Showing 111001 words to 114000 words out of 260401 words

Chapter 38 - Dare da Duhu complete

Salman Makaranta a China.

Sallama ya ke ta kwa

ɗ

awa a falon, kamar baza'

a amsa ba, sai kuma can a kasa amsa cikin siririyar muryarta mai cike da iyayi.

Cikin Palourn ya shiga, Meenal ta kalli mutumin ta ce "ya dai?"

"Dama saƙo ne wani mutum ya kawo, ya ce a bawa doctor idan ya dawo".

Maman Meenal da ke zaune ba tace uffan

ba, sai yanzu da ta ji ance saƙo za'a bawa Doctor sannan ta kalli mai gadin ta ce "Bani nan" ya ƙarasa ya miƙa mata envelope

ɗ

in ya fice.

Meenal ta kalli Mummynta ta ce "Mummy, sai na dawo"

"Shikenan, ki kula da hanya, ayi tuƙi a hankali".

"Ok Mu

m" Meenal ta amsa tana ficewa daga falon.

Mummy ta fara bu

ɗ

e envelope, dan ganin mai aka kawo a ajiyewa doctor.

A razane ta miƙe tsaye, a lokacin da ta yi tozali da abun da yake cikin envelope

ɗ

in.

Jikinta ne ya hau rawa, ta fara waige-waige don tab

attar da babu wanda ya ganta.

Da hanzari ta nufi ƙofar falon, ta fito harabar gidan tana ƙwalawa maigadi kira.

Ya ƙaraso cikin rawar jiki yana fa

ɗ

in gani Hajiya.

"Waye ya baka wannan saƙon?".

"Wasu ne Hajiya"

"Ba ka san su ba?"

"Eh gaskiya

ban san su ba, dan ban ta

ɓ

a ganinsu ba"

Ta yi ajiyar zuciya ta ce "Shikenan koma bakin aikinka".

Cikin gida ta koma, kai tsaye ta wuce kitchen, ta rufe ƙofar kitchen

ɗ

in da key, ta yayyaga saƙon nan, ta kunna masa ashana ta ƙone tsaf, ta tattare toka

r ta bar kitchen

ɗ

in.

Salman kam nan da nan yayi wata uwar rama, ko falo ba ya fitowa kullum yana

ɗ

aki, yana tunani tare da zullumin yadda zai tafi ya bar Abra ta auri wani.

Yana kwance a kan gadonsa, Mami tayi sallama ta shigo

ɗ

akin.

"Kai Salman"

a hankali ya bu

ɗ

e jajayen idanunsa yana kallon Mami.

"Babanka bai zo ya gaya maka cewar ya biya maka ku

ɗ

in Makaranta, zaka tafi China ba? Na zubamaka ido inga iya gudu ruwanka, ko zaka zo ka sameni da batun, a fara ƙoƙarin fara shirin tafiyarka, amma k

ullum kana

ɗ

aki ka ƙi zancen ma gaba

ɗ

aya"

Lumshe idanunsa ya kuma yi, saiga hawaye na zubowa ta gefen idonsa.

"Sakarcin meye haka kuma Salman, kuka kamar wani yaro ƙarami".

Salman ya tashi zaune ya kalli Mamai ya ce "Mami, bayan kandagarkin da ki

ka mini akan soyayyar Abra, shine kuma kika sa a rabani da ƙasar ma? Mami kin san wannan abubuwan zasu biyo baya, mai yasa kika bari na san Abra ba 'yar uwata ba ce, Mami ko kin rabani da ƙasar nan zuciyata na Nigeria tare da Abra, ina sonta Mami, amma ai

ko Auren na ta kya bari in gani".

Ajiyar zuciya Mami ta yi, ta zauna kusa da Salman ta ce "Salman, kai baka tunanin halin da zata shiga idan har ta san cewa bamu muka haifeta ba, kai kanka kawai ka sani, baka tunanin abunda kake shirin yi mai zai haifar

, barinka ƙasar nan shine samun nutsuwarka kuma ka manta da ita, haba Faris

ɗ

ina da kaina zan samo maka tsaleliyar yarinha da ta fita komai in aura maka, ka fara shirin tafiyarka ka ji Salman" tayi maganar tana share masa hawaye, daga haka kuma ta fice dag

a

ɗ

akin.

Bin ta yayi da kallo, Maminsu a komai son kanta kawai take dubawa.

Abra kuwa yanzu kusan kullum tana kan wayarta, tare da Adnan hakan yasa ba ta iya maida hankali akan komai, sai dai ta lura tunda aka kawo ku

ɗ

in Auren nan, Salman ba shi da wal

wala, kuma a 'yan kwanakin nan kamar wani abu yana faruwa a gidan, wanda ba ta gane ko menene ba.

Lokaci lokaci, ta kan shiga cikin matsananciyar damuwa, idan ta tuna idan tayi Aure, zata rabu da Faris

ɗ

inta, ba ta jin za tayi Missing

ɗ

in wani kamar Salma

n

ɗ

in ta.

Yanzu ma

ɗ

akinsa ta nufa, tana shiga ta tarar yayi rigingine ya ƙurawa roofing

ɗ

in

ɗ

akin ido.

Sai dai yayi rama matuƙa, ga

ɗ

an siririn saje da ya fara fito masa da gashin baki na girma.

"Bloody what's wrong with you ne? Gaba

ɗ

aya gidan nan

yayi duhu saboda baka walwala, meyafaru da ne?" Tayi maganar tana ƙarasawa kan gadon.

Juya mata baya yayi, yaƙi ko kallon in da take.

Zagayawa tayi ta hau gadon tana kuma cewa "Faris wai menene?"

Miƙewa yayi, ya sauka daga kan gadon, ya janyo Akwati

ya fara ƙoƙarin zuba kayansa.

Cikin fushi ta ce "Faris wai meye haka ne? Wannan kayan na menene ina maka Magana ka mini shiru".

"Leave me alone Abra!" Ya fa

ɗ

a cikin tsawa, wanda saida ta firgita.

"Abra dama Akwai lokacin da zai zo ki manta dani? K

wana biyu ina cikin yanayi na damuwa, amma wands zai aureki ya

ɗ

auke miki hankali ko nemana ba kya yi, ba ki san halin da nake ciki ba? Abra China zan tafi ina fatan Allah ya sa haka shine mafi Alkhairi".

"Faris, ka yi mini uzuri mana, muna cikin weeken

ds ne, kuma ga shirin exams muna yi, don't judge me wrongly please, but ban gane China ba ina ne China?".

"Ohh baki ma san meke faruwa ba, Abbi ya biya mini Makaranta a China, jibi in Allah ya kaimu zan tafi, bana nan za'ayi Aurenki, ina fatan Allah ya

baku zaman lafiya, ya dawwamar da farinciki a rayuwar Aurenki da wanda kike so".

"Impossible" Abra ta fa

ɗ

a tana wani ha

ɗ

e rai.

"Meye ma'anar tafiyarka China? Saboda me?"

"Bani zaki yiwa wannan tambayar ba, kamar yadda kika ji maganar sama ta ka, n

ima haka na ji ta".

Da gudu Abra ta juya, ba ta tsaya ko ina ba sai sashen Abbi.

"Abbi, Abbi!  Abbi".

Abbi ya ce "Na'am Sweetheart ya akayi?".

Na'ima ta ce 'Wannan wane irin rashin hankali ne?"

Abra ba ta kula Na'ima ba ta ce "Abbi, mai yasa

za'a kai Faris China? Laifin me yayi? Mai yasa za'a rabani da shi tun Yanzu, har ace zai tafi jibi ban sani ba, amma dai Abbi Faris da wasa yake mini ko?"

Abbi ya ce "To Abra ya zanyi muku? Nace a bari ki kammala karatu, kince ke A'a, Aure zakiyi, kuma

kinga tafiyarsa shine Mafi Alkhairi, idan ki kayi Aure zai shiga damuwa sosai".

"Abbi shine kuma za'a rabani da shi tun yanzu, duk duniya kun san bani da wani

ɗ

an uwa bayan shi, ni na fasa Auren nan, dan Allah ku ƙyale mini Faris

ɗ

ina, na fasa Auren Ab

bi".

Gaba

ɗ

aya Abra ta birkice, Abbi ya tashi ya riƙota yana fa

ɗ

in "Calm down Abra, ai zai dinga zuwa har gidanki, kuma......

"A'a Abbi, ni rayuwar

ɗ

an uwana ta fiye mini dukkan wani farinciki, Abbi na fasa Auren, dan Allah kar Faris ya tafi China".

Na'ima ta hayayyaƙo zata fara masifa, amma sai taga idanun Abra sun lumshe, jikinta ya saki ta tafi zata fa

ɗ

i Abbi ya tare ta.

Abbi ya ce "Subhanallah".

Na'ima ta ce "wai ni wannan wace irin Yarinya ce? Ba damar ta shiga damuwa sai ta hau suma, ya

nzu da za tayi Aure, namijin ƙanin uwatta ne da ba zai

ɓ

ata mata rai ba?".

"Na'ima, this is not time for discussing this issue, kira mini Salman ya

ɗ

akko mota mu tafi Asibiti.

Mami ta kira Salman a waya, nan da nan sai gashi ya zo.

Yana ganin Abra

a kwance a jikin Abbi, ya rikice, da sauri yayi waje ya

ɗ

auko Mota, suka tafi Asibiti.

Abbi yana mamakin irin wannan yanayi da Abra kan shiga, idan ta shiga firgici ko fushi, amma duk wani bincike da za ayi anyi, amma ba'a gano dalilin da yake sanyata

haka ba.

Abbi ya ga dacewar idan Adnan ya kuma zuwa ya zauna da shi, ya sanar masa da wannan rashin lafiyar ta ta.

A hankali Abra ta motsa, tare da bu

ɗ

e idanunta, da idanun Salman ta fara tozali, a hankali ta ce "Faris".

Salman yayi ajiyar zuciya

sannan ya ce "Na'am Angel".

"Dan Allah kar ka tafi ka bar ni".

"Angel dole in tafi in barki, kin za

ɓ

i wani a kaina".

"Faris, ina son Adnan, amma ba zan iya jure ganin ka nesanta da ni ba, dan Allah kar ka tafi ka ka barni".

Shiru Salman yayi ba

i ce komai ba.

Abra ta yunƙura ta tashi zaune, ta riƙo hannayensa a cikin nata, muryarta na rawa ta ce "Please Faris, dan Allah kar ka tafi ka barni, I can't survive without you, Faris kai ka

ɗ

ai ne nake da shi a matsayin

ɗ

an uwa, bana son kayi nisa da n

i Please Faris".

Shiru Salman yayi, ya ƙi Magana.

Hannunta ta saƙalo a wuyansa tana kuka, "Talk mana Faris, please talk Brother"

Kasa magana yayi, sai

ɗ

ora fuskarsa akan tata, suna iya jin numfashin juna, a hankali hawaye ya fara zuba daga idanuns

a, Abra tana masa so na 'yan uwanta ka, shi kuma yana mata so irin na Aure".

"Faris talk" ta kuma Maganar tana sake maƙalƙalo shi, wanda hakan ya jefa Faris

ɗ

in cikin wani mawuyacin hali.

Ba zato ba tsammani Farisa ya shammaceta, ya ha

ɗ

e bakinsa da n

ata, jikin Abra ya hau rawa, saboda yadda taji abun ba tsammani, ga rashin sabo, sai dai tana jin yadda jikinta ke kar

ɓ

ar saƙonsa.

Sosai idonsa ya rufe, yana shafa gashin kanta.

Da sauri Abra ta farga, tare da tuna Faris ne fa ƙaninta, ture shi tayi da

sauri tana mai da numfashi.

A hankali Salman ya ce "Am sorry Please, zanje reception, kan Mami ta dawo".

"In ka je gida, ka taho mini da wayata Please".

"Ok" shine abun da ya fa

ɗ

a ya bar

ɗ

akin.

Meenal ce zaune a wani katafaren Joint, ta ka

mmala cin abinci, ta tashi tana niyyar tafiya.

"Hi beauty" ba tare da sanin da wa ake ba, ta waigo domin taga waye.

Wani kyakykyawan matashi ne a tsaye a bayanta, yana murmushi.

Ya kuma cewa "Tun da kika shigo gurin nan, nake jiranki ki kammala kar

in takura miki".

"Ok what happens?" Ta tambayeshi cikin iyayi.

"Wow, beb you are so beautiful fa" yayi Maganar yana ƙare mata kallo daga sama har ƙasa. Yadda duk wata surar jikinta a bayyane take, cikin doguwar rigar jikinta.

"Anyway, if you have

nothing to say, i have something to do".

Ya ce "Well, ko zanyi dropping

ɗ

inki, a in da zaki?".

Car key

ɗ

in hannunta ta

ɗ

aga masa, alamar da motar ta tazo.

Yayi murmushi tare da gyara tsayuwarsa ya ce "Can i have your number please?".

Ba musu Meen

al ta bashi lambar wayarta, saboda ita kanta ya burgeta, ya ha

ɗ

u gayen. Suka yi musayar lambar waya, sannan ta wuce ta tafi.

A yau ne aka fara sauraran ƙarar da gwamnatin tarayya ta shigar a kan General Ibrahim mai retire, tare da wasu tsofaffin manyan

mutane da suka riƙe maƙamai a ƙasa, da wasu daga cikin jami'an tsaro, da manyan 'yan ta'adda a gaban kotu, da tuhume-tuhume daban-daban, akan ha

ɗ

in baki, tare da yiwa ƙasa zagon ƙasa akan harkar tsaro, ga cin hanci da kisan kai da ake zargin General Ibrahi

m mai retire.

An gabatar da shedu da hujjoji, da aka fara gudanar da shari'a. Ba yadda Manyan lawyoyi ba suyi ba masu kare su General Ibrahim, akan a bada belin su, amma lawyoyin gwamnati suka yi suka, Alƙali ya hana ba da su beli.

Salman yana tafe

a hanya wayar Abra sai vibrating take, saƙonni suna shigowa.

'Unknown' ya maimaita ko waye kuma unkown oho mata, sai kuma Adnan da ke ta kiran wayarta ba ƙaƙƙautawa.

A fusace Salman ya

ɗ

aga wayar ya ce "Dan Allah malam ka tsahirta haka da kiran wayar na

n, tana Asibiti ba lafiya Malam".

Adnan yayi murmushi ya ce "Matata babu Lafiya amma a kasa gaya mini Faris"

"Ai ka bari a

ɗ

aura Auren, kafin ka kirata matarka, kuma kar ka sake kiran wayar nan yanzu".

Adnan yayi murmushi yana jujjuya maganar Salm

an, ya kasa gane meyasa yaron nan baya ƙaunarsa.

Likita ya ce ba zai sallami Abra ba, saboda jininta yana hawa yana sauka.

Salman ya je Asibiti ya tarar da Abra tana bacci, ya ƙura mata ido, hawayensa na

ɗ

iga a kan fuskar Abra, ya durƙusa ya sumbaci

goshinta, ya ajiye mata wayarta a gefen pillown ta, har ya kai ƙofa ya tsaya ya waiwayo ya kalli yadda take baccinta Hankali kwance. Ya juya ya fice.

Abbi ya biya duk bills

ɗ

in da Abar taci, Ba yadda Mami ba tayi ba, a kan a sallami Abra a daren amma ab

u ya gagara, kuma ga Abbi na nan ba damar tace ba zata kwana a gurin Abra ba.

Sai cikin dare Abra ta sake farkawa daga baccin da takeyi, tayi alwala tayi sallar da ke kanta.

Mami nata baccinta, Abra ta

ɗ

au wayarta, ta shiga duba saƙonnin da ke wayar

tata.

Saƙonnin unknown ba adadi a wayar nan, yana bata tabbacin kowane lokaci zai iya bayyana mata kansa.

Ajiyar zuciya tayi tai masa reply da "Is too late!!!".

Ta bu

ɗ

e what's app

ɗ

in ta, Adnan yayi mata messages kala-kala na soyayya da sannu. Mur

mushi tayi ba tare da tayi masa reply ba.

Lambar Salman ta nemo, ta kirashi ƙarfe biyu da rabi na dare.

Ba tsammani ta ji ya

ɗ

aga wayar "Hello Angel"

"Na'am Bloody na, ba kayi bacci ba?"

"Na kasa bacci Angel".

"Faris why?"

"Nothing, ya ji

kin naki?"

"Naji sauƙi Alhamdilillah, ina ga da safe in Allah ya kaimu za'a sallameni, kaina ne kawai yake ta ciwo, kamar zai fashe".

"Sorry, ki kwanta kiyi bacci kar kan ya cigaba da ciwo"

"Faris, ya batun tafiyar nan, ai ka fasa ko? Abbi ya ja

nye tafiyar ta ka ko?"

Ajiyar zuciya yayi ya ce "Kiyi bacci Angel".

"Faris ka gaya mini mana, hankalina ya kasa kwanciya, kuma ban sake ganin Abbin ba".

"Zamuyi magana da safe insha Allah, sleep well Dear" ya katse wayar.

Abra tayi shiru tana t

unani kala-kala a zuciyarta.

Wayewar gari ma Abra da matsanancin ciwon kai ta tashi, sai kuka take yi, hakan ya sake tilasta wa likitoci yi mata allurar bacci, saboda daren sam ba tayi bacci ba, ta kwana kukan ciwon kai.

Da safe da Salman ya dawo d

uba Abra, bacci take yi, dan haka ya juya ya koma gida.

A harabar Asibitin ya ci karo da Adnan, ƙarfe tara da rabi na safe, har Adnan ya dira a garin Kano.

Wani irin mugun kallo Salman ya yiwa Adnan, ji yake tamkar ya shaƙe Adnan ya huta.

Adnan kuwa

murmushi yayi ya ce "Faris our lil Brother, ya Jikin matar tawa? Ina fatan tana samun sauƙi, na kasa samun nutsuwa gaba

ɗ

aya, a wani

ɗ

akin take ne? Naje can gida aka ce mini kuna nan Asibitin".

"Idan ka shiga idanunka sa gane maka" Amsar da Faris ya iya

bashi kenan ya nufi mota, Adnan bin Faris yayi da kallo yana murmushi.

Adnan Ya shiga ya tambaya a reception, aka gaya masa lambar

ɗ

akin da Abra take, yana zuwa ya tarar da Mami a zaune tana waya.

Cikin girmamawa suka gaisa da Mami, yayi mata ya mai

jiki, ta amsa masa da sauƙi, daga nan ta tashi ta basu guri.

Gaban gadon Abra yaje ya tsaya, ya zubawa kyakywar fuskarta ido, da uban gashinta da yake baje a kan pillown da take kai.

A hankali ya kai hannu ya shafa gashin na ta, dan tabattar da ko nat

a ne, ba ƙari bane gashin Abra ne, fal da shi akan pillow. A hankali ya kai hannunsa inda hearing aid

ɗ

in ta yake a kunnenta.

A hankali yake ta

ɓ

a aid

ɗ

in yana tunanin, wannan meye amfaninsa a kunnenta?.

Ya koma ya kulle ƙofar

ɗ

akin, ya dawo ya zauna a ge

fen gadon, ya

ɗ

ago Abra daga kwanciyar da take.

"Mhmm Faris" ta fa

ɗ

a cikin shagwa

ɓ

a.

"Ba Faris bane Baby, Adnan ne"

A hankali ta bu

ɗ

e idonta akan Adnan.

Zaro ido tayi, ta tashi daga jikinsa tana fa

ɗ

in "Yaushe ka zo?".

"Yanzun nan, na kasa samu

n nutsuwa jiya na kira wayarki, Faris ya

ɗ

aga yace mink baki da lafiya, meyake damunki ne?"

Kawai Abra ta fashe da kuka.

"Angel menene kuma?".

"Wai Abbi ne ya ce sai Faris ya tafi China karatu".

"To shine me?".

"Dan me za'a

ɗ

auke mini shi? W

a zan dinga gani, na saba da Faris".

"Ni

ɗ

in kuma fa?" Adnan yayi Maganar in a serious tone.

"Kai mijina ne, Faris kuma jinina ne, the only Brother i have, ni ji nake Kamar in fasa Auren nan".

Ɗ

an shiru Adnan yayi ya ce "Baby kin dena sona kenan?"

.

"A'a ina sonka, amma bana son in rasa Faris

ɗ

ina".

"To shikenan, ki kwantar da hankalinki, kin ji Babyna ba in da Faris za shi ya barki, ai ni in cewa ki kai a gidana a ginawa Faris

ɗ

aki, ku tare a tare ba matsala" yayi Maganar cikin sigar rarras

hi.

Adnan da shi aka wuni a Asibiti, Ana jinya, Su Ammi na ta yabawa kyawu da nutsuwar

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login