Showing 141001 words to 144000 words out of 260401 words

Chapter 48 - Dare da Duhu complete

/>
aure alwala ta raya daren, ta kai wa Ubangiji kukan

ta tare da roƙon ya kawo mata

ɗ

auki. Bayan an yi Sallar Asuba ta

ɗ

auko alƙur'ani mai girma ta karanta, bayan ta gama ta yi azkar

ɗ

inta. Hakan ya sa ta ji sauƙin damuwar dake cunkushe a cikin ranta. Sai kusan takwas ta fita parlour bayan ta yi wanka. Gyaran

gidan ta fara yi cikin matuƙar sanyin jiki, tana cikin yi Driver'n gidan Hajiya Mama ya kawo breakfast, ta kar

ɓ

a ta yi masa godiya ta kai dinning ta ajiye. Tana zaune har 10 tana jiran fitowar Adnan amma shiru ko motsinsa ba ta ji ba.

Wasa-wasa ya

u har Magriba ba ta

ɗ

ora Adnan a idonta ba, sauƙinta yau ma ta yi baƙi har sau biyu sun

ɗ

ebe mata kewa. Sai bayan Magriba ya shigo gidan, lokacin tana zaune a parlour ta kunna kallo, a ƙoƙarinta na son ya

ɗ

ebe mata kewa, sai dai damuwar dake cikin ranta ta

hana ta gane me firlm

ɗ

in ma ya ƙunsa.

Duk yanda yunwa da ƙishirwar son ganin shi suka cika mata zuciya amma sai ta kasa

ɗ

aga ido ta kalle shi, ƙasa ta yi kanta tana sauraren yanda zuciyarta ke bugawa. Karon farko tun bayan da aka kawo ta, ta ji

muryarsa ya yi mata sallama, sai dai ba a yanda ta so jin maganar tasa ta ji ba, ba cikin soyayya da kulawa ba. Fuskarsa a murtuke tamkar aka yiwa saƙon mutuwa, cikin isa da gadara kamar an masa dole ya ce. "Je ki

ɗ

auko hijabinki." A hankali ta

ɗ

ago ta dub

e shi idanunta cike da ƙwalla, kafin ta kai ga yin magana ya juya ya shige

ɗ

akinsa. Kamar kazar da ƙwai ya fashewa a ciki haka ta miƙe ta je ta

ɗ

auko hijabin ta saka, tana cikin kashe kayan kallon ya fito daga

ɗ

akinsa ya yi hanyar waje ba tare da ya kalli

inda take ba. Bin bayansa ta yi cikin sanyin jiki tana sharar hawaye.

Ganin ya shiga Motor ta bu

ɗ

e front seat ta shiga, wai mugun kallo ya watsa mata tare da fa

ɗ

in. "Kar ki bari na ƙara ganin wani abu mai kama da hawaye a fuskarki." Ba ta ce komai ba

ta share hawayen tare da lumshe idonta. Gidan Hajiya Mama suka je. Abba da Hajiya Mama sun kar

ɓ

e ta cikin fara'a da soyayya, sai nan-nan suke da ita. Ita kam kanta na ƙasa kunya duk ta ishe ta, idan an yi magana sai dai kawai ta murmusa. Adnan kuwa sai sha

gwa

ɓ

a yake musu wai yanzu sun daina son shi Abra suke so. Abun da ya ba wa Abra mamaki yanda ya dinga yi mata magana cikin kulawa da sakin fuska a gabansu Abba, hakan ya jefa ta cikin tunanin me Adnan yake nufi da ita?

A nan suka yi dinner tare da su

Abba, tun tana jin kunyar su har ta

ɗ

an ware, saboda su babu ruwansu, musamman Abba he is so friendly, yanata jan ta da hira. Sai ta ji dama Adnan

ɗ

inta ne haka. Hajiya Mama ta lura da yanayin Abra kamar wani abu yana damun ta, idanuwanta ma sun nuna alam

un ta yi kuka. Ba ta yi tunanin komai game da hakan ba, sai ta alaƙanta hakan da kewar gida take yi da kuma rashin sabo na mu'amalar Aure. Kafin su tafi Adnan ya sanar da su zai yi tafiya zuwa Abuja akan wani muhimmin aiki da ya taso masa, za su tafi tare

da Abra. Addu'a fatan isa lafiya sukai musu. Sai wajen 10 suka dawo gida. Bai ko kalle ta ba bayan ya yi parking ya bu

ɗ

e Motar ya fice. Bin bayansa ta yi kallo cikin wani irin yanayi na ƙuncin zuciya. Ajiyar zuciya ta sauke tare da bu

ɗ

e Motar ta fita. Tun

daga lokacin ba ta ƙara saka shi a idonta ba sai washegari bayan Sallar Asuba ya shigo

ɗ

akinta.

Time

ɗ

in tana karatun Alkur'ani, bayan ta kai ajiye ta rufe tare da gaishe shi cikin girmamawa. Bai amsa mata ba sai bin ta da wani wulaƙantaccen kallo da

ya yi. Cikin ƙaunshin murya ya ce. "Zan yi tafiya yanzu, ba na zo kuma dan in sanar miki ba ne saboda ba ki kai wannan matsayin ba a gurina, na zo in ja miki warning ne akan ko da wasa kar wani ya ji labarin ba da ke na yi tafiyar ba, idan kunne ya ji jiki

ya tsira." Ya ƙarashe maganar tare da jan tsaki. Cikin kukan da ya taho mata ta ce. "Dan Allah kar ka tafi ka bar ni, ni ka

ɗ

ai, wallahi tsoro nake ji."

"Abun da kike jin tsoron ya kashe shi."

Ya fa

ɗ

i haka tare da juyawa da niyyar ficewa."

"Please

where is my phone, ka dawo mini da ita Dan Allah." Ta fa

ɗ

a cikin matsanancin kuka.

Ko juyowa bai yi ba ya yi ficewarsa abunsa.

Kifa kanta ta yi akan cinyoyinta ta shiga rera kuka mai ban tausayi. Why Adnan? Me nake yi maka da ka za

ɓ

i mu yi irin wa

nnan rayuwar mai cike da ƙunci da damuwa? Ya Allah ka kawo mini

ɗ

auki akan sabon babin ƙaddarata da ya bu

ɗ

e, Allah ka sassauta mini. Abun da take fa

ɗ

a a ranta kenan cikin tsantsar damuwa.

Yau kwana biyar da kai Abra gidanta, wadda wa

ɗ

annan kwanakin

suka kasance kwanaki mafi muni da tsaho a cikin rayuwarta. Gaba

ɗ

aya ta rame ta fita daga hayyacinta, ga babu waya balle ta kira su Abbi ko ta ji sauƙi a cikin ranta, ga kewar Salman da kullum ƙara yawaita take a cikin zuciyarta. Alkur'ani shi ya zamto abok

in hirar ta akodayaushe, sai kuka da kullum sai ta yi shi ba adadi.

Misalin ƙarfe goma sha biyu na rana tana kwance a parlour akan carpet, idanunta a lumshe hawaye na zirara ta ƙasansu. Tana jin yanda cikinta yake ta ƙugin yunwa amma ta kasa tashi ta

samar wa kanta abin da za ta ci, ga wani azababben ciwon kai da ya aure ta, kullum da shi take kwana take tashi. Kamar a mafarki ta ji an bu

ɗ

e ƙofar parlour'n an shigo, ko ba a fa

ɗ

a mata ta san Adnan ne ya dawo, saboda da zai tafi ya kulle ƙofar parlour'n

ta waje, ta gane hakan ne a lokuta da dama da ta yi yunk'urin fita harabar gidan ko za ta ga abun da zai

ɗ

ebe mata kewa damuwar zuciyarta ta ragu. Ko matsawa ba ta yi ba da niyyar tar

ɓ

ar shi, sanin da ta yi ko ta masa magana ba amsawa zai yi ba. Sai dai ji

n kamar ba shi ka

ɗ

ai ya shigo ba ya sa ta bu

ɗ

e idonta da sauri tare da goge hawayen fuskarta ta tashi zaune. Abun da ta yi tozali da shi ne ya sa numfashinta

ɗ

aukewa na wucen gadi. Adnan ne tare da wata mace wadda kallo

ɗ

aya za kai mata ka gane ƴar duniya

ce ta ƙarshe, duba da yanayin shigar jikinta da uban bleaching

ɗ

in da ta ci, ga kitson attachment a kanta gami da gashin ido maƙale a saman idanunta. Wannan duk ba shi ne abun da ya fi

ɗ

agawa Abra hankali ba, jakar matar da Adnan ya riƙo a hannunsa da kall

on da yake jifan ta da shi mai nuni da tsantsar soyayya, a ƙarshe kuma ya tsugunna yana cire mata hill shoe

ɗ

in dake ƙafarta.

Littafin ku

ɗ

i ne,biya ₦300 via 0116886423 Sulaiman Na'ima s union Bank... Idan katin waya ne zaka Turo 500 shaidar biy

a 09047871750 or 08081012143.[10/13, 2:20 PM] Abk: Cikin rawar murya Abra ta ce

"Innalillahi wa Innalillahi raji'un, you are lying Sp, ba zai ta

ɓ

a yiwuwa ba".

Adnan ya ce "Ban gaya miki dan ki yarda ba, na gaya miki ne dan ki san irin zaman da zaki yi a

gidana, Abra akan ki zan

ɗ

au fansar abun da mahaifinki yayi mini, mummunan tabo mai ra

ɗ

a

ɗ

i da ke cunkushe a zuciyata, ina son ya

ɗ

an

ɗ

ani abun da na

ɗ

an

ɗ

ana ya ji idan da da

ɗ

i"

Ƙ

irjinta ne ya dinga wani irin bugu, kamar zai tsage, da gaske Adnan yake ab

un da ya fa

ɗ

a? Kai wannan ƙarya ce, ta yaya ma haka zata kasance ta yaya za'ace ba Abbi ne ya haifeta ba?.

Adnan na ƙoƙarin barin

ɗ

akin, yaji timmm.

Yana waiwaya wa, ya ga Abra ta kai ƙasa, ta fa

ɗ

i a sume, tunowa yayi yadda Abbi ya ta

ɓ

a yi masa bayanin

irin wannan ciwon da take fama da shi, ta

ɓ

e baki yayi yai ficewarsa ya bar ta, ba tare da wani tausayi ko jin ƙai ba.

Karatun su Faris yayi nisa, sai dai ba shi da wata walawala, ya kasa sakewa da kowa, balle ya saba da halin da ya tsinci kansa

a ciki, kullum tunanin Abra na cikin zuciyarsa, yadda take bashi kulawa da tarairayarsa, ba ta san damuwarsa ko ka

ɗ

an.

Tabbas da Mami ta bashi goyon baya,ya san Abra ba zata ƙi Aurensa ba, amma Mami tayi duk mai yiwuwa ta toshe duk wata kafa, da zata sad

a shi da cinmma muradinsa, a hankali kuma sai ya koma tunanin ko Abra zata ha

ɗ

u da iyayenta kan ta koma ga Allah? Ya zataji a lokacin da ta san cewar ba su Abbi ne suka haifeta ba? Tun da ya san gaskiyar wannan maganar, ya san komai da

ɗ

ewa ita ma Abram zat

a sani.

Adnan bai dawo gida ba sai azahar, a gurin aiki Usman yana ta damunsa a kan cewar zai zo gidansa cin girkin amarya, amma Adnan yace bai isa ba, ba ze kuma kowa ya kallar masa mata ba.

Ko da ya koma gida, a gurin da ya bar Abra, a nan ya t

arar da ita, ko motsi ba ta yi daga gurin ba, ya kalli agogon da ke

ɗ

akin, tun takwas da rabi ya fita, yanzu ƙarfe uku da kwata amma tana kwance a gurin a ƙasa.

Durƙusawa yayi, ya

ɗ

auke ta, ya shimfi

ɗ

eta a kan gadonta, ya kalli yadda gashin kanta ya baj

e a gurin, gashi idan tana bacci wani irin kyau take ƙara yi, ya

ɗ

an ta

ɓ

e baki, tare da furta "kyan

ɗ

an maciji, mahaifinki shine kyau, kuma ya haifi kyau amma sai baƙar zuciya da muguwar aniya".

Ya

ɗ

auko ruwa mai sanyi a fridge, ya

ɗ

agota ya dinga zuba

mata ruwan nan a fuska, ko tsoron ya shige mata hanci ba yayi. Ganin ko motsi ba yi ba, ya sanya ya cire mata rigar jikinta, ya bu

ɗ

e robar ruwa yana zuba mata, a gigice ta motsa tare da wata irin ajiyar zuciya, cikin muryar fita hayyaci ta ce "Faris!"

"

Dalla bu

ɗ

e idonki malama, ba Mayen naki bane nine nan"

Sauke numfashi take, tana kallon Adnan tare da jin ina ma mafarki take yi ba gaske ba.

Sai yanzu ta lura da babu riga a jikinta, da sauri ta janyo rigarta tana rufe jikinta, tsaki yayi ya ce "Mal

ama ki tashi ki je ki dafa mini abun da zan ci, ina jin yunawa ba zan iya cin abinci a waje ba"

"Baby kaina ciwo yake, jiri nake ji" ta fa

ɗ

a a raunane.

"I don't care, ki tashi kawai" ya ƙarasa maganar cikin tsawa.

Abra ta sauko a hankali daga kan

gadon, tana dafa bango ta bar

ɗ

akin.

A hankali take gudanar da komai a kitchen

ɗ

in saboda ji take tamkar zata fa

ɗ

i ƙasa. Allah sarki, da a gida ne duk da fa

ɗ

an Mami, idan ta shiga wannan yanayin Mamin ma na

ɗ

aga mata ƙafa, ko ba zata je kanta ba, amma t

ana ƙyaleta ta huta, her Faris kuwa yana kusa da ita yana sannu, da ta motsa zai fara "me kike so?"

Take maganganun da Adnan ya gaya mata da safe suka fa

ɗ

o ranta, ta tuna ko salloli ba tayi ba, tuno maganganun nasa tayi, kamar saukar wuta a kanta, cikin r

ashin sani, da firgici ta ture tukunyar da ke kan gas, aikuwa ruwan zafin ya zubo mata a ƙafa.

Wani uban ihu ta saki, wanda ya sanya Adnan tasowa da sauri, ya shigo kitchen

ɗ

in, ya kalli yadda tunkuyar ta fa

ɗ

i ƙasa, ruwan zafi ya zube mata a jiki da ƙaf

arta, sauran ya malale a kitchen

ɗ

in.

"Wai ke wace irin Yarinya ce mara hankali da nutsuwa? Mai yasa baki da tunani ne? Ko da yake babanki ma haka yake, ba shi da lissafi balle tunani, Wallahi kika kuma yi mini ihu haka a cikin gida sai na tattakaki" ya

yi maganar yana huci ya juya ya bar kitchen

ɗ

in.

Toshe bakinta Abra tayi, ta dinga wani irin kuka, mai tsuma zuciya, a hankali tana

ɗ

ingisa ƙafarta da ke mata wani irin azabar zugi, ta fito falo, sai dai ta kasa cigaba da tafiya saboda yadda ƙafar tayi

jawur, take mata wani irin zafi.

Adnan ne yake waya a falon "Wallahi Abbi duk lafiyar mu ƙalau Alhamdilillah".

"Adnan lafiya kuwa har yanzu wayar Abra ba ta shiga, hankalin mahaifiyarta ya tashi da nasu Ammi, ta ce tun da aka kawota ba su kuma waya b

a, nima sai dai muyi waya da kai amma ba'a samunta?".

Adnan ya ce "Abbi wayar nake so na canza mata, ban zauna bane abubuwa sun yi mini yawa sosai, amma a satin nan nake sa ran za'a kawo mata".

Abbi ya ce "Ok, shikenan ha

ɗ

ani da ita dan Allah".

Ad

nan ya kalli in da Abra ke zaune, ta zubo masa idanu tana jiran ya bata waya, amma sai ya ce "Abbi bacci take yi".

"Bacci kuma da la'asar haka?".

"Eh ba ta jin da

ɗ

i ne, an mata allurai".

Abbi ya ce "subhanallah, amma shine baka gaya mini ba? Mai y

a sameta?".

Adnan ya ce "Abbi

ɗ

an menstrual pain ne, kuma an mata allura ta samu releif".

"To shikenan, a kula da ita please, in an jima zan kuma kira inji jikin nata".

Adnan na gama wayar, ya kashe wayar gaba

ɗ

aya ya ajiyeye a gefensa ya cigaba d

a kallo.

Wani sabon kukan ta sake fashewa da shi, mai tsuma zuciya da nuna tsantsar damuwa, amma Adnan ko a jikinsa, ƙarshe ma sai tashi yayi ya bar mata falon gaba

ɗ

aya.

Da ƙyar ta ja jikinta ta koma

ɗ

akinta, tayi sallolin da suke kanta, ta nemi gur

i ta zauna ta takure, tana sake jujjuya maganganun Adnan, da ƙoƙarin gano gaskiyar lamari, sai dai babu yadda za'a yi ta san gaskiyar lamari, in dai bata bakin wani taji a gidan su ba, wani irin abu mai

ɗ

aci ya zo ya tokare mata tun daga ƙirjinta zuwa wuya

nta da kan harshenta, ƙirjin yayi mata wani irin nauyi, da ƙyar take iya numfarfashi saboda tsananin damuwa.

Daf da magariba ta kuma jin fitar Adnan, wata irin yunwa ce ta ke sassaƙarta, haka ta kuma fitowa ta tafi kitchen, ta fara ƙoƙarin

ɗ

ora abincin

dare.

Abbi yayi mamakin yadda yake cigaba da kiran wayar Adnan, amma shiru ba ta shiga, haka Salman ma kusan wata guda kenan, ba'aji daga gareshi ba.

Gefe Na'ima ta uzzurawa Abbi da kira, da cewar ba fa ta samun yaran nan a waya gaba

ɗ

aya, mussaman

Salman, da ta tsorata da lamarin Salman sosai da sosai, dan alamu sun fara nuna cewar abun da ya bar mata wasiƙa na shirin faruwa, gashi babu damar ta sanar da Major abun da ya bar mata a wasiƙa.

Da daddare Adnan ya dawo, ya tarar Abra tayi girki,

ba kunya ya zauna yana cin Abincin sa, har Abra ta fara shirin kwanciya, amma ta fasa ta fito falo, tana

ɗ

ingisa ƙafarta.

Kusa da Adnan taje ta zauna, bai ko kalli in da take ba, ya cigaba da abun da yake yi.

"Baby" ta fa

ɗ

a a hankali.

Ya amsa mata

da Angel, ji tayi sunan ya tsirga mata kamar yau ya fara gaya mata, duk da suna ne da Salman yake kiranta da shi, amma idan Adnan ya fa

ɗ

a jin sunan take na musamman a bakin sa.

"Baby, dan Allah dan Annabi, tun da kace ba Abbi ne mahaifina ba, ka gaya m

ini waye mahaifina ka nuna mini shi".

Wata makirar dariya Adnan yayi ya ce "Ashe ma ba fansar zan

ɗ

auka ba, idan har zan ha

ɗ

a ki da shi, ai Abra ke da mahaifinki ya sanya ki a idanunsa sai a lahira, dan nayi ƙoƙarin toshe duk wata kafa da zata sada ki d

a shi har Abada"

"Dan Allah kar ka yi mini haka, ka yafe masa koma me yayi maka, dan girman Allah ka ha

ɗ

ani da shi ko sau

ɗ

aya ne, ba dan halina ba".

"Tashi ki bani guri, kafin in tashi in ƙwallo dake a gurin nan, zancen mahaifinki kawai in ana yi ji

nake tsanarsa da duk wani abu da ya ra

ɓ

e shi yana sake ninkuwa a zuciyata, ki tashi ki bani guri kafin in miki illa, 'yar

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login