Showing 9001 words to 12000 words out of 260401 words

Chapter 4 - Dare da Duhu complete

shi cikin jini.

Da hannu Madam Halima tai mata nuni irin Sign language

ɗ

in nan tace.

"Ke, kuka ki daina babu kyau".

"Abbi..."

Yarinyar Ta fa

ɗ

a da

ɗ

an ƙarfi, shiru Madam Halima tai, ko mahaifinta ne Abbi?.

Kallon yarinyar tayi, fara ce sos

ai, irin farin nan ƙal, But she looks very similar to Arabs, her eyes, hair, almost everything.

"ماذا تريد اين والدك"

Ma'ana "me kike so, ina mahaifin ki yake?" Madam Halima ta tambayeta da larabci, a tunaninta tunda tayi mata kala da Larabawa, may b

e tana jin larabci, bata san cewa gaba

ɗ

aya maganar ce ba sosai take jinta ba.

Cikin rarrashi ta ce

"Kee, yanzu zan kira Abbinki.. kina so?" Da sauri ta

ɗ

aga mata kai tana mata ƙuri da Idanunta, ta fuskanci hakan ne saboda bakin Madam da ta kalla, Mada

m Halima tai Murmushi tana bata Teddy tace "sai Kinyi bacci Abbi zai zo, kwanta" tai mata alama da data kwanta, ganin ta sake ambatar Abbi yasa Yarinyar kwanciya ta sakin ajjiyar zuciya, kana ganinta kasan akwai

ɓ

oyayyan abu a tattare da ita.

Sai da Ma

dam Halima taga tayi bacci, ta zare mata yatsarta dake baki, a firgice ta farka tana shirin sakin kuka Madam Halima ta mayar mata da yatsar bakinta.

Duk a wahale take, ta jima Idanunta bai ga bacci ba, ihun dabbobin jeji, da kuma tsoro yasa bata wani b

accin kirki. Girgiza kai Madam Halima tayi Ubangiji ka

ɗ

ai yasan halin da Yarinyar ta shiga, ko ƴar ina ce? Su waye iyayenta, they are alive or dead, Ohho!?. Wayarta ta

ɗ

auka tare da kiran Lieutanant Faruk, ta fa

ɗ

a masa She wants to see him immediately.

Faruk daya shigo yanzu, shima ya kalli yarinyar kafin ya juya ya kalli Madam Halima yace "what happened now?"

Madam Halima ta ce "Honestly, Her memory may be impaired idan taci gaba da kasancewa haka, a Yanzu ma kamar tana da wata

ɓ

oyayyiyar larura" Fa

ruk kasa cewa komai ya yi, yana mamakin yadda ƙaramar yarinya ta kasance a cikin wannan jejin, ko me ya kaita oho? Ko iyayenta akai kidnapping tai escaping ko wani abun ne, Allah ne ya barwa kansa sani.

Faruk yai ajiyar zuciya yace "I will speak to Capt

ain Khamal, Whatever he said, I will get back to you, Amma Banga kyautatuwar zamanta a nan ba"

Madam Halima taja numfashi kafin ta nemi waje ta zauna tace "you said she was not among the school children kidnapped?"

"Haka yace" Faruk ya fa

ɗ

a yana ta

ɓ

e fuska.

Madam Halima tace "Waye yace?"

yace "Captain Khamal, kin san taurin kansa ai, bakomai ze tsaya yai maka bayani ba"

Tace "To, Allah ya kyauta"

Daga nan Faruk juyawa ya yi, tare da yin waje, yabar Madam da baki a bu

ɗ

e.

Wata matashiyar bud

urwa ce tsaye, da gajeren wanddo da farar shirt irin na sojoji, kanta ya sha a wigs, tai parking

ɗ

in sa a bayanta, ta sarawa Lieutanant Faruk daya fito ta ce "Sir, Abu babu da

ɗ

i Allah ya tsare gaba. Amma nayi farin ciki sosai da nasarar da kuka samu"

F

aruk yace "Thank you,Salima yaushe kika shigo Naija state?"

Tace "Not too long, Ina Captain ne?"

Murmushi kawai Faruk ya yi mata, dan yasan tatsuniyar gizo baya shige koƙi Yace "Shi kika biyo ke nan?.

Tace "A'a, za'ai posting

ɗ

in mu zuwa wani

waje ne, shine muka biyo ta nan zamu shige da sauran"

Faruk yace "I see, yanzu Captain ba lallai ki ganshi ba, lokacin treatment

ɗ

in sa ya yi"

Salima tace "My be zuwa Dare" Faruk ya kalli Salima in a serious tone yace "Zan iya cewa wani abu, Salima

?".

"All ears. Sir Faruk"

Salima ta fa

ɗ

i hakan tana kallon Faruk sosai. "Meyasa ba zaki iya haƙuri da soyayyar Captain Khamal ba?"

Salima was speechless. Bata san cewa Abinda Faruk zai fa

ɗ

a mata ke nan ba. Cikin sanyin Murya ta ce "I can't stop t

hinking about him, I always want to be with him, Wallah Sir Faruk ban san me zan ba, nace masa koda bai auren ba, kawai mu kasance tare, duk abinda yake so zan masa, like how every woman takes care of her husband"

Shiru Faruk ya yi ta kallon Salima, If

he is not mistaken, bata da burin daya shige Captain ya kwanta da ita, ta

ɓ

ullo masa ta barikanci ya ƙi yarda, tace ya aureta nan ma yaƙi.

Faruk yace "Captain daban yake a cikin mu, rashin matarsa kusa dashi bai sa yabi matan banza ba, Ni shaida ne, Yo

u are wasting your time Salima, ko Captain zai kula wata ai banda irinki,ke fa duk kusan mazan Barrack

ɗ

in Abuja ba wanda bai san yaya kike ba, Among the men, including me"

"Alright, kace kishi ka ke dani? Ya ware hannunsa tare da yin gaba yana fa

ɗ

in "

ko

ɗ

an, it's just a suggestion"...

The next day at night.

Captain na zaune Sanye da vest fara ƙal, sai gajeren wando, ƙafarsa sanye cikin wani baƙin takalmi, Leutanant Faruk ne ya bu

ɗ

e ƙofar ya shigo, cikin girmamawa ya gaida Captain.

Sipping cof

fee Captain Khamal yake a nutse, a hankali ta dinga leƙo da kanta daga bayan Faruk tana leƙen Captain

Sam Captain bai lura da ita ba, yaji a jikinsa akwai wanda ke kallonsa dai.

"Abbi

ɗ

in, kike leƙa kuma?" Faruk ya fa

ɗ

a da

ɗ

an ƙarfi yadda za taji ab

inda yake cewa. Captain ya

ɗ

ago kansa da sauri, farin hannunta mai

ɗ

auke da Teddy ya hango. Gaba

ɗ

aya ta

ɓ

oye jikinta da fuskarta a bayan Faruk.

Da sauri Faruk yaja baya yana murmushi ya ce "Ai baki isa ba, yadda kika

ɗ

aga hankalin kowa shine yanzu zaki



ɓ

oye a bayana?" Yarinyar ta rufe Idanunta tana ƙanƙame Teddyn da Madam Halima ta bata, riga da wando ne jikinta masu kyau, peach colour. An raba mata gashin kanta gida biyu ya kwanta har baya.

A nutse Captain yake ƙare mata kallo, ko wanne kalar sauyin

ta samu, ba zai mance kamanninta ba, duk yanzu tsaf take, sa

ɓ

anin lokacin da ya tsinceta cikin datti. Zame Teddyn tayi daga kan fuskarta, tare da bu

ɗ

e Idanunta.

Idanu suka ha

ɗ

a da Captain Khamal, ya ware mata manyan idanunsa, ƙara ta saki tana ƙanƙame

Teddy. Sosai ya bata tsoro, bayan kuma shi take ta kuka za tazo wajensa.

Murmushi Captain ya saki, yana

ɗ

an rufe idanunsa, seeing how she was scared by what he did to her.

"Come here".

Captain ya ce mata, yana miƙa mata hannunsa, ƙuri tayi masa da

Manyan idanunta, da suke farare ta tass, Ganin yadda ta kafeshi da Idanu, kamar bata ta

ɓ

a ganinsa ba, yasa Captain ya ƙara ware mata manyan idanunsa yana sane.

Maimakon yaga tayi ƙara, sai kawai yaga ta saki Teddyn tare da ta zuwa wajansa da gudu. Zame

wa ya yi ka

ɗ

an yana gyara zamansa, saboda ciwon jikinsa.

"Abbi"

Yarinyar ta ce, tana tsayawa gaban Captain tare da leƙa fuskarsa, Murmushi ya sakar mata, itama ta washe white teeths

ɗ

in ta, tana ƙara zura kanta tare da leƙa fuskarsa sosai. Faruk dai ik

on Allah yake kallo, tunda aka kawo yarinyar take kuka, amma yanzu gata harda dariya.

"Abbi"

Ta kuma cewa tana nuna masa ciwon jikinsa sai kuma tace "Shhhhhh" tana kwa

ɓ

e fuska tare da Girgiza kanta, alamar bata son ganin ciwon gaba

ɗ

aya. Musamman daya

kasance a jikin Abbi

ɗ

inta.

Fuskarta ya tallafo, a zuciyarsa yana jinjina kyan da Ubangiji ya yi mata, mai fisgar Hankalin jama'a. Caraf yaji ta kama tafin hannunsa wanda yasa Captain saurin rufe ido, sai kuma ya bu

ɗ

e lokaci guda!.

"How are you?"

Cew

ar Captain yana bu

ɗ

e idanunsa akan innocent face

ɗ

in ta, bata san mene yace ba, amma sosai taji sautin kamilalliyar muryarsa a kunnanta, ta samu kanta da

ɗ

aga masa kai tana fa

ɗ

in "Abbi"

Ya fahimci kalmar “Abbi”. Ita kawai ta riƙe cikin bakinta, idan ba Ca

ptain ba, kallon kowa take matsayin wani abu daban.

"Sir yanzu wanne suna za'a ce mata, tun da naga ko sunanta ba ta sani ba?"

Gently Captain ya kalli Faruk, sai kuma ya kalli fuskar yarinyar kafin ya rufe idanunsa yace.

“ABRA KHAMAL KHAMIS BUBA”

"Abra...?" Faruk ya

ɗ

an zaro ido ya maimaita a zuciyarsa, kafin yace "Allah ya raya, Abra.." "Amin, thank you" cewar Captain

Faruk yace "Amma yalla

ɓ

ai, naji ka ha

ɗ

a sunan nata da naka, ba za'a nemo iyayenta ba kenan?"

Shiru Captain yai, bai bawa Far

uk amsar tambayar da yai masa ba.

Abra kuwa ta ƙurawa tea

ɗ

in dake gefen Captain Idanu, shima ya Kalli tea

ɗ

in, da hannunsa ya yi mata alamar zata sha ne? Domin ba zai iya yin ihun magana ba. Ta

ɗ

aga masa kai tare da fa

ɗ

in "Abbi" hannunsa yasa tare da

ɗ

aga ta Cak zuwa saman cinyarsa, a nutse yake bata tea

ɗ

in tana sha, sai da tasha sosai ta janye bakinta, idanunsa akan Faruk yace.

"Wannan kan nata, abu

ɗ

e kamar ƴar arna, kai kuma kamar maye ka zuba mata ido Mtwss"

Murmushi Faruk ya yi, tare da

ɗ

auke

idanunsa daga kan Abra yace "Haka aka ban ita nima, idan maye ni me zan da Abra sai dai Abbin Abra"

Murmushi kawai Captain ya yi, a hankali kuma yaji numfashi Abra na sauka alamar tai bacci kwance a nan jikinsa. Yatsarsa data saka a baki tana tsotsa ta



ɗ

auka nata ne, shi ya zame a hankali yace.

"She is sleeping, come and pick her up" ya fa

ɗ

a yana hura iska sosai a kunnanta, Just to confirm abinda yake tunani, amma ko motsawa ba tayi ba, sai ma firgita da tayi tana riƙe hannunsa tace "Abbi"

Captain

bai ce komai ba, amma har zuciyarsa yake tsananin so da tausayin Abra. Faruk ya

ɗ

auke ta, yana yin waje

"Tell Madam Halima, that she should took a good care of her, ina tsoran Barrack.". Faruk ya jinjina kai.

Babu jimawa da fitar Faruk, Na'ima ta shigo

, hakan yasa ba taga Abra ba sam, tana zuba ƙamshi sosai ta Ƙarasa wajan Captain, tare da zama gefensa tace "Man"

Hannunta ya kama tare da murzawa "Wife" ya fa

ɗ

a a taushashe, ƙamshinta na

ɗ

aukan hankalinsa, shi kansa dauriya yake sosai a kanta.

"When wi

ll you be discharged?" Na'ima tayi magana tana bin Captain da wani irin kallo, mai kama da zallar buƙatar mata ga mijinta.

"to tomorrow or the day after" yace yana kissing lip's

ɗ

inta, ta rufe idanunta, ya yi mata side hug, tare da ƙurawa cikinta idanu,

wanda ya girma sosai saura ka

ɗ

an EDD nata ya cika.

Wayar Na'ima ta

ɗ

auki ringing, ta yi wani kalar zabura tana tura baki gaba, Captain ya yi Murmushi, a hankali ta

ɗ

auki wayar daga cikin wayar akace "Waye ne?"

Na'ima tace "Nice Granny"

tace "Kewa?"



Ta ce "Na'ima" da sauri Granny dake cikin wayar tace

"Auzubillah, wata abace Na'ima kuma? Kinga ba ruwana dake, cewa zan daman ki kirani, irin kiran nan mai motsi" kashe wayar Na'ima tayi dake akwai Wi-Fi sai ta kira number Granny a V.c Fuskar wata ts

ohuwa ta bayyana a screen

ɗ

in wayar Na'ima, tana hakimce akan kujera ta lafta wani glasses a Fuskarta, a cewarta kwana biyu baki ke son kamata. Ganin fuskar Na'ima, yasa Granny runtse idanunta tace "A'a me zan da naki fuskar kuma? Maza kamo min fuskar Kama

lu" Captain Khamal ya

ɗ

ura kansa a kafa

ɗ

ar Na'ima, a sanyaye ya ce.

"Granny" fashe masa tayi kuka sosai tace "Allah ya isa, Allah ya isa, Allah dai ya isa har sau uku" ya yi Murmushi ya ce "Ɗaya ta Isa" da sauri tace "Wlh bata isa ba, guda goma na su yi

, amma na barta a guda uku, kuma gaba

ɗ

aya da matarka Na'ima nake, ai ba uwata bace da zanji tsoranta"

Captain dai ya kasa cewa komai, Granny tana matse Idanunta tace "Abinda matarka tai min, Allah ka

ɗ

ai na barwa, shi yasan yadda zai da ita, banda haka

mace bata san darajar

ɗ

an fari ba, tai ta gantali da narkeken ciki a gaba, duniya duk ta lalace da

ɓ

ata gari, haka kurum ta ha

ɗ

u da wani

mayen ya lashe

ɗ

an Tun a ciki? To ya bazan mata Allah ya isa ba? Nifa shi yasa tun farko nace kawai kayi mata hu

ɗ

u ko

wacce tayi ta kanta, amma yanzu zanta shela wacce taga Allah taga Ma"aiki ta aureka"

Captain ya kalli Na'ima data ha

ɗ

e fuska yace "Granny, Soon zan ƙara mata ai..." Granny ta waro Idanunta tace "kace Allah?" Ya

ɗ

aga mata kai.

Tayi ƙasa da murya tace

"To ai kaga haka yafi? Nayi magana cikin azanci, kuma ka fahimcen, Amma wannan matar taka mai kama da sadaka yalla sam ba tai min ba, ƴar banza ce, tana kallon kuwa a wulaƙance"

Haka tai ta surutu daga ƙarshe ta kashe wayar. Na'ima ta cika tai fam, Captai

n ya jawota yana matseta yace "Sorry, Wife... Zo kiji".

Kwanan Na'ima hu

ɗ

u wajan Captain a gidan da aka ware masa, shi kuma yana Hospital, kullum sai Faruk ya kawo masa Abra, amma basu ta

ɓ

a samun Na'ima a wajan ba, hakan ya yi wa Captain da

ɗ

i, dan yasan

rikicin Na'ima, Abra kullum da kuka take barin Wajan Abbi

ɗ

inta.

Yana zaune, cikin wasu ƙana nan kaya masu kyau, a hankali aka turo ƙofar tare da shigowa, tunda ta Shigo yake binta da kallo, idanunsa ya

ɗ

auke cikin sanyin jiki Salima ta Ƙarasa tare da

fa

ɗ

in "Ya jiki dear?" Captain ya yi mata banza, wajansa ta Ƙarasa kafin ya tashi ta riƙe ƙafarsa tare da fashewa da kuka sosai tace.

"Dan girman Allah, kaji tausayi na Khamal, ka daina azabtar dani da soyayyarka"

Daka bakin ƙofa akace "Kutirin Ubanki zai

ci ba tausayi ba, Shegiya karuwa mai bin mazan mutane"

Da sauri Salima ta miƙe tsaye, shi kansa Captain a rikice yake kallon Na'ima, tana zuwa ta

ɗ

auke Salima da maruka tace "Wlh wlh sai naga bayanki, akan mijina sai na kashe mutum, mijina nawa ne kawai

, da ƴa ƴan da zan haifa masa, karuwa kawai" Salima ta ha

ɗ

e fuska tace "I am not a prostitute" Na'ima ta cire mayafinta, ko cikin jikinta bata gani ta shaƙo wuyan Salima tace "Na fa

ɗ

a karuwa, idan ba karuwa ba gantalalliya wace za tana bin mijin wata tana

cewa ya so ta? Wlh sai na kashe ki na kashe Captain na kashe kaina, gaba

ɗ

aya mu tafi lahira ai mana hisabi a can, babu wata banzar data isa ta shiga rayuwar mijina, ina son mijina fiye da komai" da ƙyar Captain ya ƙwace Salima da ga hannun Na'ima, tare d

a daka mata tsawa yace "Stop this nonsense, Na'ima." With so much surprise Na'ima ke kallon Captain. Ya kalli Salima yace "Get out"

Salima ta kalli Na'ima ta ce "Zaki gane da karuwa kike magana, Wlh sai na shigo gidan ki, sai na auri Mijinki, sai na rab

aki dashi"

Wani ihu Na'ima ta saki, ta shiga ƙundumawa Salima zagi, tana ƙoƙarin

ɗ

aukan wata kwalba zata kwa

ɗ

a mata, Captain ya riƙe Na'ima yace "I Said Get out, Salima" fita Salima tayi. Na'ima ta fashe da kuka sosai, Captain ya kasa ce mata komai ya ja

ta jikinsa sosai ya rungome ta yana fa

ɗ

in "meyasa kike hakane? Matar nan soja ce ga ciki a jikinki ba kya tsoron tai miki illa?".

"Wallahi in dai akan ka ne, bana tsoronta" ta ƙarasa Maganar tare da zame jikinta daga nasa tai waje.

G.Y Bulama hospi

tal and Merternity.

Dr G.Y ya kalli mutumin dake gabansa kafin yace "ranka ya da

ɗ

e, zamu shiga tiyata da ita"

Mutumin yace "Dr Ka taimaki matata, I don't want to lose her" yanayin yadda yai maganar zaka gane, tsohon

ɗ

an boko ne.

G.Y yace "Tunda k

a kawo ku

ɗ

in aikin da wuri, Don't worry, she will be fine insha Allah". Yana fa

ɗ

in haka ya nufi theatre room inda aka kai matar mutumin.

Ƙ

yakƙyawan yaron dake kusa da Mutumin a ƙalla ze shekara goma sha

ɗ

aya, kamarsa

ɗ

aya sak da mutumin yace "Abu, Mami

na"

Mutumin ya shafa kan yaron nasa yace "Mami zata samu lafiya, stop crying My son" yanayinsu ya nuna suna da cikakken ilimi sosai. Both arabi da boko.

Dr G.y ya kalli matar dake kwance akan gadon tiyata, cikin jikinta sai juyawa yake, duk abinda

ke cikin nata shima wahala yake sha sosai, ya matso yazo duniya.

Cikin ko in kula ya kalli wata Nurse yace "Ina wannan yaron mai ciwon Sikila?"

Tace "Yana male Ward"

"Shine wanda za'a ƙarawa jini, Iyayensa sune masu ku

ɗ

in nan?" Ta

ɗ

aga masa kai.

yyace "Ok a

ɗ

auki 1 Pints

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login