Showing 63001 words to 66000 words out of 260401 words
yi na wasu sakanni sannan ta ce. "Suna islamiyya, ni kuma ina
ɗ
aki ban ji kiran ba."
"Wacce Islamiyyar? Yau fa Thursday."
"Oh sorry na manta, ka san na saba kafin su yi sauka suna zuwa har
Alhamis da Juma'a, sun je shopping ne."
"Na'ima wannan wacce irin magana ce? Yarana sun fita amma saboda careless baki san takamaiman inda suka tafi ba, sai kin yi kame_kame kafin ki sanar mun? Shopping
ɗ
in kuma da aka fita tun 12 shine har yanzu ba su
dawo ba?"
Ɓ
ata fuska ta yi ta ce. "Haba Khamal, ya kake so in yi, duk ƙoƙarin da nake akan yaran nan baka gani, dan yau
ɗ
aya ka tambaya na yi mantuwar inda suka je sai ka kama fa
ɗ
a, ni fa
ɗ
an Adam ce ajiza kamar kowa, zan iya mantuwa. Kuma da kake cew
a sun tafi tun
ɗ
azu ba su dawo ba, nima ina zaune ni ka
ɗ
ai fa
ɗ
an da nake yi kenan, amma na kira driver ya ce mun suna hanya sun kusa ƙarasowa."
Ajiyar zuciya Khamal ya sauke ya ce. "Shikenan Allah ya dawo da su lafiya, in sun dawo na san za su kira ni,
ina zaune ni ka
ɗ
ai a office kawai na ji hankalina bai kwanta ba, kamar something bad happen to you."
"No..no babu komai, muna lafiya dukanmu."
"To Allah ya ƙara muku lafiyar, ya cigaba da ba ku kariyarsa a kodayaushe."
"Amin ya Allah Mijina, tare
da kai."
Ya amsa da Amin sannan suka yi sallama. Tsaki Na'ima ta ja a fili cikin takaici, wato har jikinsa ya ba shi babu lafiya, saboda waccan shegiyar yarinyar ba ta da lafiya. Ta
ɓ
e baki ta yi ta cigaba da chat
ɗ
inta.
Sai da biyar ta wuce Abra
ta farka, lokacin su Ammi suna tattaunawa akan abun da Na'ima ta yi na ƙin zuwa asibiti, da yake Salman ya ba su labari saboda yanda abun ya tsaya masa a rai.
"Salman! Faris!"
Da abun da ta farka a bakinta kenan cikin sanyin murya irinta marasa la
fiya.
A tare Salman da Ammi suka yi kanta, Ammi ta riƙe ta hannunta tana ambatar sunanta. Idanunta a lumshe amma sunan Salman kawai take kira.
Wata sassanyar ajiyar zuciya ya sauke amma bai ce komai ba. Fita Aunty Iman ta yi dan kiran likita. Cikin kula
wa Ammi ta ce. "Sannu Abra, Allah ya baki lafiya, ciwon lokaci
ɗ
aya amma har kin fa
ɗ
a."
A hankali ta bu
ɗ
e idonta ta sauke su akan kyakkywar fuskar Salman, idanunta a cikin nasa ta amsawa da Ammi da Amin. Ba yabo ba fallasa ya ce. "Sannu Yaya." Gya
ɗ
a ma
sa kai ta yi tana ƙara narkar da idanunta a cikin nasa. Lumshe idonsa ya yi ya bu
ɗ
e wani baƙon al'amari na yawo a cikin zuciyarsa, bai kuma magana ba sai zama da ya yi a gefen gadon.
Ammi ta gyara mata kwanciya tana jera mata sannu. Tare Aunty Iman su
ka dawo
ɗ
akin da Doctor, ya dudduba jikin Abra tare da yi mata tambayoyi sannan ya tabbatar musu babu watar matsala, drip
ɗ
in da aka saka mata yana ƙarewa za a sallame su.
Kulawa sosai Ammi da Aunty Iman suka ba wa Abra, Salman ma ya nuna mata kulawa so
sai amma ya ƙi sakar mata fuska, sai ta yi masa magana yana ji ya fuske kamar bai ji ba, duk sai ta ji ta damu, ta rasa sukuni a cikin zuciyarta.
Bayan Magriba aka sallame su, Alhamdulillah jikin Abra ya yi sauƙi, kamar ba ita ce awanni uku zuwa hu
ɗ
u d
a suka wuce take kwance cikin mawuyacin hali ba. Gidan Ammi Salman ya ce su wuce, dan ya san sai ta fi samun kulawa a can akan gurin mahaifiyarsa.
Na'ima na jin shigowar Motar da su Abra suka fita ta yi saurin saukowa falon ƙasa, a tunaninta su ne suk
a dawo, ba ta san driver ne ka
ɗ
ai ba. Jin shiru-shiru ba su shigo ba yasa ta
ɗ
aukar mayafinta ta fita compound
ɗ
in gidan.
Kiran shi ta yi a waya ya zo inda take, cikin mamaki ta tambaye shi ina su Salman ta gan shi ya dawo shi ka
ɗ
ai?
A ladabce ya
ce, "Hajiya Babba ta zo asibitin, daga nan suka wuce gidanta."
"Wacce Hajiya Babban?"
"Mahaifiyar Sir Khamal?"
Jinjina kai ta yi ta ce. "Alright" Sannan ta juya ta koma ciki ranta a matuƙar
ɓ
ace.
Abra tana kwance akan gadon
ɗ
akin Ammi, idan
unta akan Salman wanda har lokacin ya ƙi sakar mata fuska ta ce. "Faris cikina ciwo yake mini." Cikin kulawa ya ce. "Sannu Allah ya ƙara sauƙi, bari na kar
ɓ
o miki magani a gurin Ammi."
Ɓ
ata fuska ta yi ta ce. "Me ya faru na gan ka a haka? Kamar kana ci
kin damuwa, tun
ɗ
azu kuma ina tambayar ka, ka ƙi ba ni amsa."
"Nothing."
Ya fa
ɗ
a yana ƙara ha
ɗ
e rai.
Cikin marairaicewa ta ce. "Please Faris tell me, ko so kake ka ganni a cikin damuwa ni ma? Ka san bana son na gan ka a cikin damuwa"
Bai ce kom
ai ba ya miƙe da niyyar fita, kukan da ta fashe da shi ne yasa shi dakatawa. Da sauri ya koma ya zauna a kusa da ita tare da kama hannunta, a rud'e ya ce. "Mene ne Yaya? Jikin ne ko ciwon cikin ne?" Cikin shagwab'a ta ce. "Kai ne Salman, ka ƙi fa
ɗ
a mun abu
n da yake damun ka, ka san kuma ba zan jure ganin ka a haka ba, cikin
ɓ
acin rai." Numfashi ya sauke ya
ɗ
auki kanta ya
ɗ
ora akan cinyarsa, hawayen fuskarta ya fara share mata ya ce. "Babyn Abbi, zaki karyar mini zuciya da wannan shagwab'ar taki, har kin sa
hankalina ya tashi, na
ɗ
auka wani abun ne ya same ki."
"To ai kai ne"
"I'm sorry na daina My Angel" ya yi maganar yana shafa kuncinta.
"To fa
ɗ
a mun me yake damun ka, me ya
ɓ
ata maka rai?"
"Tsayawar da kika yi har wani banza ya riƙe miki hannu
, maimakon ki tsinka masa mari sai kika tsaya kina kallon shi." Ya yi maganar cikin
ɓ
acin rai da takaici.
"To ya zan yi Faris? Ni ma abun a bazata ya zo mun, amma ka yi haƙuri insha Allahu hakan ba zai kuma faruwa ba."
"Allah yasa, dan bana fatan ha
kan ta kuma faruwa akan wani mai tsautsayin, dan tsaf zan karya hannun duk wanda ya kuma gigin ta
ɓ
a mun jikinki."
Da mamaki take kallon shi, yanda ya dage yake magana iya gaskiyar shi. Murmurshi ta yi ta ce, "To ka saki ranka mana in ji da
ɗ
i a cikin ra
ina, ka ji
ɗ
an ƙanina." Karan hancinta ya ja tare da yin murmurshi bai ce komai ba.
Ƙ
arfe goma da ƴan mintuna na dare Salman yana zaune a parlour suna magana da Ammi Khamal ya kira wayar Ammi, bayan ta
ɗ
auka sun gaisa ya ce ta bawa Salman wayar.
"H
ello Abbi."
"Na'am Salman, me yasa kuka wuce gidan Ammi daga shopping ba ku sanar da Maminku ba?"
Kallon Ammi ya yi sannan ya ce. "Abbi na kira wayarta zan sanar mata da wayar Driver ba ta shiga ba."
"Duk da haka da kun koma gida kun fasa zuwa g
idan Ammin, yanzu gashi duk kun
ɗ
aga mata hankali, ta kira ni tana ta fa
ɗ
a wai sai driver ne ya sanar mata, har yanzu ku ba ku kira ta ba."
Shiru Salman ya yi dan ya rasa abun cewa, Khamal ya ce. "Kar ku sake haka, ba daidai ba ne." Cikin ladabi ya ce.
"Insha Allahu Abbi za mu kiyaye."
"Yawwa
ɗ
an albarka, ina Yayar taka?"
"Ta yi bacci."
Daga haka suka yi sallama, zai fa
ɗ
awa Ammi abun da ya faru ta dakatar da shi da fa
ɗ
in. "Na ji komai ba sai ka maimaita mini ba, ka yi haƙuri Salman, mahaifiyark
a ce Na'ima amma abubuwan da take yi ba ta kyautawa, ban yi tunanin duk shekarun nan har yanzu ba ta ƙaunar yarinyar nan ba, na
ɗ
auka ta haƙura komai ya wuce, ashe da sauran rina a kaba. Abun da nake so da kai kar ka bari mahaifinku ya ji wannan maganar, k
amar yadda na fa
ɗ
a tun
ɗ
azu kar a sanar masa wannan ciwon da Abra ta yi, to ko nan gaba kar ka fa
ɗ
a masa, saboda ba na son ya san da batun ƙin zuwa duba Abra da Nai'ma ta yi."
Jiki a sanyaye Salman ya ce. "Insha Allahu, wai ina Granny ne?"
"Ta je g
idan Gwaggo tun safe, a can za ta kwana, sai gobe za ta dawo."
Salman ya ce. "Shi yasa na ji gidan tsit, ba ta zo ta cika mu da magana da kara
ɗ
i ba."
"Uwar tawa ce mai kara
ɗ
i Salman?"
Bai ce komai ba ya miƙe yana dariya ya shiga
ɗ
akin da Abra tak
e. Ya tarar da ita a zaune ta ƙurawa guri
ɗ
aya ido.
"Yaya kin tashi? ko cikin ne?"
Kamar za ta yi kuka ta kalle shi ta ce. "Ina Mami? Me yasa ba ta zo ba?"
Kama hannunta ya yi ya ce. "Ba'a fa
ɗ
a mata baki da lafiya ba ne, saboda kar hankalinta ya
tashi, that is why muka taho nan."
"Mami ba ta damu da ni ba, babu yanda za'a yi hankalinta ya tashi saboda ba ni da lafiya." Ta yi maganar cikin tsantsar damuwa.
"Wa ya fa
ɗ
a miki? Ki bar wannan maganar, Mami tana son ki sosai na fa
ɗ
a miki."
"Soy
ayya ba ta
ɓ
oyuwa Faris, ƙiyayya ma haka, ban san me na yiwa Mami ba ta so na ba, ba ta saurare na, ba ta jana a jiki ta kula da ni kamar kowacce Uwa da
ɗ
anta!"
Ta ƙarashe maganar cikin kuka.
Cikin damuwa ya ce. "Dan Allah Angel ki bar wannan maganar,
kin ga baki da lafiya, kar ki ƙarawa kanki wani ciwon."
Daƙyar Salman ya rarrashi Abra ta yi shiru, dan sosai ta birkice take kuka, ba ta yi tunanin tsanar da Mami take mata ta kai haka ba, ba ta da lafiya har kwanciya ta yi a asibiti amma ba ta je ta
duba ta ba, a matsayinta na mahaifiyarta, dole abun ya ta
ɓ
a zuciyarta sosai.
Sai da ta yi bacci sannan ya bar
ɗ
akin, zuciyarsa cike da damuwa, shi kansa abun da Mami take yana damun shi ba ka
ɗ
an ba.
Washegari bayan su Abra sun karya Ammi ta ha
ɗ
a
su da driver ya mayar da su gida, saboda kiran wayar Ammi da Khamal ya yi da sassafe ya ce su koma gidan, Na'ima ta gan su ta ji da
ɗ
i dan duk ta damu, shi ma yana hanya yau zai dawo. kasancewar jikin Abra ya yi sauƙi sosai sai Ammi ta bar su suka tafin. Du
k da ta so su zauna su kwana biyu ko dan ta kula da Abra sosai, kuma gidan ita ka
ɗ
ai ce Baffa ma baya nan ya yi tafiya.
A parlour suka tarar da Na'ima hakimce akan kujera tana karka
ɗ
a ƙafa, ta ci kwalliya kamar wadda za ta wani gurin, ƙamshinta ne kaw
ai yake tashi a cikin parlour'n.
Salman ne a gaba Abra na bin shi a baya, kanta a ƙasa suka yi sallama. Ba ta amsa musu ba sai bin Abra da ta yi da wani mugun kallo. Cikin sanyin murya Abra ta ce. "Sannu hutawa Mani, Ina kwana?"
"Yana gidan Ubanki!"
Ba ta kuma cewa komai ba ta nufi
ɗ
akinta da sauri cikin sanyin jiki, Salman ya bi ta da kallo.
"Sannu Salman, Na mamajo, bita zai_zai, cingum, maƙale mata duk sunayenka ne, abun da ka yi kuma ka kyauta na tafiya gidan kakaninka ku kwana, saboda ka
ja mun baƙin jini a gurinsu ko? a ce bana kula da ita, wannan jarababbiyar tsohuwar ta zo ta cinye ni da masifaffen surutunta mara ma'ana."
"Ki yi haƙuri Mami don Al.."
"Ba zan yi ba, kullum kai kenan daga an yi magana a yi haƙuri a yi haƙuri, wallah
i Salman ba dan a gida na haife ka ba sai in ce canza mini kai aka yi, na rasa me yasa kodayaushe ina ƙoƙarin raba wannan Shegiyar shak'uwar taku da waccan mayyar yarinyar amma shaƙuwar taku sai ma ƙara gaba take yi, ba ka jin maganata kwata_kwata Salman,
ba ka bin abun da nake fa
ɗ
a."
Tsugunnawa ya yi cikin raunin murya ya ce. "Ki yi haƙuri Mami, ba na son in ga kina
ɓ
ata ranki a kaina ko akan Yaya, kin san fushinki masifa ne a gare mu, don Allah Mami ki yi haƙuri."
"Idan ba ka son fushina da
ɓ
acin ra
ina ka daina shigewa waccan shegiyar yarinyar."
"I'm sorry to say Mami, ba zan iya fita daga sabgar Yaya ba, ita
ɗ
in wata aba ce mai matuƙar mahimmanci a cikin RAYUWATA, tana da matsayi mai girma a cikin zuciyata, bayan ke da Abbi ba ni da kamar ta a ci
kin fa
ɗ
in duniyar nan, dan Allah Mami ki daina yunƙurin raba mu, domin
ɗ
ayanmu ba zai iya rayuwa ba idan babu
ɗ
aya."
"Ko kashin awaki ne ku wallahi sai na raba ku Salman, kai
ɗ
a ne tsaftatacce mai ƴanci kamar ko wanne
ɗ
a, ita kuma SHEGIYA ce Ƴar Zina, w
adda ta fito ta haramtacciyar hanya! Dan haka kar ka ƙara ha
ɗ
a kanka da ita, idan kuma......."
Bu
ɗ
o Kofar parlour'n da aka yi aka shigo ya katse wa Na'ima maganarta, a tare suka juya suka kalli mai shigowar cikin tsananin mamaki da ka
ɗ
uwa.
LITTAFIN D
ARE DA DUHU, ₦300 NE KACAL, ZA KU TURA TA WANNAN ACCOUNT ƊIN
0116886423 Sulaiman Na'ima s union Bank.
KU TUNTUƁI WANNAN LAMBAR DAN TURA KATIN WAYA NA NAIRA 500 TA WANNAN 09047871750
DOMIN NEMAN ƘARIN BAYANI, KU TUNTUƁE MU AKAN WANNAN LAMBAR 07063065780
\09047871750
MUNGODE.[10/1, 2:40 PM] Abk: LITTAFIN DARE DA DUHU NA KUƊI NE, ₦300 NE KACAL, ZA KU TURA TA WANNAN ACCOUNT ƊIN
0116886423 Sulaiman Na'ima s union Bank.
KU TUNTUƁI WANNAN LAMBAR DAN TURA KATIN WAYA NA NAIRA 500 TA WANNAN 09047871750
DOMIN
NEMAN ƘARIN BAYANI, KU TUNTUƁE MU AKAN WANNAN LAMBAR 07063065780\09047871750
MUNGODE.
Da sauri Abra ta
ɗ
auke idanunta saboda kwarjinin da mutum ya yi mata, amma har yanzu jikinta rawa yake na rashin sabo da kallon da jama'ar wajan suke mata
. A hankali ta yi ƙasa da kanta tana mai jan idanunta ta rufe ruf sai ƙanƙame hannunta take.
Ta
ɓ
e baki ya yi yana mai zame idanunsa daga kallon tsautsayin da ya yi mata, cikin takun nan nasa na natsuwa da kamala fuska
ɗ
aure yaci gaba da tafiya yana mai gy
ara zaman bluetooth
ɗ
in kunansa a hankali kuma a fili ya ce.
"I am not a child, Abba, I will take care of myself"
A sanyaye yake maganar yana shafa sumar dake kwance a kansa, a nutse yake tafiya yana waya da mahaifinsa. Abba dake sauraran S.p Adnan Ali
yu Matawalle ya ja numfashi ya ce.
"Me yasa ba zan damu da kai ba Son? Ina tsoron matsala ta ha
ɗ
aka da wani, You are stubborn and hard-hearted. Baka son cin abinci ina kasan yanayin Olser
ɗ
in ka idan ya tashi?"
Adnan ya marairaice fuska tamkar yana gab
an Abba cikin ƙosawa da kallon da ƴan matan wajan ke masa ya ce. "I am thirty-two years old, but you
still look like a child to me, Abba. Don mind me nasan yadda zan kula da kai na"
Da sauri ta cikin wayar Abba ya ce.
"Baka sani ba Adnan, idan ka sani ba
zaka dinga hora kanka da yunwa ba, sai wife ta takura ka kake cin abinci, naso ace tare da Usman kuka tafi, da iya takurar Usman dole ta sanya ka kaci abinci ko da something liquid ne haka"
Adnan dai ya yi shiru yana sauraran fa
ɗ
an da Abba yake masa, sai
da ya gaji da fa
ɗ
a ya ce.
"Ina da meeting bye take care of yourself ok"
"I'll. Love You Father, please ka sha maganinka ok" ya fa
ɗ
i hakan yana yatsuna fuska tare da rufe idanunsa ya
ɗ
an bu
ɗ
e a lokaci guda, a hankali ya fara ƙarewa cikin B.U.K
ɗ
in ka
llo yana ƙara tuna rayuwar makarantar da ya yi a ciki.
Ba tare daya lura da cewa ya ƙaraso inda Abra Khamal Khamis take zaune ba, sai ji ya yi ta miƙe da sauri har tana yin tuntu
ɓ
e da ƙafarsa, ko ta kanta bai bi ba, ya nemi waje ya zaune tare da sauke ajj
iyar zuciya mai
ɗ
an ƙarfi wacce take nuni da zallar gajiya da ya yi.
A karo na biyu ya ƙara rufe idanunsa yana sauke numfashi, jin mutum kusa da shi ya sanya ya bu
ɗ
e ido da sauri. With so much surprised yake bin mutumin da ya zaune kusa dashi da kallo,
kafin kace me
ɗ
alibai sun rufe Sp Adnan Aliyu