Showing 165001 words to 168000 words out of 260401 words

Chapter 56 - Dare da Duhu complete

kakarin amai, sai dai babu komai a cikinta.

Ya kalli hannunsa da jikinsa da ta

ɓ

ata amai, cikin takaici ya ce "Ƙazamar banza mara hankali" Ko

ɗ

aga kaia ba tayi ba balle ta

tanka masa, ya ƙare mata zagi ya fice.

Gefe ta koma ta kwanta tana haki, saboda yadda ilahirin jikinta ke ciwo, tunani ta shiga yi a ranta, anya ba zata gudu ba, ko ta sanarwa Abbi irin halin da take ciki ba, sai kuma tayi tunanin dole Abbi zai shiga d

amuwa ya ga daga aurar da ita, har an fara samun matsala dan ta san tabbas sai ya kashe Auren nan. Tayi tunanin ko ta gayawa Abbi Adnan ya san waye mahaifinta, sai kuma taga idan har ta gayawa Abbi, to lallai fa zai gane irin zaman da take da Adnan, wanda

hakan ne bata so, ba zata so ace daga yin Auren ace har Auren nata ya mutu ba, a fara lissafa mata Aure.

"Ohhh Allah, Allah ka bani mafita. Faris come back to me, i need your help, kar wannan macucin ya kashe ni, bana son

ɗ

agawa Abbi hankali, da saina k

ashe Auren nan" ta ƙarasa Maganar tana jin zafi a ƙirjinta.

Na'ima Allah ya taimaketa ta koma gidanta, sai dai sam Major Khamal yaƙi bata fuska, ƙarewa idan ya fice tun sassafe ba zai dawo ba, sai can dare, ta shirya ta tafi sashinsa da nufin bashi haƙu

ri kamar yadda ta saba idan sun samu sa

ɓ

ani, amma ya koreta ya ce ta fita ta bashi guri.

Gaba

ɗ

aya zaman gidan sai yayi mata babu da

ɗ

i, ta san da yaran nan suna nan ko dan Albarkacin su kar su gane Akwai abin da yake faruwa zai haƙura, amma Yanzu da yake

ba kowa sai ita ka

ɗ

ai yaƙi saurarar ta, dan da alamu yayi fushi sosai da ita a wannan karon.

Babban abin da ya sake jefata cikin damuwa shi ne yadda ya ce sai dai taje China ta nemo Salman, dan ba abin da yayi masa zafi da cewar da Salman yayi ba zai sake

dawowa Nigeria ba. Gashi yanzu ta hankalta ta dawo daga rakiyar shawarwarin Anty Suwaiba dan ba in da shawarwarin na ta ke kai ta sai tashar Nadama!.

Abra baiwar Allah, kwana biyun nan haka tayi su cikin tsananin ciwo, zazzafan zazza

ɓ

i da amai ba ƙaƙƙa

utawa, ga bata iya cin komai, dan komai ta ci sai tayi amansa, Adnan kuwa ya daina ko zuwa in da take, idan ma ya zo sai dai ya tsaya daga bakin ƙofa ya zazzage mata masifa ya barta.

Da safe ya shiga

ɗ

akinta, ya tarar ta fito daga wanka, tana zaune a baki

n gado, duk ta zabge ta rame sai idanuwa, so take ta shafa mai a jikinta amma ta kasa, hawaye ne kawai ke fita daga idanunta, kanta kamar zai tsage, dan bayan zazza

ɓ

i har da damuwa ke damunta, saboda haryanzu zuciyarta na ƙuna akan rashin sanin haƙiƙanin s

uwaye iyayenta, ga Adnan ya sani amma azabar muguntarsa ya sanya ya ce na zai bari ta ha

ɗ

u da su ba, kuma ko ta sanar da Abbi cewar Adnan yasan in da iyayenta suke, Adnan zai iya ƙaryatawa, dan ba ƙaramin makiri bane.

"Ke! Nifa na gaji da wannan halin n

aki, ba zai yiwu na ajiye ki a gida, amma kullum sai na nemi abin da zanci ba, saboda baki da lafiya dole ki mini Abincin breakfast yau na gaji".

Ɗ

auke kanta tayi, ta juya masa ƙeya, mai

ɗ

auke da uban gashinta baƙi si

ɗ

ik da ya sauka a kan gadon bayanta.

"Ina miki magana kike juyowa mini wannan banzan gashin naki?".

"Me kuma gashi na yayi maka, ko da yake ba abin mamaki bane, maybe burgeka yayi".

"Meye abin birgewa a jikin duk wani abu da ya danganci zuriyarku, masu kyan

ɗ

an maciji, miyagu azzalu

mai, ai duk wani abinda ya shafi mahaifinki muninsa ya ƙazanta".

Cikin ƙarfin hali ta ce "Ai da yake gwano ba ya jin warin jikinsa, kai meye marabarka da miyagun maganganun da kake suffanta mahaifina da su? Wataƙila ma gara shi, baya neman matan banza,

kai kuwa fa har karuwa ka kawo cikin gidanka dan abin kunya da.....

Damƙe gashin kanta yayi, wanda azaba ya sanya tayi shiru, saboda tsananin zafi da ciwon da kan yake mata. Cikin tsantsar mugunta da rashin imani, ya cire towel

ɗ

in jikin Abra, ya fara ƙoƙ

arin kwanciya da ita, duk da yadda yake jin wani irin hucin zafi da jikinta yake mata saboda ciwo.

Kuka take sosai tana ƙoƙarin ƙwatar kansa, tare da kai masa duka, amma jikinta babu ƙwari, yayi abin da ransa yake so, cikin zallar mugunta tana kuka tana w

ani irin kakari na wahala, amma ko a jikinsa, sai da ya gama ya kalleta yana wani shu'umin murmushi ya ce "Idan nace zan gwada miki irin mugunta da zaluncin da mahaifinki yake yi, to mutuwa zaki yi, dan ba zaki rayu ba, zaluncinsa ya wuce duk wani tunani n

aki, ki sa a ranki ni ban iya komai ba a kan mahaifinki"

Ido shine ka

ɗ

ai abin da Abra ta iya raka Adnan da shi, ba ta san da ya zata misalta irin uƙubar da yake mata ba. 'Haka zaki zauna abubuwa na cigaba da kwa

ɓ

ewa?' wata zuciyar ta tambayeta.

Tana jins

a ya tada motarsa ya bar gidan, ta kai awa biyu a kwance, ko ƙwaƙwaran motsi ta kasa, daga bisani ta tashi da ƙyar ta shiga ban

ɗ

aki ta gyara jikinta ta sanya kaya, ta duba tana da ku

ɗ

in da aka babbata lokacin da za'a kawota, ta zuba a jakarta ta nufi gate

ta fice, wanda tun da aka kawota bata ta

ɓ

a fita ita ka

ɗ

ai ba.

LITTAFIN KUƊI NE, KU SIYA KAFIN KU KARANTA.

0808102134

09047871750

[10/25, 4:54 PM] Abk: Tana tafe a hanya kamar za ta kifa, unguwar kamar quaters take, ita ko maƙotanta ba ta sani ba, dan

Adnan bai bata damar ko sallama tayi musu ba da aka kawo ta, da ƙyar ta kai titi, dan ta huta babu adadi.

Duk wasu shedu da yakamata, an tattara su a kan General Ibrahim mai retire,ya tabatta shine ya kashe karuwarsa a Hotel, kuma shike maƙarƙashi na

bayyanar da sirrin tsaron ƙasa, dan haka yau Litinin ta kama ranar yanke hukunci, tun ranar Asabar Abbi ya tafi babban birnin tarayya Abuja, dan ganin shari'ar, Gwaska kuwa ya cika wandonsa da iska, ya bar Nigeria gaba

ɗ

aya sai wasu daga yaransa aka kama.

Abin kunya har da tsofaffin manyan 'yan siyasa, da suka riƙe manyan muƙamai a ƙasa a wannan almundahana da aka aikata.

Bayan dogon turanci irin na kotu da alƙali ya gabatar, da fa

ɗ

an manyan dokoki da ga cikin littafin da suke dogaro da shi gurin shari'a

, aka yankewa General Ibrahim mai retire kisa ta hanyar rataya, abin da ya ƙara bawa mutane mamaki shine, hatta Manyan ƙusoshin gwamnatin nan, da aka samu da laifi hukuncin kisa aka yanke musu, abinda ba'a ta

ɓ

a yi ba a ƙasa, amma aka basu damar

ɗ

aukaka ƙar

a.

General Ibrahim duk ya rame, tsufansa ya fito, ga shi zamansa a gidan yari, cututtuka suka baibaye shi, yana ta fama da ciwon zuciya da kuma ciwon sugar.

Nan da nan jaridu da gidajen rediyo suka samu abin fa

ɗ

a, ga lawyoyi duk sun kar

ɓ

e masa 'yan ku

ɗ

a

ɗ

ensa akan cewar zasu taimake shi yayi free.

Adnan tun da ya tafi gurin aiki, sai tunanin yanayin da ya bar Abra ya dame shi, saboda jikinta da zafi sosai kamar wuta, kuma babu alamar tana iya cin wani abu.

Tsaki yayi tare da ƙoƙarin cire tunaninta da

ga ransa, amma ya kasa ko yayi yinƙurin cigaba da aiki, da ya tuno ta sai yaji ya damu, ana haka Usman ya zo ya same shi a Office.

Yayi sallama amma maimakon Adnan ya amsa sai yayi tsaki, Usman ya kalleshi ya ce 'Lafiya kuwa ina sallama amma kana tsaki?".

Adnan ya kalleshi ya ce "Sorry, hankalina ne a wani gurin shiyasa".

"Ok, ya garin ya Madam kuma?".

"Wai kai ina ruwanka da Madam

ɗ

in nan da kullum sai ka tambaye ta?".

"To tambayar ma laifi ce kenan?"

Adnan ya ce "Eh kusan haka, dan da bata

lafiya ba zaka ganni a kan kujerar nan ba".

Usman yayi murmushi ya ce "Yayi mijin balarabiya".

"A daina tanka mini mata dan Allah, duk bakinku ya sa ta fara duhu"

"Eh tunda gamu mayu ba".

"Ni dai bance ba" Adnan yayi Maganar yana murmushi.

Adnan ya ce "Wai ni ya batun Meenal ne, na jika shiru, ka rigani ha

ɗ

uwa da ita fa kan in ha

ɗ

u da Abra, amma haryanzu shiru, kar kayi wasa da hankalin 'yar mutane fa".

Usman ya ce "Hmm"

"Ban gane hmmm ba?"

"Sp zancen babu da

ɗ

i ne sam, ni na fasa Au

ren Meenal"

"Amma mai yasa?"

"Abubuwan babu da

ɗ

i ne sam, amma zan maka bayani".

"Allah ya sa ba daga gurinka aka samu matsalar ba Usman?"

"Ba daga gurina bane, amma nasan ko kaine, abin da nayi shi zaka yi".

"To shikenan Allah ya tabbatar da

alkhairi" suka gama hirar aikinsu.

Suna magana amma hankalin Adnan yana kan Abra, haka ya lalla

ɓ

a ya kai azahar, yayi sallah ya tafi gida.

Yana zuwa gida ya nufi

ɗ

akin Abra, amma ya tarar ba ta ciki, kayanta da ta cire a ƙasa a tsakar

ɗ

akin.

Ya bu

ɗ

e ƙofar ban

ɗ

aki, amma bata ciki.

Ya shiga ƙwala mata kira "Abra! Abra!"

Ya duba kitchen amma ba ta nan, ya tafi

ɗ

akinsa amma nan ma ba ta nan.

Nan hankalin Adnan ya fara tashi, da ya tabbatar da Abra ba ta gidan gaba

ɗ

aya.

"Ina yarinyar nan ta shiga

haka?" Ya tambayi kansa, gashi babu waya a hannunta balle ya kirata.

Waje ya fita yana lelleƙawa, amma layin nasu tsit yake, ba kowa balle ya tambayi wani.

Bai sare ba ya shiga bi gidajen dake kusa da nasu, yana ƙwanƙwasawa yana tambayar masu gadi, ida

n Abra taje amma ko ina sai suce su basu ganta ba, ba taje ba.

Abra kuwa bayan ta isa titi, mai napep ta samu ta gaya masa sunan unguwar su Adnan, da suka isa unguwar, tace mai napep

ɗ

in ya tambayi gidan Aliyu Matawalle.

Ya ce mata ai yasan gidan, ya k

aita har ƙofar gidan.

Ta biya shi ku

ɗ

in motarsa, ta sauka ta shiga gidan tana bin bango, saboda tsananin ciwon da kanta yake mata, da kuma zazza

ɓ

in da ya addabeta.

Mai aikin hajiya Mama ce ta bu

ɗ

ewa Abra ƙofar falon, tana ganin Abra ta fara murmushi ta

na mata sannu da zuwa, Abra ta jinjina mata kai kawai, ta wuce cikin falon ta zube a kan kujera tana maida numfashi. Mai aikin ce taje ta kirawo Mama, tana fitowa ta tarar da Abra a kwance a kan kujera, tana sauke numfashi da ƙyar.

Da sauri Mama ta ƙarasa

in da Abra take tana fa

ɗ

in "Abra lafiya kuwa?" Tayi maganar tana dafa kan Abra, jikin Abra zafi rau.

Mama ta kalli mai aikinta ta ce "Ɗauko mini wayata in kira likita".

Ta kuma kallon Abra ta ce "Ina Adnan

ɗ

in yake?"

Cikin rawar murya Abra ta ce "Y

a tafi gurin aiki, ni kuma naji zan mutu shine na taho nan"

"Amma wane irin rashin hankali ne Adnan yayi haka? Yaya za ayi matarka ba lafiya ka tafi aiki ka barta?"

Mama ta kira likita a waya, sannan ta sa aka ha

ɗ

awa Abra Abinci, ba ta ci da yawa ba,

ta dinga amai.

Likita ya ƙaraso gidan Hajiya Mama, ya yiwa Abra tambayoyi, ya yi mata allurai ya samata ruwa sannan yace da Mama "Idan jikin nata yayi sauƙi zuwa yamma shikenan, idan Allah ya kaimu gobe zan dawo in kuma duba jikin nata, sai ku taho da

ita Asibiti for further investigation".

Mama tace "to shikenan"

Abra taji da

ɗ

in jikinta sosai, har sakwara Mama ta sa aka yi mata, ta samu ta

ɗ

an ci.

Abra ta ce "Mama dan Allah ki bani aron waya in kira su Mami".

"A'a Abra, ba zaki kirasu ki

ɗ

aga musu hankali ba"

Abra ta marairaice ta ce "Mama tunda nayi Aure fa ya ƙwace mini waya, bana waya da kowa a gida, ba

ɗ

aga musu hankali zan yi ba".

'mai yasa ya ƙwace miki wayar?"

Abra ta ce "Nima ban sani ba"

Mama ta girgiza kai ta bata waya

rta.

Wayar Abbi ta fara sanyawa ta kirashi, bugu biyu ya

ɗ

aga "Hello Abbina".

"Daughter na, ya kike ya jikin naki?"

"Da sauƙi Abbi, ina Mami?"

"Mami tana bacci".

"Abbi ka tasheta ka bata muyi magana, tunda na bar gidan fa banyi waya da ita b

a".

Duk da Abbi baya shiga sabgar Mami, amma saboda farincikin Abra ya tafi

ɗ

akin Na'ima, ya miƙa mata waya. Ta kalleshi da mamaki ta ce "waye?".

"Ki kar

ɓ

a kiji".

Ta kar

ɓ

a ta kara wayar a kunnenta.

'Hello Mami"

"Na'am Abra"

"Mami ba kya n

emana ko? Kin ƙi zuwa gidana"

Na'ima ta ce "Na nemi wayarki na ta shiga, kuma mijinki idan aka kira shi kullum baya nan".

"Mami to ba zaki zo ba?"

"Zan zo mana, amma jira muke a gama ha

ɗ

a kayan garar ki, sai mu taho gaba

ɗ

aya".

"Haba Mami, ni d

ai kawai ki zo dan Allah, in ba haka ba ni zan dawo gida".

"A ina kika ta

ɓ

a ganin an yi haka? Ki kwantar da hankalinki zan zo insha Allah".

"To Mami yaushe?".

"Ba zan sa miki rana ba, amma zan zo insha Allah"

Bayan waya da Mami, Abra har su Amm

i ta dinga kira a waya, tana musu koke koke, sukai mata alƙawarin za so zo.

Adnan fa hankalinsa yayi ƙololuwar tashi, ya rasa abin da yake masa da

ɗ

i, dan ya fara tunanin sanar da hukuma.

Kafin yayi hakan, ya

ɗ

au motarsa ya nufi gidansu, cike da zullu

mi da tunani.

A falo ya tarar da Hajiya Mama, tana ganinsa ta ce "Yawwa dama kai nake nema".

"Lafiya kuwa Mama?".

"Dole ka tambayeni lafiya mana, ka fita ka bar Yarinya a gida babu lafiya, Allah yasa tayi kyan kai ta fito ta taho nan, a galabaice ta

ƙaraso gidan nan".

Adnan ya ce "Alhamdilillah, dama nan ta taho?".

"Ban sani ba" Mama ta bashi amsa, Adnan ya sunkuyar da kai yana sosa ƙeya.

"Tana

ɗ

akina, likita ya bata magunguna ya sa mata ruwa, yace gobe in Allah ya kaimu kuje Asibiti ai mata

teses".

Adnan ya jinjina kai ya miƙe, ya nufi

ɗ

akin Mama ya tarar da, Abra a kwance a kan katifa da ruwa a jikinta, hannunta

ɗ

aya riƙe da wayar Mama.

"Da iznin wa kika fita ki ka bar gida? Kika bar mini gida a bu

ɗ

e ba kowa?"

A hankali ta

ɗ

aga ida

nunta ta kalleshi, ta

ɗ

auke kanta ta mayar kan waya.

"Ba Magana nake miki ba".

"Dan Allah ni ka ƙyaleni in ji da kaina, idan ba haka ba Wallahi saina fa

ɗ

i irin zaman da muke kowama yaji gayyar ta watse in huta da bala'inka da zaluncinka".

"Ni kike

gayawa haka?".

"Na fa

ɗ

a, idan kana da wuta ko Aljanna ka sani a ciki".

Ƙ

wafa yayi, ya fisge wayar hannun Abra ta Mama, ya fito falo.

Ya miƙawa Mama wayarta, Mama ta ce "Yauwa, maiyasa ka ƙwace mata waya ne? Ko waya bata yi da mutan gidan su".

"Wallahi Mama takura musu da koke koke take tana

ɗ

aga musu hankali, a kan bata da lafiya".

Mama ta ce "ba hujja ba ce, ka bata wayarta, umarni nake baka, wannan ai mugunta ce, ka hanata waya da mutan gidansu akan me?".

"Shikenan zan bata, bari ruwan

ya ƙare in

ɗ

auketa mu tafi".

"A'a ka bari sai Allah ya kaimu dare"

Cikin ikon Allah zuwa daren, Abra ta

ɗ

an watstsake sai rashin ƙwarin jiki.

Ji take kamar tace ba zata bin Adnan ba, amma ta dake ta tashi suka tafi. Suna tafe ba wanda yake tankawa

wani har suka isa gida, kusan ƙarfe sha

ɗ

aya na dare.

Ba ta saurari Adnan ba ta wuce

ɗ

akinta, ta gyara ta kwanta.

Da safe kafin ya fita aiki ya shigo

ɗ

akin, ya tarar da ita a zaune a kan gado, dan fitowarta kenan daga wannan aman da take.

Ya cill

o mata wayarta ya ce "gata nan, kin ha

ɗ

ani da mahaifiyata ta sa na baki wayarki, amma Wallahi muddin kika kuskura naga kina waya da wancan sakaran yaron ko makamancin haka Wallahi sai na ƙwace".

"Wallahi ba sakarai bane, Faris ba sakarai bane dan ya fiy

e mini kai".

Da wani irin mugun kallo ya bi Abra "Ni kike gayawa wancan shashashan ya fini?".

"Eh, ya fiye mini kai, dan tsawon tasowata ya bani kariya da kulawa, kai kuma a zamana da kai ba abin da na tsinta banda

ɓ

acin rai da tashin hankali a kan a

binda ban san tushensa ba, wanda yayi maka laifin ma ban sanshi ba balle in san laifin da aka yi maka, dan haka na fa

ɗ

a Faris ya fiye mini kai"

Janyota yayi daga kan gadon, ya tsaida ita a kan ƙafafuwata, "Wallahi Abra idan kika kuma Magana a kan wannan

banzan Salman

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login