Showing 195001 words to 198000 words out of 260401 words
kullewa na rashin gane gskyar abun yasa Mami da sauri taiwa Matar Uncle Shureim reply da.
"Amin. But waye zai aure?" Matar Uncle Shureim ta jima tana dariya ganin rainin hankalin Na'ima sai kuma tai mata reply da.
"Abbin Salman da Marigayiya Abra
kakan Aishatul-humaira" tai mata reply da hakan tana tun tsira dariya.
Da sauri Mami ta kashe datar idanunta na cika da hawaye baƙin ciki da kuma yadda Major yaci amanarta tare da ci mata zarafi da can bai mata kishiya ba sai yanzu?
Me kishiya zata zo
yi a cikinsu? Kishiyar ma wannan tsinanniyyar karuwar Salima. Number Anuty Suwaiba ta kira tana
ɗ
auka ta fashe da kuka sosai tama kasa magana baki
ɗ
aya.
Daga cikin wayar Anuty Suwaiba taja tsaki cikin fa
ɗ
a ta ce "Mtwss Malam kin kira kuma zaki cika mini
kunne da ihun banza wani abin ne ya faru? domin nasan wannan gidan naki baya rabo da issues kamar gidan haya ko yari" cikin kuka Mami ta ce.
"Na shiga uku Anuty Suwaiba Major Aure zai, kishiya zai yi mini dame zanji da rashin Abra ko da kula da Aishatu
l-humaira ko da masifar kishiya ba zan iya ba" kuka take sosai kamar ranta zai fita batun auren Major ya Girgizata ya zo mata hanyar da sam ba tai tunani ba.
"Aure? Shi ne yace miki aure zai ƙara?" "Ai ya shige wai, domin Shureim da matarsa sun
ɗ
ora Inv
itation na
ɗ
aurin a status
ɗ
insu, kuma matar Shureim ta tabbatar mini da hakan,
Yanzu Abbin Salman ya kyauta mini kenan? Dame na ragesa tun ina amarya bai yi mini kishiya ba sai yanzu samu jika?"
Tsaki Anuty Suwaiba taja kafin ta ce "Matsalata dake ra
shin tunani wani lokacin Na'ima, wace jikar waye kuma ya haifa miki, ai da baki gangancin riƙe Abra tun farko ba da Khamal bai isa ya rainaki har haka ba,
Kin riƙe uwa yanzu zaki riƙe abin data haifa kamar baki san ciwon kanki ba wlh....," da sauri Mami
ta ce "Look Anuty Suwaiba shawara na kira ki bani akan wannan mugun abin dake shirin faruwa dani, a baya nayi Kuskuren riƙe Abra da zuciya
ɗ
aya, yanzu kuma nayi ladama riƙon da naiwa Abra ba shi zanwa Aishatul-humaira ba, da zuciya
ɗ
aya zan riƙe ta,
Ki b
ani shawara kawai idan zaki bani idan kuma ba zaki iya ba shikenan but please ki daina sako mini zancan Abra kina fama mini mikin dake zuciyata ne"
"Ok haka kika ce? To kada ki sake kirana akan issues
ɗ
inki tunda kina gani ba zan iya miki komai ba ki za
una kici miji tare da yaran riƙo" tana fa
ɗ
in hakan ta kashe wayar.
Abin duniya yaiwa Mami yawa sai kawai ta fashe da me tai maka mene yasa zai mata kishiya bayan yanzu basa samun sa
ɓ
ani.
Sai da tayi kukanta ya isheta kafin ta tashi sbd kukan Aishatul-h
umaira da yaji.
Yana kwance saman Royal bed ya rufe idanunsa tare da rungome pillow. A yanzu ko sarari tunani bashi da shi, ya daina surutai da kiran Abra. Amma ya tattara komai ya ajiye a cikin zuciyarsa.
Ba zai ta
ɓ
a yafewa kansa ba akan cutar da Abra
dai ya yi, abubuwa da yai mata sai dawowa cikin ƙwaƙwalwarsa suke. Runste idanunsa yai sosai sbd tuna mganarta da yai.
"Ka barni a jikinka
ɗ
omin jikinka nake buƙata" ƙankame pillown yai yana jin kamar ya kurma ihu amma ba hali Allah sarki a lokacin ita k
a
ɗ
ai ta san me take ji a jikinta.
A hankali aka turo ƙofar bedroom
ɗ
in nasa, Hajiya Mama ce ta shigo riƙe da mug wanda ta ha
ɗ
a masa coffee a ciki zama tai gefen gadon cikin sanyin murya ta ce.
"Haba jarumin maza tun safe yau baka fito ba, are you oka
y?" Juyowa yai tare da mirginawa ya
ɗ
ora kansa a saman cinyar Hajiya Mama.
"Mama ba zama Mutumin ƙwarai ba bani da imani Mama" rufe masa baki tai tana fa
ɗ
in "Subuhanallahi kul ka sake jin irin haka a bakinka Adnan,
Babu musulmin da babu imani a zuciya
rsa, kai ta astagafirullah tare da neman yafiyar Ubangiji, akan laifukan daka aika ga Abra,
Ubangiji mai jini kuma mai gani ne zai dubi zuciyarka ya sassauta maka abin da kake ji, ina da tabbacin Abra ta yafe maka, ko baka nemi yafiya wajanta ba?"
"Na
nema, amma na cutar da ita da yawa" shafa kansa Hajiya Mama tai cikin damuwa ta ce.
"Shi ya sa a kullum nake ce maka ka rage zafin zuciya Adnan, babu inda zata kai ka sai ladama yanzu dame hakan yai kama? Kada ka manta A'isha Yaya ta ce, she's my sister m
ene yasa ban
ɗ
auki mataki ba ni? Mene yasa Professor bai
ɗ
auki mataki ba a matsayinsa na mijinta sai kai?"
"Am sorry Mama nai laifi ki yafe mini"
"Ka nemi yafiyar Ubangiji Adnan, shi ne zai yafe maka laifukan ka, and wannan zaman naka ya fara damuna k
ada ka samu matsala da zuciyarka"
Tashi yai zaune sosai idanunsa akan Mama yace "Ina son komawa wajan aiki, idan ina zaune ni ka
ɗ
ai bana iya cire tunani Angel a raina"
"That's good ni ma hakan ya yi mini, yanzu ka sha wannan coffee
ɗ
in kai wanka ka shi
rya ka fita ko lasvegas ne kasha iska" Girgiza kai kawai Adnan yai domin ya
ɗ
auki Al'ƙawari duk abin da zai sanya shi farin ciki ba zai ta
ɓ
a aikata shi ba, zai ta zama a haka har zuwa ƙarshen tasa rayuwar.
Coffee
ɗ
in ya fara sha a hankali Hajiya Mama na k
allonsa cike da so da ƙaunar
ɗ
an yayar ta ta A'isha. Har mamakin yadda Abra ta sakawa ƴarta suna Aishatul-humaira tai. Yana gama sha ta fita da mug
ɗ
in shi kuma ya shiga bathroom.
After 20 minutes.
Walking slowly ya fito daga part
ɗ
insa cikin wata daka
kkiyar shadda amy colour wacce ta amshi dark skin
ɗ
insa yai kyau sosai amma ya rame sosai idanunsa sun fa
ɗ
a sai dugun hanci. Murmushi Hajiya Mama tai ta ce "Allahamdulillah, Masha Allah First born and last born sai yanzu naji da
ɗ
i shalalena" ta fa
ɗ
a tana
rungomesa marairaice mata fuska yai kamar ba zai magana ba sai kuma ya ce.
"Ina Abba?"
Juyawa tai sai kuma ta ce "Oh i almost frgt tafiyawta kama shi urgent he's alright left" "Mama me naiwa Abba ne haka? Idan zai tafiya duk sauri baya yi sai ya fa
ɗ
a m
ini he has changed totally"
"No, kasan Abbanka bai iya fushi ba, yana cikin damuwa da abin da ka aikata wannan shi ne kawai" shiru yai ganin yadda ya sauya yasa ta tallafo ha
ɓ
arsa ta ce "What again? Laifinka ne, amma kada ka damu kaci gaba da addu'a kan
a tura masa saƙon apologies ta E-mail nasa yana son ka dole zai sakko" kai ya jinjina ba tare da ya ce komai ba yana ƙoƙarin fita ta ce.
"Car key? Ina zaka bari na saka ai driving naka" idanunsa ya rufe a hankali ya ce "No Mama I can drive with myself ki
mini addu'a" "To Allah ya tsare ya kai ka lafiya" da Amin Ya amsa tare da barin gidan.
A hankali yake driving sbd rashin ƙarfin jiki yana hanya Fayyad ya kira shi amma ya kasa picking call
ɗ
in har ya Ƙarasa police station
ɗ
in kai tsaye Ɓangaren I.G ya n
ufa. Mutane sai zubewa suke suna gaida shi tare da fa
ɗ
in "Wlcm Back sir" Duk wanda yai masa ta'aziyya ko ta kansa baya bi, a haka ya ƙara wani office.
Cike da mamaki I.g ya miƙe tsaye yana sakin Murmushi na jin da
ɗ
in Sp Adnan Aliyu Matawalle zama sukai
a hankali ya ce "Allahamdulillah, thank you sir" I.g ya ce "Good amma daka ƙara hutawa till now baka dawo daidai ba fa".
"No bad, am okay sir" shiru duk sukai can I.g ya ce "ina tun wani case na
ɗ
an mafiya
ɗ
in nan wanda ake zarginsa da sace yara yana ci
re wani sashi na jikinsu?" Adnan ya jinjina kai alamar ya gane domin da case
ɗ
in a hannunsa "Ana zargin mutumin yana ƙauyen Samil babu da tabbaci sai mun bincika,kasan ƙauyen babu hawaye musamman yanzu lokacin siyasa kada a cutar dasu sosai".
"Yanzu wa
ye za shi can
ɗ
in?" Sp ya tambaya yana katse kiran da Fayyad ke sake yi masa. "Ina ci-gaba da bincikawa, Private investigator muke buƙata wanda zai komai cikin sirri ba tare da mutumin ya fahimta ba" shiru Sp yai can ya ce "Ok a bani case
ɗ
in zani" I.g ya
zare idanu yana fa
ɗ
in "Rufa mini asiri, a ba aikin bane kai kake da ikon za
ɓ
ar wanda za shi ma, rashinka ya sa na tsaya a akan abun ba girman ka bane sam".
"Ina son barin ƙasar ne daman, sabida na samu peace of mind amma zan bar komai naje ƙauyen da kai
ne a can na samu nutsuwar zuciyar ka amince kawai, ba ruwana da girman aikin da nayi" I.g ya da
ɗ
e yana jinjina al'amarin, ta ya ya Sp da kansa zai je bincike? Amma kuma zuwan Sp
ɗ
in shi ne daidai domin ya san me yake. "shikenan All the best yaushe zaka ta
fin?"
Sp na Miƙewa tsaye ya ce "Gobe" Sallama sukai Sp Adnan Aliyu Matawalle ya koma gida yana zuwa ya samu Usman da Fayyad a can gidan suna zaman jiransa.
Abbi na zaune hannunsa riƙe da Aishatul-humaira yana mata wasa, ta kafesa da fararen idanunsa
duk idan yai da fuskarsa tana biye da ita dai na wasan zata saka kuka tana harba ƙafa, yana ci-gaba kuma zata kafesa da idanu wani lokacin har dariya take masa. Kamar daga sama yaga Mami ta fa
ɗ
o cikin
ɗ
akin nasa tana huci kamar zakayya. Kallonta kawai yake
ba tare da ya ce komai ba. "Ni zaka ci amana kayi mini kishiya ba tare dana sani ba Khamal? Ban cancanci haka daga gareka ba, me na aikata maka har haka da zafi?" Kwantar da Aishatul-humaira yai yana gyara zama ya ce "Ba kiyi mini komai ba Na'ima, kawai n
aji ina son ƙara auren ne saboda Ubangiji ya bani dama kuma ya hure mini arziƙin da zan haka daga
ɗ
aya har zuwa hu
ɗ
u" cikin raunin murya Mami ta ce "Me na yi maka to? Ka rasa wacce zaka aura sai wannan Shegiyar karuwar? Wallahi idan ina gidan nan babu Sheg
iyar data isa ta shigo gidan nan a matsayin kishiyata, zan nuna mata asalin haka wallahi akan son ka sai na illata yarinya"
Murmushi Abbi yai yana fa
ɗ
in "Ashe? Ita karuwa ba mutum bace? And don Allah ki daina kiran matar da zan aura da karuwa kuma aure
babu fashi duk abin da ki kai niyya Bisimillah ki aikata ban hanaki ba Na'ima, amma ki sani a wannan karan idanuna akan ki suke ba kamar baya ba, kuma baki isa kin yaudareni ba" zubewa tai a wajan tana sakin kuka ta ce "Wallahi Khamal ina son ka, ba zan i
ya jure ganinka da wata ƴa mace ba, kada ka hutani ta hanyar kishiya don Allah" "look Na'ima, idan hukuntaki zan yi da tuni nayi, aure ra'ayina ne ba sbd ke zan ba, don haka bana son wata fitina please" miƙewa tai idanunta cike da hawaye ta ce "Ok fine id
an ba danni zakai ba, ai ka fa
ɗ
a mini zakai aure na shirya? Ko yanzu ma ba kai ka fa
ɗ
a mini ba a wajan ƴan uwanka na gani, zan bar maka gidan ka kawo Shegiyar karuwar taci gaba da zama a gidan" tana fa
ɗ
in hakan ta saka hannu tare da
ɗ
aukan Aishatul-humaira
zata fita ya ce "Dawo ki Ajjiye mini Aishatul-humaira, Salima za taci gaba da kulawa da ita" cikin
ɗ
aga murya ta ce "Wallahi babu tsinanniyyar da zan bawa Aishatul-humaira balle ta cutar mini da ita, kuma ni da Aishatul-humaira butu karaba" fuuuu tai waje
tana zuwa ta
ɗ
auki mayafi ta goya Aishatul-humaira tare da yin waje.
Abdullah dake zaune saman Kujera idanunsa akan Ummi ya ce "Bana son ganinki cikin damuwa Ummi" Murmushi Ummi tai ta ce "Gajiyar azumin da nake ne Abdullah, ba damuwa nai ba, burina da
man an rufe Companyn kuma an rufe Alhaji ya ce mini yana hanya, munyi waya da Shuwa itama ta ce tana hanya" Murmushi mai kyau Abdullah yai cikin nutsuwa da kamalarsa ya ce "Shikenan Ummi, kici gaba da kulawa bana son komai ya sameki" hararar wasa tai masa
ta ce "Uhm sannu Audu, bayan kai na lura kana cikin damuwa amma u can't sharing with me" shafa kai kawai yai cike da kunya ba tare da ya ce komai ba. Ummi ta miƙe tana
ɗ
aukan plate
ɗ
in Apple ta ce "Ina son a turawa gidan marayun nan ku
ɗ
in da suka buƙata na
taimako kamar 2.3m ne ko?" Abdullahi ya ce "Sure Ummi za a tura kije ki kwanta ki huta yanzu don Allah" dungure masa kai tayi ta ce "Wallahi ka nemo matar aure kafin na fita na nemaka da kai na tuzurun kawai" kunnensa ya riƙe da hannu bibbiyu ya ce "Afuw
a Ummi am still searching" dry tai tana fa
ɗ
in "Keep searching har network ya samu, wallahi ka kiyayeni Abdullah" ta fa
ɗ
i hakan tana shigewa part
ɗ
in ta. Fararen idanunsa ya rufe yana sauke numfashi ina zai ganta? Mene ya sa bashi da Sa'a a duk sanda zai ga
nta ne? Babu inda bai duba iya inda yake tunanin zai ganta a Dubai amma babu ita. A fili ya ce "Me ya sa kika tsaya mini arai ne?"...
" 'Yar Baba mai sunan larabawa, kwanciyar ta isa haka, ki tashi ki je gangare ki kar
ɓ
o mini gya
ɗ
ar nan"
Wadda ak
a kira da 'yar Baba ta tura baki, ta ce "Ni wallahi ba ni da lafiya ki aiki Yaya Musa"
"Ai na san baki da lafiyar, dan ki ji da
ɗ
in jikinki ne, kwanciyar ta isa haka" tana yamutsa fuska haka ta tashi daga kwanciyar, ta fita tsakar gida ta
ɗ
ebi ruwa a bok
iti ta shiga wanka.
Maimakon da ta fito daga ban
ɗ
akin ta saka kaya, kawai sai ta bemi wuri ta kwanta tana kuka.
"Wai ke meye haka ne? Wane irin sakarci ne haka?".
Ƙ
ara sautin kukan ta yi tana fa
ɗ
in "Wayyo Allah Babana, Allah ya jiƙanka Baba"
Ma
tar ta ƙarasa gaban matashiyar yarinyar, ta shiga share mata hawayen fuskarta tana fa
ɗ
in "Kiyi haƙuri 'yar Baba, muma duk zaman jiranta muke yi, kuma ba a yiwa mamaci kuka, ki daina addu'a zaki yi masa" da ƙyar ta rarrasheta ta yi shiru, ta saka kayanta, t
a
ɗ
auki wani ƙaton farantin silba, ta fice daga gidan.
Sannu a hankali yake tuƙin, yana ratsa 'yar siriyar hanyar da ke tsakanin gonaki, sam hanyar ba ta da kyau, duk uban kwazazzabai, ga ƙura, yana yi yana duba kwatancen wurin a wayarsa. Kamar yadd
a aka tsara idan yaje garin, zsi sauka a gidan maigari ne, amma hanya na neman ta ƙwace masa.
Tana tafe tana zancen zuci, da tunani daban daban a ranta, lokaci lokaci tana share hawaye da gefen
ɗ
an ƙaramin mayafin da ta yafa a kafa
ɗ
arta, tayi tafiya m
ai nisa sosai sannan ta isa gidan da aka aiketa.
Wani matashi ne ya washe korayen haƙoransa da ya ganota " 'yar Baba kin fi zinare, sarauniyar kyawawan garin nan, farin wata sha kallo, ke
ɗ
aya kin fi duk matan karkarar nan, daga ina haka?".
"Daga gid
an ubanka" ta bashi amsa kai tsaye, tana watsa masa wani irin mugun kallo da idanuwanta da suka ƙanƙance suka yi jawur, saboda kuka.
Bu
ɗ
e baki yayi ya ce "Ni kike zagi?"
"An zage ka
ɗ
in, idan ka kuma shiga sabgata, ba zagi ba marinka zan yi, mutumin
banza kawai".
"Zaki gane kuskuren ki, zaki san ni kika zaga, ai mai goya miki baya kina iskanci a garin nan, ya mutu ba zamu ƙara
ɗ
aga miki ƙafa ba".
"In kun sake
ɗ
aga mini ƙafa, Allah ya tsine muku" ta ƙarasa Maganar ta wuce shi ta shiga gidan da ak
a aiketa.
Da an saba idan aka aiketa gidan, ai ta hira ana wasa ana dariya, amma ganin yadda ta shigo ranta a ha
ɗ
e, ba wanda ta gaisar daga sallama sai miƙa farantin gya
ɗ
a, ya sa ba wanda ya kulata suka bata saƙon gya
ɗ
arta ta fito.
Tafe take tana tun
ani, a kan abinda yafi komai ci mata tuwo a ƙwarya tsawon rayuwarta, ga rashin Babanta maganin kukanta.
Wani uban ihu ta saki, ta fa
ɗ
i ƙasa farantin gya
ɗ
ar ya fa
ɗ
i, gya
ɗ
ar ta zube a wurin, ta sa hannayenta biyu ta
ɗ
ora a kanta. Sam ba ta san ta hawo han
ya haka ba, saboda tunanin da take yi.
Cikin tashin hankali Adnan ya fito daga motar, ganin babu abin da ya sameta amma ta
ɗ
ora hannun a kanta ta rintse ido, duk ta firgice ya sanya shi harzuƙa, ya kalli bayanta da ta juya, fari tas ga gashinta ta tufke
amma ya fito