Showing 51001 words to 54000 words out of 260401 words
/>
in Islamiyya, se dai ta takure tana ta uban ku
ka.
Cikin damuwa Salman ya ajiye Plate
ɗ
in Abincin akan dressing mirror, ya ƙarasa kusa da ita ya zauna, yace "Haba Abbis Fav, why? Dan Allah ki dena kukan nan haka ya isa".
"Faris, Meyasa Mami ba ta sona ne?" Tai maganar kamar za ta shi
ɗ
e.
Salman
yace "tana sonki mana, kema ba kiga Abbi yafi sonki ba, nima tafi sona ne amma tana sonki kema"
Abra ta girgiza kai tace "No, she hates me, kai meyasa Abbi ba ya maka abunda take min? I so much Love my Mum, i have no one like her, ina son Mamina Faris,
but why is she treating me like this? Ni aikin da take sani baya damuna, ta isa ta sani ne, amma meyasa take kyarata, ba ta son inje in da take? I so much Love her, dan Allah in laifi nai mata ka tayani bata haƙuri, amma dan Allah ta din ga sona nima"
Jikin Salman yai sanyi ƙalau, ji yai kamar ya taya Abran kuka, tabbas abunda Mami ke nuna mata ƙiyayya ce, amma shima ya rasa dalilin hakan.
Cikin hikima Salmn ya fara Magana "Haba Yaya, ke fa jaruma ce, kamar yau kika fara jin fa
ɗ
an Mami, ai idan da sa
bo ya ci ace mun saba da wannan
fa
ɗ
an nata, watarn ma fa ba mu mu kai laifin ba, amma seta huce a kanmu, Yanzu ma karki raba
ɗ
ayan biyu, wani ne ya
ɓ
ata mata rai, let's forget about it, muci Abincin nan and hope kin yi shirin screening
ɗ
in nan, dan shi ne
na ƙarshe, ko ai sauka da kai ko kuma ka fa
ɗ
i, ko kuma ai be kamata ma in tambaye ki ba, ku da kuke 'yan gaban goshin sheik Nurain, ai dole kiyi sauka" yai maganar ƙoƙarin basar da waccan Maganar.
Murmushi ta yi lokaci
ɗ
aya fuskarta
ɗ
auke da hawaye tace
"Alhamdilillah, ai ni na kammala shiri, se addu'a Allah ya sa muyi nasara, dan Allah Faris kaima ka dage gobe in Allah ya kaimu ku za'ai wa screening
ɗ
in".
Yace "yanzu in ban ci ba ya zaki?" Yai maganar yana kallonta.
Tace "zama ka ci, in baka ci ba
haƙura zan da saukar nima" murmushi yai yana jin son yayar ta sa a ransa, tana matuƙar son sa da son ganin cigabansa, shiyasa shima baya son ganin hawayenta.
Da haka ya lalla
ɓ
ata suka ci Abinci tare, yana yi yana tsokanar ta, wai idan a gidan yawa take
, se an dinga cinye Abinci ana barinta saboda
ɗ
an abunda take ci kamar wasan yara.
Suka kammala ci, ta saka hjjabinta suka fice Islamiyya tare.
G.Y Bulama Hospital and Maternity.
Bainu ba kya tsufa, shine kirarin da wasu ka yiwa MD na Asibitin
, wato mamallakin Asibitin GY Bulama Hospital and Maternity, babu alamar shekaru a tare shi, kullum cikin gayu da tsafta yake, ga kyawunsa na nan farin bafulatani jawurr da shi, kamar ba ya jin hausa.
Daga abokan aikinsa zuwa ma'aikatansa mata, da yawa
na nuna suna sonsa, sedai ba fuska ga shi ba wanda ba shi da labarin masifar Matarsa da yadda ta kasa ta tsare akan Mijin nata.
Yana zaune a Office
ɗ
in sa, yana aiki a Computer
ɗ
in sa, Nurse Basira ce ta shigo, tace "Sannu da aiki Sir"
Yace "Yawwa Si
ster, ya aikin"
Tace "Alhamdilillah Sir sai dai...."
Ya
ɗ
ago ya kalleta yace 'ina jinki meyafaru?"
"Nace da ma, kaga muna da patient a ward a kwance, ga out patient ga wanda aka ajiye for observation, amma naje pharmacy given set
ɗ
in da za'a saka
musu ruwa be fi uku ya rage ba, an tafi kawowa me kawowar haryanzu be dawo ba, wasu sun fara ƙorafi, nace ko gurinka za'a samu? Ko a bawa security yaje Sarauta Pharmacy ya siyo a fara sa musu, tun da duk sun biya ku
ɗ
i".
Yai ajiyar zuciya yace "Basira, d
o you forget this is an business organization, muna aiki ne dan neman ku
ɗ
i, Pharmacy sun je siyo abunda babu, and still you are asking for another money a siyo kan su kawo,
wannan ai asara ce, wanda ze jira ya jira, wanda ba ze jira ba ya tafi, amma ku
ɗ
in
mutum baze dawo ba.
And must i teach you everything a Makaranta ba a koya muku use of available resources ba? Ki yi 'yan dabaru ki musu amfani da guda ukun, idan na wannan ya ƙare, sai ki wanke shi ki kuma yiwa wani amfani da shi".
Seda Basira ta bu
ɗ
e
baki sannan tace "Amm Doctor, ai this can be a means of transmission disease, mutane with different health status ai musu using one giving set, is a risky".
"Basira get out of my Office, if you can't do it, i will do it myself".
Cikin girmamawa tace
'am sorry sir" daga haka ta bar Office
ɗ
in ranta a
ɓ
ace.
A Nursing station ta tarar da Jamila tana jiranta, Jamila na ganinta tace "yaya ku ka da shi? Ayi a sallami Mutanen can na Emergency, relatives
ɗ
in su sun fara complain"
Basira ta kwashe mata yad
da su kai da doctor.
Zare ido Jamila tai tace "ke kuma yanzu yi zaki?"
Basira tace 'idan ban ba to ya zanyi?"
"Ca
ɓ
, to gaskiya Wannan rashin gaskiyar ba dani ba, wannan ai zalunci ne, mutum ya biya maƙudan ku
ɗ
i dan neman lagiyarsa amma a ƙara masa c
iwo, Tiirrr da wannan abu, idan mu kai haka ilimin da mu kai be amfane mu da komai ba"
Basira tace "to ya zan yi, idan ban hakan ba ze iya korata"
Jamila tace "Allah ya temaka, amma ba da hannuna ba kam, ba zan iya wannan gangancin ba".
Cike d
a farinciki da annashuwa Abra da Salman suka taho gida, sakamakon nasarar da Abra tai, na tsallake screening
ɗ
in sauka, suna tafe ya na zigata yana cewa "dama na san zaki iya, Yayata ba dai hazaƙa ba".
Suna gida a falo suka tarar da Mami, gaba
ɗ
aya har
Abra ta manta da abunda Mamin tai mata, Salman ya kalli Mami yace "Mami, Yaya ta ci screening
ɗ
in sauka, a yanzu haka babu me makinta"
Wata uwar harara ta watsa masa tace "to sai me? Kai kuma fa, kana nan kana gayamin taci screening kai kuma fa?"
Abr
a tace "Mami ai shi ma ya ci zagayen farko zuwa na biyu, gobe in Allah ya kaimu za'a gama yi musu suma, kuma nasan ze ci insha Allah"
"Rufen baki da ke nake?" Tai mata Maganar cikin tsawa.
"Kai kenan kana
ɓ
are
ɓ
are, ita tayi abun arziki a makaranta a
mma kullum kai ne koma baya"
Salman yace "to Mami ai naga ni da Yaya
ɗ
aya ne, nasararta tawa ce banga.....
"Shut up! Sakarai ba zaka ta
ɓ
a gane me nake nufi ba, namiji ne kai ita rayuwarta taƙaitacciya ce a gida zata ƙare tata rayuwar, kai ne namiji k
ai ne
ɗ
an gwagwarmaya, amma kullum ana nuna maka kana shirme"
Abra ba ta kuma tankawa ba, ta wuce
ɗ
akinta rai ba da
ɗ
i.
Ƙ
aton
ɗ
akin taro ne wato event center, cike da manyan mutane, tun daga harabar gurin irin Manyan motocin da akai parking, za ka san
taron ya ha
ɗ
a da Manyan mutane.
Wani sashi na
ɗ
akin taron,
ɗ
alibai ne 'yan makaranta sanye da uniform a jikinsu, kowannen su fuskarsa
ɗ
auke da walwala.
A dukkan bangon
ɗ
akin taron, ƙatuwar banner ce da tambarin makarantar, daga ƙasa an rubuta speech a
nd prize given day.
Ki
ɗ
a ne ya ke tashi, ka
ɗ
an ka
ɗ
an a cikin manyan speakun da ke
ɗ
akin taron.
Can aka sanar da fara gudanar da taro, in da
ɗ
aliban makarantar za su gabatar, da abubuwa domin nisha
ɗ
antarwa da kuma nunawa iyayen su irin ilimin da suke sa
mu a wannan makarantar.
Kasancewar makarantar ha
ɗ
aka ce ta musulmi da kiristoci, akace za'a gabatar da Addu'a, daga bakin
ɗ
alibai, kan a fara taron.
ABRA KHAMAL KHAMIS, aka fara kira domin bu
ɗ
e taro da Addu'a.
Cikin nutsuwa ta fito, ta nufi in da zata
kar
ɓ
i mic, gaba
ɗ
aya ido ya koma kanta, saboda farar fatarta da ke
ɗ
aukar ido.
Haushi ne ya kama Salman, ganin yadda aka bi Yayar ta sa da ido, kamar wasu mayu, wasu ko ƙiftawa ba sa yi, komai na ta a nutse.
Abbi kuwa se murmushi yake, yana kallon '
yar ta sa.
Cikin zazzaƙar muryarta ta fara kwararo Addu'a, yayin da hall
ɗ
in ake amsawa da Ameen.
Mami kuwa kamar tai bindiga, dan haushi komai sai dai ace Abra, maimakon Salman.
Bayan ta idar ta koma mazaunin ta, aka kira wani kirista shi ma yai
Addu'a, aka saurari jawabin maraba daga bakin shugaban Makaranta, daga nan aka kira debate.
Debate
ɗ
in akan rashin tsaro da ake fama da shi, laifin waye? Gwamnati ko jami'an tsaro?.
Abra na cikin masu kare Jami'an tsaro, yayin da Salman ke cikin masu k
are gwamnati.
Masha Allah, yaran sun yi bajinta, yadda suke zubar da turanci, da hujjoji.
Ko da Abra ta fito domin yin nata, Subhanallah, sai da ta sanya idonta a cikin na Abbinta, tai murmushi sannan ta fara kwararo kirari ga jami'an tsaron, ta ƙame
tare da sarawa, san nan ta fara sauke sanka-sankar hujjoji, wadda take jin su daga ƙarƙashin zuciyar ta, saboda yadda take jin Abbinta da yadda yake bawa ƙasarsa gudunmawa.
Sai da Abbi yai ƙwalla, yana tafa mata yana jin ƙaunar yarinyar ta sa a cikin r
ansa.
Ku san duk wani abu da aka gudanar a gurin, akwai Abra ko Salman a ciki, amma Abra ita ce akan gaba a Komai.
A ƙarshen taro da aka fara raba kyaututtuka, Abra ce ke da rinjayen grade a kaf makarantar, sau
ɗ
aya kacal aka ta
ɓ
a samun wanda ya ta
ɓ
a
samun irin grade
ɗ
in ta, Salman ne na uku, a
ɓ
angaren tsafta sai da ta samu kyauta, haka ladabi da biyayya, sakamakon debate
ɗ
insu ma su ne na
ɗ
aya.
Abra tafi kowane
ɗ
alibi samun kyaututtuka, duk da Salman ma ya samu sosai, amma ba kamar Abra ba.
Shi
kansa Abbi sai da Makarantar ta karrama shi, akan jajircewaesa akan yaransa, aka karrama Familyn su gaba
ɗ
aya, aka gayyace shi dan ya tofa albarkacin bakinsa.
Shima a nan ya dinga ko
ɗ
a Abra, yana jinjina ƙoƙarinta da jajircewarta.
Salman ko a jikinsa
, murmushi ya dinga yi yana tafi, Ammi kuwa ji take da da madoki, sai ta zanewa Salman jikinsa dan sam ba ya kishin kansa.
Daga ƙarshe aka dinga hotuna, ba yadda Hajiya Na'ima ta iya, haka ta dinga yaƙe ana hotuna, sannan suka nufi gida.
Suna tafe a
hanya Salman na sake wasa Abra, yana mata kirari tana murmushi, Haka Khamal ma, ya biyewa Salman suna ko
ɗ
a Abra.
"My favorite, yadda kika dinga wasa jami'an tsaro da gudunmawarsu ga ƙasa, da yadda kika dinga blowing English da points masu kyau, i almost
cry".
Abra tace "Abbina, yabon gwani ya zama dole, idan ba'a jinjina muku ba be kamata a zage ku ba, day and night, rain and sun you never off duty,
Tun tasowarmu kuke tsaye akan ganin ƙasarmu ta samu zaman lafiya, Salute to our brave soldiers" ta ƙar
asa Maganar tana sarawa Abbin nasu.
Salman wata shewa yai yana tafawa Abra, yayin da Abbi yake ta murmushi yace "Allah ya rayamin ku da imani, haƙiƙa Ku ababen alfahari na ne, ina fatan ku zama wani abu a rayuwa, yadda al'umma da ƙasarku za suyi alfahar
i da ku, sannan insha Allah zamu shirya walima tayaku murna"
Abra tai farat tace "Abbi, ka manta saukar mu saura sati biyu, kawai a bari semu ha
ɗ
e kar kashe ku
ɗ
in yai maka yawa"
Abbi yace "Masha Allah, Allah ya albarkaci rayuwar ku, ya raya mana ku d
a imani".
Salman yace "Ameen Abbinmu, maganin kukan mu"
Abbi ya kalli Hajiya Na'ima yace "Madam ba kice komai ba, ba ki ga irin bajintar da yaran naki su kai bane, gaskiya kin iya haihuwa da kika haifa min 'ya'ya masu ƙwazo".
Murmushin dole Na'ima
tai kamar be basir, kai da ganin fuskarta ka san be kai zuci ba murmushin tace "Aikam ina jin ku, Allah ya ƙara musu basira"
Haka suka ƙarasa gida, su Salman na ta nisha
ɗ
insu su da Babansu, Hajiya Na'ima kuwa tana tunanin me za taiwa Abra ta huce, sabo
da yadda take jin tsanar Abra na sake ninkuwa a zuciyarta, kullum Abra ce gaba akan komai, gashi daga Salman har Babansa gaba
ɗ
aya sun maida hankali akan Abra, kamar ba su da sauran abun yi a doron ƙasa sai akan Abra.
"Daddy"
"Na'am Babyn Daddy ya ak
ayi ne?" Cewar GY Bulama, da ke kallon 'tilon yar sa cike da tsananin ƙaunarta.
"Daddy na kusa shakara goma sha takwas fa"
Yace "wow, Masha Allah babyna ta girma, we most celebrate your birthday"
Tai murmushi tace "that's my Dad, amma fa guri za'a
kama ai shagali sosai"
Yace "Insha Allah, shagali za mu yi na gaske".
"Kai kam doctor kai ta biyewa wannan yarinyar ta na maka shirme, har Abincin na ka ze sanyi bak ci ba"
Doctor yai murmushi yace "to idan ban biye mata ya kike so a Yi? She's th
e only daughter i have alive".
Meenal ta kalli Babanta tace "Wai Daddy ni bani da 'yan uwa ne? Nifa ina son in ga nima ina da siblings, I like big family"
Ya
ɗ
an murmusa yace "Babyna kenan, Allah shi ke tsara komai, lokuta da dama ba ma samun abunda
muke so, se Abunda Allah ya shirya mana, ke ka
ɗ
ai Allah ya bamu, ina fatan Allah ya sa ke mu samu jikoki masu yawa daga gareki".
Rufe idonta Meenal tai tace "Ohh Daddy, har ka bani kunya"
Yai murmushi yace "Yau kuma ni ake jin kunya?"
Tace "Ka san
wani abu Daddy?"
"A'a sai kin fa
ɗ
a"
Cikin ga
ɓ
unta tace "Wani brother
ɗ
in ƙawata ne ya zo mata visiting, yace ya na so na wai ze kawon ziyara ma"
Yace "Wow, Masha Allah, amma naji da
ɗ
i sosai,
ɗ
an ina ne?"
"Nima ban san a unguwar da yake ba, amm
a dai brother
ɗ
in ƙawata ne"
"Masha Allah, to Allah ya kawo shi lafiya".
Girgiza kai Mummy tai tace "Allah ya kawo ranar da zaki hankali, da babanki kike hirar saurayi?".
Doctor yace "to ya ranki, idan ba tai hira da Daddy ba da wa za tai?"
Mum
my tace "lallai 'yar gidan Daddy".
Tsaye yake a gaban dressing mirror yana kallon kansa, lokaci guda kuma yana
ɗ
aura agogo a hannunsa, sanye yake da dogon wandon jeans, da jar riga long slip, ya taje sumar kansa sai ƙyalli take, saboda yadda ta
ji mai.
Dogo ne sosai, with Caramel skin complexion, masha Allah balck beauty ne, sedai kallo
ɗ
aya za ka yi masa ka gano yadda yake da matuƙar kwarjini.
Ya gama sanya agogonsa, ya
ɗ
au turare ya dinga fesawa, ya fesa wannan ya fesa wancan, sai da ya gama
Sannan ya
ɗ
au mukullin motarsa da wayoyinsa yai waje.
Wata babbar mace zaune a kan
ɗ
aya daga cikin manya manyan kujerun falon, idonta sanye da gilashi ta na duba littafin azkar.
Ƙ
amshin da ya kara
ɗ
e
ɗ
akin ne ya sa ta
ɗ
ago ta dube shi, ta
ɗ
anyi tari t
ace "Kaii Adnan wannan turarukan na ka sun fiye ƙarfi, wannan ai sai Asmata ta tashi"
Yai murmushi yace "Hajiya Mama kenan, ba za su tayar miki da komai ba"
Ta
ɗ
an gyara zama tace "wannan kwalliya haka, hala ta
ɗ
i za'a je?"
Ya
ɗ
an tsuke fuska yace
"ta
ɗ
i kuma?"
Tace "Eh mana, wato na fa
ɗ
i maƙiyin naka, shine zaka ha
ɗ
e rai, haba
ɗ
an Maman, ga kyau, ga ku
ɗ
, ga aiki Alhamdilillah komai kana da shi, sedai haryanzu ba ka cika kamili me kima ba a idon duniya, saboda ba ka da abokiyar Rayuwa, shekaru taf
iya suke ba sa jira"
Adnan yace "to Hajiya Mama, za'ai insha Allah, yanzu dai wani
ɗ
an aiki za muje wani guri"
Tace "haka dai, aiki aiki ba hutu, to Allah ya dafa"
Yace "Ameen Maman Adnan" ta bi shi da kallo tana murmushi.
Sannu a hankali yak
e tuƙin motar, yana tafe sautin waƙar Eminem am not afraid, na tashi daga Radio motar tasa.
A ƙofar wani ƙaton gida yai parking, rage Radio yayi, ya
ɗ
akko wayarsa ya kira wata lamba, sai dai aka ce me layin yana waya. Tsaki yai ya ajiye wayar, ya kashingi
ɗ
a da jikin motar, tare da lumshe idonsa.
Can yaji an bu
ɗ
e gaban motar an shigo, ya bu
ɗ
e idanunsa ya kalli wanda ya shigo
ɗ
in yace "Wai da wa kake waya ne? Na kira ka amma user busy"
Murmushi wanda ya shigo
ɗ
in yayi yace "Kai dai bari, wato wata new ca
tch na yi, Babyn ta yi Wallahi da ita nake waya, da ƙyar