Showing 60001 words to 63000 words out of 260401 words
ya ce "Angel muje" Abra ta bi bayan Salman cikin sanyin jiki, musamman da wani mutum ya kafeta da ida
nu. "Yaya idan ki kai aure ba'a gidanki zan tare ba, sbd na dinga tayaki aiki, wannan sanyin jikin naki ya yi wa, kalleki wata rana dai zan goyaki naji nauyinki, dan na tabbatar jariri sai ya fiki" Abra tai Murmushi ta ce "Allah ya shiryaka Faris" da saur
i ya ce "Amin Yayata, ina buƙatar shirin Ubangiji kiyi min addu'a kwana nan bana gane kai na"
Da sauri ta ce
"Meke damunka Faris? Gaya min Pls" ya girgiza ma ta kai ya ce "Wlh ban sani ba Angel" suna ƙoƙarin fita daga cikin wajan mutumin dake kallon A
bra ya yi saurin riƙe ma ta hannu. A razane Abra ta juya sukai idanu
biyu da saurayin mai kyan gaske, fari tas ƙyakƙyawa ajin farko. Jiki na rawa ta fara ƙoƙarin ƙwace hannunta.
Saurayin mai suna Abdullah ya ƙara riƙe hannun Abra gashi Salman ya yi mat
a nisa yana can yana surutu ya
ɗ
auka suna tare, cikin razani Abdullah ya ja numfashi ya ce "Who are you?" Ya fa
ɗ
a yana ƙoƙarin shafa fuskarta, kafin ya Ƙarasa
ɗ
ora hannunsa akan fuskarta ya ji an sauke masa wani irin mari, da sauri ya dubi Salman dake tsay
e yana huci kamar zaki ya ce "How dare you slap me like that?" Salman ya ce "An marake, kasan jikin waka ta
ɓ
a? Wlh kamar an soka min ma shi a zuciya, mutum
ɗ
aya keda mallakin jikin Angel wlh na ƙara ganin ka shiga harkata sai nayi maka illa"
A wannan
lokacin Salman har Abra ya ji haushi, ko inda take bai kalla ba ya juya tare da yin waje, yana ƙoƙarin ficewa Abra ta ƙwala masa kira
"Faris...!!!" Zubewa ta yi a waje jikinta na rawa numfashinta na
ɗ
aukewa ƙirjinta na
ɗ
agawa kamar mai Asthma, hannunta
riƙe da cikinta, a ki
ɗ
eme Abdullah dake tsaye ya durƙusa zai kama Abra Salman daya ƙaraso wajan ya hanka
ɗ
e Abdullah yana zubewa gaban Abra yana fa
ɗ
in "Yaya mene ya sameki? Yaya menene I'm here ga ƙaninki a wajanki, Angel open your eyes" ya ƙare maganar ya
na jijjigata amma tuni numfashinta ya yi sama yana ƙoƙarin
ɗ
aukewa. Cikin tashin hankali Salman ya jawo Abra jikinsa yana ƙanƙameta kamar wani zai ƙwace masa ita.
Ganin numfashi na ƙoƙarin
ɗ
aukewa, ga shi duk mutane sun zagaye su yasa Salman warware rol
ling
ɗ
in kan Abra ya rufe mata fuska can kuma ya tuna da maganar wani malamin su daya fa
ɗ
a musu a lap, cikin sauri jikinsa na rawa da
ɓ
ari ya
ɗ
aga mayafin nata tare da zura ƙansa ciki, a hankali ya tallafo fuskarta a hannunsa tare da
ɗ
ora bakinsa akan nata
...
LITTAFIN DARE DA DUHU, ₦300 NE KACAL, ZA KU TURA TA WANNAN ACCOUNT ƊIN
0116886423 Sulaiman Na'ima s union Bank.
KU TUNTUƁI WANNAN LAMBAR DAN TURA KATIN WAYA NA NAIRA 500 TA WANNAN 09047871750
DOMIN NEMAN ƘARIN BAYANI, KU TUNTUƁE MU AKAN WANNAN
LAMBAR 07063065780\09047871750
MUNGODE.
[9/30, 8:55 PM] Abk: *DARE DA DUHU*
_Brigh pens
✍
️
_
Nimcyluv
Ayushercool
Zee Kumurya
P14
Domin samun complete litattafanmu, ku yi following
ɗ
in wannan accounts
ɗ
inkin a Ar
ewabooks
https://arewabooks.com/chapter?id=6316f4af434cfeb9e7fe2949
https://arewabooks.com/u/nimcyluv
https://arewabooks.com/book?id=
Elegant online writers
LITTAFIN DARE DA DUHU, ₦300 NE KACAL, ZA KU TURA TA WANNAN ACCOUNT ƊIN
0116886423 Su
laiman Na'ima s union Bank.
KU TUNTUƁI WANNAN LAMBAR DAN TURA KATIN WAYA NA NAIRA 500 TA WANNAN 09047871750
DOMIN NEMAN ƘARIN BAYANI, KU TUNTUƁE MU AKAN WANNAN LAMBAR 07063065780\09047871750
MUNGODE.
Kamar wanda aka tsikara ya yi saurin janye
fuskarsa ya fasa yin abun da ya yi niyya, gyara mata mayafin jikinta ya yi ya ciccib'e ta ya miƙe tsaye da ita a jikinsa. Mutumin nan da Salman ya hanka
ɗ
e shi bai daddara ba ya ƙara matsowa da niyyar ya taimaka masa su riƙe Abra tare, a matuƙar kufule Sal
man ya kai masa duka da ƙafa, saurin ja baya ya yi cikin mamakin ƙarfin halin yaron da taurin zuciyarsa. Wata muguwar harara Salman ya cilla masa tare da yin ƙwafa sannan ya yi gaba da sauri ya nufi Motarsu.
Driver na hango su ya fito daga mota da sau
ri, cikin al'ajabi ya fara tambayar Salman abun da ya faru.
"Please bu
ɗ
e mun baya na saka ta mu tafi asibiti."
Salman ya fa
ɗ
a masa haka cikin damuwa da
ɓ
acin rai.
A hanzarce Driver'n ya bu
ɗ
e masa Motar, kwantar da Abra dake sume tamkar babu numfas
hi a jikinta ya yi, sannan shi ma ya shiga bayan, akan cinyarsa ya
ɗ
ora kanta ya ƙurawa fuskarta ido cikin tsananin damuwa da fargabar kar ya rasa ta, a hankali ya
ɗ
ora hannunsa akan fuskarta yana shafawa cikin rashin sanin abun yi, addu'a kawai yake a cik
in ransa akan Allah ya tashi ƙafa
ɗ
un Yayarsa.
Cikin mutunen da suka biyo su suna musu Allah ya kiyaye gaba, wani ya miƙa masa handbag
ɗ
in Abra da ledar siyayyar da suka yi. Ko kallan shi bai yi ba dan ba ta su yake ba, sai driver ne ya kar
ɓ
a ya saka a
front seat.
Matashin saurayin nan kuwa (Abdallah) ya kasa
ɗ
auke idonsa daga kansu, sai da Motarsu ta bar gurin sannan ya sauke numfashi ya shiga tasa motar cikin sanyin jiki, zuciyarsa cike da tsananin mamakin wani al'amari.
Asibitin Isyaka Rabi'u
nan Driver'n ya kai su, saboda yanda Salman yake azalzalar shi akan ya yi sauri, asibitin kuma shine asibiti mafi kusa daga nan Ado Bayero mall
ɗ
in.
Ko gama daidaita parking driver bai yi ba Salman ya bu
ɗ
e Motar tare da fitowa ya nufi cikin asibitin ci
kin sassarfa. After some minutes suka fito tare da wasu Nurses dake
ɗ
auke da kujerar
ɗ
ora marasa lafiya.
Cikin sauri Salman ya fito da Abra daga cikin motar aka
ɗ
ora ta akan wheel chair, Nurses
ɗ
in suka tura ta zuwa ciki Salman na biye da su.
Emerge
ncy suka nufa da ita. Har
ɗ
akin da aka shigar da ita Salman ya so bin su, amma aka dakatar da shi aka ce ya jira waje.
Numfashi ya sauke mai zafin gaske saboda yanda zuciyarsa take yi masa ƙuna, hoton saurayin nan a lokacin da ya riƙe hannun Abra tare d
a ƙoƙarin kai hannunsa fuskarta ya kasa b'acewa daga cikin zuciyarsa, ganin abun yake tamkar yanzu yake faruwa. Ga kuma damuwar halin da Abra ta shiga lokaci
ɗ
aya, zuciyarsa sai bugawa take saboda fargaba da tashin hankali.
Dafe kansa da gumi ke kwa
nce akai ya yi, innalillahiwa'inna'ilaihirra'un kawai yake maimaitawa a cikin zuciyarsa.
"Allah ka tashi ƙafa
ɗ
un Yaya ka ba ta lafiya."
Ya fa
ɗ
i hakan a fili cikin tsananin damuwa.
"Me ya same ta ne wai ƙaramin Alhaji?"
Driver da ya biyo bayans
u ya tambaye shi a rud'e.
"I don't know, ƙara kawai na ji ta yi, shikenan sai ta fa
ɗ
i."
"Subhanallahi, to Allah Ubangiji ya ba ta lafiya."
"Ameen."
Ya amsa a ƙasan maƙoshi.
Zarya ya shiga yi a reception
ɗ
in cikin tashin hankali, dan ya rasa a
ina ma zai saka ransa ya ji da
ɗ
i, sai kallon
ɗ
akin da aka shigar da Abra yake, ji yake kamar ya tafi ya fa
ɗ
a cikin
ɗ
akin ya ga halin da take ciki, danne zuciyarsa kawai yake yi, tunda ya san dokar asibiti ne hakan. Daga baya sai ya koma bakin window'n
ɗ
aki
n yana leƙawa, amma babu abun da ya iya gani saboda glass
ɗ
in window'n a zuge yake, kuma da akwai labule ta ciki.
Sai a lokacin ya tuna da ya kamata ya kira gida ya sanar musu halin da ake ciki.
Wayar driver ya kar
ɓ
a da niyyar kiran Abbi, sai kum
a ya tuna baya nan, hakan yasa ya kira number Na'ima.
Tana zaune a parlour tana karka
ɗ
a ƙafa, idanunta akan ƙofa tana jiran shigowar su Abra ta ji dalilin da yasa su ka je suka zauna, alhalin Abran ta san za ta yi girki.
Wayarta dake kan cinyarta ce
ta fara ringing,
ɗ
an tsaki ta yi sannan ta
ɗ
auki wayar ta duba, ganin Number Driver ya saka gabanta fad'uwa. A fili ta ce. "Wayyo, Allah yasa ba wani abun ne ya samu My Son ba." Ta
ɗ
aga wayar cikin sauri tare da karawa a kunne, a hanzarce ta ce. "Hello, d
riv...."
"Ni ne Mami"
Salman ya katse ta da fa
ɗ
in haka.
Ajiyar zuciya ta sauke mai ƙarfi ta ce. "Salman a ina kuka tsaya ne har yanzu ba ku dawo ba?"
"Mami Yaya ce ta fa
ɗ
i a cikin mall
ɗ
in, yanzu haka muna asibiti."
"Kamar ya ta fa
ɗ
i? Aljanu
ne da ita ko me?"
Ta yi maganar cikin yamutsa fuska.
"I don't know, ban san me ya same ta ba Mami, dan Allah ki zo asibitin yanzu."
Ya yi maganar cikin tsantsar damuwa.
"In zo in mata me?"
"Haba Mami, ki ga jikin nata mana, ƴarki ba lafiya amm
a ki ce me zaki zo ki mata."
Cikin tsawa ta ce, "Ƴar karuwa dai, kar ka ƙara danganta ni da ita, na fa
ɗ
a maka."
"Innalillahiwa'inna'ilaihirra'un, Mami dan Allah ki daina wannan maganar, ba ki san yanda nake jin ba da
ɗ
i ba a cikin raina idan kika fa
ɗ
a
."
"Tunda na ta
ɓ
a Uwarka ba? Ka kiyaye ni fa Salman! Ka fita daga cikin idona in rufe."
"Shikenan ki yi haƙuri, yanzu dai Please ki daure ki zo, wallahi Yaya tana cikin mawuyacin hali, numfashinta fa gaba-d'aya ya
ɗ
auke."
"Ta mutu ma ina ruwana?
Idan na zo shi ne zai saka ta warke ko me?"
"Amma zuwanki yana da muhimmanci, kin ga Abbi ba ya nan."
"To ba zan zo ba
ɗ
in, Salman ka kiyaye ni fa!" Mtss, ta ja tsaki tare da kashe wayarta.
Bin wayar da kallo kawai Salman ya yi cikin matuƙar sanyi
n jiki, damuwar dake cikin ransa na ƙara yawaita, ya rasa wanne irin hali ne da mahaifiyarsa, ya rasa waccen irin ƙiyayya take yiwa Abra, har yanzu jin al'amarin yake kamar a mafarki, Yayarsa a bar soyuwa a gare shi ba
ƴ
ar'uwarsa ba ce ta jini! Zuciyarsa t
a kasa
ɗ
aukar wannan al'amarin, don ya yi mata girma da nauyi.
Numfashi ya sauke mai zafi, wani irin sarawa kansa yake yi masa, tunanin kiran wayar Ammi ya yi, sai dai ya san Driver ba shi da Numbern ta, shi kuma ba shi da ita a kansa, kuma ba ya son ya
kira Abbi ya sanar masa ya tayar masa da hankali. Wani tunani ne ya fa
ɗ
o masa, hakan yasa shi fita waje da sauri, driver ya bi shi da ido. Motarsu ya bu
ɗ
e ya
ɗ
auko handbag
ɗ
in Abra, cikin sa'a ya ga abun da yake nema. Numbers
ɗ
in relatives
ɗ
insu ne Abra t
a rubuta a cikin wata ƴar ƙaramar jotter, duk inda za su da ita take tafiya a cikin jakarta, saboda rana irin wannan, tunda su har yanzu Abbi bai ba su damar riƙe waya ba.
Ajiyar zuciya mai ƙarfi ya sauke, Numbern Aunty Iman ƴar Autarsu Abbi ya yi copy
a wayar Driver sannan ya yi dialling, ringing ka
ɗ
an ta
ɗ
aga tare da yin sallama. Bayan ya amsa ya
ɗ
ora da fa
ɗ
in. "Aunty muna Hospital Yaya Abra ba ta da lafiya, na kira wayar Mami tun
ɗ
azu ba ta
ɗ
auka ba."
A ki
ɗ
ime ta ce, "Subhanallahi, me ya same ta?
Kuna ina yanzu? Wanne asibitin ne?"
"Ban san me ya same ta ba, mun fita shopping ne kawai ta fa
ɗ
i."
"Innalillahiwa'inna'ilaihirra'un, ka tura mun address
ɗ
in asibitin, yanzu zan biya na
ɗ
auki Ammi sai mu taho tare, bari na kira baban Nu'aim na sanar
masa."
"Toh Aunty sai kun ƙaraso."
Juyawa ya yi ya koma ciki, daidai lokacin Doctor's
ɗ
in da suka rufu akan Abra suka fito daga
ɗ
akin da take. Kamar zai tashi sama ya ƙarasa gare su yana fa
ɗ
in. "Doctor ya jikin nata? Me ya same ta? Ta farfa
ɗ
o? Tana
numfashi yanzu?"
"Ka kwantar da hankalinka, ba wata matsala ba ce, mun samu numfashinta ya daidaita, yanzu haka ta samu bacci ne sakamakon allurar da muka yi mata."
Cewar
ɗ
aya daga cikin likitocin cikin son kwantar wa da Salman hankali.
"Doctor me
ya same ta to? Please ka mun bayani."
Ya yi maganar a rikice.
"Ina Mahaifiyarku ko wani babba?"
"Suna hanya sun kusa ƙarasowa."
"Ok, idan sun ƙaraso ka ce musu ina neman su a office
ɗ
ina."
Ya ƙarashe zancen tare da nuna masa inda office
ɗ
in na
sa yake da hannunsa."
Da to kawai ya amsa masa, dan ba ma wani fahimtar shi yake sosai ba, dan zuciyarsa na gurin Yayarsa cike da son ganin ta da halin da take ciki. Ko jiran a ba shi umarni bai yi ba ya tura ƙofar
ɗ
akin ya shiga.
Ita ka
ɗ
ai ce a
ɗ
akin mai
ɗ
auke gadajen marasa lafiya biyu, tana kwance akan
ɗ
aya idanunta a rufe numfashinta na fita a hankali a hankali, an
ɗ
aura mata drip a hannun hagunta.
Tsayawa ya yi a kanta cikin dokawar zuciya, after some seconds ya tsugunna tare da kama hann
un damanta ya
ɗ
ora shi akan kirjinsa, idanunsa a kanta cikin tsananin tausayi da ƙaunarta. A hankali ya saka
ɗ
ayan hannunsa ya shiga shafa fuskarta yana fa
ɗ
in. "Alhamdulillah, zuciyata ta fara samun nutsuwa daga fargabar rasa ki, Allah ya baki lafiya My An
gel!"
Kamar ta ji me ya ce sai ta
ɗ
an motsa hannunta dake kan ƙirjinsa, ƙara ƙanƙame hannun nata ya yi cikin irin wani yanayi, a hankali ya kifa kansa a kan cikinta ya lumshe idonsa tare da sakin ajiyar zuciya, sassayan ƙamshinta mai da
ɗ
i yana ratsa ƙo
fofin hancinsa.
A haka su Ammi suka shigo
ɗ
akin hankali a tashe suka tarar da su. Aunty Iman da ta yi tunanin kuka Salman yake ta ƙaraso ta dafa kafa
ɗ
arsa cikin lallami ta ce. "Salman ga mu mun ƙaraso, ka kwantar da hankalinka, Insha Allahu za ta samu l
afiya, cuta ai ba mutuwa ba ce."
Ɗ
ago kansa ya yi ya dubi Aunty Iman da idanunsa da suka rine zuwa launin ja, cikin damuwa ya ce. "Aunty me yasa Mami ta tsani Yaya tsana mai tsanani? Ko da ba ita ta haife ta ba bai kamata ba, wannan tsanar ta yi yawa,
me ta yi mata? Me ne laifin ta? Ko da abun da take tunani haka ne ai ba ita aikata ba, me yasa take huce haushinta a kanta?"
Kallon shi kawai su Ammi suke yi ba su ce komai ba, cikin ƙarfin hali Aunty Iman ta ce. "Ka yi haƙuri Salman, yanzu ba lokacin
yin wannan maganar ba ne, ta lafiyar ƴar'uwarka muke yi, me ya same ta har ta fa
ɗ
i ta suma?"
Labarin duk abin da ya faru Salman ya ba su, lokaci
ɗ
aya Aunty Iman da Ammi suka kalli juna kamar wanda suka fahimci wani abu. Cikin mamaki Ammi ta ce. "Wani k
uma? Wane ne wanin?" Gya
ɗ
a mata kai kawai Salman ya yi dan ba ma ya san zancen mutumin, saboda wani irin zafi yake ji a cikin zuciyarsa idan ya tuna riƙe wa Abra hannu da ya yi.
Aunty Iman ta ce. "Ikon Allah, yanzu kuma kafin mu shigo nan mun ha
ɗ
u da wa
ni Doctor, ya ja mu ofis
ɗ
insa ya yi mana bayanin abun da yake damun ta bayan ya tambaye mu mu ne iyayenta, ya sanar mana firgici ta shiga, shi ne ya jefa ta a wannan halin, may be ta ga wani abu da ya firgita ta ne ko ya tsora ta over."
Salman ya yat
sina fuska ya ce. "Wa ya sani ko maye ta ha
ɗ
u da shi." Ammi ta ce "Allah ya kiyaye, ba ma fatan haka, kar ka kuma fa
ɗ
ar haka Salman, na san daƙyar in ka yi Sallar la'asar yanda na gan ka agigicen nan, ka je ka yi yanzu tunda mun zo." Salman ya ce. "To, tar
e da muke da driver kuma na ga bai shigo ba." Ammi ta ce. "Mun ha
ɗ
u da shi, na aike shi can gida ne ya karbo mana ruwan zafi da kayan tea a wajen Matar Shureim, saboda ki
ɗ
imewa mun manta ba ba mu
ɗ
auko ba." Salman ya miƙe ya fice, Aunty Iman ta bi bayansa
dan zuwa ta siyo magungunan da aka rubutawa Abra, ta kuma biya ku
ɗ
in charges
ɗ
insu da aka yi.
Na'ima tana kwance akan gadonta tana chatting da ƙawayenta hankali kwance Major ya kira wayarta, bayan ta
ɗ
auka sun gaisa ya ce. "Ina Daughter da Salman? N
a kira general phone
ɗ
in gidan na ji ba su
ɗ
auka ba." Jim ta