Showing 87001 words to 90000 words out of 260401 words
/>
Littafin nan na ku
ɗ
i ne ₦300 NE
Via 0116886423 Sulaiman Na'ima s union Bank. Idan katin waya ne mtn n
a 500 idan transfer ne
ɗ
ari uku kacal.
Evidence of payment 07063065680 ko 09047871750.
Kamar kowacce Monday yau ma around 12 su Abra suka tashi, ta zauna a inda ta saba jiran Salman tana tsimayin shi. Shiru-shiru har 1 ta wuce bai zo ba, wata iri
n yunwa Abra ta ji tana ƙwaƙular hanjin cikinta. Cikin ƙosawa da zaman gurin ta
ɗ
auko wayarta ta kira shi, har 3 missed call ta yi masa
amma bai
ɗ
aga ba. Miƙewa ta yi dan a yanda take jin yunwa ba za ta iya jiran har ya zo ba tare da ta ci abinci ba, Cafet
eria ta nufa direct cikin tafiyarta mai tattare da nutsuwa da
ɗ
aukar hankali.
Bayan ta zauna ta yi order'n abun da take so ta
ɗ
auko wayarta ta fara latsawa kafin a kawo mata. Haka kawai ta ji ta a takure tunda ta zauna a gurin, gyara mask
ɗ
in fuskarta
ta yi, ya rufe mata har saman hancinta, kyawawan idanunta ne kawai a waje. Duk da haka ba ta ji ta daidai ba,
ɗ
ago kanta ta yi a hankali tana kallon mutanen gurin, Cafeterian da
ɗ
an jama'a amma kowa sabgar gabansa yake yi. Duk yadda ta so daurewa amma ta
kasa, wani irin ido mai kaifi ta ji yana yawo a cikin jikinta alamun akwai wanda yake kallon ta. Slowly ta juyar da kanta gefe, lokaci
ɗ
aya wani irin dadda
ɗ
an ƙamshi mai saukar da nutsuwar zuci ya ziyarci hancinta, ba ta san lokacin da ta lumshe idonta ta
bu
ɗ
e ba, ƙamshin ya yi mata kamar ta ta
ɓ
a jin shi. Wata irin fa
ɗ
uwar gaba ce ta ziyarce ta, lokacin da ta tsinci idanunta a cikin mutumin da ba ta ta
ɓ
a tunanin sake ganin shi ba, ta ma manta da shi gaba
ɗ
aya a cikin rayuwarta. Cikin sakanni ƙwaƙwalwarta ta
tuno mata inda take jin ƙamshinsa, a jikin i.d card
ɗ
inta ne, tun ranar da ya ba ta har yau ƙamshinsa yana nan manne a jikinsa. Sassanyar ajiyar zuciya ta sauke tare da saurin janye idanunta daga cikin nasa, wani irin abu ta ji yana yi mata yawo a jinin ji
kinta, gaba
ɗ
aya sai ta rasa nutsuwar zuciyarta ba tare da ta san dalili ba. Juyar da kanta ta yi daga
ɓ
arin da yake, cikin ƙoƙarin daidaita nutsuwarta gudun kar a gane yanayin da take ciki. Wayarta dake hannunta ce ta fara vibrate, dubawa ta yi ta ga Salma
n ne yake kiran ta.
Jikinta ne ya hau rawa, ta kasa
ɗ
aukar wayar, saboda wanda ta gani ya ja kujerar gabanta ya zauna.
Kamar kullum, yau ma kasa
ɗ
aga idanunta tayi ta kalleshi, sai wani irin bugu da zuciyarta keyi, tamkar zata tsaga ƙirjinta ta f
ito.
Dubansa ya kai kan screen
ɗ
in wayarta, yaga sunan Faris akan screen
ɗ
in.
Ɗ
an ta
ɓ
e baki yayi, a daidai lokacin kuma aka kawo mata Abincin da tayi order, aka ajiye a gabanta.
Sai dai haryanzu ta kasa
ɗ
ago kanta, sai wasa da take da yatsun hannu
nta.
"Eat your food, i have something to discuss with you" yai Maganar yana tura mata plate
ɗ
in Abincin gabanta.
Kamar gunki haka Abra ta zama, gashi da ƙyar take numfashi, saboda tsoro ga uban facemask a fuskarta, gefe ga Salman na ta ranga
ɗ
a mata
kira, ba ƙaƙƙautawa.
"I said you should eat your food, zamu yi magana sauri nake".
Ɗ
ago fararen idanunta tayi ta kalle shi, karaf ta sanya idanunta cikin nasa, saurin janye nata ta yi daga nasa.
Yayin da shi kuma ya cigaba da kallon ta yana nazarta
r ta.
Ya
ɗ
an fesar da iskar bakinsa ya ce "Well, tun da ba zaki ci Abincin ba, ni bari inyi abunda ya kawo ni, ina da abun yi."
Abra a ranta ta ce "Ikon Allah".
"I am Sp Adnan Aliyu Matawalle, so na san maybe na takura miki, saboda yawan bibiyar k
i da nake yi. So ni ba yaro ne ƙarami, ba shiririta ce ta kawo ni gurinki ba. Amm ina tunanin ina son mu kasance ƙarƙashin inuwa guda dake, duk da bai kamata in tunkare ki kai tsaye in sanar da ke ba, sai na nemi iznin mahaifinki, ina son zan Aure ki ne, i
dan ba damuwa ina son ki bani Address
ɗ
in gidanku, zan zo".
Zaro ido ta yi, tare da jin wata mummunar fa
ɗ
uwar gaba, ta ina zata fara kai shi gidansu? Tukuna ma haka ake neman Aure ba soyayya ba komai, sai kace dole?".
"Kin yi shiru"
In a cracking
voice ta ce "Ni karatu zan yi, Abbinmu zai mini fa
ɗ
a".
"Kina nufin ba zaki yi Aure ba kenan?".
"Ni dai gaskiya Abbi zai mini fa
ɗ
a".
"Ai Abbin naki zan fara samu, ni zan same shi".
Shiru Abra ta yi, ba ta sake cewa komai ba.
"Bana son ina mag
ana ayi banza da ni, ki bani Address
ɗ
in, ina sauri zan koma Kaduna ne".
Shiru ta kuma yi, ba tace komai ba.
Kallon wayarta dake sake vibrating ya yi, ya miƙe tsaye ya sa hannu ya
ɗ
au wayar da ID card
ɗ
inta, ya watsa su a aljihunsa yace "Idan kin shi
rya, kya iya nemana, sai ki kar
ɓ
i wayarki"
"Dan Allah ka bani wayata" Banza yai mata ya nufi hanyar fita daga gurin.
Miƙewa ta yi domin ta bishi, tana bin shi tana masa magiya, amma ko waiwayowa bai yi ba, ya bu
ɗ
e motarsa ya shige, ya ja ya bar gurin
.
Abra ji tai kamar ta
ɗ
ora hannu a ka ta kurma ihu, ita yanzu ina zata sake ganinsa? Gashi ta ji yace Kaduna zai tafi.
A hankali tace "Wayyo Allah wayata, me zance a gida?".
Littafin nan na ku
ɗ
i ne ₦300 NE
Via 0116886423 Sulaiman Na'ima s uni
on Bank. Idan katin waya ne mtn na 500 idan transfer ne
ɗ
ari uku kacal.
Evidence of payment 07063065680 ko 09047871750.
[10/1, 2:40 PM] Abk: A gigice Baby ta cillar da jakar hannunta, cikin waro ido ta kurma wani uban ihu tare da ficewa daga
ɗ
akin hote
l
ɗ
in a ru
ɗ
e. Ƙarasawa Janna ta yi ta shiga girgiza ƙafar Ihsan cikin kuka da tsananin tashin hankali.
Ɗ
aya daga cikin ma'aikatan hotel
ɗ
in ne ya hawo sama da sauri jin kururuwar Baby.
"Hey, Lafiya kike mana wannan kwakwazon?"
Kasa magana Baby t
a yi, nuna masa
ɗ
akin kawai take yi da hannu tare da toshe bakinta. Shiga
ɗ
akin ya yi cikin sauri, cak ya tsaya tare da dafe ƙirjinsa cikin firgici.
"Innalillahiwa'inna'ilaihirra'un!" Abun da ya furta kenan a fili idanunsa akan gawar Ihsan dake kwance
cikin jini malel-male. Da sauri ya juya ya fita ya je ya sanar da Manager na hotel
ɗ
in abun da yake faruwa.
After some minutes
Su Janna ne zaune a police station mafi kusa da hotel
ɗ
in, idanuwansu sun yi luhu-luhu alamun sun ci kuka sun gode Allah, s
ai zazzare idanuwa suke yi cikin firgici.
D.p.o dake bin su da kallo
ɗ
aya bayan
ɗ
aya ya dubi wani jami'i ya ba shi umarnin ya shigar da Janna cikin cell, kuka ta fara tare da yi masa magiya tana ba shi haƙuri, tsawa ya daka mata wanda ta sa su duka suk
a razana, ba shiri ta yi shiru ta shiga jujjuya kai. Tasa ƙeyarta jami'in ya yi har cikin cell.
"Ki nutsu, tambayoyi zan miki, kuma ki fa
ɗ
a mini gaskiyar abin da kika sani, domin idan ma kin mini ƙarya zan gano daga baya, kuma hakan ba zai haifar miki d
a
ɗ
a mai ido ba." Cewar D.p.o yana kallon Baby da jikinta ke tsuma.
"In...insha Allahu zan fa
ɗ
a maka gaskiya yalla
ɓ
ai."
"Good." Ya fa
ɗ
a cikin gya
ɗ
a kai.
"Mene ne alaƙarki da wacce aka kashe?"
"Ƙawata ce."
Jinjina kai ya yi ya ce. "Tsawon wan
e lokaci kuka
ɗ
auka tare? Kuma a ina kuka ha
ɗ
u?"
"4 Years back, a makaranta muka ha
ɗ
u, A.b.u Zaria, course
ɗ
inmu
ɗ
aya da ita."
"Okay, shi ne aka ha
ɗ
a baki dake kenan aka kashe ta?"
Cikin kuka Baby ta ce. "Wallahi ba haka ba ne Yalla
ɓ
ai, ba ni da
masaniya akan kisan Ihsan, ta yaya ma za a ha
ɗ
a baki da ni a kashe ta? Ƙawata ce fa." D.p.o ya ce. "Ku ƴan wanne gari ne?"
"Dukanmu ƴan Kaduna state ne."
"Kaduna? Amma me ya kawo ku Abuja?"
Shiru Baby ta yi ta fara sosa kanta tana rarraba idanuwa
.
"I'm toking to you my friend." Ya fa
ɗ
a cikin tsawa.
Zabura ta yi ta ce. "Mun zo ganin wani mutumi ne?" Ya ce. "Wane wanin? Daga Kadunan kuke yanzu?"
"A'a, muna zaune a school hostel ne, daga can muka zo nan."
Jinjina kai ya yi cikin nazarta
r ta ya ce. "Okay, cigaba da bayani, gurinwa kuka zo?"
Cikin rawar murya ta ce. "Wani tsohon Soja ne, ita ƙawar tamu da aka kashe muka rako nan Abuja, don ta gana da shi akan wani abu." Tattara hankalinsa gaba
ɗ
aya D.P.O ya yi a kanta ya ce. "Wanne abu n
e wannan da kuka taho tun daga Kaduna har Abuja saboda kawai su yi magana a kansa?"
Baby tana hawaye ta ba shi labarin duk abun da ya faru tsakanin Ihsan da General Ibrahim, ganin ba ta da mafita, kuma tana son ta ku
ɓ
uta daga zargin su da ake yi. D.P.O
ya ce. "Kin tabbata abun da kike fa
ɗ
a mini gaskiya ne?"
"Wallahi gaskiya ne ranka ya da
ɗ
e, kuma dalilin da ya sa ma ba mu fita tare da ita ba saboda zai zo su ha
ɗ
u a lokacin." D.P.O ya ce. "Kuna da tabbas
ɗ
in ya zo sun ha
ɗ
un bayan kun fita? Kuma menene
shaidar ku akan abun da kika fa
ɗ
a." A raunane Baby ta ce. "Eh, lokacin da ya zo ta kira mu ta sanar mana zuwansa cikin murna, dan muna tunanin ya zo ya ba ta ku
ɗ
in da muka nema ne daga hannunsa, shaidar kuma akwai short video na tattaunawarsu ita da shi a
kan cikin jikinta a cikin wayoyinmu, wanda muka yi masa barazanar da shi."
Numfashi D.P.O ya sauke tare da shafa kansa ya ce. "Ya sunan shi Sojan?"
"General Ibrahim A.M"
"What? General Ibrahim A.M? Are You sure?" Ya tambaya cikin shock.
Gya
ɗ
a
masa kai ta yi cikin tabbatarwa.
Girgiza kai ya yi ya ce "Oh My God!"
Duban jami'in da ya kai Janna cell ya yi ya ce. "Officer."
"Yes sir." Ya fa
ɗ
a tare da ƙamewa.
"Ka shigar da wannan ciki ka fito
ɗ
ayar."
A ru
ɗ
e Baby ya ce. "Yalla
ɓ
ai dan A
llah ka sallame ni tunda na fa
ɗ
a maka gaskiyar abin da ya faru, wallahi ba mu muka kashe ta ba, ba mu.."
"Shut up, tashi mu je." Officer ya buga mata tsawa da fa
ɗ
in haka. Kuka ta fashe da shi tare da miƙewa ta yi gaba.
Exactly abun da Baby ta fa
ɗ
a sh
i Janna ta fa
ɗ
awa D.O.P, bayan ta gama yi masa jawabin ya bayar da umarni aka kawo masa wayoyinsu da aka kar
ɓ
a, ya cewa Janna ta
ɗ
auki tata ta cire key ta nuna masa videon tattaunawar Ihsan da General Ibrahim. Da wannan damar Janna ta yi amfani ta
ɗ
ora vid
eon a social media in seconds, sannan ta miƙawa D.P.O wayar.
Bayan ya gama kalla ya dubi wani police dake tsaye a gabansa ya ce. "Inspector, a cigaba da tsare yaran nan har zuwa lokacin da za mu gama bincike, sannan a je a taho da General Ibrahim A.M, y
arinyar da aka kashe kuma a san yanda za a yi iyayenta su samu labari, and lastly aje a zo mini da Manager na hotel
ɗ
in da abun da ya faru a ciki yanzu, a kuma bincika CC TV camera domin a tabbatar da General Ibrahim ya je hotel
ɗ
in a yau ko akasin haka."
"Done Sir." Inspector ya fa
ɗ
a tare da sara masa.
Bayan ya fita D.O.P ya dubi Janna dake ta kuka ta ce. "Wannan ya isa ya zama izna a gare ku da masu hali irin naku, yara ƙanana da ku iyayenku sun tura ku karatu amma kuna irin wannan rayuwar, yanzu w
a gari ya waya? A misali idan General
ɗ
in ne ya kashe ta hakan ya isa ku gane ba ku da wata daraja da ƙima a idanun irin wa
ɗ
annan Mazan da kuke bi, ba su
ɗ
auke ku a bakin komai ba, sun mayar da ku kamar ledar pure water saboda yawan da kuka yi a gari. Ya k
ashe ta ne saboda ya tsira da mutuncinsa kar abun da yake aikatawa ya fito fili, kuma a lokacin da ya kashe tan yana fita idan ya ha
ɗ
u da wata
ɗ
aukarta zai yi ya je ya sheƙa ayarsa da ita hankali kwance, ita kuma wannan ya gama da ita, da ita da Dabba duk
matsayinsu
ɗ
aya a gurinsa. Ina baki misali ne kawai ba wai ina fa
ɗ
a dan ya aikata ba, dafatan kin fahimta?"
Janna da kanta ke ƙasa tana hawaye ta gya
ɗ
a masa kai. Girgiza kai ya yi cikin takaici ya ce. "Allah ya shirya." Sannan ya bayar da umarnin a maya
r da ita ciki.
General Ibrahim A.M ne zaune a gaban kujerar gaban table
ɗ
in D.O.P, cikin shiga ta kamala, ba zaka ta
ɓ
a cewa shi yake aikata ba
ɗ
ala da Ƴaƴan cikinsa a bayan fage ba. Bayan sun gaisa cikin ƙwarewar aiki D.P.O ya ce. "General, muna son
za mu yi maka wasu ƴan tambayoyi ne a kan kisan wata yarinya da aka yi mai suna Ihsan Sadam Malali a Aminci Hotel."
Damm zuciyar General Ibrahim ta buga, amma da yake cikakken
ɗ
an duniya ne kuma ya san ta kan harkar bincike sai ya ce. "D.P.O ni kuma?
Wacce yarinya ce wannan? Me ya sa kuka gayyato ni akan kisan ta? Ba na jin ko a cikin familynmu akwai mai sunan da ka ambata balle na yi tunanin ko ina da wata dangantaka ta jini da ita, Ihsan ka ce ko wa?" Cikin nazartar shi D.P.O ya ce. "Bari ka ga hoton
ta, na san idan ka gani may be ka shaida
ta." Bai jira cewar shi ba ya
ɗ
auki wayarsa ya latsa sannan ya nuna wa General Ibrahim pics
ɗ
in fuskar Ihsan da ya cika screen
ɗ
in wayar. Ƙar
ɓ
a ya yi ya duba, cikin
ɓ
oye razanin da zuciyarsa take ciki ya ce. "Gaskiy
a ban san wannan yarinyar ba D.P.O."
"Ko?" D.P.O ya fa
ɗ
a tare da kar
ɓ
ar wayarsa.
"Ina jin mistake kuka yi ba ni za ku kira ba."
"Kai kuwa za mu kira, saboda bincikenmu ya tabbatar mana da a guest house
ɗ
inka yarinyar ta sauka ita ƙawayenta shekara
n jiya."
Cikin maziya General Ibrahim ya ce. "Eh hakan zai iya yiyuwa, saboda akwai abokaina da dama da suke saukar baƙinsu a gidan ba tare da na sani ba, because mun zama
ɗ
aya na yarje musu hakan. Cikin gya
ɗ
a kai D.P.O ya ce. "General please kar ka wah
alar da mu ka wahalar da kanka, ka amsa kawai ka san yarinyar nan, in yi maka tambayoyin da zan yi maka, that is all."
"A'a fa, ban san ta ba zan amsa na san ta ne? Da kuka kira ni in zo akan abun da ban sani ba na yi muku musu? Na taso na zo duk da in
a gaba da ku a matsayi da miƙami, amma saboda ina girmama kaki da mahukunta ya sa na zo cikin salama ba tare da jayayya ba." General ya fa
ɗ
a cikin harzuƙa.
"Akan aikina nake General, kuma sanin kanka ne babu ruwan doka da wani muƙami ko matsayi, idan ab
u ya biyo ta kan mutum ko waye shi dole a tuhume shi, but ba wannan ne a gabanmu ba yanzu, let me show you something." D.P.O ya fa
ɗ
i haka tare da ƙara
ɗ
aukar wayarsa a karo na biyu.
A
ɗ
arare ta shiga gida zuciyarta cike da tsoron Na'ima, kasance
war Major ba ya gari. Allah ya taimake ta Na'ima ba ta main Parlor tana
ɗ
akinta, ajiyar zuciya ta sauke ta shige
ɗ
akinta. A bakin gado ta zauna tare da ƙurawa wayarta ido, sai dai a zahiri ba wayar take kallo ba, tunanin wanda ya ba ta wayar da kasancewar
da suka yi tare na wasu mintuna take tunawa. Har yanzu zuciyarta ba ta daina bugawa ba, ta tsorata sosai da farko, dan wannan ne karo na farko da ta ta
ɓ
a da
ɗ
ewa tare da wani Namiji bayan relatives
ɗ
inta. Sassanyar ajiyar zuciya ta sauke tare da kai wayarta
kan hancinta ta shaƙi ƙamshinsa, tun a jikin i.d card
ɗ
inta ta ji