Showing 156001 words to 159000 words out of 260401 words
tayi ba haka ya tafi yabar Angel
ɗ
insa ba.
Inda take ya matsa tare da sanya hannunsa d
uk biyun ya tallafo ha
ɓ
arta fuskarta ta samu gurbi a cikin hannunsa, kasa magana ya yi sai binta da idanu kawai da yake, Eyeballs to Eyeballs suke kallo juna, Abra na shassheƙa ta ce.
"Faris"
Kasa amsata ya yi yana son tantance muryar data kirasa da i
ta, hannunsa ya zame ka
ɗ
an yana mai dashi cikin Aljihu a nutse ya
ɗ
aga kansa sama ya fara bin parlourn da kallo kamar daga sama taji ya ce.
"Kin rame, kamar ba Angel tawa mai son girman nan ba" kwa
ɓ
e fuska tayi tare da matsawa kusa dashi ta shiga dukan ƙi
rjinsa tana sakin kuka tare da fa
ɗ
in.
"Why did you go and leave me? Kai ne wanda nake gani naji da
ɗ
i, kai ne walwalata, farin cikina, me ne yasa zaka barni a lokacin da nake buƙatar ka? Why Why Why Faris" ta fa
ɗ
a tana sakin raunataccen kuka while tana ƙ
ara dukan ƙirjinsa da dukkan ƙarfin ta. Jajayen idanunsa ya lumshe yana jin yadda take dukansa kamar wanda yayi mata babban laifin nan, baya ita ce wacce ta bashi lasisi da damar tafiya ya barta,ita ta za
ɓ
i waninsa ta kasa fahimtar feelings
ɗ
insa a gareta,
ta gagara gane cewa so da ƙaunar da yake mata ba iya na ƴan uwa bane, so ne irin na masoya wanda zai kai matakin Mata da Miji.
Jin kukanta yake har ƙasan zuciyarsa, zafin da zuciyarsa ke masa a yanzu ya tabbatar yafi wanda zuciyar take mata, ji yake ka
mar ana
ɗ
iga masa
ruwan dalma a zuciyarsa. Ganin yadda take kukan har numfashinta ya fara sama alamar zata sume masa, cikin rashin abin yi da mafita yabi umarni da kuma ragamar zuciyarsa ya jawota jikinsa tare da yi mata masauƙi a jikinsa ya rufe ta ruf da
hannayensa. Kamar tana jira tai holding nasa back sai kuka take tana ƙankamesa tare da fa
ɗ
in.
"Stay with me, don't leave me again. I am happy when you are near me. Idan zaka tafi ka tafi dani kaji"
Shiru Salman ya yi mata, har lokacin yana riƙe da it
a a jikinsa zuciyarsa kamar zata fito waje haka nan ya keji.
"Faris.." ta fa
ɗ
a tana
ɗ
aga kanta tare da kallon fuskarsa wacce tayi jaa sosai. "Kayi magana mana
ɗ
an ƙanina" ta ƙare maganar tana Murmushi while hawaye na zubu mata ta rasa yadda zatai she ca
n't believe wai Faris ne tsaye a gabanta. Hannunta ta miƙa taja dogun hancinsa tana fa
ɗ
in "Say sometimes yaushe ka zo? Waya fa
ɗ
a maka gidana" zameta yayi daga jikinsa ya tsaya kamar an dasa shi ya ce.
"Banji da
ɗ
in ganinki haka ba, Abra." Kanta ta sunku
yar ƙasa a karo na farko taji kamar ta fa
ɗ
awa wani halin da take ciki musamman yanzu da take ganin Salman a gabanta. Amma idan ta tuna garga
ɗ
in Adnan a gareta, sai ta ji tsoro da fargaba ya kamata, kuma tayi tuni ga Sirrin Aure tsakanin ma'aurata, sai taji
duk jikinta yayi sanyi. Shiru ta yiwa Salman ba tare da ta ce komai ba.
"Is something bad happened to you? Look Angel kasa jurewa da ganinki a cikin mafarkina da nayi ne ya sanya na biyo jirgi na tawo ba tare da sanin makarantar da nake ba,kina so zuci
yar Faris
ɗ
inki ta buga ne?"
Girgiza masa kai tayi muryarta na rawa tace "Ka zauna na kawo maka ruwa, me zaka ci?" "Banzo dan naci abincin gidan mijinki ba, I'm here sbd sanin halin da kike ciki, da kuma dalilin da yasa kike addabata a cikin barcina" sh
iru tayi masa hawaye wani yana bin wani wata tsawa ya buga ya ce "Talk Abra, Talk" dugun numfashi taja tana
ɗ
aga kai da sauri ya ƙaraso inda take tsaye ya kama hannunta zuwa kan kujera ya zaunar da ita.
Juyawa yayi da sauri kuma ya nufi wajan deep freez
er yaje ya bu
ɗ
e, ruwa mai sanyi ya
ɗ
auka ya dawo inda take zaune, a lokacin har idanunta ya fara lumshe a gefenta ya zauna ya kama Fuskarta tare da bata ruwan, tana sha yana
ɗ
an bubbuga bayanta tare da shafa kanta. Ajjiyar zuciya mai ƙarfi ta saki kanta t
a
ɗ
ora saman cinyarsa ta ce.
"Zuciyata babu da
ɗ
i Faris, komai ya lalace duniya ta juya min baya nasan da kana kusa dani da hakan bai faru ba, bana da mafita bana da mataimaki, bana da ikon fa
ɗ
in abin da yake raina, Ubangiji ne zai min maganin komai ka t
ayani da addu'a...," Kukan da yaci ƙarfinta ne yasa ta kasa ƙarasa abin da tai niyya. Shiru yayi mata har lokacin yana shafa kanta ganin ta fara dawowa hayyacinta ya sa ya ce.
"Kinci Abinci?" Kai ta girgiza masa ya ce "to
ɗ
agani, kin wani haye min cinya
" murmushi tayi tana fa
ɗ
in.
"Wallahi bacci ma nake shirin yi, naji cinyar ta ƙara laushi"
"Ko?" Ta miƙe tsaye tana fa
ɗ
in "Sure" sai a lokacin ta shiga kallonsa maroon
ɗ
in voyel ne jikinsa mai manyan zane amma shara shara haka Voyel
ɗ
in yake, hatta fara
r singlet
ɗ
insa ana gani ya ƙara fari tas dashi, ga ƙirjinsa daya bu
ɗ
e fuskarsa ta fara cika da gemu da saje, sai jajayen la
ɓɓ
ansa da suke haske. Zaka iya tunanin yayi shekaru ashirin da biyar ko da bakwai haka.
Marairaice mata fuska ya yi ya ce "Yaya"
dry tai tana watsa hannunta ta ce "You have changed totally wallahi mai kake ci acan China?"
"Tunanin ki ke ƙara min lafiya" idanunta a kansa ta kasa magana yana
ɗ
ago kai suka ha
ɗ
a idanu ya zaro mata idanunsa ya ce "Ki je ki kawo Abinci Angel stop looki
ng at me haka nan, kada ki fara ganin munina tun ina kyau a idanunki"
"Zoka ta yani" Waro idanu ya yi waje ya ce "Wa? Ni Salman Khamal Khamis? Jeki kawai Yaya ina jiran ki" "haba mana Faris yaushe rabon da muyi girki tare" girgiza kai kawai yayi ya ce.
"Yaya gsky ba zan iya ba"
Turo baki tayi ta juya zuwa kitchen
ɗ
in ajjiyar zuciya ya sauke sai a lokacin hawayen da suke maƙale a idanunsa suka silalo a hankali, da sauri ya sa hannunsa ya goge tare da Miƙewa yabi bayanta.
Duk abin da take da Idanu ka
wai yake binta, yana nan tsaye da ƙyar ta samu ya yanka mata albasa da carrot. Babu jimawa ta kammala ha
ɗ
a fried rice with chicken kabab. A plate
ɗ
aya ta zuba ta saka 2 spoons, ya rigata tafiya a zaune ta samesa kan kujera ta ce.
"Baka gaya min ya Mami
na take ba da Abbi, Ammi, Granny i so much missing them wallahi" shi dai bai ce komai ba ta ce.
"Ga abinci" "kefa?" Girgiza kai tayi ta ce "bana ci" ƙuri yayi mata da ido kafin ya
ɗ
auki spoon yana sakkowa ƙasa, A nutse yake bata abincin tana ci harta ƙos
hi . Zamewa tayi ta
ɗ
ora kanta a cinyarsa idanunta a sama shi dai bai motsa sai girgiza ƙafarsa da yake, hakan yai wa Abra da
ɗ
i domin sai ya zamana kamar rarrashinta yake bai aune ba yaji saukar numfashinta bacci ya
ɗ
auke ta.
Tunani Salman ya fara, game
da sauyin Abra amma ya kasa gane gaskiyar al'amarin, sai ya alaƙanta hakan da sabuwar rayuwar data samu kanta ciki, da kuma tafiyar da ya yi barta wannan dalilin sune suka sauyata, ya san tana son mijinta tana kuma farin ciki da aurensa. Babu wanda ya san
da batun zuwansa Nigeria, domin shi kansa bai yi tunanin cewa zai iya zuwa cikin gaggawa haka ba, Khairy ce ta bashi Information na gidan Abra, kuma yaci sa'a yana da aboki a Kaduna, yana zuwa kuma bai sha Wahala wajan maigadin gidan ba, har lokacin da ya
nufi ƙofar parlourn bai yi tunanin zai sanya Abra acikin ƙwayar idanunsa ba, sai gashi yana bu
ɗ
e ƙofar ta sadashi yayar tasa. Numfashi ya sauke yana kallon yadda take bacci ta ƙanƙame hannunsa a ƙirjinta, zuciyarta na
ɗ
an bugawa a hankali. "Zaki dawo gare
ni, zaki zama mallakina Insha Allah yaya" kwanciya ya fara tunanin gyara mata.
Yana ƙoƙarin
ɗ
aukanta zuwa saman kejera yaji ance "Well-done Salman Khamal Khamis Well-done masoyi na ƙwarai" ko ba a fa
ɗ
awa Salman ba ya san Sp Adnan Aliyu Matawalle ne. Mu
rmushi ya yi a hankali ya
ɗ
auki Abra ya
kwantar saman Kujera yana duba yadda baccin nata ya yi nisa, hannunsa ya zuba cikin Aljihu idanunsa akan Adnan ba tare da ya ce komai ba.
Adnan daman ba barin gidan ya yi ba, domin tun safe yana nan, kuma a lokaci
n daya fita yabar ƙofar a bu
ɗ
e ne, sbd bai tunanin zai jima, sai gashi yana zuwa cikin Garden
ɗ
in gidan nasa har bacci ya
ɗ
aukesa a can, wannan dalilin ne ya bawa Salman damar ganin Abra cikin sauƙin.
Adnan ya ce "Daka fahimci ka zama loser a Soyayyar A
bra sai ka tattara kayanka zuwa China, saboda kada ayi aurenta akan idanunka right?"
Salman ya juya ya kalli Abra ba tare daya kalli Adnan ba ya ce. "I love her, duk wani bugun numfashina da Soyayyarta yake fita, ban san adadin son da nake mata, idan da
ace nine mijin Angel a yanzu ina da tabbaci da tafi haka, fari, ƙiba, kwanciyar hankali" janye idanunsa ya yi daga kanta ya kalli Adnan ya ce.
"Loser? Haka kace ko baka da labarin sbd ina gab da rabaku aka tura ni China karatu? Baka da labarin Soyayyar d
a Angel ke min kwatankwacin ta bata yi maka? Ban san ina tunanin Sp Adnan Aliyu Matawalle ya tafi ba, daya kasa gane cewa ba soyayyya ƴan uwa Abra ke min soyayya ce irin ta Miji da mata"
Tafa hannu Adnan ya shiga yi kafin ya ce "Kace duk a sbd farin cik
in Abra aka ha
ɗ
a baki dakai wajan muna furtarta, kuka kasa fa
ɗ
a mata cewa Major Khamal Khamis ba shi ne ya haifeta ba?" Dry Faris ya yi irinta Abbi sak kafin ya riƙe ƙirjinsa sosai ya ce.
"Masoyi na Gaskiya shi ne zai gujewa
ɓ
acin ran wacce yake so, Abr
a matsalar ta shafa amma naji inama nine wanda aka tsinta ba ita ba, a kuma ranar dana san ba a ciki
ɗ
aya muka fito ba, na gane cewa ina tsanin so da ƙaunar Abra, ina mata son da ko rabinsa baka yi mata, ban ta
ɓ
a zama loser akan abu ba, haka ba zan fara ak
an soyayyar Abra ba, ka sanya a ranka tamkar ajjiya haka take a wajanka Tabbas zan dawo na amsheta a hannunka a lokacin da babu abin da ka isa ka aikata".
"The you love me Faris?"
Suka ji saukar Muryar Abra a kunnuwansu. Runste idanunsa ya yi ya kasa j
uyawa ya kalleta. "Mene ya sa Faris? Ashe kasan gaskiya wacece ni ka kasa fa
ɗ
a min? Kana tunanin rashin fa
ɗ
a min zai sanya nai farin ciki? Ina yarda da junan da mukai? Ina kariyar da kace zaka bani tana ina?" Shiru kawai ya yi mata da sauri ta ƙarasa gaba
nsa ta ce.
"Magana nake Faris" idanunsa da sukai jajur ya bu
ɗ
e tare da zuba mata su. Ya ce "kibar wannan maganar yaya"
"Me ya sa zan bari Faris? Ka fa
ɗ
a min gsky Say something Salman Khamal Khamis say it" ta fa
ɗ
a tana jijjiga shi idanunsa a kanta ya
riƙe hannayenta ya ce.
"Sbd ina Sonki, Ina Sonki Angel, na bu
ɗ
e idanu dake, na rayuwa dake, mun tashi tare da Soyayyar juna, ina jinki a Zuciyata ina kishin ki tun ban san wacece ke ba, na
ɓ
oye miki gskyar Al'amarin sbd farin cikinki ki, ina son ki dauw
ama cikin farin ciki. A duk sanda kika gane cewa Abbi ba shine wanda ya haifeki ba kina iya zama wata Abrar ba wacce na sani ba, a
lokacin kuma na fahimci tsanar da Mami ke maki haka ne sanadi, daga nan kuma soyayyar da nake maki ta fara juyewa zuwa so na
aure. Na kasa fahimtar dake how much I loves you, how much I care for you... Kullum cikin tunanin ni ƙaninki kike, kallon yaro kike min Angel so I have no choice wanda ya sa dole naja bakina nai shiru ina kishin mutumin da kika aura".
"Innalillahi wa'in
na ilaihir raji'un" shi ne abin da Abra ta fa
ɗ
a, is that the reason da ya sa Faris yayi kissing nata a lokacin da zai bar ƙasar? Ta kasa fahimta. Kuka ne ya kwace mata ta ce "Me yasa ka tafi ka barni?"
"Bani da laifi, Mami ta shirya komai sbd na fa
ɗ
a ma
ta sonki nake ƙaunarki nake, gaba
ɗ
aya plan
ɗ
inta ne, babu wanda ya san da zuwana ƙasar nan a family Khairy ce ta bani Information inda kike zaune da komai. Bani da farin ciki Yaya ban ga alamar kina farin ciki da wanda kike aure ba?"
Abra ta kasa cewa
komai domin bata san da wacce kalma zatai amfani da ita wajan fa
ɗ
awa Salman cewa bata jin da
ɗ
in auren ba, kuma bata da ikon fa
ɗ
a masa komai, ajjiyar zuciya ta sauke "tayaya zan farin ciki Faris? Baka tare dani rashin ka shine sanadin shigata cikin wannan h
alin"
Adnan dake tsaye ya dakawa Salman tsayawa ya ce "out of my house loser!" Girgiza kai Abra tai ta ce "No Salman kada ka tafi akwai abin da nake son fa
ɗ
a maka"
Kauuuu!! Adnan ya
ɗ
auke ta da mari, haushi, baƙin ciki, kishi suka taso masa lokaci gu
da kafin ya ce "Kina matsayin matata kike magana da wani banza
ɗ
an iska under age? You're mad Abra!" A zafafa Abra ta ce "Salman
ɗ
in shi ne
ɗ
an Iska?"
"In a capital letter YES
ɗ
an iska akwai abin da zaki ne?" Abin ka da mai haƙuri gaba
ɗ
aya tai kansa ta
na
ɗ
aga murya ta ce "Sai dai idan kai ne...."
"Nooo!!! Abra don't try he's your husband karki ƙarasa" Salman ya fa
ɗ
i haka cikin tsawa kuka ta sanya ta ce "ba kaji ya ce maka
ɗ
an iska ba? Bayan shi...," "Shut up, nace kiyi shiru and so what dan ya ce min
ɗ
an iska? No matter what Kada ki kuskura ki aibata mijinki"
Numfashinta ne ya fara sama tana ƙoƙarin kiran sunan Salman Amma ta kasa luuu tayi zata kifa Salman ya yi kanta kafin ya ƙarasa Adnan ya kai masa duka a ciki, tare da
ɗ
auke sa da wasu maruka y
a ce.
"Useless, Wanda ba shi da rabo. Wallahi wallahi zan illataka anan wajan kai da Abra kuma har Abada, ba zaka sake ganinta ba kuma ba zata sake ganin ka ba, This is my promise ka saka ranka sai dai ku ha
ɗ
u a darun Salam.."
"Zan nuna maka cewa, a
rayuwa Salman baya ta
ɓ
a zama loser baya neman abu ya rasa, Salman a kullum cikin samun nasara yake, ko yara nawa zaku tara,duk tsofan da zaka sanya tayi duk lalacewa da tayi ka
ɗ
auka ita
ɗ
in ajjiya ce a gareka, zan dawo na
ɗ
auke ta... Abra is my life just
wait for me" yana fa
ɗ
in haka yai waje kai tsaye kuma airport
ɗ
in kaduna ya nufa
yaci Sa'a akwai jirgi babu jimawa jirgin ya keta hazo a karo na biyu zuciyoyi biyun suka sake rabuwa.
Paid book.... Contact to subscribe if you need 08119237616
[10/21, 1:
06 PM] Abk: "Faris! Faris! Faris!" Shi ne kawai abin da take maimaitawa cikin fitar hayyaci. Adnan dake tsaye yana huci cikin Masifa ya ce. "Ki daina kira mini sunan wani gardi a cikin gidan aurena." Duk da halin da take ciki na tashin hankali bai hana ta
duban shi a fusace ba tare da fa
ɗ
in. "Ba zan daina ba
ɗ
in, na fa
ɗ
a na maimaita Salmanul Farisi, Namijin duniya, yaro mai halin manya, and lastly I love him with all my hear....." Ba ta ƙarasa ba saboda wata damƙa da Adnan ya yi mata, cikin zaro ido ya ce.
"Ko me za ki fa
ɗ
a ki fa
ɗ
a, amma ki sani ke da shi har abada, na riga na gina katangar ƙarfe a tsakaninku, wadda ba za ta ta
ɓ
a rushewa ba." Ya ƙarashe maganar tare da wancakalar da ita. Kafe shi ta yi da idanunta da suka ƙirmushe babu alamar hawaye a cikins
u ba ta ce komai ba, sai haki kawai take da rawar jiki. Tsaki ya ja tare da yin ƙwafa ya juya ya bar parlour'n. Sai a lokacin wasu hawaye masu
ɗ
umi suka samu damar zubowa daga cikin idanunta, slowly ta lumshe idonta tana shaƙar ƙamshin Salman da har lokaci
n bai bar parlour'n ba, zuciyarta cike da tsananin shauƙinsa.
"Me ya sa ka sake tafiya ka bar ni a karo na biyu? A lokacin da nake tsananin buƙatar ka a kusa da ni, why my Faris? Yaushe za ka