Showing 48001 words to 51000 words out of 260401 words

Chapter 17 - Dare da Duhu complete

ki da mijin naki ma."

"Khamal ba zai ta

ɓ

a son yarinyar nan ba na sani, dan a matsayin ƴa ya

ɗ

auke ta, kuma ba ya son ta s

an ba shi ya haife ta ba, dan haka ki ma bar wannan zancen kar zuciyata ta buga, dan wallahi idan hakan ta kasance sai na kashe ta na kashe kaina na kashe khamal! Damuwata a yanzu yanda Khamal yake nuna mata ƙauna shi da ƴan'uwansa, dan a yanda suke nunuwa

sun fi ƙaunar ta akan Salman, abun nan yana ci mini tuwo a ƙwarya ba ka

ɗ

an ba."

"To ai ke kika zauna komai yake faruwa, ta ƙarƙashin ƙasa zaki bi ki yi yanda dole ta bar gidan, azabtar da ita zaki na yi bana wasa ba idan baya nan."

"Hakan nake yi a

i, dan kin ga bana komai a gidan nan ita take yi."

"Dan girki da su wanke_wanke ai mai sauƙi ne, aiki zaki na ba ta wanda sai ta kwanta ciwo dan wahala, idan wuya ta ishe ta da kanta za ta gudu."

Na'ima ta

ɓ

ata fuska ta ce, "To su girkin da nake ba

ta ma cewa ya yi aikin ya yi mata yawa, a samo masu aiki suna yi, sai dabara na yi masa na ce ai ita ƴa mace dole sai an yi treating

ɗ

inta a gidan iyayenta, kar ta je gidan Miji a ce ba ta iya komai ba, sannan fa ya hak'ura ya bari take yin aikin."

Ma

ryam ta ce. "Ai idan baya nan zaki na ba ta ayyukan wahalar."

"Idan baya nan ai akwai mai yi masa c.i.d Salman, wannan yaron kamar cingum kullum yana naniƙe da ita, shaƙuwarsu da soyayyar junansu har tsoro take ba ni."

"Ke fa Na'ima idan kika yi wa

ni abun kamar ba wayayyiya ba, yanzu komai sai an koya miki, ai da dabara zaki yi. Bari in fa

ɗ

a miki yanda zaki na yi." Shawarwari kala_kala na mugunta da azabtarwa Maryam ta bawa Na'ima akan ta dinga yiwa Abra, ai kuwa ta ji da

ɗ

in su sosai ta ce a yau ba

gobe ba za ta fara.

Fitowar ta kenan daga wanka ta zira riga mara nauyi da niyyar ta kwanta ta huta, saboda ciwon da kanta yake mata, dan jiya ba ta yi ishasshen bacci ba, ta tsaya karatun Nobels

ɗ

in da za'a yi musu question a exam

ɗ

insu ta Yau.

Mami ce ta banko

ɗ

akin ta shigo ba tare da ta yi sallama.

"Ubanki kike yi a

ɗ

akin da ba za ki fito ki

ɗ

ora mana girki ba? Ba ki ga rana ta yi ba ne?"

Na'ima ta fa

ɗ

i haka cikin masifa tana wurga mata uwar harara.

Ƙ

asa ta yi da kanta ta ce. "Ki yi

hak'uri Mami, ban san baki girka ba."

"Tunda ga baiwar Ubanki ko? In girka miki ki zo ki ci?" Ta ja ƙwafa sannan ta juya ta bar

ɗ

akin.

Ba ta ce komai ba, ta

ɗ

auki hijab

ɗ

inta ta zira ta bi bayan Na'ima, ta san da Abbi yana nan kafin su dawo daga scho

ol Mami ta yi girki, shi yasa yau ma ta

ɗ

auka ta yi.

"Salman! Salman!"

Firgigit ya farka daga baccin da ya fara

ɗ

aukar sa, Mami ya gani tsaye a kansa.

"Ka tashi zan aike ka?"

Idanunsa dake cike da bacci ya lumshe ya ce. "To Mami ina zuwa."

"Kamarya kana zuwa? Hajiya Maryam ce fa za ta tafi, zaku bi ta gidanta kai da driver za ta ba ka saƙo ka kawo mini, saƙon kuma na gaggawa ne ina buƙatar shi yanzu."

Duk da baccin dake cin shi haka ya tashi zaune ya amsa mata, bayan ta juya ta fita y

a tashi ya shiga toilet dan wanke fuskarsa.

Ƙ

arfe uku da mintuna Abra ta gama lunch, tana ƙoƙarin shiga

ɗ

akinta ta kwanta ta

ɗ

an yi bacci kafin lokacin islamiyya ya yi, amma Na'ima ta hana ta, umarni ta ba ta akan ta biyo ta

ɗ

akinta, babu musu ta bi t

a.

Zannuwan gado farare tass wanda Na'ima ta wawwatsa musu manja da gayya ta nunawa Abra ta ce. "Kwashe wa

ɗ

annan kayan ki je ki wanke su tass yanzun nan, akwai sabulu da omo a cikinsu."

Abra ta kalli kayan ta kalli mahaifiyarta, ta ce. "Mami ba zan

iya ba wallahi, sun mini nauy..."

Ba ta ƙarasa Maganar ba Na'ima ta

ɗ

auke ta da wani gigitaccen mari.

"Dan kaza_kazanki in ce ki yi abu ki ce mun a'a? Wato kin fara riƙa ko? ina magana kina musa mun saboda kin raina Ni, kina ganin kin girma yanzu kan

mu

ɗ

aya."

Abra dake dafe da kuncinta tana hawaye ta ce. "Ki yi haƙuri Mami, zan yi."

"Kar ma ki yi, yanzu in saka ki tsallen kwado a gidan nan, ba ke mayya ba, kin nace sai kin zauna, wahala yanzu kika fara shan ta a gidan nan, ka

ɗ

an ma kika gani."

Abra da ba fahimtar abun da take cewa ta yi ba saboda gigitar marin da ta sha, ta sunkuci bedsheets

ɗ

in ta nufi bakin tap.

Tana kuka sosai ta tara ruwa a cikin bucket ta fara wankin. Har kusan Magriba ba ta gama ba, sai gurza su take yi da sabulu amma

manjan ya ƙi fita, ga shi zanin gadon ya ƙara nauyi saboda ruwan da ya sha, ta rasa ma

ta yaya za ta jujjuya shi ta wanke ko'ina, gashi abu ba guda

ɗ

aya ba har uku. Hannayenta kamar ba'a jikinta suke ba saboda ciwon da suke mata, bayanta ya ƙame saboda sun

kuyo, haka ma wuyanta, ga yunwa dake addabar cikinta. Matsalar kuma ita ba iya wanki sosai ta yi ba tunda ba sa yi, daga socks sai undies

ɗ

inta kawai take wankewa, suna da masu yi musu wanki a gidan.

Bayan su Salman sun kai Hajiya Maryam gida ta

dage sai ya shiga ciki ya kar

ɓ

i saƙon, ba dan son ransa ba ya bi bayanta. Ta zaunar da shi a parlour ta ce bari ta shiga

ɗ

aki ta

ɗ

auko masa, ta yi kusan mintuna talatin sannan ta fito, Salman har ya gaji da jira.

Ta zauna akan kujera ta ce. "Salman na

duba ban ga saƙon da zan baka ba, amma bari na yi waya yanzu a kawo wani sai na baka ka, ka kai mata." Cikin ƙosawa Salman ya ce. "Bari kawai mu koma Aunty, wani lokacin na zo na kar

ɓ

ar mata, yanzu lokacin islamiyya ya kusa." Hajiya Maryam ta ce. "Ka

ɗ

an

jira dai, yanzu fa za'a kawo, Mamanka tana buƙatar saƙon yanzu_yanzu shi yasa." Bai ƙara cewa komai ba, amma kallo

ɗ

aya zaka yi masa ka san bai so hakan ba, Hajiya Maryam ta tashi ta kawo masa drinks da snaks.

Wasa_wasa har ƙarfe uku ba'a kawo saƙon ba,

sai ƙarairayi Hajiya Maryam take yi masa, ta ce mai kawo saƙon ne Motarsa ta samu matsala, amma ya kusa ƙarasowa. Ganin la'asar ta kusa Salman ya ce zai tafi gida, sai Hajiya Maryam ta kira Na'ima ta sanar mata, Na'ima ta ce ta ba wa Salman wayar, yana ka

r

ɓ

a ta balbale shi da fa

ɗ

a, ta ce kuma ko dare zai kai ya jira ya kar

ɓ

ar matar saƙon. Sai shida na yamma saura aka kawo saƙon aka ba shi suka taho gida.

Sai da Na'ima ta ji shigowar Motar su Salman gidan sannan ta fito bakin tap

ɗ

in cikin sauri, tana

zuwa ta hand'aka Abra gefe ta ce. "Makirar yarinya, tun

ɗ

azu Uwar me kika zauna baki gama ba? Sai ki wuce mu tafi ciki."

Ba ta ce komai ba, dan idan ta ce za ta yi magana kuka ne zai kufce mata. Mami ta tasa ta a gaba suka shiga ciki, saboda gudun kar

Salman ya zo ya tarar da ita a gurin ya sanar da mahaifinsa.

Kamar za ta fa

ɗ

i haka take jin kanta, daƙyar take iya taka ƙafuwanta, haka ta daure ta ƙarasa ta shige

ɗ

akinta ta fa

ɗ

a kan gado tare da sakin wani marayan kuka, ko'ina a jikinta ciwo yake mat

a, amma ita ba wannan ne ya fi damun ta ba, tsanar da mahaifiyarta take nuna mata ya fi komai damun ta, a kodayaushe cikin tambayar kanta dalilin da yasa take mata hakan take.

Bayan Salman ya shigo ya ba wa Nai'ma saƙon sai ya wuce kitchen ya

ɗ

ebi abinc

i ya ci, saboda yunwar da yake ji, dan ƙin cin komai ya yi a gidan Hajiya Maryam tsabar takaici. Yana Allah_Allah ya gama cin abincin ya je ya ga Yayarsa dan ba ƙaramin kewar ta ya yi ba yau, amma kafin ya gama

aka kira Sallah, hakan ya sa yana gamawa ya w

uce masallaci. Da ya dawo Na'ima ta tare shi a bakin ƙofa ta aike shi ya kai mata saƙo, bai dawo ba sai bayan isha'i, a lokacin kuma Abra ta gama cin kukanta bacci

ɗ

auke ta, hakan ya sa ba su ha

ɗ

u ba sai washegari.

Misalin ƙarfe sha

ɗ

aya na safe bayan

ta gama ayyukan gida wanda duk tare suka yi da Salman, suna yi yana ba ta labarin yanda ya yi missing

ɗ

inta jiya tare da yi mata mitar ta yi bacci ba ta jira ya dawo ba, haƙuri ta ba shi ta ce masa kanta ne yake mata ciwo a lokacin, shi ya saka ta sha mag

ani ta yi bacci.

Suna zaune a parlour suna hira da tsokanar juna kamar yadda suka saba cikin nisha

ɗ

i Na'ima ta shigo parlour'n. Fuskarta

ɗ

auke da fara'a ta cewa Salaman. "Son yau na cika maka burinka na nacin son driving da kake yi, jiya na saka an yi m

aka bucking a wani guri da ake koyarwa, yau zaka fara zuwa, sai ka tashi ka shirya ka tafi, direbanku zai kai ka.

Salman ya fasa ihu ya ce. "Wow, thank you Mamina, na ji da

ɗ

i sosai."

"Sai ka tashi ka tafi, kar su yi ta jiran ka."

Cikin murnar Sal

man ya miƙe ya ce, "Amma har da Yaya ko Mami?"

"Sai dai Kakan Yaya ba Yaya ba, tana macen zan yi asarar ku

ɗ

ina in biya mata ta koyi wata Mota, sai dai ta mutu ba ta iya ba."

Ɓ

ata fuska ya yi bai ce komai ba, sam ba ya jin da

ɗ

in abun da Mami take yiw

a Yayarsa.

Murmurshi Abra ta yi ta ce, "Congratulations Bro, Allah ya bayar da sa'a ya taimaka."

Murmurshin ya mayar mata ya ce, "Ina ƙwarewa ke zan fara kaiwa unguwa Yayata."

"To Allah ya nuna mana lokacin."

Ya amsa da Amin sannan ya fice bay

an ya yi musu sallama. A rayuwar Salman yana son ya ga yana driving, tun da ya so ya koya amma Mami ta hana ta ce Ya yi ƙanƙanta sai ya ƙara girma.

Na'ima tana jin Motar su Salaman ta fita ta wurgawa Abra wani wulaƙantaccen kallo, cikin tsawa ta ce. "Ta

shi ki je

ɗ

akina zaki ga labulaye a ƙasa ki

ɗ

auka ki je ki wanke, saura yau ma ki zauna laƙai_laƙai irin na jiya, wallahi idan baki wanke su ba tass sai na lahira ya fi ki jin da

ɗ

i."

Jikinta a matuƙar sanyaye ta miƙe ta je ta kwaso labulayen, hannunta

har yau bai daina yi mata ra

ɗ

a

ɗ

i ba na dirzar zanin gadon da ta dinga yi jiya, ga jikinta ba wani jin da

ɗ

insa take yi ba.

Jiya ta yi fashin islamiyya yau baza ta so ta kuma yi ba, hakan yasa cikin sauri ta jiƙa kayan a cikin ƙaton baho ta zauna ta fara

wankin zuciyarta babu da

ɗ

i.

Ko 5 minutes ba ta yi da zama ba ta ji alamun ana kallon ta, juyawa ta yi suka yi ido hu

ɗ

u da wanda ba ta ta

ɓ

a tunanin ganin shi a wannan lokacin ba, sai da ta juyo

ɗ

in ne kuma ƙamshinsa ya cika mata hanci.

LITTAFIN

DARE DA DUHU, ₦300 NE KACAL, ZA KU TURA TA WANNAN ACCOUNT ƊIN

0116886423 Sulaiman Na'ima s union Bank.

KU TUNTUƁI WANNAN LAMBAR DAN TURA KATIN WAYA NA NAIRA 500 TA WANNAN 09047871750

DOMIN NEMAN ƘARIN BAYANI, KU TUNTUƁE MU AKAN WANNAN LAMBAR 070630657

80\09047871750

MUNGODE.

[9/30, 8:55 PM] Abk: *DARE DA DUHU*

_Brigh pens





_

Nimcyluv

Ayushercool

Zee Kumurya

                               P12

Domin samun complete litattafanmu, ku yi following

ɗ

in wannan accounts

ɗ

inkin a Arewabooks

https

://arewabooks.com/chapter?id=6316f4af434cfeb9e7fe2949

https://arewabooks.com/u/nimcyluv

https://arewabooks.com/book?id=

Elegant online writers

LITTAFIN DARE DA DUHU, ₦300 NE KACAL, ZA KU TURA TA WANNAN ACCOUNT ƊIN

0116886423 Sulaiman Na'ima s u

nion Bank.

KU TUNTUƁI WANNAN LAMBAR DAN TURA KATIN WAYA NA NAIRA 500 TA WANNAN 09047871750

DOMIN NEMAN ƘARIN BAYANI, KU TUNTUƁE MU AKAN WANNAN LAMBAR 07063065780\09047871750

MUNGODE.

Salman ta gani a tsaye yana bin ta da kallon mamaki, ci

kin hanzari ya ƙara so in da take durƙushe, yana fa

ɗ

in "Yaya, me kike haka a durƙushe?"

Yana ƙarasowa ya kalli tulin labulayen da ke gabanta tana murzasu da ƙyar.

Salman yace "Yaya? Waye ya sa ki Wannan aikin haka?" A wannan karon kasa jurewa ta yi, ta

fashe da kuka.

Ɗ

agota Salman yai yana cewa "Am sorry, de na kukan gayamin waye ya saki Wannan aikin haka?".

Ta share hawayenta tace "labulayen

ɗ

akin Mami ne, da na guest room"

"To waye yace ki wanke?"

"Mami ce"

Salman yace "What? Mami kuma,

duk almajiran da ke gidan nan, a rasa wanda za'a saka wannan aikin se ke? Ba ta ganin ko ƙwarin kirki ba ki da shi, kalle ki fa, ajiye kayan nan muje ciki" yai maganar yana jan hannunta.

Riƙe shi tai ta girgiza masa kai tace "No Faris, please ka zo ka t

ayani mu wanke, saboda ina son zuwa Islamiyya, kaga jiya ban je ba, kuma ana screening na saukar Alqur'ani".

"What, jiyan ma ba ki je Islamiyya ba, why?"

Abra tace "a'a mantawa nai, naje ai ya nake nufi"

Salman yace "kin ga wuce muje".

"Faris p

lease, Mami ce fa ta sani, ni dai kawai ka tayani mu gama".

Banza yai mata ya cigaba da jan ta zuwa cikin Falo, Mami na zaune tana kallo tana ka

ɗ

a ƙafa, ta tsikaro

ɗ

auri gaban goshi, tana danna remote.

Babu tsammani Hajiya Na'ima ta

ɗ

aga kai, ta ga S

alman riƙe da hannun Abra, sai da ta sha jinin jikinta amma ta maze tace "Ya na ga ka dawo?"

Salman be amsa mata Maganar ba yace "Mami, wai ke kika saka Yaya wankin wannan manyan labulayen?"

"Eh, ni ma sata ko ban isa bane?"

"Mami kin isa mana, am

ma kina ganin yana yinta ba ta da ƙwarin kirki, ni Yakamata ki saka in ma wankewar ne, ga lokacin islamiyya yayi".

"Sannu ubana ka gama? Nace ka gama?, Ba mace bace? Idan ban sata aiki ba sai yaushe gidan wani fa zata, tana da tabbacin in da zata zata s

amu masu wanke mata ne, shine ki ka kai masa ƙarata?, algunguma kin wuce kin ƙarasa wankin nan ko sai na zo na kakkarya ki a gurin nan, shegen ido Kamar Magen mayu" Jikin Abra a matuƙar sanyaye ta zare hannunta daga ma Salman tai waje.

"Haba Mami, dan A

llah meyasa kikewa Yaya Abra haka?, a duniya ban ta

ɓ

a ganin uwar da takewa

ɗ

anta haka ba, kinga ba ta da cikakkiyar lafiya, dan Allah Mami kar abunda kike mata ya kuma illata lafiyarta"

A hasale tace "Ka rufen baki ko se na ta so kanka, uban me ma ya da

wo da kai gidan nan, bayan ga in da na turaka?"

Ransa ha

ɗ

e yace "lokacin Islamiyya ne yayi" yana gama fa

ɗ

in haka ya bar Falon, in da Abra take ya koma, ya tarar da ita a zaune akan labulayen, tana ta uban kuka, farar fatar fuskarta tai jawur.

Be ce m

ata uffan ba, ya matsar da ita gefe, ya tattara labulayen wankesu tsaf, har ya kammala kuka take ba ta dena ba.

Se da ya gama wankin sannan yace "tashi muje ki ci Abinci ki shirya mu tafi Islamiyya". Jiki ba ƙwari ta bi bayan Salman, se dai a wannan karon

Mami ta bar Falon.

Ɗ

akinta ta wuce, Salman kuma ya wuce

ɗ

akinsa, dan ya yi shirin islamiyya, sai dai gaba

ɗ

aya ransa babu da

ɗ

i, sai ƙoƙari yake ya gano dalilin da yasa Maminsu ba ta son Abra, Abunda take mata ya yi yawa, ya wuce ace kara ce ta

ɗ

an fari

, ƙiyayya ce kawai, to amma ya za'ai mutum ya haifi

ɗ

a kuma ya dinga ƙin sa.

Haka ya dinga tunani daban daban a ransa, har ya kammala shirin makarantar.

Dining ya tafi dan cin Abincin rana, sedai Abra ta fa

ɗ

o masa a ransa, ya san babu tabbacin ta ci Ab

incin, wata ƙila tana can tana laƙai laƙai koma kukan ta cigaba.

Ya miƙe da plate

ɗ

in Abinci a hannunsa, ya nufi

ɗ

akinta da sallama a bakinsa ya shiga, ya tarar da ita a zaune a gefen gado, ta saka uniform

ɗ

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login