Showing 186001 words to 189000 words out of 260401 words
ta kifa fusk
arta a cinyarta tana salati da ƙarfi, Abbi kam yana jingine da jikin bango idanunsa sunyi jajir waya riƙe a hannunsa sai trying number Salman yake amma babu. Abba sai safa da marwa yake. Kamar daga Sama haka Abbi yaji saukar Muryar Salman cikin kunnansa ya
na fa
ɗ
in "Abbi" da sauri Abbi ya juya domin ya
ɗ
auka kunnansa ne kawai yaji haka, ganin Salman ya sanya Abbi sakin numfashi da sauri yaje ya rungomesa yana fa
ɗ
in "Allhamdulillah" "Abbi Abra?" Kafin Abbi ya bawa Salman amsa wani Dr ya fito da sauri yana fa
ɗ
in "waye Salman?" Da sauri Salman ya ƙarasa yana fa
ɗ
in "I am" "Abra..." Kafin ya Ƙarasa Salman ya kwasa da gudu zuwa theatre room
ɗ
in da Abra ke ciki, ƙwace ya sameta jikinta sai rawa yake ga wani jini dake zuba ta ƙasanta, harshenta ya zazzago idanunta ya
fito waje kana ganinta kasan jijjiga take "Yaya, Yaya Innalillahi wa'inna ilaihir raji'un" gaba
ɗ
aya Salman ya riƙice ya kama Abra ya Rungome yana sakin kuka tare da fa
ɗ
in "Don Allah Yaya ki tashi, kada kiyi mini haka wallahi ba zan ƙara tafiya na barki b
a" ciki wahala da fitar hayyaci Abra ta riƙe Salman tana fa
ɗ
in "Ina son ka Salmanun-faris, ina son ka, i love You kai ne daidai da rayuwata Salman, ka biyoni muje idan kana so na da gaskiya"
"Ina son ki yaya, burina na kasance dake matsayin matata Yaya
ki tashi na maki al'ƙawarin ba zan nan asibitin ba, sai kin zama matata i promise you Abra" hancinsa taja tana riƙesa gam gam "Salman na baka Aishatul-humaira ka riƙeta wajanka, kayi aure ka bawa matarka ita, soyayyar da kake mini ta koma kan Aishatul-hum
aira Salman, Ubangiji bai ƙaddara zamu zama abu
ɗ
aya ba, ka yafe mini Salman......,"
Ɗ
it! Ɗit!! Ɗit!!!
Na'urar jikinta ta fara ƙara alamar numfashinta na sama yane ƙarewa, da sauri Abbi ya shigo ganinsu a haka yasa a ki
ɗ
ime ya fara fa
ɗ
in "La'ilaha ill
allahu Muhammadur Rasulullahi Sallallahu alaihi Wasallama" ya shiga fa
ɗ
a da ƙarfi caraf Abra ta amsa ta shiga nanatawa a bakinta, gaba
ɗ
aya Salman ya zare sai jijjigata yake ganin haka yasa Abba kama Salman amma yaƙi ya ƙara rungome Abra yana fa
ɗ
in "No!!!!
Don't do this to me Angel kada ki barni Yaya, yaya kece rayuwata ina son ki kada ki barni wallahi ƙarya kike babu inda zaki tafi dole mu rayu tare babu inda zaki yaya" daidai lokacin Likitoci suka shigo da gudu idanun Abra sukai sama har lokacin tana riƙe
da hannun Salman. Innalillahi wa'inna ilaihir raji'un Abba kawai yake fa
ɗ
a, Dr ya duba Abra muryar Abba na rawa ya ce "Dr ya dai?" Girgiza kai Dr yai domin bai ta
ɓ
a ganin mutuwa mai tsayawa a rai kamar ta Abra ba "Sai haƙuri, Abra died!" Ya fa
ɗ
a tare da
jan farin yadin dake bed
ɗ
in ya rufe mata fuska. Miƙewa tsaye Salman yai ya ce "Daman na sani, barci take tana farkawa zata ce ta fasa tafiya ta barni, Abbi kalli yaya ita ce komai tawa kalli yadda Abra ke barci" kasa mgn Abbi yai sai jawo Salman da yai ji
kinsa ya rungume amma gaba
ɗ
aya jikin faris rawa da tsoma yake ga wani zafi da jikinsa ya
ɗ
auka. Abba ya ce "Allahu Akbar Allah ya jiƙanƙi Abra Ubangiji ya sanya can tafi nan Allah yasa Aishatul-humaira ta zama garkuwarki rana gobe ƙiyama.." daidai lokacin
Adnan ya fa
ɗ
o cikin room
ɗ
in idanunsa akan Abra wacce take ƙwance sam
ɓ
al an rufeta da farin yadi. Juyawa yai ya kalli Abbi wanda yake rungome da Salman dake ta sumbatu kafin ya juya ya kalli Abba cikin rawar murya ya ce "Ina matata Abba?" Kasa mgn Abba ya
i da sauri Adnan ya Ƙarasa wajan gadon hannunsa na rawa ya yaye rufar da akai mata, Innalillahi wa'inna ilaihir raji'un fuskar Abra yaci karo da ita idanunta rufe ruf sai haske da fuskarta tai sosai juyawa yai ya kalli Abba yana ƙoƙarin mgn jiri ya kwashe
sa ya fa
ɗ
i a wajan a sume babu numfashi, salati Abba ya fara likitoci suka
ɗ
auki Adnan a wani gadon marasa lafiya, Mami da Hajiya Mama suka shigo banda kuka babu abin da suke, Ammi kasa shigowa tayi. Ganin wasu likitoci sun fara janye gadon da gawar Abra k
e kwance akai yasa, Salman fasa ihu tare da fa
ɗ
in "Yaya..." ya fa
ɗ
a yana rike gadon tare da fara jijjiga gawar yana kiran sunanta kukansa ya tsaya domin gani yake she's still alive a koda wanne lokacin zata iya tashi tace "Faris ƙanina" Abbi mutuwar tsaye
yai Sai ajjiyar zuciya yake saukewa da gske ne abin da likita ya fa
ɗ
a Abra ta mutu? Jiri ne ya fara
ɗ
aukansa ya zube a wajan saman qwiwoyinsa zufa na yanko masa,ƙam Salman ya riƙe gawar Abra yana surutai Mami ma haka, da ƙyar Abba ya zame Salman "Ka cikani
yayata bata mutu ba, ba zata mutu ta barni ba wlh wasa take mini zata rama abin da nayi mata ne, barci take na fa
ɗ
a muku" Sai kuma ya sulale a jikin Abba babu numfashi.
Littafin ku
ɗ
i ne, mai so ya tuntu
ɓ
e mu ta wannan numbern. 09047871750
[11/2
, 2:22 PM] Abk: Sannu a hankali ya dinga binsa a baya, a motarsa, duk da gudu yake tamkar zai tashi sama, baya kula da abin da yake gabansa balle yanayin tuƙin da yake yi.
You tune yayi, ya cigaba kwarara gudu kamar mahaukaci. Harabar wani Asibiti ya shig
a da motarsa, a ƙoƙarin da yake na ya cimmasa, motarsa ta yi faci, cikin sauri ya kashe motar ya tsallaka titi, ya shiga cikin Asibitin shima, sai dai Asibitin ƙato ne sosai bai san ina zai nufa ba balle ya ganshi, haka ya gama bulayinsa da leƙe leƙensa ba
i gano shi ba, haka ya juya ya bar Asibitin.
A hankali ya motsa ƙafafuwansa, tare da ƙoƙarin bu
ɗ
e idanunsa da suka yi masa nauyi, jin kansa yake tamkar an
ɗ
ora masa dutse, sannu a hankali ya bu
ɗ
e idanunsa tangararau, ya shiga ƙare wa
ɗ
akin kallo. Ciki
n ƙasa da mintuna biyu, ƙwaƙwalwarsa ta shiga tariyo masa abinda ya faru, sa'oin da suka shu
ɗ
e. A razane ya miƙe zaune tare da wani irin shouting "No! Ina mata ta take, Abra, Abra! Abra ki amsa mana, kin ganni nan zo mu tafi gida".
"Adnan me kake yi hak
ane, shikenan ayi mutum babu tawakalli kamar ba musulmi ba".
Cikin hanzari yai waiwayo ya riƙe hannun Mama ya ce "Hajiya Mama, an fito da Abra daga tiyatar ko? Eh haka ne, an ciro mana babynmu, Abra is under special care of doctors, bari in je in duba j
ikinta".
Usman da ke gefe ya ƙaraso kusa da Adnan ya dafa shi ya ce "Sp, ka dawo hayyacinka mana, Abra is no more mun rasata, kayi mata Addu'a, dan ita tafi buƙata".
Hanka
ɗ
e Usman Adnan yayi, ya fara ƙoƙarin sauka daga kan gadon, amma Usman yayi ta
maza ya danne Adnan, Mama ta kira likitoci, suka zo suka maida Adnan bacci ta hanyar alluran da ake masa.
Na'ima ce zaune a kan gadon marasa lafiya kusa da Salman, ta rungumeshi a jikinta tana kuka, Salman sai surutai yake yi "Mami, dan Allah kar ki ce
mini da gaske na rasa Abra har abada, dan Allah ki tasheni daga baccin da nake yi, she's my life, ina sonta Mami".
"Salman we miss her, Allah ya fi mu ƙaunarta, shi ya bamu ita kuma ya kar
ɓ
eta, Salman na rasa 'yata, tun da nake a rayuwata ko mutuwar mah
aifina ban ji ta kamar yadda naji mutuwar Abra ba, na rasa 'ya ta, 'ya mai biyayya da tsananin ƙaunata, Allah yayi miki rahama Abrana" Na'ima ta ƙarasa maganar, tana rushewa da kuka, mai cike da tsantsar damuwa da nadama.
Salman da idanunsa suka yi jawu
rr, ya kalli Mami ya ce "Mami ina Abbi, mu tafi da gawar Abra Kaduna ayi mata sutura a can".
Mami ta ce "Salman, kwanan Abra biyu a kabari, nan bana hayyacina, kaima ka suma suka tafi da gawar, aka yi mata jana'iza a gidan su mijinta, kuma babanku ya ce
ba zaman makoki, kuma saboda rasuwar granny ma na can a gadon asibiti, Abbi ya tafi can wurinta".
"What?! Mami a yiwa Angel sutura a binneta ban sani ba? Wayyo Allah na rayuwa shikenan ni da ita har Abada, ko sallama ba muyi ba, halinki na gari ya biki
. Mami dan me za'a kaita gidansu Adnan kamar bata da galihu, mu meye amfanin mu?".
"Faris, gidan mijinta ne fa, a nan yafi cancanta a mata sutura".
Rungume Mami yayi ya sake fashewa da kuka ya ce "Mami, ki daina kirana da wannan sunan, kina karya min
i zuciya, Angel ita ta ra
ɗ
a mini sunan nan, yanzu ta tafi ta barni, dama ni na Aureta na rayu da ita zuwa yanzu".
Jin Surtan Salman na neman wuce ƙa'ida, ya sanya Mami ta rungumeshi tana ta karanta masa Adduoi daban daban.
3days back
Tun da ya k
oma Asibitinsa ya kasa zaune ya kasa tsaye, yayi shiru yana tunanin wasu abubuwa da suka shu
ɗ
e a rayuwar sa. Kamar mahaukaci haka ya fita reception, ya tattara ma'aikatansa gaba
ɗ
aya, sai da ya fara ƙare musu kallo, sannan ya ce "Wacece a duty 3days back?"
Aka nuna masa Nurse
ɗ
in da take on duty.
Ya kalleta ya ce "Ranar wace allura kika yiwa matar nan, bayan kin bar office
ɗ
ina?".
"Wadda kace na yi mata ce" ta fa
ɗ
a ba ƙwarin gwiwa.
"Wacce nace ki mata?".
"Amm, na manta sunanta bari in
ɗ
akko k
walin"
Kafin ta dawo, ya sa aka binciko file
ɗ
in da aka duba Abra a ciki.
Ya duba hoton mai File
ɗ
in, amma ya ga ba fuskar Adnan ba ce a jiki, ya
ɗ
au sheet
ɗ
in da aka yi documenting
ɗ
in case
ɗ
in Abra a jiki, ya duba yana tsaka da dubawar Nurse
ɗ
in ta
dawo da kwalin allurar a hannunta.
Ya kar
ɓ
a ya fara dubawa, jifa yai da kwalin allurar ya shaƙo hijjabinta jikinsa yana rawa ya ce "Are You mad? Kin ta
ɓ
a ganin an bawa mai ciki wannan allurar? Kin yi kisan kai ana nema a
ɗ
ora zargin a kaina a rufe mini
Asbiti, kin yi hauka ne?" Nan take idanunta suka yo waje ta fara nishi da ƙyar, sai da ma'aikatan wurin suka ha
ɗ
u da kyar suka ƙwaceta.
Yana wani irin huci, ya kwafe lambar wayar jikin mai file
ɗ
in nan ya fice, jikinsa na wani irin rawa, gaba
ɗ
aya ya r
ikice kalaman matashin nan da yayi masa, da hoton yarinyar da ya gani ya jefa shi. Ya shiga tsananin tunani, dan son gano dalilin da ya sanya wannan yarinya ta ke kama da shi, shi dai a rayuwarsa ya san 'yar sa guda
ɗ
aya ce tal, amma mai ya ha
ɗ
ashi kamanni
da wannan kyakywar balarabiyar yarinyar?.
"A wane hali take sanadin allurar da aka yi mata, an fita da ita daga Asibitin nan tana zubar da jini bana wasa ba, ko ta rayu? Ko kuma ta ha
ɗ
u da wani ciwon sanadin allurar? Wane laifi na yiwa wannan matashin
yaro?"
Dafe kansa yayi da yake jin tamkar barazanar tsagewa, wani irin
ɗ
aci na tasowa daga ƙirjinsa zuwa maƙogwaronsa, ga wani irin jiri da yake
ɗ
ibarsa, tun da yake bai ta
ɓ
a dana sanin wasa da lafiyar wani ba, irin yadda aka yi wasa da lafiyar yarinyar
nan da bai da tabaccin yanzu tana raye ko ta mutu oho, sannan yana son gano alaƙar da ke tsakanin sa da yarinyar, da har wannan matashi yake danganta ta da zama 'yar sa, alhalin 'ya
ɗ
aya gare shi.
"Innalillahi wa Innalillahi raji'un, Mama wai in
a Abba ne? Dan idan ke ba zaki gaya mini gaskia ba na san shi zai gaya mini, a nuna mini
ɗ
akin da mata ta ke dan Allah, na tashi daga baccin da nake haka dan Allah ku ha
ɗ
ani da mata ta" Adnan ya cihaba da surutai tamkar mahaukaci.
Tsawa Mama tayi masa "
Adnan meye haka kake ne kamar ba musulmi ba? Ƙarshe wanda muka fi ƙauna a duniya shi ne Manzon Allah Sallallahu alaihi Wasallam, amma Allah ya kar
ɓ
e shi baya duniya mun haƙura mun dangana, sai kace a kanka a fara yin rashi, duk kabi ka gallabi kan ka, ba z
aka iya miƙa lamarinka ga Allah ba?".
Cikin kuka Adnan ya ce "Yanzu Mama ta tabbata Abrana ba ta raye, ta tafi ta barni kenan?".
"Zan maka ƙarya ne?".
"Innalillahi wa Innalillahi raji'un, Innalillahi wa Innalillahi raji'un! Innalillahi wa Innalill
ahi raji'un, Allah ka yafe mini. Allah Ina son matata, Allah.. Allah".
"Kai kar ka mana sa
ɓ
o, Addu'a zaka yi mata kawai".
Miƙewa yayi ya sakko daga kan gadon, ya nufi hanyar fita, Mama ta ce "Ina zaka kuma?".
"Zanje in ga gawarta ne, in mata addu'
a in mata kallon ƙarshe".
"To yau kwana uku da rasuwar Abra, kwananta uku a gidanta na gaskiya".
Zaro jajayen idanunsa yayi ya ce "Mama kwana uku fa kika ce? Akan me za'a rufeta ban gama ganinta ba? Mama meyasa?".
"To wa zai tsaya jiranka, ka fita
hayyacinka kana ta sambatu, allurai aka yi ta yi maka, kwana uku kenan an binneta"
ɗ
ora hannu yayi a ka, ya zube ƙasa a gurin yana sake fashewa da kuka, just rembering the bad memories he makes with her, how bad he treated her, da sauran abubuwa marasa da
ɗ
i. Yayi kuka yayi kuka, sai da hawayensa suka bushe ya kalli Mama ya ce "Mama ina Abba ne?".
"Kakar mahaifin Abra, wadda suke cewa Granny ce ta rasu jiya, saboda rasuwar Abra, tun da ta fa
ɗ
i shikenan, ita ma jiya ta rasu, suna wajen zaman makoki, amm
a Salman da sirikarka suna Asibitin nan muna tare da su, amma basu sani ba, dan kar a sake
ɗ
aga musu hankali, yanzu ka tashi kayi wanka da alwala, ka zo ka ci Abinci ka rama salloli duk na ji ance ruwan da aka dinga saka maka ba zai bari kaji yunwa ba".
Kallon Mama yake, ita a tunninta har wani Abinci zai iya ci?.
Har yaje yayi alwala ya tada salla, ya sanyawa ransa cewar mafarki yake yi, kuma zai farka.
Lokaci
ɗ
aya Salman yayi wata irin muguwar rama, yayi duhu fararen idanunsa sun yi jawur.
Mam
i na ta rarrashinsa ya ci Abinci, amma yaƙi sai zubar hawaye kawai yake yi.
Hajiya Mama ce tayi sallama a
ɗ
akin na su, Mami ta amsa, Mama ta zauna suka gaisa tare da sake yiwa juna gaisuwa da kuma tambayar masu jiki.
Mama ta ce "Salman ya dangana, Ad
nan kuwa sai fama nake da shi, haryanzu sai shirme yake yi, wai shi mafarki yake yi".
Mami ta girgiza kai ta ce "Dole ya shiga cikin
ɗ
imuwa Allah ya basu lafiya gaba
ɗ
aya, ya jiƙan Abra".
Mama ta amsa da Ameen, sannan ta ce "Amm na e Yakamata muje a
duba jaririyar can ta cikin kwalba".
Mami ta ce "Ni Wallahi tun da na rasa 'ya ta na manta da ita, shikenan bari muje, ni Major tunda yace mini zasu je Kano su dawo haryanzu shiru, na kirashi a waya sai yace mini zasu dawo, ina son in koma gida saboda m
asu gaisuwa".
Mama ta ce "Eh ina ga ya bari ne ku ƙara samun sauƙi".
Mami tace "Sauƙi kuma ai sai a hankali, amma har mu koma ga Allah ba zamu warke daga wannan rashin ba" tayi maganar tana share hawaye.
Mama ta ce "Kiyi haƙuri, duk zaman jiranta
muke yi".
Haka suka tafi Nursery, wurin da aka sanya Aishatul Humaira a kwalba, ake cigaba da rainonta kasancewar ta bakwaini.
Mami ta ƙurawa yarinyar ido, gata 'yar mistula sai uwar suma cunkus a kanta, ga dogon hanci kamar na babanta, sai farar f
atar Abra da ta
ɗ
akko, take ta hasko Abra lokacin da aka kawo mata ita tana yarinya, da yadda ta fara azabtar da ita, kawai ta fashe da wani irin kuka ta ce "Ni dama wannan 'yar ce ta mutu, aka bar mini tawa 'yar, wayyo Allah na Abrata, har Abada ba zan ma
nta zaman da muka yi ba, kuma ba zan daina kewarki ba 'ya ta, ki yafe mini".
Hajiya Mama tace "Kiyi haƙuri, shi Allah ba a tsara masa yadda zai yi, shi ya san hikimar kar
ɓ
e uwar ya bar 'yar"
Haka tayi ta rarrashin Na'ima, suka biya ta duba Adnan, shi
ma duk ya ƙara rama, sai uban dogon hanci irin na 'yar sa. An kuma yi masa allurar bacci, amma yana yi yana surutai.
Kwanakin Abra shida da rasuwa, sannan Abbi ya aiko da mota, Ya ce a tafi da su Salman, Hajiya Mama ta ce zata yi musu rakiya, suje ta
ƙ
ara musu gaisuwa.
Adnan kuwa ko gaisuwa an hana ayi masa, saboda likitoci sun kafa doka sosai a kansa, idan ba abi an kiyaye ba ƙwaƙwalwarsa zata iya samun matsala.
Kafin su Mami su tafi, ta tambayi yadda za ayi da Aisha, ko zasu tafi da ita,