Showing 18001 words to 21000 words out of 260401 words

Chapter 7 - Dare da Duhu complete

ta kama Hotel tai zamanta, sakamakon rashin posting

ɗ

in su da ba'a yi ba.

Tun abun da ya faru a tsakanin ta da Na'ima matar Khamal, tace se ta ga abunda ya turewa buzu na

ɗ

i in dai akan Khamal ne, se ta gwadawa Na'ima

kalar nata rashin mutuncin da iya barikanci.

Khamal kuwa da ƙyar ya rarrashi Na'ima, kasancewar ta mace me tsananin kishin tsiya, ba ta da haƙuri ko ka

ɗ

an akan kishi, ita da ta zo dubiya ƙarshe se da su kai fa

ɗ

a da Khamal akan Salima.

Na'ima ta da

ɗ

e

da sanin Salima na bibiyar Khmal, amma tafi kowa sanin halin mijinta, mutum ne kamili da be

ɗ

au duniya da zafi ba, sam ba shi da wannan

ɗ

abi'ar ta kule kulen mata, hasali ma mutum ne me tsare gida, wanda ba'a kawo masa wargi, amma Salima ke ta cusa kanta a

wajensa.

Tun kan ya Auri Na'ima, Salima take son sa, amma kasancewar Salima ba mutuniyar arziki ba ce ya sa ko saurararta ba ya yi sam, ya sha yi mata gargadi da jan kunne, akan ta fita daga rayuwar sa amma taƙi, se da ta ƙure shi ta kai ga ta sa ya gaya

mata miyagun maganganu, amma still ta ƙi barin rayuwarsa, sannan tai alwashin se ta ga bayan Na'ima, se ta raba shi da ita.

A ranar da Na'ima su kai fa

ɗ

a da Salima, washegari ta shirya tace ba zata cigaba da zama ba, tafiya za tayi gida.

Captain yac

e "dear, yanzu tafiya zaki ki barni a nan, nika

ɗ

ai?"

"To zaman me zan cigaba da yi, ka san EDD

ɗ

ina ma ya kusa, gara ina gida haihuwa ta zo min, tun da suna kula da kai kuma an kusa sallamar ka"

Haka ya ƙyaleta, tai shirinta ta juya Kanon dabo.

Was

hegari da safe wajen ƙarfe sha

ɗ

aya na safe, Salima tai wanka ta shirya ta koma gurin Khamal, a hanyar da zata sada ta da ward

ɗ

in da yake, ta ha

ɗ

u da Faruk hannunsa

ɗ

auke da Abra.

Ta tsaya suka gaisa, ta kalli Abra tace "ina ka samo wannan cute Babyn h

aka?"

Nan Faruk yai mata bayani yace "a gurin operation Captain Khamal ya tsinto ta, tana gararanba a cikin daji, Kuma ikon Allah, Allah ya ha

ɗ

a jininsa da ita sosai"

Salima tace "ita ma kidnapping

ɗ

in nata a kayi?"

Yace "Sanin gaibu se Allah"

Ta

ce "ikon Allah, to an gano iyayenta?"

Yace "A'a, ba'a gano su ba, tana gurin wata staff

ɗ

in mu ne, Madam Halima matar Captain Abdussamad Goza"

Tace "ok, Allah sarki shes cute Masha Allah, to yanzu ya za'ai da ita? Tun da ba'a samu iyayenta ba?"

Fa

ruk yace "Ai da kyar ne idan ba Captain ne ze

ɗ

au yarinyar nan ba, dan kamar sun da

ɗ

e da sanin juna, yana son yarinyar sosai dan har ya ra

ɗ

a mata suna, it ma Abbi take ce masa, kamar sun san juna,. Se dai be gayan abun da ya yanke ba amma nafi kyautata zat

on da ita ze koma, ya riƙeta kan a ga iyayenta"

Ɗ

an shiru Salimaa tai kan daga bisani tai ajiyar zuciya tace "thats good" daga nan ta wuce zuwa in da Khamal yake.

A wannan karon ma bata samu kulawa daga Khamal ba, sema tijarar da yai mata ya koreta d

aga

ɗ

akinsa.

Idan da sabo ta saba da wannan abubuwan na wulaƙanci da hantara da yake mata, amma sam ba ta damuwa, ita dai burinta ya amsa yana sonta.

Washegari ta koma cikin barrack, cikin ikon Allah ta bi ta compound

ɗ

in su Madam Halima, abun mamaki t

a ga Abra a tsaye hannunta da teddy

ɗ

inta, tana rarraba manya manyan idanunta tana ƙarewa gurin kallo.

Ƙ

arasawa in da take Salima tai, ta durƙusa a gabanta tace "cute baby, how are you?"

Ɗ

an ja da baya Abra tai tana kallon Salima.

Wani tunani ne y

a fa

ɗ

owa Salima, ta kuma matsawa kusa da Abrar tace "ina da sweet, ai zaki sha ko in baki?"

Still Abra ba ta amsa ba, saboda ba ta iya jin abunda Salima ke fa

ɗ

a.

"Ok, zomuje in kai ki gurin Abbi"

Bakin Salima ta ƙurawa ido, taga kamar Abbi tace.

Ta miƙawa Abra hannu, aikuwa ba musu ta bita, saboda ganin la

ɓɓ

an Salima sun ambaci Abbi.

Salima ta

ɗ

auki Abra ta tafi da ita.

Yadda a kai Abra ta fito kuwa shine Madam Halima ce t fita  tare da Abra, da suka dawo ne, taga Abra ta tsaya tana kallon

murguza murguzan karnunkan da ke kaiwa suna komowa a compound

ɗ

in, ta

ɗ

auke Abra ta shiga da ita gida, a zatonta ko tsoronsu take ji, sedai bayan shigarta wanka, Abra

ɗ

in ta sake fitowa tana kallon karnukan, wanda a nan ne Salima tai awon gaba da ita, tar

e da ƙudurce wani abu a ranta.

Tun da Madam Halima ta farga Abra ta

ɓ

ata ta shiga cikin tsananin damuwa da tashin hankali, saboda Abra ta shiga ranta matuƙa, sannan da ya zata fara bayanin yarinyar da aka bata ajiya ta

ɓ

ata?.

Captain Khamal kuwa ji y

ake tamkar zuciyar sa zata fashe, maimakon yai murna ze koma garinsa da yai wata da watanni baya nan, amma ya kasa farinciki saboda

ɓ

atan Abra, ji yake kamar 'yar cikinsa ce ta

ɓ

ata, haka nan yaji yana ƙaunar yarinyar, dan har a wani sashi na zuciyar sa ya

na jin idan iyayenta suka bayyana be san ya zeyi ba, sakamakon tsananin ƙaunar yarinyar da yake yi.

Shiru yai yana tuna innocent face

ɗ

inta,tana kiransa da Abbi, wanda har cikin ransa yake jin sunan da take kiran na shi da shi. Tunani yake akan how taje

Wannan dajin? Waye ya kaita? A yaya ta rayu? Suwaye iyayenta? Gashi tun da ya tsince ta shi dai be ji tai wata magana ba, da zata ba shi haske game da ita ba, Abbi kawai shi ne abun da yaji bakinta yana fa

ɗ

a.

Wata zazzafar iska ya furzar daga bakinsa,

yana jin tamkar ya koma Naija State, tabbas ba dan an riga an gama shirya dawowarsa ba, da ba in da za shi se an nemo masa Abra

ɗ

in sa, amma a yanzu ma ba ta

ɓ

aci ba, nan da 'yan awanni idan ba'a ganta ba, dole ya koma Naija state, jikinsa ya na ba shi Akw

ai wani al'amari me girma game da Yarinyar.

Faruk kansa ya shiga damuwa da tashin hankali, akan

ɓ

atan Abra, balle Madam Halima da megidanta, sun fi

ɗ

aga hankalinsu akan kowa, nan da nan aka baza cigiyarta a cikin barrack

ɗ

in.

Salima kuwa Abra ta adda

beta da kuka, fafur yarinyar nan ta ƙi jin rarrashi, gashi maganar duniya ta ƙi sauraron Salima.

Salima ta

ɗ

auketa ta fita da ita, wani babban shop ta kai Abra tai mata siye siyen, kayan ci da na wasa, se dai duk da hakan Abrar ta ƙi sakin jikinta da Sa

lima, yadda take nunawa ma kamar tsoronta take ji.

Salima ba ta damu da hakan ba, burinta kawai take fatan ya cika, ta tafi da Abra gurin wasan yara, ta din ga yiwa Abra

ɗ

in hotuna.

Sai magariba Sannan suka koma masaukin Salima, sedai  suna komawa Ab

ra tace ba ta san zace ba, ta

ɗ

ora da kukanta a in da ta tsaya tana kiran "Abbi"

Salima tace "Ohh God, this pikin want spoil ma plans"

Ta ka

ɗ

a ta raya, amma Abra ta ƙi bacci, kuma taƙi yin shiru, tai rarashin tai shouting

ɗ

in, amma kamar ta na yi da

gunki.

Ba shiri ta

ɗ

au Abra ta nufi cikin barrack

ɗ

in, kai tsaye ba tare da shakkar komai ba, ta nufi gidan Madam Halima, ai kuwa ta tarar da su a ƙofar gida tare da Faruk, da wasu sojoji, Faruk ya rasa in da ze sa kansa, saboda yadda ya sha kiran waya

a gurin Captain Khamal akan Maganar Abra.

"Wa nake gani haka kamar Abra?" Yai maganar yana kallon in da Salima ke tahowa. Duk da dare ne amma ko ina da hasken fitilu.

Salima ta ƙaraso tace "lafiya na ganku a tsaye haka?"

Faruk yace "wacce irin mag

ana ce wannan, kin

ɗ

agawa mutane hankali, a zatonmu Yarinyar nan

ɓ

ata tayi".

Salima cikin ko in kula tace "No, na zo wucewa ne na ganta, na

ɗ

auke ta mukaje na sai mata ice cream, that's all"

Mijin Madam Halima yace "amma haka akeyi, ki

ɗ

au yarianya b

a excuse ba wanda ya sani, duk kin

ɗ

aga mana hankali, yarinyar nan fa ajiyar ta aka bamu"

Salima tace "to ai ni banga wani laifi da nayi ba, yanzu ba gashi na dawo da ita ba"

Abrar kuwa Faruk take miƙawa hannu, tana maimaita Abbi.

Ya kar

ɓ

eta tare

da rungumeta a jikinsa yana fa

ɗ

in "Am sorry dear" se jera ajiyar zuciya take.

Ban da Allah yasa Faruk da mijin Madam Halima na gurin, da se sun bawa hammta iska, dan ba ƙaramin haushin abunda Salima ta aikata ba Madam ta ji, yadda ta

ɗ

aga musu hankali d

a yawa.

Faruk kuwa ya dudduba Abra ya ga ba abunda ya sameta, dan haka ya ƙudurce, a gobe zuwa jibi ze gaggawar zuwa Kano, ya danƙawa Khamal Abra, idan ya so koma ya ze da ita yayi, tun da Salima ta fara

ɗ

aukarta ba wanda ya sani, nan gaba be san me za

tai mata, saboda ya san Salima farin

sani, sun ta

ɓ

a aiki tare, ya san irin yadda take fa

ɗ

i tashin samun abunda zata samu shiga a gurin Khamal.

Labarin da aka tashi da shi yau ne, yai matuƙar girgiza al'ummar ƙasar, 'yan ta'adda sun tare manyan motocin c

ike da

ɗ

aliban jami'a masu zuwa excution, sun yanka wasu daga mazan ciki, sun yi awon gaba da 'yan matan da malaman su zuwa cikin daji, a can Jihar Kaduna.

   Lamarin ya girgiza al'umma da dama dake ƙasar Nigeria, kasancewar ba a warke daga jimamin,

ɓ

atan



ɗ

alibai 'yan makarantar Sakandire da aka kwashe ba, wanda sojoji suka ƙwato su da kyar, katsam se ga wannan mummunan labari ya sake cika gari.

A ranar da aka sace 'yan makarantar washegari 'yan ta'addan suka saki video suna demanding 200millon as a ranso

m, a cikin ku

ɗ

in da gwamnatin tarayya za ta kar

ɓ

a na tallafi daga ƙasashen turai, suka bada sati guda cewar idan ba'a biya ku

ɗ

in ba, za su dinga yiwa matan Fya

ɗ

e suna yanka su

ɗ

aya bayan

ɗ

aya, kuma muddin aka tura sojoji za su kashe su baki

ɗ

aya, Innalilla

hi wa Innalillahi raji'un.

Tun bayan dawowar Khamal, 'yan dubiya da 'yan Sannu da zuwa suka cika gidan, aka dinga tururwar zuwa duba Khamal, Na'ima se rawar kai take gami da taraiyar sa, da yi masa hidima iya iyawarta, dan a duniya ba ta da burin da ya

wuce ganin ta sanya Khalid farinciki, saboda tsananin soyayyar da take masa.

Duk da tsufan da cikinta yai, shima da raunin da ke jiinsa, da batun

ɓ

atan Abra da yake damunsa, be hana su nunawa juna tsantsar soyayya da yadda su kai kewar juna ba.

Faruk

kuwa se farinciki yake, akan yadda ze  mayarwa da Khamal amanarsa, ya san ze farinciki ƙwarai.

 

Cikin tsananin tashin hankali da ka

ɗ

uwa, Captain Khamal yake kallon labarai, da tashin hankalin da al'ummar wannan ƙasa suka tsinci kansu a ciki, su gasu

da su kai wannan opretion ko warkewa ba suyi ba, an kuma kai wani harin, wanda wasu sojojin za'a kuma

ɗ

iba suje fafutukar kar

ɓ

o su, babban abunda ya sake

ɗ

aga masa hankali be wuce yadda ya shiga tunanin ya akai 'yan ta'adda suka san za'a bawa gwamnatin ta

rayya tallafi? Bayan ba aji hakan daga bakin gwamnatin ba, anya babu ha

ɗ

in bakin wanda suke jikin gwamnatin? Yanzu iyalan su Jamil da aka kashe, babu wani tartibin abu da Gwamnati za tai wa iyalansu, da ze rage musu ra

ɗ

a

ɗ

i, wanda gwamnati zata nuna damuwar

ta da rasa

ɗ

an ƙasa da akai, a bakin aikin kare ƙasarsa, haka za'a kuma kwasar wasu a kai su daji.

Wani mugun sarawa kansa yai, tare da tunanin meye mafita akan wannan lamari da ya ƙi ci, ya ƙi cinyewa.

Ƙ

arfe hu

ɗ

u daidai, Faruk yana cikin garin Kano ta

re da Abra, shima ya warke daga harbin da ke hannunsa.

Khamal yana kwamce akan 3seater, Na'ima na jikinsa a kwance tana rarrashinsa, ganin yadda ya shiga damuwa, saboda wannan abu da ya sake faruwa mara da

ɗ

in ji, se ƙoƙarin kwantar masa da hankali take,

saboda ya shiga damuwa sosai.

Knocking

ɗ

in ƙofar falo aka fara yi, Na'ima tace "Baby bari in bu

ɗ

e ƙofa"

Khamal yace "No dear, zauna inje in bu

ɗ

e ki huta, kar ki wahal da kan ki da babyna"

Murmushi tai tace "My sweet, kar ka damu dama ance in ding

a exercise, bari in bu

ɗ

e"

Ya jinjina mata kai, ta miƙe tsaye tana tafe sannu a hankali, cikin salon tafiya irin ta masu juna biyu.

Tana bu

ɗ

e ƙofar ta ga Faruk tsaye, cikin ƙananan kaya, murmushi yai tare da sara mata.

Ita ma murmushin tai tace "ka

i ne a tafe ba sanarwa? Ya jikin naka?"

Faruk yace "Alhamdilillah"

Ba shi hanya tai ya shigo, se yanzu ta lura da ƙaramar kyakywar yarinyar da yake tafe da ita.

Abra na hango Khamal, ta ruga da gudu ta nufe shi tana kiran "Abbii"

Da azama ya ta

shi zaune, duk da haryanzu yana jin ciwo a in da aka harbe shi.

Abrar ta fa

ɗ

a jikinsa ta ruƙunƙume shi, Captain ya rungumeta sosai a jikinsa yana fa

ɗ

in "My daughter, i missed you" ta

ɗ

ago tana bin idon Khamal da kallo, tana murmushi.

Faruk ya sarawa Kh

amal sannan ya zauna yana fa

ɗ

in "Yalla

ɓ

ai ya jikin?"

Khamal yace "jiki Alhamdilillah"

Na'ima kuwa kallonsu take cike da rashin fahimta, ina Captain ya samo 'ya har ta ke kiransa da Abbi, ta da

ɗ

e da sanin sa kenan?.

Khamal ya kalli Na'ima yace "Mad

am, a kawo musu

ɗ

an abun ta

ɓ

awa"

Ta miƙe ta nufi hanyar kitchen, zuciyarta fal wasi wasi da tambayoyi.

Khamal ya kalli Faruk yace "ya akai aka ganta?"

Nan Faruk ya gayawa Khamal duk abunda ya faru, Captain Khamal yai shiru tare da jinjina kai yace

"Salima again?"

Shiru ya

ɗ

anyi yana nazari, sannan yai ƙwafa, yana sake rungume Abra a jikinsa.

Ya nisa yace "Faruk, ashe abunda ya kuma faruwa kenan, an kuma kwashe

ɗ

aliban jami'a?"

Faruk ya girgiza kai yace "bari kawai Captain, abun akwai tashin

hankali, kullum abun ƙara worst yake, matsalar sake yawa take, kalli uban wanda muka kashe, da wanda muka kama, amma bayan ransom

ɗ

in da suka buƙata har da se an sakar musu yaransu da muka kama, within seven days"

Khamal ya cije la

ɓɓ

ansa na ƙasa, yana

wani irin huci yace "Why? And When? Yaushe zamu samu 'yan ci, hankalinmu ya kwanta na 'yan ƙasa ya kwanta, har

ɗ

an ta'adda yasan za'a bawa gwamnati tallafi, ya buƙaci wani abu a ciki, wannan wane irin abu ne, idan da gwamnati suke fa

ɗ

a meye laifin innocent

souls da suke sacewa suna cin zarafin su, yaushe hankalinmu ze kwanta? Gwamnatin mu na iya ƙoƙarin ta, mu kanmu jami'am tsaro muna namu ƙoƙarin, to a ina matsalar take? Waye me laifin?" Ya ƙarasa maganar yana huci.

Faruk yace "hakane, kowa yana ƙoƙari,

amma akwai buƙatar mu gyara mu sake zage damtse gaba

ɗ

ayanmu, mutanen nan 'yan uwanmu ne, a cikin mu suke, meyasa za su zage su dinga kashe mu? Me mu kai musu? Akwai wani abu a ƙasa da yake buƙatar dogon Nazari".

Captain yai ajiyar zuciya yace "hakane,

kuma idan aka tsaida hankali guri

ɗ

aya, za'a a iya samo bakin zaren"

Faruk yace "hakane, Allah ya iya mana"

"Ameen" Khamal ya amsa.

Na'ima ta dawo Falon ta kawowa su Faruk snacks, da ruwa da lemo me sanyi.

Abra tai ta bin abunda ta kawo

ɗ

in da

kallo, Captain ya

ɗ

akko donut ya miƙa mata. Ta kar

ɓ

a maimakon ta kai bakinta, se ta hau leƙa

ɗ

an ramin nan na jikim donut

ɗ

in tana dariya, a zatonta abun wasa ne.

Sai da Khamal, ya

ɗ

auka ya ci sannan ita ma ya nuna mata yadda za ta ci, sannan Abra ita ma

ta fara ci.

Faruk da Khamal suka shiga hira abunsu, suna cigaba da tattaunawa akan matsalar tsaro, Abra na jikin Khamal tana ta ka

ɗ

a ƙafa tana ciye ciyenta.

Faruk ya miƙe tare da cewa "to Yalla

ɓ

ai, ni zan tafi and Alhamdilillah na dawo da amanar da

aka bani, ina fatan Ubangiji Allah ya taya riƙo, sannan ya ƙara maka lafiya"

Captain yace "Ameen ya hayyu ya ƙayyum, nagode ƙwarai Faruk, ka gaida gida".

Faruk ya juya ze tafi, Na'ima tace "a'a ya na ga kuma ze tafi ya bar yarinyar?"

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login