Showing 15001 words to 18000 words out of 260401 words

Chapter 6 - Dare da Duhu complete

asibitin nan, ana bincikar lafiyar jikinta, Madam Halima ce tare da ita."

Ajiyar zuciya ya sauke mai ƙarfi ya ce. "Ina fatan dai babu wani abu da ya s

ame ta ko?"

Lieutenant Faruk ya ce. "Babu Sir."

Ajiyar zuciya ya ƙara saukewa, yana jin yanda nutsuwa ta fara mamaye zuciyarsa.

Faruk ya cigaba da magana.

"Muna jiran a tabbatar tana cikin ƙoshin lafiya ne kafin mu fara cigiyar iyayenta, su

sauran yaran

ɗ

azu aka kaisu gidan gwamnati, za'a miƙa su ga iyayensu, ita kuma ba wanda ya san daga ina take, za'ai cigiyar iyayenta"

Da sauri Captain Khamal ya ce. "

No, not now."

Da mamaki Faruk yake kallon shi, da son jin dalilin da ya sa yace

ba yanzu ba.

gya

ɗ

a masa kai Khamal ya yi ya ce.

"A bar ta a hannun Madam Halima har zuwa lokacin da zan samu lafiya, da kaina nake son yin bincike a kanta."

"But Sir...."

Ɗ

aga masa hannu ya yi fuskarsa a ha

ɗ

e, alamar ya ƙosa da maganganun Fa

ruk, hakan yasa Faruk ya ha

ɗ

iye maganarsa, amma cikin ransa fal mamaki ne akan abun da Captain ya fa

ɗ

a.

A sanin da ya yi masa mutum ne wanda babu ruwansa da shiga shirgin da ba nasa ba, komai zaka yi sai dai ya bika da ido amma ba zai tanka ba. But bai

san dalilinsa na yin hakan akan yarinyar ba. Ɗan ta

ɓ

e baki ya yi ya miƙe ya yi masa sallama ya fita.

Ƙ

arfe

ɗ

aya saura na rana tawagar su Chief of Army staff ta sauka a Kantagora Army barrack Naija state, direct inda Captain Khamal yake ya ce a fara kai

su.

Su uku suka fara shiga

ɗ

akin da yake,  Chief da General Ibrahim sai wani Colonel, daga baya kuma Ministan tsaro da na sufuri da wasu jami'an tsaron suma suka shiga.

Yana kwance idanunsa a lumshe kamar mai bacci, amma ba baccin yake ba, wani li

kita na tsaye a kansa yana dudduba shi. Ƙamewa Likitan ya yi ya sarawa su Chief of Army staff tare da welcoming

ɗ

insu. Hakan ya saka ya bu

ɗ

e idanunsa ya waiwaya ya kalle su.

Da sauri ya

ɗ

ago kansa tare da ƙoƙarin yin salute daga kwancen da yake. Chief

ya ƙarasa kusa da shi ya kama hannunsa yana murmurshi ya ce. "No need, our Lion the king of the jungle, I salute you Captain Khamal Khamis"

Ƙ

asa ya yi da kansa cikin respect ya ce. "Welcome Sir."

Chief ya ce. "Thank you, How are you feeling now?"

Ya ce. "Better Alhamdulillah." Chief ya ce.

"Masha Allah, Allah ya ƙara lafiya, rundunar soja tana matuƙar Alfahari da samun jajirtacce kamar ka, shugaban ƙasa ma ya yabawa ƙoƙarin da ku

kai, duk da baya gari amma ya turo wakilansa, muna tare da mini

stan tsaro da na sufuri, duk muka zo duba ku."

Captain Khamal ya jinjina kai tare da fa

ɗ

in "Thank you sir"

General Ibrahim ya ƙaraso cikin ƙoƙarin

ɓ

oye halin da yake ciki ya yi masa sannu ba yabo ba fallasa, shi ma ya amsa masa a haka.

Minista k

uwa cikin fara'a ya yi masa sannu tare da yi masa jinjina akan aikin da suka yi.

Ta gefen ido General ya dinga hararar Khamal cikin tsananin baƙin ciki. Chief ya zauna a kujerar da Likitan ya kawo masa, yana duban Captain Khamal cikin jinjina ya ce.

"Sannu da ƙoƙari Captain, tabbas kai

ɗ

in na daban ne kuma mai sa'a ne ko a cikin sojoji. Irinku Jajirtattu masu aiki domin Allah ƙasar mu take buƙata, da ace ƙasar mu za ta samu kamar ka su fi rinjaye a cikin jami'an tsaro da ma mutane da  an samu sauƙin

ta'addanci da duk wani criminals acts a cikin ƙasar nan. An da

ɗ

e ba'a samu Nasara a fita operation kamar wannan da kuka fita ba, hakan ya ƙara nuna mana jajircewarka Hukumar sojojin ƙasa ta yaba muku kuma ta jinjina muku."

Captain ya ce. "Thank you Sir

." Chief ya ce. "Allah ya ƙara lafiya, bari mu zagaya mu duba sauran soldiers

ɗ

in daga nan zamu wuce government House na nan garin, dan miƙa yaran nan ga iyayensu.

" Captain ya ce. "Okay Sir, a fito lafiya."

Cikin yaƙe General Ibrahim ya ce masa. "A

llah ya ƙara lafiya Captain" A ransa kuwa cewa ya yi. 'By the grace of God ba zaka tashi daga wannan ciwon ba sai dai a

ɗ

auki gawarka daga gurin nan, ba dai ka taka da ƙafafuwanka ka bar shi ba.'

Da ƙyar Madam Halima ta saka yarinyar, ta sha tea

ɗ

in ka

ɗ

an bayan ta saka mata Fo ta yi fitsarin a ciki.

Abun mamaki kuma mijin Madam Halima yana kawo  Banana ta kar

ɓ

a ta fara ci cikin sauri-sauri, hakan ya ƙara nuna tana jin yunwa sosai.

Cikin mamaki Madam Halima ta dubi Mijinta Captain Abdussamad ta ce

. "Captain ka ga abun mamaki, yarinyar nan

ɗ

azu daƙyar ta sha tea kamar zata yi kuka, amma ka ga yanzu yanda take cin Bananan."

Captain dake kallon Yarinyar ya ce. "May be tana son ta ne that is why." Madam Halima ta jinjina kai ta ce. "She is so cute,

amma har yanzu a cikin firgici take, ta ƙi sakin ranta ta nutsu, kamar ma a firgice take da environment

ɗ

in"

Captain ya ce. "Dole ai, tunda babu wanda ya san tsawon lokacin da ta

ɗ

auka a hannun azzaluman mutanen can, kuma a cikin dokar daji"

Numfash

i Madam Halima ta sauke ta ce. "Allah Sarki, yanzu haka maybe iyayenta sun yi cigiyar ta har sun gaji."

Captain ya ce. "Wa ya fa

ɗ

a miki iyaye suna gajiya da neman

ɗ

ansu? Ai sai dai masu bincika musun su gaji."

Madam Halima ta ce. "Haka ne, amma yarin

yar nan ba ta mun kala da 'ƴan Africa ba, ko shi yasa idan muka yi mata magana ba ta ganewa, ko ba bahushiya bace? amma kuma

ɗ

azu ta yi mun Hausa."

Captain ya ce "Komai ma zai iya kasancewa, may be ba ta jin hausan ne sosai."

Jinjina kai kawai Madam

Halima ta yi Idanunta akan yarinyar, ita kam har cikin ranta take jin tausayi da k'aunar Yarinyar, ko dan ba ta Ƴaƴa ne ya saka?

Gaba

ɗ

aya ransa a dagule yake, yana cigaba da lissafin ta ina ze sake

ɓ

ullowa lamarin, dan wannan galabar da aka samu akan

'yan ta'adda kamar koma baya ne a gare shi, da samun raunin yadda a tsakanin sa da su Gwaska.

Wayarsa ce ta fara ringing, kamar ba ze

ɗ

auka ba, se kuma ya miƙa hannu ya

ɗ

auka, cikin hamzari ya miƙe tsaye yana sarawa wanda yake Maganar da shi a waya, kam

ar yana gabansa.

Daga cikin wayar aka ce "Mr. President ya dawo gari, ze yi zaman gaggawa da mu yau da daddare, akan harkar tsaro"

General Ibrahim yace "ok Sir" ya sake ƙamewa, sannan ya ajiye wayar.

Yana ajiyewa ya wani sake ha

ɗ

e rai, tare da y

in ƙwafa, ya daki tebur yai waje cikin sauri.

Manya manyan masu ruwa da tsaki a harkar al'amuran tsaro duk sun hallara, kama daga Chief of Army staff, AVM General General na sojoji, babba da ƙaramin ministan tsaro, masu bawa shugaban ƙasa shawara akan h

arkar tsaro, da sauran manya masu bada shawara akan harkar tsaro, da shi kansa shugaban ƙasan, sun hallara a cikin katafaren ofishin da shugaban ƙasa ke ganawar sirri, babu

ɗ

an Jarida babu masu saka ido, babu duk wata Camera ta

ɗ

auka, saboda ganawa ce ta s

irri.

Shugaban ƙasa yai gyaran murya cikin harshen turanci yace "To nayi farin ciki matuƙa da irin nasarar da jami'an tsaron mu suka samu, akan ceto yaran nan da aka sace, dama gaba

ɗ

aya idon duniya a kanmu yake, dan ganin ƙoƙarin da za muyi, to Alhamd

ilillah yaran sun ku

ɓ

uta kamar yadda na samu labari, duk da wasu sun rasa rayukansu, mun bada sanarwar jaje ga ahalin wannan yara.

Yanzu abu na gaba shine, wane mataki zamu

ɗ

auka akan kawo ƙarshen sace mana

ɗ

alibai da ake a makarantun kwana da ma na jek

a ka dawo?

Ƙ

aramin ministan tsaro yace "Ai your Excellency, a nawa ganin a rufe Dukkanin makarantun sakandare da na primary na yankin gabashin ƙasar nan, tun da a nan rashin tsaron yake, zuwa a ga yadda hali ze yi"

Baban ministan tsaro yace "A' wanna

n ba shawara bace ai, shikenan se mu ajiye yaranmu a gida ba makaranta? Wanan ai kawo koma baya ne da naƙasu ga ilimin al'ummar yankin"

Ƙ

aramin ministan tsaro a ransa yace "wannan shine baban burinmu, al'ummar yankin suyi ta saun koma baya"

Haka ak

ai ta tattaunawa, har aka samu matsaya akan cewar, dole a rufe makarantun a dakatar da ilimin wannan yankin, har se zuwa lokacin da za'a samar da tsaro.

Magana ta gaba kuma, shugaban ƙasa yai bayanin cewa, akwai ƙasashen da sukai alƙawarin tallafawa ƙas

a da maƙudan ku

ɗ

a

ɗ

e dan siyo makamai da za'a bawa Sojoji dan cigaba da yaƙi.

Nan suma sojojin suka fa

ɗ

i ƙorafe ƙorafensu, abubuwan da suke buƙata, da yadda ku

ɗ

a

ɗ

en da ake warewa harkar tsaro ba sa isa yadda Yakamata.

Shugaban ƙasa yai alƙawarin kafa

kwamitin bibiya, akan yadda ake amfani da ku

ɗ

a

ɗ

en da ake warewa harkar tsaron.

Aka tattauna batutuwa masu mahimmanci, da shawarwari akan yadda za'a shawo kan matsalolin tsaro.

General Ibrahim yana komawa gida, ya samu wani ke

ɓ

a

ɓɓ

en guri, ya fara kira

n waya.

Dashshiyar muryar Gwaska ta bayyana a cikin wayar "ya, dama kai muke dako, kunyi zama da shugaban ƙasa, me ake ciki?"

"Dama kiran da nai maka kenan, yau me magana da yawun shugaban ƙasa ze sanar da rufe makarantun firamare da na sakandare na ya

nkin gabashin ƙasar nan, har zuwa lokacin da za'a samu tsaro, Sannan akwai maƙudan ku

ɗ

a

ɗ

e da za'a bawa ƙasar nan tallafi dan siyo makamai da cigaba da yaƙar ku" gaba

ɗ

aya ya kwashe Abinda aka tattauna ya gayawa Gwaska.

Wata irin mahaukaciya dariya Gwask

a ya saki, kai da jin wannan dariya ka san me ita ya samu rauni a imaninsa ya tsagaita da dariyar yace

"Yankin mu na ta samun koma baya ta kowace siga, yayin da ta wani fannin hakan ya zama hanyar samawa ƙasa hanyoyin samun ku

ɗ

a

ɗ

en da manyan ƙasar suke k

ashe mu raba. Hakan yayi kya a satin nan zamu ƙaddamar da babban harin da yafi wanda mu kai a baya.

Muna nan muna cigaba da saurarenka, duk yadda ake ciki game da shirin rundunar ku, muna sauraren ka, abunda ya shafi shirin gwamnati shima muna da masu k

awo mana rahoto, ka huta.." daga haka Gwaska ya kashe wayarsa.

Bayan Sallar la'asar Captain yana zaune yana shan coffee

ɗ

in da ya saka aka kawo masa a hankali aka turo ƙofar

ɗ

akin da yake da ƙarfi.

Ɗ

aga kansa ya yi cikin sauri saboda ƙamshin da yaji

ya ziyarci hancinsa, da mamaki yake kallon matashiyar kyakkyawar matar dake tsaye tana kallon sa hawaye na shatata daga cikin idanunta.

Ajiye cup

ɗ

in hannunsa ya yi cikin tsananin mamaki, duk da tsohon cikin da matar ke

ɗ

auke da shi haka ta tako cikin

gudu ta zo ta rungume shi tana sakin ajiyar zuciya mai ƙarfi tare da fashewa da kuka. Ɗan ture ta ya yi daga jikinsa a hankali saboda yanda take ƙoƙarin fama masa ciwukan jikinsa. Cikin dauriya ya kwantar da kanta akan kafa

ɗ

arsa, Gently ya shiga bubbuga b

ayanta alamar rarrashi cikin sauke ajiyar zuciya ba tare da ya ce komai ba.

Lumshe idanunsa ya yi yana shaƙar ƙamshinta da ya yi bala'in missing

ɗ

insa. Tsahon 5 minutes suna haka sannan ya

ɗ

ago ta ya shiga share mata hawaye tare da girgiza mata kai. Ta

gane me yake nufi, hakan yasa ta ha

ɗ

iye kukanta. Cikin muryar da ta ci kuka ta ƙoshi ta ce. "My Man, sun kusa kashe mun kai ko?" Hannunta ya kamo ya shiga murzawa slowly cikin tsananin ƙaunarta ya ce. "Ba su kusa ba, tunda Allah bai yi ba gani a raye."

Ta

ɓ

ata fuska ta ce. "Wannan manyan raunikan dake jikinka fa My Man? Na san ba dan Allah ya yi da nisan kwananka a gaba ba da tuni na rasa ka." Ta ƙarashe maganar tana sakin kuka. Cikin sanyin murya ya ce. "Aikin sojan kenan My Wife, kar ki manta sai da

muka rantse za mu kare rayukan al'umma kafin mu fara aikin. Ki bar kukan nan haka, just pray for me." Ta ja hanci ta ce. "Allah ya baka lafiya My Man." Karan hancinta ya ja tare da

ɗ

an yin murmurshi ya ce. "Ameen My wife, ya aka yi kika san ina nan har kik

a zo?" Ta zauna a gefensa tana kallon cikin idonsa ta ce. "Ta yanda labarin irin bajintar da kuka yi ya zagaye duniya, kafafen ya

ɗ

a labarai ko ina ana ta sanarwa, kuma an kira Baffa an sanar masa.

Yana shafa cikinta a hankali ya ce. "How was My unborn

Baby? I missed both of you so much."

Kwantar da kanta ta yi akan kafad'arsa ta ce. "We missed you too, Baby yana lafiya, sai dai jiya na san yanda ban yi bacci ba shima bai yi ba, saboda yanda ya dinga wutsil-wutsil kamar zai fito duniya ya tarewa Dad

ɗ

insa harbin da aka yi masa."

Murmurshi ya yi irin wanda shi kansa ya manta rabon da ya yi kamar sa ya ce. "Zai iya ai, tunda shi ma Jarumi ne kamar Babansa." Dai-dai nan aka turo ƙofar

ɗ

akin aka shigo.

Share, share share Please

Nimcyluv

Zee

kumurya

Ayshercool.

'm selling data to all Nigerian network Thank you for contacting Sdeendtm!

BUY DATA FROM THE AFFORDABLE PRICE

I'm

selling MTN data with this cheap price

MTN DATA PACKAGE*

500MB@===200

1GB@=====300

2GB@=====600

3GB@====90

0

5GB@====1,500

Dial *131*4# or *460*260# to check Data balance Validity 1 month

Airtel,9mobile and Glo also available.

*Subscription for DStv gotv star time electric pay bills*

Whatsapp OR

Call *08066268951*

[9/30, 8:55 PM] Abk: *



DARE DA DUHU



*

Bright pens



🏾

Nimcyluv

Ayushercool

Zee kumurya

*5.....*

Elegant Online writer's

_Domin samun Complete labaran mu, na littafai kala-kala, kuyi following wannan Acct

ɗ

in a Arewabooks

👇🏾

_

https://arewabooks.com/u/nimcyluv

Wani irin kal

lo Captain ya bi Faruk da shi, yana son gazgata abun da kunnuwansa suka jiye masa ya fito daga bakin Faruk.

"Do you mean my Abra?" Yai maganar yana nuna kansa da yatsansa.

Faruk cikin damuwa yace "eh, Abra ba'a ganta ba, na duba duk in da ya dace a c

ikin barrack

ɗ

in nan ba'a same ta ba"

"Shhhhhh, kar ka gayamin maganar banza mana Faruk, ya za'ai ace yarinyar nan ta

ɓ

ata how comes? Kaga, i have no option for now am going make sure you bring back my daughter"

"Haba Captain, ta ya zan maka ƙarya, W

allahi a.....

Be ƙarasa maganar ba Captain Khamal ya

ɗ

aga masa hannu yace "na gama Magana, duk in da 'ya ta take ka tabbatar ka nemo ta ka kawo min a bata"

daga haka ya cigaba da takunsa sannu a hankali me kama da na ƙasaita yaa bar Faruk a tsaye a gu

rin.

Faruk yace "ya salam, Madam Halima kin kashe ni ina kika bar yarinyar nan ta tafi? Ya a kai ta

ɓ

ata?" ya ƙarasa maganar yana sauke wani irin nannauyan numfashi, kafin daga bisani ya juya cikin sassarfa ya nufi wani sashi na barrack

ɗ

in.

Zaune ta

ke a kan gwiwonwinta, ta zubawa kyakkyawar yarinyar me kama da 'yar larabawa idanu, hawaye ne kwance akan fuskar yarinyar, hannunta

ɗ

aya

riƙe da teddy bear, ta zura yatsanta

ɗ

aya a baki tana tsotsa kamar me shan nono.

"Hey look up, kina son chocolate?"

Tai Maganar tana kallon idon Abra.

Shiru Abra tai tana binta da kallo, dan sam ba ta ji me tace ba.

"In baki chocolate, ai zaki sha ko?* Still Abra bata amsa ba, kallonta kawai take kamar wata gunki.

Salima ta tashi ta

ɗ

akko jakarta,ta ciro Chocol

ate ta miƙawa Abra, maimakon Abra ta kar

ɓ

i Chocolate

ɗ

in, se ta fashe da kuka tana kiran "Abbi, Abbi".

"Shhhhhh, is ok i will take you to your Abbi, amma ki yi shiru, I have plenty chocolate and teddies, zan baki idan ki kai shiru"

Ƙ

aro sautin kukan

Abra tai, tana kiran sunan Abbi.

"Ji min makirar yarinya zata

ɗ

aga min hankali, will you shut up?"

Babban abunda ya bawa Salima mamaki, be wuce yadda sam Abra ba ta responding ga Maganar da duk za tai mata ba, kukanta kawai take yi.

Salima tace "w

hat so ever, da ke zanyi amfani in cika burina, se na nunawa matar Khalid bariki iyawa ce, sena rusa gidan da mijin da take taƙa ma da shi.

TWO DAYS BACK. Kwana biyu da suka shige!

tun bayan fa

ɗ

an nan da Salima sukayi da Naima, Salima ba ta sake koma

wa gurin Khamal ba, se ta fita waje

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login