Showing 90001 words to 93000 words out of 260401 words

Chapter 31 - Dare da Duhu complete

tana son ƙamshin, sometimes idan za ta kwanta bacci sai ta

ɗ

auko ta shinshina. Mr unknown ne ya fa

ɗ

o mata a rai, da sauri ta latsa wayar ta cire password tare da cire ta daga Flight mode

ɗ

i

n take, kamar jira ake messages suka dinga shigowa. Hannunta har rawa yake wajen dannawa ta bu

ɗ

e ta karanta. Messages

ɗ

insa ya kai 15 ta gani, duk na yanda yake tsananin son ta ne da missing

ɗ

inta da ya yi, a ƙarshe kuma sai ya roƙe ta akan ta taimaka ta y

i masa reply koda da "Okay" ne, dan ya ji da

ɗ

i a cikin ransa. Murmushi ta yi ta tura masa da.

"Hey, How are you."

Message

ɗ

in yana tafiya kira ya shigo cikin wayar da sabuwar Number, kallon special Numbern ta tsaya tana yi, sai da ta kusa katsewa

sannan ta yi pick.

"Assalamu alaikum." Wata murya mai cike kamala da da

ɗ

in sauti ta doki kunnenta.

Sai da gabanta ya fa

ɗ

i jin muryar wanda ba ta za ta ba, lumshe ido ta yi a hankali tare da gyara zama ta amsa masa cikin sassanyar muryarta.

"Na k

asa cigaba da driving a dalilin kyakkyawar fuskar matata dake ta mun gizo gami da tunaninta da ya addabi zuciyata, shi ya sa na kira ki don na samu nutsuwa, i hope kin shiga gida lafiya?" Ya yi maganar cikin wani irin salo da ya ratsa zuciya gami da ko'ina

a jikinta. Shiru ta yi ta rasa me za ta ce, jin al'amarin take wani mai girma a kanta.

"Ba na son ina magana ana ji na a yi shiru" Ya fa

ɗ

i haka a

ɗ

an kausashe kamar ba shi ya gama magana cikin kulawa yanzu ba.

Turo baki ta yi kamar yana gabanta ta c

e. "I'm sorry, ban san me zan ce ba ne." Murmushi ya yi mai sauti ya ce. "Just say I love you My husband." Waro ido ta yi ba ta ce komai ba. Ya ce. "I'm waiting for you Madam." Nan ma shiru ta yi sai sauke numfashi kawai take yi. Murmushi ya ƙara yi ya ce.

"Okay bye, thank you, take care of yourself." Bai jira amsar ta ba ya kashe wayar.

Ajiyar zuciya ta sauke tare da zare wayar daga kunnenta. sai ta tsinci zuciyarta da blaming kanta, kamar ba ta kyauta masa ba da ta yi shiru, to amma me za ta ce mas

a? Ita fa jinta take duk a takure, ga wani kwarjinin da yake yi mata, ga kunyar shi da take ji duk ita ka

ɗ

ai.

_Adnan_

ta ambaci sunansa a cikin zuciyarta, sunan ya yi mata da

ɗ

i ba ka

ɗ

an ba. Lumshe idanunta ta yi tana hango yanda yake magana cikin

nutsuwa yana motsa ƙananun lips

ɗ

insa kamar ba ya son maganar ko wanda aka yiwa dole. Murmushi ne ya kufce mata ba tare da shirya yin sa ba, saboda tuno kyawawan fararen idanuwansa da yake tsare ta da su.

"Angel!"

Salman ya fa

ɗ

a da

ɗ

an ƙarfi loka

cin da ya shigo

ɗ

akin yana ƙare mata kallo. Da sauri ta bu

ɗ

e idonta cikin ƙoƙarin daidaita nutsuwarta.

"Me ya sa kika taho ba tare da kin sanar mini ba?"

Kalar tausayi ta yi ta ce. "I'm sorry bloody, bayan na baro class

ɗ

inku na ji ina son shiga t

oilet, kuma ka san i can't use toilet

ɗ

in school, that is why na taho gida." Ajiyar zuciya ya sauke ya ce. "Shikenan, amma kin

ɗ

aga mini hankali sosai, kin san irin neman da na yi miki kuwa?"

"Sorry sweet Bro, ka je ka huta bari na tashi na ha

ɗ

a maka d

elicious yanzun nan." Murmushi ya yi ya ce. "Baby girl, shi ne kika zo kika ba ni kunya a class."

Cikin shagwa

ɓ

a ta ce. "Kunyar me kuma Faris?"

"Ba ta komai, ni abun da ya fi ba ni haushi yanda ake ta tanka ki, bayan mun fito harda masu cewa in ba s

u contact

ɗ

inki wai kin burge su." Ya ƙarashe zancen tare da jan tsaki. Murmushi kawai ta yi, ta rasa me ya sa Salman yake mata haka? Ba ya so ya ga maza suna kallon ta ko su yi mata magana, yanzu zai shiga

ɓ

a

ɓɓ

ata rai da jan tsaki. Lalla

ɓ

a shi ta yi ya sa

uko daga kumburin da yake, ta nuna masa an ba ta wayarta yau, taya ta murna ya yi sannan suka fita tare, ta shiga kitchen shi kuma ya yi

ɗ

akinsa.

Ba ƙaramin firgicewa General Ibrahim ya yi ba da ganin wannan videon, wani irin gumi ya shiga tsatstsaf

owa a jikinsa. D.P.O dake karantarsa ya ce. "Zaka ce ba kai ba ne wani ne ya yi amfani da fuskarka? Wannan ƙaryar da ka yi ta ƙara sanya mini zargi a kanka." General dai kasa magana ya yi, sai goge zufa yake yana zare ido. D.P.O ya janyo laptop

ɗ

in dake ga

bansa ya yi yan danne-danne sannan ya juya ta yanda za ta fuskanci General Ibrahim, bai ce komai ba sai wani kallo da yake bin sa da shi. General Ibrahim ya

ɗ

aga ido daƙyar ya dubi laptop

ɗ

in, videon lokacin da ya shiga reception

ɗ

in Aminci Hotel ne.

"

Wannan ma ko za ka musa ne? Ka saka facemask a lokacin dan ka yi badda kama, ma'aikacin hotel

ɗ

in ya buƙaci ka bu

ɗ

e fuskarka ya gan ka, sai ka ba shi cin hanci na 20k dan ya ƙyale ka wuce ka je ka kashe ƴar mutane. A matsayinka na babban jami'in tsaron ƙas

a, wanda ƙasa take alfahari da kai."

"Haba D.P.O ya zaka dinga alaƙanta ni da abun da ban sani ba? Ni fa ba ni ba ne wannan da kake magana akansa." General Ibrahim ya fa

ɗ

i haka cikin borin kunya zuciyarsa na tsananta bugu.

Miƙewa D.P.O ya yi ya

ce. "Idan mun je gaba ka yi musu duk wannan bayanin." Bai jira cewarsa ba ya ƙwallawa Inspector kira, bayan ya shigo ya ce masa. "Ku tafi da shi headquarter tare da ƴan'matan nan, I.G yana jira, ya ce a mayar da case

ɗ

in can, i will fallow you back.

Kafin dare labarin kisan Ihsan da videon da ta

ɗ

auka nasu ita da General Ibrahim ya gama zagaye ƙasa da kewaye, duk inda ka je zancen ake yi.

Al'amarin ya girgiza manyan ƙasa da Sojoji wa

ɗ

anda suka san General Ibrahim, saboda yadda yake nuna shi na Alla

h ne akan komai, da yawa ba su yi tunanin zai aikata hakan ba.

Kwance yake akan gadonsa ya mimmiƙe baƙaƙen ƙafafuwansa, wata mata wadda da alama Matarsa ce tana yi masa tausa. Taba ce a hannunsa yana ƙarawa sama hazo daga kwancen da yake. Wayarsa da

ke gefensa ce ta shiga ruri, tsaki ya yi cikin maganar riƙaƙƙun ƴan daba ya ce. "Ba za a ta

ɓ

a barin mutum ya huta ba." Ɗaukar wayar ya yi ya

ɗ

aga ya kara a kunne, sai da ya zuga ya fesar sannan ya ce. "Ina jin ka ya aka yi ne? Kira da sakaliyar yammar nan?

"

"Ban gane in hau WhatsApp za ka tura mini abu ba, kawai ka fa

ɗ

a mini, ka san ni yanar gizon nan ba wani gane mata nake ba."

"To na ji, tunda ka dage zan hau." Ya ƙara jan tsaki sannan ya katse wayar. Yana ƴan mintocinsa ya siyi data ya kunna ya

shiga WhatsApp. Wani uban ihu ya kurma tare da yar da wayar a ƙasa, cikin zafin zuciya ya cillar da tabar hannunsa tare da narka wani uban ashar ya ce. "Yata Ihsan

ɗ

in aka kashe? Sannan kuma wancan tsohon matsiyacin gajeren Sojan ake zargi? Bayan ya gama

lalata da ita? Ta

ɓ

di jan, Ibrahim ya de

ɓ

o ruwan dafa kansa, wallahi, wallahi, wallahi sai na

ɗ

auki fansar jinin ƴata."

Aru

ɗ

e mahaifiyar Ihsan ta miƙe cikin ƙaraji ta ce. "Innalillahiwa'inna'ilaihirra'un! Mai gida me kake cewa ne? Ban fahimta ba, wacce I

hsai

ɗ

in aka kashe? Ba dai yata ba?"

"Ita fa Rabi, wai tun rana abun ya faru, ana ta kiran wayarmu daga ni har ke ba a same mu ba. An ta

ɓ

o tsuliyar dodo Rabi, za a yi yaƙin da ba a ta

ɓ

a yin kamar shi ba a duniya wallahi."

Rabi da ba fahimtar ab

un da yake cewa take ba ta

ɗ

auki wayar da ya cillar cikin rawar jiki ta latsa, videon gawar Ihsan da bayanin abun da ya faru ya bayyana, ƙara ta fasa tare da zubewa a ƙasa sumammiya.

Na'ima na zaune a parlour ita ka

ɗ

ai tana kallo wayarta ta fara r

inging, murmurshi ta yi tare da

ɗ

agawa.

"Hello Hajiya Maryam ya ake ciki ne?"

Daga

ɗ

aya

ɓ

angaren Hajiya Maryam ta ce. "Komai ya kammala ƙawata, ba dai level 1 take ba department of Mass communication?" Da sauri Mami ta ce. "Nan ne."

"To ki kwant

ar da hankalinki tamkar tsumma a cikin randa, wan

ɗ

anda na bawa aikin nan ba ni da haufi a kansu, gwanaye ne, ba su ta

ɓ

a aiki an samu matsala ba, ke dai kawai da zarar aiki ya cika ki cika musu aljihunsu da ƴaƴan banki."

"Ba su da matsala da wannan, k

in san ku

ɗ

i ba damuwata ba ne, ni dai kawai buƙatata ta biya, tsinanniyar yarinyar nan ta bar mini gida ko na huta, haba na gaji, na yi makircin na yi amma har yanzu ban ci nasara ba?"

"To daga wannan karon kin gama cizan yatsa ƙawata."

Murmushi

Na'ima ta yi ta ce. "Da kuwa na zuba ruwa a ƙasa na sha." Maryam na dariya ta ce. "Ko acikin kwata ne ma ki zuba ki sha, duk a cikin celebration ne." Dariya suka yi a tare cikin tsananin farinciki.

Washegari 8 Salman yake da lecture, Abra kuma sai

10 hakan ya sa ba su tafi tare ba. Ƙarfe 1 Salman ya fito daga lecture, bayan ya yi Sallah ya nufi department

ɗ

in su Abra, ya jira har ƙarfe biyu suka fito daga lecture. Yana tsaye a bakin class dinsu yana zuba idon ganin ta, amma har kowa ya gama fitowa b

ai ga ko mai kama da Abra ba. Cikin mamaki ya shiga dudduba cikin department

ɗ

in nasu amma bai gan ta ba, ya kira wayarta ya fi sau 20 ba a

ɗ

auka ba. Hankali a tashe ya kira Na'ima ya tambaye ta ko Abra ta dawo gida? Sanar masa ta yi tana zaune a main parl

our tun 12 amma ba ta ga shigowar Abra ba, direbansu ya kira ya tambaye shi ko Abra ta kira shi ya zo ya

ɗ

auke ta? shi ma ya ce masa ba ta kira shi ba. Hankalin Salman idan ya yi dubu ya tashi, duk inda yake tunanin zai ga Abra ya duba amma bai gan ta ba,

ya tattambayi classmates

ɗ

inta amma duk amsar

ɗ

aya ce ba su gan ta ba, majority ma ce masa suke yi ba su san ta ba, tunda kullum cikin facemaks take. University ba secondary school ba, balle ya yi report ya ce bai ga Abra ba, to wa ma zai yiwa report

ɗ

in?

Littafin nan na ku

ɗ

i ne ₦300 NE

Via 0116886423  Sulaiman Na'ima s union Bank. Idan katin waya ne mtn na 500 idan transfer ne

ɗ

ari uku kacal.

Evidence of payment 07063065680 ko 09047871750.

[10/1, 3:01 PM] Abk: Ƙara rikicewa Abra tayi, ganin y

adda ya tayara da motarsa ya bar gurin. Gaba

ɗ

aya ta rasa abunda yakamata tayi a gurin nan, ihu za tayi ko kuka za tayi? Bata koma gurin cin Abincin nan ba, ta nufi department

ɗ

in su, tana zuwa ta tarar da Salman da waya a hannunsa yana lelleƙawa  yaga ta

in da zai hango Abra.

Yana waiwayowa ya sukai ido hu

ɗ

u da Abra da take ta tsuma.

Da sauri ya ƙaraso in da take yana fa

ɗ

in "Wai ina kika shiga ne? Over 15 missed calls, amma baki

ɗ

aga ko

ɗ

aya ba.

Shiru tayi tana rarrraba ido, ta kasa ce masa uffan.

A

ɗ

an hasale yace "ki yi mini magana ma, kin tsaya kina kallona".

"Wani lecturer ne ya ƙwace mini waya"

"Me ki kayi masa da ze ƙwace miki waya?".

"Wayata ce tayi ringing a aji, shine ya ƙwace mini wayar" tai maganar tana tsilli-tsilli da ido, sab

oda ƙaryar da tayi.

Salman dai kallonta kawai yayi, yace "to yanzu daga ina kike?".

"Cafeteria naje inci Abinci".

"To Yanzu kinci Abincin?"

Ta jinjina masa kai alamar eh.

"Wai meke damunki ne, gaba

ɗ

aya kamar a tsorace kike fa" yai maganar y

ana kallonta.

gaba

ɗ

aya tunaninta da hankalinta yana kan yadda za tai ta kar

ɓ

i wayarta, tare da jinjinawa ƙarfin hali irin na Adnan.

'yanzu idan da gaske yake ya tafi da wayata Kaduna ya zanyi?' wata zuciyar ta tambayeta, nan da nan wank irin gumi y

a shiga tsastsafo mata, na tashin hankali da damuwa.

A haka suka nufi mota suka kama hanyar gida, Salman ya lura gaba

ɗ

aya akwai abunda yake damunta, amma ganinaa yayi-yayi ta gaya masa taƙi, kawai sai ya ƙyaleta.

Tafe suke a mota, Baby na sake g

wadawa Ihsan yadda za suyi da Sojan nan idan sunje Abuja, Ihsan tai shiru tana sauraren Baby kamar 'ya da uwa.

Baby  tace "Maza ki

ɗ

akko waya, ki sanar masa gamu nan".

Jiki a sanyaye Ihsan ta

ɗ

akko waya ta kira wata lamba, wadda tai saving da Yalla

ɓ

ai.

Sai data kusa tsinkewa, sannan ya

ɗ

auka "Hello beb ya?"

Tai ajiyar zuciya tace "Ya kake? Ya aiki?"

Yace "Alhamdilillah, nayi missing

ɗ

inki sosai fa".

Ihsan tace "gamu nan zamu shigo garin Abuja".

With so much excitement yace "Wow, are you sur

e?".

Tace "Quiet sure"

Yace "Can't wait to see you Baby, sai kin zo, ki sauka a guest house

ɗ

ina, za'a samar maku da komai".

Tace 'Alright, sai mun zo".

"Ok bye".

Baby tace "hmm zaka ga tsiya, ko ka saki ku

ɗ

i ka ƙwaci kanka, ko muyi maka bar

iki irin ta yaran zamani".

Gaba

ɗ

aya Abra jinta take kamar mara lafiya, saboda rashin wayarta, gashi gefe guda tana ta tunani unknown

ɗ

inta, da yake turo mata saƙonni. Allah sarki ta san yanzu zai tayi mata Magana yaji ta shiru, ba ta reply.

Da mag

ariba, Abbi ya dawo daga masallaci suna hira shi da Na'ima, gefe Salman yana duba wayarsa, Abbi yace "Hope dai karatu kake ba shirirta ba?"

Salman yace "eh Abbi, ina duba wani abu ne".

"Ai nasan hankalinka ne, kafi maida hankali a kan, shirita fiye d

a karatu".

Na'ima tace "Eh amma ai Abra ka yadda karatu take a waya, amma shi kace ba karatu yake ba" wani mugun kallo da yayi mata ne, ya sanya ta ha

ɗ

iye Maganar ba shiri.

Abbi yace "Ni ban ma ganta ba gaba

ɗ

aya, me take yi a

ɗ

akine iya ka

ɗ

ai?"

S

alman yace "I don't know what's wrong with her today, gaba

ɗ

aya kamar wani abu yana damunta".

"Kira mini ita".

Salman ya miƙe ya nufi

ɗ

akinta, ko da ya shiga ya tarar tana zaune, ta zube littattafai a gabanta, amma tunani takeyi, ba karatun ba.

Ya

yi ajiyar zuciya sannan yace "Idan kin gama tunanin kizo Abbi yana kiranki".

Ta

ɗ

aga kai ta kalli Salman, wanda tuni ya juya zaia bar gurin.

Jiki a sanyaye ta miƙe ta biyo bayansa,  ta tarar da su gaba

ɗ

aya a falo.

Ta ƙarasa gaban Abbi ta zauna ya

ce "Gani Abbi".

"Daughter na, meke damunki ne? Duk muna nan a zaune, amma kin ke

ɓ

e kanki a

ɗ

aki, gashi fuskarki ta nuna, kina cikin damuwa".

Abra tace "Abbi bakomai, na gaji ne kawai"

Abbi yace "Anya kuwa? Ki gaya mini gaskiya".

Salman yace "Wa

yarta akai seizing a Makaranta"

Abbi yace "Subhanallah, how comes?"

Salman yace "Wai ringing tayi a aji, shine aka ƙwace, shine take ta wannan ƙuncin".

Abbi yace "Ki dena damuwa, in basu baki ba a canza miki wata".

Na'ima da tun

ɗ

azu ba tace ko

mai ba tace "Wane irin a canza mata wata, ka sani ko ana musu karatu tana wasa da waya ne?".

"No ba haka 'yata take ba, koma mene zanga abunyi, a canza wata idan be baki ba, amma ki dena damuwa kinji?"

Tace "to Abbi".

Salman ne ya miƙe ya nufi han

yar kitchen, ganin Kamar Salman yana fushi da ita, yasa ta miƙe itama ta nufi kitchen

ɗ

in".

"Ina zaki?" Na'ima tayi maganar tana zazzarewa Abra ido.

Abra tace "Mami banci Abinci ba, zanje in zuba ne".

Ba dan ta so ba, tai shiru saboda Abbi yana gu

rin.

Da sauri Abra ta ƙarasa cikin kitchen, ta tarar da Salman a tsaye yayi shiru, da alama ma ba wani abu ya shiga yi a kitchen

ɗ

in ba.

Yana ganin ta shiga, shi kuma ya nufi hanyar fita, da sauri tace "Faris"

Ya waigo ya kallta ba tare da yayi ma

gana ba.

"Fushi ka ke dani?".

"Me ki kai

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login