Showing 231001 words to 234000 words out of 260401 words

Chapter 78 - Dare da Duhu complete

/>
ɗ

in Rumaisa ya zama ready, gaba

ɗ

aya a kwanakin

nan, banda aikin rarrashinta babu abin da yake yi, kullum cikin kuka take, ga gefe guda Saudat ta uzzura masa da kira, ƙarshe sai kashe wayarsa ya yi gaba

ɗ

aya.

Ranar Asabar, Bulama da Rumaisa tare Abdallah suka sauka a Nijeriya, a garin Kaduna, sai dai

a guest house

ɗ

in sa na Kaduna suka sauka, saboda baya son wani dalili ya sanya wani ya san da cewar, sun sauka da Rumaisa a Nigeria.

    Lambar Adnan Bulama ya duba, ya kira shi, sai dai sam Adnan ya ƙi bawa kiran mahimmanci balle ya

ɗ

auka, kasancewar ya

na tare da su Abba a guest house

ɗ

in Abbi, Yana kwance a falo, Hajiya Mama na gefensa tana jan carbi, ta ji wayar Adnan ta cika mata kunne, amma ba shi da niyyar

ɗ

aukar wayar.

"Adnan ba wayarka ce take ringing ba"

Cikin numfarfashi na marasa lafiya, Adna

n ya ce "Mama I can't pick it".

Mama ta miƙa hannu ta

ɗ

aga wayar, cikin nutsuwa Bulama ya yi sallama, Mama ta amsa suka gaisa, Bulama ya ce me wayar yake nema.

Mama ta ce "Bashi da lafiya, yana kwance"

Bulama ya ce "Subhanallah, Allah ya bashi lafiya, d

ama nine Yusif Garba Bulama, wanda aka ce yarana na wurinku".

Mama ta ce "Ahh, Allah sarki, ka dawo garin ne?"

"Eh mun dawo, naje na taho da mahaifiyarsu ne, dan mu samu a tabattar idan yaran namu ne"

Mama ta ce "Alhamdilillah, muna nan Kano dama ku

muke jira, da ka ce tun a washegari zaka zo".

"Eh, an tsaya gyara passport

ɗ

in mahaifiyarsu ne, insha Allah gobe in Allah ya kaimu, da wuri zamu taho, sai a bani Address

ɗ

in in da zamu zo".

Mama ta tashi, taje ta kaiwa Baba waya, suka sake yin magan

a da Bulama, ya yi masa bayanin Adress

ɗ

in.

Washegari, wajen ƙarfe goma sha

ɗ

aya na rana, Abba ya shigo

ɗ

akin da Adnan yake ya ce "Ka tashi ka shirya, muje mu tari Mutanen nan, sai ka tabbatar mana da dalilin da yasa kace shi ne mahaifinsu, kuma ka ga

ya musu da ka auri 'yar su me kayi mata, da kuma dalili da ya sanya ka san in da mahaifin na su yake, amma ka ƙi fa

ɗ

a da wuri". Marairaice fuska Adnan ya yi zai yi magana, amma Abba ya dakatar da shi ya ce "Kar ka gaya mini komai, ka tashi mu tafi, mutumin

banza kawai, ai kai ba abin tausayi bane"

Jiki ba ƙwari haka Adnan ya kammala shiryawa, suka tafi gidan su Salman.

Suna zazzaune a falo, suna jiran zuwan su Bulama, Little da tuni ta fara rarrafe, ta na jikin Adnan tana wasa, ta ja masa gemu, ta ja masa

gemu, yana kallonta yana murmushi, lokaci lokaci yana share ƙwalla.

Ko da Afra ta fito falo ta yi tozali da Adnan sai da gabanta ya fa

ɗ

i, yayi rama tamkar ba shi ba duk yayi wani iri, gashi yadda numfashinsa ke fita ma zai ƙara tabattar maka yana cikin

mawuyacin hali.

Kallo

ɗ

aya yayi mata ya kauda kansa, ya cigaba da yiwa Little wasa, yana share hawaye, gaba

ɗ

aya sai jikin Afra yayi sanyi, ko ba komai mijin 'yar uwatta ne, abin da tayi na nuna masa ƙiyayya, bai kamata ba, amma ba yadda zata yi, dan i

ta tafi son Salman a kansa.

Abbi ne ya shigo tare da Abba ya kalli Mami sannan ya kalli Afra ya ce "Afra tashi ki koma

ɗ

aki, make sure baku bari ta fito ba, sai mun gama tattauanawa, gasu can sun ƙaraso" Afra tana ji tana gani, aka kaita

ɗ

aki aka rufe.

Abbi ne ya yiwa su Bulama jagora, zuwa cikin katafaren falon gidan Major.

Rumaisa sai rarraba ido take yi, Mami ta tsurawa Rumaisa ido, a ranta ta ce "Tsarki ya tabbata ga Allah, su Abra dai 'ya'yan balarabiya ne".

Abdullah ya kalli hoton falon, c

ikin harshen larabci ya ce wa Rumaisa "Ai wannan ita ce yarinyar da nake baku labari, na ha

ɗ

u da ita karo biyu".

A gigice Rumaisa ta nufi hoton, tana ta larabci, ba komai suke ganewa a maganar ta ta ba, saboda kukan da take yi, da ƙyar Bulama ya rarrash

i Rumaisa, su Abbi suna ta rarrashinta cikin harshen turanci.

Tabbas babu wanda zai kalli matar nan ya ce ba ita ta haifi su Abra ba.

Har ta zauna ta miƙe a gigice ta nufi in da Adnan ke zaune yana binta da ido, dan hatta yanayin rikicewarta tana kuka ta

mkar Abransa.

Little ta

ɗ

auka ta ƙanƙame, tana cewa Bulama wannan ma 'yar ta ce.

Cikin harshen turanci Bulama ya ce "Ta yaya wannan zata zama 'yar ki, bayan 'ya'yanki sun kai aƙalla shekaru ashirin da hu

ɗ

u".

"To ina yaran nawa suke?" Ta tambaya ta

na zubar da hawaye, tare da sumbatar Little, duk ƙyuyar yarinyar amma ba ta yiwa Ummi ba, saima kallonta da take tayi.

"Bayani za ai miki ai, amma ki zauna"

Da ƙyar Rumaisa ta zauna, aka gaggaisa aka kawo musu ruwa, aka samu Rumaisa ta

ɗ

an nutsu, san

nan Abba ya kalli Adnan ya ce "To ka san dai kai ne silar taruwarmu a nan, dan haka saika warware mana abin da ka ƙulle a ranka, kayi da turanci yadda zata fahimta".

Adnan ya

ɗ

an yi jimmm, sannan yai ajiyar zuciya, jiki a sanyaye idonsa fal ƙwalla ya fa

ra bada labarin abin da ya faru.

Ya fara da irin soyayya da shaƙuwar da ke tsakanin sa da mahaifiyarsa, har zuwa lokacin da ta rasa ranta a sanadin Sakaci da son abin duniya na Bulama.

Ya cigaba da bada labari, yadda ya rayu, da kewar rashin mahaifiyar

sa har zuwa ranar da ya raka Usman gidan Bulama wurin Meenal, da hoton Bulama da ya gani, da fari a kan Meenal ya so ya aura, kuma ga Usman, katsam da yaje Kano, ya ha

ɗ

u da Abra. Nan ya basu labarin yadda ya je har Yola, garin su Bulama samun bayanai a kan

sa, a nan ya tabattar da Abra 'yar sa ce.

Rumaisa ta ce "Ita ba ta fahimta ba, wacece Meenal da ake magana a kanta, kuma wane Asibitin ake magana ba ta gane zancen ba?!

FARKON LABARI

YUSUF GARBA BULAMA

ɗ

an asalin garin Adamawa ne cikin Yola

NA KUƊI NE, A BIYAMU HAKKINMU KAN A KARANTA

08081012143

[11/23, 12:57 PM] Abk: Su biyu kacal iyayensu suka haifa, daga shi sai ƙanwarsa Murja. Sun taso cikin kulawa da soyayyar iyayensu, duk da ba masu ƙarfi ba ne sosai amma suna da rufin asiri daidai

gwargwado, kuma babu abin da suka nema suka rasa a rayuwa. Yusuf ya kasance mutum

ɗ

an gayu, mai son rayuwar ƙarya da sabgar masu ku

ɗ

i. Tun yana karami Mahaifinsa Garba Yusuf Bulama ya fahimci wannan halin nasa, hakan ya sa kodayaushe cikin masa nasiha da n

usar da shi ya tsaya a duk inda Ubangiji ya ajiye shi a rayuwa yake. Yusuf ya kan nuna kamar ya

ɗ

auki maganar mahaifinsa, amma cikin ransa ƙara burika ma yake yi, addu'ar shi da burinsa a kullum Allah ya sa ya zama shahararren mai ku

ɗ

i, wanda za a dinga kw

atance da shi saboda ku

ɗ

insa.

Mahaifinsu ya saka su a makarantar boko da islamiyya, amma sai ya fi mayar da hankali a kan karatun boko, a cewar shi saboda shi ne karatun samun ku

ɗ

i. Suna daf da kammala secondary school suna SS 3 Allah ya yiwa mahaifi

nsu rasuwa. Bayan Mahaifiyarsu ta fita daga takaba sai Bulama ya fito da buƙatar cewa yana son ya cigaba da karatu, Mahaifiyarsu ta ce A'a, ita dai ta fi son ya zauna ya cigaba da kiwo ya gaji mahaifinsa, a ganin Bulama hakan fa

ɗ

uwa ce a ce kamar shi wayay

ye

ɗ

an boko da kiwo, ba zai iya ba gaskiya. Lalla

ɓ

a mahaifiyarsu ya dinga yi tare da nuna mata alfanun karatun fiye da Noma, har ya samu ta amince, aka siyar da wasu daga cikin shagun da baffansu ya bari aka damƙa masa ku

ɗ

in akan ya je ya cigaba da karatun

da su. Yadda ake ba shi labarin ABU Zariya da kuma wasu daga cikin abokansa da suke can ya sa shi ma ya je ya fara karantar medicine.

Shigar shi makaranta ya ƙara masa ƙarfin burinsa a cikin ransa, saboda ganin yadda ƴaƴan masu ku

ɗ

i suke rayuwa,

abun yana matuƙar burge shi. Ba ya abota da ƴaƴan talakawa yan'uwansa sai dai da masu ku

ɗ

i, kasancewar shi kyakkywa kuma

ɗ

an gayu ya saka ake

ɗ

auka shi ma

ɗ

an masu ku

ɗ

in ne. Suna level 3 aka tafi wani strike mai zafi, a lokacin wani abokinsa Munnir yake sa

nar masa mahaifinsa ya tura shi ƙasar Dubai akan harkar kasuwancinsa, zai tafi idan aka koma school sai ya dawo. Ranar da ya fa

ɗ

a masa kasa bacci ya yi, don ji yake dama a ce shi ne zai tafi Dubai

ɗ

in nan, ya dinga ƙissime-ƙissimen me zai siyar a cikin gad

on da mahaifinsu ya bar musu wanda zai ishe shi ku

ɗ

in jirgi zuwa Dubai ya bi Munnir su tafi tare, amma duk abin da ya ayyana zai sanar sai ya ga ba zai kai ba, don duk saboda karatunsa da ƙaryayyakin da yake kiran Inna ya yi mata akan ku

ɗ

i, ya sa duk ta si

ssiyar da abubuwa da dama na gadon ta tura masa ku

ɗ

in. Bayan kwana biyu abin yana cin shi a rai ya kasa dannewa, hakan ya sa ya yanke shawarar kawai ya kira Munnir ya sanar masa, ko Allah zai saka a dace su tafi tare.

Kamar wasa Munnir yana kai magan

ar gaban mahaifinsa ya amince, bayan ya kai masa Bulama ya yi masa tambayoyi a game da rayuwarsa, jin Maraya ne kuma ba shi da aikin yi ya sa ya amince, amma bisa shara

ɗ

in sai iyayensa sun amince. Cikin tsantsar murna Yusuf ya koma gida ya sanar da Inna, d

a farko ƙin amincewa ta yi, sai da ya kira mahaifin Munnir ya yi mata bayani sosai yadda za ta gane sannan ta amince da ƙyar. Sun ci kuka lokacin da zai tafi ita da Murja wadda ake shirin aurenta a lokacin, amma shi ko

ɗ

igon hawaye saboda farinciki da murn

ar da yake ciki, a ganin shi wannan dama ce da za ta taimaka wajen cimma burinsa.

Sun isa garin Dubai lafiya, babu

ɓ

ata lokaci kuma suka shiga abin da ya kawo su na business, Bulama jin zuciyarsa yake fess yau ga shi a Dubai, tamkar wanda aka tsundu

ma a Aljannah haka yake jin kansa don farinciki. Ranar wata Juma'a da ba zai ta

ɓ

a mantawa da ita ba a rayuwarsa sun je wani shago siyayya suka ha

ɗ

u da Rumaisa.

Shagon sayar da Gold's ne, su Bulama sun zo siya wanda za su tura wa Baban Munnir Nigeria

ya sayar. Suna cikin za

ɓ

a Bulama ya kai hannu zai

ɗ

auka ita ma ta kawo kyakkyawan farin hannunta. A tare suka janye hannayen nasu tare da duban juna da sauri. Kasancewar ta mace mai fara'a sai ta sakar masa murmushi tare da fa

ɗ

in. "I'm sorry." Cikin sirir

iyar muryarta. Murmushin ya mayar mata tare da

ɗ

aga mata hannu alamun babu komai, sannan ya bar gurin. Da kallo ta bi shi har ya

ɓ

acewa ganin ta, ajiyar zuciya ta sauke ta cigaba da duba sarƙoƙin.

Tunda Rumaisa ta koma gida sai Bulama yay ta fa

ɗ

o mata

a rai, abin ya ba ta mamaki ba ka

ɗ

an ba, don duk da kallo

ɗ

aya ta yi masa amma ta gane ba ƙabilarta ba ne, bai ma yi mata kala da fararen fata ba, ya fi mata kala da ƴan Africa, duk da fari ne tass shi ma. Bayan wasu kwanaki suka ƙara ha

ɗ

uwa a hanya, a lo

kacin suna tare da ƙaninta Abdallah, amma duk da haka sai ta yi masa magana, abin mamaki shi ma ya gane ta, gaisawa suka yi cikin fara'a kamar wa

ɗ

anda suka da

ɗ

e da sanin juna.

Watarana su Munnir sun je gurin da suke sayayyar kaya suka tarar kayan gu

rin duk an kwashe sai ka

ɗ

an, mai gurin ya ce su bari sai zuwa washegari za a jera wasu sai su zo su saya. Cikin rashin jin da

ɗ

i Munnir ya ce masa. "Ai kayan nan yau ake buƙatar su, saboda mahaifinmu yana ta kiran mu akan nasa sun kusa ƙarewa, kuma mun riga

mun yi bucking Flight

ɗ

in da zai tafi da kayan." Mai gurin ya ce musu babu damuwa, zai ha

ɗ

a su da wata abokiyar kasuwancinsu, wadda Insha Allahu komai suke so za a su samu a gurinta. Ba su yi musu suka amince masa, bayan sun je suka tarar da fiye da abin

da suka yi tsammani, don duk wani nauyi na Dubai gold akwai shi a shagon, kuma kayan gurin da sauƙi har ya fi na inda suke saya. Alokacin ba su ha

ɗ

u da mai shagon ba sai yaranta, don ba ta zama ita a sati sau

ɗ

aya take zuwa ta ga yadda abubuwa suke tafiya.

Da za su ƙara sayan kaya sai suka koma gurin, saboda mahaifin Munnir ya yaba kayan sosai, ya ce idan za su ƙara saya su je can idan za a samu. A wannan zuwan Bulama suka ƙara ha

ɗ

uwa da Rumaisa, ashe ita ce mai gurin. Ta yi mamakin ganin su sosai, shi ma h

aka. Tun daga ranar idan suka zo siyayya sometimes suna ha

ɗ

uwa, har suka saba suka yi musayar contacts

ɗ

in juna. Munnir ya dinga tsokanar Bulama yana cewa. "Ɗan fillo ko dai da ƴar Balarabiyar nan za a yi ne?" Idan ya fa

ɗ

i haka sai ya yi murmurshi ya ce, b

abu

ɗ

aya ha

ɗ

uwar jini ce kawai.

Asalin Rumaisa Balarabiya ce Ƴar ƙasar Dubai, kyakkyawa ce don ko a cikin larabawan mai kyau ce, ita ka

ɗ

ai iyayenta suka haifa, tun tana yar ƙarama mahaifinta ya rasu. Mahaifinta shahararren mai ku

ɗ

i ne, ya mutu y

a bar dukiya mai

ɗ

imbin yawa. Mahaifiyarta ta ƙara aure bayan rasuwar mahaifinta ta haifi Ɗa Namiji Abdallah.

Shaƙuwa mai ƙarfi ce ta shiga tsakanin Rumaisa da Yusuf Bulama, daga baya kuma ta riki

ɗ

e ta koma soyayya. Tsakani da Allah Rumaisa take ƙaun

ar Yusuf, shi kuma yana son ta ne saboda tarin dukiyarta, amma ko ka

ɗ

an ba ya nuna mata hakan, don in ta ba shi abu ma ba ya kar

ɓ

a sai ta nuna masa

ɓ

acin ranta. Ƙauna da kulawa yake nuna mata sosai, wanda hakan yake ƙara dilmiyar da ita a cikin ƙaunar shi.

Cikin haka aka janye strike

ɗ

in da aka tafi na watanni goma sha uku, lokaci shekara guda cif da ha

ɗ

uwar Rumaisa da Bulama. Ranar da za su dawo Nigeria ba ƙaramin tashin hankali da damuwa Rumaisa ta shiga ba, Yusuf ya dinga pretending as ya fita shiga damu

wa, da ƙyar ya lalla

ɓ

a ta

ɗ

an kwantar da hankalinta, a haka suka rabu zuciyoyinsu babu da

ɗ

i. Bayan Rumaisa ta gama cika shi da kayan arziƙi. Sun cigaba da soyayya kamar babu gobe ta waya, Rumaisa ta

ɗ

auki dukkan yarda da k'auna ta damƙa wa Yusuf. Rumaisa m

acece mai kirki da addini da sanin ya kamata, matsalar ta

ɗ

aya tana da zazzafan kishi, wanda wannan kamar a jinin larabawa yake. Tana mugun kishin Yusuf sosai, a kodayaushe cikin nanata masa kar ya ci amanarta take ko ya kula wata mace bayan ita, zuciyarta

ba za ta

ɗ

auki hakan ba, sannan ta yi masa alƙawarin tana nan tana jiran shi, ko shekara nawa zai yi kafin ya kammala karatunsa za ta jira har ya gama su yi aure. A tarayyar su ba ƙaramin ku

ɗ

i ta ba wa Bulama ba, duk da a zahiri yana nuna mata ba ya son

ɗ

awainiyar da take shi amma ba ta fasawa. Lokaci

ɗ

aya Bulama ya fara samun ku

ɗ

i, ya saya Mota da abubuwan more rayuwa. Inna ta san da zaman Rumaisa, amma ba ta san soyayya suke da Yusuf ba, a yadda ya fa

ɗ

a mata abokiyar kasuwancinsu ce kawai suka saba da it

a.

Bayan kammala karatunsu da N.Y. S.C Ta turo masa ku

ɗ

in jirgi ya tafi Dubai ya

ɗ

ora karatu, Rumaisa ce ta

ɗ

auki nauyin karatun da gurin zamansa da abin da zai ci da komai na buƙatun rayuwa. A lokacin Rumaisa ta sanar da danginta Yusuf take so, wanda

a karon farko suka ce ba su amince da wannan maganar ba, duk larabawa da ƴan'uwanta da suke son ta, ta rasa wa za ta ce za ta aura sai bak'ar fata

ɗ

an Nigeria. Jin haka ya sa Rumaisa shiga cikin tashin hankali da damuwa, ta dinga koke-koke da roƙon su aka

n su amince, ita a haka take son Yusuf ko ma

ɗ

an ina ne, amma suka ce ba ta isa ba, tun wuri ma ta rabu da Yusuf kafin su saka a

ɗ

aure shi. Mahaifiyarta ce kawai ta goyi

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login