Showing 75001 words to 78000 words out of 260401 words
kira shi ya turo sojoji mota-mota a tafi dake a
ɗ
aure, don haka ki kiyaye ni. Kodayake ba laifinki ba ne, zafin zawarci ne, dan shi babu abun da ba ya sakaw
a." Ba ta jira cewar Suwaiba ta shige ciki tana ba
ɓɓ
ata fuska.
Mama ta tar
ɓ
e ta ba yabo ba fallasa, Granny ba ta damu ba ta zazzage musu abun da yake cikinta tass, sai da ta ƙare musu cin mutunci akan mugun halinsu sannan ta dubi Nai'ma dake ta banka ma
ta harara a sace ta ce. "Kya iya kwaso jiki ki biyo ni mu tafi, ba kuma don halinki na zo bikon nan ba, don
ɗ
anki Salman na zo, yaron kirki kar ya ƙullace ni akan abun da na yi miki." Nai'ma ba ta tanka mata ba ta miƙe ta shige
ɗ
aki. Ta
ɓ
e baki ta yi. "Ko b
a komai yau an yi kwanan gidan gyatumi cikin sauro da zafi ba cikin ra
ɓ
a gidan jikana da aka saba ba." Tsaki Aunty Suwaiba ta yi ta miƙe ta bi bayan Na'ima.
Around 12 na rana su Abra suka fito daga lecture, lecture biyu gare su kawai yau. Za ma ta
yi a
ɗ
aya daga cikin rumfunan department
ɗ
insu dan jiran Salman, shi sai 1 za su tashi. Khairat ce ta ƙaraso ta kama hannun Abra ta ce. "Zo mu je ki kira ni in duba wani abu kafin twin brother
ɗ
in naki ya fito." Ƙin tashi Abra ta yi ta ce. "Kai khairy ki
n fiya yawo."
"Please ki taso mu je."
Yamutsa fuska Abra ta yi ta ce. "Ina za mu?" Khairy ta ce. "Can ne fa ba wani da nisa ba, da
ɗ
ina dake ragwanta, yanzu
ɗ
an zaman lecture
ɗ
in nan sai ki ce kin gaji, ana ganin ki an ga fresh student." Murmurshi Abr
a ta yi ta miƙe suka tafi.
Office
ɗ
in Fayyad suka je, Khairy ta duba ko za ta ƙara ganin Adnan yau ma, sai dai ta yi rashin sa'a, yana tafiya suka zo." Cikin rashin jin da
ɗ
i ta ce. "Oh My God, kar dai yau ban zo school a sa'a ba?" Abra da ba ta san akan
me take magana ba ta ce. "What happened?"
"Guy
ɗ
in da nake ba ki labari jiya na zo gani, daƙyar na iya bacci daren jiya saboda tunaninsa, na ci burin sake ganin shi yau, kuma kin san muna zuwa nan na ji ƙamshinsa." Khairy ta ba ta amsa cikin rawar jiki
.
Jinjina kai Abra ta yi ta ce. "Kin gamu da wahala amma, daga ganin mutum duk kin wani burkice, har kin gane wani ƙamshinsa?"
"Ba za ki gane ba ne Abra Khamal Khamis, guy
ɗ
in ya ha
ɗ
u ƙarshe, kin san bana son baƙin Namiji, amma ganin guy
ɗ
in nan j
iya gaba-d'aya ya canza mini ra'ayi, ban yi tunani cikin baƙaƙen maza akwai masu kyau haka ba."
Ta
ɓ
e baki Abra ta yi dan totally shirme ta
ɗ
auki batun, a ganinta wannan wahala ce da
ɗ
ora wa kai jidali. Komawa gurin zamanta ta yi ta bar Khairy da dube_du
be, dan ƙin haƙura ta yi ta ce ita ba za ta tafi ba sai ta gan shi.
Bayan sun koma gida suka tarar Nai'ma ta dawo, ba ta nuna musu komai ba da za su gane akwai dalilin da ya sa ta tafi gida jiya ba. Kasancewar Abbi yana nan ba ta nuna wa Abra komai na
kyara ba, har girki ta yi kafin su dawo, a cewarta ƴarta ta kwaso gajiyar school ba za ta dawo ta yi
girki ba. Abra tana cin abinci ta yi Sallah ta watsa ruwa ta kwanta, tunda babu abun da za ta yi.
Da yamma Abra na zaune ita ka
ɗ
ai a main Parlo
r tana duba lecture note
ɗ
in da aka yi musu yau. Salman ya fito daga
ɗ
akinsa cikin shigar kayan Ball. A hankali ta
ɗ
ago ta kalle shi jin ƙamshinsa,
ɓ
ata fuska ta yi tare da
ɗ
auke kanta. Ƙarasowa ya yi ya zauna a gefenta ya ce. "Angel Sarkin karatu, ba ga b
okon ba, ba ga islamiyya ba."
"Ina zaka je?" Ta tambaye shi a shagwa
ɓ
e.
Idanunsa a cikin nata ya ce. "Ball, amma bazan jima ba zan dawo."
"Ball kuma Faris? Maimakon ka zauna ka yi karatun abun da aka yi muku yau? Ko dan ka ga Abbi ba ya nan ne?
"
"Idan na dawo zan yi, kar ki damu Babyn Faris da Abbi."
Turo baki ta yi ta ce. "Ni dai kar ka fita ka bar ni, ni ka
ɗ
ai Please."
"Ki yi haƙuri Yaya, ba zan jima ba fa." Ya ƙarashe zancen tare da kamo hannunta. Kamar za ta yi kuka ta ce. "To zan
bika."
Shafa sumar kansa ya yi ya ce. "Angel rigima, gurin ball
ɗ
in zan tafi dake? ai ta kalle ki ana tanka ki raina yana
ɓ
aci a banza, ban yarda ba gaskiya."
"To mene abun
ɓ
acin ran?"
"Ke ba za ki gane ba ai." Ya fa
ɗ
i haka tare da miƙewa tsaye ga
nin lokacin fara ball
ɗ
in har ya wuce. Kallon shi kawai take ba ta ce komai ba, ganin yanayinta ya san yana fita za ta iya yin kuka, shi kuma ba ya son hakan. Cikin rarrashi ya ce. "Mene wai? Yanzu fa zan dawo, ki yi kallo ko chat ko game kafin na dawo, za
n taho miki da favourite thing
ɗ
inki, choculates and sweets, I promised."
"Ba na so, tunda kai always sai dai ka fice ka bar ni."
Da ƙyar ya samu ya lallab'a ta, ta bar shi zai tafi, amma sai da shara
ɗ
in ba zai wuce one hour ba, ya ce ya amince.
Har bakin gare ta raka shi, sai da ta ga fitar shi sannan ta koma cikin gida.
Kasa cigaba da karatun da take ta yi, tunanika kala-kala ne suka shiga yi mata yawo a cikin kai, tunanin rayuwarta da ƙalubalen da take fuskanta daga gurin mahaifiyarta, da
kuma yanda yanzu take ƙoƙarin shiga tsakaninta da Abbinta.
Knocking
ɗ
in ƙofar parlour'n da aka yi ne ya dawo da ita daga duniyar tunanin da ta tafi. Numfashi ta sauke tare da miƙewa cikin sanyin jiki ta je ta bu
ɗ
e ƙofar bayan ta tambayi waye. Gabanta
ne ya yanke fa
ɗ
i ganin Uncle Faisal, ba ta ƙaunar abun da zai na ha
ɗ
a ta hanya da mutumin nan ko ka
ɗ
an a rayuwarta. Baya ta yi da sauri ganin irin kallon da yake bin ta da shi, cikin rawar murya ta ce. "I...ina ...kwana?"
"Lafiya ƙalau, Aunty Nai'ma fa
?"
"Tana sama tana bacci, bari na kira ta."
Wani
ɗ
an murmushi ya yi yana bin parlour'n da kallo kamar mai neman wani abu, cikin ransa kuwa fa
ɗ
i yake. 'Wannan wata dama ce da ka samu Faisal, ka yi amfani da ita wajen cimma burinka na shekara da sh
ekaru ba tare da kowa ya san kai ka aikata ba." Ajiyar zuciya ya sauke tare da lumshe idonsa, ya tuno lokacin da ya shigo gidan yanzu bai gamu da kowa ba, dan yana ta horn mai gadi bai zo ya bu
ɗ
e masa gate ba, hakan yasa ya yi parking Motar a waje ya shigo
babu ita, ya yi sa'a kuma ƙaramar ƙofar gidan a bu
ɗ
e take. Ya san Salman ba ya gidan yanzu, dan da yana nan dole tare zai gan su da Abra a parlour, tunda ba sa iya rabuwa idan ba lokacin bacci ba, tamkar HANTA DA JINI haka suke.
Abra ganin yanda ya yi
shiru ta san ba Alkhairi yake kitsawa a cikin ransa ba, hakan yasa ta juya da sauri don guduwa
ɗ
akinta. Ko taku biyu ba ta yi ba ya damƙi hannunta, ƙara ta saki tare da fa
ɗ
in. "Please Uncle leave me, me na yi maka kake bibiya ta da wannan mummunar manufar,
na roƙe ka da girman Allah ka bar ni, kai fa ƙanin mahaifiyata ne, ni tamkar
ɗ
iyar ka ta cikinka nake."
"Na bi ki ta lallami kin ƙi yarda, dama na fa
ɗ
a miki idan ba ki yarda ta da
ɗ
in rai ba, za ki yarda ko ta halin ƙaƙa. Babu abun da zai hana ni cika
burin raina a yau, ko dan na rama tijarar da Babanki ya mini akan na nemi wata alfarma a gurinsa."
Fashewa ta yi da kuka tare da ƙoƙarin ƙwace hannunta tana kiran sunan Abbi da Faris, saurin toshe mata baki Faisai ya yi da hannunsa
ɗ
aya, ta ƙarfin t
siya ya ja ta suka fice ta ƙofar kitchen wadda za ta kai ka ga ƙofar bayan gidan, Abra tana ji tana gani ya fice da ita daga gidan ta ƙofar baya ba tare da an gan su ba. Wani irin kuka take yi tamkar za ta shi
ɗ
e, don ta gama saddaƙarwa Faisal ya ci galaba,
zai tafi da ita ya
ɓ
ata mata rayuwa kamar yadda ya sha furtawa.
[10/1, 2:40 PM] Abk: Ihu Abra take yi, tana turjewa amma ya dinga janta, idanunsa gaba
ɗ
aya sun rufe, ya manta da irin abunda ka iya biyo bayan
ɗ
anyan aikin da yake ƙoƙarin aikatawa, ba abun
da makauniyar zuciyarsa ke raya masa, illa cikar muradin sa akan Abra.
Har waje ya janyota, tana tirjewa tana kuka, amma ya cigaba da janta har waje, layin shiru babu kowa. Ba zato ba tsammani sai ga wani daga cikin masu gadin gidansu Abra, wanda ya kas
ance soja ne ya nufosu akan babur, take Faisal ya tsaya cak yana wuri-wuri da ido.
Cikin mamaki sojan, mai suna james yace "Hey Oga lafiya kuwa?".
Faisal yace "eh lafiya ƙalau".
James yace "to ya naga kana janta, kuma tana kuka, ga jikinta ba ko m
ayafi".
Faisal ya ha
ɗ
e rai yace "Eh laifi tayi mini, zan je in hukunta ta".
Ɗ
an waro idanu Abra tayi, tana kallon Faisal.
James yace "koma me tayi maka, ai be kamata ka dinga janta haka ba, da Oga na gari kaima ka san ko me tayi maka, ba ka isa ka
fitar da ita daga gidan nan ta ƙarfi haka ba, koma me tayi maka kayi haƙuri"
Wani irin baƙin ciki ne ya cunkushe zuciyar Faisal, na tarnaƙin da ya samu gurin cinmma mummunan burinsa akan Abra. Abra kuwa tana ganin Allah ya ƙwace ta, ta koma gida da sau
ri tana cigaba da kuka.
James bai kawo komai ba, saboda ganin Faisal ƙanin matar gidan ne, bai kawo wani abu na cutarwa yayi niyyar yi mata ba.
Ɗ
akinta ta koma ta cigaba da kuka, ta rasa wannan wace irin rayuwa ce, yanzu wa zata gayawa abunda Uncle F
aisal yake yunƙurin yi mata, ai wannan ba abunda ma za ta iya fa
ɗ
awa wani bane, ta yaya ma zata fa
ɗ
i wannan mummunar magana haka.
Tana cikin kukan ta jiyo muryar Salman, yana ƙwala mata kira, nan da nan tai sauri ta ja bargo ta rufe idonta, dan ba ta so
n ya zo ya sakata gaba da tambayoyi.
Yana bu
ɗ
e ƙofar
ɗ
akin nata, ya hangota kwance ta juyawa ƙofa baya, dan haka sai yayi tunanin bacci take, dan haka ya rufe mata ƙofar ya koma
ɗ
akinsa.
Littafin nan na ku
ɗ
i ne ₦300 NE
Via 0116886423 Sulaiman Na'im
a s union Bank. Idan katin waya ne mtn na 500 idan transfer ne
ɗ
ari uku kacal.
Evidence of payment 07063065680 ko 09047871750
A duk wani motsi da zai yi, tunanin Abra yake yi, lokaci-lokaci ya kan tsinci kansa da
ɗ
aukar ID card
ɗ
in ta y
ana kallo.
Yanzu hakama zaune yake akan gado, hannunsa riƙe da ID card
ɗ
in nata, ya zuba masa idanu, ya tattara dukkan wata nutsuwarsa a kallon
ɗ
an ƙaramin hoton passport
ɗ
in ta da yake jikin ID card
ɗ
in.
Wata irin ajiyar zuciya yayi, ya
ɗ
an lumshe ida
nunsa tare da damƙe katin sosai a hannunsa a hankali ya furta "Abra Khamal Khams" sai kuma ya ajiye shi akan gadon, ya tashi yana tafiya a hankali, zuwa ban
ɗ
akin da yake cikin
ɗ
akin.
A department
ɗ
insu, sukayi parking
ɗ
in motar, Abra ta kalli Salman tac
e "Faris"
"Yaya" ya amsa.
"ID card
ɗ
ina, ban ganshi ba"
"Kiyi haƙuri, za'a ganshi insha Allah, saura kije kiyi ta kuka dan bakiga ID card ba, rainaki za'ayi"
"Mhmm, to ka bani naka"
Ware ido Salman yayi yace "Namiji kika koma?"
"To kowa yana da nasa,
amma ni bani da shi".
Salman yace "to waye yace ki
ɓ
atar da naki?" Tura baki tayi tana ƙoƙarin fita daga motar.
Salman yace "ayi lectures lafiya My Angel ki kula da kanki Please,ba ruwanki da kowa kinji?"
Murmushi kawai tayi masa, ta nufi hall
ɗ
ins
u, duk da hijjabi ne a jikinta, da facemask a fuskarta ba'a rasa msu binta da kallo ba, saboda hatta tafiyarta cikin nutsuwa takeyi gwanin ban sha'awa.
GY BULAMA HOSPITAL AND MATERNITY.
GY Bulama ne ya ha
ɗ
a gumi, yana yiwa wani matashi
ɗ
inki, a ƙafarsa
sakamakon fa
ɗ
an daba, an ƙi kar
ɓ
arsa a Asibitin gwamnati ance sai da 'yan sanda, shine suka taho Asibitin Bulama.
Gaba
ɗ
aya Emergency room
ɗ
in sai ƙarnin jini yake, dan har a lokacin jinin be fasa zuba ba , haka Bulama yayi
ɗ
inkin nan, da taimakon Nurses
.
Bayan ya kammala, ya cire safar hannunsa yace a kai mara lafiyan male ward, a biyo shi Office a kar
ɓ
i takardar gwaje-gwaje da za'ayi masa.
Haka akayi, Nurse Jamila ta bishi Office, ya rubuta gwajin ya bayar yace a kai lap, suje su
ɗ
ibi jininsa ayi wa
nnan gwajin akawo masa.
Bayan ya Sallami Nurse Jamila, wasu 'yan mata suka shigo su uku, suka samu guri ta zauna suka gaisa da Bulama.
Ya kallesu yace "'yan Makaranta ya school
ɗ
in?".
Ɗ
aya daga cikin su tace "Lafiya ƙalau doctor, ya aiki?".
Ya amsa
da "Alhamdilillah"
Tace"Yawwa doctor, kaga Wannan ƙawayena ne, to an samu matsala ne, nace bari in rakosu Asibitinka,
ɗ
aya 4months,
ɗ
aya 5Months".
Bulama ya
ɗ
an kallesu yace "to ku ya akai kuka bari haka ta faru?"
Ɗ
ayar tace "wallahi doctor tsaut
sayi, bamu san kan abun bane"
Yace "Well, gaskiya Yakamata ku dinga kulawa, iyayenku karatu suka turoku, irin wannan rayuwar ba in da zata kai ku, mussaman kasancewar ku mata, Aure ko karatu shine ya dace da ku, duk abunda Namiji zai yi ado
ne, yanzu Ga
shi nan su suna can hankalin su a kwance, ku kuma kuna wahala, ai haka ba da
ɗ
i" su kayi shiru kamar gaske.
Yace "dubu
ɗ
ari ne kowacce, amma saboda wannan ƙawartaku patient
ɗ
in gidan nan ce, ku bada 80k each of you".
"Masha Allah, mun gode sosai docto
r, Allah ya saka da alheri".
Yace "Bakomai Allah ya kiyaye gaba,idan a shirye kuke, kuje ku biya ku
ɗ
in, za'ai aikin yanzu insha Allah" su kai tayi masa godiya, sannan suka bar Office
ɗ
in.
Suna fita
ɗ
ayar tace "Beb amma doctor nan
ɗ
an rainin hankali n
e, shi ba aikin zunubin ze yi ba, amma yake mana nasiha ya fara yiwa kansa mana"
"Ke, nifa hankalina a tashe yake Wallahi, kar inje wani abun ya faru, tsoro nake ji". Cewar
ɗ
aya daga cikin su.
Wadda ta yi musu rakiyar ta kwa
ɓ
e baki tace "kina jin tso
ro, amma kin iya kwanciya da namiji, mu biya ku
ɗ
i a cire cikin, mu koma in ci uban gayen nan, dan daga nan Abuja zan wuce, dan baze tonan Asiri ba, sai ya biya ku
ɗ
in aikin nan da zan biya, tijara zamu yi masa, kuma kar ki mana wannan sakacin naki Ke Ihsan,
ki bu
ɗ
e baki ki tatse shi".
Wadda aka kira da Ihsan tace "Baby to ta yaya?".
Baby tace "Au tambayata ma kike? Waye be sanshi a ƙasar nan ba, babban sojane da ƙasa take ji da shi, idan ya musa biyan ku
ɗ
in, vidoen tsiraicinsa zakiyi mana, mu saka a Yo
uTube wallahi"
Jannah ta kwashe da dariya tace "kai Baby baki da dama".
Ihsan kamar za tayi kuka tace "Baby soja ne fa, idan ya harbeni fa?".
Baby tace "Sojan me? Ina ruwan wani da aikinsa? Ya san sojan ne amma yayi iskanci, Wallahi kika ƙyaleshi,
ya cuceki a banza"
Da wannan hirarrakin nasu, suka ƙarasa reception dan biyan ku
ɗ
in.
Nurse Jamila ce ta koma ofishin MD, hannunta riƙe da file, ta shigo Office
ɗ
in, taje gaban teburin Bulama tace "doctor ga file
ɗ
in nasa, an yi masa gwajin sakamakon
yana ciki".
Ya kar
ɓ
a ya duba sannan yace "Ki turomin 'yan uwan patient
ɗ
in"
Ta amsa da to, sannan ta fita suka dawo tare da wasu maza guda biyu.
Suka sake gaisawa sannan yace "yawwa duba da yadda mara lafiyan ya rasa jini sosai, akwai buƙatar mu ƙa
ra masa jini, kamar leda uku haka, kuma muna buƙatar jinin da gaggawa kar ya rasa ransa".
Sai da mamaki ya kama 'yan