Showing 12001 words to 15000 words out of 260401 words
of blood, da aka ajiye na wannan matar, naga irin jinin su
ɗ
aya, sai a kaiwa iyayensa su bada 50k a sawa yaron"
Nurse
ɗ
in tace "Dr ita kuma matar fa? C.s za'ai mata fa,kuma zata buƙaci jini immediately in an fito da ita, ai
bai dace a
ɗ
auki nata ba"
Dr G.y ya nemi waje ya gyara tsayuwarsa yana fa
ɗ
in "Who is the boss between me and you?".
Cikin girmamawa tace "kai ne Sir" yace
"So do as i said, is hardly for her to survive"
Kamar za tai kuka Nurse
ɗ
in tace
"Amma a
ka amshi ku
ɗ
in aiki har 180k, Dr? But You can still try to help her."
Dr ya ha
ɗ
e rai sosai ya ce "Ke nan, zuwa asibitin duk a banza? Ra'ayi na ne haka, har a gado aka kwantar da ita, and bance ba za'ai mata komai ba, za'a cire abunda ke cikin nata, but
she's hypotensive and at the same time she has hyperglycemia, is hardly for her to survive".
Nurse
ɗ
in tai zuguum tana kallon cikin tiyatar in da matar ke kwance, take ta jujjuya kanta, alamar tana jin jiki.
Wani likitan ne ya shigo cikin tiyatar,
yana fa
ɗ
in "an ha
ɗ
a komai?"
G.Y ysce "Eh an ha
ɗ
a komai mu shiga"
Suka je suka kewaye matar, sukai mata allurai aka kashe daga cikin ta zuwa ƙafafuwan ta, sannan suka fara ƙoƙarin yankata, GY ya samata ruwa da allurai a ciki sannan suka fara aikin.
S
una tsaka da yi numfashinta ya fara sama yana ƙasa, SPO2
ɗ
inta was very low, ga PR
ɗ
inta was very high.
Da sauri
ɗ
aya likitan yace "what's going wrong? GY wace allurar ka sa mata a ruwan nan ne?"
GY ya gaya masa, ya duba ruwan ya
ɗ
akko kwalaban allur
an ya duba, a take ya zare ido yace "GY ka manta she's hypertensive ne? Kuma allurar ai ba ita bace".
Da sauri GY ya duba tabbas yayi kuskure gurin saka allurar, na da nan suka tsaida ruwan, suka cigaba da ƙoƙarin ciro
ɗ
an, amma yaron haka suka ciro shi
babu rai.
Tuni ta galabaita matar, ta fita hayyacinta ba ta gane koma, ga jini da ya
ɓ
alle kamar an kunna famfo, da ƙyar su ka
ɗ
inke cikin nata, Amma ta ƙasanta jini sai ambaliya yake,
ɗ
aya likitan yai mata duk alluran da suka kamata, amma jini be tsay
a ba, ya kalli GY Yace "maza maza da an kaita ward, a saka mata jini, sannan ƴan uwanta su sake kawo wani jinin".
Mutumin nan da
ɗ
ansa suna tsaye aka fito da matar, gaba
ɗ
aya abunda aka rufeta da shi, jini ya
ɓ
ata har
ɗ
iga yake, aikuwa yaron ya bi bay
ansu da sauri
GY ya kalli Nurse yace "maza aje lap, a
ɗ
akko jinin nan a sakamata".
Nurse tace "Doctor, har ka manta kace a siyarwa da iyayen yaran nan me sickler?"
Ɗ
aya likitan yace "GY harƙallarka tayi yawa Wallahi, yanzu ya za muyi da matar nan, s
he needs blood urgently, naga ance she has hyperglycemia, a bani glucometer in sake gwadawa"
Sai dai yana gwadawa ya ga sugan nata yai ƙasa sosai, ya duba file
ɗ
inta, tun da tai awo a Asibitin, ba'a ta
ɓ
a cewa tana da sugar ba sai yanzu.
"Waye ya duba
sugarn nan kan a shiga tiyata"
Nurse
ɗ
in dake biye da su tace "Nurse Bintu ce"
"Yaushe ta zama Nurse? Ba food hygiene tai ba? Dan me za ta dinga aikin Nurses, gaskiya GY Asibitinka da gyara".
Duk wannan mujadalar, yaron na tsaye a bakin ƙofa, yaj
i duk abunda suke fa
ɗ
a.
Ya ja da baya ya koma in da ya baro mahaifinsa, cikin damuwa yace "My son, kayi mana Maminka addu'a"
Shiru Yaron yai bai ce komai ba, Su GY suka fito a tare ya kalli mutumin yace "Sai dai kuyi haƙuri, mun rasa
ɗ
an da ke cikin
ta, ita ma kuyi ta Addu'a muna kan ƙoƙarin ceto ranta ne"
Ba su kuma yi musu wani bayani ba, suka wuce, yaron ya kama hannun mahaifinsa ya ja shi zuwa
ɗ
akin da take ciki, tana kwance jini na ta
ɗ
inga daga kan gadon da take!
For seven days now, Ca
ptain is being treating in the military hospital, in Naija State military base.
Chief of Army staff ne, da General Ibrahim, da Chief Commander tsaye a cikin Room
ɗ
in, Chief ya kalli Captain yace "Congratulations Captain, we were confirmed that today you
will be discharged "
Captain yace "Thank you, sir"
Chief ya ce "akwai Good news, but it will be surprising.." Captain ya ware idanunsa sosai, Chief Commander ya yi Murmushi kafin ya kalli Captain ya ce.
"Jirgi na jiranka an gama komai, Allah ya ƙara s
auƙi Captain, kai na musamman ne" General dai hararar Captain yake, yana tunanin yadda zai ga bayansa.
Gaba
ɗ
aya fita sukai waje. A hankali Captain ya fito cikin wata farar singlet irinta sojoji yana ƙarewa harabar Barrack
ɗ
in kallo. Tunanin yadda zai taf
i da Abra yake ga Na'ima, gashi Chief ya tilasta sai an bincka iyayenta.
Yana tsaye yaga Faruk ya nufu wajansa, Captain ya ce "What happened?"
Faruk ya Girgiza kai yace "Abra" a hargitse Captain yace "Abra What? Don't tell Anything mara kyau akan Yarinya
ta" Faruk yace "Abra was missing, tun safe babu Abra gaba
ɗ
aya n duba cikin Barrack
ɗ
in nan babu ita... Abra ta
ɓ
ata!.
Bright pens
Nimcyluv
Zee kumurya
Ayushercool
✍
🏾🤘🏼
'm selling data to all Nigerian network Thank you for contacting Sdeendtm!
BUY DATA FROM THE AFFORDABLE PRICE
I'm
selling MTN data with this cheap price
MTN DATA PACKAGE*
500MB@===200
1GB@=====300
2GB@=====600
3GB@====900
5GB@====1,500
Dial *131*4# or *460*260# to check Data balance Validity 1 month
Airtel,9mobile and
Glo also available.
*Subscription for DStv gotv star time electric pay bills*
Whatsapp OR
Call *08066268951*
[9/30, 8:55 PM] Abk: *
✷
DARE DA DUHU
✷
*
_Bright pens of
✍
🏾
_
Nimcyluv
Ayushercool
Zee kumurya
*3......*
Elegant Online writers
_Ƙir
ƙ
irarren labari ne, ba mu yi shi dan cin zarafin wani ko wata ba, idan yai kamanceceniya da rayuwar wani ko wata Arashi ne
🫣
_
_Littafin DARE DA DUHU haƙƙin mallakar mu ne, bamu yar da a juya shi ta kowace siga ba, ko a sashi a wata kafa ba ba tare da iz
inin mu ba_
Dafe kansa dake barazanar tarwatse masa ya yi, tare da taune lips
ɗ
insa na ƙasa cikin taurin zuciya.
Likitan da ya je nemo yarinyar bai ganta ba ya dube shi, cikin girmamawa da son kwantar masa da hankali ya ce. "Ka kwantar da han
kalinka Sir, Insha Allah, za'a ganta"
Runtse idonsa ya yi, gently ya ƙara bu
ɗ
e su yana kallon su ya ce. "Where is my phone?"
Likitan ya ce. "Tana nan tare da uniform
ɗ
inka, da za'a yi maka surgery ne aka cire su." Bai ce komai ba sai alama da ya yi
masa da hannu akan ya kawo masa wayar. Likitan ya sara masa sannan ya fice. Gyara masa kwanciya
ɗ
ayan Likitan ya yi, shi ma ya fice.
Lumshe idonsa ya yi yana tuna Jamil da Danniel cikin jini a kallon ƙarshe da ya yi musu, sosai mutuwar su take dukan zu
ciyarsa. Numfashi ya fesar mai zafi lokacin da ya tuno fuskar ƙaramar yarinyar da ya gani, bai san me yasa ya ji ya damu da ita ba a cikin zuciyarsa, ji yake yi kamar ya fizge drip
ɗ
in hannunsa ya fita ya nemo ta da kansa. A fili ya furta
"Where is She?
What kind of situation is she in? who will take care of her?" Ya yi maganar cikin damuwa. he just felt worried about the little girl.
General Ibrahim A.M ne yake ta kaiwa da komowa a cikin office
ɗ
insa, shi ka
ɗ
ai cikin tsananin
ɓ
acin rai. Lokaci
ɗ
aya ya
koma mazauninsa ya zauna yana fesar da wani numfashi mai zafi, duk da kasancewar office
ɗ
in da A.c amma gumi ne kawai yake tsatstsafo masa ta ko'ina a jikinsa. Hannunsa dafe da kansa sai karka
ɗ
a ƙafafuwansa yake yi.
Da ƙarfi ya buga table
ɗ
in gabansa ta
re da fa
ɗ
in. "Damn it!"
Wayarsa ce ta fara ruri tana neman agaji, tsaki ya ja har kiran ya katse bai bi ta kan sa ba, dan ba ta shi yake ba. Sai da aka yi masa 4 missed
call sannan ya janyo wayar cikin
ɗ
acin rai a fusace ya
ɗ
aga ba tare da ya duba mai
kiran ba.
Daga cikin wayar wata shaƙaƙƙiyar murya ya ce. "An samu bacin rana!"
Ajiyar zuciya General Ibrahim ya sauke yace
"Har da na Inuwa ma duk an samu Gwaska."
Gwaska ya ce "Ba a ta
ɓ
a mun
Ɓ
arna irin wannan ba tunda na fara harkan nan, ya
akai haka ta faru?." Cikin
ɓ
acin rai General ya ce. "Ba za ka gane baƙin cikin da nake ci da wannan Nasara da yaran nan suka samu ba, ban ta
ɓ
a tunanin hakan za ta faru ba, a yanda na san ka na san taƙadirancinka ko rundunar sojoji million aka turo za ka iy
a gamawa da su, na baka komai a tsare, umarnin harbin da aka basu ne ya
ɓ
ata komai, kuma aka shirya wata rundunar aka tura ba tare da sanina ba, shiyasa su suka yi galaba a kanku. Babban baƙin cikina da wancan yaron Khamal ya dawo a raye ba, kuma na san d
uk nasarar da aka samu sanadiyyar sa ne, dan ba ƙaramin jajircewa ce da shi akan aikinsa ba, yana aiki ne da jikinsa gami da zuciyarsa, He knows the value of his work, especially if he wears military uniforms on his body, he feels like he is carrying the w
hole country in his shoulder, gaba
ɗ
aya yanzu idan manyanmu a kansa yake".
Gwaska ya yi wata shegiyar dariya ya ce. "Indai kere na yawo, zabo na yawo wata rana za'a ha
ɗ
u, Wallahi sai na
ɗ
auki fansar kisan yarana da akai mun da kuma harsashin da ya huda
jikina, zan yi
ɓ
arnar da sena girgiza ƙasar nan girgiza ta gaske makuwa, kuma dole a sakarmin yarana da aka kama ko kuma aga abunda ba'a so" Cikin mamaki General ya ce. "What? You mean kai ma sun yi nasarar harbin k......,"
kiran da ya shigo cikin wayar
sa ne ya katse masa abun da yake cewa. Janye wayar ya yi daga kunnensa ya duba, ganin Chief of Army staff ne yasa cikin sauri ya cewa Gwaska "Ina zuwa, I will call you later." Bai jira amsarsa ba ya
ɗ
aga kiran Chief
ɗ
in.
Ƙ
amewa ya yi kamar yana gabansa
with so much respect ya ce. "Morning Sir." Daga
ɗ
aya
ɓ
angaren Chief ya ce. "Morning General, ka shirya kai da sojoji kamar 20 anjima za mu zo mu je mu dubo yaranmu na Naija state, sanann mu jagoranci miƙa yaran nan ga iyayensu "
"Done Sir." General ya
fa
ɗ
a tare da sara masa.
Dungurar da wayar ya yi bayan ya katse kiran cikin tsananin takaici. Abun da yake ƙara baƙanta ran General idan ya tuna yanda Nigeria da duniya gaba-
ɗ
aya ta
ɗ
auka da zancen nasarar da su Captain Khamal suka samu akan ƴan ta'addan
, duk inda mutum ya duba a social media zancen ake yi ana yaba musu da jinjina musu akan bajintar da suka yi. Kuma daga faruwar abun jiya har Chief zai je ya dubo su da kansa da sauran manyan muƙarabban gwamnati, duk kuwa da tarin sabgogin dake kansu. Tsak
i ya ja a fili ya ce
"Sai ka ce akansu aka fara fita operation, mu da duk da muke zuwa uban wa ya yi mana haka?" Sumar kansa ya yamutsa cikin rashin sanin abun yi, duk wannan abubuwan ba su wani dame shi ba kamar irin ace za'a ƙarawa Captain
matsayi, do
min ya san tabbas idan hakan ta faru gaba_gaba Captain zai kamo matsayinsa ko ma ya wuce shi tunda mutum ne shi jajirtacce akan aikinsa, kuma ze iya banka
ɗ
o muguwar harƙallar da yake aikatawa.
Table
ɗ
in gabansa ya ƙara bugawa da dukkan ƙarfinsa idanuns
a duka a waje ya ce "Impossible! Wallahi ko zan rasa aikina ba zan ta
ɓ
a bari a ƙarawa yaron nan girma ba." Kamar mahaukaci ya
ɗ
auki wayarsa ya fice fuuuu!! daga office
ɗ
in tamkar zai tashi sama.
A hankali ta bu
ɗ
e idonta tana bin inda take kallo, kunnu
wanta na jiyo mata sauti mai kama da maganganun mutane ƙasa_ƙasa. Hannun hagunta ta ji ya
ɗ
aure mata, ga wani abu da take ji daga hannun yana shiga cikin jikinta a hankali. Yunƙurin tashi zaune ta yi, Madam Halima dake zaune a kujerar gaban gadon da take,
ta yi saurin tashi tsaye tana fa
ɗ
in. "Kin farka, sannu Dear."
Da ido kawai take bin ta dan ba ta jin abun da take cewa sosai, kamar mai yin magana cikin ra
ɗ
a haka take ji. Madam Halima ta mayar da ita ta kwanta, cikin kulawa ta ce.
"Let me call the d
octor"
ta juya ta fara tafiya, Yarinyar dake kwance saman gado, ta bi ta ido har ta
ɓ
acewa ganin ta, kalle-kalle ta shiga yi a ward
ɗ
in da suke mai
ɗ
auke da gadajen marasa lafiya guda hu
ɗ
u, duk yara ne ƙanana kamarta sai masu jinyar su. Tare Madam Halim
a suka dawo da Doctor Zainab, dudduba jikinta ta yi bayan ta yi mata sannu, d Doctor ta dubi Madam Halima ta ce "Madam a ba ta ko ruwan tea ne ta sha dan tana tattare da yunwa, anjima idan ruwan nan ya ƙare za'a iya discharging
ɗ
inku, because gaba-
ɗ
aya re
sults
ɗ
in gwaje-gwajen da aka yi mata ya nuna ba ta da wani ciwo mai illa a jikinta."
Madam ta ce. "Masha Allah, Mun gode sosai fa Doctor."
Doctor ta yi murmurshi ta ce. "Don't mind." Sannan ta shafa cukurku
ɗ
a
ɗɗ
an gashin Yarinyar ta ce. "Cute Baby
Allah ya ƙara lafiya." Da ido kawai yarinyar ta bita.
Bayan fitar Doctor, Madam Halima ta bar ta a hannun wata Nurse ta tafi ha
ɗ
o mata kayan tea ta dawo.
Har lokacin idanunta biyu ba ta koma barcin ba. Bayan ta ha
ɗ
a mata tea
ɗ
in ta tashe ta zaune t
a jingina bayanta a jikin pillow sannan ta
ɗ
auko cup
ɗ
in da spoon ta de
ɓ
o tea
ɗ
in ta kai bakinta. Kawar da kai ta yi dan ba ta ta
ɓ
a ganin irin wannan abun ba.
Madam Halima ta kamo hannunta ta ce "What happen?" Duk da ba ta ji abun da ta ce sosai ba amma
sai ta girgiza mata kai. Tsayawa Madam Halima ta yi tana kallon ta, har yanzu yanayinta ya nuna tana cikin tsoro, ba tare da ta yi zato ba ta ji cikin muryar yara da ƙarfin sauti ta ce. "Zan yi fitsari."
Madam Halima da ta yi tunanin duk yanayin tsoron
da yarinyar take ciki ne yasa ta yin maganar da ƙarfi, cikin farinciki ta ce. "Alhamdulillah, baki ya bu
ɗ
e kenan?"
Yana nan kwance Likitan da ya je
ɗ
auko masa wayarsa ya dawo ya kawo masa.
More than 50 missed call ya tarar, fiye da rabi duk na Fami
ly
ɗ
insa ne.
Numbern Mahaifiyarsa da ya yi saving da First love ya fara bin bayan kiran, amma har ya kira sau biyu not
respond, numfashi ya sauke ya kira numbern My wife, still ita ma no respond.
Tsaki ya ja ya ajiye wayar a gefensa tare da lumsh
e idonsa yana sauraren bugun zuciyarsa, gefe guda kuma ra
ɗ
a
ɗ
i da ciwon harbin jikinsa na
ɗ
an damunsa, musamman da ya kasance sai dai ya kwanta ta
ɓ
ari
ɗ
aya. Gently ya ji an turo ƙofar
ɗ
akin an shigo tare da yin sallama, bu
ɗ
e idonsa ya yi ya sauke akan wand
a ya shigo.
Lieutenant Faruk ne, da mamaki Khamal yake duban shi ganin hannunsa nanna
ɗ
e da bandage, alamar shima an harbeshi.
Murmurshi Lieutenant Faruk ya sakar masa tare da sake yin sallama. Amsa masa ya yi a can ƙasan maƙoshi. Faruk ya ƙaraso tare
da janyo kujera da hannunsa mai lafiya ya zauna a gabansa.
"Good Morning Captain" Ya fa
ɗ
a cikin respect.
Ɗ
aga masa kai kawai Captain ya yi.
Cikin kulawa Faruƙ ya ce "Ya jikin naka?"
Cikin dakakkiyar muryarsa ya ce. "Alhamdulillah, and you?"
Faruk ya ce. "Da sauƙi Alhamdulillah." Jinjina kai Captain ya yi tare da runtse idanunsa, lokaci
ɗ
aya kuma ya bu
ɗ
e idon kamar an tsikare shi ya ce.
"Faruk I want to ask you something?" Faruk ya ce. "Okay Sir."
Captain yana kallon cikin idonsa ya ce.
"Akwai wata little Baby da na
ɗ
auko jiya tana ina, ance ba'a ganta ba?"
Faruk ya ce. "Tana cikin