Showing 171001 words to 174000 words out of 260401 words

Chapter 58 - Dare da Duhu complete

/>
da kashe wayar yana bin Abra da kallo musamman lafaffan cikinta.

Mami ce ta fito daga cikin bedroom

ɗ

inta ta

ɗ

auki wanka sai baza ƙamshi take, cike da muradin shawo kan Abbi ta nufi nasa sashin. Yana zaune a Parlourn dake part

ɗ

insa hannunsu riƙe da co

ffee yana sha a hankali, gabansa kuma system ce ya doƙufa wajan yin searching na abu.

Sarai yaji shigowar ta, sanin amsa Sallama

ɗ

aya cikin abin da Musulunci ya zo dashi, ya sa ya amsa can cikin maƙoshi, bare daya kalli ko inda take ba.

Rashin sakin fu

skar Abbi yasa duk jikinta yayi sanyi, muryarta na rawa ta ce. "Good Mrng Man" nan ma ya yi mata banza kamar zatai kuka ta ce.

"Haba don Allah, na baka hqr nayi magiyar amma duk a banza, wallahi ban aikata lafin da kake tunanin nayi ba sai dai idan wani k

e nufina da sharri,

Ka dubi abin nan ka yafe min ina jin babu da

ɗ

i ganin yadda muke rayuwa,babu rana kusa dani babu farin cikinka na shiga uku"

Hannunsa ya

ɗ

aga mata ya ce "Point of corrections babu yaronki kusa dake, ba yaranki ba ok" "mekake nufi? Ya

nzu da ace Abra nan ai da naji sauƙin wani abun"

"Yanzu kika san muhimmancin Abra? ba fata kike daman ki rabu da ita ba. Ina tunanin You don't have to be worry about abin da kike so ke ya samu, just be happy and celebrate Na'ima"

Shiru tayi domin bat

a da gsky kuma daman dole wannan gorin yazo wata rana. Kallonsa tayi ta ce "Ina son magana da kai"

Shiru ya yi mata ta ƙara cewa.

"Ina magana"

"Naji ai, bani da lokacin ki ne Na'ima"

"Amma mene ya sa please nifa matarka ce, abin da zan fa

ɗ

a yana da m

uhimmanci" miƙewa ya yi tare da

ɗ

aukan system

ɗ

in sa ya nufi cikin bedroom.

"Magana zan maka akan Salman" sai a lokacin ya juya ya kalleta sosai kafin ya saki murmushi ya ce.

"Ke ya shafa kuma kada ki sake zuwar mini da batu akan haka, abu

ɗ

aya na sani

duk abin da ya samu yarona sai nayi Shari'a dake" kafin tai magana wayar Abbi dake kan kujera wacce ya manta ta, ta fara ringing kafin ya Ƙarasa Mami ta

ɗ

auki wayar.

"Salima ta fa

ɗ

a a fili" ganin yadda sunan Salima ke yawo akan screen

ɗ

in wayar kar

ɓ

ar

wayar ya yi yana answering tare da fa

ɗ

in.

"How are you Salima"

Zuciyar Mami ta buga wata zufa na yanko mata jiki na rawa ta ce "Innalillahi wa'inna ilaihir raji'un Salima? Wannan Shegiyar yarinyar again na shiga uku ni Na'ima"

Miƙewa tayi zata bi ba

yansa kafin ta Ƙarasa ya yi saurin rufe ƙofarsa tare da murza mata key. Abin duniya ya isheni Mami ta rasa ta ina zata fara, tana buƙatar sanin halin da Salman ke ciki, gefe guda kuma tunanin Abra na addabar Zuciyarta a kwana biyun nan, gaba

ɗ

aya ta rasa m

afita ga kuma masifar dake shirin samunta na Salima, mene ha

ɗ

in ta da mijinta? Me ya sa ta dawo garesa? Ko dai har yanzu tana bibiyarsa itace bata sani ba. "Na kashe kai na" bata da sauran wanda zata fa

ɗ

awa damuwarta a yanzu, domin ko ta sha giyar wake ba

zata ƙara neman shawara wajan Anuty Suwaiba ba. Ta riga ta gane hatsin ba tsaba.

Yau ya kama Weekend ne cikin jerin watannin da Abra tayi a gidan Adnan a satin ƙarshen watan da zai sanya ta cika wata biyar cif a gidan aurenta. Amma duk tsayin kwanaki da

kuma satittika zuwa watannin data riska babu wata rana data zame mata ranar farin ciki, tun ranar da aka kawota gidansa matsayin Amarya har zuwa Yanzu da take cika wata biyar dayin aure. A hankali ta

ɗ

ora hannunta a saman cikinta wanda ya fara girma sosai

kasancewar ta mara jiki yasa cikin fitowa ya zauna das ƙasan mararta ya ƙara mata kyau na jiki. Amma tana nan yadda take a rame tai duhu sosai kamar ba ita ba. Fararen idanunta da suke a bu

ɗ

e ta lumshe a karo na farko taji soyayyar abin da yake cikinta ya

ratsa Zuciyarta. Musamman yanzu da take jin gilmawar abin da ke cikin nata, tabbacin yana cikin lafiya. "Banso aka samar dakai ta wannan hanyar ba, nasan ba zaka jure ganin wacce ta haifeka cikin uƙubar mahaifinka ba, amma zan tabbatar da cewa ba kayi mas

a kallon uba ba, zan shaida maka irin wahala da azabtarwar da mahaifinka ya yi mini, tun bayan rabuwata da Salman nake jin kamar na rabu da dukkan wani farin cikina. Amma yanzu sabuwarka cikin mahaifa ya sa naji na samu wani abokin rayuwar wanda zai maye g

urbin Salman a zuciyata" hawayen da take ta

ɓ

oyewa ne suka sakko mata cikin sauri ta goge ta ce. "why should i cry? Cry for no reason nayi Al'ƙawarin ba zan sake zubar da hawaye akan azabtarwar da Adnan ke min ba, zanyi hawaye na dalilin rashin sanin asali

na da tushena" kukan da yaci ƙarfinta ne yasa ta kasa fa

ɗ

in sauran maganar wanda kamar suke fitar da kansu bata shirya fa

ɗ

ar su ba.

Mai aikin Hajiya Mama ce ta fito daga kitchen tare da kallon Abra ta ce "Hajiya ƙarama an gama lunch

ɗ

in, na kawo maki na

n?" Girgiza kai Abra tayi cikin sakin fuska bayan ta share hawayen idanunta ta ce. "Bana jin zanci abincin nan Laure, kawai ki zuba yadda zai maki kici sannu da ƙoƙari"

"Ko babu yawa ya dace ace kinci sbd abin da yake cikinki ya samu kyakkyawar kulawa" A

bra ta kalli mai aikin cikin tunani sai kuma ta ce "Shin abin da yake cikina zai samu illane game da rashin cin abincin nawa?" Da sauri mai aikin ta ce "Sosai, domin sai Kinci shima sai samu wanda zaici, rashin cin babbar illa ne zaki iya haifar babyn bab

u girma ko kuzari". Murmushi kawai Abra tayi ta ce "Ok thank you" "na kawo maki ko ka

ɗ

an ne?" Abra ta girgiza kai ta ce "ba zan iya ci ba Laure, ni bana jin wata yunwa" daga baƙin ƙofa suka ji ance "Idan kin gama aikinki jeki kawai" Laure ta juya ta kalli

Adnan jiki na rawa ta gaida shi bai kula ba, da sauri ta nufi sashin da aka bata.

Rufe idanu Abra tayi kamar mai bacci, a hankali Adnan yake binta da idanu yana mmkin lalacewar da take a kullum, ba ƙima, hasken ya dishe sai ƙirji kamar zai fasa riga ga ku

ma yadda cikin ya sake fitowa fili. Ta

ɓ

e bakinsa ya yi irin ko a jikinsa

ɗ

in nan kafin ya nufi kitchen babu jimawa ya dawo

ɗ

auke da plate na abinci dambu ne, wanda ya sha kayan lambu da kuma zallar hatta yaji gya

ɗ

a da zogala sai ƙamshi yake. Zama ya yi ver

y close to her yana kame iyayen tare da fa

ɗ

in "zaki iya zama da yunwa until unborn

ɗ

ina ya samu abincin, dan haka get ready zanyi feedings babyna"

Ɗ

auke fuska tayi tare da ƙoƙarin Miƙewa zata bar wajan, amma gaba

ɗ

aya jikinta ya saki sosai take jin ciwo

n jiki da wani zazza

ɓ

i na cikin ƙashi. Hannunta ya kama yana mayar da ita zaune kafin ya ce.

"Kina tacin albarkacin abin da yake cikinki, shine dalilin da yasa nake raga maki,amma ke baki ganin hakan ko? Nidai duk abin da ya sameki matsalarki ce kawai ki

tabbatar jinina lafiya yake"

Bata kulasa ba, ko fuskarsa bata ƙaunar gani nesa take da dukkan abin da zai sanya tai masa mgn ko yai mata. "Dole kici abincin nan Abra" a

ɗ

an fusace ta ce "to ana dole ne? Don girman Allah dan darajar iyayenka ka rabu dani,

stay away from me don Allah" ta fa

ɗ

a tana runtse idanunta sbd kissing bakinta da taji ya yi a hankali. Plate

ɗ

in abincin ya ajjiye a gefe tare da jawota jikinsa hannunsa ya

ɗ

ora akan cikinta yana lumshe idanunsa.

"Kina cewa kin tsaneni, bayan so na da kik

e yasa idanunki ya rufe kika kasa fahimtar son da Salman yake maki, hakan na nufin duk wata ƙiyayya da zaki nuna min iya baki ne bai kai zuciya ba Angel" harara ta watsa masa ta ce.

"Na soka a lokacin da nake tunanin zaka zame farin ciki, abokin rayuwa, z

aka zama mai tausayi a gareni, da bani garkuwa, na soka a lokacin da nake ganin kyawawan halaye a tattare dakai. Amma wallahi wallahi Allah babu sonka a zuciyata, ban ta

ɓ

a tsanar wani ba, ban ta

ɓ

a jin akwai wani rai da zanji bana son ganin ko fuskarsa ba i

rin kai. Sp Adnan Aliyu Matawalle! Abra Khamal Khamis hate you. I hate you na tsaneka wallahi bana ƙaunar ganinka, zakai ladama, zakai dana sani ka rubuta ka Ajjiye zakai kuka da idanunka"

Tana fa

ɗ

in hakan ta miƙe tsaye jiki babu ƙauri ta nufi hanyar part



ɗ

in ta. Cikin zafin nama Adnan ya sha gabanta ya ce "Ke har kin isa ki furta kalmar tsana a gareni? Wallahi ƙarya kike kina sona, kuka? Ko mugun azzalumi Ubanki mai zuciyar fir'auna bai sanya na zubar da hawaye ba, balle abin da ya haifa. Ki rubuta kema k

i ajjiye a duk sanda nai kuka sbd ke a ranar wallahi zan daina duk wata mugunta da nayi miki, a lokacin zan fita daga sabgarki a lokacin zan zubar da makaman

ɗ

aukan fansa na" Murmushi kawai tayi tana mmkin muguwar zuciya irinta Adnan a hankali tana jan num

fashi ta ce. "Ta ina zan san kayi kukan? Abin zai zo maka ta hanyar da bakai tsammani ba, ka tsammaci abin da baka tsammani shi ne kawai" tana fa

ɗ

in hakan tai

ɗ

akin ta. Ya da

ɗ

e tsaye yana tunani ya kasa fahimtar komai.

Har dare Abra bata fito ba, Adnan

bai je inda take ba, balle yasan halin da take ciki, taci ko bata ci no one's know. A gefe guda kuma soyayyar abin da ke cikin Abra take da masa mugun kamu. Misalin 12 na dare tana kwance nanna

ɗ

e cikin duvet hannunta kuma

ɗ

aya riƙe da azkar amma ko iya kar

antawa ba tai ba, ta dai riƙe kawai a wajanta ne. Tsaye ya yi a kanta cikin ko in kula ya ce "Madam nazo amsar haƙƙina ne" Shiru tai masa ganin tai shiru yasa shi fa

ɗ

in "Ko ba zaki ban bane?" Idanunta ta bu

ɗ

e tare da kallonsa cikin sanyin murya ta ce "Kaji

nai mgn Bisimillah, ba zan ta

ɓ

a hanaka ba" tana fa

ɗ

in hakan ta ja bakinta tai shiru. Zama ya yi akan gadon yana kallonta sai bai lura da yadda jikinta ke rawar sanyi ba, a haka yaje gareta tare da sauke buƙatarsa da maitarsa. Nan kwance ya barta tana sauk

e numfashi, baƙin cikin yadda take sake masa jiki sai dai yai komai da kansa shi ke cika masa zuciya a kullum. Yana fita Abra ta ƙanƙame jikinta da shiga addu'ar neman sauƙi wajan Ubangiji. A fili kuma ta fara addu'ar yaye damuwa da ƙunci.

*”لا إلهَ إلّ

َا أنتَ سبحانَك إنِّي كنتُ من الظالمينَ”*

Daga wannan addu'ar ta koma wannan.

*{اللهُمَّ رحمتَكَ أرجُو ، فلَا تكلْنِي إلى نفسِي طرْفَةَ عيْنٍ ، و أصلِحْ لِي شأنِي كلَّهُ ، لا إلهَ إلَّا أنتَ}*

Haka ta dinga yi da ƙarfin da rage mata har barci ya

ɗ

auke t

a bakinta na motsawa.

A hankali Meenal ke fitowa daga cikin part

ɗ

inta zuwa Main Parlour, ganin babu kuwa yasa da sauri ta bar parlourn tai waje, jikinta na rawa ta shiga motarta gatekeeper ya bu

ɗ

e mata gate tabar gidan cikin 160, na giyyar motarta. Sai

da tayi nisa taja tsaki ta ce. "Haba aita takura mutum ana saka masa Idanu, duniyar nan kowa abinda yaga dama yake, amma an tirkeni kamar wata saniyyar

ɗ

aure, daga nan sai club wallahi" number Abdul ta kira ta ce "Hy sweetheart, jiya na kwana da mafarkin

madararka" shiru tai tana dry ta ce "Haba never nai maka sambatu sai dai kai, now tell me kana ina?" Jim tai ta ce "Oops hotel

ɗ

in ranar nan? Kai kam kamar mara gsky, shikenan bani 10mnts I'll be there" kashe wayar tayi babu jimawa ta Ƙarasa kai tsaye room



ɗ

in daya kama ta shiga. Knocking ƙofar ta fara, da sauri Abdul ya miƙe yana kallon Zee baby dake kwance a kan gadon ya ce "Hehhhh beb Meenal ta ƙaraso tashi ki

ɓ

oye" ta

ɓ

e baki tayi ta ce "Wai kai ina ruwana da wata Meenal" "No Beb, kin san bana son abin d

a zai dameki ke nake so kuma ke zan aura waccar ƴar wahala ce" miƙewa kawai tayi ta nufi toilet. Sai a lokacin ya bu

ɗ

ewa Meenal tana zuwa ta rungomesa ta ce "Me kake yi ne?" Kissing bakinta yai ya ce "Ina shirin yadda zan tarbeki mana, u knw you're special

" suna tsaka da yin abin da suka saba. Zee baby ta fito tare da yi musu vedio tana sakin Murmushi duk irin ihu da sumbatun da suke yana cikin Vedion.

Bayan faruwar komai ta ce "Abdul ina da ciki yaya zan?" Murmushi yai ya ce "Abin da aka saba mana" shir

u tai ta ce "Na gaji da zub da ciki fa, ya kamata a nemi mafita" "ok kima Usman mgn ya fito ai auren, kin san daman matan aure sunfi da

ɗ

in harka tunda kince ba zaki auren ba" daga nan hospital suka nufa aka cire cikin.

Abra na zaune a Parlour kamar daga

sama taji ana fa

ɗ

in "Huhuhu azaba ita daman kadunan haka take bani da labari? Wallahi kamar dai tafi Saudia nisa, wannan azababbiyar tafiya kamar za'a sai da mutum" Granny ta fa

ɗ

a tana turo ƙofar. Murmushi kawai Adnan ya yi, Ammi ta ce "haka fa" a haka su

ka ƙarasa shiga Parlour, wayyooo Allah da

ɗ

i duk irin ciwon da Abra take ji haka ta miƙe jiki na rawa kai tsaye wajan Mami ta nufa tana zuwa ta fa

ɗ

a jikinta tana sakin wani irin kuka kamar ranta zai fita.

"Oh! Wannan kukan har yanzu yana nan ni Na'ima yaus

he zaki girma" kuka kawai Abra take har da shassheƙa. "Ji Algunguma bafa kukan take ba sai yanzu data ganmu to kukan na menene ma ai babu kyau" Adnan dake tsaye ya ce "haka take Granny, kullum wai akaita wajanku shi ne nace bari ta haihu to" zare ido Gra

nny tai ta ce "Ciki ne da ita? Oh na shiga uku abin babu wahala to wata nawa kuma?" Shafa kai Adnan ya yi ba tare da yace komai ba.

Farin cikin da Abra tai ba zai misaltu ba, ta rasa inda zata saka kanta, Adnan komai Angel har kunya yake bawa su Ammi, Abr

a ko inda yake bata kallo. Sai da ya kirata tare da Ka

ɗ

a mata warning na zamantakewarsu. Da zasu tafi kuka tayi kamar ranta zai fita, a haka suka rakasu zuwa airport dake jirgi zasu shiga.

Washegari ya kama Monday tana zaune a

ɗ

aki Adnan ya shigo kallo

ɗ

aya ya yi mata ya ce "12 jirginmu zai tashi zuwa Dubai sai ki shirya" da sauri ta kallesa ta ce "Dubai? Akan mene ko sbd ka samu damar wulaƙantani?" Kafa

ɗ

a ya

ɗ

aga ya ce "Duk yadda kika ce, amma bana mgn biyu ki tabbatar kin shirya" yana fa

ɗ

in hakan yai w

aje. Babu yadda ta iya bisa dole ta shirya kamar yadda ya ce 12:3 jirginsu ya tashi zuwa Dubai.

*DUBAI*

Dubai, da Larabci

دبي

‎, birni ne dake a masarautar Dubai, A ƙasar Ha

ɗ

a

ɗɗ

iyar Daular Larabawa. Shi ne babban birnin masarautar Dubai, kuma da babban

birnin tattalin arziƙin Hadaddiyar Daular Larabawa. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2018, akwai jimillar mutane 3,137,463.An gina birnin Dubai a ƙarni na sha takwas bayan haihuwar annabi Isah.

Kai tsaye wata unguwa mai suna Madinat Jumeirah. Motarsu t

a nufa, cikin wani ha

ɗ

a

ɗɗ

an gida mai kyau da tsari wanda ya kasance mallakin Aliyu Matawalle. Gaba

ɗ

aya a gajiye suke musamman Abra wacce bata saba tafiya haka ba,

ɗ

aki ya nuna mata ta kwanta shima ya nufi wani

ɗ

akin. Bayan sallar issha tana tsaye a gaban

mirror ta gama shiryawa cikin wata abaya mai kyau, Adnan da tun

ɗ

azo yake tsaye yana kallon ta ya ce "Bani da time Malama" bayansa tabi har zuwa mota, shine da kansa yake driving dare ne amma sai ka rantse rana ce haske kamar zai illata ido sbd yawan da ya

yi. Wani mall suka shiga yace ta

ɗ

auki abin da take so, yana fa

ɗ

in hakan ya shige ciki. Juyawa Abra tayi a hankali ta rasa me zata

ɗ

auka sai kawai ta nufi wani waje ta da nufin zama, kamar daga sama taga mutum a tsaye a gabanta, da sauri tai baya tana girg

iza kanta mutumin data gani yasa hankalinta ta shi. Abdullah ya gyara tsaiwa tare da fa

ɗ

in "You? Nasan dole zan sake ganinki" jiki na rawa ta juya zata bar wajan ya yi saurin kama hannunta yana fa

ɗ

in "No please, may i have your number?"

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login