Showing 78001 words to 81000 words out of 260401 words
uwan nasa, ganin mara lafiyan nasu yana hayyacinsa, kuma ana ta hira da shi, amma ance wai sai an ƙara masa jini, kar ya rasa ransa, amm
a suka
ɓ
oye manakin nasu, duba da aikinsa me ba nasu ba,
ɗ
aya yace "to nawa ne jinin?"
Bulama yace "eh to, duba da yadda kuka kashe ku
ɗ
a
ɗ
e sosai, zakuje lap a duba wanda jininsa zai yi, a
ɗ
iba a saka masa, zaku biya dubu Arba'in, idan muma ba'a samu wan
da jininsa yayi ba, zaku biya dubu saba'in, jini leda uku".
Ɗ
ayan yace "doctor babu ragi, naga baku kar
ɓ
e mu bama, sai da muka ajiye dubu hamsin?".
Bulama yace "Amma da bamu kar
ɓ
eku ba kamar yadda Asibitin gwamnati sukayi, ai da wani zancen ake ba wa
nnan ba, nan fa ba Asibitin gwamnati bane".
Ɗ
ayan yace "shikenan, bari muje mu biya".
Bayan fitarsu, cikin damuwa Nurse Jamila tace "doctor, PCV
ɗ
insa fa 31%, meye amfanin jinin da za'a ƙara masa?"
"Jamila ban hanaki yi mini shishshigi a aikina ba
? Shekarata nawa ina aiki? Dan kinyi Nursing shekara uku shine zaki dinga min shishshigi a aikina, banda ina duba wani abu, da tuni na salamemeki, get out from my sight" yayi Maganar yana nuna mata hanyar fita.
Tabbas Jamila akwai aiki, kamar jaka sam bat
a da son jiki, aiki take tsakani da Allah, yana jin da
ɗ
in aikin da ita, shikuma yana kyautata mata, dan Bulama akwai kyauta, mussaman ga ma'aikatansa masu ƙwazo, idan ya bushi iska, sai yasa a dire katan-katan na taliya da makaroni a raba musu, ko haka nan
tsakiyar wata ya bisu me dubu
ɗ
aya mai
ɗ
ari biyar ya raba musu, shiyasa ya samu masu goyon bayansa a harƙallar da yake a Asibitin nasa, kuma Asirinsa yake a rufe.
Sai ƙarfe biyu sannan su Abra suka samu sukunin fitowa daga lectures, dan yin salla suci
Abinci, su koma ta 2_4.
A gajiye take sosai, sam Abra ba ta son takura, ita da Khairy suka fito, suka tafi masallaci dan yin salla.
Bayan sun idar Khairy tace "Abra muje Cafeteria mu samu Abunda zamu muci".
Abra tace "A'a ni ba zani ba"
"Me yasa, b
a kya jin yunwa ne?"
"Zuwa zan in jira Faris, idan ya fito daga lectures maje muci Abincin"
Khairy tace "Ikon Allah, ko kashin awaki kuka fito da Faris
ɗ
in nan, wataran zaki Aure ku rabu, ai se kije ki tayi me
ɗ
an uwa, nikam na tafi cin abinci bana i
ya ba".
Abra gyara zaman facemask
ɗ
inta tayi, ta miƙe tare da
ɗ
aukar jakarta ta nufi hanyar barin masallacin.
Wani guri ta samu can nesa da
ɗ
alibai, ta zauna ta cire mask
ɗ
in fuskarta, ta
ɗ
akko wayarta tana trying lambar Faris.
Jikinta ne ya bata
ana kallonta, lokaci
ɗ
aya kuma wani irin ƙamshi ya mamaye ilahirin gurin nan, duk da ba ta samu
ɗ
aga kai taga waye ba, amma wani irin tsoro ya shigeta, a jikinta taji cewar kowaye yake ƙamshin nan ma'abocin kwarjini ne.
Ba ta gama tunanin ba taji mutum
ya zauna a kusa da ita, a razane ta fara bin ƙafafuwansa da kallo, sai dai ta kasa
ɗ
aga kai ta kalli waye.
Kamar an masa dole yace "Abra Khamal Khamis"
Dam ƙirjinta ya buga, jin yadda ya ambaci sunanta, bata san lokacin da ta bu
ɗ
e manyan idanunta, ta
kalleshi ba, sai dai kallon nasa ya sake jefata cikin wani rikitaccen al'amari da ita kanta ta kasa gane wane irin yanayi ne haka?.
"Is that not your name?" (Ba sunanki bane?) Ya tambayeta.
Sunkuyar da kai tayi, ta ƙi yi masa Magana.
"Are You dea
f?" (Ke kurma ce?)
Da sauri ta jinjina masa kai alamar eh.
Yace "And how do you heard what I said this time?" (Ya akayi ki ka ji abunda nace, a wannan karon?)
"Am using aid to hear" ta fa
ɗ
i Maganar ba tare da ta shirya ba.
Jin maganar ta ta yay
i, tamkar rainin hankali, amma ya basar yace "Yaushe kuka fara lectures?" Ji tayi gaba
ɗ
aya ya takura mata, ita ba ta sani ba malami ne ko
ɗ
alibi, to yama za'yi malami ya zo ya sakata a gaba haka.
Wayartace ta fara ringing, tayi sari ta
ɗ
aga ta kara a k
unneta tace "Hello Faris".
"Angel kina ina ne? Na zo department
ɗ
inku ban ganki ba, ko kinje cin abinci ne?".
Tace "Aa banje ba, dama kai nake jira, bari yanzu zaka ganni" ta ƙarasa Maganar tare da miƙewa tsaye, Caraf ya sa hannu ya riƙo hannun Abra,
wanda ya koma
ɗ
an ƙarami a cikin nasa hannun, sai laushi hannun nata tamkar ya riƙe audiga.
Zare ido tayi, tana bin hannunta dake cikin nasa da kallo, take hawaye ya taru a idonta tace "ka cika mini hannu na".
Sai da ya ƙurawa kyakywar fuskarta ido
sannan yace "Ina miki magana zaki tashi ki tafi?"
Da ƙyar ta iya cewa "Brother na ne yake jirana, zanje muci Abinci".
"Saurayinki dai ko?" Yayi Maganar ba tare da ya saki hannunta ba.
Tayi sarin girgiza kai tace "A'a ni bani da surayi, ƙanina ne".
Kallon Abra yake, tare da jinjina rainin hankali irin na Abra, wai duk wannan kyan nata take ce masa bata da saurayi, dan ta raina masa hankali.
Hannunsa
ɗ
aya ya sanya a cikin aljihunsa, ya ciro ID card
ɗ
inta, ya danƙa mata a hannunta.
Ɗ
an bu
ɗ
e i
danunta ta kuma yi, tan juya ID card
ɗ
in ta kalleshi, amm ta kasa ce masa ta gode.
Wayarta ce ta sake
ɗ
aukar ruri, tana
ɗ
aga wayar cikin shagwa
ɓ
a tace "Faris, gani nan yi haƙuri"
Ta katse kiran, ta kalli Adnan tare da ƙoƙarin zame hannunta daga nasa,
amma yaƙi sakin hannun, sai ƙara riƙe shi da yayi gam.
"Dan Allah ka sakar mini hannuna, jirana ake".
"Baki iya godiya bane?".
"Yi haƙuri nagode" a hankali ya sakar mata hannu, cikin hanzari ta bar gurin ko waiwayawa baya ba ta yi.
A ƙofar aji
nsu ta tarar da Salman, aikuwa tana zuwa ya fara mita "Wai ina kika je ne haka?"
A
ɗ
an dirirce tace "Can gurin naje karatu, mu tafi kawai"
Ya
ɗ
an dubeta yace "meye wannan a hannunki?"
Ta duba hannunnata tace "ID card
ɗ
ina ne"
Yace "Hmm, a ina k
ika ganshi?"
"Wani ne ya tsinta shine ya kawomin"
Tsuke fuska Salman yayi yace "Wani kuma?"
Tace "eh"
Ya yi tsaki yace "wataƙila ma zama yayi yaita kallon hotonki da yake jiki".
Murmushi tayi tace "Faris Allah ya shiryeka"
Ƙ
ara tsuke fusk
a yayi yace "Ki mai da mask
ɗ
inki, har an fara binki da kallo".
Ta sa hannu ta ja mask
ɗ
in, ta rufe fuskarta sosai tace "Shikenan?"
"Muje" yai maganar cikin bada umarni.
Adnan kuwa yana nesa da su Abra ka
ɗ
an, yana hangota ita da Salman, kallonsu y
ake sosai yana ƙoƙarin tabattar da abunda Abra ta gaya masa na cewar Salman Brother
ɗ
in ta ne.
Salman ma dai Fari ne sosai, sai dai babu ta in da suka ha
ɗ
a kamanni da Salman
ɗ
in, kamanninsa daban nata daban.
A hankali ya juya, ya bar department
ɗ
in g
aba
ɗ
aya.
Hajiya Na'ima ce ta shiga sashen Abbin Abra, ta tarar da shi yana ta shiri, ta kalleshi tace "Yalla
ɓ
ai ya naga haka? Jiya fa ka dawo kuma na ga kana ha
ɗ
a kaya, ina zaka kuma?"
Ba tare da ya kalleta ba ya cigaba da ha
ɗ
a kayan yace "lamarine
na gaggawa, akwai buƙatar inje Abuja a yau
ɗ
in nan"
Tace "Amma meyasa?".
"Sojojin da ake bincike akansu ne, wai sunci guba sun mutu".
Tace "ta yaya? Waye ya basu gubar?"
Yace "Nima ban sani ba, abunda zanje inji kenan, ya akai suka ci gubar suk
a mutu, ba tare da an samu wani cikakken bayani a bakinsu ba".
"Kai amma ban so ba, daga dawowarka jiya ko gama ganinka ba muyi ba zaka juya?".
Ya
ɗ
ago ya kalleta yace "Am sorry, nima ba hakan na so ba, amma kuyi haƙuri ya zama dole in tafi, lamarin
akwai alamar tambaya".
Tace "Shikenan, Allah ya tsare bari in ƙarasa ha
ɗ
a maka kayan".
Ta cigaba da ha
ɗ
a masa kayan, shi kuma ya shiga wanka.
Successfully, GY BULAMA ya cirewa 'yan matan nan ciki, bayan tafe masa uwar ku
ɗ
insa da suka yi, ya rubuta
musu magunguna tare da kafa musu dokokin da za su bi, dan gudun kar Matsala ta biyo baya.
Suna tafe a mota, Baby na driving tana cigaba da shirya musu yadda zasu damfari Alhazan dake mu'amala da su ku
ɗ
i, Mussaman wanda yai mu'amala da Ihsan, wanda ya kas
ance babba ne sosai.
Tace zasu koma gidan da suke su huta, idan suka warware zasu tafi Abuja, aje ayi wadda za'ayi dan su zasu biya ku
ɗ
in cire cikin da aka yi.
Yauma a gajiye Abra suka koma gida, duk ta gaji jikinta har wani ciwo yake, Wanka kawai tayi
, tai sallar la'asar,ta hau gadonta dan ta
ɗ
an huta, ta lumshe idanunta sai dai gabanta ya fa
ɗ
i, a lokacin da tuno da mutumin da ya tsinci ID card
ɗ
inta, Mutumin da ko sunansa ba ta sani ba.
Guntun tsaki ta ja, tare da ƙoƙarin gyara kwanciyarta, amma waya
rta tai wata 'yar ƙara, alamar saƙo ya shigo.
Ta miƙa hannu ta
ɗ
au wayar, ta fara duba saƙon.
*Sky is beautiful, especially when the millions of Stars appears in the dark, but is not that beautiful if the Moon doesn't appear. You are always that Moon t
hat make the Sky beautiful, Stay bless my Angel.
Murmushi Abra tayi tare da furta "Allah ya shiryeka Faris"
Ta gama hutawarta, ta tashi ta shiga kitchen, a Wannan karon akai sa'a Mami tayi girki, ta shiga kitchen ta zuba ta fito falo, dan taci.
Ha
kan yayi daidai da fitowar Salman falon shima, yana ganin Abra yace "Alhamdilillah, thank God dama nima banci Abincin ba, let's eat together".
Ya ƙarasa kitchen, ya
ɗ
akko spoon ya dawo ya zauna a inda Abra take, yasa cokali suka fara cin Abinci.
Abra
tace "Wai nikam ina Abbi? Naga motarsa a gida, kuma banga alamar yana nan ba".
Salman yace "Mami tace mini aikin gaggawa ne ya kama shi, ya koma
ɗ
azu muna school".
Abra tace "Amma be bari mun dawo ba, ban gama ganinsa ba fa".
"To ga hanya nan, ma
za bi shi" Salman yayi Maganar yana saka lomar Abinci a bakinsa.
Mami ce ta fito daga sashinsa, cikin fa
ɗ
a tace "Salman meye haka? Wai ba hanaka wannan abun ba, ka zauna kuna cin abinci tare, kai kaga dacewar hakan? Ko da duk ka nunamin ban isa bane?".
Salman yace "Mami, Yaya ce fa ba wata ba, banga aibun haka ba".
"Ai dama ba zaka gani ba, tashi ka bar gurin nan kafin in
ɓ
ata maka rai".
Kan Salman ya yunƙura, Abra ta miƙe, ta bar masa Abincin, ta koma
ɗ
akinta rai a
ɓ
ace.
Wayarta na hannunta,
taji tayi vibrating.
I want you in my life for today, tomorrow and forever, have a cool evening my Moon.
Ɗ
an shiru Abra tayi, Salman dai gashi can a Falo Mami na yi masa fa
ɗ
a, to waye ya turo mata wannan saƙon? Sai yanzu ta duba labar taga baƙuwar l
amba ce.
Ɗ
an ta
ɓ
e baki tayi, tana tunanin kawai mistake ake gurin turo mata saƙon.
Kafin lokacin da zata kwanta bacci, aƙalla an tura mata messages kusan biyar.
Haushine ya fara kamar Abra, ta replying da wrong number.
Daga haka ba a kuma tu
ro mata message
ɗ
in ba, kan ta kwanta bacci sai da ta kira Abbi, sukayi hira, ta yi masa Adduoi da fatan Alkhairi.
Haka nan ta samu kanta da jujjuya messages
ɗ
in da aka dinga turo mata yau, sai ta samu kanta da tunanin ko yaya masu soyayya suke ji oho,
ita dai Allah be sa ta ta
ɓ
a yin saurayi ba, balle taji me ake ji.
'to ke meye naki na soyayya, ke da kike karatu, ki maida hankali akan karatun ki, ko dan ganin Farincikin iyayenki' wata zuciyar ta garga
ɗ
eta.
Ta ture tunanin komai, ta cigaba da karatun
ta, ƙarfe
ɗ
aya ta tashi, tayi alwala tayi sallar nafila, sannan ta nemi guri ta kwanta bacci.
Da Asuba ƙarar shigowar saƙo ne, ya farkar da ita, ta
ɗ
au wayar ta sake dubawa.
"I pray Allah Khair for you now and always, include me in your prayers dear
, you will always be in mine, have a wonderful Morning, i will be in your department to".
"Ikon Allah" shine abunda ta fa
ɗ
a, ta ajiye wayar.
Abu kamar wasa kusan kwanaki uku, Ana turowa Abra ire-iren wannan saƙonnin, ba tare da ta san waye ake turo m
ata ba, da fari abun haushi yake bata, daga bisani kuma har Alla-Alla take, me turo saƙon ya turo, sai dai be ta
ɓ
a kiranta ba.
Tayi saving
ɗ
in lambar a wayarta da Mr. Unknown.
Ko da ta duba what's app
ɗ
inta, labar ta bayyana a contact
ɗ
inta, amma dp
ɗ
i
n lambar babu hoto.
Ji tayi tana son yiwa lambar magana amma kasa, kuma gashi tunda ake turo mata saƙon, tunda tayi reply da wrong number, ba ta sake replying ba.
A wannan karon sai taji tana son yun replying, a message
ɗ
in da aka turo mata, wanda yake
cike da Adduoi da kuma ko
ɗ
a ta.
Tayi Replying da "Ameen, Nagode sosai, amma da Allah ko zan iya sanin waye?".
Tun safe da tura message
ɗ
in be mata reply ba, haka ana lectures amma hankalinta na kan wayarta, tana jiran ayi mata reply.
Sai bayan da
ta koma gida, sannan akayi reply "Is someone, who want a chance to be with you for ever".
"May i know you please?" Ta kuma tanbayarsa.
"Sai kin sanni sanni sannan zaki so ni? Bana iya komai a rana idan har ban ganki ba".
Sai da ta
ɗ
an ware idonta
, sannan tace "A ina kake gani na, bayan bana zuwa ko ina sai Makaranta".
"Zan ajiye miki saƙo a what's app, wanda zai tabattar miki da hakan, aini bana ƙarya sai bisa kuskure".
Cikin hanzari ta shiga what's app
ɗ
inta, aikuwa saiga saƙo a what's app
ɗ
in, hotonta ya turo mata, tana tsaye a ƙofar ajinsu, saye da doguwar rigar abaya, wanda sam ba ta san an
ɗ
au hoton ba".
Mamakine ya sake kamata tace "A makarantar mu kake kenan?".
"Neither No, Nor Yes"
Kamar tana gabansa ta tura baki ta tura masa
"Please tell me".
"Me kike so in gaya miki?"
Abra ta tura masa da "Ka gaya mini idan a makarantar mu kake, sannan ka turomin hotonka"
"Idan na turo miki hotona na san ba zaki yadda ki soni ba"
"Meyasa?"
"Saboda ni mummuna ne, muni me ban ts
oro, ke kuma kyakykyawa ce Masha Allah, kyawu mai
ɗ
aukar hankali".
Abunka da farin shiga, Abra ta ture litattafanta gefe, ta gyara zama tana cigaba da hira da wanda ba ta san kowanene ba.
"Ni koma a ya kake, dan Allah ka turomini hotonka in gani".
"Gaskiya ina tsoron bayyana miki kaina, kar Major ya sa sojoji su zane ni, bani da ƙwari zasu iya yi mini illa".
Tayi reply da "Eyya, ai ba haka Abbi na yake ba, ba abunda zai sa ayi maka, ko hotonka ka nuna mini".
"Ba zan turo miki hotona ba, amma
zaki ganni very soon insha Allah, ina Faris?"
Saida t bu
ɗ
e baki da mamaki tace "Ya akayi ka san Faris, ko a Makaranta ba kowa ya san ina gaya masa wannan sunan ba".
"Yanzu idan nace miki da Faris kike magana me zaki ce?"
"Kaiiii Faris kuma, i dont
think Faris will prank me with this".
"Are you sure my Angel?"
Gaba
ɗ
aya Abra ta rikice, banda Abbi da Salman, ba wanda yake kiranta da Angel.
Da sauri ta ajiye wayar, ta fita falo, aikuwa ta tarar da Salman a kwance a ka kujera, yana danna wayar
sa.
Da sauri ta ƙarasa, ba tare da tayi masa magana ba, ta miƙ hannu zata ƙwace wayarsa, caraf ya riƙe hannun, ya kalleta yace "Ya dai?"
"I want see your phone" ta fa
ɗ
a tana tsare shi da ido.
"For what?"
Abra tace "I just want to see it".
Sa
lman yace "aikuwa ba zaki gani ba".
"Please Faris, ka bani in gani".
"Me zaki yi da ita?".
"Kai dai kawai ka bani".
Miƙewa Salman yayi yace "tun da ba zaki fa
ɗ
a mini me zaki da ita ba, na hanaki".
Diddira ƙafarta ta shiga yi, cikin shagwa
ɓ
a
tana cewa "dan Allah Faris ka bani in gani"
Dariya yake yi yace "sai kin gaya mini me zaki da ita".
Shagwa
ɓ
a take sosai, wanda hakan ba ƙaramin burge Salman yake ba, ganin za ta yi masa kuka, ya sanya ya miƙa mata wayar ta sa.
Sai dai duk wani bin
cike da tayi, ba ta ga wani abu makamancin saƙonnin da ake tura mata ba a wayar ta Salman.
Littafin nan na ku
ɗ
i ne ₦300 NE