Showing 234001 words to 237000 words out of 260401 words

Chapter 79 - Dare da Duhu complete

bayanta a lokacin, duk da ita ma ba ta so, amma tausayin 'yarta da ƙaunar ta ya sa tak

e supporting

ɗ

inta. An yi badaƙala da ja'inja ba ka

ɗ

an ba tsakanin dangin mahaifin Rumaisa da mahaifiyarta kafin su amince ta auri Bulama, amma sun ce babu ruwansu duk abin da ya biyo baya mara da

ɗ

i kar ta neme su. Ba a yi Auren ba sai da dangin mahaifiyar

ta suka zo Nigeria suka ga asalin Bulama, shi kuma ya yi cike-ciken takardu na yarjejeniya a Dubai

ɗ

in. Al'amarin ya ba wa kowa mamaki a Adamawa, musamman Inna da Murja, Yusuf da auren Balarabiya, abun kamar almara.

Buri ya cika bayan fitar da r

ai da hakan, farincikin da Bulama da Rumaisa suka yi a lokacin Aurensu ba zai misaltu ba. Musamman shi da ya jefi tsuntsu biyu da dutse

ɗ

aya, yana son Rumaisa sannan kuma ya san dukiyarta yanzu za ta koma tasa da ta ƴaƴan da za su haifa. Soyayyar da Bulama

ya nuna mata a zaman Aurensu ya sa ta ƙara yarda da shi da ƙaunar shi. Bayan ya kammala karatunsa ya shirya don komawa Nigeria, a nan mahaifiyar Rumaisa ta ce ba zai tafi da ita ba, ba za ta yarda yarta ta yi nesa da ita ba. Shi ma ya ce ba zai fasa komaw

a Nigeria ba, saboda Mahaifiyarsa da ƙanwarsa shi ka

ɗ

ai suke da shi, suna buƙatar shi a kusa da su. Ba don Rumaisa taso ba ta bar shi ya tafi. Dawowar shi ba jimawa ya fara aiki a wani babban asibiti a nan Adamawa. Bayan wasu watanni ya koma ya ga Rumaisa,

a lokacin ta raba dukiyarta biyu ta ba shi rabi, ta ce ya je ya yi duk kasuwancin da yake so a Nigeria ya juya ku

ɗ

in. Kusan haukacewa Bulama ya yi saboda tsabar murna da farinciki, ranar ƙaunar da ya nunawa Rumaisa bai ta

ɓ

a nuna mata kamar ta ba. Bai jima

ba ya ƙara dawowa Nigeria, anan ya yi deciding ya bu

ɗ

e Babban Asibiti nasa na kansa. Bai bu

ɗ

e a Adamawa ba saboda wani dalili nasa ya bu

ɗ

e a Kaduna, ya saka masa sunan mahaifinsa GARBA YUSUF BULAMA. A lokacin ya ha

ɗ

u da Saudat suka fara soyayya. Saudat ir

in matan nan masu feleƙe da iyayi da son sabgar ƙarya. Farkon ha

ɗ

uwar su da bulama ba ta zata yana da mata ba sai da ya fa

ɗ

a mata. Ta ji takaici da baƙincikin fara mallakar wata da ya yi kafin ita, amma haka ta daure suka cigaba da soyayyar su. Sai dai cik

in ranta ƙiyayyar Rumaisa ce fal duk da ba ta ta

ɓ

a ganin ta ba sai dai a hoto. Abin da yake ƙara ƙona mata rai yadda Bulama ya

ɓ

oye wa Rumaisa tarayyar su, ya nuna ba ya son ta sani. Kammala ginin G.Y HOSPITAL AND MATERNITY Ya yi daidai da lokacin bikin SA

UDAT da BULAMA, don haka aka sha shagali ba na wasa ba. Auren ya kasance tamkar na cin amana, tunda ba da sanin Rumaisa aka yi ba kuma da dukiyarta. Bayan bikin da wata biyu Bulama ya koma Dubai, a wannan zuwan Rumaisa ta samu ciki, bai jima ba ya dawo Nig

eria saboda yana son ya kula da Hospital

ɗ

insa, sai dai bai sanarwa da Rumaisa ya bu

ɗ

e asibitin ba.

Watan cikin Rumaisa takwas ta kira Bulama ta ce za ta zo Nigeria ta gaishe da Inna ta zazzaga danginsa su san ta, ta san su. Bulama bai so hakan ba sab

oda gudun tonuwar asirin Auren Saudat, amma bai nuna mata ba saboda kar ta yi tunanin wani abu, dama tana ta complain akan yana da

ɗ

ewa yanzu kafin ya je ya gan ta.

Bayan sun gama wayar ya fara ha

ɗ

a kayansa, cikin mamaki Saudat da ta shigo

ɗ

akin da

yake ta ce masa. "Lafiya kake ha

ɗ

a kaya da sakaliyar yammar nan Doctor?"

"Adamawa zan je."

Ya ba ta amsa a tak'aice

"Adamawa kuma? Shi ne ba ka sanar mini na fara ha

ɗ

a kaya ba ni ma?"

Yana zuge zip

ɗ

in trolley

ɗ

insa ya ce. "Ba da ke zan tafi b

a, Rumaisa ce za ta sauka a ƙasar nan gobe, kin kuma san ba ta san da zamana a Kaduna ba balle aurenki da na yi, don haka dole ya zamana a Adamawa za ta same ni." Cikin takaici ta ce. "Sai yaushe kuma za ka dawo?"

"Sai ranar da ta tafi."

"Asibitinka

kuma fa."

"Akwai masu kula shi kamar ina nan ai."

"To amma ni haka zan ta zama ni ka

ɗ

ai, kana ƙasar ma amma ba za mu ha

ɗ

u ba har sai ranar da ta tafi?"

Cikin fusata ya ce. "Haba Saudat ya kike so in yi ne? Ke duk watanni da nake yi a gurinki ban j

e wajenta ba, ba kya gani? Sai yau

ɗ

aya za ki

ɗ

aga mini hankali. Rumaisa tana buƙatar kulawata a halin yanzu sosai fiye da ke, saboda tana

ɗ

auke da juna biyu, don haka ko da ba za ta zo ba ni zan je. And lastly kar ki kuskura ki kira ni ko ki mini text, ni

zan na kiran ki da kaina, sai na dawo, zan miki transfer

ɗ

in ku

ɗ

i idan na ƙarasa." Ya ƙarashe maganar tare miƙewa ya fita.

Da wani irin kallo ta bi shi cikin bugawar zuciya da tsananin tashin hankali har ya fice. Gwauron numfashi ta sauke tare da furta

"Ciki?" Tana gya

ɗ

a kai, lokaci

ɗ

aya ta miƙe kamar wadda aka tsikara ta shiga kaiwa da komowa a cikin

ɗ

akin.

Littafin ku

ɗ

i ne, ku biya kafin ku karanta. 09047871750

[11/25, 10:36 AM] Abk: Maganar samun cikin Rumaisa ya

ɗ

agawa Saudat hankali, zu

ciyarta ta fara saƙawa kwakwalwarta mugun tunani. Ta

ɓ

angaren Rumaisa ta samu iyayen Dr lafiya cikin karamci da walwala hakan yasa ta saki jiki har ta ce zatai wasu kwanaki. Tana saura kwana uku tafiyarta naƙuda ta kamata cikin gaggawa suka nufi asibiti ta

sha baƙar wahala ƙwarai har an fara tunanin za ai mata C.s sai Ubangiji ya sauke ta lafiya ta haifi twins.

Murna ta kama Dr G.Y sai dai murna ta koma ciki domin awanni wajan biyu da haihuwar aka dawo da jariran a hannu Allah ya yi musu rasuwa, daman da ak

a haife su ba wanda yaga kalar su sai da suka rasu. Haka akai musu suttura ba tare da mahaifiyar su ta gansu ba. Lokacin da Rumaisa ta samu labari kusan hauka ta kusa yi uwa uba akace ba zata sake haihuwa ba Wannan dalilin ya sanya ta saka damuwa a ranta ƙ

warai da gaske.

Bayan sati biyu ta tattara ta koma Dubai hakan ya yi wa Bulama da

ɗ

i ya ƙara samun damar da zai zauna da Saudat, a lokacin ne kuma labarin rasuwar P.A

ɗ

in Rumaisa ya riskesu ya yi hatsari ya rasu da shi da motar gaba

ɗ

aya suka ƙone ƙurmus

.

Bulama ya sanya wa ransa samun dukiyar Rumaisa ko ta halin yaya ne ta zama mallakinsa. Lokacin guda ya shiga amsar ku

ɗ

i wajanta da niyyar zai bu

ɗ

e wasu, kamfanoni wani lokacin yace ku

ɗ

in sun gaza wani lokacin ya ce za a ƙaro kaya, wani lokacin ya ce ta

bashi rance. Yarda da amincin da tai masa sai ta kalle shi tare da yin murmushi ta ce "Wanne irin rance ya kai Yusuf dukiyata taka ce dani da duk abin dana mallaka naka ne" idan Rumaisa ta fa

ɗ

i haka sai Dr Bulama ya rungume ta tsam a jikinsa tare da magan

ganun masu da

ɗ

i.

Ganin abubuwa sun fara runca

ɓ

ewa Rumaisa ga P.A

ɗ

inta ya rasu ya sanya ta

ɗ

akko Abdullah ƙaninta ta dawo da shi wajanta, tare da ragama wasu gefe na dukiyoyinta yana kulawa dasu ta bashi matsayin sabon P.A

Daga nan ganin Dr Bulama ya

ƙ

ara yiwa Rumaisa wahala a cewar shi aiki ne ya yi masa yawa sosai, lokacin kuma tuni Saudat ta samu cikin Meenal farin ciki wajan Bulama ba a magana, ya tattara ya manta da batun ya ta

ɓ

a haihuwar yara bai kuma damu da rashin haihuwar Rumaisa ba.

Da Meena

l ta girma ya ƙara himma wajan kwashe dukiyar Rumaisa lokacin Abdullah ya tsaya tsayin daka akan ku

ɗ

in da ƙyar suke fita, sbd a kaso goma na dukiyar Rumaisa bai fi kaso hu

ɗ

u ya rage mata ba. Babban dalilin daya sanya Rumaisa shiga tashin hankalin har ta s

aka aka rufe sabon companyn data bu

ɗ

e. Wannan kenan.

Waje ya yi shiru cikin kuka Rumaisa ta ce "Wace kuma Meenal daga ina aka sameta shin itama yarinya ta ce?" Dr Bulama ya kasa cewa komai zufa na yanko masa sosai. A hankali Adnan ya sauke numfashi yana

ƙara rungume Little a jikinsa ya ce.

"Ƴar ce wacce matar shi ta haifa masa"

"Ƴa tare da wata matar Yusuf? Da gaske ne abin da ake fa

ɗ

a Ya kai Yusuf kada kayi mini ƙarya na amince da kai"

Gaba

ɗ

aya mutanan parlourn suka zuba wa Ummi idanu cike da taus

ayawa ya aka ƙare da kishiyar daka sani ma balle wacce akai a bayan idanun ka, uwa uba auren cin amana anyi mata kishiya da ku

ɗ

in ta.

Cikin gunjin kuka sosai Ummi ta ce "Yusuf ka cuce ni kaci amanata, kaci amanar yarda da amincin da nayi maka na tsayin

shekara da shekaru, kayi aure da dukiyata without knowing everyone Wallahi Wallahi Allah.....,"

Da sauri Abba ya ce "A'a Hajiya Rumaisa kada ayi haka, kiyi haƙuri don Allah ai ba a tabbatar auren ya yi ba" ya juya kan Adnan yana nuna shi da hannu ya ce.

"Kai kuma kada na sake jin bakinka manya na magana"

"I'm sorry Abba"

Abba ya watsa masa harara ya ce "sorry for yourself Adnan Aliyu Matawalle" Adnan yai shiru.

Abbi ya sauke numfashi yana mamakin rayuwa yadda bata da tabbas

ɗ

in nan cikin nutsuwa y

a ce.

"Yanzu Dr da gaske dai kana da wata mata bayan Rumaisa?" kan Dr a ƙasa ya ce. "Gaskiya ne ina da mata Saudat na aureta ba tare da sanin Rumaisa ba, amma ita Saudat ta san da zaman Rumaisa ina da yarinyar Meenal ita ce wacce nake cewa wani ma'aikacin

a bashi da lafiya"

Ya juya gaba

ɗ

aya zai magana Ummi ta girgiza kai tana

ɗ

aga masa hannu alamar bata buƙatar jin komai. "Ina yarinyar tawa? Kuyi haƙuri na kasa jurewa"

Murmushi kawai Abbi ya yi ya shiga fa

ɗ

in "Daughter, Afra... Come here your parents a

re here" da gudu Afra ta fito daga cikin

ɗ

aki kamar me jira. Tana fitowa Ummi ta miƙe tsaye hawaye na zuba daga cikin idanunta ta warewa Afra hannu muryar ta na rawa ta ce.

"Masha Allah, Allahamdulillah ta'al ya

ɗ

iyata" Ummi ta fa

ɗ

a a bayyane farin cik

i ya sanya Afra kasa motsa wa ta durƙushe a wajan ta shiga rusa kuka da dukkan ƙarfinta. Ummi da kanta ta kama Afra ta rungome itama hawayen take sosai. Bulama ya kasa koda motsi sbd matsanancin kunya da kuma tsoron matakin da Ummi zata

ɗ

auka. Shi kansa k

allon Afra yake yana ji tamkar ya rungume ta.

Murmushin fuskar Abdullah ya kasa

ɓ

oyewa kusan yafi kowa jin da

ɗ

i a yadda fuskarsa ta nuna, at least Yayar tasa zata samu nutsuwar zuciya.

Bayan komai ya lafa Abbi ya kalli Afra ya ce "Daughter inama kika ce

an tsinceki" tana jikin Ummi muryar ta har lokacin rawa take ta ce

"Baba ya ce wai ko wata rana yaje daji neman wani magani aka fara harbe harbe ya labe wani waje ya da

ɗ

e a wajan kafin ya fito daga inda ya

ɓ

oye, yana fitowa idanunsa ya sauka akan wani

mafarauci wanda yake kwance anyi masa harbi wajan hu

ɗ

u, daga gefen shi kuma yaga wata jaririya kwance tana kuka, hakan yasa ya

ɗ

auki Jaririyar taho hanyar gida shi ne yaje wajan ƴan sanda amma ya

ɓ

oye labarin kisan yace kawai tsinta ta ya yi"

Adnan ya ka

lleta domin ba haka ta fa

ɗ

a masa ba, kamar mai karantar zuciyarsa ta ce "Wannan shi ne gaskiyar maganar Baba ya ce na

ɓ

oye duk wanda ya tambaya na dinga fa

ɗ

ar abin da ya fa

ɗ

a mini, sai na samu iyaye na gsky zan fa

ɗ

i gaskiyar Abin"

Cike da gamsuwa Abbi ya

jinjina kai ya ce.

"Babu mal wanda suke kashe mafaraucin nan sune kidnappers

ɗ

in da muka kama cikin daji a can muka samu Abra, har wani yace mini wancan tasu ce kada na ta

ɓ

a ta babu ko shakka a wajansu ta rayuwa tsayin shekaru uku har ta samu matsalar kun

ne, Allah mai iko Al-hakkumu bowayi gagara misali Allah mai yin Yadda ya su, ina ganin matsalar mu ta zo kusan ƙarshe"

"Gaskiya kam abin da yake

ɓ

oye ya fito, saura nemawa Salmanun-faris auren Afra yanzu a gaban iyayenta" Abbi ya yi saurin cewa.

"A'a b

a za a yi haka ba, ina da wacce zan bawa Salman Please Alhaji Aliyu"

"Shi Salman

ɗ

in ya ce baya son Afra? Kai Salman kana son ta ko ya ya?" Ya fa

ɗ

a yana kallon Salman wanda zuciyar shi ta fara harbawa da jin maganar ta Abbinsa.

Kasa cewa komai ya yi sb

d Kunya kansa a ƙasa.

"Kaga ni ma kamar uba nake wajanka kada kaji komai yanzu zan amsar maka auren Afra da izinin Ubangiji"

Salman ya

ɗ

ago kai suka ha

ɗ

a idanu da Afra tayi saurin rufe fuskarta a jikin Ummi. Ya ce "E, Abba ina son ta and I want marry her

"

"Masha Allah Ubangiji ya sanya albarka" ya juya kan Dr Bulama wanda ya kasa cewa komai ya ce "Dr muna neman alfarmar wajanka, idan babu damuwa muna buƙatar ka yarje mana akan nemawa Salman auren Afra" kafin Dr Bulama ya yi magana Ummi ta ce.

"Sannu A

lhaji, yanzu

ɗ

iyata bata da wani Uba wanda ya shige ni, ni ce uwarta ni ce uban ta, Abdullah zai zama waliyi a gare ta"

"Kada ki yi making decision cikin fushi uba, Uba ne komai lalacewar shi"

"Don Allah kayi mini wannan alfarmar zuciyata a kusa tak

e"

Abba ya ce "To shikenan Allah ya yi mana maganin komai sai haƙuri"

Ummi tai murmushin baƙin ciki ta ce "Afra daman taku ce ni kawai ƴar kallo ce an baku ita halak malak"

Da sauri Adnan ya miƙe tsaye tare da Aishatul-humaira da sauri Mami ta ce.

"Adn

an son Ina zaka da Mamana?" Kasa yi mata magana ya yi, ya nufi ƙofar fita tari na sarƙe shi ya fara yi babu ƙaƙƙautawa jini na zuba, Little ta fara kuka tana ƙanƙame mahaifin nata da sauri Abbi ya miƙe shi da Hajiya Mama.

Mami ta kar

ɓ

i Little tana fa

ɗ

in "

Subuhanallah sannu Son" Abba ya kasa motsa wa tausayin tilon

ɗ

anshi ya mamaye zuciyarshi amma duk abin da ya same shi, shi ne ya kawa kansa.

"Ya Salam sannu Adnan, Salman get the car immediately, zamu koma hospital" hankalin Hajiya Mama ya tashi suka n

ufi asibiti da Adnan Little na ihu tana buga ƙafa zata bi ubanta sbd ta fara gane shi.

Abba ya dafe kansa da hannu bibbiyu fargaba da tsoro ya cika masa zuciya. "Daman bashi da lafiya ne? Allahu ya sauwaƙe" Mami ta cewa Ummi "Amin ga grandchild

ɗ

in naki

nata rigima" Ummi tai murmushi ko inda Dr Bulama yake bata kallo yana son cewa zai duba Adnan amma babu mai yarda da shi. Jiki a sa

ɓ

ole ya miƙe tare da yin waje ko zai samu peace of mind

Yana fita wayar shi tai ƙara ganin number Saudat ya sanya ya yi t

saki jin kiran ya yi yawa ya

ɗ

auka cikin fa

ɗ

a ya ce "Wai ya akai ne?" Ta cikin wayar tayi dry sosai ta ce .

"Oh calm down Dr Yusuf Garba Bulama" ya bu

ɗ

e baki da kyau ya ce "Ni kike kiran sunana haka?" Ta ce "Daga lokacin dana san ka san su waye yaranka, n

i ma na shiga nutsuwata kafin dani dakai duk mu rasa mu fara yawo a titi ya sanya na nemawa kai na mafita, while before i say anything zan fara da wanda zai girgiza maka lissafi, ni ce na sanya a kwashe Mini yaran da Matarka Rumaisa ta haifa, aka maye gurb

in su da matattun yaran dana bada kwangila aka sato suma a ranar aka haife su, na shirya wannan plan

ɗ

in da P.a

ɗ

in Hajiya Rumaisa tare da alkawarin zan bashi miliyoyin ku

ɗ

i, dana tabbatar ya

ɗ

akko yaran kuma bana da ku

ɗ

in nasa aka buge motar

ɗ

aya

ɗ

akko ya

ran babbar mota tabi da kansu, nayi mamakin yadda yaran suka ku

ɓ

uta domin an tabbatar da P.a da motar ƙonewa sukai, abu na farko daya bani tabbacin jininka na raye saƙon da aka bani na baka, ina bu

ɗ

ewa naga photon wata budurwa mai kama dakai, tare da wasiƙ

ar cewa jininka ce"

Tai dariya sosai kafin ta ce "Wannan ke nan,

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login