Showing 84001 words to 87000 words out of 260401 words
tsoronta Allah tsoronta kar wani wanda ya s
anta ya ganta yaje ya gayawa Abbi.
"Me za'a kawo miki?" Yayi Maganar yana kallonta.
Ta girgiza masa kai alamar babu.
"Ba sace ki nayi ba, Cin Abinci kika rako mijinki, dan haka You Are safe, ki saki jikinki, bana sace mutane" Kallonsa take, kamar
ba shi ne ya gama yi mata tsawa ba.
Yayi musu order Abinci, amma taƙi ci.
"Nifa Mutum ne ba dodo ba, stop looking at me, like this"
"Dan Allah ka mai da ni, dan Allah kayi haƙuri"
Wani irin kallo yake mata, wanda sai da ta ji tsigar jikinta na ta
shi.
Sauke idanunsa yayi, ya cigaba da cin abincinsa.
"Ki dena kallona kar in ƙware".
"Ai ba kallonka nake ba" ta fa
ɗ
a a raunane.
"Ya maganarmu ne?".
"Wace Maganar?"
Ya
ɗ
ago ya kalleta yace "ina tambayar ki, ki na tambayata?"
Ta sunkuy
ar da kanta ƙasa.
"Abra talk" yayi Maganar in a cool voice, kamar ba shi ba.
Shiru tayi bata amsa ba.
Adnan yasa hannu ya
ɗ
ago ha
ɓ
arta suna fuskantar juna.
Ya
ɗ
an kashe mata ido yace "Yaushe zan zo gidanku in ga Major? Kinga ni ba ƙaramin yaro
bane, ki dena mini wasa da hankali, ina ta binki amma kina mini wasa da hankali?"
Tace "bakomai"
A hankali ya saki ha
ɓ
arta yace "muje mota, in baki wayarki, sai muje in ga gidan naku".
"Za'ai mini fa
ɗ
a a gida"
"Ba za'ai miki fa
ɗ
a ba, tashi muje
".
Gaba
ɗ
aya Abra tsoron sa take ji, duk da tayi mamakin yadda yake Magana yanzu kamar ba shi ba.
Haka ya sata gaba, zuwa cikin mota, a motar ya bata wayarta.
Har bakin layinsu ya kaita, ya kalleta yace "Ranar Saturday zan zo insha Allah, ki shirya
kar
ɓ
a ta"
Ba tace Komai ba, ta fara ƙoƙarin bu
ɗ
e motar ta fita.
"Wai ke ba ki iya godiya bane? Ko nace na sallameki ne?"
"Nagode" ta fa
ɗ
a tana tsoron kar wani ya ganta, dan ma motar tint ce.
Yace "Well, a sauka lafiya Angel" da sauri ta waiwayo
tana kallonsa.
"In baki gama kallon nawa ba, sai in juyo" ba shiri ta bu
ɗ
e motar ta fice, tana waige-waige kar taje wani ya ganta.
Ihsan ce tai wani
ɗ
an ihu tace "Janna, Baby kunga Mutumin nan ya rikice, wai Zai zo ya sameni, ko nawane zai sai
videon in goge shi".
Baby tayi dariya tace "A siyar masa a farashi mai tsada, sannan ki goge amma muna nan da shi ai, zai gane kuskuren sa, duk da ya saki ku
ɗ
i, da ba'ai haka ba, yanzu mu dai zamu fita, ki janyo shi nan, ya zo ki tatse mana shi.
Hak
a suka cigaba da shewa, suna shawarwarin nawa zasu tatse shi.
Suka shirya tsaf suka tafi nasu guri, suka bar Ihsan kawai tana jiran zuwan Yalla
ɓ
ai.
Su Janna basu koma ba sai bayan la'asar daga nasu gantali, Sai dai abunda suka gani ne ya girgiza su,
cikin tashin hankali Janna ta ƙwala ihu, gawar Ihsan ce kwance a cikin jini!
Littafin nan na ku
ɗ
i ne ₦300 NE
Via 0116886423 Sulaiman Na'ima s union Bank. Idan katin waya ne mtn na 500 idan transfer ne
ɗ
ari uku kacal.
Evidence of payment 070
63065680 ko 09047871750.
[10/1, 2:40 PM] Abk: jiki a sanyaye ta koma
ɗ
akimta, tana zuwa ta zauna a bakin gado cikin confuse, kanta ya kulle gaba
ɗ
aya ta rasa tunanin ma me za ta yi. Salman kuma? Girgiza kai ta yi cikin sauri tare da fa
ɗ
in. "Impossible! Far
is ba zai ta
ɓ
a mini wannan wasan ba, amma ko ma wanene ya san ni sosai." Latsa wayarta ta yi ta ƙura wa last message
ɗ
insa ido, kamar ta yi reply sai ta fasa ta ajiye wayar ta kwanta tare da lumshe idanunta.
A hankali ya turo ƙofar
ɗ
akin ya shigo bakins
a
ɗ
auke da sallama, bai jira amsarta ba ya ce. "Angel me ya faru ne?" Bu
ɗ
e idonta ta yi tare da tura baki ba ta ce komai ba. Idanunsa a cikin nata ya ce. "Ko shagwa
ɓ
ar ce ta motsa?" Harararar shi ta yi,
ɗ
an murmushi ya yi ya ce. "Mami ce ta ce na kira ki."
Da sauri ta tashi zaune ta ce. "Ni kuma?" Ya ce. "Eh, girki za ki
ɗ
ora." Ajiyar zuciya ta sauke tare da miƙewa suka fice tare.
Zaune take akan
ɗ
aya daga cikin royal chair
ɗ
in dake parlour'n tana latsa wayarta, ta ci kwalliya cikin wani tsadadden farin
less, idan ba fa
ɗ
a maka aka yi ba za ka ce ta haifi Meenal ba saboda gayunta. Ɗaya daga cikin masu aikin gidan mai suna Asabe ce ta fito daga kitchen hannunta riƙe da plate, cikin sauri take tafiya har ta ƙaraso ta zube a gaban Hajiya.
"Ranki ya da
ɗ
e B
arka da yamma, ga wainar nan na kammala." Asabe ta yi maganar cikin ƙanƙan da kai.
Wani wulaƙantaccen kallo ta
ɗ
ago ta wurga mata, cikin izza tamkar wata sarauniya ta ce. "Ubanki na ce ki dafa ne tun
ɗ
azu ba ki gama ba sai yanzu?" Cikin kyarmar jiki Asa
be ta ce. "Ki yi hak'uri Hajiya Saudat."
"Dalla Malama tashi daga gabana, kafin ki kashe ni da warin ƙashi, Idiot kawai." Ta fa
ɗ
a mata haka cikin tsawa.
Ko gama rufe baki ba ta yi ba Asabe ta miƙe jiki a sa
ɓ
ule ta bar parlour'n.
Ajiye wayar ta yi
ta miƙe ta
ɗ
auki plate
ɗ
in ta haye upstairs. Meenal tana kwance akan gadonta na alfarma suna chatting da Usman Mahaifiyarta ta shigo
ɗ
akin. Ɓata fuska Meenal ta yi ta ce. "Mommy sai yanzu?"
"Sorry Daughter, tashi ki ci, ke ma da tsifa kike wallahi, du
k abubuwan da ke gidan nan amma ki ce sai wata wainar fulawa za ki ci?"
A shagwa
ɓ
e ta ce. "Ita kawai nake sha'awa ne Momy."
"Ai gata nan." Hajiya ta fa
ɗ
i haka tana ajiye plate
ɗ
in akan bedside drawer, sannan ta juya ta fita ta koma ƙasa.
Zamanta
babu jimawa wani mai aiki a gidan ya shigo parlour'n, cikin respect ya gaishe ta, a wulaƙance ta amsa masa cikin yatsina fuska, sanar mata ya yi tana da baƙi.
"Maza ne ko Mata?" Ta tambaya kamar ba ta san magana.
"Mata ne." Ya amsa mata.
Da hannu
ta yi masa alamar ya shigo da su.
Idanunta akan ƙofa bayan fitar Ilya ta ga wa
ɗ
anda ba ta yi tsammani ba sun shigo, miƙewa tsaye ta yi da sauri cikin shouting ta ce. "What! Su waye wa
ɗ
annan a cikin parlour na?" Iliya da ya yi musu jagora ya ce. "Su ne
baƙin Hajiy...." Bai ƙarasa ba ta dakatar da shi cikin tsawa da fa
ɗ
in. "Shut up! Wannan abubuwan za ka shigo mini da su har cikin parlour? Ubanwa ma ya ba su damar shigowa gidan nan har suka ƙetare main Parlor su shigo mini nan?"
Kansa a ƙasa yana sosa
kai ya ce. "Am Haji..."
"Hajiya me? ashe ba ka da hankali Ilya ban sani ba? Tunda kake a gidan nan ka ta
ɓ
a ganin mutane irin wa
ɗ
annan sun zo gurina? Ko a bakin gate
ɗ
in gidana ka ta
ɓ
a ganin talaka yana shawagi?"
Shiru Ilya ya yi bai ce komai ba, ƙ
wafa ta yi tana ƙara bin tsoffin matan da kallo cikin yatsina fuska kamar ta ga kashi. Ɗaya daga cikin Matan ne ta tsuguna akan gwiwoyinta cikin kuka ta ce. "Hajiya dan Allah ki yi haƙuri, neman taimako muka zo, ki taimaka mana kamar yadda Ubangiji ya taim
ake ki." Kallon sama da ƙasa ta yi mata cikin raini ta ce. "Nan ba gidauniyar taimako ba ne Malama, don haka ku tattara tsummokaran ƙafafuwanku ku bar mini parlour, kafin ku gama cika shi da wari da tsami. Mutane sai mutuwar zuciya, ba za ku fita ku nema b
a sai yawon maula." Mtss ta ja tsaki tare da
ɗ
aukar wayoyinta. Cikin garga
ɗ
i ta kalli Ilya ta ce. "Ka fitar mini da su daga parlour kamar yadda ka shigo da su, ka jirayi hukunci kuma na shigo mini da matsiyata cikin gida da ka yi." Ba ta jira amsar shi ba
ta shiga ƙwala kiran sunan Asabe da sauran abokan aikinta, jiki na rawa suka fito daga wani
ɗ
aki dake cikin parlour'n, umarnin sake tsaftace parlour'n gami da saka masa turare ta ba su sannan ta haye sama, cikin izza da
ɗ
agawa tamkar wata matar Shugaban ƙa
sa.
Baby ce ta kalli Ihsan, da har zuwa wannan lokacin, tana kwance akan gado.
A
ɗ
an hasale Baby tace "waike Ihsan meye haka ne? Ki tashi ki shirya Abuja zamu tafi yanzun nan, cin uban wancan
ɗ
an iskan".
Ihsan ta yamutsa fuska tace "Wallahi Ba
by, haryanzu jikina na yi mini ciwo sosai, kin san na zubar da jini sosai".
"To ai shiyasa dan ki fanshe wahalar ki, ya sa nace ku shirya mu tafi Abuja, bana jin Alhajin Janna Sosai, yana da sakin hannu, Amma shi wannan sojan nake son ki wankar mana, tu
nda mutumin banza ne shi, ga rowar tsiya, Wallahi ko mu
ɗ
au tsiraicinsa muyi blackmailing
ɗ
insa".
Ihsan tace "Wallahi tsoro nake ji Baby"
"Au tsoro, kwanta zaki ga tsoro, dalla ki tashi ki shirya ba zaki sha wannan wahalar a banza ba, kuma idan muka
je kar ki gaya masa an cire cikin nan kice ku
ɗ
i zai baki kije ki cire"
Haka Baby ta sata a gaba, ta tashi tai wanka ta shirya, su uku suka hau motar Baby, suka nufi garin Abuja.
Major ya kasa ya tsare, akan Lallai a tsananta bincike a gano, dalilin
mutuwar sojojin nan da ake tuhumar yadda hatsaniya ta
ɓ
arke, har sukai fa
ɗ
a a tsakaninsu, amma abubuwa gaba
ɗ
aya sun caku
ɗ
e, an hargitsa abubuwan, yadda Binciken zai bada wahala, wanda duk plan
ɗ
in General Ibrahim ne.
Ba tare da an samo bakin zaren ba,
a dole Abbi ya shirya komawa gida.
Washegari ya kama Saturday, around 3pm bayan Abra ta gama ayyukan gida tana kwance akan kujera 3 seater tana browsing wani assignment da aka ba su a wayarta, Na'ima da Khamal suka shigo cikin parlour'n. Idanun Abra ak
an wayarta ta amsa musu sallamar da suka yi tare da gaishe su, saboda hankalinta gaba-d'aya yana kan assignment
ɗ
in, so take ta yi ta gama dan yana da wahala, gashi kuma da yawa.
Dinning area su Na'ima suka ƙarasa, Khamal ya zauna ta fara zuba masa laf
iyayyen abincin da Abra ta girka. Bayan ta gama ta saka masa spoon ta saci kallon Abra ta ce. "Man, ban san me yake damun Daughter ba, yanzu ta koma always busy with her phone." Cikin rashin damuwa Khamal ya ce. "Kin manta yanzu yar jami'a ce ita? Ai dole
sai tana fama da browsing da karatu kodayaushe."
"To me yasa Salman shi ba ya haka?" Ta tambaye shi tare da zama a kusa da shi."
"Ta fi shi serious ne."
Cikin takaicin abun da Khamal ya fa
ɗ
a ta ce. "Gaskiya ban yarda ba, yarona ma babu lefi, abun
da na fi tunani kawai ita da akwai abun da take yi a wayar bayan karatun."
Khamal ya dakata da cin abincin da yake ya ce. "Ban fahimce ki ba, me kike nufi?" Duk da Na'ima ta tsorata da yanda ya tsare gida amma ta dake zuciyarta ta ce. "Ni nake zaune da
yaran nan kodayaushe a gida, kuma duk wani motsin su a kan idona yake, ta haka na gane yawan amfani da waya da Abra take yi, koda yaushe waya tana hannunta, har cikin dare idan na je
duba ta ina hango hasken screen ta cikin blanket
ɗ
inta, alamun ba bacci t
ake ba waya take latsawa. Yanzu ma ka lura fa da muka shigo, ko
ɗ
auke idonta daga kan wayar ba ta yi ba."
"Shi ne me? Ba ki ga papers
ɗ
in dake gabanta ba, may be tana discussing something important related to her study ne, wanda yake buƙatar full attent
ion
ɗ
inta akai."
Cikin baƙin cikin rashin sanin ha
ɗ
in kai Na'ima ta ce. "Haka ne, ni ma ba wani abun nake nufi ba, kawai ina so a bincika ne in ma wanin abun ne a yiwa tufkar hanci tun wuri."
"Babu ma komai, na san tarbiyyar da na bawa yarana, na ku
ma yarda da su, dan haka ki daina irin wannan tunanikan, just pray for them, Allah ya kare mana su daga aikata dukkan wani abu mara kyau."
Cikin yaƙe ta ce. "Ameen Mijina." Khamal ya cigaba da cin abincinsa, yayin da Na'ima ta shiga saƙe_saƙen yanda za
ta ƙara
ɓ
ullo masa, akan makircin da take son ƙulla wa Abra. Ba ƙaramin baƙin ciki ta ji ba a yanzu da ya ƙi bawa maganarta muhimmanci, ta so ya kar
ɓ
i wayar ya ga abubuwan da ta tura a ciki, ba tare da ita kanta Abran ta san da su ba, ta san idan ya gani
kashe Abra ne kawai ba zai yi ba, saboda yanda ta san shi da takatsantsan da tarbiyya akan Ƴaƴansa.
Cikin kwanikan nan da suka wuce mai turawa Abra text na love messages bai fasa ba, duk da ba kowanne take reply ba, saboda ta yi ta yi ya fa
ɗ
a mata wane
ne shi ko ya tura mata pics
ɗ
insa amma ya ƙi. Sai dai ta rasa me ya sa idan ta ga message
ɗ
insa take jin nisha
ɗ
i a cikin zuciyarta, ba ta gajiya da karanta messages
ɗ
in nasa ko ka
ɗ
an, har ta haddace lokutan da yake tura mata, idan ya ƙara mintuna bai turo
ba ta dinga duba wayarta kenan, tana jin vibrate za ta duba da sauri, idan shi ne ta bu
ɗ
e ta karanta cikin sauri, idan kuma Company ne ta yi tsaki ta ajiye wayar.
Yau Monday, misalin ƙarfe bakwai da rabi Abra ce tsaye a gaban mudubin
ɗ
akinta tana gyara
rolling
ɗ
in mayafin abayar dake yane a kanta. Wayarta dake kan mudubin ta yi vibrate alamar shigowar saƙo. Ɗauka ta yi ta duba, ganin Mr unknown ya sa ta bu
ɗ
e da sauri ta fara karantawa.
"God Morning My Angel, da fatan kin tashi lafiya? Na san yanzu kin
a shirin tafiya school, Allah ya kiyaye hanya ya ba da sa'a, have a nice day Princess!"
Murmushi ta yi a saman le
ɓɓ
enta tare da lumshe ido ta bu
ɗ
e, zuciyarta cike da son ganin Mr unknown
ɗ
inta. "Yaushe zan gan ka? A ina zan gan ka? Mutum ne kai ko Alja
n da kake sanin duk wani moment
ɗ
ina?" Ta tambayi kanta a hankali tana kallon fuskarta ta cikin mudubi, still tana murmurshi.
"Angel!"
Muryar Salman da ba ta san time
ɗ
in da ya shigo
ɗ
akin ba ta doki kunnenta.
"Na'am Faris." Ta amsa tare kallon sh
i.
Wani irin kallo yake bin ta da shi bai ce komai ba.
"Wannan kallon fa? Mu je in ka gama shiryawa, dama kai nake jira."
"Kin yi kyau sosai kamar na sace ki." Ya fa
ɗ
a cikin siririyar murya.
Tana murmurshi ta ce. "In ka sace ni Salman ka kai ni
ina?"
"Gidana." Ya ba ta amsa cikin confidence.
Jinjina kai kawai ta yi ba tare da tunanin komai akan maganar tasa ba, ta
ɗ
auki jakarta tana shirin fita Salman ya ce. "Where is your facemask?"
"Yau ba zan saka ba gaskiya, damu na yake yi."
Da
n ha
ɗ
e rai ya yi ya ce. "Ki saka, yana ina in
ɗ
auko miki." Cikin shagwa
ɓ
a ta ce. "Ka fiya takura Faris, don Allah ka ƙyale ni." Bai kula ta ba ya janyo drawer inda ya san tana ajiyewa ya
ɗ
auko sabo ya miƙa mata. Da farko ƙin kar
ɓ
a ta yi, sai da ta ga kamar
ransa ya
ɓ
aci sannan ta kar
ɓ
a, cikin marairaicewa ta ce. "Ka yi haƙuri Bro zan saka." Ɗauke kai ya yi alamun he is angry with her.
"Zan saka fa, Please kar ka yi fushi, ka san bana iya jurar fushinka." Ta yi maganar kamar za ta yi kuka. Sakin fuskarsa
ya yi ya ce. "Ya wuce cry cry Baby, kawo in saka miki ma da kaina, sai ya fi yin kyau." Ba ta yi musu ba ta miƙa masa. Idanunsa a cikin nata yana narkar da su ya saka mata, bayan ya gama ya kashe mata ido
ɗ
aya tare da sakar mata wani tattausan murmushi. Tu
ro baki ta yi ta ja karan hancinsa da ƙarfi, ta ce. "Gashi nan ka lalata mini rolling
ɗ
ina."
"I'm sorry the best among the best." Ya fa
ɗ
a cikin kulawa.
Na'ima ce ta turo ƙofar
ɗ
akin ta shigo, cikin fa
ɗ
a ta ce. "Ba za ku makarantar ba ne? Kun tsaya
kuna shiririta ko? Tun
ɗ
azu driver yana jiran ku."
"Ga mu nan fa Mami." Cewar Salman.
Harararar shi ta yi ba ta ce komai ba ta juya ta fita.