ
ata, ina ki ka je?".
Kan Meenal ta bata amsa, sai ga Doctor Bulama ya shigo, yana ganin Meenal rai a
ɓ
ace ya ce "Ke! Daga ina kike?"
"Ba ko
ina".
"Daga ina kike?!" Ya sake tambayar cikin tsawa.
Rawar baki ta fara yi, amma ta kasa Magana, aikuwa yayi kanta ya shaƙota yana zazzare ido tare da maimaita tambayar daga ina take?"
"Haba doctor,ka bita a hankali mana, idan ka illata ta fa, ko
ka manta uta ka
ɗ
aice da mu?".
"Dan ita ka
ɗ
aice da mu ba shi ya bata lasisin yin iskancin da ta ga dama ba, gidan wa kika je?".
A shaƙe Meenal ta ce "Dan Allah Daddy ka yi haƙuri, ƙawata na bi gidansu, muka tafi gurin biki daga school".
"Meyasa ba
ki kira kin gaya mini ba, aka dinga kiran wayarki amma a kashe?".
"Nayi kuskure, amma dan Allah kayi haƙuri kar ka kasheni" da Doctor ya ƙyale Meenal, bayan ta sha shaƙar da sai da ta kusa zuwa lahira.
Hall ya ha
ɗ
u iya ha
ɗ
uwa, Abra ta ha
ɗ
e cikin wani
danƙareren Material, kai da gani ka san ba duk jiki ba, sai jikin 'yar gata.
Adnan kuwa gaba
ɗ
aya kishi ne ya mamaye masa zuciya, yadda kowa ke
ɗ
aukar hoton matarsa a waya, shifa wannan taron bidi'ar dan anfi ƙarfinsa ne, amma da babu dalilin da zai sany
a ayi wannan taron ana kallon matarsa.
MC ne ya kira Amarya, tare da umartar ta da taje ta taho da mamanta.
Cikin takun Abra na nutsuwa, taje gaban table
ɗ
in da Hajiya Na'ima take, ta durƙusa ta kamo hannunta zuwa filin rawa.
MC ya ce "Ki kalli Mamank
i, ki ce nata kin gode, kuma kina sonta"
Abra ta kama hannun Hajiya Na'ima, ta kalli idonta murya na rawa ta ce "Thank you very much Mamina, for all you did for me Bani da Abun da zance miki sai Allah ya baki Aljanna ma
ɗ
aukaiya, and I love You Mamina" t
a ƙarasa Maganar tana rungume Na'ima, tare da sakin wani irin kuka mai ban tausayi.
Nan dj ya saki waƙar Wayyo Allah mamana, Na'ima ma rungume Abran ta yi tana
ɗ
an dukan bayanta alamar rarrashi. Yayin da ta
ɓ
alle bakin jaka, ta dinga zubawa Abra ku
ɗ
i kama
r ba gobe, ji take dama Abra 'yar ta ce ta halak, da shagalin da za tayi a bikin nan yafi haka.
Haka aka yi Dinner, 'yan uwa da abokan arziki, duk sun yi bajinta, ta hanyar liƙi da bada gudunmawa.
Abbi tuni ya sauka garin Kano tare da tasa tawagar, kas
ancewar bayan
ɗ
aurin Aure akwai reception na mussaman, da kuma parrate na sojoji, abunka da masu abu da abunsu.
A can birnin Sin kuwa, Salman ne zaune a wani katafaren
ɗ
aki, a gaban madubi ya sanya hoton Abra a gaba, ya ƙura masa idanu, idan lissafinsa
daidai ne, yau ne ake
ɗ
aurawa Abra Aure, Abran da ya ƙallafa a rai, ya taso ya rayu da soyayyarta, a yau ta zama mallakin wani ba shi ba, ina ma Mami ba ta sanar masa Abra ba 'yar uwassa ba ce ta jini, da duk wannan al'amuran basu faru ba, gaba
ɗ
aya tun da
ya zo China ba ya jin da
ɗ
in garin, komai nasu daban kamar ba Normal Mutane ba, gashi ko turancin ma ba kowane ya iya ba a cikinsu, dan haka abubuwa suna masa wahala, duk da wai kafin su fara lectures, sai sunyi wata shida ana koya musu Yaren Chinese.
An
ɗ
aura Auren Adnan da Abra, wanda dubban mutane suka sheda hakan,
ɗ
aurin Auren da ya samu halartar manyan ƙasa daga
ɓ
angarori daban-daban ciki har da Captain Faruk da aka tsinto Abra da shi.
Daidai gwargwado an yiwa Abra Nasiha mai ratsa zuciya game
da rayuwar Aure, yayin da Granny ta ta Nasihar mai
ɓ
aro_
ɓ
aro ce ba rufi ba kunyar komai.
Da la'asar aka shirya Abra cikin wata dakakkiyar rantsatsiyar lafaya, Mami ta kaita gurin Abbi, yayi mata nasiha sosai tare da Adduoi da fatan shiga
ɗ
akin miji a sa
'a.
Dangin Adnan sun zo da manyan motoci, domin
ɗ
aukar Amarayar su.
Sai dai Abra ta ƙanƙame Mami tana kuka, karo na farko a rayuwar Na'ima, tun da ta fara riƙon Abra, taji jikinta yayi sanyi, dan tun a gurin Dinner jiya Abran ta sa jikin Na'ima yin san
yi.
Abra ta ƙanƙame Na'ima tana fa
ɗ
in "Mamina, a zaman mu idan na yi miki laifi ki yafe mini, Mami bana son barinki".
Anty Suwaiba ce cikin masifa ta ce "Wai ke bayinki ne mutanen da suka tsaya suna jiran ki, dalla ki fito ki wuce mu tafi"
A hankali
Na'ima ta shafa bayan Abra ta ce "Na yafe miki Abra, Allah ya baku zaman lafiya, muje in rakaki bakin Mota".
"Mami to ke yaushe zaki zo?".
"Very soon" daga haka ta ja hannun Abra zuwa bakin mota. Da ƙyar Abra ta yadda ta shiga, tana kuka tana
ɗ
agawa
Mami hannu.
Anty Suwaiba ta ce "Ke Na'ima, wai me kike yi hakane kamar kin damu da tafiyar yarinyar nan? Allah ya raba ki da ƙwallon mangwaro kin huta da ƙuda, amma naga kamar kina cikin damuwa? Wai ni fa kamar ƙwalla nake gani a idanun ki".
Jiki a
sanyaye Na'ima ta ce "Gaskiyar Husawa da suka ce, 'Sabo turken wawa' a zamana da yarinyar nan ban ta
ɓ
a jin abunda na ji ba jiya da ta
kalli idanuna tana mini Addu'a tare da jaddada soyayyarta a gareni, idanunta
ɗ
auke da zallar soyayyar uwa da
ɗ
a, duk da kw
ashe shekarun da nayi ina azabtar da ita, amma tana mini biyayya fiye da yadda
ɗ
an da na durƙusa na haifa yake mini, ko ba komai da ina ganin gilmawar ta da ta Salman, amma Yanzu shi ya tafi, ita ma kuma haka".
"To shine me? Ke ba hutunki bane bama, ta
je can ta ƙarata Allah ya tsare miki mijinki da
ɗ
an ki".
Na'ima ta ce "Hakane, dama babban fatana kenan, ta bar mini gida, shekarun da mukayi Allah ya amfana, kawai dai kin san zuciya".
"Ke dalla can manta da ita".
Awanni uku cif, da magariba su
Abra suka isa garin Kaduna, aka fara kaita gidan su Adnan, aka yi mata nasiha, suka bata kyaututtuka, sannan suka wuce da ita gidanta.
Tubarkallah Adnan ya ƙera mata gida na gani na fa
ɗ
a, Abbi kuma da Hajiya Na'ima sun cika gidan da kaya na kerewa sa'a
, Masha Allah gida yayi komai tsaf.
Wanda suka rako Abra daga Kano, suka koma gidansu Adnan su kwana a can, daga nan su koma Kano, Abra ji tayi Kamar ta tashi ta bisu, haka suka watse suka bar Abra.
Abra ta zauna jiran shigowar Ango, sai dai har ƙarf
e goma sha
ɗ
aya ba ango ba dalilinsa, tun Abra na jira har ta fara gajiya, tsoro ya fara kamata, ta takure a ƙuryar gado, gaba
ɗ
aya tsoro ya baibayeta.
Abu kamar wasa har ƙarfe biyu na dare, Adnan be shigo ba, ta
ɗ
auko wayarta domin ta kirashi amma wayart
a ta
ɗ
auke babu caji.
Rashin sanin abun yi ya sanya ta fara kuka.
Haka Abra ta kwana a zaune, sai
ɗ
an gyangya
ɗ
i da ta dinga yi daga zaune a haka har Asuba tayi.
A tsorace ta lalla
ɓ
a ta shiga ban
ɗ
akin da ke cikin
ɗ
akin tayi alwala, ta gabatar da sallar
Asubahi, ta koma gefe ta takure.
Mami 'yan biki sun watse, sai wanda ba'a rasa ba.
Tayi wanka tana ƙoƙarin shiryawa, ta ga wata takarda ta fa
ɗ
o daga cikin wardrobe
ɗ
in ta.
Ta sunkuya ta
ɗ
au takardar ta bu
ɗ
e, rubutun Salman ta gani a jiki, hakan ya sa
nya ta sake gyara tsayuwarta ta fara karantawa.
*Assalamu alaikum warahmtullah. Ina fatan lokacin da saƙon nan zai riskeki kina cikin ƙoshin lafiya Mamina. Na san zakiyi mamakin ajiye miki wannan takarda da nayi, amma ba abun mamaki bane, duk da ba zan ki
ra hukuncin da kika yanke a kaina kuskure ba, amma zan iya kiransa da shamaki da farinciki na, ta hanyar nisata ni da abu mai daraja da nake matuƙar ƙauna. Domin sake nesanta kaina da Abra kasancewar na san mallakin wani zata zama, ina mai sanar miki da ce
wa daga ranar da na bar Nigeria ba zan sake dawowa ba har Abad, dan muddin ina Nigeria, ruhina yana tare da Soyayar Abra, dan tabbatar da samun farincikinki da nutsuwar ki, ba zan sake dawowa Nigeria ba. Idan kuma kika yi ƙoƙarin tursasa sai
na dawo, zan b
ar China in koma ba im da ba wanda ya sani. Ki huta lafiya Mamina, ki gaishe mini da Abra tare da yi mata fatan Alkhairi a rayuwar Aurenta. Salman Khamal Khamis*.
Littafin ku
ɗ
i ne,biya ₦300 via 0116886423 Sulaiman Na'ima s union Bank... Idan katin
waya ne zaka Turo 500 shaidar biya 08081012143
[10/11, 7:20 PM] Abk: Take jikin Hajiya Na'ima ya
ɗ
au rawa, hannunta ya fara karkarwa, ta nemi guri ta zauna a gefen gado, wani irin gumi yana tsatstsafowa a goshinta, a hankali ta furta "Na shiga uku, mai ya
ron nan yake nufi dani ne?" Cikin azama ta miƙe, ta
ɓ
oue takardar ba tare da ta nunawa kowa ba.
Sai ƙarfe takwas na safe sannan Adnan ya shigo gidan, shi ma bai shigo inda take ba, maganarsa ta jiyo a parlour suna gaisawa da wa
ɗ
anda da suka kawo ta,
hakan ya sa ta fita parlour'n da sauri, zuciyarta cike da
ɗ
okin ganin shi.
Gaishe shi ta yi, sarari ya ji ta amma ya
ɗ
auke kai kamar bai ji ba, hakan ya fa
ɗ
ar mata da gaba. Amma dai ta daure suka yi sallama da wa
ɗ
anda suka kawo ta, har da kukanta lok
acin da suka fice daga parlour'n.
A tunaninta bayan fitar su Aunty Suwaiba Adnan zai taho gare ta cikin zumu
ɗ
i ya rarrashe ta, amma sai ta ga sa
ɓ
anin haka. Ƙafa ya
ɗ
ora
ɗ
aya akan
ɗ
aya yana latsa wayarsa, tamkar bai san da halittar ta a parlour'n ba. C
ikin tsananin shock Abra ta ce. "Baby! Me yake faruwa ne? Jiya ba ka dawo ba ka bar ni na kwana ni ka
ɗ
ai cikin jin tsoro, yanzu kuma ka dawo amma ka yi kamar ba ka ganni ba." Tamkar da dutse take magana, ko motsi bai yi ba da sunan ba ta amsa. Ƙura masa id
o ta yi tana kallon shi cikin mamaki, Adnan
ɗ
inta ne kuwa wannan ko an canza mata wani? Adnan
ɗ
in da ya ci burin ganin wannan ranar da za ta kasance a gidansa, amma me ya yasa ya yi mata haka? Me yasa tana yi masa magana ya share ta? Ko dai something bad h
appened to him? Tunanin hakan ya sa ta matsawa kusa da shi da niyyar ta ji abun da yake damun shi. Wata uwar harara da ya
ɗ
ago kai ya banka mata yasa ta tsayawa cak a inda take cikin bugawar zuciya. "Innalillahiwa'inna'ilaihirra'un." Abun da ta ambata a fi
li kenan. Rasa abun yi ta yi hakan ya sa ta koma
ɗ
akinta cikin sauri, fa
ɗ
awa kan gado ta yi tare da sauke wani wahalallen numfashi. So take ta tuno ko ta yi wa Adnan wani lefin amma ta kasa, hakan ya sa ta fashewa da kuka. Sai da ta yi mai isarta sannan ta
tashi ta shiga toilet ta wanke fuskarta. Bayan ta fito ta tsaya a gaban mudubi tana kallon kanta, cikin ƙoƙarin son gano ko wani abun Adnan ya gani a jikinta da bai masa ba, amma ba ta ga komai ba. Duk da ita ba ma'abociyar son kwalliya ba ce amma haka ta
zage ta tsantsara ta tare da kafa
ɗ
aurin
ɗ
ankwali mai kyau, ita kanta ta san ta yi kyau, duk da yanda take jin wata irin fargaba a cikin zuciyarta amma sai ta murmusa, ta san dole kwalliyar tata ta burge Adnan. Dadda
ɗ
ar humra mai da
ɗ
in ƙamshi ta shafe jik
inta da ita, sannan ta fita zuwa
ɗ
akin Adnan. Sai da ta fara shiga kitchen ta ha
ɗ
a masa breakfast wanda aka ajiye dan shi sannan ta nufi
ɗ
akin nasa. A zaune ta tarar da shi a kan gado yana operating system. Cikin sanyin jikinta ta yi masa sallama, ko
d'ago
wa bai yi ba balle ya amsa mata. Hakan ya ƙara tsinkar mata da gaba, zuwa yanzu kam ta gane da akwai matsala. Kanta a ƙasa ta ce. "Ga abinci." Nan ma bai kula ta ba, kawai sai ta fashe da kuka cikin rashin sanin abun yi. Ta da
ɗ
e a duƙurshe tana kuka mai ts
uma zuciya, yana jin ta amma ko tari bai yi ba, ƙarshe ma tashi ya yi ya
ɗ
auki car key ya fice ya bar mata gidan. Hasbunallahu..... kawai Abra take maimaitawa, a ranta tana tambayar kanta me yake shirin faruwa da ita ne? Me Adnan yake nufi da ita? Jiki a s
a
ɓ
ule ta miƙe ta koma
ɗ
akinta ta kwanta akan gado ta cigaba da kukanta, kewar Faris da Abbi da Mami na nuƙurƙusar zuciyarta, wani azababben ciwon kai ne ya far mata lokaci
ɗ
aya, cikin dauriya ta janyo bargo ta lullu
ɓ
e jikinta, saboda yanda take jin wani sa
nyi na ratsa ga
ɓ
o
ɓ
in jikinta, tamkar wadda za ta yi zazza
ɓ
i, a haka wani wahalallen bacci ya
ɗ
auke ta.
Sai Azhar ta farka, shi ma ƙarar doorbell ya tashe ta, cikin sauri ta miƙe ta shiga toilet ta wanke fuskarta da ruwa sannan ta fito ta saka hijabi
ta fita. Mata ne kusan su takwas ta gani, cikin fara'a ta tar
ɓ
e su tare da yi musu iso. Bayan sun zauna sun gaisa ta kawo musu drinks da kayan garar ta, anan suke gabatar mata da kansu. Dukkansu cousins
ɗ
in Adnan, Ƴanmata shida sai matan aure biyu. Ta ji
da
ɗ
in zuwansu ba ka
ɗ
an ba, dan ba ƙaramin
ɗ
ebe mata kewa suka yi ba. Sai dai duk bayan sakanni idan ta tuna Adnan da yanayin da ya nuna mata
ɗ
azu sai gabanta ya fa
ɗ
i. Da abinci suka zo, hakan ya sa ba ta yi girki ba shi suka ci, ita
ɗ
an caccakalar abincin
ta yi ka
ɗ
an ta ci ba don da
ɗ
i