Showing 144001 words to 147000 words out of 260401 words

Chapter 49 - Dare da Duhu complete

zuriyar masu baƙin hali"

Abra ta miƙe, maganganun Adnan na mata amsa kuwwa a kunnuwanta 'yar zuriyar masu baƙin hali! Gani take ta

mkar an canza mata Adnan

ɗ

in ta, da ta san haka Aure yake, da har gaban abada ba zata yi shi ba.

Ta koma

ɗ

akinta, ta takure a kan gado, tana ambaton sunan Allah, ko ta samu sassauci a zuciyarta.

Tana nan zaune a kan gado, fitilar

ɗ

akinta a kashe, Adn

an ya shigo

ɗ

akin, yana shigowa gabanta ya fa

ɗ

i, dan ba ta san da wacce ya zo ba a wannan tsohon daren.

Ba kunya ta ga ya hawo kan gadonta, ba tsoron Allah, ya janyota jikinsa da ƙarfi, ba wani tunani ko tausayawa ya nemi haƙƙinsa na Aure, ya sauke mat

a duk wata gajiyarsa ta wunin ranar kamar wata Akuya ba

ɗ

an Adam ba, kuma ya tashi ya shiga toilet

ɗ

inta, ya tsarkake jikinsa ya fice ya bar ta ko kallonta bai yi ba.

Al'amarin Adnan ya dai na bawa Abra mamaki, sai dai tsoro babu alamar rahama ko tausaya

wa a tare da shi, zuciyarsa a dake take, ta bushe da rashin imani.

Adnan kam, baccinsa yayi mai da

ɗ

i ya bar Abra da matsanancin ciwon jiki, duk lokacin da zai kasance da ita, yana tsintar kansa cikin tsantsar nisha

ɗ

i da jinsa free from any sadness, hali

n da zata shiga kuwa sam baya damunsa.

GY BULAMA HOSPITAL AND MATERNITY.

Nurse Jamila ce tsaye a gefen Bulama, yana duba wani scaning da ta kawo masa na wata mata, rufe file

ɗ

in gabansa yayi ya kalli Nurse Jamila ya ce "Yi min magana da mijin matar

nan, aiki za mu yi mata"

Ɗ

an waro idanu ta yi ta ce "Doctor, na ga kamar scanic

ɗ

in ya nuna bakomai, kamar peptic ulcer ne kawai, kuma kace aiki zaka yi mata"

"To doctor Jamila, mai Yakamata ayi?"

Shiru tayi, bayan tuna cewar ya hanata yi masa sh

ishshigi a cikin lamarin aikinsa, ba ta kuma cewa komai ba ta fita ta kirawo mijin matar .

Nan Bulama ya din ga yi masa wani surkullen bayani irin na su na likitoci, yadda mutumin ba zai wani gane ba, ya ce mutumin ya je ya biya ku

ɗ

in aikin a shiga da i

ta da gaggawa.

Lamarin Adnan da muguntarsa ƙara gaba yake yi, dan yanzu duk lokacin da ya buƙaci Abra ko da dare ko rana, haka yake zuwar mata kansa tsaye.

Hakan ya ƙara jefa Abra cikin tsoro da firgici, ko muryar Adnan taji sai gabanta ya fa

ɗ

i h

ankalinta ya tashi, ga tsananin damuwar rashin jin Muryar kowa daga gida dan ba ta da waya. Tana cikin wannan zullumin Dodon nata wato Adnan ya shigo, tana ganinsa jikinta ya hau rawa.

A kausashe ya ce "In Allah ya kaimu anjima, su Hajiya Mama za su zo,

idan kin ga dama ki yi wani misbehaving ki ga yadda zan yi dake". Ba tace masa ci kanka ba, ya gama maganganunsa ya fice.

Kitchen ta shiga ta shirya girke girke, domin tarbar su Hajiya Mama, dan iyayen Adnan ba dai karamci ba.

Sai azahar sannan suka

zo, Abra taji da

ɗ

in zuwansu, sai dai a kallon Farko da Maman ta yiwa Abra, ta ga yadda yarinyar ta ƙara ramewa, tai duhu.

Mama ba tace Komai ba, suka dinga hira da Abra, sai da zasu tafi sannan ta bi Abra

ɗ

akinta ta kalleta tace "Abra, meke faruwa ne?

"

"Mama me kika gani?".

"Abra alamu sun nuna akwai wata damuwa a ƙasa, menene ke faruwa?".

"Ai kamar Mama ta ta

ɓ

o mata abun da yake mata ƙaiƙayi, ta fashe da kuka, sai da tayi mai isarta sannan Mama ta ce "gaya mini ina jinki"

Abra ta ce "Mama

ni gida nake so, gida zan koma".

"Haba Abra, saboda me?"

"Bakomai, kawai gida nake son komawa"

Mama ta ce "kiyi haƙuri, haka Aure yake a hankali kowa yake sabawa, ke dai ki kwantar da hankalinki ki dinga ci kina ƙoshi". Ita Abra ma sam ba ta gane

me Mama ke nufi ba.

Bayan sun fito daga

ɗ

akin Abra sai ga Adnan ya dawo.

"Mama wai tafiya zaki yi ba tare da kin ganni ba, wato tunda kinga Angel shikenan"

"Eh shikenan Mana, kai

ɗ

in da kusan kullum sai ka zo gida ka isheni, ai gara in zo in ga

'ya ta'

Adnan ya kwa

ɓ

e fuska ya ce "My Angel kin ƙwace mini Mama, gaskiya kishi nake, haka ake yi". Kallon Adnan take da mamaki, a gaban mutane yayi ta nuna mata kulawa, amma daga ita sai shi, yayi ta cuzguna mata.

Ya dage a kan Mama ba zata tafi yan

zu ba, ƙanwar Mama da suka zo tare, wato Hajiya Bilki ta ce ita kam tafiya za ta yi, ta bar yara a gida.

Abra ta bawa Mama da Adnan guri dan su yi hira.

Mama ta kalli Adnan ta ce "My son, magana nake son mu yi"

Ya

ɗ

an yi jimm, yayi zaton ko Abra t

a gayawa Mama wani abu, ya maze ya ce "To Hajiya".

"Duk da bai kamata in maka katsalandan a lamarin Aurenka ba, amma ni uwa ce, kuma 'ya mace ce, yarinyar nan Abra, ta rame da yawa, na yi imani da Allah idan iyayenta suka ganta haka ba zasu ji da

ɗ

i ba,

dan ba a haka suka baka 'yar su ba.

Kai kuma kalli yadda ka yi wata uwar ƙiba, kai tsaf da kai, na yi magana da ita, amma ba ta ce mini komai ba, sai kuka tana cewa ita gida.

A

ɗ

an abin da na fuskanta, kana takura yarinyar nan Adnan".

"Mama takurawa k

uma? Me nake mata? Ki tambayeta ni abin da nake mata".

Mama ta ce "Ƙaniyarka, ni zaka mayar ƙaramar yarinya, ai ka gane sarai me nake nufi" sai kuma ya kama sosa ƙeya yana

ɗ

an basarwa.

"Ba ina nufin yi muku shishshigi bane, amma dan Allah a dinga

ɗ

ag

a mata ƙafa, ramar ta yi yawa".

"To Hajiya" ya amsa cikin jin nauyi.

"Yawwa kirawo mini ita muyi sallama"

Adnan ya kira Abra dan suyi sallama da Mama, amma Abra ta fara kuka ta ce "Mama dan Allah zan biki".

"Abra kiyi haƙuri, na yi masa fa

ɗ

a, b

a yadda za'a yi da aurenki ki bar gidanki ki biyo ni".

"Haba Angel, ya kike haka kamar wata ƙaramar yarinya, me kike so in sai miki? Ku mu fita yawo yau" yayi Maganar yana rungumeta a jikinsa cike da kulawa.

Abar kuwa sororo tayi tana kallon Adnan, s

uka yiwa Mama sallama, har mota ta tafi.

Yana dawowa ya tarar da ita a falo, ta na ta gyarawa, ya zuba mata ido, tana

ɗ

agowa suka ha

ɗ

a ido, sai da ta sha jinin jikinta.

"Shi ne ki ka kawa mahaifiyata ƙarata ko?".

Ta shiga girgiza kai ta ce "Wall

ahi ban kai mata ƙararaka ba".

"Idan ma ƙarar ta wa ki ka kai mata, ko sani, ba yadda za a yi in sanya ku

ɗ

i na in Auroki in kasa kar

ɓ

ar hakkina na Aure, ba dan iya fansa kawai na Aureki ba, na Aureki ne dan ina da buƙatar yin hakan ne. Kuma duk in da ba

iwa take a ubangidanta yana da iko a kanta, dan haka ba zan fasa ba sai dai ki mutu. Kuma Wallahi ki ka bari wani ya san irin zaman da nake da ke, sai kin gane shayi ruwa ne"

Abra tayi shiru, tana sake jinjina azabar rashin imani irin na Adnan.

Ba ta

karaya ba, ta bishi

ɗ

akinsa, ta tarar yana ƙoƙarin shiga wanka, ya kalleta ya ce "Uban me kika biyo ni ki mini".

"Baby alfarma nake nema".

"Ina jin ki".

Ta ƙaraso gabansa ta durƙusa a kan gwiwowinta ta ha

ɗ

a hannayenta ta ce "Idan kana son ganin A

nnabin tsira, ka bani wayata, ko ka ha

ɗ

ani da Abbi na a waya, dan girman Allah".

"Annabin tsira insha Allah zan ganshi, wayarki kuma ta tafi kenan, dan ba zan baki waya ki dinga Magana da Wannan mayen naki ba, Suleiman yake ko wa?"

"Dan Allah, ka tai

maka magana nake son yi da Abbi na dan Allah" wayar Adnan ce ta fara ringing, ya

ɗ

auka ya duba, yayi murmushin mugunta ya ce "Gaskiya wannan baban naki na riƙo yana ji da ke, dama shine babanki mahaifi, da kin ji da

ɗ

i".

Ya gyara tsayuwarsa ya

ɗ

aga wayar

, suka gaisa da Adnan.

Abbi ya ce "Adnan anya kuwa lafiya, yarinyar nan mahaifiyarta da kkanninta duk sun isheni ba'a samunta a waya, ni jikina yana bani kamar ba ta cikin farinciki, a weekend zan zo in ganta, kai kan ka wayarka ba ta shiga".

"Abbi A

bra tana lafiya ƙalau fa, ga ta ma a kusa dani".

"Bani ita maza".

Ya miƙawa Abra wayar jiki na rawa ta kar

ɓ

a "Hello Abbi na".

"Na'am Babyna, yaya akayi bana samun ki, kina lafiya kuwa?".

"Abbi, Abbina" tayi Maganar tana kuka.

"Ina jinki Abra

na, mai yasa kike kuka? Meyafaru ni jikina gaba

ɗ

aya ya gama bani babu lafiya" Abbi yayi Maganar a rikice.

"Abbi wai da gaske ba kai ne babana ba?"

Ras!!! Gaban Abbi ya fa

ɗ

i, dan yaji maganar ta ta a bazata.

"Waye ya gaya miki wannan banzar Magana

r?".

"Abbi dan Allah ka gaya mini, ba kai ka haifeni ba ko? Wai tsinto ni ka yi ka riƙeni".

"Abra waye ya gaya miki wannan maganar? Naima ce ko?" Abbi yayi Maganar cikin wata irin razananniyar tsawa.

Abra kasa magana ta yi, sai kuka.

Adnan ya f

izge wayarsa ya ce "Abbi kaji dalilin da ya sanya na ƙwace wayarta, na kuma hanata wayata ku yi magana, ta isheni da koke koke, ban san a ina ta ji wannan maganar ba.

Ai Abbi bai ba shi amsa ba, ya katse kiran.

Adnan yayi murmushi ya ce "Ina fatan ko

wannan rikicewar da Abbin naki yayi, ya isa ya tabbatar miki da ba shine ya haifeki ba, saboda kin gano sirrin da ya

ɓ

oye duk ya rikice, tabbas yana miki so irin na 'ya da uba".

Abra ta

ɗ

ora hannunta a ka ta ce "Innalillahi wa Innalillahi raji'un, na s

higa uku, waye babana? Dan girman Allah ka gaya mini wanene ya haifeni, suwaye iyayena" ta riƙe hannun Adnan tana Magana cikin kuka.

Shi ba halin da take ciki ne ya dame shi ba, sai yadda ƙamshin turarenta da yadda kwalliyarta suka yi turning

ɗ

insa on n

e suka dame shi, kamar kullum yayi abun da Allah ya nufe shi da yi, duk da halin da Abra take ciki na damuwa da tashin hankali.

"Kaji tsoron Allah, ko tausayin halin da nake ciki baka ji? Buƙatarka ce kawai a gabanka" tai maganar tana kuka.

"Halin da

kike ciki ke ya dama ba ni ba, dan haka damuwarki ba zata hana ni jin da

ɗ

in rayuwata ba.

Mami ta rasa sukuni balle mafita, gaba

ɗ

aya gidan yayi mata fa

ɗ

i, tana zaune tana ta jujjuya takardar da Salman ya bari, ta kira Anty Suwaiba ko zata samu mafita

, bayan ta gama korawa Anty Suwaiba bayani, Anty Suwaiba ta jinjina kai ta ce "Ta

ɓɗ

ijan, shi Salman wannan wane irin hali ne? Daga wannan sai wannan, ki sanar da mahaifinsa kawai".

"Anty Suwaiba ta yaya zan sanar da mahaifinsa, bayan bai san na gayawa S

alman

ɗ

in cewar bani na haifi Abra ba?".

Anty Suwaiba ta ce "kin ga wannan maganar ba ta waya bace, kinga bana gida amma insha Allah wajen jibi zan shigo gidan naki".

'To shikenan, Allah ya kaimu"

Mami na gama wayar, taji jiniyar motocin sojoji, a

lamun Major ya sauka a gari.

Mamaki ne ya kamata, ta fito falo, kamar an wurgo shi haka ya shigo a birkice.

Mami ta ce "Yalla

ɓ

ai lafiya kuwa? Yana ganka a gida yau ba ko sanarwa?". Wani mugun kallo ya yiwa Mami ya wuce part

ɗ

in sa.

Binsa ta yi ci

kin mamaki "Yalla

ɓ

ai dan Allah ka gaya mini meke faruwa?" Ko kallon in da take bai yi ba, ya cigaba da abin da yake gabansa.

Da yaga zata dame shi, ya buga masa wata razananniyar tsawa, wadda ba shiri ta bar masa

ɗ

akin, tana mamakin meke faruwa.

Kusa

n awanni biyu da dawowar Major, ya sami Na'ima a

ɗ

akinta yana binta da wani mugun kallo ya ce "Na'ima, ubanwa ye ya sanya ki gayawa Abra cewar ba mune muka haifeta ba?"

Dafe ƙirji tayi tana fa

ɗ

in "Innalillahi wa Innalillahi raji'un, ita Abran ce ta ce m

aka ni na gaya mata?".

"Shut up! Sai ta gayamini cewar ke ce? Ta kirani tana kuka cewar wai ba mu muka haifeta ba, shiyasa mijinta ya ƙwace wayoyinta saboda kar ta kira ta

ɗ

aga mini hankali? Waye ya sa ki gayawa Abra am talking to you".

"Wallahi ni b

an gaya mata ba, bani bace ba"

"Ashe har kin manta shara

ɗ

in dana sa miki akan, daga ranar da wani ya san bamu muka haifeta ba, ta dalilinki a bakin Aurenki ba? Ashe zaman haramci muke yi, ki tattara ki bar mini gida na sake ki, saki

ɗ

aya".

"Na shiga

uku, baka sakeni tun da ƙuriciyata ba sai yanzu, da girmana har na kai 'ya

ɗ

aki".

"Ƙarya ki ke yi, munafuka"

"Ni kake kira munafuka, a kan laifin da ba......

"Shut up! Kar ki bari in dawo

ɗ

akin nan in tarar ba ki tafi ba.

Har ya juya zai fita

ya hangi takarda a ƙasan madubi, da irin signing

ɗ

in Salman.

Littafin ku

ɗ

i ne,biya ₦300 via  0116886423 Sulaiman Na'ima s union Bank... Idan katin waya ne zaka Turo 500 shaidar biya 08081012143

[10/14, 1:45 PM] Abk: Ɗauke idonsa ya yi daga ka

n takardar ya juya da niyyar fita amma sai ya ji zuciyarsa na son sanin me takardar ta ƙunsa, ko don yana cikin kewar

ɗ

an nasa ne? A hankali ya juyo ba tare da ya

kalli inda Na'ima take ba, wadda ke gunjin kuka kamar za ta shi

ɗ

e. Sunkuyawa ya yi tare da ka

i hannu zai

ɗ

auka, kamar an cillo kibiya daga cikin baka haka ya ga Na'ima ta yi tsalle ta dira a gabansa, da mamaki yake kallon ta bai ce komai ba. Cikin bugawar zuciya Na'ima ta matsar da takardar gefe cikin pretending irin ba ta san ta yi hakan ba. Wani

mugun kallo ya watsa mata ya miƙe ya

ɗ

auki takardar ya fara karantawa a zuci.

"Innalillahiwa'inna'ilaihirra'un, na shiga uku!" Naima ta fa

ɗ

i haka a fili cikin tsananin ru

ɗ

ewa da rawar jiki.

Kallo mai kama da na tsana Abbi yake jifan ta da shi, ciki

n matuƙar takaici da

ɓ

acin rai ya ce. "Me takardar nan take nufi Na'ima?" Kasa magana ta yi sai rawar baki take tana ha

ɗ

a hannayenta alamar roƙo.

"I'm asking you Na'ima me kika aikata? Wacce irin soyayya Salman yake nufin yana yi wa Abra?" Ya yi maganar

cikin ƙaraji da tsawa, wanda hakan ya ƙara firgita ta."

Cikin rawar murya ta ce. "Don Allah My Man ka saurare ni, wallahi ban aikata abin da kake zargi na da shi ba."

"Wannan takardar kuma ita ta ƙirƙiri kanta kenan?" Ya yi maganar cikin hucin

ɓ

ac

in rai.

Rasa abin cewa ta yi sai matsanancin kuka da ta fashe da shi cikin nadamar fa

ɗ

awa Salman ba su suka haifi Abra ba, da ta san haka al'amarin zai juye mata da ba za ta soma fa

ɗ

a masa ba.

"Wannan takardar ta ƙara tabbatar mini da ke kika fa

ɗ

a wa

Abra ba mu muka haife ta ba kamar yadda kika fa

ɗ

a wa Salman, tabbas biri ya yi kama da mutum, yanayin Salman kafin ya tafi china irin na wanda yake cikin tsantsar damuwa ne, na so na fahimci hakan, amma saboda kin san me kika shirya da na fa

ɗ

a miki sai ki

ka ce ba haka ba ne, miskilanci kawai ya koya. Kin cuce ni Nai'ma da kika bari yaran nan suka san su ba ƴan'uwan juna ba ne, kin kuma cuci kanki, domin ba zan ƙara zaman aure da ke ba har abada, I hate You!"

"Khamal ni ce fa, ni ce Na'imanka don Allah

kar ka mini haka, na san na yi kuskure amma ka yafe mini, ka tsaya ka fahimce ni." Na'ima ta fa

ɗ

i haka tare da riƙe ƙafafuwansa.

Ham

ɓ

are ta ya yi a zuciya ya ce. "Last maganata da ke, na ba ki 30 minutes ki tattara kayanki ki bar mini gidana."

Bai j

ira cewarta ba ya fice daga

ɗ

akin, part

ɗ

insa ya nufa ya shiga bedroom

ɗ

insa ya kulle ƙofa. Innalillahi.... kawai yake maimaitawa a cikin ransa cikin tsantsar damuwa, sai taune lips

ɗ

insa yake tamkar zai tsinka shi, kyawawan fararen idanuwansa sun yi jajur

saboda tsananin

ɓ

acin rai. Ji yake kamar ya rufe Na'ima da duka saboda baƙin ciki, damuwarsa halin da Abra take ciki a yanzu, ya san ba ƙaramar damuwa za ta

ɗ

ora wa kanta ba. Tsaki ya ja cikin jin haushin kansa na amince wa Na'ima da ya yi akan Abra, gask

iya ne da aka ce bakin da ya furta ƙi ba zai ta

ɓ

a

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login