Showing 36001 words to 39000 words out of 260401 words

Chapter 13 - Dare da Duhu complete

kina riƙemin ita da amana, sannan ina miki albishir da cewa daga yanzu zuwa kowane lokaci zan iya shigowa gidanki, domin cigaba da rainon 'ya ta da kaina!.

LITTAFIN DARE DA DUHU, ₦300 NE KACAL, ZA KU TURA TA WANNAN

ACCOUNT ƊIN

0116886423 Sulaiman Na'ima s union Bank.

KU TUNTUƁI WANNAN LAMBAR DAN TURA KATIN WAYA NA NAIRA 500 TA WANNAN 09047871750

DOMIN NEMAN ƘARIN BAYANI, KU TUNTUƁE MU AKAN WANNAN LAMBAR 07063065780\09047871750

MUNGODE.

[9/30, 8:55 PM] Abk: *DA

RE DA DUHU*

_Brigh pens





_

Nimcyluv

Ayushercool

Zee Kumurya

                               P9

Domin samun complete litattafanmu, ku yi following

ɗ

in wannan accounts

ɗ

in a Arewabooks

https://arewabooks.com/chapter?id=6316f4af434cfeb9e7fe294

9

https://arewabooks.com/u/nimcyluv

Elegant online writers

LITTAFIN DARE DA DUHU, ₦300 NE KACAL, ZA KU TURA TA WANNAN ACCOUNT ƊIN

0116886423 Sulaiman Na'ima s union Bank.

KU TUNTUƁI WANNAN LAMBAR DAN TURA KATIN WAYA NA NAIRA 500 TA WANNAN 090

47871750

DOMIN NEMAN ƘARIN BAYANI, KU TUNTUƁE MU AKAN WANNAN LAMBAR 07063065780\09047871750

MUNGODE.

Wata irin bugawa zuciyar Na'ima ta yi, cikin ƙaraji ta ce. "What? Wacece ke?"

Dariyar rainin hankali wadda ta kira wayar ta yi ta ce. "K

o ba ki ji abun da na fa

ɗ

a dai-dai ba ne in ƙara maimaita miki?"

Wata Uwar ashariya Na'ima ta ƙunduma ta ce. "Wallahi k'arya kike matsiya, Shegiya karuwa, Khamal nawa ne ni ka

ɗ

ai babu wacce ta isa ko da rab'ar shi ne ta yi balle har ta aure shi, ba'a ha

licci mace ba wallahi."

Cikin murmurshi ta ce. "Za kuwa ki gani, ganin idonki, ki cigaba da kular mun da my Daughter yanda ya kamata." Sannan ta ja tsaki ta kashe wayar.

A haukace Na'ima ta sauke wayar daga kunnenta ta shiga bin screen

ɗ

in wayar da k

allo, tamkar za ta ga matar da ta kira ta a cikinsa, babban baƙin cikinta sai da aka b'oye numbern sannan a kira ta.

Wani irin tuƙuƙwin baƙin ciki zuciyarta take mata, cikin takaici ta cillar da wayar, Allah ya taimaka ta fa

ɗ

a kan gado. Hannunta ta

ɗ

ora

akan goshinta tana bubbuga kanta ta fara magana ita ka

ɗ

ai.

"Impossible! Wallahi ba zai yiwu ba, sai na gano ko wace ce ke na kashe ki, sai dai ki auri Khamal a lahira ba dai a duniya ba, matuƙar ina numfashi babu macen da ta isa ta shigo cikin gidana a

matsayin matar Mijina.

Wayarta da ta cillar ta

ɗ

auka ta fice daga

ɗ

akin a matuƙar fusace ta nufi part

ɗ

in Khamal.

Salman dake zaune a parlour yana kallon Ball ya bi ta da kallo cikin mamakin ganin yanayin da ta fito kamar wadda ba ta cikin hayyacint

a.

"To Macuci, mayaudari, azzalumi, mugu, yau Allah ya toni asinka, dama an ce rana dubu ta

ɓ

arawo rana

ɗ

aya tal ta mai kaya."

Abun da Na'ima ta fa

ɗ

a kenan bayan ta tura ƙofar

ɗ

akin Khamal da ƙarfi ta shiga.

Da mugun mamaki Khamal dake zaune yana

operating system yake kallon ta, kasa cewa komai ya yi saboda tsananin mamaki.

Cikin kuka ta ce. "Ka cuce ni, na yarda da kai Khamal, amma ban san me ya rud'e ka, ka ci amanata ba."

"Na'ima, wannan maganar banzan da kike yi duk na mene ne?"

"Na c

ikin shegen da kika yi aka haifi waccan shegiyar yarinyar ne."

Fauu! Fauu!

Khamal da ya miƙe cikin sauri kamar wanda aka hankad'a ya saukewa Na'ima tagwayen maruka a fuska.

Cikin tsananin

ɓ

acin rai ya fara magana.

"I told you Na'ima, duk abun d

a zaki yi ki yi amma kar ki ƙara danganta mun ƴa da Shegiya, na fa

ɗ

a miki ba sau

ɗ

aya ba, ba sau biyu ba."

Na'ima dake riƙe da kuncinta wanda take jin kamar ba ya jikinta saboda tsananin azaba, idanunta na zubar da hawaye ta ce. "Ni ka mara Khamal akan

waccan yarinyar mara asali?"

"Yes, kuma idan kika ƙara maimaita abun da kika fa

ɗ

a, abun da ya fi mari ma zan miki wallahi!"

Yana gama fa

ɗ

ar haka ya fice ya bar mata

ɗ

akin ya tafi other room dake part

ɗ

in ransa a matuƙar b'ace.

Da wani irin kallo

ta bi shi har ya fice, wani irin

ɗ

aci take ji tun daga zuciyarta har zuwa bakinta.

Zama ta yi a bakin gado tare da fashewa da kuka, a ranta tana fa

ɗ

in, 'Komai zai faru sai dai ya faru, amma wannan karon ba za ta hak'ura ba, ba za ta cigaba da zama da S

hegiya a gidanta ba, sai a yi duk wacce za'a yi.'

Sai da ta ci kukanta ta ƙoshi sannan ta lalubo wayarta dake gefenta, dan ko gani ba ta yi sosai saboda masifar ciwon da kanta yake mata. Numbern Aunty Suwaiba ta kira, ringing biyu ta

ɗ

aga tare da ambata

r sunanta.

Kuka Na'ima ta sakar mata cikin rashin abun yi.

"A'a, Lafiya? Me ya faru? Wani abun ne ya samu Khamal ko Salman zaki kira ni a daren nan ki saka mun kuka?"

Aunty Suwaiba ta tambaye ta cikin kid'ima.

Cikin kukan ta ce. "Na shiga uku

na lalace Aunty, ta tabbata Abra ƴar Khamal ce ta cikinsa, duk abubuwan da ya fa

ɗ

a mun a baya ashe duk k'arya ne, shashasha wadda ba ta san abun da take yi ba kawai ya mayar da ni."

"Ke wa ya fa

ɗ

a miki? Mene hujjar ki na cewa hakan?"

"Wadda ya yiwa c

ikin ta haifa masa ita ce ta kira ni ta tabbatar mun da zargina."

Kwashe duk yanda suka yi da wadda ta kira ta, da yanda suka yi da Khamal ta yi ta fa

ɗ

awa Aunty, ta ƙara fa

ɗ

in. "Ni kam yarinyar nan ta zame mun bala'i da masifa a gidan Aurena, da ina ray

uwata da mijina hankali kwance amma yanzu ta shigo duk ta wargaza mana farincikinmu."

"Na rasa yaushe zaki yi hankali Na'ima, shegen kishi ya rufe miki ido kin kasa ganin dai_dai, idan ma ta tabbata mahaifiyar Abran ce ta kira ki sai ki yi masa wannan

haukan? Ke sai ka ce ba jinin Mama ba? Yaushe zaki ko yi kissa ne.

"Aunty wannan abun fa ba zancen wata kissa ba ne, ba za ki gane yanda nake ji ba ne a cikin zuciyata, kamar ana rura garwashi haka nake ji, ni yanzu kawai ki fa

ɗ

a mun yanda zan yi Yariny

ar nan ta bar gidan nan, dan wallahi ba zan cigaba da zama da ita ba."

Numfashi Aunty Suwaiba ta sauke ta ce. "Na ji zan fa

ɗ

a miki, amma sai kin mun alƙawari zaki je ki bawa Khamal hak'urin maganganun da kika faffa

ɗ

a masa."

"A saboda me zan ba shi

hak'uri? Shi fa ya mun laifi, har da mari fa, abun da tunda nake da Khamal bai ta

ɓ

a mun ba. Ki bar ma wannan maganar,

kawai ki fa

ɗ

a mun yanda zan yi, abun fa bana sanyi ba ne, na ga baki

ɗ

auki abun serious ba, ko dan bake aka yiwa haka ba?"

Ta yi magana

r fuskarta na nuna tsantsar

ɓ

acin ran da damuwar da take ciki.

Aunty Suwaiba ta ce. "Ba haka ba ne Na'ima, kin san bayan ke babu wanda ya kai ni baƙin cikin zaman Yarinyar nan a gidanki, amma bana son ki yi abun da zaki zo kina da na sani ne."

"Babu

wani da na sanin da zan yi, wallahi sai dai mu rabu da Khamal, matuƙar ya za

ɓ

i cigaba da zaman yarinyar nan a gidan nan, haba abun ya ishe ni haka, hak'urina ya ƙare."

Ta ƙarashe maganar cikin kuka, wani irin kishi na nuƙurƙusar zuciyarta.

Daƙyar Au

nty Suwaiba ta rarrashi Na'ima ta yarda za ta je ta bawa Khamal haƙuri, shi ma dan ta ce idan ba ta je ta bashi ba, baza ta fa

ɗ

a mata yanda za ta yi Abra ta bar gidan cikin sauƙi ba, ba tare da an yi tunanin da saka hannunta ba. Ita kuma Na'ima gani take A

unty Suwaiba ba za ta gane halin da ta ciki ba ne, a ganinta ita aka cuce ta, kuma an hana ta kuka. Aunty Suwaiba ba kuwa tsoron kar Auren Na'ima ya mutu su shiga uku take, dan ita suka dogara ita da sauran ƴan'uwansu. Domin ta fuskanci babu abun da Khamal

ba zai iya ba akan Abra.

"Amma fa Aunty daƙyar in zai hak'ura, dan yanda ya hasala ko su Ammi na zaga sai saka."

"Zai hak'ura mana, kamar kin manta halinsa ne, yana da zafi amma kuma yana da sauƙin kai wani lokacin, ki nuna kin damu kin yi nadamar

maganganun da kika fa

ɗ

a masa, duk taurin ransa zai hak'ura. Su Maza suna san ka yi musu laifi ka amsa ka yi, kuma kar ki bari sai gobe, da zafi_zafi ake dukan ƙarfe, ki je yanzu yanda zai gane da gaske kin yi nadamar, in ya so cikin nutsuwa sai ki fa

ɗ

a mas

a komai na kiran wayar da aka yi miki."

Numfashi Na'ima ta sauke ba don son ranta ba ta ce. "Shikenan Aunty, zan yi duk yanda kika ce."

"Yawwa, ki fa yin fa, dan na san halinki sai ki amsa ki kuma ƙi yi."

"Zan yi fa da gaske."

"Shikenan, sai

mun yi waya da safe, ki kwantar da hankalinki, na miki alƙawarin zaman Shegiyar yarinyar can a gidanki ya zo ƙarshe."

Duk yanda take jin tsananin zafi da k'una da baƙin ciki gami da takaici a cikin ranta, haka ta taushi zuciyarta ta miƙe tana goge hawa

yen fuskarta bayan sun gama wayar ta nufi

ɗ

akin da Khamal yake.

A hankali ta tura ƙofar

ɗ

akin, ta yi sa'a ƙofar a bu

ɗ

e take, a zaune ta tarar da shi akan bedside drawer ya riƙe kansa da hannayensa, alamun ransa ya kai ƙololuwar

ɓ

aci. Jin ƙamshinta ya sa

ka shi

ɗ

ago kansa da sauri tare da miƙewa yana kallon ta.

Kafin ta ce uffan ya nuna mata ƙofa da hannunsa cikin

ɗ

aga murya ya ce. "Get out!"

Marairaicewa ta yi ta bu

ɗ

e baki za ta yi magana amma ya ƙi ba ta damar hakan.

"I said get out from this r

oom." Ya fa

ɗ

a a tsawace kyakkyawan idanunsa da suka rine zuwa ja duka a waje.

Jikinta ne ya

ɗ

auki ƙyarma, ba ta yi tunanin ya

ɗ

auki zafi haka ba, tsugunnawa ta yi akan ƙafafuwanta ta fashe da kuka ta ce. "Please My Man listen to me, ka saurari abun da z

an fa

ɗ

a maka."

"Me kuma ya rage baki fa

ɗ

a mun ba Na'ima? Me zaki ce mun? Duk yanda nake danne zuciyata akan kar mu matsala amma ba kya gani? To tunda haka kika za

ɓ

a mu zuba ni da ke a gidan."

"I'm sorry, dan Allah ka saurare Ni, wallahi na yi nadama

r maganganun da na fa

ɗ

a maka, amma ka mun uzuri raina ne a matuƙar

ɓ

ace a lokacin."

Numfashi ya sauke ganin yanda take kuka sosai sai zuciyarsa ta fara karyewa, ya yi tunanin da gaske ta yi nadamar ne har cikin zuciyarta.

Fuska a

ɗ

aure ya ce. "Ba na

son jin komai daga gare ki a yanzu, maganganun da kika fa

ɗ

a mun

ɗ

azu ma sun ishe ni."

Wani yawu ta ha

ɗ

iye mai

ɗ

aci ta shiga girgiza masa kai.

"Dan Allah Khamal ka saurare ni ka ji bayanin da zan yi maka."

Zama ya yi a gefen gado ya ce. "Ina jin

ki."

Ajiyar zuciya ta sauke ta bashi labarin kiran wayar da aka yi mata. Kallon ta kawai yake har ta miƙo masa wayarta tana nuna masa kiran da aka yi mata da Private Number. Kar

ɓ

a ya yi ya duba amma bai ce komai ba, ita ma ba ta ce komai ba sai idanu

da ta zuba masa, imagine kawai take yi a cikin ranta ƙaramin yaƙin da za'a yi idan ya amsa laifinsa.

"Ba zance k'arya kike yi ba, amma gaskiya ban yarda da wannan abun ba, babu wanda zai kira ki ya fa

ɗ

a miki haka, because ban da Family na da naki da was

u daga cikin abokan aikina, babu wanda ya san ta yanda muka samu Abra da matsayinta a gidan nan."

Wani malolon baƙin ciki ne ya ƙara cika zuciyarta, wato ma maƙaryaciya ya mayar da ita? Ita ta shirya hakan nufinsa ko kuma cigaba da raina mata hankalin

da yake yi tun lokacin da ya kawo Abra zai yi? Ji take kamar ta tsinka masa mari dan baƙin ciki, amma dai ta daure ta yi kalar tausayi ta ce. "Wallahi da gaske nake, akan me zan ƙirƙiri wannan abun? Kar ka manta tun lokacin kawo Abra gidan nan na yiwa abun

mummunar fahimta har muka samu sa

ɓ

ani ban ƙara tayar da hankalina ba, na cigaba da rainon ta cikin kulawa da zuciya

ɗ

aya, to me zai saka yanzu kuma in yi haka?"

"Duk da haka, amma ko da hakan ne, daga kiran ki an fa

ɗ

a miki wannan maganar sai ki zo ki

dinga jifa na da wa

ɗ

annan miyagun kalaman? Why Na'ima? Idan rai ya

ɓ

aci sai kuma hankali ya gushe?"

Shiru ta yi ba ta ce komai ba, cigaba da magana ya yi idanunsa a cikin nata.

"Baki yarda da kanki ba, ba kuma ki yarda da ikon Allah ba, da kin yarda

da baza ki dinga wannan abubuwan kamar wata illiteracy ba, ki saka a ranki Ubangiji ne ke yin komai, kuma shi ya nufa sai Abra ta yi rayuwa a gidanmu. Sannan kuma k'arya fure take ba ta ƴaƴa, ki saka a ranta komai daren dad'ewa gaskiya za ta bayyana, idan

ma ƙarya nake miki Ubangiji ba zai barni ba, dole watarana sai ya toni asirina."

Na'ima ta kwantar da kanta ta dinga nuna masa ta yi nadama, sharrin shai

ɗ

an ne da kuma tsananin kishin sa da take yi, amma Insha Allahu haka baza ta kuma faruwa. Ganin ya

nda take kuka da kalar tausayin da ta yi yasa Khamal ya janyo ta jikinsa ya ce. "Shikenan Wifey komai ya wuce, amma kar ki ƙara mun irin haka, ban ji da

ɗ

i ba, raina ya

ɓ

aci sosai, yanzu fa ba da ba ne, mun girma mun zama iyaye, ya kamata irin wannan abubuw

an duk mu daina su."

"Insha Allahu bazan kuma ba."

Ta yi maganar cikin sanyi tana ƙare shigewa jikinsa kamar ba Uwar

ɗ

an saurayi Salman ba.

Bayanta ya shafa ya ce. "Allah yasa, bana son muna samun sa

ɓ

ani, musamman akan Abra, dan watarana yaran n

an za su iya ji su gane halin da ake ciki. Ke Mace ce mai daraja a idona, ko dan yanda kika riƙe mun Abra da amana ba zan so wani abu na ba dai-dai ya shiga tsakaninmu ba."

Ƙ

wafa ta yi a cikin ranta tsanar Abra na ƙara cika mata zuciya, wato saboda ita

ne ma yake ragwanta mata? Lallai dole ta san abun yi, dan gaba zai iya cewa ma saboda Abran yake zaune da ita. A fili kuwa murmurshin yaƙe ta yi ta ce. "Na gode Mijina, Abra kuma she is my Daughter, ka daina danganta ni da mariƙiya a gare ta, ni mahaifiya

ce a gurinta, dan kallo

ɗ

aya nake yi musu ita da Salman, matsayinsu

ɗ

aya a cikin raina."

Murmurshi ya yi yana jin

ɓ

acin ransa fiye da rabi ya tafi.

Washegari Bayan an idar da Sallar Asuba Abra ta yi lazimi da karatun Alƙur'ani kamar yadda, ta s

aba kullum ta nufi kitchen dan ha

ɗ

a breakfast. Sai da ta fara tsaftace kitchen

ɗ

in duk da ba ya tare da wani datti sannan ta fara aikin.

Around 6:40 Salman ya shigo kitchen

ɗ

in fuskarsa na nuna alamun tashin sa kenan daga bacci.

"Sleeping sickness, a

n tashi kenan?" Abra ta fa

ɗ

a tana kallon sa.

Yamutsa fuska ya yi ya ce. "Baccin ma ko isa ta bai yi ba, na tashi ne kawai saboda school."

"Ba dole ba, tunda jiya ka raba dare kana ta aikin kallon Ball."

"Baza ki gane da

ɗ

in kallon Ball ba ne Yaya,

na ce ki zauna muna yi tare amma ƙin ki."

"Wannan sai ku, ni ina zan iya."

Irish

ɗ

in da take soyawa ya

ɗ

auki yanka

ɗ

aya ya ci ya ce. "Sannu da aiki, ke kullum ba kya gajiya da yi mana da

ɗ

a

ɗ

an abinci masu motsa kunnen mutum, kuma gashi ke ba ci kike

yi sosai ba."

Murmurshi ta yi ta ce. "Yanda kake da cin nan Salman idan ban zage na yi girki ba a gidan nan ai sai a samu matsala."

Murmurshin ya yi shi ma ya ce. "To Allah ya biya ki, bari na taya ki mu samu ladan tare."

Da sauri ta ce. "A'a ba

n ce ba, ka je ka shirya school kar mu yi late, nima na kusa gamawa." Ƙi ya yi ya ce shi dai sai ya taya ta, ita kuma ba ƙi take ba, tsoron kar Mami ta zo ta gan shi ne, duk da

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login