Showing 81001 words to 84000 words out of 260401 words

Chapter 28 - Dare da Duhu complete

/>
Via 0116886423  Sulaiman Na'ima s union Bank. Idan katin waya ne mtn na 500 idan transfer ne

ɗ

ari uku kacal.

Evidence of pay

ment 07063065680 ko 09047871750.

[10/1, 2:40 PM] Abk: Ƙara rikicewa Abra tayi, ganin yadda ya tayara da motarsa ya bar gurin. Gaba

ɗ

aya ta rasa abunda yakamata tayi a gurin nan, ihu za tayi ko kuka za tayi? Bata koma gurin cin Abincin nan ba, ta nufi depa

rtment

ɗ

in su, tana zuwa ta tarar da Salman da waya a hannunsa yana lelleƙawa  yaga ta in da zai hango Abra.

Yana waiwayowa ya sukai ido hu

ɗ

u da Abra da take ta tsuma.

Da sauri ya ƙaraso in da take yana fa

ɗ

in "Wai ina kika shiga ne? Over 15 missed call

s, amma baki

ɗ

aga ko

ɗ

aya ba.

Shiru tayi tana rarrraba ido, ta kasa ce masa uffan.

A

ɗ

an hasale yace "ki yi mini magana ma, kin tsaya kina kallona".

"Wani lecturer ne ya ƙwace mini waya"

"Me ki kayi masa da ze ƙwace miki waya?".

"Wayata ce ta

yi ringing a aji, shine ya ƙwace mini wayar" tai maganar tana tsilli-tsilli da ido, saboda ƙaryar da tayi.

Salman dai kallonta kawai yayi, yace "to yanzu daga ina kike?".

"Cafeteria naje inci Abinci".

"To Yanzu kinci Abincin?"

Ta jinjina masa k

ai alamar eh.

"Wai meke damunki ne, gaba

ɗ

aya kamar a tsorace kike fa" yai maganar yana kallonta.

gaba

ɗ

aya tunaninta da hankalinta yana kan yadda za tai ta kar

ɓ

i wayarta, tare da jinjinawa ƙarfin hali irin na Adnan.

'yanzu idan da gaske yake ya

tafi da wayata Kaduna ya zanyi?' wata zuciyar ta tambayeta, nan da nan wank irin gumi ya shiga tsastsafo mata, na tashin hankali da damuwa.

A haka suka nufi mota suka kama hanyar gida, Salman ya lura gaba

ɗ

aya akwai abunda yake damunta, amma ganinaa yay

i-yayi ta gaya masa taƙi, kawai sai ya ƙyaleta.

Tafe suke a mota, Baby na sake gwadawa Ihsan yadda za suyi da Sojan nan idan sunje Abuja, Ihsan tai shiru tana sauraren Baby kamar 'ya da uwa.

Baby  tace "Maza ki

ɗ

akko waya, ki sanar masa gamu nan".

Jiki a sanyaye Ihsan ta

ɗ

akko waya ta kira wata lamba, wadda tai saving da Yalla

ɓ

ai.

Sai data kusa tsinkewa, sannan ya

ɗ

auka "Hello beb ya?"

Tai ajiyar zuciya tace "Ya kake? Ya aiki?"

Yace "Alhamdilillah, nayi missing

ɗ

inki sosai fa".

Ihsan ta

ce "gamu nan zamu shigo garin Abuja".

With so much excitement yace "Wow, are you sure?".

Tace "Quiet sure"

Yace "Can't wait to see you Baby, sai kin zo, ki sauka a guest house

ɗ

ina, za'a samar maku da komai".

Tace 'Alright, sai mun zo".

"Ok

bye".

Baby tace "hmm zaka ga tsiya, ko ka saki ku

ɗ

i ka ƙwaci kanka, ko muyi maka bariki irin ta yaran zamani".

Gaba

ɗ

aya Abra jinta take kamar mara lafiya, saboda rashin wayarta, gashi gefe guda tana ta tunani unknown

ɗ

inta, da yake turo mata saƙon

ni. Allah sarki ta san yanzu zai tayi mata Magana yaji ta shiru, ba ta reply.

Da magariba, Abbi ya dawo daga masallaci suna hira shi da Na'ima, gefe Salman yana duba wayarsa, Abbi yace "Hope dai karatu kake ba shirirta ba?"

Salman yace "eh Abbi, ina

duba wani abu ne".

"Ai nasan hankalinka ne, kafi maida hankali a kan, shirita fiye da karatu".

Na'ima tace "Eh amma ai Abra ka yadda karatu take a waya, amma shi kace ba karatu yake ba" wani mugun kallo da yayi mata ne, ya sanya ta ha

ɗ

iye Maganar ba

shiri.

Abbi yace "Ni ban ma ganta ba gaba

ɗ

aya, me take yi a

ɗ

akine iya ka

ɗ

ai?"

Salman yace "I don't know what's wrong with her today, gaba

ɗ

aya kamar wani abu yana damunta".

"Kira mini ita".

Salman ya miƙe ya nufi

ɗ

akinta, ko da ya shiga ya ta

rar tana zaune, ta zube littattafai a gabanta, amma tunani takeyi, ba karatun ba.

Yayi ajiyar zuciya sannan yace "Idan kin gama tunanin kizo Abbi yana kiranki".

Ta

ɗ

aga kai ta kalli Salman, wanda tuni ya juya zaia bar gurin.

Jiki a sanyaye ta miƙe

ta biyo bayansa,  ta tarar da su gaba

ɗ

aya a falo.

Ta ƙarasa gaban Abbi ta zauna yace "Gani Abbi".

"Daughter na, meke damunki ne? Duk muna nan a zaune, amma kin ke

ɓ

e kanki a

ɗ

aki, gashi fuskarki ta nuna, kina cikin damuwa".

Abra tace "Abbi bakoma

i, na gaji ne kawai"

Abbi yace "Anya kuwa? Ki gaya mini gaskiya".

Salman yace "Wayarta akai seizing a Makaranta"

Abbi yace "Subhanallah, how comes?"

Salman yace "Wai ringing tayi a aji, shine aka ƙwace, shine take ta wannan ƙuncin".

Abbi yac

e "Ki dena damuwa, in basu baki ba a canza miki wata".

Na'ima da tun

ɗ

azu ba tace komai ba tace "Wane irin a canza mata wata, ka sani ko ana musu karatu tana wasa da waya ne?".

"No ba haka 'yata take ba, koma mene zanga abunyi, a canza wata idan be b

aki ba, amma ki dena damuwa kinji?"

Tace "to Abbi".

Salman ne ya miƙe ya nufi hanyar kitchen, ganin Kamar Salman yana fushi da ita, yasa ta miƙe itama ta nufi kitchen

ɗ

in".

"Ina zaki?" Na'ima tayi maganar tana zazzarewa Abra ido.

Abra tace "Mam

i banci Abinci ba, zanje in zuba ne".

Ba dan ta so ba, tai shiru saboda Abbi yana gurin.

Da sauri Abra ta ƙarasa cikin kitchen, ta tarar da Salman a tsaye yayi shiru, da alama ma ba wani abu ya shiga yi a kitchen

ɗ

in ba.

Yana ganin ta shiga, shi k

uma ya nufi hanyar fita, da sauri tace "Faris"

Ya waigo ya kallta ba tare da yayi magana ba.

"Fushi ka ke dani?".

"Me ki kai mini da zan fushi dake?".

'ga alamu nan a fuskar ka, me nayi maka? Kuma ina shigowa ka juya zaka fita".

"To ya kike

so inyi, ina ta binki ki gaa mini me ke damunki amma kin ƙi".

Abra tace "Haba Bloody na, rashin wayata ne kawai duk ya dameni, You know am so much attached to my Phone, am sorry"

Ta yi maganar tana murmushi tare da jan dogon hancinsa, ji yayi yana nema

n shiga wani hali, kasancewar kusacinsu da Abra yayi yawa, gashi sai ƙamshin turare take yi.

Cikin shagwa

ɓ

a ta ce "to kace mini ka haƙura mana".

Lumshe ido yayi, yana kallon yadda take cigaba da shagwa

ɓ

a.

"Talk mana".

"Ta yi maganar tana girgiz

a shi".

"Tom na haƙura" ya fa

ɗ

a a taƙaice.

Ta girgiza masa kai tace "See how you frown your face, gaskiya ba kaa haƙura ba"

"Na haƙura Angel, let me go and rest please"

"Wai to ya na ga duk ka wani canza ne?"

Yace "Stress ne kawai na school,

see you later" yayi maganar yana kashe mata ido

ɗ

aya, ya fice daga kitchen

ɗ

in.

Murmushi tayi a hankali ta furta "Faris sarkin rigima, am imagining ma life without you, you are so much caring bro, Allah ya biya ka" ta ƙarasa Maganar da ajiyar zuciya.

"Kai yanzu Adnan, fisabilillahi daga cewa zakaje wani Assigment a Kano ka dawo, sai kaje ka yi zamanka, kullum kana gaka nan gaka nan, mahaifinka duk ya damu".

"Am sorry Hajiya, ni kaina ban yi zaton aikin zai ja mini dogon lokaci haka ba, amm

a Alhamdilillah an yi Nasara a aikin ai".

"To barka, haka ake so dama, amma aikin na ku ne sai a hankali, yau mutum yana nan gobe yana can, ga ƙasar nan babu cikakken tsaro sam".

Yace "Hakane Hajiya, dama aikin

ɗ

amara kasada ne, amma gara a rasa rai

ɗ

aya idan har zai silar rayuka da yawa su samu kwanciyar hankali".

Hajiya tace "A'a Adnan, ai duk rai rai ne, mai shi yana son abunsa, Allah dai ya tsare mana ku".

"Ameen, uwata ta kaina, baki mini Addu'a ba yau".

Ta yi murmushi ta ce "Addu'a kull

um cikinta muke ai, yanzu haka ma ai na yi maka".

Yayi murmushi yace "Allah ya ja kwanan Hajiya Mama"

"Ina, ai mu mun kai gangara, fatan ƙarshe mai kyau muke, ku muke yiwa Addu'a, Allah ya raya mana ku".

Ja yayi kamar ta zuba masa wuta abunda ta f

a

ɗ

a, life without his Mum, haka kurum ya ji jikinsa yayi sanyi, miƙewa ya yi daga in da yake zaune yace "Sai da safe"

"To Allah ya tashe mu Lafiya, kar ka manta kayi Addu'a"

Bai amsa ba, kuma bai waigo ba ya wuce

ɗ

akinsa.

Ya shiga ban

ɗ

aki ya watsa

ruwa, ya fito yayi shirin kwanciya bacci, gefen pillow

ɗ

in sa ya kalla, wayar Abra ce da aka ishe shi da ringing ya sakata a silent.

Ya danna wayar, kusan 25missed calls, wanda duk daga Bloody sai Faris.

Sliding

ɗ

in screen

ɗ

in wayar yayi, saiga hoton

Abra akan screen lock

ɗ

in wayar, kanta babu

ɗ

an kwali, ta saki gashin kanta, da ya rufe mata gefen fuska, ta turo la

ɓɓ

anta gaba, wanda suka kasance pink.

Shiru yayi ya zubawa hoton nata ido, kamar mai nazartar wani abu, daga bisani yayi wata nannauyar aji

yar zuciya, ya kashe wayar gaba

ɗ

aya ya ajiye, ya kwanta.

Duk da zuciyar Ihsan cike take da fargaba, amma haka ta

ɓ

oye tsoronta, ta dake dan karta

ɓ

ata musu shiri, ta dube shi tace "Nifa Yalla

ɓ

ai babban dalilin zuwana nan shine, ciki ne a jikina h

ar watanni hu

ɗ

u dan haka nazo ka bank ku

ɗ

i inje in cire shi, ka san dai babu da wanda na ta

ɓ

a mu'amala sai kai.

Ha

ɗ

e rai yayi yace "Na sani ko bayan na bu

ɗ

e hanyar, kin cigaba da leƙe-leƙenki, kuma wace irin sokuwa ce ke, da zaki bari ciki ya shiga jiki

nki har Wannan lokacin?"

"Kar ka sake ce mini sokuwa, kawai ka bani ku

ɗ

i inje in zubar, kar Asirina ya tonu".

Gajeren tsaki yayi Yace "Naji, zan baki 20k kije a cire shi".

Wani banzan kallo ta yi masa tace "sai kace cikin jikin Akuya? Dubu

ɗ

ari ak

a ce zan ajiye, sannan a cire cikin ya zanyi da wata 20k".

"Kina da hankali kuwa, a wannan marrar ne zan baki har 100K?".

"A Arziƙin da Allah yayi maka mecece 100K? Ko nice a bar banza?"

"Kinga zan bani 50K, daga haka ba zan ƙara ba".

"Gaskiya

ba zan kar

ɓ

i 50K ba, a ina zan samu sauran?".

Yace "Wannan ya rage naki kuma" wani irin baƙin ciki ya turnuƙe mata zuciya da tarin nadama da dana sani, ba yadda ta iya, haka ya tura mata 50K.

Ba kunya kuma bayan ya tura mata ya fara lalubarta, abun mam

aki sam ba ta masa musu ba, suka gama sheƙe ayarsu, Sannan ta kintsa jikinta, ta koma masaukin su.

Baby ta dinga jinjina mata, domin kuwa duk abunda suka yi, ta na

ɗ

o tsaf a video ba tare da ya san tayi haka ba.

Nan Baby ta sake shirya mata abunda zat

a yi masa, dan wanda ya yiwa Janna, sai da ya ajiye mata dubu

ɗ

ari biyu da hamsin, dan haka suma sai sun wanki wannan Yalla

ɓ

ai.

Dan haka suka tsara message tare da videon nan nasa, suka tura masa!.

Innalillahi wa Innalillahi raji'un, tashik hankali

da ba'a sa masa rana, Yana gurin aiki, amma haka ya miƙe jikinsa na tsuma, yaran nan sun san waye shi a cikin ƙasar nan kuwa? Yayi harka da manyan karuwai, amma wannan da ba su fi 'ya'yan cikinsa ba, sune za su ƙulla masa wannan

tsiyar? Dole ya

ɗ

auki mumm

unan mataki akan yarinyar nan, wanda nan gaba idan aka ce ta yiwa wani haka ba za tai ba.

Abra tun tana kewar rashin wayarta, har ta saba ta haƙura da rashin wayar, gefe guda haka kurum take jin ta yi missing

ɗ

in me turo mata messages

ɗ

in nan a

wayarta, ko ba komai wani mutum na musamman ne da ya shigo rayuwarta, ta wata siga da babu wanda ya ta

ɓ

a shigowa ta haka.

Guntun tsaki ta ja, bayan tuna Adnan ya tafar mata da wayarta.

Sosai ta maida hankalinta kan karatunta, tun daga ranar da Adnan ya t

afi da wayarta, ba ta sake ganinsa ba, tun tana tunanin zata kuma ganinsa ya bata wayarta har ta dena, ta cigaba da al'amuranta, sai cewa ma take wa ya sani koma

ɓ

arawon wayane, wayar yake son ya sace shiyasa yake ta binta.

Yau ba lokaci

ɗ

aya Abra za su

tashi da Salman ba, dan haka akwai snacks a jakarta, ta tafi department

ɗ

in su Salman, domin suci sai ta jira har ya gama lectures, Sannan su tafi gida, dan ta san idan taje gidan ma, ba da

ɗ

insa za taji ba.

Ajin Su Salman ta nufa, ta

ɗ

an leƙa ta window

, taga ana yi musu lectures, Malmin ya raba ajin gida biyu, yana yi musu kacici_kacici, yace duk rukunin da suka ci, suna da maki goma-goma dukaninsu, amma sai ya kammala lectures

ɗ

insa na yau za'ayi.

Ajinsu Faris Maza sunfi yawa akan mata, dukkansu sun

a sanye da fararen lapcoat akan kayansu, sun tattara nutsuwarsu akan malamin.

Ba wanda ya ganta, tana nan tsaye aka gama lectures

ɗ

in, aka fara Quiz.

Anayi tana ta murmushi, abun yana burgeta sosai da sosai.

Can aka yiwa rukunin su Faris wata tamb

aya, abunka da manyan professors, sai da ya rikita tambayar, yadda ba za su fahimta ba.

Sai ya basu option yace su za

ɓ

a, ganin sunyi shiru suna mazari ya sa Abra tai farat tace "Faris Ba ne amsar fa" gaba

ɗ

aya ta manta a jikin window take, tana leƙe.

A

ikuwa gaba

ɗ

aya suka waigo suna kallonta, sai kuma tayi shiru tana rarraba ido.

Prof

ɗ

in nan yace "Zo nan" jiki a sanyaye ta zagaya ta shiga ajin, tana sunkuyar da kai, saboda ba ta son kallo.

Ya kalleta yace "Me kike yi a jikin window?".

"Brother n

a nake jira mu ci Abinci" ta fa

ɗ

a kai tsaye.

Yai murmushi yace "Sai kace a Nursery? Waye brother

ɗ

in naki?"

Tace "Faris ne"

"Waye Faris?".

Ta kalli Salman da ido, Salman wata kunya ta kama shi, Sam Abra bata da wayo wasu lokutan.

Prof

ɗ

in ya

ce "iyee, cire facemask

ɗ

in nan".

A hankali ta sauke face mask

ɗ

in, tana sunkuyar da kai, harda masu cewa wow, tubarkallah abunda ya sa Salman sake tsuke fuska.

Prof Jibiya yana da barkwanci sosai, dan haka yace "Salman, is she your sister?".

Salm

an yace "Eh ƙanwata ce".

Zaro ido ta yi, za tai magana, amma Salman ya harareta, hakan ya sata yin shiri.

Jibiya yace "Masha Allah, to yanzu yi mana bayanin, meyasa kika za

ɓ

i B a matsayin Amsa?".

A nutse Abra tayi masa bayani, wanda in ba me kaifi

n hankali ba, babu wanda zai iya gano amsar.

Ya jinjina kai yace "Kai Masha Allah, Madalla da basira irin taki, me kike karanta ne?"

Ta gaya masa, ya jinjina nai, gaba

ɗ

aya ba science tayi ba, amma ta iya bada wannan amsar.

Prof yace "Yanzu kiyi t

afiyarki, kije ki ci Abincin ki, dan wannan ba yanzu zai fito ba".

Tace "To, amma zan iya ba shi nasa kan su fito?" Ya jinjina mata kai, 'yan ajin sai dariya sukewa halin ƙuruciya na Abra.

Taje gaban seat

ɗ

in Faris, ta

ɗ

akko wata leda ta ajiye masa t

ace "zanje inyi karatu in kun gama sai mu tafi".

Faris ya kalleta, a hankali yace "Dan Allah Angel yaushe zaki girma ne? Yarinya ba wayo gaba

ɗ

aya".

Tace "Ni ba zan kulaka a nan ba, sai munje gida".

Daga haka ta yiwa lecturer godiya, ta fice, prof

ya cigba da ko

ɗ

a Abra da baiwarta, har da tambayar Salman anya uwa

ɗ

aya uba

ɗ

aya suke? Ko dai su larabawa ne, sai da Salman ransa ya

ɓ

aci, ya tsuke fuska.

Tana tafe tana ƙoƙarin samun gurin da zata zauna, ta ci Abincinta tayi karatu.

Wani irin mah

aukacin parkig aka yi a gabanta, wanda sai da ta razana, ta runtse idanunta.

Jin shiru ba'a bugeta da motar bane ya sa ta bu

ɗ

e idanunta a hankali.

Ido hu

ɗ

u suka yi da shi, wanda sai da ya fuskanci halin firgici da ta shiga.

Juyawa tayi za ta canza h

anya, amma cikin zafin nama ya fito daga motar, ya danƙo hannunta, ya jefata a cikin motar ta sa, ya rufe motar ya zagaya ya shiga, ya fizgi motar da gudu, ya bar makarantar.

"Innalillahi wa Innalillahi raji'un, ina zaka kai ni, na shiga ukuna, wayyo Ab

bina, Faris dan Allah a temake ni"

"Shut up, ki dena yi mini ihu" yai mata wata razananniyar tsawa.

Abra cikin kuka tace "dan Allah kayi haƙuri, ka ƙyaleni dan Allah" shiru yayi Mata ya cigaba da tafiya.

Wani gurin cin Abinci yaje, yayi parking ya

kalleta ransaa a ha

ɗ

e ya ce "Fito" Cikin tsoro da fargaba ta fito tana zare ido, gurin ba mutane sosai suka shiga cikin gurin cin Abincin.

Yayi mata umarnin ta zauna, haka ta zauna tana cigaba da waige-waige,

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login