Showing 42001 words to 45000 words out of 260401 words
"Yaya na tambayeki?" A hankali Abra tace "Uhm"
Kansa ya shafa sbd Mganar da ta yi masa nauyi, Abra ta ha
ɗ
e fuska tace "All ears, kasan ban son haka ko?"
Juyawa ya yi suka ha
ɗ
a idanu yana sakin Murmushi yace "I knw, Yayata nada tsari" idanunta akan T.v tace "Fa
ɗ
i?"
Salman idanunsa gaba
ɗ
aya akan Abra wacce ita kuma hankalinta yake kan T.v yace.
"The stomach ache you had a few days ago Yaya"
Shiru ya yi
mata, ta juya tace. "To ina jinka ai, mene ya faru?"
Sumar kansa ya shafa, shifa tunda ya yi niyyar Mgn bai ga kuma abinda zai hanasa yin shiru ba, fisgewa ya yi yace.
"The blood, i mean shine al'adar da ake Mgn mata su nayi?"
Abra ta juyo da sauri t
ana bu
ɗ
e daradaran Idanunta waje tace.
"Jini? Injiwa? Yaushe kuma?" Duk ta daburce da tambayar da ƙanin nata ya yi mata.
Murmushi ya yi ya ce
"Why are you answering my questions with a question Yaya..?"
Abra dai ta ha
ɗ
e fuska tace "To ban gane ba ai
"
Salman ya yi Murmushi kawai yana girgiza kai sai kuma yace.
"Our biology teacher told us" Attention
ɗ
in Abra yana wajan Salman, amma idanunta na kan t.v, kamar ba zatai Mgn sai kuma tace.
"Ya ce muku me?"
Salman yace.
"Adolescent period mana Yaya
, and you know what Hadda wannan blood
ɗ
in acikin alamun fa" shiru kawai Abra tayi tana Mmkin yadda Salman baya jin kunyarta, ko dan su biyu suka taso a cikin gidan nasu?.
Bai damu da yin shirun nata ba yace.
"Kinga yace, idan maza suka balaga fa, mury
arsu na zama ƙatuwa, Chest hair, armpit hair, and pubic hair suna fitowa maza sosai, da kuma gemu, Man's bottom is getting bigger....,"
"Faris...!!!"
Abra ta fa
ɗ
a da ƙarfi tana rufe bakinta tare da zaro idanu waje, ita kanta Mgnar ƙanin nata Kunya yake
bata.
Salman ya tura baki gaba cikin ko a jikinsa yace.
"Kefa Yaya matsala ce dake wani lokacin, ba gwara na fa
ɗ
a maki ba tunda ke baki sani ba, ko kinfi so Kullum Dr sai yaga Sirrin ki?"
Tai masa banza yace.
"Nida dole na fa
ɗ
a maki, I don't want an
yone to hear your secret"
Kallonsa kawai Abra take tana ji yace.
"A woman's maturity is different from a man's, mace tana balaga za kiga tana ƙara kyau, muryarta da
ɗ
i Kullum kamar Algaita, ita mace bata da gashin ƙirji, sai armpit and public hair, sai
Development of breast zai ta girma sa
ɓ
anin shekarun baya, zasu fara Developing feelings towards opposite sex, komai na mace mai kyau ne, kyansu, Murya, diri, zasu iya attacking opposite sex
ɗ
in su..."
Shiru ya yi yana kallon yayar ta sa sai kuma ya yi
ƙ
asa da murya yace.
"Sai Menstruation or period, Duk wata wata mace keyi kuma shima yana cikin alamomin girma na mace, kuma shine abu mafi hatsari fa Yaya,
Ance a wannan ga
ɓ
ar mace na iya samun ciki da wuri,
Shi Haila is normal vaginal bleeding that occ
urs as part of a woman's monthly cycle. Every month, your body prepares for pregnancy. If no
pregnancy occurs, the uterus, or womb, sheds its lining. The menstrual blood is partly blood and partly tissue from inside the uterus,
Shi ya sa time
ɗ
in da naga
Dr na dubaki naji babu da
ɗ
i Yaya, kuma naga Mami bata fa
ɗ
a maki shi ya sa ni kuma na ƙara research akan haka"
Shiru kawai Abra tayi, kafin tayi Mgn yace.
"Islamiyya tashi mu tafi, tunda babu wanda ya kulamu" tana ƙoƙarin tashi wani ƙanin Na'ima mai sun
a Faisal ya shigo idanunsa akan Abra kafin ya zauna saman Kujera yana kallon Salman.
Salman yace "Ina yi ni Uncle?"
Faisal yace "Lfy, ke jeki dafa min indomie yanzu"
Da sauri Salman yace.
"Uncle Islamiyya zamu koma gida mu tafi"
Faisal ha
ɗ
e fuska so
sai yace.
"You will go, until she finishes cooking indomie" A sanyaye Abra ta miƙe ta nufi kitchen, ƙilan ita bata da ranar hutawa a duniya,
ɗ
an uwanta Shine farin cikinta, sai kuma Abbinta.
Miƙewa Salman ya yi zai bi bayanta, cikin sauri Faisal yace.
"
Jeka mota akwai kaya na kwaso min" ya fa
ɗ
a yana bashi key
ɗ
in motar, amsa Salman ya yi tare da yin waje yana surutai.
Faisal na ganin Salman ya yi waje, ya miƙe da sauri yana sakin Murmushi kai tsaye kitchen
ɗ
in ya nufa, Abra na tsaye tana yanka albasa
, gaba
ɗ
aya a firgice take, taji motsi a bayanta sai dai bata
ɗ
auka na mutum bane.
Cikin san
ɗ
a Faisal ya Ƙarasa inda take tsaye, wani irin kallo ya bita dashi, idan ba zai manta yanzu shekarar ta 18 Salman kuma 15, gaba
ɗ
aya suna matakin secondary schl Ss
1, Salman Science class, Abra art class, amma girma da tunanin Salman ha
ɗ
i da wayonsa yafi ƙarfi na
ɗ
an Shekara 20 zuwa sama, domin babu abinda Abra zata nuna masa dan gane da wayo, dalilin hakan yasa ya korasa zuwa waje.
A hankali Faisal ya matsa dab
da bayanta har yana sauke mata numfashi,
Saukar numfashi da taji yasa jikinta fara rawa wuƙar hannunta ta yanke ta, amma sa
ɓ
ar tsoro bata yankan take ba,
Tana ƙoƙarin kurma ihu yyi saurin rufe mata baki da hannunsa.
Ganin yanayin Faisal ba ƙaramin gi
gita Abra Khamal Khamis ya yi ba, cikin wani yanayi Faisal yace "Shhhhhh"
Ya fa
ɗ
a yana bin jikin Abra da kallo, har lokacin hannunsa yana bakinta ya hanata yin ihun cikin rawar Murya yace.
"I want to talk to you,If you yell at me, I will surprise you".
Kai kawai ta
ɗ
aga masa burinta ya saketa, sai a lokacin kuma maganar Salman ya fa
ɗ
o mata na
ɗ
aukan ciki.
He's still holding onto her ya ce. "Ina son muyi wani deal dake" shiru kawai tayi kanta a ƙasa zuciyar ta na harbawa, Faisal ya zame hannunsa daga
bakinta yace.
"Zan baki ku
ɗ
i, ki bani wani abu" da sauri Abra ya kallesa ya
ɗ
aga mata kai yace.
"Zan iya forcing naki akan abinda nake so, amma zan baki dama, ki saka a ranki duk abinda nayi Maki babu uban wanda ya isa ya yi taking action
akai balle ki
Tsammaci za'a kulleni, I want to sleep with you, I really want you,
Ina son yin wasanni dake i mean _“Romance”_ baki da gata baki da ƴan ci, ki tsaya na moreki na tara maki dukiya Abra!"
Jikinta ne ya fara rawa tama kasa cewa komai, Faisal ya
ɗ
aga mata
kai yace.
"Yes Abra, just like that"
Ya fa
ɗ
a yana shafa ƙirjinta wanda ya Sanya Abra saurin runste idanunta, muryarta na rawa tace. "Uncle kai ƙanin mahaifiyata ne, babu kyau abinda kake haramun ne, bana son dukiya ka cika ni"
Faisal ya yi Murmushi ya
na ƙara shafar ƙirjinta dake mugun burgesa yace.
"And so what? Gaba
ɗ
aya duniyar nawa take Abra, kawai muji da
ɗ
in mu, zan riritaki"
Abra could not understand what Faisal was saying to her.
gani take babu yadda za'ai ƙanin Maminta yace haka, daman anc
e yana shaye-shaye Maybe shiyasa yake abu kamar Mahaukaci.
Dagewa tayi ta kurma ihu! Iya ƙarfinta tare da fa
ɗ
in.
"Salman!!!!!"
Jin hakan yasa Faisal saurin sakinta yana zame hannunsa daga jikinta, da sauri kuma ya juya ya fita, yana fita Salam daya shig
o yanzu jikinsa na rawa ya dubi Uncle
ɗ
in nasa,
Da sauri kuma ya yi kitchen
ɗ
in yana fa
ɗ
in.
"Yaya.. Yaya... Angel"
Cak ya tsaya yana kallon yadda jikinta ke rawa, ga bleeding
ɗ
in da take a hannunta, muryarsa na rawa yace.
"Angel"
Da sauri ta
ɗ
ago
kanta ganin Salman yasa ta nufi inda yake, gani take har lokacin Uncle Faisal na nan, tana zuwa ta fa
ɗ
a jikinsa tana ƙanƙame sa, Her whole body is shaking, she was very scared.
Shiru Salman ya yi, domin yasan halin Yayar tasa, a duk lokacin data tsorata
wajansa kawai take zuwa ta
ɓ
oye, idan tsoro ya yi mata yawa numfashinta har
ɗ
aukewa yake.
"Shhhhh, I'm here Yaya"
Ya fa
ɗ
a a sanyaye yana
ɗ
an bubbuga bayanta alamar rarrashi, sun jima a haka kafin ta fara sauke ajjiyar zuciya har lokacin yana rungome da
ita.
Tunani fal cikin ransa, ita da wa? what is she afraid of? Sai ya tattara komai ya alaƙan tashi da Uncle Faisal.
Ɗ
ago kanta tayi, suka ha
ɗ
a Idanu da Salman daya kafeta da Idanu, wanda cikin few minutes suka sauya launi tace.
"Faris muje gida"
Ta fa
ɗ
a tana zame jikinta, ganin yaƙi ce mata komai tace.
"Salman"
Idanu ya bu
ɗ
e sai kuma yace. "Ke da wa Yaya? Uncle Faisal right?"
Ta girgiza kai tace.
"you misunderstood, I'm just saw a cat in the kitchen, naji tsoro"
Tana fa
ɗ
in hakan tayi waje da
idanu ya bita a fili yace "Liar"
Lokacin da Salman ya fito parlour Abra har tayi waje, Uncle Faisal da Mama ya samu zaune,
Mama tace "Mai gidana ba kaci abinci ba"
A fili yace "No thanks" sai kuma ya juya ya kalli Uncle Faisal ya yi ƙwafa kana ya yi
waje.
A entrance na gidan ya samu Abra yana zuwa driver ya bu
ɗ
e musu suka shiga kana suka nufi, Railway quarters.
Washegari ya kama Monday, cikin sauri Salman ya fito sanye da Uniform yana fa
ɗ
in.
"Yaya we getting late, kiyi sauri ni ba zan breakfast b
a" daidai nan Abbi ya fito yana gyara zaman I watch
ɗ
in sa, Salman ya yi murmushi yace.
"Mrng Abbi"
"Mrng, how are you My son" Salman yace "I'm good Abbi"
Abbi ya duba time yace "Laa! Zaku makara where is she?" Salam yace "she's in her room"
Gaba
ɗ
aya
suka nufi bedroom
ɗ
in Abra, a tsaye suka sameta tana ƙoƙarin saka baby hijab
ɗ
in jikinta, Abbi ya yi Murmushi tare da ƙara sawa wajanta, ya amshi hijab
ɗ
in ya saka mata yana fa
ɗ
in.
"My dear san yin jikinki ya yi yawa"
Salman yace "Wlh Abbi, kamar mai sh
awara, And Yaya bata son cin abinci"
Kama hannunta Abbi ya yi yace "Mene yasa kuka makara yau" kafin Abra tayi Mgn Salman yace.
"Abbi ita tayi breakfast, tayi shara, wanke kwanuka, tayi mopping"
Abbi ya ware Idanu waje ya ce.
"Why My dear? As from tod
ay kada ki sake yin komai Tun da akwai shcl, amma weekend kina free sai islamiyya, zanwa Maminku magana a samo Maid ko?"
Waje sukai yana musu hira, da kansa ya kai su makarantar, time
ɗ
in ana Assemble.
Bayan an gama Assemble aka kira Abra Khamal Khamis
ta yi addu'a, daman ta saba kanta a ƙasa take karatu kafin ta
ɗ
ura da addu'a, tana gamawa kowa ya nufi class
ɗ
in su.
5 Subjects sukai attending kafin a fita break, tana zaune tare da wasu class mate
ɗ
in su, wata Khairy tace.
"Abra Khamal Khamis, U loo
king so worried what's up?" Murmushi tayi tace "Noting Khairy, kawai tunanin exam nake, kinga yanzu duk revision ake"
Khairy tace "you're right, Keep trying, I know you will pass the final exam"
Wata Jannat tace.
"Ai ko ba kiyi karatu ba, dole kici exam
Abra, Duk team kece 1st position fa"
Khairy tace "Wlh idan nice Abra ba wani karatu da zan" Murmushi kawai Abra tayi har beauty point
ɗ
in ta suka loma tace.
"Malam yace a cikin sira, wata rana a kogon hira, an saukarwa da Manzon Allah Sallallahu alaihi
Wasallama wahayi, cikin suratul Alaq, Sura ta 96 a cikin Alkur'ani, wacce take da ayoyi 19, surar data sauka a Makkiyya, kalma ta farko cikin Alkur'ani ita ce “IƘƘIRA” aka cewa Manzon Allah s.a.w kayi karatu, wannan kalma ita ce ta farko cikin Alkur'ani ka
fin cikakken bayani yazo a Suratul Alaq, kinga ke nan karatu wajibi ne, ya zama dole tunda har aka fara yiwa Manzon Allah Sallallahu alaihi wahayi dashi,
Yace shi ba mai karatu bane, amma Mala'ika Jibril ya matse sa yace IƘKIRA.. yace Laa ana bi
ɗ
alik, ki
nga karatu ana nufin samunsa da wahala Khairy komai akwai wahala idan ka dage ya zama sauƙi a gareka.. do what is right not what is easy"
Khairy da Jannat Kallonta sukai, this is the first time that Abra spoke a lot in the class.
Khairy ta bu
ɗ
e baki ta
ce.
"Wow! So interesting, gsky Abra ki gode Allah, I have never seen someone as knowledgeable as you"
Jannat ta ta
ɓ
e baki tace "Amma karatun na yawa, data rage dai"
Khairy tace "Ta ya ya karatu zai yawa Jannat Yusuf?" Jannat ta watsa hannunta tare da Mi
ƙ
ewa tsaye tace.
"It's just a suggestion"
"Oh, i see" cewar Khairy.
Da ga nan Jannat office
ɗ
in staff
ɗ
in makarantar ta yi, domin ya ce ta zo yana son ganinta idan har tana son passed all her exams, a hanya ta tsaya ta fesa turare a jikinta.
Abra
Idanunta a ƙasa suna zaune Salman ya shigo hannunsa riƙe da takeaway da rubber ice cream, idanunsa akan Abra.
"Salman, you are not seen unless you bring Abra something to break" Khairy tayi Mgnar tana dry, Murmushi kawai yyi yana girgiza kansa can kuma y
ace.
"To
ɗ
an matsa, aku Sarkin surutu" Khairy tace "Oh, haka zaka ce ko?" Bai ce komai ba ya zauna kusa da Abra dake Murmushi tana bu
ɗ
e littafin English na gabanta yace.
"Yaya ya zaki karatu ne?"
Ta bu
ɗ
e masa Idanunta tace "like how?"
Ya kalleta ya k
alli littafan gabanta yace "kamar dai haka" lumshe idanunta kawai tayi, yabi zara zara eyes lashes
ɗ
in ta da kallo kafin yace.
"Me za kici? Meat pie? Cake? Dunot? Shawarma? Pizza? Hamburger? Me za kici Yaya tell me"
Kamar zatai kuka tace
"Please Faris
surutun yana yawa" shima ya marairaice mata yace "kefa kawai na kewa, yanzu me za kici"
Tace "I'm full, ina karatu yanzu..."
Kafin ta Ƙarasa maganar taji hannunsa cikin bakinta ya sanya mata cake a baki, da sauri ta amshi cake
ɗ
in tana zaro idanunta waje
, bayan ta ciye ta kallesa muryarta na har
ɗ
e wa tace.
"Faris"
"Angel" Salman ya fa
ɗ
a yana kashe mata Idanunta
ɗ
aya tace "but kasan ban fiya son zaƙi ba ko?" Yace "i knw Yaya, ni wlh karatun nan yana yawa, nifa ina mace ba ruwana da wani karatu tunda aur
e zan"
Shiru tayi masa, a hankali yace "nifa ba zan fita ba Yaya, sai kin fa
ɗ
a min abinda za kici" ta girgiza kai tace.
"Bani da appetite, kuma ban san
ɓ
ata hannu"
Kallonta ya yi sai kuma ya girgiza kansa, a hankali ya dinga bata cake
ɗ
in tana ci, yan
a bata exotic tana sha har taci sosai.
Kallonsa tayi sai kuma ta saki murmushi tace.
"Thank you Ɗan ƙanina"
"Uhm" yace kawai kafin ya miƙe har yaje waje sai kuma ya tsaya da ƙarfi yace.
"Angel" da sauri ta
ɗ
ago kanta tace "What happening Salman?" Gira
ya
ɗ
aga mata tare da kashe mata idanu yayi waje da gudu.
Ta girgiza kai tace
"Allah ya shirya"
A sati na gaba su Abra aka fara exam, Salman sam bai damu da karatu ba, ita kam ta dage tana fata ace wannan karan Mami ta sanya mata albarka idan ta
ɗ
auki
1st position, Salman yana sane yaƙi mai da hankali sbd ya fa
ɗ
i wanwar ta inda position
ɗ
in Abra zai fi nasa.
Yau ma a gajiye Abra suka dawo daga Islamiyya ko kayanta bata cire ba ta fa
ɗ
a saman bed sai bacci. Har aka kira magrib tana bacci.
Salman na zau
ne da Abbi wanda ya dawo gari a ranar cikin kulawa Abbi yace "Salman ina yayar taka?" Salman ya ajjiye handle
ɗ
in game
ɗ
in da yake yace "Tun da muka dawo islamiyya bata fito ba"
Abbi ya yi shiru sai kuma yace "is she alright?" Salman yace "not sure Abbi"
yace "ok jeka kirata, zamu je shopping daga nan Granny na son ganinku sai mita take fa"
Salman ya miƙe daga shi sai farar vest wacce ta kama cikinsa wanda ya bu
ɗ
e alamun zama saurayi, sai 3Qauter a jikinsa kai tsaye ya nufi bedroom
ɗ
in Abra.
Abra na tsay
e gaban mirror ta fito daga wanka, tana ƙoƙarin saka lace rapped bra a jikinta taji Salman na fa
ɗ
in.
"Yaya.. Yaya..Yaya"
Gaba
ɗ
aya ru
ɗ
ewa tayi gashi ƙofar a bu
ɗ
e take bata saka mata key ba,
Ru
ɗ
ewar da tayi yasa bra
ɗ
in kwacewa daga hannunta ta fa
ɗ
i, dai
dai nan kuma Salman ya shigo yana fa
ɗ
in "Angel..." Bai ƙarasa fa
ɗ
a ba yaji ta fasa wata ƙara tace "No!! Salman get out I'm naked.......
*We are still in free pages.... A koda yaushe zamu iya tsayawa... Ka hanzarta biyan ku
ɗ
in ka domin a dama dakai..
littafin daban yake.. kada ku manta marubuta uku ne suke rubuta muku