Showing 57001 words to 60000 words out of 260401 words
sick Faris? Me ke damunka? Kayi wanka bari na kawo maka breakfast nan, sorry ƙanina"
ɓ
ata fuska Salman ya yi
"Yaya wai dame kika fini ne?" Abra ta ce "kamarya?"
Ya Girgiza ma ta kai yana rufe idanu Calmly ya ce "Nothing!!"
Shiru gaba
ɗ
aya suka yi, Abra har ranta take jin babu da
ɗ
i, bata so ko ka
ɗ
ai Faris ya yi ciwo musamman yanzu da taga idanun shi ya yi jaa, ta ƙara tabbatar da ciwon kai ya ke sosai.
"massage my head Angel"
Zama ta yi a gefen gadon idanunta a kansa tana
kallon fuskarsa mai kama data Maminsu sak, a hankali Salman ya kwanta yana
ɗ
ora kansa a cinyar Abra, cikin nutsuwa Abra take masa massage
ɗ
in yatsun hannunta gaba
ɗ
aya a cikin sumar kansa wanda ya ke saman cinyarta, bayan ciwon kai hadda zazza
ɓ
i.
"Fari
s"
"Uhm Angel Abbi's daughter, alfaharin Faris"
A sanyaye Abra ta ce.
"I love my mother Faris, I want to be with her"
Da sauri Salman ya tashi zaune ya ce.
"Mene yasa kike son damun Kan ki ne har haka yaya? Nifa idan kina cikin damuwa wlh na fi ki s
higa damuwa, na fa
ɗ
a maki komai lokaci ne, ita fa Mami karar
ɗ
an fari take maki, amma kullum muka ha
ɗ
u da ita sai tace min tana sonki, tana alfahari dake.. Mami loves you more than me"
Idanun Abra na cika da hawaye ta ce "da gaske ka ke Faris? da gaske
Mami tana so na?"
Kai kawai ya
ɗ
aga ma ta, yaƙi yarda ya kalleta, yana tuna maganganun Mami na jiya, masu
ɗ
aci da tsayawa a rai.
Miƙewa ta yi ta ce "to kayi wanka ka fito yanzu ko?" Kai ya
ɗ
aga ma ta kawai, ita kuma ta fita a hankali yabi bayanta da kall
o.
Abbi ta samu zaune saman dining table hannunsa riƙe da mug yana shan kunun gya
ɗ
a, da idanu ya bita a kullum mmki da girman Abra yake, har tsoran kyanta ya ke.
"Good morning Abbi"
"Mrng Abbin's daughter"
Zama ta yi tana ha
ɗ
a tea ta ce "Abbi yau kun
makara, Mami bata fito ba?" Murmushi ya yi mata yana ajjiye mug
ɗ
in hannunsa ya ce.
"Na tashi, ina duba wani abu a system, Mami bata jin da
ɗ
i. Ina ƙanin naki?"
Abra ta marairaice fuska kamar zatai kuka ta ce.
"Abbi Faris ma baya jin da
ɗ
i, ka kira mas
a doctor ya duba sa shi da Mami"
Abbi ya
ɗ
an yi Murmushi ya ce "My dear, Salman namiji ne, ba mace kamarki ba. Shi ya sa yake raina ki komai na kuka ne a wajanki?"
Abra ta ce.
"Abbi da Salman kawai nake hira fa, idan ya kwanta ciwo bana jin da
ɗ
i sai
na ji zazza
ɓ
i ya kamani" cike da tausayawa Abbi ya ke kallon Abra.
Kafin ya yi magana Salman ya fito cikin tattausan farin yadi mai kyau irin na Abbinsa, sai ƙamshi yake abinka da farin bafulatani ya yi wani irin kyau. "Mrng Abbi, yaya ha
ɗ
a min tea pls
cikina"
Da sauri Abra ta shiga ha
ɗ
a masa tea
ɗ
in tana fa
ɗ
in "Sorry Faris, sorry" Abbi ya kalli Salman ya ce "Ya jikin?" A hankali ya ce "felling much better Abbi" amsar tea
ɗ
in hannun Abra ya yi ya fara sha, sai da ya shanye tas. Kana ya sha Smoothies
ɗ
in
da dankali.
"Abbi bari na duba Mami"
Abbi ya ce "a'a kiyi zamanki, ta sha magani barci ta ke" Salman dai bai ce komai ba. Da ga ƙarshe ya miƙe tsaye Abra ta ce
"ina zaka?" Ya
ɗ
an kalleta ya ce "Yaya ki koyi zama ke
ɗ
aya fa, ni da ba mace ba nayi ta
zama a gida"
ta marairaicewa ta ce "Abbi ka ji shi ko?" Abbi ya ce
"Ina jinsa, but he's right kada ya zama namamajo" nan da nan idanunta ya cika da hawaye Salman ya matsa kusa da ita yana ma ta dariya ya ce.
"To kawai ki yadda ni ne babba sai in dinga
zama kullum a gida" da sauri ta ce
"Na.... Na yarda pls Faris gidan babu da
ɗ
i fa" ya
ɗ
aga ma ta gira yana gyara zaman hular kansa ya ce "Sorry Angel, yanzu zan dawo wani abokina zan duba"
Miƙewa tayi ta ce.
"To zan rakaka, kaga sai ka rakani Saloon
ko?" Ya ce
"kada muyi haka dake yaya, ke ba matata ba, ke ba ƙawata ba, duk inda zani kice zaki yanzu zan dawo"
Abra ta saki kuka kamar ita ce ƙarama ta ce.
"Pls Faris ai ba zan bika ciki ba, kawai a waje zan tsaya sbd kada ka da
ɗ
e"
Salman ya ce.
"Ki
zauna a waje yaya? Kuma ke sai ki zauna
ɗ
in baki san mace sirri ba ce?"
Sai a lokacin Abbi ya saka baki cikin maganar ya ce.
"Ƙyaleshi Daughter, ranar da zaki yi aure ki bar masa gidan sai yafi kowa maraici" da sauri Salman ya kalli Abbi ya ce "Aure k
uma?" Abbi ya kama hannun Abra ya ce.
"E, Aure. Zata bar maka gidan ka cinye"
kasa cewa komai Salman ya yi da sauri kuma ya fice da ga cikin Parlour ya bar gidan ba ki
ɗ
aya. Abbi kuma ya ja Hannun Abra yana fa
ɗ
in
"Wallahi shi ya sa Salman ya raina ki,
kece babba amma kina maida kan ki ƙarama, gashi nan shi ya zama ƙatoto ya kusa kamani ke gaki nan kamar tsinke, banda shagwa
ɓ
a ba abunda ki ka iya".
Da sauri-sauri Salman ya fito da ga cikin motar bayan driver ya yi parking a entrance
ɗ
in gidan su Ammi
. Kai tsaye ciki ya nufa hankali ta she .Granny dake zaune a parlour hannunta riƙe da ƙatoton carbi ta yi saurin runste idanunta ta ce.
"Wa'innahu sulaimanu wa'innahu bisimillahir rahim, wanne
ɗ
an asarar ne haka ya fa
ɗ
o mana gida kamar kidnapa?"
Salman
ya nemi waje ya zauna, ba tare da ya kalli Granny ba, infact hankalinsa ba ya jikinsa. Granny ta miƙe tsaye jiki na rawa tace.
"A'isha! A'isha! A'isha ki fito, fito maza Allah ya yi wa Na'ima rasuwa, Allahu Akbar Na'ima sa'i ya yi" Kallonta kawai Salman
ya yi jiki na rawa Ammi ta fito ta ce.
"Innalillahi wa'inna ilaihir raji'un, wacce Na'ima? Daman bata da lafiya ne?" Granny ta girgiza kai ta ce. "Huhu ina zan sani, bari dai muji ko mutuwar ce?" Ammi ta ce "A'a, Hajiya ba shi ne ya fa
ɗ
a ba?" Granny ta ha
ɗ
e fuska ta ce "A'a kawai sai gani nayi ya fa
ɗ
o mana gida hankali ta she, idan ba Na'ima ce ta rasu ba Uban mene zai saka ya fa
ɗ
o mana gida kamar
ɗ
an fashi ko irin kwartayen layin nan?"
Ammi ta zauna kusa da Salman ta ce.
"Mai gida ya ya akai ne?"
Sal
man ya ce. "Ammi da gaske Yaya ba ƴar Mami bace?" Granny ta dafe ƙirjinta ta ce.
"Masifa ta sauka a gidan Kamalu tirrr da halin Na'ima, ban ta
ɓ
a gani ko jin labarin gantalliyyar mace mara rufin asiri irin Na'ima ba, Ubangiji ka
ɗ
ai ya san yadda zai da it
a"
Kasa Magana Ammi ta yi hankalinta gaba
ɗ
aya ya tashi har wani gumi ke tsastsafo ma ta.
"Ammi wajanki na zo domin ki fa
ɗ
a min gaskiya, don Allah ka da ku barni a duhu, gani na ke har yanzu dare ne ban farka ba, gani nake kamar mafarki nake, Pls Ammi
ka da ku barni cikin DARE DA DUHU" Salman ya ƙare maganar yana kama hannun Ammi.
A sanyaye Ammi ta ce.
"Naima told the truth, Abra is not her daughter, You and Abra are not siblings"
Kai Salman ya shiga girgizawa Ammi ta ce.
"Khamal ne ya tsinto A
bra lokacin da suka je wani jeji...." She told him everything in a nutshell. Da yadda aka samu Abra, da kuma matsalar da Na'ima ta bayar kafin ta amince da riƙe Abra!
Kasa Magana Salman ya yi a lokacin na farko ya fashe da kuka yana
ɗ
ora kansa a cinyar Am
mi, yana wata irin sheshsheƙa kamar ba namiji ba, wani irin tausayin Abra na ratsa zuciyarsa, ya na ji tamkar zuciyarsa ce zata bar tsakiyar ƙirjinsa sbd tsabar tashin hankali.
Hankali tashe Granny ta yi waje wajan gatekeeper tana fa
ɗ
in. "Huhuhu idan ba
i kai Na'ima kotu ba Shegiya uwata ta haifan, Allah shi ka
ɗ
ai ya san yadda zai da Na'ima ni da zan bawa Kamalu shawara kawai ya Aure yarinyar muga tsiya..." Sai kuma ta yi shiru tana zazzare idanu ta ce.
"A to ai ba wani abu ne, uban kowa ya san ba shi ne
ya haifeta ba, wlh Na'ima za ta ga yadda ake tsiya da iya bariki idan ban saka Kamalu ya auri Babura ba a gantale a na zo duniya to"
Gatekeeper ya ce.
"Hajiya lafiya kowa?" ta yi ƙasa da murya ta ce.
"Ashe matar Kamalu mahaukaciya ce?"
Shi dai Ya yi
shiru, dan sun saba da wannan rikicin na ta na tsufa.
Sai Yamma Salman ya bar gidan bayan Ammi ta ba shi amanar Abra akan ya kula da ita, kada ya bari ta san Maganar ya share mata hawaye, Abbinsu baya zaman gida sosai.. ya ajjiye girmansa da Abra ta yi
a gefe ya kula da kimarta.
Kaduna North.
Police station.
Ya na zaune a cikin office
ɗ
in sa, jikinsa sanye da farar singlet sai
ɗ
aukan idanu ta ke, ta kama faffa
ɗ
an ƙirjinsa fuskar nan tasa, a Kame kamar kullum babu alamar fara'a. Fararen idanunsa ma
ƙ
ale a jikin keyboard
ɗ
in system wacce ke gabansa a saman table, cikin zafin nama yake operating system
ɗ
in yana taune la
ɓɓ
ansa. Baka ganin komai a fuskarsa sai jan la
ɓɓ
ansa da farin Eyeballs
ɗ
in sa, sumarsa tai kwance luff a kansa.
Tsaki ya ja ka
ɗ
an, s
bd hayaniyar da ke ta shi da ga cikin police station
ɗ
in zuwa office
ɗ
in. He doesn't like noise, ciwon kai take sa shi. Tsaki ya ƙara ja a karo na biyu, cikin zafin nama kuma ya miƙe tsaye yana tura hannunsa cikin sumar kansa idanunsa ya yi jaa sosai sbd c
iwon kan da ya fara.
Hannunsa zube cikin Aljihu ya nufi wajan office
ɗ
in, da ga shi sai farar singlet da dogon wando na police uniform Wanda ya ƙara haska
ɓ
akar fatarsa. Tsaye ya yi a bakin wajan hannunsa
ɗ
aya cikin Aljihu
ɗ
aya kuma ya riƙe ƙugu da shi.
Cikin tsawa S.p Adnan Aliyu Matawalle ya ce.
"Heyyy! What's going on here?" Wani da ga cikin police
ɗ
in wajan ya tsarawa S.p Adnan ya ce.
"He was arrested for raping a three-year-old girl"
S.p Adnan ya ware manyan idanunsa, idan akwai abinda ya
tsana a cikin main crime that people are found with shi ne ”fya
ɗ
e” He hates the word and doesn't like it at all. Cikin
ɗ
aga murya S.p ya ce "What? Reped three-years old? Police officer
ɗ
in ya ce "Yes sir, wlh abin is so boring The girl died too"
Nan t
ake idanun S.p Adnan ya ƙara yin jaa fiye da baya jikinsa na
ɗ
an rawa kasancewar sa Mutum mai zafin zuciya, yana zuwa wajan Mutumin da ya yi fya
ɗ
en ya kama hannunsa yana fa
ɗ
in.
"You're mad, How can you rape a little girl like that? Ehh? you killed her!"
S.p ya fa
ɗ
a yana fesar da iska da ga cikin bakinsa, idan ransa ya
ɓ
aci bai iya controlling kansa ba, gaba
ɗ
aya Police Officers
ɗ
in suka shiga hankalinsu.
Cikin
ɓ
acin rai S.p Adnan Aliyu Matawalle ya damƙi Hannun mutumin ya ce.
"An old man like you is
the one who will rape her?"
Ƙ
ass!!! Sauti Hannun tsohon ya bada ƙara sakamakon ƙarya hannunsa da S.p ya yi, wanda shi kansa bai san ya aikata ba.
Rai
ɓ
ace ya koma Officer
ɗ
in sa ya
ɗ
auki key car ya nufi waje.
Police Officers
ɗ
in suka fa
ɗ
awa D.o.p, abind
a ya ke faruwa shi kuma D.p.o ya fa
ɗ
awa presquito, presquito ya miƙa tsohon zuwa Court.
Tun da ga bakin gate ya fara danna Horn babu saurarawa, da sauri gatekeeper ya bu
ɗ
e masa gate
ɗ
in, cikin zafin nawa ya tura kan Benz
ɗ
in sa cikin entrance
ɗ
in babban
gidan na su. Murfin motar ya bu
ɗ
e ya fito kansa a ƙasa hannunsa zu be cikin Aljihu ya nufi cikin gidan da
ɗ
an sauri domin babu abinda ya ke bashi tsoro irin hadari. Gashi garin dab ake da fara ruwan sama.
Hajiya Mama dake zaune a Parlour tana kallon N
ews ta ce. "Wlcm My son" wajanta ya Ƙarasa yana
ɗ
ora kansa a cinyarta idanunsa ya rufe, kalmar fya
ɗ
e na yi masa yawo a cikin kansa. Hajiya Mama ta ce "what happened? as if you are worried"
Mirginawa ya yi a saman cinyarta ta tare da yin shiru, a hankali
ya ke saukewa numfashi a nan cinyarta barci ya
ɗ
auke sa tana shafa masa kai. Da idanu Hajiya Mama ta ke bin Adnan har tsoron zafin ransa ta ke, ga taurin kai. Tana jinjinawa matar da zata iya zama da shi matsayin miji. Burinta a yanzu bai shige ta ga auren
sa ba.
Washegari ya kama weekend. Driving ya ke kamar zai tashi sama, Usman dake gefensa ya ce. "Wlh ka zubar damu Allah ya isa" S.p ya ja tsaki ransa a
ɓ
ace Usman ya ce "ka da
ɗ
e ba kayi tsaki ba, zance ne dole ka rakani kayi ta zama a haka mu soyayya y
anzu muka fara" Adnan dai yaƙi cewa komai, kuma babu alamun zai ce Usman ya gyara zama ya ce.
"You don't understand, but love is love, it changes a person, ban ta
ɓ
a tunanin zan so farar mace ba, burina na auri baƙar mace, When I saw Meenal for the first
time, I couldn't help myself, yarinyar classic ce very educated ƙyakƙyawa ce sosai, A beauty I have never seen before"
Usman ya wani lumshe idanunsa ya ce. "Kuma a photo kawai na kanta, ina ta imagine yadda zan ganta reality, Uhm anya zan iya controlling
kai na?
Ƙ
iiiiii!! S.p Adnan Aliyu Matawalle ya ja burki cikin zafin zuciya ya damƙo Usman ya ce.
"Banza, lion mayen mata zaka fice min da ga mota" Usman ya zare idanu ya ce "Goodness, zaka yiwa Meenal asarata let go of me pls my dear friend" hanka
ɗ
asa
gefe S.p ya yi cikin
ɓ
acin rai yaci gaba da driving har suka isa unguwar su Meenal wacce take da
ɗ
an nisa da tasu sosai.
Kaf unguwar babu gida mai kyau da girma irin gidan Dr G.y Bulama, mai gadi ya bu
ɗ
e musu ƙofa kasancewar Meenal ta sanar masa da zuw
an guests
ɗ
in ta. S.p ya gama parking Usman ya fara fita Adnan ƙin fita ya yi sai ma ƙira'ar Mishary Rashid Alafasy. A hankali ya ke bin ƙira'ar idanunsa rufe, cikin jin haushi Usman ya ce "Wannan dai wulaƙanci ne, ka ga idan zaka wulaƙantani a gaban Yarin
yar nan ka koma kawai Nagode"
Adnan ya yiwa motar key, ganin da gaske tafiya zai Usman ya ce "Amma da ga
ɗ
an iska sai kai S.p kaga ni wasa nake Please get down ga yarinyar nan" kashe motar ya yi tare da fitowa yana ƙare ha
ɗ
e fuska nan na tasa, jikinsa s
anye da maroon
ɗ
in voyel mai kyau idanunsa maƙale da glasses mai kyau sai sumar kansa kwance da ita. Idanunsa ya
ɗ
auke lokacin da Meenal ta ƙaraso wajan Usman ya shafa kai ya rasa me zance tayi musu Welcome ta ce "shall we...?" Ta fa
ɗ
a ta nayin gaba. Usman
ya kama Hannun S.p suka nufi guest Room
ɗ
in da Meenal tayi.
Few minutes ta cika musu gabansu da kayan motsa baki, S.p ko amsa gaisuwarta bai ba, saboda rsai zufa data yanko masa, ganin yanayin S.p yasa Usman fa
ɗ
in "Are You Okay Adnan?" A karo na farko
Meenal ta ji Muryar Adnan mai tsananin da
ɗ
i ya ce "Headache.. i think I'm going now" ya fa
ɗ
i hakan yana
ɗ
auke idanunsa daga kan photon dake maƙale a jikin bango, Waje ya yi yana dafe kansa, yana fita Usman ya
ɗ
an tattauna da Meenal ya na jin kamar ya
ɗ
auke
ta su tafi kawai tun yaushe, a nan tayi inviting na su zuwa birthday party
ɗ
in ta, kana sukai sallama.
Kasa driving S.p ya yi, hakan yasa Usman ya amshi driving
ɗ
in suka nufi gida.
A nan garin Kano. Salman ne ke biye da Abra cikin Ado Bayero mall, b
ayan ya rakata Saloon suka biyo yin shopping tare da shan ice cream. Bill
ɗ
in ku
ɗ
in kayan akai masu Salman ya bada a.t.m aka cira, shi kuma ya
ɗ
auki kayan