Showing 207001 words to 210000 words out of 260401 words

Chapter 70 - Dare da Duhu complete

Khamal ga ƙanwarki nan na kawo miki ita, please Na'ima bana so ki

ɗ

auke ta less than a sister, ki gyara mata inda tayi

kuskure ku taru ku bani farinciki, sannan bawai nayi aurennan bane dan kin gaza a wani guri ba,nayi aure ne dan Allah ya bani dama kuma ya hore mini arziƙin da zan zauna daga mace

ɗ

aya har zuwa hu

ɗ

u, saboda haka ina so ki kar

ɓ

eta hannu bibbiyu ku zauna l

afiya hakan zai sanya ni cikin farin ciki"

Ƙ

ala Na'ima bata ce ba, sai ma amarya Salima ce tayi gyaran murya tare da soma magana cikin kissa

"Insha Allah zaka same mu masu maka biyayya, kuma daga yau wallahi na

ɗ

auke ta kamar ƴar uwa kuma ina fatan

nima zata

ɗ

auke ni haka, Insha Allah babu abin da zaka samu daga garemu sai tarin farin ciki mara yankewa mijinmu"

Murmushi kawai Abbi yayi kafin yace "Na gode"Sake kallon Na'ima yayi

"Baki da abin fa

ɗ

a ne uwargidan Khamal?"

"Eh" kawai ta fa

ɗ

a ta

re da miƙewa tana gyara mayafinta.

"zan iya tafiya?"

"Eh kije sai da safe"

Bata jira komai ba tayi wucewarta

ɗ

akinta, a hankali ta mayar da ƙofan ta rufe tana sauƙe ajiyar zuciya tare da bin ledojin da ya ajiye mata a bedside da kallo, ƙarasawa ta

yi ta bu

ɗ

e, kaza ce guda uku sai fresh milk da sauran tarkacen su fruit da sauransu, tsaki tayi tare da sunkutar ledan ta fito falo, ganin Abbi shi ka

ɗ

ai yasa ta ƙarasa ba tare da tace masa komai ba ta ajiye ledan akan table

ɗ

in gabansa kafin ta juya zata

bar wajen.

"Na'ima" ya kira sunanta a hankali

Daka tawa tayi da tafiyar da take ba tare da ta juyo ba, tana ƙoƙarin mai da hawayen idanunta.

"Please ki kawo min Aishatul-humaira , i want to say goodnight"

Juyowa tayi a fusace kamar za ta yi ma

gana sai kuma ta fasa kallonsa kawai take hawaye na bin fuskarta, cikin sauri Abbi yace

"Sorry Allah ya baki haƙuri, kije ki kwanta sai da safe we will meet in the morning, ki shafa min kan Aishatul-humaira bye"

Daga haka ya miƙe ya nufi

ɗ

akin Sali

ma ba tare da ya sake cewa komai ba,

ɗ

an juyowa ya yi yaga har lokacin tana tsaye ta ƙura masa idanu tana kallonsa

ɗ

an murmushi Abbi yayi cikin tsokana yace.

"Ko zaki rakani

ɗ

akin amarya?"

Kukan da take dannewa ne ya ƙwace mata kawai ta fashe da kuk

a tare da rugawa da gudu ta shige

ɗ

akinta ta rufo ƙofar tana ci-gaba da kukanta.

Murmushi kawai yayi kafin ya kakkashe komai ya wuce

ɗ

akin amarya Salima.

Washegari ma dai Na'ima ƙin tashi tayi bare tayi musu breakfast kamar yadda yawanci uwargida ce k

e yi, sai ma Salimar ce tayi girkin, da tazo kiranta ma ko kallo bata ishe ta ba, cikin jin haushi Salima ta juya ta bar

ɗ

akin tana fa

ɗ

in

"Mtsww cikin ki ko cikina kar ma ki ci mana" ita ka

ɗ

ai tayi breakfast

ɗ

inta kasancewar da ma Abbi baya fitowa da w

uri, tana cikin karyawar Abbi ya fito kujera ya ja ya zauna yana murmushi tare da fa

ɗ

in

" Amarya bakya laifi" sunnar da kai tayi tana murmushi itama kafin ta miƙe tana tambayarsa mai zaici tayi serving

ɗ

insa, ganin Na'ima bata wajen ya sashi fa

ɗ

in

"Ina

antyn taki kuma kike cin abinci ke ka

ɗ

ai?"

Cikin kissa da kisisina ta shiga fa

ɗ

in

"Wallahi nayi nayi ta zo muci abincin amma ko kallo ban isheta ba,kuma dama da naga ba tayi girkin ba na shiga kitchen nayi da kaina, shi ne naje part

ɗ

in nata atleast

tazo muci amma ban san ko mane yake damunta ba ko zaka kirata?"

Miƙewa kawai Abbi yayi ba tare da ya kar

ɓ

i plate

ɗ

in soyayyen dankalin da take miƙa masa ba ya wuce

ɗ

akin Na'ima

A kwance ya sameta ta bawa ƙofan baya, jingina yayi da ƙofan kafin yace

"Morning wifey"

Bata juyo ba bare ya sa ran zata kula shi,

"Me yasa kika ƙi fitowa muci abinci?"

"Bana ra'ayi a ƙoshe nake"Ta fa

ɗ

a ba tare da ta juyo ba.

"Okay to, shikenan" ya fa

ɗ

a tare da ƙarasawa ya

ɗ

auki Aishatul-humaira dake ta wasan

ta abin ta, zama yayi a gefen gadon yana mata wasa yana

ɗ

an satan kallon Na'ima har dai ya gaji ya miƙe ya fice a

ɗ

akin nata.

Shima ka

ɗ

an yaci abincin kafin ya miƙe ya fice a gidan ma gaba

ɗ

aya.

Gidansu Ammi ya wuce ya gaishe su tare da sanar dasu dama

yanaso ya koma bakin aikinsa cikin satinnan, babu wanda yace masa komai sai fatan alkhairi da suka masa tare da tambayar lafiyar su Na'imar.

A kishingi

ɗ

e yake akan kujerun da ke gaban beach

ɗ

in yana kallon yanda ruwa ke gudu akan surface

ɗ

in, yana sa

nye cikin kayan shan iska guntun wando ne da ya wuce gwuiwarsa da ka

ɗ

an sai riga short sleeve, idanunsa da sunglasses sai cup na soft drink dake hannunsa.

Faris kenan, wanda zuwa yanzu ya ƙara wani irin kyau da girma na ban mamaki, duk da har zuwa yanzu

tunanin Abra ya kasa barin zuciya da gangar jikinsa, ya riga ya san ya rasa yayarsa har abada amma bai san me yasa ya kasa daina tunaninta ba.

A hankali ya ajiye cup

ɗ

in a gefensa yana

ɗ

aukar wayarsa ta ke ta ruri tun

ɗ

azun, ganin Mami ce mai kiran ya sas

hi saurin

ɗ

agawa tare da yin sallama.

Na'ima da har ta sadaƙar Faris bazai

ɗ

auki wayar ba jin ya

ɗ

auka ya sata fashewa da kuka.

"Faris ina son ganinka urgently please ka dawo gida, akwai matsala ka dawo ina buƙatarka a kusa dani"

Da sauri ya miƙe

zaune hankali a tashe yake fa

ɗ

in

"Mami, lafiya?me ya faru?me aka yi miki sanar dani"

Bata sake cewa komai ba sai ji yayi ta kashe wayar.

Cikin sauri ya lalubo number Abbi, bugu

ɗ

aya ana biyun ya

ɗ

auka yana fa

ɗ

in

"Faris ya akayi? "

"Me ya sami

Mami?"

"Da akayi me ?"

"Yanzu ta kirani tace in dawo tana buƙatata kuma naji tana kuka me ya faru Abbi"

"Kana jina Faris, kar ka damu da Maminka ta kasa daina tunanin Abra ne, maybe ta tuna ta ne shiyasa take kuka, ka kwantar da hankalinka, ka dag

e da karatunka duk da nasan bazaka iya dainawa ga baki

ɗ

aya ba but please ka rage tunani more especially akan Abra kaji?"

"Na ji Abbi but please you should be there for Mami, kaga yanzu bata da kowa bana nan yaya bata nan"

"I will, karka damu"

Daga

haka suka yi sallama, ajiye wayar Faris yayi yana sauƙe numfashi, ya zai yi ya kasa hana kansa tunanin Abra, be couldnt stop himself but zai yi ƙoƙari yaga bai shafi studies

ɗ

insa ba insha Allah.

Ƴ

ar Baba na kwance a da

ɗ

i tai shiru idanunta rufe amma ta

lula duniyar tunani, waye wannan

ɗ

an gayon da yake ta damunta ne? Wace kuma Babur take kowa. Ko dai Aljani ne?.

Da sauri ta girgiza kanta kafin a fili ta ce "Allah ya sauwaƙe na zama matarsa,

ɗ

an Iska ne" da sauri ta ja iska tana shaƙar Ƙamshi ta ce "Kum

a turarensa mai da

ɗ

i ne, amma baƙiƙƙirin dashi".

"Wai Meke damunki ne ƴar baba? Ki yi ta kwanciya a

ɗ

aki kamar ruwa, maza tashi kafin na dokeki" turo baki tayi cikin ta

ɓ

ara wacce ta zama

ɗ

ibi'arta ta ce.

"Ni kam Inna idan kin tsaneni ne kawai ki fa

ɗ

a min

i na sani, bani da lafiya fa? Ba kiga na rame nai zuru-zuru ba, sai ki tayin mita da fa

ɗ

a"

Inna ta shiga tafa hannu sosai tana fa

ɗ

in "Na shiga uku, yau naga abin da yafi ƙarfina,wai wacce irin yarinya ce ke ƴar baba? Ace ba zaki hankali ba kisan Annabi

ya faku kalli sa'aninki fa duk suna

ɗ

akin mazajansu amma ke jiya iyau" "Inna kina nufin nafi ƙarfi kenan? Gudana nawa nake gaba

ɗ

aya da zanfi ƙarfin fisabilillahi" sai ta fashe da kuka tana kifa kanta a cinya.

Zama Inna tayi tare da yin ƙasa da murya ta

ce "Haba ƴar baba shallen Inna, ƴar gatan yayanta Musa, daina kukan kinji share hawayen ki saurare ni"

"Ba dole nayi kuka ba Inna, tunda Baba ya rasu mitar yau daban ta gobe daban, daman shike so na" Inna ta kamata ta ce "Ba haka bane, ai ni uwa ce ba z

an so ki lalace ko kuma ki sangarce a aikin banza ba, shi ya sa nake tsawatar dake amma babu abin da nake so sama dake" Ƴar Baba na dry sosai ta ce "Inna kinfi so na fiye da Yaya Musa ko?" Inna ta

ɗ

aga kai ta ce "Sosai ma, ina ruwana da wani Musa, yanzu da

i tashi ki shirya ki amso mini gya

ɗ

a tun safe ake sallama a nema" turo baki tayi tace "Ke Inna wai babu wata sana'a sai gya

ɗ

a ni banga wata riba a ciki ba" Inna ta riƙe ha

ɓ

a ta ce "Oh! To aini na gani maza tashi tunda mun shirya idan ba mitar kike so ba, s

aura kije ki yi ta tsokana kina ja mana bada hqr ana zama lafiya"

"Ni dai Inna ba zan kulaki ba, ki barni kawai da tunanin da nake shi ka

ɗ

ai ya isheni" Inna ta ce "Meke damunki ƴar baba?" Shiru Ƴar baba tai tana mirginawa tare da juyawa Inna baya. Inna

ta ta

ɓ

e baki tai waje tana fa

ɗ

in "Allah ya kyauta,ya shirya mini ke".

Inna na fita ƴar Baba ta miƙe ta cire kaya tare da nufar ban

ɗ

aki wanka tai, ta shirya cikin wata atamfa mai kyau, duk da cewa a ƙauye take amma bata zama cikin mummunar kama, Baba kaf

in ya rasu yana iya ƙoƙarinsa ganin ya kyautata mata, komai ya gani ƴar Baba haka Yaya Musa. Hakan yasa take da komai na buƙatun rayuwa kaf ƙawayenta ta fisu suttura mai kyau.

Ƴ

ar Baba na gyara zaman mayafin jikinta, ba wata kwalliyya a fuskarta dai kwa

lli da man le

ɓ

e hakan yasa fuskar tai sharr gwanin sha'awa, ga

ɗ

an jikin nan nata ba auki wanda yake ƙara

ɓ

oye shekarunta. "Allah ya a tsare, ki kula banda shirme banda....," Kafin Inna ta Ƙarasa Ƴar Baba ta ce "Banda tsona da kula samari, haka zaki ce ko?

Ni fa duk na hadda ce wannan sai dai wani abun" girgiza kai kawai Inna tai. Ƴar Baba ta fita zuwa kar

ɓ

ar gya

ɗ

a.

A hankali take tafiya duk wanda ta gani sai ta murgu

ɗ

a masa baki "Ƴar Baba an fito ne?" Cewar wani saurayi riƙe ƙugunta ta yi tana murgu

ɗ

a b

aki ta ce "Wai kai sani mene matsalar ka dani ne? Ko baƙin ciki naka baban baya son ka?" Sani ya ware ido ya ce "Wai ni na isa na ha

ɗ

a kai na dake ne? Ai ke ce sarauniyar ƙauyen nan kawai ki bani dama na nuna bajinta ta" tsaki tai ta ce "Allah ya sauwaƙe m

e zan dake, jibi ƙaton baki da ido ƴan mitsi mitsi ka fita a harkata wallahi" tana fa

ɗ

in haka tai gaba Sani ya bita da idanu. A haka ta Ƙarasa gidan amsar gya

ɗ

ar mai maimakon ta amsa kamar yadda Inna taso sai ta nemi waje ta zauna suka kafa hira.

Adnan

na jingine a jikin wata bishiya ya har

ɗ

e hannayensa a ƙirji, yana sanye da wasu manyan kaya masu kyau, wanda suka haskaka baƙar fatarsa, fitowar sa kenan daga gidan da yake zaune sbd ya gaji da zama, honestly ma ba zai iya zama ba tare daya ƙara tozali da

Yarinyar nan ma wacce yake jinta tamkar matarsa Abra. Lokacin guda so da ƙaunar Ƴar Baba ya gama ratsa zuciyarsa har yana jin babu abin da zai hana ya mayeta da gurbin murgayiya Abra Khamal Khamis. Ita ce zata goge masa tabon dake maƙale a zuciyarsa. Num

fashi ya sauke yana duba agogon hannunsa ganin rana na shirin fa

ɗ

uwa.

Yana ƙoƙarin juyawa idanunsa ya sauka akan ta tana tafe farantin gya

ɗ

a na kanta sai fari dake da idanun. Wani sanyayyan murmushi ya yi yana dubanta frm head to toe. Buwayi gagara misa

li. Al-hakkamu mai tsara komai a lokacin da ya so. Yana ganin identical twins masu tsananin kama da juna, amma bai ta

ɓ

a ganin mutane masu kama da juna irin ƴar Baba da Abra ba. "Something fishy" ya fa

ɗ

a cikin ransa.

Ƴ

ar Baba har ta shige ta gabansa bata

lura da shi ba, kamar daga sama taji ya ce "Mai gya

ɗ

a a bani gya

ɗ

a" da sauri ta juya tana fa

ɗ

in "Auzubillahi wayyo Allah Inna na shiga uku" ta fa

ɗ

a tana dafe ƙirjinta da hannu

ɗ

aya. Adnan ya ware manyan idanunsa waje cike da mmki yake binta da kallo ya ce

"Kamar kinga aljani?" Murgu

ɗ

a baki ta yi "Malam

ɗ

an baƙi ka fita daga sabgata, Wlh kuma aniyyarka ta bika, idan kaci gaba da bina sai na kai ƙarar ka wajan Mai Gari"

"Yanzu ko dai anjima, ko gobe?" Adnan ya tambaya "Kai baka jin tsoran Mai gari ne?" Y

a watsa hannu ya ce "For what reason zan ji tsoron sa? Bayan ke

ɗ

in matata ce ina nufin zaki zama matata kiyi ta haifa mini fitsararrun yara irinki" Innalillahi wa'inna ilaihir raji'un bata ta

ɓ

a jin rashin kuka da batsa irin wannan ba, ita yake cewa zata h

aihu iskanci fa kenan? "Wallahi ni ba ƴar iska bace, Allah ya sauwaƙe na zama matar

ɗ

an baƙi wallahi bari kaji ba zan ta

ɓ

a son ka ba, daka ganinka mugu ne" Murmushi kawai ya yi yana fa

ɗ

in "Kinga kuma ni

ɗ

an iska

ɗ

in ne, kuma dole na aureki" banza tai masa

zata juya ya yi saurin kama hannunta ya ce "Wait don tsaya sbd darajar iyayenki" jin ya ce iyaye ya sa ta tsaya ta ce "Sake ni, shi ya sa kwana biyu Inna ke ta caje ni kamar wata

ɓ

arauniya zama fa

ɗ

i me kake son cewa" a hankali ya ce "Ya sunanki?" "Ƴar bab

a" ta bashi amsa a taƙaice ya Girgiza kai ya ce "Ƴar Baba isn't a real name, sunan gsky" fari ta yi ta ce "Ohhu maka

ɗ

an anace natacce" juyawa ta yi zata tafi yai saurin riƙeta yana ƙwace farantin kanta tare da ajjiyewa gefe guda. "Babu inda zaki sai ki fa

ɗ

a mini Wacece ke, su waye iyayenki ina gidanku yake.." a tsora ce tace "Na shiga uku Shikenan Inna ta samu abin mita ka cikani....," Jawota da Adnan ya yi zuwa jikinsa tare da rungometa sosai a ƙirjinsa shi ne yai saurin katse mata zan can da take yi....

[11/10, 8:23 PM] Abk: Ƙura mata ido ya yi, wanda ya saukar da wata irin kasala, taga Adnan ya yi mata wani irin kwarjini, bakinta ya mutu

ɗ

if.

"Ni ne mummuna ko?"

Ta yi saurin girgiza masa kai, tare da sunkunyar da kanta ƙasa.

"Kalleni" ya fa

ɗ

a y

ana ƙura mata idanu.

A hankali ta

ɗ

ago kai ta kalli Adnan, sam Adnan ba shi da muni, dan duk ƙauyen nan ba zata iya nuna wanda ya kai shi kyawu ba balle ya fishi, amma dakakkiyar muryarsa da yanayin jikinsa sai ta ke ganin kamar zai yi mugunta.

"'yar

uwakki sam ba ta da tsiwa, saliha ce, mai biyayya mai yasa halayenku suka sha banban?"

"'Yar uwata kuma?" Ta yi maganar tana kallonsa.

"Eh, wadda ki ka ji ina gaya miki sunanta"

"Tana ina?"

Adnan ya yi ajiyar zuciya ya ce "Mu je can wurin mu z

auna in nuna miki hotonta". Haka nan 'yar Baba ta ji tana son ganin wadda ya ce "yar uwatta ce, dan ya soso mata abin da yake mata ƙaiƙayi a rai.

Suka nufi kan wani dakali suka zauna.

"Kafin in nuna miki, sai kin gaya mini sunan ki, da gidanku".

"

'Yar Baba" ta bashi amsa"'.

" 'yar Baba ai ba suna ba ne"

"Afra"

"Afra ko Abra".

"Malam ni Afra nace maka" ta fa

ɗ

a cikin tsiwa.

"Waye ya sa miki sunan 'yan gayu haka?"

"Wani

ɗ

an sanda ne" ta bashi amsa.

"Ɗan sanda kuma? Ya aka yi

ɗ

an

sanda ya sa miki suna? Shi ne mahaifinki?"

"A'a cewa aka yi wai Baba tsinto ni ya yi" ta fa

ɗ

a cikin rauni, idanunta na tara hawaye. Ras gaban Adnan ya fa

ɗ

i, idan kuwa haka ne ya tabatta Afra da Abra suna da alaƙa, duk yaran Bulama ne.

Ya zira hannuns

a a aljihunsa, ya ciro wayarsa, ya lalubo hotunan Abra ya miƙa mata.

Da sauri ta sa hannu ta kar

ɓ

a, jikinta na rawa ta ƙurawa wayar idanu, cikin rawar murya ta ce

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login