Showing 69001 words to 72000 words out of 260401 words

Chapter 24 - Dare da Duhu complete

kunnanta ta cikin hijab

ɗ

in ya ce.

"Yaa Subuhanallah!

جعلنا الله معًا إلى الأبد"

Wato “Ubangiji ya Sanya mu kasance t

are har abada” Abra hankalinta baya jikinta murna take yau Mami ta aiketa dan haka bata tsaya tantance maganganun na Salman ba tayi waje sanye da ƙaton hijab.

Abra na barin gidan motocin Major Khamal Khamis suna shigowa, wani soja ya bu

ɗ

e masa ƙofa ya Fit

o dake gaba ma'aikatan gidan sojoji ne.

Cikin nutsuwa Abbi ke tafiya zuwa gidan yana shiga Mami ta miƙe tsaye, da

ɗ

an sassarfa ta nufi wajan Abbi tare da rungomesa tana fa

ɗ

in "Wlcm Back Yalla

ɓ

ai na" Murmushi ya yi yace "Thank you Madam" Jin shiru yasa y

ace "Ina Daughter,ina Salman?" Tace "Salman na nan baya jin da

ɗ

i, Abra na aiketa tun

ɗ

azo naji shiru amma nasan tana hanya"

Shiru ya yi yana son fahimtar zan can nata sai kuma ya ce "Ok, lemme take a shower" bayansu tafi har zuwa sashinsa ta ha

ɗ

a masa r

uwan wanka. Bayan ya yi wanka yana cikin cin Abinci yaga ta zabga tagumi yace "Meke faruwa Madam?" Ta girgiza kai ya kama hannunta ya ce "please" ajjiyar zuciya ta sauke ta ce "Ko Abinci yau Abra bata samu yi maka ba, jiya da yau idan na aiketa sai ta shaf

e wasu lokuta bata dawo ba" Ajjiye spoon

ɗ

in hannunsa ya yi cikin damuwa ya ce "ita Abra? To ina take tsayawa?"

"I have no idea. Bari na kira Hajja Amina" wayarta ta

ɗ

auka ta kira Hajja Amina tana

ɗ

auka tace "Hajja Amina me Abra take har yanzu shiru?"

Hajja Amina tai salati da ga cikin wayar kasancewar a Speaker Mami ta saka tace "Wacce Abra kuma ni Amina, yarinyar da ko minti biyar ba tayi ba ta amshi kayan ta fita tace akwai inda zata daga nan gidan" kashe wayar Mami tayi ta ce "To ina yarinyar nan ta

yi?" Kasa cewa komai Abbi ya yi sai miƙewa kawai da yai tare da nufar sashinsa.

Ana ƙwala kiran Sallar Magrib Abra na shigowa cikin Main Parlour sai da gabanta ya fa

ɗ

i ganin Abbi tsaye fuskarsa babu walwala wani irin kallo yake binta da shi, musamman da

yaga leder shopping a hannunta. Bakinta na rawa tace "Sannu da dawowa Ab..." Tau!!!!! Abbi ya

ɗ

auke Abra da mari wanda ya sanya tayi baya zata fa

ɗ

i cikin sauri Salman ya tareta ta fa

ɗ

a jikinsa, Wani marin Abbi ya ƙara saukewa Abra daya sanya ta saki wata

gigitacciyar ƙara tare da saka hannu gaba

ɗ

aya ta ƙanƙame Salman. Wani irin kukan Abra ta fashe dashi bakinta sunan Faris yake fa

ɗ

a akan ya taimaketa daga dokan Abbi.

"Wato har kinyi girman da za'a aikeki ki tsaya yin shopping da wani? Yaushe kika zama

haka Abra? Ina tarbiyyar da nayi maki kuma yanzu yanzu ki ha

ɗ

iye kukan nan ki fa

ɗ

a min Shegen daya kaiki shopping Wlh yau a

ɗ

aure zai kwana, ba zai ta

ɓ

a yiyuwa ina tufka wani yana warware min ita

ba, ba zai ta

ɓ

a yiyuwa ba" bakinta na rawa jikinta na

ɓ

ari t

ace "Abbi kayi haƙuri, wlh babu wanda nabi

ɗ

an gidan...."

"Shut up" Mami ta daka mata tsawa tare da fa

ɗ

in "tun

ɗ

azo na kira Hajja Amina tace ko minti biyar baki ba a gidanta, shine yanzu zaki shirya ƙarya domin kare kai fita a nan kiban waje" da gudu ta

saki Salman ta nufi bedroom

ɗ

in ta, Salman kallon Mami kawai yake domin har ransa bai yarda da wannan zan can ba akwai abinda yake faruwa. Juyawa ya yi zuwa masjid

ɗ

in domin yin sallar Magrib.

Kuka kawai Abra take lallashin duniya Salman ya yi amma taƙ

i yin shiru, da ƙyar ya lalla

ɓ

ata tai sallah ya faki Idanunta ya saka mata maganin bacci cikin ruwa tana sha bacci ya yi gaba da ita.

Da Subhi bayan ta tashi da ƙyar saboda nauyin da Idanunta ya yi mata, bayan tai wanka tare da yin tana zaune saman sallay

a aka turo ƙofar

ɗ

akin tare da shigowa. Ƙamshin turarensa da taji yasa bata

ɗ

ago kanta ba, haka kurum ta tashi da ƙuncin zuciya.

Zama Salman ya yi a gefen inda take zaune Murya a ƙasan maƙoshi yace.

"Sabahul khair Angel"

Ba tare data kallesa ba Idanun

ta akan Azkar

ɗ

in da take tace "Ka tashi lafiya?" Bai amsata ba domin shi ka

ɗ

an yasan yadda yake bacci kullum shiru ne ya biyo baya kafin Salman ya kau da tunanin zuciyarsa ya ce.

"Wane ya yi maki shopping?" Sai a wannan lokacin ta

ɗ

ago kanta suka ha

ɗ

a id

anu ita kanta tai Mmkin yadda fuskar Salmam tai jajur idanunsa ya kumbura Sbd rashin bacci.

"Ina tambayarki kin tsaya kallo na kamar baki sanni ba?" Juyowa tayi baki

ɗ

aya tare da kallonsa cikin sakin fuska tace "Maybe bana

ɗ

aya daga cikin mutanan da za su

yi farin ciki a duniya, ƙilan rabona sai bayan bana numfashi Salman" tana fa

ɗ

in hakan ta miƙe tsaye hannunta riƙe da Alkur'ani bayan ta Ajjiye ta juya zata fita zuwa kitchen. da sauri Salman ya rufe ƙofar tare da mur

ɗ

a key a jiki. Hannayensa ya har

ɗ

e a ƙi

rji idanunsa akan Abra da tayi tsaye tana binsa da kallon Mmki.

"If I am alive, you must be happy" a hankali ya matsa inda take idanunsa cikin nata ya ce "Ki fa

ɗ

a min wanda ya yi maki shopping da kuma yadda kika da

ɗ

e a waje" banza tayi masa. "Ki fa

ɗ

a mi

n" a hassale tace "Salman ka barni dame zanji ne pls? Ka barshi a wani nabi shi ke nan....," gigitacciyar tsawar da Salman ya daka mata ya sanya tayi sauri rufe bakinta jikinta ya

ɗ

auki rawa da

ɓ

ari, shi ne karo na farko da ya

ɗ

aga mata Murya harda tsawa b

ata san lokacin data fashe da kuka ba tana durƙoshewa a wajan.

Ran Salman a

ɓ

ace gaba

ɗ

aya ta gagara fahimtarsa, idan har bai Ajjiye girmansa da tayi ba, to ba zai iya kulawa da ita ba kamar yadda ya yi zuciyarsa Al'ƙawari, durƙosawa yyi tare da

ɗ

ago ta

tsaye muryarsa babu wasa ya ce.

"You will not cry for me. Amsa zaki bani Abra amsa nake buƙata" muryarta na rawa tace "Bayan naje gidan Hajja Amina muka gaisa tai shigewarta

ɗ

aki a nan naita zama, sai dab da magrib ta saka

ɗ

an ta ya

ɗ

auke ni wai shine za

i ban saƙon, ganin Aiken Mami ne ban damu ba, shine ya kaini Sadaraki store yai shopping tare da bani wai shine aiken...," Kukan da yaci ƙarfinta ne ya sanya ta kasa ci gaba da magana wani irin kuka take wanda ta da

ɗ

e ba tayi kamarsa ba.

Ganin yadda tak

e kuka har tana shi

ɗ

ewa kamar numfashinta zai fita ya sanya a fusace Salman ya jawota jikinsa tare da rungometa Tsam-tsam a jikinsa, zuciyarsa na wani irin bugawa kamar zata faso ƙirjinsa ta fito idanunsa ya yi wani masifar jaa kamar gauta jijiyoyin kansa

sun fito sunyi ra

ɗ

a ra

ɗ

a saman goshinsa numfashi kawai yake fitarwa.

"You shouted at me,after I am innocent" ta ƙare maganar tana sakin wani irin kuka tana ƙara ƙankame jikin Salman, domin a wajansa kawai take samun sauƙi. Fa

ɗ

a masa ne kawai ba tayi amm

a tuntuni ta yarda cewa shine ragamar rayuwarta da babu shi ta tuni Zuciyarta ta buga.

Muryarsa bata fita sosai ya ce "I'm sorry Yaya" yana fa

ɗ

in hakan ya zareta daga jikinsa kamar walƙiya haka ya

ɓ

ace daga

ɗ

akin yana zuwa bedroom

ɗ

in sa, Wayarsa ya

ɗ

auka

tare da kiran number Ammi bayan sun gaisa ya fa

ɗ

a mata dake faruwa. Granny dake gefe hankali tashe tace. "Huhuhu idan ban ka

ɗ

a Na'ima gidansu ba yau to wlh kuce ƴar banza ce ni, Ubangiji ya yi gutsi gutsi da Zuciyar Na'ima. Zan aurawa Kamalu Babura sai na

ga ƙaryar iskanci" tana fa

ɗ

in hakan ta miƙe tsaye yana

ɗ

aukan mayafi tace "A'isha kike kowa masa kira salamamman drivern can ya kaini gidan Kamalu a yau shima shi ya gane cewa ni ba tsohuwar banza bace duk yadda ka ke da kiyaye harshenka sai an saka kayi s

a

ɓ

on Ubangiji" sai kuma ta fashe da kuka tace "Da ƙyar Na'ima taga Ubangiji da ƙyar ne ta kansa".

Tahir guest palace.

Room 36.

Yana kwance sanye da red

ɗ

in Armless wacce ta bayyanar da faffa

ɗ

an ƙirjinsa. A hankali ya mirgina tare da yin rufda ciki y

ana

ɗ

an lumshe idanunsa.

Ta cikin system

ɗ

in dake gabansa Muryar Abba ta fito yace "Na fa

ɗ

a cewa zani England,Follow the flight today and come back to Kaduna" Sp Adnan ya ware idanunsa dake cike da bacci a hankali ya Kalli fuskarsa mahaifin nasa ta cikin

vedio call

ɗ

in da suke "Abba ba yau zan dawo ba, kuma akwai mota tare dani" cike da damuwa Abba ya ce "How many times do I have to tell you that I don't like long car journeys" Murmushi Adnan ya yi cike da so da ƙaunar mahaifin nasa ya ce "Abinda Ubangiji

ya ƙaddara zai samu bawa dole ya samesa ko a jirgi ne, just pray for me"

"Ok I'll, When will you come back?" Adnan na hargitsa sumar kansa idanunsa rufe ya ce "Ni



s



kan tabi meji" Murmushi Abba ya saki yana kallon Hajiya Mama dake gefensa ya ce "Yau

ɗ

anki ya tuna da yaran mahaifiyarsa" Hajiya Mama tayi dry tace "kyan

ɗ

ana daman ya gado mahaifiyarsa" Abba yana kallon Adnan ya ce "Idan

ɗ

an ya kasance mace ko? Ɗa namiji kam Ubansa yake kwaikwayo" Murmushi kawai Adnan yake wa iyayen nasa

"Me zaka zaun

a yi a Kano har bako guda?"

Miƙewa zaune Sp ya yi cikin kwa

ɓ

e fuska ya ce "

"An investigation brought me to Kano, who I suspect is in the University" Abba ya ce "Ikon Allah. To Allah ya taimaka ya yi maka jagora please My son is rage zafin zuciya

" da idanu kawai Sp yabi Abba "yanzu yaya za'ai

ka kama criminal

ɗ

in?" Adnan ya

ɗ

an yatsuna fuska ya ce "I have a plan Abba.. bye take care of yourself" yana fa

ɗ

in hakan ya kashe system

ɗ

in tare da Miƙewa ya nufi bathroom, wanka ya yi ya shirya cikin wasu

ƙ

ana nan kaya Sleeveless tank top da tracksuit trousers ya

ɗ

ora white p.cap a saman sumar kansa, sai Ƙamshin Pur oud yake.

Wayarsa ce ta fara ringing ganin sunan Fayyad ya Sanya bai

ɗ

aga ba, hannunsa ya miƙa ya

ɗ

auki I.d card

ɗ

in dake gefen gado, ƙyakk

yawar Fuskarta yabi da kallo kafin a hankali yaja idanunsa ya rufe yana sauke numfashi. I.d card

ɗ

in ya saka cikin Aljihu kana ya fita daga Room

ɗ

in cikin sassarfa ya fara sauka daga kan strains

ɗ

in 3 floor. Ganin zai

ɓ

atawa kansa lokacin ya tsaya ya shiga

elevator tare da danna 1floor. Yana sauka reception Wayarsa ya fara ƙara ganin sunan Abba yasa ya tsaya tare da

ɗ

aga kiran.

"Son ka kula da kanka, ka rage zafin zuciya. Shine Abinda zaka fa

ɗ

a ko Abba na riga na haddace fa" ta cikin wayar Abba ya yi Mur

mushi ya ce "ba zaka gane ba, Allah ya yi maka albarka" Adnan ya ce "Amin, Bye." Motar gabansa ya bu

ɗ

e tare da shiga yana ji Fayyad ya daki kafa

ɗ

arsa ya ce. "Ban ta

ɓ

a sanin baƙar fata duniya bace sai a kanka Adnan, kaga yadda kayi kyau"

Adnan dai bai c

e komai ba.

"Jiya ka kirani kana son magana dani"

Adnan ya jinjina kansa yana rufe idanu, Fayyad ya ce "Ok bari muje gidana muyi magana, da ga nan sai ku gaisa da Madam"

Adnan dai bai ce komai ba, Fayyad ya ƙarawa motarsa wuta babu jimawa suka kaw

o cikin estate

ɗ

in Motar Fayyad na shigowa ciki Motar Granny da driver ya kawota na danno kai cikin estate da sauri Fayyad ya daka burki ganin motar dake bayansu ta tawo da sauri ta nufi gidan dake kusa da nasa. Adnan ya bu

ɗ

e idanu da sauri yana jan tsaki.

Fayyad ya ce "Wannan driven mahaukaci ne" Adnan ya ƙara jan tsaki ya ce "Ƴan Nigeria ke nan" kafin Fayyad ya yi Magana sunga wata tsohuwa ta tsaya gaban motarsa ta fara Masifa.

"Wani gantallan ne wanda bai san darajar rai ba ke neman salwantar da tawa ra

yuwar? Kasan nawa

ɗ

ana ya sai motar nan kowa? Mutane suyi ta abu daka kamar marasa wadataccen ilimi. Nifa daidai nake da ko wanne

ɗ

an kwalta Alkur'an sai na kwa

ɓ

e mu daku kawai kowa ya yi ta kansa" Salman da ya fito daga cikin gidansu ya yi saurin kama han

nun Granny sukai cikin gidan. Adnan dai idanunsa a ƙasa Fayyad babu abinda yake banda dry yana buga cinya. Adnan ya

ɗ

aga idanunsa ya ce "Old version ce fa motar masifaffiyar Tsohuwa" kamar ya fa

ɗ

a a kunan Granny sai gani sukai ta fito daga cikin gidan a gu

je ta ce "Kaga masifa akanka wallahi li'ilafi qurash" tana fa

ɗ

in hakan tai cikin gidan tana Masifa son ranta. Shi kansa Sp sai da abin bashi Murmushi kasancewar ba

ɗ

abi'arsa bane sai kawai ya Girgiza kai. Fayyad ya Ƙarasa shigar da motarsa cikin gidan nasa

gaba

ɗ

aya suka nufi ciki.

Tunda daga bakin ƙofa Granny ta gyara zaman

ɗ

an kwalinta. Kai tsaye Granny

ɗ

akin Na'ima ta nufa babu jimawa ta dawo hannunta riƙe da mayafi, cillawa Na'ima tayi ta koma ta ƙara

ɗ

akko hand bag itama ta cillawa Na'ima.

"Ma

za maza kama gabanki wlh Wlh yau koni ko ke, ke babu ruwana ni ba ƴar banza bace dole ki yi yaji yau"

Abbi ya ce "Mene ya faru Granny?" Granny ta runste idanunta ta ce "Ni da Ubangiji na kawai muka san abinda ya faru, kuma a satin nan zanwa Kamalu au

re. Idan ki kaga banwa Kamalu aure ba cikin satin nan kice ni ba haifaffiya bace cikin uwata"....

LITTAFIN DARE DA DUHU NA KUƊI NE, ₦300 NE KACAL, ZA KU TURA TA WANNAN ACCOUNT ƊIN

0116886423 Sulaiman Na'ima s union Bank.

KU TUNTUƁI WANNAN LAMBA

R DAN TURA KATIN WAYA NA NAIRA 500 TA WANNAN 09047871750

DOMIN NEMAN ƘARIN BAYANI, KU TUNTUƁE MU AKAN WANNAN LAMBAR 07063065780\09047871750

MUNGODE.

[10/1, 2:40 PM] Abk: LITTAFIN DARE DA DUHU NA KUƊI NE, ₦300 NE KACAL, ZA KU TURA TA WANNAN ACCOUNT ƊIN

0116886423 Sulaiman Na'ima s union Bank.

KU TUNTUƁI WANNAN LAMBAR DAN TURA KATIN WAYA NA NAIRA 500 TA WANNAN 09047871750

DOMIN NEMAN ƘARIN BAYANI, KU TUNTUƁE MU AKAN WANNAN LAMBAR 07063065780\09047871750

MUNGODE.

Cikin mamaki Khamal ya ce. "Su

bhanallahi! Granny wai me ya faru ne?"

"Mene ma bai faru ba Kamalu? Wannan matar taka mai kama da bayi ba matar arziƙi ba ce, mugunta ce fal cikinta da kake ganin ta haka, munafuka mai fuska biyu." Granny ta a fa

ɗ

i haka tana hararar Nai'ma.

Salman

dake tsaye ya juya tare da ficewa daga parlour'n, dan bai

ɗ

auki maganganun Granny da mahimmanci ba, a soki burutsunta ya

ɗ

au abun, dama fitar da ya yi gidan Aunty Iman zai je ya

ɗ

auko Abra, tana can tun safe ta kai mata ziyara.

Nai'ma da zuciyarta k

e bugawa da ƙarfi ta dubi Granny tare da fa

ɗ

in. "Haba Granny, wai me na yi miki kika tsane ni haka?"

Kama baki ta yi ta ce. "Au ba ki san me kika yi ba? To ba za ki ta

ɓ

a sani ba kuwa, tashi maza ki ƙara mai ki bar mini gidan jika, takardarki kuma na nan

tafe zan kawo miki da kaina, as'as'as."

"Wai dan Allah Granny mene haka? Ya zaki zo ki

ɗ

aga mana hankali."

"Abun da ya fi hankali ma zan daga muku, kai da ba ka gane mai ƙaunar ka saboda Allah, wannan matar da ka ji abun da ta aikata wallahi da tun

i ka sallame ta kafin ma wani ya ji."

"Me ta yi toh?" Khamal ya tambaya cikin ƙosawa da hargagin Granny.

"Ban sani ba Ubana! Wato ƙarya nake yi kenan, tsofai-tsofai da ni amma kake ƙaryata ni Kamalu? akan wannan makirar matar taka?" Sai ta fashe da k

uka tare da fa

ɗ

in. "Da A'isha ce ai ba za ka ƙaryata ta ba, to wallahi yau sai matar nan ta bar gidan nan, idan kuma ka ƙi in saka direba ya kira mun Hamisu da A'isha in sanar musu na saka abu ka ƙi yi."

Cikin sauri Khamal ya ce. "Ki yi haƙuri abun bai

kai haka ba." Sannan ya kalli Nai'ma ya ce. "Ki ba ta haƙuri." Kafin ya gama rufe baki Granny ta ce. "Kamalu mahaukaciya ka mayar da ni ko me? Uban haƙuri za ta ba ni ba haƙuri ba, to ba zan

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login