Showing 105001 words to 108000 words out of 260401 words
masa maganar Adnan, addu'ar ta
ɗ
aya Allah ya sa ya amince. Fahimtar hakan ya sa Na'ima ta fara kwantar mata da hankali, tare da jadda mata ta kafe akan ra'ayinta ko me Khamal zai ce mata.
"Abra burin kowacce Uwa ta gari ta ga aurar da ƴarta, shi ya sa kina mini batun yaron nan na ji da
ɗ
i a raina, musamman da na fuskance shi da gaske yake, ba kamar sauran samarin yanzu mayaudara ba, dan haka kar ki bari ya kufce miki, ki riƙe shi hannu bibbi
yu."
"Insha Allah Mami na gode." Abra ta fa
ɗ
a cikin gamsuwa, dan malaminsu na islamiyya ya ta
ɓ
a fa
ɗ
a musu cewa duk Uwa ta gari burinta da fatanta ta ga ta kai ƴarta
ɗ
akin Mijinta. Wannan dalilin ya sa yau ta fara kawar da tunanin da Mami ba mahaifiya
rta ba ce kamar yadda take tunani a baya. Ganin Salman bai fito ba ya sa ta miƙewa ta shiga
ɗ
akinta don ta kira shi a waya ta lalla
ɓ
a shi ya fito ya ci abincin.
Tana
ɗ
aukar wayar ta tarar da 3 missed call na Adnan, bin bayan kiran ta yi cikin saur
i. Tana shiga ya katse ya kira ta.
"Amincin Allah ya tabbata ga kyakkywar Amaryata." Abun da ya fa
ɗ
a kenan bayan ta
ɗ
aga wayar.
Murmushi ta yi tare da zama ta ce. "Tare da kai."
"Ina kika shiga mijinki yana kiran ki ba ki
ɗ
auka ba, na kasa ko
mai saboda rashin jin dadda
ɗ
ar muryarki mai mantar da ni inda nake."
Dariya ta yi ba tare da tunanin komai ba ta ce. "Na je
ɗ
akin Faris ne."
Shiru ya yi na 2 seconds sannan ya ce. "Faris, Faris dai, magana
ɗ
aya sai kin ce Faris."
"Faris is my bes
t friend, he is my everything at all."
"Ko?" Ya tambaya cikin gatse.
"Yeah." Ta ba shi amsa iya gaskiyarta.
"Ina son na maye gurbin Faris a cikin zuciyarki ko ma na zamo fiye da shi. Now tell me, me Abbi ya ce game da maganata, na san yau Sund
ay yana gari."
"Mami ta fa
ɗ
a masa."
"Ya amince?"
"Idon't know, amma duk yanda ake ciki zan sanar maka."
"Allah ya sa mu ji Alkhairi matata, ya nuna mana ranar da za ki kasance mallakina, ban san irin farincikin da zan yi ba a ranar Angel, be
cause I love you will All my heart."
Murmurshi ta yi cikin jin da
ɗ
in kalamansa, hira suka cigaba da yi, Adnan na fa
ɗ
a mata yanda yake tsananin ƙaunar ta, tare da son koya mata ƙaunar shi. Har sai da Mami ta shigo ta kira ta tare da sanar mata Abbin ya d
awo.
Cikin fa
ɗ
uwar gaba ta miƙe ta bi bayan Na'ima zuwa part
ɗ
in Abbi, yana zaune akan kujera suka shiga, Na'ima ta zauna a gefensa Abra kuma a saman carpet
ɗ
in dake shimfid'e a parlour'n.
"Sannu da hutawa Abbi." Ta fa
ɗ
a kanta a ƙasa.
"Yawwa
Daughter, Mamanku ta zo mini da wata magana jiya wadda ban amince da ita ba, ki fa
ɗ
awa shi yaron da kika kawo shi gidana ba tare da iznina ba ya nemi wata, ke yanzu karatu zaki yi ba aure ba."
Dam zuciyar Abra ta buga, satar kallon Na'ima ta yi, Sig
na ta yi mata alamun ta fa
ɗ
i duk abubuwan da ta ce mata.
"Dan Allah Abbi ka yi haƙuri ka amince wallahi ina son sh....."
"Shut up! Ni zan dinga fa
ɗ
ar abun da za a yi kina cewa ba haka ba? Wato har kin yi girman da zaki fara jayayya da ni ko? To na
fa
ɗ
a na kuma fa
ɗ
a, ba zan yi miki aure yanzu ba karatu zaki yi." Khamal ya katse ta da fa
ɗ
in haka cikin tsawa.
Kuka Abra ta saka ta fara bawa Abbi haƙuri, bai saurare ta ba ya ce ta tashi ta tafi. Kallon Khamal kawai Na'ima take yi cikin ƙunar zuci, cik
e da takaici ta ce. "Gaskiya Major abun da ka yi ba ka kyauta ba, wai mene dalilinka na ƙin son aurar da yarinyar nan ne? Ni fa ban gane ba, ko kwa
ɗ
ata za mu yi mu cinye? Haba yarinya ta fi 20 years amma ka ce ba za ka aurar da ita ba wani karatu za ta yi,
karatun me? Ai aure ba ya hana karatu, haka ma karatu ba ya hana Aure." Wani mugun kallo khamal ya wurga mata sannan ya miƙe ya bar parlour'n. Jijjiga kai ta yi tare da miƙewa ta fice ita ma.
Ɗ
akin Abra ta je, tarar da ita ta yi ta kifa kanta akan ga
do tana kuka. A hankali ta
ɗ
ago da ita ta rungume ta. Cikin sigar rarrashi ta ce. "Ki yi shiru haka kar kanki ya yi ciwo, ki bar ni da Abbi na san ta inda zan
ɓ
ullo masa." Cikin kuka Abra ta ce. "Mami na haƙura tunda Abbi ba ya so, bana son in ga yana fush
i da Ni." Da sauri Na'ima ta ce. "A'a Daughter, tunda kina son shi yaron zan yi duk yanda zan yi na ga kin Aure shi, kar ma ki ƙara tunanin za ku rabo, ko ba kya son shi ne?"
"Ina son shi."
"To kuma, abun da nake so dake kawai guda
ɗ
aya ne, ki dai
na mayar da hankali akan karatunki."
Cikin mamaki Abra ta ce. "Ban gane ba Mami."
Zama ta yi a gefenta ta ce. "Yawwa, abun da nake nufi ki daina karatu, idan an ba ku assignment ki daina yi, ba dai saboda karatun ya ce ba zai aurar da ke ba?" Gya
ɗ
a
mata kai Abra ta yi.
"To idan ya ga an kafe result duk kin fa
ɗ
i dole ya aurar da ke ai."
Shiru Abra ta yi tana nazarin abun da Mami ta ce, anya kuwa za ta iya? Idan ta yi hakan fa tamkar ta watsa wa Abbinta ƙasa a ido ne, wani b'arin na zuciyarta
kuma hango mata yake rabuwar su da Adnan, gaskiya ba za ta so su rabu ba, kawai za ta bi shawarar Mami. Cikin rashin wayo ta ce. "Za mu yi text gobe, kar na yi karatun ta kenan Mami?"
"Kar ki yi, idan kin je class an yi muku attendance kar ki kuma yi,
ko assignment aka ba ku ki daina yi kin ji yarinyar kirki?" Shiru Abra ta yi tana tunani, ganin kamar ba ta gamsu ba ya sa Na'ima ta gyara zama ta shiga kalailame ta da nuna mata illar rabuwar ta Adnan, har ta samu ta amince da shawarar tata ta daina yin
karatu, cikin murmushin mugunta ta rungume ta ajikinta tare da saka mata albarka. Abra har cikin ranta ta yarda da abubuwan da Mami ta fa
ɗ
a mata, soyayyar Adnan da ta yiwa zuciyarta mugun kamu gami da tsoron rabuwa da shi su suka taimaka gurin ƙara assasa
amincewa da hakan, ta manta Abbinta mutum ne mai magana
ɗ
aya gami da kafiya akan abun da ya ce, ko da ba ta mayar da hankali akan karatun ba idan bai so ba, ba zai aurar da ita ba.
Bayan Magriba Na'ima na zaune a parlour suna waya da Ammi tana sanar
mata halin da ake ciki. Bayan ta gama Ammi ta ce. "Wacce irin magana ce wannan? Me Babana yake nufi da aikata wannan
ɗ
anyen aikin da yake ƙoƙarin yi? Idan ba a aurar da yarinyar ba saka ta za mu yi a gaba mu dinga kallon ta? Ai aure shi ne mutuncin kowacc
e mace, kowa na addu'a Allah ya kawo wa yarsa miji na gari shi kuma ya samu zai ce a'a, to bai zai yiyu ba, zan zo har gidan in same shi in nusar da shi illar abun da yake ƙoƙarin aikatawa? Bokon me? da za a ce saboda ita za a jinkirta aure, komai fa lokac
i ne da shi, ban da abun Babana ai wannan abin farinciki,
addu'a kawai ya kamata ya yi tare da bincike akan yaron da ahalinsa dan tabbatar da nagartar shi."
Cikin jin da
ɗ
i Na'ima ta ce. "Abun da na yi ta fa
ɗ
a masa kenan Ammi, amma ya ƙi ji ya yi biri
s da ni, kuma wallahi Ammi ba ki ga yaron ba nutsatstse ga hankali, daga gani
ɗ
an gidan manyan mutane ne wanda suka san darajar kansu. Gashi ita ma Abran tana son shi sosai, dan baki ga yanda take kuka ba da Khamal ya ƙi amincewa."
Salman da ya fito da
n zuwa kitchen ya samarwa kansa abun da zai ci jin yunwa na ƙoƙarin hallaka shi kalaman Mami suka doki dodon kunnansa. Cak ya tsaya cikin wani irin yanayi, a razane ya ce. "What? Mami! Ammi kika sanarwa da wannan maganar?" Hararar shi Na'ima ta yi ta cigab
a da sauraren Ammi dake sanar mata gobe da safe za ta yi sammako ta zo ta sami Khamal kafin ya tafi gurin aiki, don ta ba shi umarnin amincewa da batun neman Auren Adnan da Abra.
Dafe kai Salman ya yi cikin takaici, Mami ba ƙaramin gamawa da shi ta yi
ba da ta sanar da Ammi maganar nan, saboda yanda Ammi ba ta zance kodayaushe sai na Allah ya kawo wa Abra miji ta yi aure. Amma duk da haka ba zai haƙura ba, matuƙar yana numfashi ba zai bari wani ya auri Abra ba shi ba, dan haka zai fasa ƙwai kowa ma ya
san abun da yake faruwa, zai sanar da Abbi cewa yana son Abra zai aure ta a yau ba gobe ba, in ya so duk abun da zai faru sai dai ya faru![10/4, 3:15 PM] Abk: A fusace Salman ya juya kai tsaye kuma Part
ɗ
in Abbi ya nufa, zuciyarsa babu da
ɗ
i ji ya ke tamkar
zata faso ta tsakiyar ƙirjinsa ta fito, saboda tsananin bugawa da ta ke da ƙarfin gaske.
Gane nufin Salman ya sanya Mami saurin miƙewa tare da shan gabansa, fuskarta sam babu walwala a kaushashe ta ce. "Well-done, wato kana nuna mini ban isa da kai ba
? kada ka manta ni na
ɗ
auki cikin ka, nai dakonsa na tsayin watanni tara, na haife ka. Haihuwar da babu shiri, kana na raine ka, na shayar da kai nonona na tsayin shekaru biyu. Amma yau ni nake fa
ɗ
a maka magana kana yi mini musu? Yarinyar da ba ni na haife
ta ba, ta fika yin biyayya a gareni ko Salman"
"Mami ya ya ki ke so na yi da raina? tun da na bu
ɗ
e idanu da Yaya na fara arba cikin rayuwata, ita ce komai nawa, jin da
ɗ
ina, farin cikina, kwanciyar hankalina, gaba
ɗ
aya Abra ce silar komai Mami, ko kuka
nake zata sanyani dariya, bata bari na cikin damuwa, she love's me, and I love her too, we love each other Mami"
Zuciya ce ta kwashi Mami bata tsaya jiran komai ba, ta
ɗ
auke Salman da wani irin wawan mari wanda ya sanya ya yi saurin runste idanunsa tar
e da safe kuncinsa, idanunsa ya yi jajur sai ajjiyar zuciya ya ke saukewa.
Da hannu ta nuna shi tana mai girgiza kai ta ce.
"You are lying, if I am alive you will never marry Abra, kai da ita sai dai hange da ga nesa, ba zaku ta
ɓ
a zama abu guda ba,You
want reveal the secret and make your father divorce me"
Kallon ta kawai Salman ya ke, yayin da ya ke jin ƙuncin zuciyarsa na ƙaruwa fiye dana baya.
"Mami marina ba zai hana na janye da ga kan ƙudirina ba, me yasa ki ke son a dole ki gyara kuskuren da
kin riga da kin aikata?, da ace kin ajjiye cewa Abra ba ƴarki bace a zuciyar ki, baki gaya mini na, da yanzu ban furta kalma SO ba, da ban yadda sonta yayi mini illa na, balle har aje ga batun aure, da har zuwa yanzu zan cigaba da
ɗ
aukar som da nake mata
na 'yan uwanta ka, buy it's too late to cry Mami wallahi wallahi I will never stop loving her, and I wan marry her, zan fa
ɗ
awa Abbi everything dake faruwa zan fa
ɗ
a masa yadda nake son Angel, wataƙila shi ya fahimce ni"
"Ni kuma fa
ɗ
a masa daidai yake da
in tsine maka albarka!, wallahi ko da wasa ka fa
ɗ
awa mahaifinka, cewa kana son Abra sai na tsine maka, kabi duniya in huta da Masifa, wannan wace irin jaraba ce? Tunda yarinyar nan ta shigo rayuwarmu komai ya lalace mini"
Sai kuma ta saka kuka tana fa
ɗ
in
"Yanzu Salman a duniya ko ban haifeka ba, nace kada ka aikata abu ba zaka iya yimin alfarmar hakan ba albarkacin riƙon da nayi maka?. Balle kuma ni nasan zafin haihuwar ka, akan mace zaka nuna fifiko akan mahaifiyar ka?"
Idanun Salman cike da hawaye ya
ce. "shi kenan, amma duk abun da ya sameni a rayuwa Mami ke ce sila, rasa Angel daidai ya ke da rasa raina"
Yana fa
ɗ
in hakan ya juya da sauri tare da barin gidan baki
ɗ
aya, domin da zarar yaci gaba da zama komai zai iya faruwa.
Da daddare Abbi na zaune
akan kujera sanye da kayan bacci, idanunsa maƙale akan system yana duba wani abu, gefe guda kuma black tea ne wanda aka matsa masa lemon akai.
Mami ce ta shigo cikin bedroom
ɗ
in tana zabga ƙamshi cikin shirinta na kwanciya bacci, a hankali ta zauna gefe
n sa tana fa
ɗ
in.
"Barka da dare Yalla
ɓ
ai"
"Yawwa" ya amsa ba yabo ba fallasa ganin yanayin sa ya sanya ta ce "You are still angry because I told you the truth?"
"Sure"
Ya bata amsa nan ma a gajarce har yanzu kuma bai
ɗ
aga kai ya kalleta ba, sai ma
tea
ɗ
insa da ya
ɗ
auka yana sha a nutse. Cikin damuwa Mami ta ce.
"Na kasa fahimta, kai na ya
ɗ
aure" sai a lokacin ya bu
ɗ
e baki cikin ko in kula ya ce "ba zaki gane ba daman, bana da tabbacin kuma zaki gane"
"Idan baka bari Abra tayi aure ba, kai ne
zaka aureta?" Da shock Abbi ya ke kallon Hajiya Na'ima, jin anun da ta fa
ɗ
a, sai kuma ya saki Murmushi cikin nutsuwa ya furta.
"Ina tunanin babu haramun a hakan, dani dake kin san ba ƴar cikina bace, so anything can happen as you said"
"Me kake nufi
? I can't hear you correctly me kake son fa
ɗ
a mini?" Juyawa ya yi gaba
ɗ
aya zuwa inda take idanunsa cikin nata kafin ya numfasa ya ce.
"Ina nufin ba zanwa Abra aure a wannan situation
ɗ
in ba, sai ta gama schoo'l ta zama ƴar jarida. Idan da hali ta ha
ɗ
a
komai nata na karatu, ban damu da adadin shekarun da zata
ɗ
auka ba, cikakken ilimi nake son bata wanda za tayi alfahari da shi, sannan innza
ɓ
a mata nagartaccen miji, wannan shine gatan da zan yiwa Abra, wanda zai amfaneta ko bayan raina, don Allah kada ki
sake zuwar mini da maganar wani aure i don't like it. Bana jin kuma akwai wanda zai sauya min tunani kada na sake jin labarin kuma wani ya zo ƙofar gidan nan da niyyar zance wajan Abra Khamal Khamis. Idan har kin
ɗ
aukeni matsayin miji"
Yana fa
ɗ
in hakan
ya miƙe tsaye tare da
ɗ
auke system da tea
ɗ
insa ya nufi cikin library gidan domin samun peace of mind.
Mami kasa motsawa ta yi me hakan ke nufi? Kada fa dace ta jawa kanta, garin neman gira a rasa idanu. Kamar mahaukaciya haka ta miƙe ta nufi part
ɗ
inta
.
Washe gari bayan sallar Subhi Abra na zaune tana azkar kamar yadda ta saba, lokacin ƙarfe 6:10 wayarta ce ta
ɗ
auki vibration alamar notification ya shigo. Hannunta har rawa yake wajan bu
ɗ
ewa musamman da idanunta ya sauka akan number _Unknown_ mutumin
da a koda yaushe take jin tsananin fa
ɗ
uwar gaba idan ta riski saƙonsa, rashin ganin saƙon kuma ya kan jefata tunanin a wane hali yake ciki.
Fararen idanunta dake cike da bacci ta lumshe a hankali kuma ta bu
ɗ
e su, tare da sauke ganinta saman screen
ɗ
in w
ayar.
Message ne rututu daga na _I love You_ sai na _I miss You_ tare da jaddada kalmar _LOVE_
Saƙon farko ta bu
ɗ
e a hankali ta fara karantawa kamar haka.
_Your love splashes on my mind, I cannot do without thinking of the moments that concern us bo
th. You are my laughter, joy, and peace. Anytime I can find you beside me, it means I am deprive of these virtues. I know I am not that strong enough to come see you right now, but I have you in my heart beating in a speed of light._
Idanunta ne ya cicc
iko da hawaye, a fili ta furta "Who are you? Mene yasa kake
ɓ
oyewa? Maybe Adnan Aliyu Matawalle ne? Anya mutumin da kai tsaye ya bayyana mini abun da ke ransa, mai zasa ya dinga yi mini wasa da hankali?" saƙo na biyu ta duba mai
ɗ
auke da fa
ɗ
in.
_Kiyi