Showing 138001 words to 141000 words out of 260401 words
da ga cikin toilet
ɗ
in
ɗ
aure da ƙaramin towel wanda ya tsaya iya cinya ruwa na zuba a jikinta, ga gyaran jikin nan nata yana nan fata sai glowing ta ke. Tana cikin tsane jikinta ta ji an mur
ɗ
a handle
ɗ
in ƙ
ofar
ɗ
akin kafin ta motsa ya shigo cikin bedroom
ɗ
in, a hankali ya ke binta da kallo kamar wanda baya cikin hayyacinsa, hannunsa dafe da cikinsa wanda ya ke masa matsanancin ciwo har idanunsa sai da suka nuna alamar hakan. Fararen ƙafarta yabi da kallo zuw
a hips
ɗ
inta kana ya maida kallonsa zuwa sama. Kamar wanda ake fisga da mayan ƙarfe haka ya nufi inda ta ke, tsoran yanayinsa ya sanya Abra fara yin baya tare da
ɗ
aga ƙafa zata gudu, domin tunaninta dukanta zai. Gaba
ɗ
aya ta jita male-male a saman ƙirjinsa
ya rungome ta tare da bata ƙyakkyawan ma sauki a ƙirjinsa. Bai zo da niyyar hakan ba amma gaba
ɗ
aya a kallon farko tunaninsa ya tsaya, cikin ƙaramin lokacin abubuwa da suka faru suka zama abu mai matuƙar baƙin ciki a rayuwar Abra Khamal Khamis, domin babu
imani cikin lamarin Adnan bata ta
ɓ
a tunanin haka al'amarin ya ke ba, bai saurara mata bai nuna mata soyayya kulawa tare da tattali ba, bai barta ba sai daya tabbatar da ita matsayin cikakken mace wacce tabi layin saurin mata.
Wani zazzafan zazza
ɓ
i ya ruf
e Abra jikinta sai rawa ya ke, haƙoranta na ha
ɗ
ewa a haka ya tsallake ya barta ya nufi nasa Part
ɗ
in yana jin ciwon cikin ya lafa sai kansa da zazza
ɓ
i shima daya saukar masa.
Duk inda kake tunanin azaba a wannan daren Abra ta shata, sai Subhi ta samu t
ai wanka tai sallah jiki na rawa ta koma ta kwanta tana jan
numfashi, a hankali hawaye ya sakko mata tunanin kiss
ɗ
in Faris ne ya fa
ɗ
o mata, soyayya da ƙauna ha
ɗ
i da kulawa sune ta ke gani cikin idanun Salmanun-faris a lokacin da ya ke sumbatar bakinta. Mi
salin 1:20 ya turo ƙofar ya shigo kamar ma ƙasar zai bari sai dube-dube ya ke alamar abu ya ke nema ko inda ta ke bai kalla ba. A hankali ta sauka da ga gadon ba zato ya ji ta riƙe masa ƙafafuwa tare da
ɗ
ora kanta a jikin ƙafar tasa, wani raunataccen kuka
ya ƙwace mata cikin kuka ta ce.
"Kaji tsoran Allah ka daina azabtar dani da abin da bai san da shi ba,ka fa
ɗ
a min laifina wallahi zuciyata zata buga,ina Soyayyar da kake min? Ina kulawar da ka ke fa
ɗ
a min kayi min adaninta ko haka auren ya ke? Don daraj
ar Allah da Manzonsa ka fa
ɗ
a min abin da nai maka"
Kallon ta ya yi sai kawai ya juya zai fita da sauri ta ce. "Matar ka ce ni, har lahira da ke zanyi alfahari bani da kamarka a yanzu kai ne duniya ta, kai ne dangina kai ne komai nawa, ba danni ba ba dan
na isa ba ka fa
ɗ
a min abin da nai maka na san kana so na"
Murmushi ya yi tare da sunkuyawa ya
ɗ
agota zuwa tsaye cije baki tayi sbd zafin da ta keji ko tsaiwa bata iyawa. Shoulder
ɗ
inta ya riƙe tare da matsawa ya ce.
"You deceived yourself Abra Khamal Kh
amis, Adnan Aliyu Matawalle bai ta
ɓ
a sonki ba, kuma bai ta
ɓ
a sonki ba, infact mujiya ki ke a cikin idanuna" girgiza kai tayi bakinta na rawa ta ce "what... what do you mean by that? baka so na kake cewa" hannunsa ya sanya ya tallafo fuskarta ya ce. "Idan b
aƙin maciji ya sareki ina da tabbacin ki kaga baƙar leda cewa zaki shine, wallahi da naga fuskarki gwara na kalli mujiya, a duk lokacin da naji muryar ki ji nake kamar ana zuba min ruwan dalma a zuciya, idan kina kusa dani kowa ji nake kamar na saka hannu
na shaƙeƙi na huta, babu abin da na tsana a duniya kamarki bana Sonki bana Sonki bana Sonki na tsaneki kamar yadda bana ƙaunar mutuwa ta a yanzu" baya Abra ta yi kamar zata fa
ɗ
i tana riƙe ƙirjinta
ɗ
akin ne ya shiga juyawa mata wani duhu na mamaye cikin ida
nunta gyara zaman hearing aid
ɗ
in ta yi ko tunaninta ita ce bata ji daidai ba. "Baka so na mene yasa ka aureni?" "To take a revenge"
"Revenge? Me na yi maka ni? mene aikata maka da har zaka
ɗ
auki Revenge akai na?" Murmushi ya yi kafin ya ce "Baki min k
omai ba, laifin da Ubanki ya yi min shi ne ya sanya zan
ɗ
auki Revenge akanki, zan raba shi da farin cikin sa kamar yadda ya zama silar lalacewar nawa, ba zan ta
ɓ
a yafe masa ba sai na tabbatar yaji Abin da naji this is my promise" Innalillahi wa'inna ilaihi
r raji'un wacce rana ce wannan me ya ke son faruwa da ita? Rarrafawa ta yi zuwa inda ya ke tana riƙe ƙafarsa ta ce "Me Abbina ya yi maka? Wallahi Abbina ba zai ta
ɓ
a cutar da wani ba, idan ma ya yi sai dai kuskure kada ka cutar dani don girma Allah ban san
komai ba" gyara tsaiwa Adnan ya yi ya ce "Ba muriƙinki nake magana ba, ba Abbinki ba Uba maifi wanda ya yi silar zuwanki duniya" "Abbine mahaifina bana da wani Uba sai shi shi ne mahaifina" dry Adnan ya sake yi kafin ya ce "Abra Khamal Khamis? To ba haka s
unan naki ya ke ba, ke TSINTACCIYA ce, tsintar ki Abbi ya yi acikin jeji ya
ɗ
auki tare da baki kulawa kamar ƴar cikinki, kuma ke
ɗ
in bawai Shegiya bace mugun Ubanki shi ne yaja baki yadda ya rabani da farin ciki shima sai na raba shi da shi, zan
ɗ
auki fans
ar abin da ya yi min akanki *REVENGE MARRIED* Sunan aurenmu" "bana da wani Uba wanda ya shige Abbi kai ma ka sani" hannunsa ya tsawa ya ce "bance ki yarda ba, amma ni da Abbin naki musan cewa ke ba ƴarsa bace
kiyi tunani kaf dangin ku dawa ki ke kama? Just
think bance ki yarda ba, amma zaki rayu a gidan nan tamkar baiwa!"
[10/13, 11:29 AM] Abk: Take jikin Hajiya Na'ima ya
ɗ
au rawa, hannunta ya fara karkarwa, ta nemi guri ta zauna a gefen gado, wani irin gumi yana tsatstsafowa a goshinta, a hankali ta furta
"Na shiga uku, mai yaron nan yake nufi dani ne?" Cikin azama ta miƙe, ta
ɓ
oue takardar ba tare da ta nunawa kowa ba.
Sai ƙarfe takwas na safe sannan Adnan ya shigo gidan, shi ma bai shigo inda take ba, maganarsa ta jiyo a parlour suna gaisawa da wa
ɗ
anda da suka kawo ta, hakan ya sa ta fita parlour'n da sauri, zuciyarta cike da
ɗ
okin ganin shi.
Gaishe shi ta yi, sarari ya ji ta amma ya
ɗ
auke kai kamar bai ji ba, hakan ya fa
ɗ
ar mata da gaba. Amma dai ta daure suka yi sallama da wa
ɗ
anda suka kawo
ta, har da kukanta lokacin da suka fice daga parlour'n.
A tunaninta bayan fitar su Aunty Suwaiba Adnan zai taho gare ta cikin zumu
ɗ
i ya rarrashe ta, amma sai ta ga sa
ɓ
anin haka. Ƙafa ya
ɗ
ora
ɗ
aya akan
ɗ
aya yana latsa wayarsa, tamkar bai san da halitta
r ta a parlour'n ba. Cikin tsananin shock Abra ta ce. "Baby! Me yake faruwa ne? Jiya ba ka dawo ba ka bar ni na kwana ni ka
ɗ
ai cikin jin tsoro, yanzu kuma ka dawo amma ka yi kamar ba ka ganni ba." Tamkar da dutse take magana, ko motsi bai yi ba da sunan ba
ta amsa. Ƙura masa ido ta yi tana kallon shi cikin mamaki, Adnan
ɗ
inta ne kuwa wannan ko an canza mata wani? Adnan
ɗ
in da ya ci burin ganin wannan ranar da za ta kasance a gidansa, amma me ya yasa ya yi mata haka? Me yasa tana yi masa magana ya share ta?
Ko dai something bad happened to him? Tunanin hakan ya sa ta matsawa kusa da shi da niyyar ta ji abun da yake damun shi. Wata uwar harara da ya
ɗ
ago kai ya banka mata yasa ta tsayawa cak a inda take cikin bugawar zuciya. "Innalillahiwa'inna'ilaihirra'un."
Abun da ta ambata a fili kenan. Rasa abun yi ta yi hakan ya sa ta koma
ɗ
akinta cikin sauri, fa
ɗ
awa kan gado ta yi tare da sauke wani wahalallen numfashi. So take ta tuno ko ta yi wa Adnan wani lefin amma ta kasa, hakan ya sa ta fashewa da kuka. Sai da ta y
i mai isarta sannan ta tashi ta shiga toilet ta wanke fuskarta. Bayan ta fito ta tsaya a gaban mudubi tana kallon kanta, cikin ƙoƙarin son gano ko wani abun Adnan ya gani a jikinta da bai masa ba, amma ba ta ga komai ba. Duk da ita ba ma'abociyar son kwall
iya ba ce amma haka ta zage ta tsantsara ta tare da kafa
ɗ
aurin
ɗ
ankwali mai kyau, ita kanta ta san ta yi kyau, duk da yanda take jin wata irin fargaba a cikin zuciyarta amma sai ta murmusa, ta san dole kwalliyar tata ta burge Adnan. Dadda
ɗ
ar humra mai da
ɗ
in ƙamshi ta shafe jikinta da ita, sannan ta fita zuwa
ɗ
akin Adnan. Sai da ta fara shiga kitchen ta ha
ɗ
a masa breakfast wanda aka ajiye dan shi sannan ta nufi
ɗ
akin nasa. A zaune ta tarar da shi a kan gado yana operating system. Cikin sanyin jikinta ta yi
masa sallama, ko d'agowa bai yi ba balle ya amsa mata. Hakan ya ƙara tsinkar mata da gaba, zuwa yanzu kam ta gane da akwai matsala. Kanta a ƙasa ta ce. "Ga abinci." Nan ma bai kula ta ba, kawai sai ta fashe da kuka cikin rashin sanin abun yi. Ta da
ɗ
e a duƙ
urshe tana kuka mai tsuma zuciya, yana jin ta amma ko tari bai yi ba, ƙarshe ma tashi ya yi ya
ɗ
auki car key ya fice ya bar mata gidan. Hasbunallahu..... kawai Abra take maimaitawa, a ranta tana
tambayar kanta me yake shirin faruwa da ita ne? Me Adnan yake
nufi da ita? Jiki a sa
ɓ
ule ta miƙe ta koma
ɗ
akinta ta kwanta akan gado ta cigaba da kukanta, kewar Faris da Abbi da Mami na nuƙurƙusar zuciyarta, wani azababben ciwon kai ne ya far mata lokaci
ɗ
aya, cikin dauriya ta janyo bargo ta lullu
ɓ
e jikinta, saboda
yanda take jin wani sanyi na ratsa ga
ɓ
o
ɓ
in jikinta, tamkar wadda za ta yi zazza
ɓ
i, a haka wani wahalallen bacci ya
ɗ
auke ta.
Sai Azhar ta farka, shi ma ƙarar doorbell ya tashe ta, cikin sauri ta miƙe ta shiga toilet ta wanke fuskarta da ruwa sannan
ta fito ta saka hijabi ta fita. Mata ne kusan su takwas ta gani, cikin fara'a ta tar
ɓ
e su tare da yi musu iso. Bayan sun zauna sun gaisa ta kawo musu drinks da kayan garar ta, anan suke gabatar mata da kansu. Dukkansu cousins
ɗ
in Adnan, Ƴanmata shida sai m
atan aure biyu. Ta ji da
ɗ
in zuwansu ba ka
ɗ
an ba, dan ba ƙaramin
ɗ
ebe mata kewa suka yi ba. Sai dai duk bayan sakanni idan ta tuna Adnan da yanayin da ya nuna mata
ɗ
azu sai gabanta ya fa
ɗ
i. Da abinci suka zo, hakan ya sa ba ta yi girki ba shi suka ci, ita
ɗ
an caccakalar abincin ta yi ka
ɗ
an ta ci ba don da
ɗ
i ba. Sai kusan Magriba suka tafi suna ta tsokanar ta wai kar Ango ya dawo ya same su ya yi musu korar kare, ita dai murmurshin yaƙe kawai take, sai ta ji dama kar su tafi.
Ba ta zauna ba sai da ta tsa
ftace gidan ta saka turaren wuta a burner, hakan ya sa gidan gaba
ɗ
aya ya kara
ɗ
e da ƙamshi. Bayan ta yi Sallah ta yi wanka ta shirya cikin wani tsadadden yadi mai kyau maroon color, ya yi mata sosai ya haska farar fatarta. Parlour ta fita ta jera abinci aka
n dinning sannan ta koma ta yi Sallar Isha'i da aka fara kira. Tana idarwa ta janyo wayarta dan ta kira Abbi amma ta tarar wayar a kashe, ta manta tun jiya wayar babu chaji ta mutu. Chajin ta jona ta zauna jiran ya
ɗ
an yi, Salman ne ya fa
ɗ
o mata a rai. A
fili ta ce. "Kana ina My Faris? Me kake yi yanzu? Me ya sa ba ka kira ni ba tunda ka tafi? Yaushe zaka dawo ka zo gidana in gan ka
ɗ
an ƙanina? Na yi tsananin kewar ka." Daga haka ta fashe da kuka.
Khamal na zaune a parlour'nsa shi da Na'ima wadda zuci
yarta ke cike da tsananin farinciki, jin ta take kamar a mafarki yau Allah ya yi Abra ta bar mata gida, shikenan fargabarta ta ƙare. Sai dai tuno letter Salman da ta gani ya sa gabanta fad'uwa da ƙarfi, ta rasa me ya sa abun ya dame ta? Dan da farko shirme
ta
ɗ
auki abun, saboda sanin komai daren da
ɗ
ewa dole Salman ya neme su, ba kuma zai ta
ɓ
a iya yin zuciya da su ba, letter da ya yi mata dan yana cikin
ɓ
acin rai ne, abun yana cin shi a lokacin shi ya sa, amma ta san idan tafiya ta yi tafiya komai zai wuce.
Khamal yana duban ta ya ce. "Komai lokaci ne, kamar ba yau ake zancen bikin Daughter ba, ga shi har an yi an gama, ta tafi ta bar mu da kewar ta. Cikin kissa Na'ima ta ce. "Ta bar mu da kewa kam, don gidan babu da
ɗ
i yanzu ko ka
ɗ
an, ga ba Salman." Khamal ya
nisa ya ce. "Har kin tuna mini kuwa, na kai sati ina trying his number ba ta shiga, amma na kira mutumin da ya kira ni da numbern shi lokacin da ya sauka a garin, ya ce mini neighbours suke, idan sun ha
ɗ
u zai kira ni ya ha
ɗ
a mu." Murmushi Na'ima ta yi ta
ce. "Allah Sarki yaron kirki, Allah ya tsare mana shi." Khamal ya amsa da Amin tare
da zaro wayarsa daga aljihu ya kira layin Abra amma sai aka ce masa a kashe, tun rana yake kira ta ba ta shiga. Numbern Adnan ya kira, dan ya san duk sabon ango i yanzu yan
a gida. Bayan ya
ɗ
aga suka gaisa cikin mutuntawa, Khamal ya tambayi Abra, Adnan ya tabbatar masa tana nan ƙalau, wayarta kuma babu caji ne shi ya sa bai same ta. Khamal ya buƙaci Adnan ya ba wa Abra wayar, sai ya ce ya
ɗ
an fita, idan ya koma gidan zai ha
ɗ
a
su, daga haka suka yi sallama.
Tana zaune takure a bakin gado ta yi tsumu cikin alamun tsoro, ita ka
ɗ
ai a gida har tara ta yi amma babu Adnan babu labarin shi. Ƙwaƙwalwarta har ta gaji da tunanin dalilin da ya sa Adnan yake yi mata haka, kanta ka
mar zai tsage saboda ciwo. Unexpected ta ji an bu
ɗ
o ƙofar
ɗ
akin an shigo, lumshe ido ta yi cikin jin da
ɗ
i dalilin shaƙar ƙamshinsa, a hankali ta bu
ɗ
e idonta ta kalle shi, yanda ta ga ya murtuke fuska ne ya sa gabanta mummunar fa
ɗ
uwa, amma duk da haka ta da
ure cikin raunin murya ta ce. "Sannu da zuwa." Ta ƙarashe maganar hawayen da take ƙoƙarin
ɓ
oyewa suna zubo wa. Bai kula ta ba, wayarta dake chaji kawai ya
ɗ
auka ya fice. Da ido ta bi shi cikin kokawa da numfashinta dake barazanar
ɗ
aukewa. Innalillahiwa'inn
a'ilaihirra'un ta shiga maimaitawa hannunta dafe da kanta, wani irin ra
ɗ
a
ɗ
i da zafi take ji a cikin zuciyarta. Tambayar kanta ta shiga yi, dama haka Auren yake? Ko kuma ita ka
ɗ
ai ta fara da matsala? Ina tarin ƙauna da soyayyar da Adnan yake yi mata? Ina ta
nadin kulawa da tattalin da ya ce ya mata? Ko dai mafarki take yi? Ta rasa da wanne za ta ji, da rashin Faris a kusa da ita ko kuma da kewar su Abbi ko da abun da Adnan yake mata? Sunan Allah ta dinga ambata har ta ji sauƙin radad'in da zuciyarta ke mata.
So take ta tashi ta je gurin Adnan ta ji me ta yi me masa? Amma a yanda take jin jikinta kamar ba nata ba ta san ba za ta iya tashi ba. Kwanciya ta yi saboda juyawar da kanta yake yi mata.
Wannan shi ne dare mai tsayi da muni da Abra ta gani a rayuwar
ta, dan bacci duk iya satarsa bai sace ta ba. Nasihar Ammi da ta ce ta dinga tashi cikin dare tana yin Sallah ko raka'a biyu ce ta dawo cikin kwanyarta, hakan ya sa ta lalla
ɓ
a ta tashi ta shiga toilet ta
ɗ