Showing 135001 words to 138000 words out of 260401 words
har ƙarfe biyu na dare, Adnan be shi
go ba, ta
ɗ
auko wayarta domin ta kirashi amma wayarta ta
ɗ
auke babu caji.
Rashin sanin abun yi ya sanya ta fara kuka.
Haka Abra ta kwana a zaune, sai
ɗ
an gyangya
ɗ
i da ta dinga yi daga zaune a haka har Asuba tayi.
A tsorace ta lalla
ɓ
a ta shiga ban
ɗ
akin
da ke cikin
ɗ
akin tayi alwala, ta gabatar da sallar Asubahi, ta koma gefe ta takure.
Mami 'yan biki sun watse, sai wanda ba'a rasa ba.
Tayi wanka tana ƙoƙarin shiryawa, ta ga wata takarda ta fa
ɗ
o daga cikin wardrobe
ɗ
in ta.
Ta sunkuya ta
ɗ
au takardar
ta bu
ɗ
e, rubutun Salman ta gani a jiki, hakan ya sanya ta sake gyara tsayuwarta ta fara karantawa.
*Assalamu alaikum warahmtullah. Ina fatan lokacin da saƙon nan zai riskeki kina cikin ƙoshin lafiya Mamina. Na san zakiyi mamakin ajiye miki wannan takarda
da nayi, amma ba abun mamaki bane, duk da ba zan kira hukuncin da kika yanke a kaina kuskure ba, amma zan iya kiransa da shamaki da farinciki na, ta hanyar nisata ni da abu mai daraja da nake matuƙar ƙauna. Domin sake nesanta kaina da Abra kasancewar na s
an mallakin wani zata zama, ina mai sanar miki da cewa daga ranar da na bar Nigeria ba zan sake dawowa ba har Abad, dan muddin ina Nigeria, ruhina yana tare da Soyayar Abra, dan tabbatar da samun farincikinki da nutsuwar ki, ba zan sake dawowa Nigeria ba.
Idan kuma kika yi ƙoƙarin tursasa sai na dawo, zan bar China in koma ba im da ba wanda ya sani. Ki huta lafiya Mamina, ki gaishe mini da Abra tare da yi mata fatan Alkhairi a rayuwar Aurenta. Salman Khamal Khamis*.
Littafin ku
ɗ
i ne,biya ₦300 via 01
16886423 Sulaiman Na'ima s union Bank... Idan katin waya ne zaka Turo 500 shaidar biya 08081012143
[10/13, 11:29 AM] Abk: Mugun ganin da Abra ta yi, ya sanya ƙirjinta fara
ɗ
a gawa zuciyarta tai mata nauyi. Rutse idanunta ta sakeyi tana ganin abin kamar al
mara, amma ta hana Zuciyarta gasgata abin da ta ke raya mata.
A hankali ta yi ƙasa da kanta ta shiga wasa da yatsun hannunta, jikinta duk rawa ya ke, ji ta ke kamar zuciyarta tai bindiga sbd fargaba. Juyawa Adnan ya yi tare da kallon budurwar ta ke tsay
e a gefensa, cikin nutsuwa ya sakar mata wani kwantaccen Murmushi mai nakar da zuciyar ko wacce ƴar mace.
Fari ta yi masa da idanu tana girgiza ƙirji ganin hakan ya sanya Adnan, janye nasa idon ya lumshe kafin a hankali ya ce "My Surry" kashe murya wacce
aka kira da Surry ta yi ta na shafa fuskar Adnan ta ce.
"Darling bee"
Hannunsa ya watsa yana ƙare mata kallo tare da
ɗ
an matsawa kusa da ita he's trying to kiss her cheeks sai kuma ya
ɗ
aga mata gira ya ce.
"Finally Bibina this is my house" "It's beaut
iful I like it but" hannunta ya kama ya ce "but what? Say it" rungomesa ta yi sosai ta ce "isn't ur house is our house okay" holding nata back yai ya ce "Oh! I almost frgt sbd ke ma na gina gidan".
"Innalillahi wa'inna ilaihir raji'un" sune kalaman da s
uka fita da ga cikin bakin Abra a wahale. Ta kasa fahimta, ta kuma kasa gane inda kalaman mijin nata ya dosa "My Surry? Bibina? Our house? What does that means?" Idanunta da suka sauya kala da ga farin da suke da shi zuwa launin jaa ta bu
ɗ
e da ƙyar tare da
zuba musu idanu.
Frm Head to toe ta ke kallon wacce aka kira da Surry, a ƙalla zasu iya age mate da Adnan idan ma zai girmeta sai da shekara
ɗ
aya ko watanni, daurewa ta yi cikin sassauta muryarta tare da
ɗ
auke damuwar da ke zuciyarta, but under her hear
t sunan Allah kawai ta ke kira, wasu har ƙwace mata suke.
Kusa da Adnan ta ja ta tsaya idanunta akan Fuskar sa, shi kuma yana kallon Surry. "Sannu da hanya" shirun da ta ji ne ya sanya ta ƙara cewa "Wlcm Bebbb" dry Surry ta yi kafin ta kalli Abra sai ku
ma ta kalli Adnan ta ce "Bebbb ana kira" ha
ɗ
e fuska ya yi sosai ba tare da ya ce komai ba. "Is she your wife?" "Waa?" Da hannu ta nuna masa Abra ta ce "I think tana buƙatar ka"
"Kin ta
ɓ
a ganin wuta da ruwa sun ha
ɗ
u?" Surry ta ce "A'a never" juyawa ya yi
gaba
ɗ
aya wajan Abra a hankali ya ja idanunsa ya lumshe kafin ya bu
ɗ
e a nuste ya kai kallonsa ga fararen yatsun hannun ta wanda suka sha henna sai
ɗ
aukan idanu suke, dugun wuyan ta maƙale da wata siririyar necklace mai
ɗ
auke da red
ɗ
in stone.
Jajayen la
ɓ
ɓ
an ta wanda suke rawa da karkarwa sbd tsananin tsoro da kuma abin da zai iya zuwa ya dawo.
"Idan har wuta da ruwa ba zasu ha
ɗ
u ba, ta ya ya ki ke tunanin zan iya kiran maid ina nufin ƴar aikin gidan da matsayin mata? Maid
ɗ
ina ce"
"Dam!" Zuciyar Abr
a ta buga a hargitse kuma ta ke duban Adnan muryarta na rawa ta ce "Ni... Ni... ni ce ƴar aikin naka? ina matsayin matar ka mene maka wacece ita?" Ta ƙare maganar tana riƙe ƙirjinta sbd yadda ya ke
ɗ
a ga mata tamkar zuciyarta zata tsaga ƙirjinta ta fito ha
ka ta ke ji, bai ce mata komai ba sai kallon Surry da ya yi ya ce.
"Lemme take a shower" tana rangwa
ɗ
a tare da juya ƙugu wanda duk shan magani ya fara lalata su ta Ƙarasa wajan Adnan ta na kama hannunsa tare da kwantar da kanta a jikinsa ta ce.
"Can I
help you?" "Sure Bibi" kama hannunta ya yi suka nufi part
ɗ
in sa, sai da suka nisa Surry ta juya ta kalli Abra ta ce.
"Ki ha
ɗ
a min Indomie with egg ta ji Attahiru"
Zubewa Abra ta yi tare da zaman ƴan buri a wajan kamar mahaukaciya haka ta fara kuka ta
re da kunce
ɗ
aurin kanta tana hargitsa kanta, ko idanunta bata iya bu
ɗ
ewa sbd nauyin da Zuciyarta ta yi mata, a wahale ta riƙe ƙirjinta da hannu bibbiyu ta na ƙoƙarin hanasa
ɗ
agawa, sbd ji ta ke tamkar ranta zai fita idan numfashinta ya shiga tare da
ɗ
agaw
ar ƙirjinta. Tun tana addu'a har ta kasa fa
ɗ
in komai sai idanunta dake lumshewa bakinta na rawa a hankali ta sulale ƙasan carpet kamar sumammiyya.
Saukar ruwan mai tsananin sanyi a jikinta shi ne suka taimaka wajan farfa
ɗ
o da numfashinta wanda ya bar ji
kinta, kafin dawowa cikin hayyacinta taji saukar wani ruwan a jikinta wanda yafi na baya sanyi tamkar wanda ya ke
ɗ
auke da ice sbd sanyi.
Jikinta na kyarma da
ɓ
ari ta bu
ɗ
e idanunta a tsaye ta gansa da ga shi sai farar Armless da 3Qauter sai ƙamshin Pur ou
d, Kallon sa ta ke kafin ta ce.
"Ka dubi girman Allah ka fa
ɗ
a min abin da nai maka, bana da kowa a nan kai kawai na sani mene yasa zaka juya min baya a lokacin da nake tsanin buƙatar ka? Ka
ɗ
auke min dukkan wani farin ciki da jin da
ɗ
ina ta hanyar nuna r
ashin kulawa a gareni, kada ka manta a ni amana ce a gareka,ka fa
ɗ
a min abin da nai maka nayi maka Al'ƙawarin zan gyara kuma na baka hqr" ta fa
ɗ
a tana sakin kuka tare da kallon sa ta na ha
ɗ
e hannaye waje guda alamar roƙo.
Kallon tsaf ya yi mata kamar ba
zai magana ba, sai kuma ya ce "Ina girkin da sweetheart ta ce ki mata? Ko kin mata aikin ki ne?" Miƙewa ta yi tsaye zuciyarta na yi mata zafi, wani irin kishi ya rufeta har bata san lokacin da ta wurgawa Surry uwar harara ba. Da sauri kuma ta juya zata sh
ige part
ɗ
in ta.
"Idan har kika bar parlourn nan wallahi na lahira zai fiki jin da
ɗ
i Abra Khamal Khamis"
Cak Abra ta tsaya ba tare da ta kallesa ba, a wannan lokacin ba komai ta ke ganewa ba, ji ta ke inama ba zai auren ba, an fa
ɗ
a mata da
ɗ
in aure an k
uma fa
ɗ
a mata duk soyayyar dake tsakani wata rana ana samun sa
ɓ
ani domin ko harshe da haƙori ana sabawa, balle mutum mai
ɗ
auke da Zuciya wacce jiki ke gudana a cikinta.
Sai dai tunaninta ya samu tawaya ta wannan
ɓ
angaren, babu abu mai muhimmancin kamar da
ren farko na rayuwar ma'aurata amma ita nata daren ya zo mata a yadda ba tai tunani ba, ta kasan fahimtar Dare da duhun da ke
cikin al'amarin. Wanne al'amarin ya ke shirin faruwa acikin rayuwarta dama duniyar ta baki
ɗ
aya?. DESTINY.
Wata zuciyar ta ce.
"Ƙaddara ta ki har nawa ne? U have to think Abra, think think think.... Ta tashi cikin rashin kulawar uwa, ta girma da ƙaunar ƙarninta farin cikin ta, lokaci
ɗ
aya ƙaddara tai mata kutse cikin rayuwarsu aka rabata da jinin jikinta Faris, ta
ɗ
auki ƙaddara
ganin yadda Adnan ke nuna mata kulawa tare da yi mata Al'ƙawari kala-kala, hakan duk a cikin tsarin ƙaddarorinta suke? Ko kuma wani abun ke son faruwa ne?... Wani abu mai kama da JUYAYI.
"Heyyy You jakanesss"
Muryar Sp Adnan Aliyu Matawalle ya sauka a
kunnanta a gigice ta dawo hayyacinta duk ba sosai ta jisa ba, hannunta na rawa ta ta
ɓ
a kunnanta sai a lokacin ta ji hearing aid
ɗ
in ne ya goce.
"20mints ya yi maki yawa wajan kawo sweetheart
ɗ
ina abinci" zaman hearing aid ta gyara idanunta cike da haway
e ta kallesa ba tare da ta ce komai ba.
"I'm i your mate da ina magana kika zuba idanu ko matar amarci ke damunki ki ke son cinye ni eye?" Murmushi kawai ta yi irin Murmushi da gwanda mutum ya yi kuka akan ya yi irinsa.
"Idan kai zanwa zan yi, it's m
y responsibility nauyin ka yana kai na, amma ba zan ta
ɓ
a yiwa karuwar can abinci ta ci ba....,"
"Kauuu!! Kauuuu!!!"
Ya sauke mata wasu tagwayen maruka kamar kumurciu zaki haka ya ke huci idanunsa akanta ya ce. "How dare you da zaki fa
ɗ
a min haka Ehh? K
ada ki dama idan kin amsa Sunan Abra Khamal Khamis kiga, and wannan da kike maganar karuwa ko....?" Ƙwafa ya yi tare da juyawa ya kama hannun Surry suka shige
ɗ
akinsa sai maƙale jikinsa ta ke tana sakin kuka ance mata karuwa.
Dafe kanta da ke juyawa ma
ta tayi, da ƙyar ta ja ƙafafuwanta zuwa kicthen domin ko ta kansa bata sani ba, ganin da akwai komai ta
ɗ
auki Onion da red pepper ta
ɗ
auki Egg da Indomie, tana aiki tana tana sakin ajjiyar zuciya, ga jiri dake
ɗ
aukanta.
"Yaya.. Angel Zanci Indomie Yaya
please yunwa na keji"
"Yaya gidan wani zaki,kina gwarara jikin ki" "Angel waya saki aiki, ba Abbi ya ce ki daina aiki ba"
Ajjiyar zuciya ta sauke sbd wuƙar data ya ke. "My Angel kalli hannunki kin yanke, matsa zan yi aiki jeki zauna"
"I love You An
gel wannan girki kamar a restaurant"
"Idan ban kula dake ba, waye zai kula dake ni ki daina
ɗ
auka na matsayin ƙani kawai Yaya Angel"
Wani Uban Ihu Abra ta fasa lokacin da maganar Salman
ɗ
aya-
ɗ
aya ta shiga dawowa cikin kwakwalwarta tamkar yanzu ne mur
yarsa ke mata kuuwa a cikin kunnanta. sai da tayi kuka mai cin rai tana kiran sunan Salmanun-faris come to back to me zan bika duk inda zaka. Plate
ɗ
in Indomie ta
ɗ
auka, a Parlour ta samesu suna kallo da sauri ta ajjiye plate
ɗ
in jikinta na rawa tabar parl
ourn sai numfashi ta ke fitarwa, har dare bata sake fitowa bata da tabbacin a gidan suka kwana ko a waje?.
China.
A hankali ya ke tafiya kansa a ƙasa, hannunsa duk biyun zube cikin Aljihu, da ga shi sai wata ƙaramar black t.shirt wacce ta kama jikinsa,
sai ƙaramin wando mai kama da trousers. Ƙafarsa sanye cikin wani baƙin takalmi me kyau. Gefen wani kogi ya ja ya tsaya inda ake shan iska ga few mutane a wajan kowa yana abin da ya ke gabansa.
Iskar data ka
ɗ
a ya sa shi rufe idanu tare da zame hannunsa gu
da
ɗ
aya ya
ɗ
ora daidai saitin ƙahon zuciyarsa "fat! fat!! fat!!" Haka sautin bugawar ta ke badawa, idanunsa ya ware akan ruwan tare da ƙurawa wasu tattabaro idanu farare tas dasu mace dana miji, irin tattabaron nan ne masu kama da
ɗ
awisu sun
ɗ
aga jela sama
tai wani scale kamar zanan love Wayarsa ya
ɗ
auka tare da
ɗ
aukan su a taushashe ya ce. "With my heart desires my dream" idanunsa ya
ɗ
an sauya kala kamar zai kuka hawaye kwance a idanunsa ya ƙara sakin Murmushi a karo na biyu "happy married life Angel stay
blessings with your husband not ur choice"
Salman Khamal Khamis kenan, yaro mai mafarki wanda lokaci guda zanan ƙaddara ya rusa masa mafarkin. Yasa ko wacce kala rayuwa zai a yanzu zai yi ne kara zube ba tare da farin ciki ba, she tooks his happiness
ta
ɗ
auke komai nasa ta tafi da shi, baya jin tana da laifi zurfin ciki ya sanya komai faruwa. Komai jimawa soona or later sai ta zama mallakinsa halaliyyarsa.
Kujera ya nema ya zauna yana miƙar da ƙafafuwansa, jikinsa ya yi fresh ya murje but ya rame
sai idanunsa da Matashin gemunsa ha
ɗ
i da saje da suka fara cika fuska sbd sauyin weather ta ƙasa.
Washegari.
Kasa jurewar yunwar da ke damunta ta yi, a hankali ya dubi agogo 12:44 shi ne abin da Idanunta ya gani, da sauri ta sakko ko sallar wahalar da
ta ke bata samu yi ba. Zaman rigar jikinta ta gyara har ta fita sai kuma ta dawo ta
ɗ
auki perfume ya fesa ta gyara fuskarta, a hankali ta zame rolling
ɗ
in kanta, sumar kanta ta sauka har baya, a tunaninta ko hakan zai burgesa duk da bata da tabbacin ko yan
a ma gidan.
"Allahumma ajirni fil musibatii, Innalillahi wa'inna ilaihir raji'un" ta fa
ɗ
a ta sauri ƙirjinta na bugawa da ƙarfi kafin ta sake motsawa jiri ya kwashi ya kaita ƙasa, kanta ya daki jikin canter na parlourn. Ba ita ba shi kansa sai da ya ji k
unyar yadda ta samesa tare da Surry, amma sai ya zame ko a jikinsa. Ta jima durƙoshe ko idanu ta kasa bu
ɗ
ewa sai duhu da ta ke gani kamar mai hawan jini. Sunayen Allah ta ke fa
ɗ
a babu saurarawa, a hankali ta
ɗ
auko tare da ƙara duban Surry wacce ke kwance j
ikin Adnan tana shafa gashin ƙirjinsa wanda da alama bai da
ɗ
e da yin wanka ba, ko ita bata samu damar yin haka ba, amma wata banza ce kwance jikin mijinta. Abin ka dame haƙuri wanda idan ya ta shi abu bai iya yinsa ba.
Duk da jirin da ke
ɗ
au kanta haka
tai kan Surry kamar mahaukaciya, yadda ta nufi Surry zaka
ɗ
auka aljanu gareta. Tana zuwa ta damƙi wuyanta tana shaƙeta zafin shaƙar ya sa Surry sakin ƙara.
Hankali tashe Adnan ya yi kan Abra zai daka kafin ya ƙarasa Abra ta damƙe ƙirjin Surry wanda ya kew
a Adnan iyayi dasu, wani ihu Surry ta kwarara tana fa
ɗ
in.
"Wayyo Allah! Zata tsinka zata tsinka na shiga uku" ganin yadda Adnan yayu kanta gadan-gadan ya sanya ta ƙara fisgar ƙirjin Surry. "Wayyo uwata wayyo wallahi ta tsinka" da gudu Abra ta saki Surry
ta koma part
ɗ
in ta.
Tun kafin ta ƙarasa jikin gado jikinta ya fara rawa numfashinta ya fara fisga kamar mai Asthma idanunta rufe ya
ɗ
auki Alkur'ani ta fara karatu da dukkan muryarta wacce ta kusa cika part
ɗ
inta dana Adnan Aliyu Matawalle
ɗ
in. A karatu
ta ke da iya ƙarfinta tun tana yi da ƙarfi har numfashinta ya kasa jurewa, a hankali tai gaba tare da kifawa muryarta a sanyaye ta ce.
"Ka gani ko Faris?"
Cak kuma Numfashinsa ya tsaya. A haka rayuwar Adnan da Abra ta kasance tsayin sati biyu tun daga
ranar kuma bata sake saka shi cikin idanunta ba.
Mami damuwa tai mata Abbi ya tsallake ya barta, babu Salman
ɗ
an da ake tutiyya da shi kullum gida shiru kamar mayya lokaci zuwa lokaci kewar Abra na damunta ko za ta ce za kici Ubanki Abra yau ta ji zaman
ta na
ɗ
auke mata kewa. Faris baya nemanta wani time
ɗ
in ta kira number Abra sai ace a kashe.
Cikin sati na uku mafarin faruwar komai tare da toshe da kuma asalin abin da zuciya ke
ɗ
auke da shi, mafarin rusa farin cikin wasu.
Iddar da sallarta kenan ta
nufi bathroom tare da yin wanka, a hankali ta fito