Showing 108001 words to 111000 words out of 260401 words

Chapter 37 - Dare da Duhu complete

h

aƙuri da rayuwa a duk sanda ta zo maki, ina ji a Zuciyata ke ta musamman ce, ke abar alfahari ce, burina ki ai jirani soona or later zan bayyana a gareki Abra, ban san ya zan kwatanta maki yadda matsayinki yake a zuciyata ba, zan baki misali da wanda aka c

e yau ya wayi gari zuciyar sa ta  daina aiki. You're a darling. Anna Uhibbukiiii_

Jikinta na rawa ta duba bu

ɗ

e saƙo na ukun mai

ɗ

auke da crying na Emoji da kuma heart, sai double kiss sama da ashirin tare da sticker ta hug.

"Ba'a wasa da kalmar soyay

ya, don Allah ka bayyana a gareni kada ka sanya zuciyata ta buga" cikin sauri take typing

ɗ

in tana gamawa ta danna _Send_

ya tafi sai kuma ta yi shiru tana tunani, mai yasa ta damu da wannan unkown

ɗ

in bayan ga Adnan

ɗ

inta?.

Babu jimawa ya yi mata reply

da _Just pray_ kasa reply tayi tunani duk ya addabi zuciyarta.

Shiru tayi ta shiga kogin tunani, yau tana da test, gashi Mami ta hanata karatu.

' Mami ki kewa karatun? Kin san ambition

ɗ

in da mahaifin ki yake da shi akan ki? Kin kyuta masa ke nan?' wa

ta zuciyar ta garga

ɗ

eta

ita kanta ta san ba daidai bane, dole ta san abun da ta ke, ba zata ta

ɓ

a yarda ta

ɓ

atawa Abbi rai akan soyayyarta da Adnan ba. This is not fair.

Sai Yamma suka dawo da ga makaranta, duk tsayin lokacin da sukai a school tsakanint

a da Salman Idanu, sai ya zauna ya yi ta Kallonta ko kuma da sun ha

ɗ

a idanu ya lumshe nasa idanun,ya zama wani so silent duk surutun nan nasa babu, ko littafi ya

ɗ

auka zai karatu sai ya tafi tunani.

Ammi ce zaune a Parlourn dake part

ɗ

in Abbi, bata samu

zuwa ba sai yamma, yayin da Abbi ke zaune ƙasan carpet kansa a ƙasa yana sauraren abun da take fa

ɗ

a masa. A sanyaye ya ce.

"Ammi ban hana Abra aure ba, ban kuma ce ba zata ba, abun da ka sani shi ne sai ta kammala makaranta zan aurar da ita, nasan yari

nyata zatai mini biyayya ba zata ta

ɓ

a watsa min ƙasa a idanu ba"

"Ni kuma a matsayina, na uwa a gareka wacce ta kawo ka duniya nace dole a Aurar da Abra, kuma ka bayar da dama ga wanda ya ke son nata ya turo magabata ai magana, ka fa

ɗ

a mini inda aka ce

karatu ne gaba da aure? banda Aƙidar banza da wofi ma mene wani karatu, wallahi akan maganar nan sai na sa

ɓ

a maka"

Kamar Abbi zai kuka haka ya bu

ɗ

e baki da ƙyar ya ce. "Shi kenan Ammi, zan yi bincike akan yaron sai na bashi dama, kiyi haƙuri na janye ka

lamai na"

Murmushi ta yi ta ce "Ma sha Allah, Ubangiji ya yi maka albarka dakai da zuri'ar ka, Allah ya sanyawa auren albarka"

"Amin" ya ce yana Miƙewa tsaye tare da barin parlourn zuciyarsa babu da

ɗ

i sam.

Salman dake bakin ƙofa yana jin duk abinda

ake fa

ɗ

a, jikinsa na rawa ya bu

ɗ

e ƙofar zai shiga Mami tayi saurin kama hannunsa tare da jansa zuwa part

ɗ

insa. Idanunta cikin nasa ta ce.

"Da kyau, Ammin zaka je ka fa

ɗ

awa kana son Abra kana son aurenta ko? To jeka ban hanaka ba, amma kasan abinda zuwa

n naka ke nufi"

Tana fa

ɗ

in hakan ta fice daga

ɗ

akin tare da banko masa ƙofa, Salman ji yayi wani zazza

ɓ

i na neman kama shi ga wani ciwon kai dake neman tarwatsa masa ƙwaƙwalwarsa.

Sama da marwa kawai yake a cikin ha

ɗ

a

ɗɗ

an bedroom

ɗ

in nasa, tunanin mafi

ta yake amma ya gagara samu gaba

ɗ

aya. "What should I do? Ko na fa

ɗ

awa Granny nasan she most do something" zubewa ya yi a kan gadon, ya na dafe kansa.

"Innalillahi wa'inna ilaihir raji'un, Hasbunallahu! Ubangiji ka kawo mafita" shiru ya yi yana tunani a f

ili ya sake ce wa "If na gayawa mayen na Abra gasky tare da fa

ɗ

a masa ina son ta, nine kuma zan aureta fa?" Girgiza kai ya yi yana sauke numfashi ya ce.

"Mami zata tsine min, she's my mother ban son hakan ya kasance"  ganin ya rasa mafita ya

ɗ

auki wayars

a tare da ƙorawa photon Abra kallo, Murmushin da ke shimfi

ɗ

e akan fuskar ta shi ka

ɗ

ai ya isa ya sanya ya samu nutsuwa.

Kwanciya ya yi yana ƙanƙame wayarsa a ƙirjinsa kamar da wasa kuma zazza

ɓ

i ya rufesa tare da ciwon kai mai zafi.

Mami na fita ta kira

Anty Suwaiba a waya cikin damuwa ta ce "Ni yaron nan ke son tonawa asiri Anuty Suwaiba?. Babbar matsalar da ya fa

ɗ

i komai Uban sa sakina zai yi, bana son hakan ta kasance gaba

ɗ

aya na rasa yadda, al'amarin na son fin ƙarfina"

Anuty Suwaiba ta cikin wayar

ta saki dariya sai da tayi mai isarta kafin ta ce "akwai shawara, ki bawa mahaifin nasa shawara a kan ya fitar da shi ƙasar waje karatu tun da Abra aure za tai, kuma kina da tabbacin ba zai mai da hankali ya yi karatun da ake buƙatar ya yi ba, idan ya so y

ana can sai ayi mata Auren idan ya dawo dai duk jarabarsa ta zama matar wani"

Jinjina kai Mami ta yi cike da gamsuwa kafin ta ce "shawara mai kyau, ban yi tunanin hakan ba shi ya sa nake son kawo maki damuwata thank you Anty" tattaunawa suka sakeyi a ka

n lamarin.

Washe gari da safe bayan Abbi ya yi breakfast, Hajiya Na'ima ta je masa da maganar ta inda ya shiga bata ban yake fita ba, kamar ya ari baki saboda masifa.

"Ban san me kike nufi dani ba, ban san kuma abinda ya ke kan ki ba Na'ima, karatun Sa

lman kuma yanzu ki ke son lalatawa, shirme da haukan na ki har akan

ɗ

an da kika haifa na gaji na gaji" fuuuu! Ya yi waje rai

ɓ

ace.

Cikin tashin hankali Mami ta kira Anty Suwaiba "wallahi ba zai yarda ba Anty yanzu yaya zan yi? Ya fara

ɗ

aukar zafi, dama

a ƙule yake dani na ha

ɗ

a shi da mahaifiyarsa"

Anty Suwaiba ta ce "kwantar da hankalin ki, ki shirya akwai mafita, gurin malami zamu kai shi, a rufe masa baki, dolensa ya amine Salman ya bar ƙasar nan" shirya komai suka yi, Na'ima ta amince akan zasu waja

n wani malami, saboda samun mafita, kar ramin muguntar da take shiryawa ya rufta da ita.

Kamar yadda Abbi ya yi alƙawari, haka ya cika ta hanyar yin bincike har Kaduna, akan Sp Adnan Aliyu Matawalle, ya samu good Information. Halin Adnan mai kyau ne, ku

ma mutum ne mai asali, mahaifinsa sanannane ne.

A satin Abbi ya nemi ya zauna da Adnan, shi kansa Abbi ya yaba da hankali nutsuwa, da kuma kamala ta Adnan, dan haka ya bashi damar ya turo magabatansa, su nema masa Auren Abra.

Ko da Adnan yaje da wannan

batu gida, farinciki gurin iyayensa ba'a magana, mussaman Hajiya Mama, bata ta

ɓ

a tunanin abubuwa za su zo da sauƙi haka ba, saboda gani take Adnan ba zai iya kwantar da kai yayi Soyayya ba, saboda tsananin zafin zuciyar sa.

Sosai Mama da Abba suka yaba d

a Abra, da ya nuna musu hotonta, kuma suka yi duk binciken da za suyi a kanta, amma ba su samu wani mummunan abu ba

akanta, mussaman da ya zamana Major Khamal Khamis, sunansa shahararre ne a ƙasa.

Abban Adnan ya wakilta 'yan uwansa, zuwa nemawa Adnan

ɗ

i

n Auren Abra, kuma, Abbi ya basu auren cikin aminci, farin ciki wajan Mami ba'a magana, gani take ta samu mafita da kaso mai rinjaye na matsalolinta.

gefe guda a ranar Sp Adnan Aliyu Matawalle da Abra Khamal Khamis raya daren sukai da Soyayyar juna ta way

a.

Sp Adnan ya koyar da Abra Soyayya, ita kanta wasu lokutan har mamakin kanta take, saboda irin soyayyar da take nuna masa. Duk zafin zuciyarsa, ya ƙware a fannin iya rarrashi da tarairayar Abran, da biyewa dukkanin shagwa

ɓ

arta da shirmenta. Haka suka ra

ba dare, Adnan yana tsara musu yadda zasu gina rayuwarsu, bayan sun yi Aure, har sai da ya kusa fara sakin layi, Abra tayi masa sallama ta kashe wayar.

A hankali ta tura ƙofar

ɗ

akin yana kwance ya juyawa ƙofar baya babu abun da yake bayyane a jikins

a sai fuskarsa, gaba

ɗ

aya jikinsa rawar zazza

ɓ

i yake. Da

ɗ

an sauri Abra ta ƙaraso tare da zama a bakin gadon daidai kansa muryarta na rawa ta ce.

"Subuhanallahi Faris baka da lafiya? Wayyo Allah na"

gaba

ɗ

aya idanunta ya cicciko da hawaye. Wata irin soy

ayya ce tsakanin Abra da Salman irin soyayyar da Ubangiji ne kawai ke ha

ɗ

ata, raba irin wannan soyayya kan iya jawo rasa rai ko rayuka.

Juyawa ya yi tare da Kallonta da idanunsa wanda sukai jaa sosai tamkar gauta. Kallon ta ya ke kamar bai ta

ɓ

a ganinta

ba a hankali ya kama hannunta tare da riƙewa cikin nasa.

Abra ta ƙara hawa kan gadon tare da shafa sumar kansa muryarta na rawa ta ce.

"Meke damunka Faris

ɗ

i na? bari na fa

ɗ

a wa Mami, Abbi ya riga ya tafi, ya tambayi kana ina Mami ta ce ka fita"

Girgiza

mata kai ya yi, yana ƙara matse hannunta da ke cikin nasa.

"Bari na kira Dr ya duba ka" Murmushi ya sakar mata cikin dauriya ya ce.

"Mami, Abbi, Dr. Basu da maganin abin da yake damuna Angel leave them"

"Jikin ka yayi zafi fa, ta yaya ka ke tunanin

zan jure ganinka haka?"

"Zaki jure mana Angel? tunda gashi aure zaki ki barni" yayi Maganar a raunane.

Shiru tai ta kasa cewa komai domin ita ma tana hango ranar da za'a ce wai zata bar gidan kuma tabar Faris

ɗ

inta?.

"Yanzu me ka ke so?"

"I  jus

t need you by my side, stay with me Angel don Allah".

Kansa ta

ɗ

auka tare da

ɗ

orawa akan cinyarta a hankali take shafa sumar kansa hawaye na saukar mata ta ce.

"I'm here I'll Spend all my time with you Faris".

Lamo ya yi akan cinyarta yana murza hannu

nta zuciyar sa sai bugawa take.

"I love You. I love you Angel" Murmushi tayi tana jan hancinsa ta ce.

"I know, and I love you too u don't have to  worry bloody..."

Shiru duk sukai ga mamakin Salman, numfashin Abra yaji yana sauka a hankali, alamar b

acci ya

ɗ

auke ta, gently ya miƙe da ga kan cinyarta.

"Angel ragowar yarinya, dana aureki kin daina wahala Insha Allah, da yardar Ubangiji ke matata ce mallakina ce"

A hankali ya sumbaci goshinta ya ce "you're my life"

Gently ya yi 6nata nose Kiss y

a ce "My everything" a nuste ya yi mata cheeks kiss ya ce "rest of my life. Mother of my children" ji yake kamar ya maida ita cikinsa, kowama ya dena ganinga.

Wayar Abra ce ta fara ringing kallon screen

ɗ

in wayar ya yi yaga _Heartbeat_  kallon wayar ya

yi har kiran ya katse. Sai da akai kira uku a fusace ya

ɗ

auka.

"Ruhin Sp Adnan Aliyu Matawalle. Na kusa mutuwa da rashin jin muryarki"

Adnan dake tsaka da driving gefensa kuma Usman ne yana ta tsokanar sa. Jin shiru Adnan ya ce.

"Hello Angel are you t

here?"

"She's sleeping in my laps u can call later" Salman ya fa

ɗ

i maganar hankali kwance.

"Who are you? And  a ina take bacci?" Adnan ya furta rai

ɓ

ace.

"Tana wajan wanda ya dace mana? Ka fa

ɗ

i yaren da kake ji, idan baka gane wanda nayi ba, sai na

yi maka bayani da shi" sai yanzu Adnan ya

ɗ

auki murya murmushi ya yi yace "Oh! Faris ƙaninmu how are you? I'll call later bye"

Yana fa

ɗ

in hakan ya kashe wayar, Salman datse lip's

ɗ

insa ya yi yana jin duniyar na juya masa. Ranar da ya fara arba da Adnan

a gidan ya zo gurin Abra, ji yayi tamkar ya ha

ɗ

iyi zuciya ya mutu.

Shi kansa Adnan ya lura da irin mugun kallon da yaron yake masa idan ya zo, amma bai

ɗ

auki hakan a matsayin komai ba.

Gyara mata kwanciya Salman ya yi yana zame mata rolling

ɗ

in kanta.

An saka ranar bikin Abra wata biyu kacal. A satin kuma Adnan ya sauka Kano, ko da suka ha

ɗ

u da Salman kamar ha

ɗ

uwar zaki da damusa haka ta kasance, saboda Salman ji ya dinga yi tamkar ya kashe Adnan ya huta.

Haka ya shiga

ɗ

akinsa, ya kulle kansa ya di

nga kuka kamar ƙaramin yaro.

"Abra is leaving me, why? Abbina kaima ba ka fuskanci halin da nake ciki ba? Na kamu da soyayyar yarinyar da ka tsinta ka riƙe tsawon shekaru, a matsayin yayata, Abbi I love her, meyasa zaka bawa wani?" Haka ya dinga surutai t

amkar yana gaban Abbi.

Salman ne zaune sanye da farar singlet ya rame sosai, abun duniya ya yi masa yawa, soyayyar Abra na addabar zuciyarsa, ga tsinewar da Mami ta ce za tai masa, ga lokacin bikin Abra na kusantowa, gaba

ɗ

aya baya hayyacinsa, ko Makara

nta ya je, baya gane komai ba ya iya cin abinci sam.

Ga shi ita kanta Abra yanzu, tafi maida hankali akan wayarta, ta dena bashi attention

ɗ

inta kamar da, kullum tana maƙale da waya tare da Adnan.

Gashi Adnan ya auri hanyar Kano, kullum yana hanyar zuwa

gurin ganin Abra, hakan ya sa sukayi wani irin sabo da shaƙuwa, wanda yasa Abra sakewa da Adnan Sosai. Sai dai duk da haka, tana damuwa da halin da Salman ke ciki, wanda ba ta san asalin abun da yake damunsa ba, ta barshi a alhinin rabuwa da za su yi, wand

a ita kanta tana tsintar kanta a irin wannan yanayin, ba ta jin ko Abbi za tayi missing Kamar yadda za tai missing Faris. Ta kan yi kuka sosai da sosai, idan ta tuna lokaci ƙalilan ya rage, su rabu da Faris

ɗ

inta.

Salman ya lula a duniyar tunani, Kamar

da ga sama yaga Abbi ya shigo bedroom

ɗ

in nasa, hannunsa riƙe da tarin takardu. Miƙewa tsaye Salman ya yi yana fa

ɗ

in "Wlcm back Abbi ya hanya? Ashe ka dawo?"

ba yabo ba fallasa ya ce "Yawwa, tun

ɗ

azu nake cigiyarka ai, naga ba ka da niyyar fitowa, ko b

a ka ji dawowata ba ne oho"

Salman ya ce "Abbi na

ɗ

an yi bacci ne, shiyasa".

miƙawa Salman takardun ya yi Salman ya bisu da idanu kafin ya ce "Na mene wannan Abbi?" Abbi ya kalli Salman sosai ya ce "Na gama dukkanin shirye shiryen da ya dace, na biy

a maka Makaranta a China, a can zaka cigaba da karatunka, saboda karatu a wannan ƙasar sai a hankali, babu wani inganci, dan haka next week zaku fara lectures, jibi in Allah ya kaimu zaka tafi, dan haka ka shirya!!!

LITTAFIN RUƊI NE ₦300 NE

Via 0

116886423 Sulaiman Na'ima s union Bank. Idan katin waya ne mtn na 500 idan transfer ne

ɗ

ari uku kacal.

Evidence of payment 07063065680 ko 09047871750

[10/5, 5:43 PM] Abk: Saroro Salman ya bi Abbi da kallo, kamar bai gane da yaren da Abbi yai Maganar b

a.

Abba yace "Look Salman, mahaifiyarka ce ta zo mini da batun gara a kaika karatu China, kuma ba mun yanke wannan hukuncin ne dan

ɓ

ata maka bane, ka san karatun Nigeria sai a hankali".

Cikin rauni Salman ya ce "Abbi, exams

ɗ

in first semester fa zamu

fara, you are planing to make me far away from my sister, ko Auren na ta ba zaku bari in gani ba Abbi?"

"My Son, ban amince da hakan dan nesan ta ka da Abra ba, ko ba da

ɗ

e ko a jima dole wataran zaku rabu, tafiyar ce ta zo daidai yanzu kayi haƙuri ka j

i Salman, idan ka zo hutu sai kaje har gidanta, ai ba wanda ya isa ya raba hanta da jini"

Salman ya jinjina kai, Abbi kuma ya juya bar

ɗ

akin.

Abbi na fita Salman ya saki takardun a ƙasa, ya fa

ɗ

a kan gadonsa ya lumshe idanunsa, hawaye na zuba daga idonsa

a hankali ya ke furta 'Mami

why? Har abun ya kai kisa a rabani da ƙasar, Mami why" haka ya dinga maimaitawa a hankali.

Na'ima kuwa ba ƙaramin farinciki ta yi ba, dan tun bayan da Anty Suwaiba ta rakata gurin malami, ta biya ku

ɗ

i dan a rufe bakin Abbi a

kan tafiyar Salman ƙasar waje, kuma a cire Abra daga zuriyar Salman.

Bayaj sun dawo gida ne, ta kuma samun Abbi a kan tafiyar Salman, da fari yayi mata buyagin na sa, amma ta kwantar da kai, tare da nuna masa illar barin Salman a ƙasar nan yaga bikin Abra

, Abra za ta iya tuburewa ta ce ta fasa Auren, ko kuma ya ce zai dinga zarya a gidan Abra, wanda ba kowane miji ne zai yadda ba, da haka ta lalla

ɓ

a Abbi ya amince, ya nemawa

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login