Showing 6001 words to 9000 words out of 260401 words
uwa, kamar zata zare haka ta kum
a tashi, ta nufi ofishin likitan nan, ta tarar yana duba wani mara lafiya, a hanzarce ta ce "likita dan Allah ka zo a fara bashi magani, babansa yace gashi nan zuwa zai zo ya biya ku
ɗ
in"
Cike da ƙosawa da ƙufula ya ce "hajiya baki ga mara lafiya nake
dubawa bane? Mu nan Asibitin bama haka, ki je idan kun kawo ku
ɗ
in a bashi maganin, kar ki sake shigo min office haka ba izini"
Da ƙyar ta iya jan ƙafafuwanta da su kai mata nauyi, ta bar office
ɗ
in, ta koma in da ta kwantar da yaron, sai jijjiga yake, j
ikinsa rauu da zazza
ɓ
i, bakinsa se zubar da dafara yake, ta samu guri ta zauna ta
ɗ
ora yaron a kan ƙirjinta tana jin yadda zuciyar sa ke bugawa, kamar zata fasa ƙirjinsa ta fito. Ta lumshe ido tana zubar da hawaye tana kallon yadda kumfa ke fite a bakin ya
ron, amma cikin ma'aikatan ba wanda ya kalle su da idon tausayawa.
Tana nan a zaune sai ga mijin nata kamar korarrare ya shigo hankali a tashe, ya ƙarasa in da take zaune da yaron yana fa
ɗ
in "Zainabu, an duba shi kuwa?"
Kasa Magana tai sai sake rushe
wa da kuka, yace "ki kwantar da hankalinki, na bada jinginar babur
ɗ
ina, na kar
ɓ
o ku
ɗ
in a gurin maƙocinmu, a ina za'a biya ku
ɗ
in?"
Ta nuna masa reception, in da zai je ya biya, ya je ya biya ya zo ya
ɗ
auki yaron, ya rungume shi a jikinsa, da receipt
ɗ
i
n biyan ku
ɗ
in a hannunsa.
Aka nuna musu ofishin likitan, Ya shiga da yaron a jikinsa, likitan ya kalle shi ya nuna masa gadon da ke cikin Office
ɗ
in yace ya kwantar da yaron ya je waje.
Haka ya kwantar da shi ya fice, ya koma in da ya bar matarsa ya
dinga rarashinta yana bata baki.
Nurses
ɗ
in jira suke suga doctor ya taso ya duba yaron, amma yace "This boy will not survive, da tun zuwansu sun ba da ku
ɗ
i ne, da maybe mu iya ceto shi, but for now, ba zai surving ba"
"But doctor, da an jarraba dai
ko Allah zai sa a ceto shi" wata Nurse tai Maganar cike da tausayawa.
"Will you shut up, zaki koyamin aiki ne?" Yai maganar yana zazzare ido.
Ta ce "No am sorry Sir"
Wata matashiyar budurwa ce, sanye da uniform ta shigo hannunta da file ta kalli l
ikitan ta ce "Doctor, 'yan uwan matar nan da za'aiwa CS a cikinsu duk babu me irin blood group
ɗ
inta, Amma an samu mai O negative a cikinsu, wanda zeyi daidai da jinin Alhajin nan da aka rasa samun jinin da za'a saka masa"
Ya ce "ok, yanzu abunda za'ai
shine, ku
ɗ
ebi 2 pints of blood, a jikin shi mai O negative
ɗ
in, sai kun
ɗ
iba zuwa anjima sai ku ce musu kun sake gwadawa jinin bai yi ba, su sake samo wasu mutanen, idan ya so a siyarawa da Alhajin jinin, 20thousands each pints, leda biyu 40 thousands ke
nan"
Tace "ok Sir"
Ya cigaba da sabgar gabansa, yayin da wannan yaro na kan gado ya cigaba da convulsing, ya kai mintuna talatin a haka, daga bisani rai yai halinsa.
Sai da yaron ya rasu, Sannan Ya miƙe ya saka safar hannu, yai parking
ɗ
in gawar,
sannan ya fita daga office
ɗ
in, cikin rige rige iyayen yaron suka ƙaraso suna tambayar ya jikinsa, cikin ko in kula doctor GY yace "He's gone, Allah yai masa rasuwa"
"Innalillahi wa inna ilaihi raji'un" shi suka dinga maimaitawa, yayin da mahaifiyar yar
on ta koma gefe tana zub da hawaye, shikenan guda
ɗ
aya yaron, shima gashi ta rasa shi.
Shi kuwa doctor G.Y yai gaba abunsa.
Wasu daga cikin patient suka dinga bata baki, akan tayi tawakalli Allah ya bata wani.
Cikin kuka ta kalli Nurses
ɗ
in tace "Wa
taƙila da kun taimaka mana, ko da magani ne lokacin da muka zo yana suma, da wata ƙila bai rasu ba"
Wata Nurse tace "ki ji min mata kamar jahila, maza kiyi sa
ɓ
o kinji, mutane kamar ba musulmai ba ba tawakalli"
Duk dauriya da jarumta irin ta namiji,
sai da mahaifin yaron yai kuka, yace "ki dena fa
ɗ
ar haka Zainab, kinga hankalin mutane ya fara dawowa kan
ki, ana gaya miki magana, Khalifa lokacinsa ne ya riga ya yi, Allah ya kar
ɓ
e shi, Allah ya jiƙansa bari in je in samo adaidaita sahu, mu
ɗ
au gawar".
Haka ya fita dan neman adaidaita sahun da zata kai su gida.
Bayan ya samu adaidaita sahun ya shigo Asibitin, ya koma reception ya tarar da wanda ya biya ku
ɗ
in Asibitin a gurinta ya ce "To, baiwar Allah tunda ba'a kwantar da yaron nan ba, Allah ya ka
r
ɓ
i abunsa, ko ba duka ba dan Allah ku rago min ku
ɗ
in da na biya"
Jinjina kai tayi tace "Ga doctor Bulama can, shine mai Asibitin wanda ya duba
ɗ
anka, kaje ka same shi kai masa bayani".
Bai yi ƙasa a gwiwa ba, yabi bayan doctor Bulama, tare da maimai
ta masa abunda ya gayawa receptionist.
A wulaƙance ya dube shi sannan yace "Ka ta
ɓ
a ganin wanda ya je ƙiyama ya dawo?"
Ya girgiza Kai yace "A'a"
"To nan Asibitin, no refundable after payment, ku
ɗ
i sun riga sun shiga asusun Asibiti, dan haka sai da
i ka haƙura".
Kamar zai shige cikin doctor Garba, haka ya duƙa yana cewa "Dan Allah ka taimaka min, Wallahi babur
ɗ
ina da nake neman Abinci na bada jingina, na kar
ɓ
o ku
ɗ
in"
A fusace doctor yace "kaga i have something to attend to, ka san ba ka da ƙar
fi meyasa ka taho nan?"
"Wallahi an rasa gado ne, kuma akace ma yajin aiki likitoci za su tafi shiyasa, dan Allah ka temaka mana..."
Ai bai tsaya saurar sauran zancen ba, ya wuce a bar shi a gurin,
ɗ
auke da baƙi ciki goma da Ashirin!.
Kantagora Army barrack Naija state, nan ne in da aka kai gawarwakin sojojin da suka rasa ransu, da wanda a kaiwa rauni, kai tsaye aka wuce da su babban Asibitin da ke cikin barikin sojojin.
Duk in da Faruk ya saka ƙafarsa, a nan yarinyar nan take mayar
da tata ƙafar, ita ka
ɗ
ai a cikin zaratan sojojin nan sai binsu take.
Wani Babban soja yai umarni da a kaita cikin yaran da aka ku
ɓ
utar, ko itama a samu nata iyayen.
Wani soja ya ce "To ai wannan yarinyar ba tai kama da 'yan Nigeria ba ma, ko ma dai d
aga maƙotan ƙasashen nan akai kidnapping
ɗ
in ta?"
Faruk ya ce "i have no idea about it, abunda na sani shine ba ta cikin wancan yaran da aka ku
ɓ
utar, dan haka ba cikin su Yakamata a ha
ɗ
ata ba, daban za'ai cigiyar iyayenta, abunyi Yanzu shine ko Madam Ha
lima ce a bata ita ta zauna da ita, kan a san abunyi akanta".
Su kai na'am da shawarar da Faruk ya bayar, akan ta zauna a gurin Madam Halima, itama soja ce a cikin tawagar, mijinta ma soja ne suna zaune a nan cikin barrack
ɗ
in tare.
Madam Halima ta k
alli kyakkyawar fuskar yarinyar, wadda tai duƙun duƙun, 'yar rigar jikinta tai futu futu da datti, ga gashin kanta a hargitse duk datti da ƙasa.
Cike da tausaywa yadda 'yar ƙanƙanuwar yarinyar tai rayuwa a hannun 'yan ta'adda babu kulawa ta ce "ya sunan
ki?"
Maimakon ta amsa sai tai ƙuri da ido tana kallon Madam Halima.
"Ya sunan ki na ce?" Madam ta kuma maimaitawa, amma shiru ba tai responding ba.
Faruk ya ce "ina ga fa ba ta Magana, da tunda aka tsinto ta banji tayi Magana ba".
Madam ta ce
"Allah sarki, Allah ka
ɗ
ai ya san halin da iyayenta ke ciki, ai ita ma a Asibitin zamu bar ta a duba lafiyar ta tukunna"
Faruk ya ce. "ok hakan ya yi".
'Yan matan nan ma da aka ku
ɓ
utar, duk nan Asibitin cikin barrack aka kawo su, dan binciken lafiyar
su, kafin a miƙa su ga iyayensu.
Gaba
ɗ
aya ganinta take kamar a wata duniyar ta daban, Madam Halima taiwa yarinyar nan wanka tsaf, aka samo wata rigar aka saka mata, aka kwantar da ita akan gadon marasa lafiya, ba ta umm ba ta um'um, sai aukin rarraba i
danu, babban burinta bai wuce ta ga wannan mutumin da ya
ɗ
akkota daga hannun wannan mutanen ba.
Sai dai ba ta san in da aka kai shi ba, wasu mutanen ne daban suke zuwa suna duba ta, suka dinga soka mata allura suna
ɗ
ibar mata jini, sai da suka saka ta kuk
a, dan haka gaba
ɗ
aya tsoron gurin take ji.
"Ashhadu alla ila ha illallah, Rabbana alaika tawakalna wa ilaika anabna wa ilaikal masir" shine abunda ya ke ta maimaitawa, tare da ƙoƙarin bu
ɗ
e idanunsa a hankali.
Dumm yake ji a kansa, ga shi dishi dishi
yake gani, a hankali ya cigaba da lumshe idonsa yana bu
ɗ
ewa har Allah ya sa ya bu
ɗ
e su yana ganin komai clearly.
"Congratulations Captain, you survive" wani matashin likita ya fa
ɗ
a yana murmushi.
A hankali ya yunƙura zai tashi zaune, amma Likitan ya
i saurin cewa "No relax, ba'a da
ɗ
e da fitowa da kai daga tiyata ba, mun cire maka bullet a cikinka ne.
Ajiyar zuciya yai yace "Alhamdilillah, yaran fa suna ina?"
"Suna nan tare da mu a cikin Asibitin nan, ana musu gwaje gwaje kan a sada su da 'yan uw
ansu"
Kamar dirar mikiya, haka yarinyar da ya tsinta ta fa
ɗ
o masa, da sauri ya ce "There was one little baby, da na samo a cikin dajin, tana ina?"
Likitan ya
ɗ
an yi shiru sannan yace "kai gaskiya ni banga yarinya ƙarama a cikin yaran nan ba, duk 'yan
makaranta ne"
Da sauri ya ce "No, their is one little girl, ba tafi 3 years ba, wata fara haka"
Doctor ya ce "Please calm down, kaga yanzu muka fito da kai, ka kwantar da hankalinka kar jininka ya hau".
Captain ya girgiza kai yace "dole a nemo ta
, she's not among the students, ba a cikin su take ba".
"Shikenan is ok, za'a nemo ta insha Allah, bari inje in duba amma for now, dan Allah ka kwanta ka samu nustuwa"
"Nutsuwata
ɗ
aya, shine a ga yarinyar nan"
"Ok, bari inje a duba".
Captain ya
koma ya gyara kwanciyar sa yana lumshe ido.
Doctor da yaiwa Captain aiki ya cire masa bullet ya fita, dan neman yarinyar da Captain ya saka shi.
Sai dai duk iya binciken da yai, babu wanda ya ga yarinyar, kowa ya tanbaya sai ya ce bai ganta ba, iya
ɗ
aliban nan suke nan babu wata yarinya 'yar shekaru uku a cikin su.
Har mutuary ya je, ya duba cikin gawarwakin yaran, amma babu wata yarinya ƙarama a cikin su.
Komawa
ɗ
akin da Captain yake yai, ya tarar an zaunar da shi, wani likitan ya kammala yi m
asa dressing
ɗ
in in da ya samu rauni a bayansa.
Ɗ
agowa Captain yai ya
ɗ
an tsura masa idanu, yana jiran jin amsar da zai ba shi, duk da kasancewar likitan soja ne, amma sai da gabansa ya fa
ɗ
i da irin kallon da Captain ke masa, saboda kasancewar sa mutum
me matuƙar kwarjini.
"Am.. duk cikin yaran nan an duba ba ta ciki, kuma har gawarwaki na duba amma babu ita a ciki, kowa na tambaya sai ya ce babu wata yarinya ƙarama a cikin yaran da aka ku
ɓ
utar duk matasa ne 'yan makaranta.
"Impossible" Captain ya
fa
ɗ
a yana ƙoƙarin tashi.
Saurin riƙe shi su kai suna cewa yayi haƙuri.
"Ya za'ai yarinyar da na saka a Mota, ace ba'a ganta ba, a gabana fa ta shiga Motar?"
"Ka yi haƙuri a sake dubawa za'a ganta".
"No, zan duba da kaina" yai maganar yana ƙoƙar
in miƙewa, sai dai jiri ya kwashe shi, da tsananin azaba da cikinsa ke yi, hakan ya tilasta masa komawa ya zauna.
Comment and Share please
Nimcyluv
Ayshercool
Zee kumurya.
[9/30, 8:55 PM] Abk: *
✷
DARE DA DUHU
✷
*
_Bright pens
✍
🏾
_
Nimcyl
uv
Ayushercool
Zee kumurya
*4.....*
Elegant Online writer's
_Kuyi following wannan acct
ɗ
in a Arewabooks_
https://arewabooks.com/u/nimcyluv
Captain Khamal ya yi saurin zame kan matarsa dake kafa
ɗ
arsa, idanunsa ya ware tare da sakin kwantaccen
Murmushi, saboda ganin wa
ɗ
anda suka shigo Room
ɗ
in. Babbar mace ce, fara tas da ita zata iya yin shekaru hamsin a duniya.
"Finally, my son survived Alhamdilillah" Hajiya A'isha ta ce, tana ƙarasawa bakin gadon da Major Khamal yake kwance.
Lumshe ida
nunsa ya yi, He breathed slowly kafin ya ware idanunsa akan matar cikin ƙasa da murya yace.
"First love" Ya Fa
ɗ
i maganar yana ƙara sakar mata Murmushi. hannunsa ta kama tare dayi masa ƙuri da Idanunta, she tries to understand, if there is something wrong
with him.
A Hankali tace "Hankali na, ya tashi sosai Babana, na kasa samun nutsuwa bana son aikin nan naka, kullum cikin zullumi nake da tashin hankali"
Captain Khamal ya kama hannun Hajiya A'isha wacce ta kasance Uwa a gare shi, ya
ɗ
an yi murmushi yace
"First love, ba gashi kinga lafiya nake ba? Zan warke insha Allah"
"Tsoro take kada a kashe mata Jaruminta" Da sauri Captain Khamal ya
ɗ
aga kansa, with so much surprise yake kallon mai maganar, Sai a lokacin ya kula dashi.
"Baffa" Captain ya ce,
yana ware idanunsa akan mahaifinsa dake tsaye cikin shigar manyan kaya, kamarsa da Major Khamal ta bayyana sosai, hatta baƙar fatar Captain irinta Baffa ce.
Baffa ya harari Khamal, cikin wasa ya ce "An manta da Baffa saboda anga first love? Shine ni ak
a ƙi kulani"
"It's not like that, Baffa" waje Baffa ya nema tare da zama cikin tausayin
ɗ
an nasa ya ce "Ya jikin naka?" .
"Jiki Alhamdilillah Baffa"
Jinjina kai Baffa ya yi yana kallon wajan da aka harbi Khamal, cikin sanyin murya Baffa yace
"
I received a call on phone, from the military command in Abuja, sun gaya min Wanda suka rasa rayukansu a dajin, hankali na ya tashi sosai, mun
ɗ
auka ko har da kai, Sai daga baya muka samu full information akan cewar kai raunuka ka samu"
Captain dai murmu
shi yake, yana son iyayensa bashi da kamar su.
"Yaya K, ya jiki?" Cewar wani matashin saurayi. Khamal ya kalli ƙaninsa Shureim yace "You?" Shureim ya kwa
ɓ
e fuska tare da fa
ɗ
in "Duk na damu zan rasa Big bro, shine ya kula kowa banda ni"
"Sorry Shureim"
Shureim ya ce "Ya jikin Yaya K?" Captain ya rufe idanunsa A hankali ya ce "I'm good" surutun da yake yi, gaba
ɗ
aya ya fama masa ciwon, yana jin yadda gurin yake masa zafi sosai.
Na'ima dake gefensa, ji take kamar ta
ɗ
auke mijinta su tafi gida haka ta
ke ji. Tayi kewarsa sosai, har tsanar aikin take saboda tsayin lokacin da suke
ɗ
auka basa tare.
Army Doctor
ɗ
in daya shigo ne, ya kalli su Baffa cikin sakin fuska ya ce "Ana buƙatar ya samu nutsuwa, wajan harsashin bai warke ba haryanzu"
Baffa ya miƙe
tsaye, Yana fa
ɗ
in "Daman da yaya aka barmu muka shigo ganinsa, tafiya za mu yi tunda kun mana fin ƙarfi" Dr
ɗ
in dai murmushi ya yi, Baffa ya yi waje. Hajiya A'isha ta kalli Captain ta ce "Allah ya ƙara sauƙi Babana, Zuwa yaushe zaka dawo gida ka huta?".
"First love ban sani ba, but Soon in sha Allah"
ta ce "To, Allah ya tsare min kai"
yunƙurawa ya yi zai tashi da sauri Na'ima ta kamashi tana fa
ɗ
in "Be careful"
Duk yadda yaso miƙewa kasawa ya yi, Dole ya koma tare da zama ya ce "Allah ya kiyaye h
anya first love" fita duk sukai hadda Shureim.
Na'ima ta kalleshi tace "My man, ni ina nan tare da kai ko?"
Ya ware Idanu ya ce "Are You sure?" Kai ta
ɗ
aga masa tana kama hannunsa tace "I really really miss you Man, Over eight months banji
ɗ
umin k
a ba"
hancinta ya ja "I miss you both, i mean you and my unborn child" Lamo tai a kafa
ɗ
ar sa, kewarsa na fisgarta, She misses every single thing about him, she wants to be with her husband.
Madam Halima kuwa ta rasa ya ya zatai da Yarinyar kuka kawa
i take tana kiran "Abbi" cikin damuwa da kuma son rarrashin Yarinyar Madam Halima tace
"Me kike so?" Yarinyar
Taƙi cewa komai, domin bama ta gane me Madam Halima ta ce ba.
Madam Halima tace "Jama'a na shiga Uku, wacce irin yarinya ce wannan?"
Miƙ
ewa ta yi tare da zama kusa da yarinyar cikin rarrashi tace.
"Kin ga stop crying, A good child never cry."
Ƙ
anƙame jikinta tayi, bata so ko ta
ɓ
a ta ayi, She's afraid of everything. Babu wanda take son gani sai Mutumin daya
ɗ
akko ta, Idanunta na hango
mata