Showing 177001 words to 180000 words out of 260401 words

Chapter 60 - Dare da Duhu complete

mata uffan b

a ya ci Abincinsa ya cigaba da sabgar gabansa.

Ta

ɗ

an gyara zama ta ce "Amm, Man Abra ta zo ita da Adnan kwananta biyu sannan suka tafi".

"Good, Allah bai yi zamu ha

ɗ

u ba, na je gidan nata da kaina in dubata".

"Hmm, wai ashe Salman ya je gidanta b

amu sani ba?".

Ɗ

an juyowa Abbi yayi ya kalli Mami ya tsuke fuska ya ce "A kan me zai je mata gida, ko bai san matar Aure ba ce yanzu, salon yaje ya janyo mata matsala a gidan Aurenta?"

"Ai shiyasa na ke son a yiwa tufkar hanci, har ya iya zuwa Nigeri

a yaje gidanta amma mu bamu ganshi ba, Akwai matsala, akwai buƙatar kaje can ƙasar da kanka".

"Ban gaya miki kar ki sake yi mini zancen inje nemo miki

ɗ

anki ba? Ba in da zani".

"Dan Allah kayi haƙuri ba dan halina ba, kar in rasa

ɗ

ana kuskure ne na r

iga na yi shi, dan girman Allah Major ka yi haƙuri".

Miƙewa yayi ya ce "Sai kuma ki yi". Da sauri ta zube a kan ƙafafuwanta ta riƙe ƙafarsa tana kuka "Don Allah Maajor kar ka yi mini haka, dan Allah ka yi mini afuwa". Kuka take sosai kamar ƙaramar yarin

ya wanda hakan ya sanya tausayinta ya kama shi.

Hannunsa ya sanya ya

ɗ

agota tsaye ya ce "ki daina mini kuka, zan ga abin da zan yi a kai"

Rungume shi ta yi tana kuka ta ce "Thank you very much dear".

Abin duniya ya sanya Abra a gaba, dan yanzu ida

n jikinta yayi ƙaiƙayi ta sosa sai wani irin dabbare dabbare ya fito a kan fatarta ga wasu irin ƙananan ƙuraje da ke fito mata har cikin kanta, ta yanke shawarar idan lokacin komawarta awo yayi, za tayi musu bayani su bata magani.

Haka nan tana kwance t

a ji ba abinda take buƙata sai kasancewa a jikin Adnan.

Miƙewa tayi ta fito falo, ta tarar da Adnan yana zaune yana aiki a kan system

ɗ

in sa, takawa tayi a hankali ta ƙarasa in da yake ta zauna, ba tace masa komai ba, shima bece mata ba, a hankali ta za

me ta kwanta a jikinsa tana sauke numfashi, tana cigaba da jin tamkar ana kakkarya ƙasusuwan jikinta.

Ture system

ɗ

in yayi ya janyota jikinsa, sai da a wannan karon yayi mamakin samun ha

ɗ

in kanta, sainda ya bari tayi reaching highest peak, Sannan ya turet

a da ga jikinsa, tare da fa

ɗ

in "Jarababbiya kawai" bin sa ta yi da ido galala tana kallon ikon Allah. Ya miƙe ya bar mata falon baki

ɗ

aya.

Haushin kanta ne ya kamata, da ba ta zo in da yake ba da duk haka bata faru ba, amma ya za tayi ita ka

ɗ

ai ta san m

ai take ji a jikinta, kasancewarta a jikinsa skin to skin yana sanyawa ta ji sauƙin zafin da take ji a cikin jikinta.

Haka ta lalla

ɓ

a ta koma

ɗ

akinta, sai dai ba kunya Adnan ya dawo cikin dare yayi abin da Allah ya nufe shi da yi.

Lokacin da yake ƙoƙ

arin tashi, ta rirriƙe shi tana kuka ta ce "Dan Allah Sp ka tsaya tare da ni, ko bacci in samu in yi,

ɗ

umin jikinka kawai nake buƙata, dan Allah".

"Kin da

ɗ

e ba ki ji

ɗ

umin jikin nawa ba? Dalla cikani in je in kwanta, gobe in Allah ya kaimu ƙarfe hu

ɗ

u za

n  in tafi Enugu".

"Sp a haka zaka tafi ka bar ni? Dan Allah kar ka tafi ka barni a wannan halin".

"Hmm kalleki da Allah, ƙil da da

ɗ

igon imani a zuciyar mahaifinki, da kin bani tausayi, amma da na tuno mahaifinki sam sai in kasa jin taisayinki, cika

ni dalla in kin ha dama ki tashi ki gyara jikinki, ko ki ta zama da najasa ƙazama" haka Abra ta bi shi da ido, tana zubar da hawaye.

Washegari da safe da ƙyar ta iya tashi, ji take tamkar iska zata

ɗ

agata ta watsar, salla kawai ta iya yi ta koma ta kwan

ta ko Abinci ba ta ci ba.

Tana nan kwance salla kawai ke tashinta, Adnan ya shigo

ɗ

akinta, ya tarar da ita a cikin bargo.

Haushi ne ya kama shi, gani yake har da langwai Abra ta ke yi.

"Wai ke malama meye haka? Sai kace a kan ki aka fara ciki? Dalla

tashi". Shiru ta yi masa, ita da da wannan masifar da yake mata, dama rungumeta zai yi taji

ɗ

umin jikinsa.

Yaye bargon yayi, ya janyota "Ke kullum cikin kwanciya kamar ruwa, ki dinga ƙwarara jikinki malama".

"Ba zan iya ba ne, ni ka

ɗ

ai na san me nak

e ji, dan Allah ka yi mini Alfarma, ko mintuna uku ne in yi a jikinka".

Gefen fuskar Abra ya kalla, ya ga wasu ƙananan ƙuraje sun mata dabbare-dabbare a gefen fuskarta ba kyan gani, ya kalli hannunta in da ya riƙe, ya ga har hannunta duk sun feso. Da ha

nzari ya cikata ya ja da baya, saboda yadda tsigar jikinsa ta tashi.

"Meye wannan a jikinki haka?"

Ta kalli jikinta ta ce 'Nima ban sani ba".

"A haka kike cewa in rungume ki? Allah ya sa ba da wannan abun a jikinki na ha

ɗ

a shimfi

ɗ

a da ke ba jiya,

wannan ai ƙurajen ƙazanta ne, wannan ai ƙarzuwa ce. Kinga ni ga jakata can a Falo na shirya, sai jibi zan dawo an turani aiki"

"Dan Allah kar ka tafi ka bar ni a haka, dan Allah Adnan".

"Saboda me na zan tafi ba, in zauna in cigaba da kallon wannan ƙ

azantar".

"Adnan ka yaudareni da da

ɗ

a

ɗ

an kalamanka na amince na aureka, Ruhin Adnan Alyu Matawalle, Zan rayu da ke in kula da ke, zan kasance mai tausayi a gareki, da duk irin wannan alƙawarurrukan, amma ka kasa cika ko guda. Shikenan ka je Allah ya yaf

e maka, Ya kai ka in da zaka lafiya" ta juya tana ƙoƙarin kwanciya ya ga yadda tsakiyar kanta duk babu, ya zube. Ga wannan ƙurajen duk sun yi tambari a gadon bayanta.

Ya sa kai ya fice ya bar gidan, yana cigaba da jin yadda tsigar jikinsa ke tashi.

Kwa

na biyu ya zaman ban

ɗ

aki ma da ƙyar take iya zuwa, dama Abinci ba'a magana ba iya ci take ba, ta yanke shawarar zuwa Asibiti, dan ba zata iya jure cigaba da zama a haka har ranar awonta ta zagayo ba, dan da wani irin ciwon baya da ƙafafuwa ta tashi.

Da

ƙ

yar tana haki ta fito harabar gidan, da yake tun lokacin da ta gudu gidan su Adnan, ya kawo maigadi ya ajiye a gate.

Mai gadin na ganin Abra na bin bango, ya taso da gudu yana fa

ɗ

in "hajiya lafiya?"

Kan tayi Magana, taga gari yayi mata duhu, yana jujj

uya mata, ta yanke jiki ta fa

ɗ

i a ƙasa.

Mai gadin ya fita da gudu, ya ƙwanƙwasawa maƙwabtansu ƙofa, da gudu suka dawo tare da maigidan, suka tarar da Abra a kwance a ƙasa, maƙwabcin ya kira matarsa suka sanya Abra a mota zuwa Asibiti.

GY BULAMA HOSPI

TAL AND MATERNITY

Ba free bane na ku

ɗ

i ne ₦300 kacal ku tuntu

ɓ

e mu a kan lambar wayoyin mu

08081012143

09047871750

[10/28, 5:00 PM] Abk: Cikin gaggawa suka shiga da Abra Asibitin.

Bulama baya nan, doctor Aminu ne a bakin aiki, cikin gaggawa suk

a biya ku

ɗ

in ganin likitan, kasancewar maƙocin su Abran yana da file a Asibitin.

Doctor Aminu ne yaje kan Abra, ya tambayi ina document

ɗ

in ta na awo?

Maƙwabcin ya ce "Wallahi ban sani ba, matar maƙwabcina ce".

Doctor Aminu ya ce "Babu halin in

ta

ɓ

a ta ban san history

ɗ

in ta ba, dan haka a nemo mijinta".

Aka kira lambar Adnan ta ƙi shiga, gashi ba wanda ya ke da lambar wani na Abra.

Maƙwabcin ya ce "A taimaka a duba ta, a bata taimakon gaggawa mana".

Doctor ya ce "Bani da ikon ta

ɓ

a ta b

anga documents

ɗ

inta na awo ba, kuma kaga tases na ANC a Asibitin nan dubu hamsin ne, abu

ɗ

aya zan iya yi muku, kuju ku yi scaning yanzu a kawo, kan in tashi idan na tashi sai dai ku jira likitan yamma.

Haka suka kwashi Abra suka tafi sacaning, sai dan

kan su dawo liktan ya tafi, sai dai su jira Bulma, wanda sai biyar zai shigo.

Gaba daya kuma an rasa lambobin Adnan, maƙwabciyar ta koma gidan Shi ta duba ko zata ga wayar Abra, amma ba ta gani ba.

A haka Abra ta farfa

ɗ

o, tana kiran sunan Allah sai j

uyi take Saboda azabar ciwon da take ji. Ba yadda ba suyi da Abra tayi magana ba, amm ta kasa salati kawai take yi, tana ambaton Allah.

Sai biyar da kwata sannan Bulama ya shigo, ko da ya shigo Nurse

ɗ

in da take duty taje ta yi masa bayani, bai je kan A

bra ba sai cewa ya yi sai sun biya wannan dubu hamsin

ɗ

in ta awo, sannan zai dubata kuma wannan scaning ya nuna akwai matsala dole ayi aiki, a cire cikin da gaggawa kar a rasa jaririyar, saboda ruwan da take ciki yayi ka

ɗ

an, dan haka sai an biya wannan dub

u hamsin na awo da ba ta yi a Asibitin ba, sanan a biya dubu

ɗ

ari biyu da hamsin wanda za a yi mata aiki.

Maƙwbcin ya ce Gaskiya ba zai iya biyan wannan ku

ɗ

in haka bai sai dai aita jarraba lambar mijinta har a samu.

Matar maƙocin ta je ta samu Nurses

ta ce "dan Allah ko wata allurar ce ku yi mata kan mijinta ya zo, Wallahi ko nawa ne zai biya"

Ɗ

ayar ta ce "Wallahi bamu da ikon yin hakan, tun da baku biya ku

ɗ

i ba, amma bari inje in tambayi likitan.

Nurse

ɗ

in ta koma gurin Bulama a fusace ya ce "K

e kar ki isheni, ba a biya ku

ɗ

ba ya zan yi? Kuje ku yi mata wata analgesic

ɗ

in ta samu releif.

Nurse

ɗ

in ta fito tana tunain wace allura ce analgesic, tun da ita food hygiene ta karanta ba Nurse ba ce.

Gashi ita ganinta abun kunya ne ta tambayi abok

an aikinta, da haka ta jeta

ɗ

auko wata allura  da take kyautata zaton ita ce Analgesic.

Ta huda Abra ya kai sau bakwai sannan ta samu jijiyarta, ashe ba a allurar a jijiya, bayan ta gama yin allurar ta tafi mintuna talatin jini ya

ɓ

allewa Abra.

Innal

illahi wa Innalillahi raji'un, a guje matar da suka kawo Abra ta je ta samu Nurses

ɗ

in ta gaya musu, suka zo suka duba suka tafi suka gayawa Bulama, amma ya ce 'ba Abin da zai iya a kai sai an biya ku

ɗ

in aiki.

Adnan kuwan sai bayan magariba ya dawo

daga tafiyar da ya yi, ya tarar gida ba kowa har maigadi, ransa ya

ɓ

aci, ya duba

ɗ

akin Abra amma bata nan, dama yana yi yan tsantsame jikinsa dan baya son ya ganta da wannan abun na jikinta.

Ya duba kaf gidan bai ganta ba, a fusace ya fito harabar gidan

, zai

ɗ

au mota ya fita sai ga mai gadi ya dawo.

"Daga ina kake? Dama na

ɗ

auke ka ne dan ka dinga tafiya yawonka kana bar mini gida a bu

ɗ

e?"

"Yi haƙuri Yalla

ɓ

ai, matar gidan ce ba lafiya an nemeka a waya ba a samu ba, an kaita Asibiti"

"Asibiti, ka

mar yaya waye ya kai ta?".

"Ni da maƙota ne, ana ta neman layinka ance aiki za ayi mata, sun ƙi ta

ɓ

ata saboda ba a biya ku

ɗ

n aikin ba".

A gigice Adnan ya ce "Wane Asibitin aka kai ta?"

Dan jim mai gadin ya yi alamun son tuno sunan asibitin.

"I'm asking you Malam, Ina kuka kai mini matata? Ka tsaya kana kallo na kamar yau ka fara gani na?" Adnan ya fa

ɗ

a cikin tsawa.

Cikin girmamawa mai gadin ya ce. "Yalla

ɓ

ai sunan asibitin nake tunowa, na manta amma kamar ko BULAMA mene ne?"

"What! Me

ka ce?" Adnan ya tambaya cikin ƙaraji tamkar zai fasa gidan da muryarsa.

"Asibitin Bulama." Mai gadin ya ba shi amsa.

Wani

ɗ

an ƙaramin ihu Adnan ya saki ya nufi Motarsa cikin sauri-sauri gudu-gudu kamar sabon kamu, mara masa baya mai gadin ya yi zuc

iyarsa cike da mamakinsa gami da tausayinsa.

Duk da uban gudun da yake tsalawa a kan titi tamkar don shi ka

ɗ

ai aka yi amma gani yake kamar ba ya tafiya baya ma yake komawa. Mai gadi kuwa addu'a kawai yake yi a cikin zuciyarsa Allah ya kai su lafiya.

Suna shiga asibitin ya yi parking a tsakiyar hanya ya fito ko kashe Motar bai yi ba. Cikin sauri mai gadi ya bi bayansa. Alhaji Nura maƙocin su Abra yana ganin Adnan ya gane shi, kamar yadda shi ma Adnan din ya gane shi, duk da ba sa wata mu'amala amma

suna ha

ɗ

uwa time to time su gaisa. Cikin jin da

ɗ

i da farinciki ya miƙe yana fa

ɗ

in. "Ranka ya da

ɗ

e sannu da zuwa, tun

ɗ

azu....."

"Uban wa ya kawo mini mata wannan tsinannen asibitin?" Ya fa

ɗ

a cikin cika da batsewa.

"Subhanallahi! Me ya yi zafi ra

nka ya da

ɗ

e? Ni na ce mu kawo ta nan saboda muna da file, gudun kar mu je wani asibitin mu sha wuya, ganin mawuyacin halin da mai

ɗ

akin naka take ciki?" Cewar Alhaji Nura cikin tausasa harshe.

Cikin tsantsar tashin hankali da damuwa ya ce. "Where is she

? Ina Matata? Me ya same ta?" Ɗakin da take matar Alhaji Nura ta nuna masa, bai ce komai ya nufi

ɗ

akin.

"Ikon Allah, baban Rahama lafiyar mutumin nan kuwa ƙalau? Daga taimako zai zo yana mana masifa? Mene aibun asibitin nan? Kuma ko tsayawa mu yi masa

bayani bai yi ba ya yi gaba."

"Ki yi masa uzuri, kin san mu maza muna da rauni a kan ku matanmu, idan kika lura ba ya hayyacinsa, a birkice yake."

Tsaki Maman Rahama ta yi ta ce. "Ya san da hakan ya tafi ya bar ta ita ka

ɗ

ai a cikin gida, kuma ya san

ba lafiya ce da ita ba, ni wallahi duk haushinsa ma ya cika mini zuciya." Murmushi kawai Baban Rahama ya yi bai ce komai ba.

Nurse

ɗ

in da ta yi wa Abra allura tana bakin

ɗ

akin da take tsaye cikin tashin hankali, don ta rasa ya za ta yi ta tsayar da j

inin da take zubarwa, kuma tana tsoron ta fa

ɗ

a wa wani gudun kar ta fuskanci hukunci. A haka Adnan ya ƙaraso kamar wani mayunwacin zaki yana huci, bai bi ta kanta ba ya yaye labulen

ɗ

akin zai shiga. Saurin shan gabansa Nurse

ɗ

in ta yi tare da fa

ɗ

in. "Malam

ya haka? Daga ina? Who are you?" Mugun kallon da ya watsa mata ya sa ta yin baya ba shiri ta ba shi hanya ya wuce, zuciyarta cike da matsanancin tsoro, don ba ƙaramin firgita ta yi ba da jajayen idon Adnan.

"Abra! Abra! Abra!"

Shi ne abin da Adnan

ya fa

ɗ

a cikin matsanancin tashin hankali, lokacin da ya yi tozali da ita kwance cikin jini babu alamar numfashi a tattare da ita. A

ɗ

imauce ya cicci

ɓ

e ta ya yi waje da ita, har ya yi gaba ya juyo ya dubi Nurse

ɗ

in da jikinta ke

ɓ

ari ya ce. "Wallahi wallah

i idan har na rasa matata sai na yi da Shari'a da ko ma wanne shege ne ya yi sanadin mutuwar ta." Da kallo kawai Nurse

ɗ

in ta bi shi, cikin zuciyarta tana sakin ajiyar zuciya.

Ganin yanda Adnan ya dauko Abra jini na zuba a jikinta ya sa su Maman Raham

a bin bayansa hankali a tashe, suna ƙoƙarin fita daga reception Doctor Bulama ya sakko daga sama. Wani irin kallo ya bi bayansu da shi, kafin ya ta

ɓ

e baki ya dubi wata Nurse cikin yamutsa fuska ya ce. "Murja ku saka a gyara gurin nan yanzu-yanzu, ko wanne

mara hankalin ne ya

ɗ

auki patient jini na zuba daga jikinta ya

ɓ

ata mana wuri oho? Sometimes wasu mutanen they behave like animals." Ya ƙarashe maganar tare da jan tsaki.

"Innalillahiwa'inna'ilaihirra'un! Waye yake zubar da wannan jinin haka?" Nurse J

amila da ta fito daga wani

ɗ

aki ta fa

ɗ

i haka cikin bin wajen da kallo."

"To uwar kwakwazo, sai ki bi su ki tambaya." Bulama ya fa

ɗ

i haka tare da yin gaba.

Cikin damuwa Jamila ta ce. "Hasbunallu'wa'ni'imal'wakil, ba dai fita aka yi da wanda ya z

ubar da jinin a haka ba, ba tare da an yi masa wani taimako ba? Idan jinin nasa ya ƙare kuma fa kafin su je wani asibitin? Wannan wacce irin rayuwa ce? Ba na raba

ɗ

ayan biyu kuma don ba su biya ku

ɗ

i ba ne."

"To za a yi musu abu kyauta ne, ke fa wani

lokacin kina da matsala."

"Haba sister Murja, amma ko taimakon tsayar da jinin aka ba su ai an yi wani abu, don ba

ɗ

an'uwanki

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login